Showing 39001 words to 42000 words out of 107121 words
Chapter 14 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf
a
memo masa Gomnati ba.
Wani babban malamin Izala Baffah ya fadawa matsalar Omar,malamin yace Ku nemo
yarinyar da yaron naka yace Alhaji sannan nasan wacce addua zan tofa masa a ruwa
yasha.dole sai naga yarinyar na mata wasu tambayoyi sannan ayi addua.
Address din gidan su Iklas Omar ya bawa Su Sultan, gaba daya Mama,Raj,Baffa da
Sultan suka rankaya zuwa jin ya lafiyar Iklas da kuma daukota a kawowa Omar maganinsa.
Asmabaffa
[29/03, 12:11] Hassan Atk: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
70-75
By
Asmahbaffa
KUNA BIRGENI MASU COMMENTING KUNE NAWA .KHADY CHAFE ALBARKA.
Tsala tsalan motoci har biyu suka dau hanya daya motar Mama da Baffa dayar Sultan da
Raj Yanda suka ga unguwar su Iklas ta talauci basuyi zaton zasu ga gidan su Iklas me kyau
haka ba,sallama sukayi Mama ta kutsa kai cikin gidan,Ummi da Suhaila suna Palo suna
kallo,Iklas kuwa tana dakin Omar sai kuka da tunaninsa takeyi gaba daya ta rame sabo da bata
cin abinci,
Kamar kullum yauma sanye take da jallabiyar Omar milk color tana kan bed din sai
shinshina wata T-shirt dinsa takeyi tana lumshe ido,gaisawa Mama sukayi da Ummi dama nice
mahaifiyar Omar da sauri Ummi ta zabura Umaru Dana sani yaron kirki dan mutunci? sai Ummi
ta fara kuka yaron da muke ta nema an saceshi,ki kwantar da hankalinki Omar yana wajenmu
bari a kira sauran Mazan ma kiji bayanin komai cewar Mama.
Da sauri Mama ta kira su Baffa su shigo,suna shigowa kowanne ya zauna a kujera,Ummi ce
tace ina zuwa bayin Allah,a sukwane cike da murna ta shiga wajen Iklas tashi anga Umaru
Ashe yana wajen Mamansa,gasu can yan uwansa sunzo domin yi mana bayani ki fito ayi a
gabanki,ki fara kawo musu lemo da sauran kayan dadi, Iklas tsalle ta dira tare da murna kamar bakinta zai yage,rawa ta farayi tana Anga ya
Omar...duniya sabuwa fil a kwali,ras nake jina wlh yau bacci harda munshari kuma zuwa wajen
Omar ko ba tayar mota eh....eh....eh...Omarun mu.tana juyi.daria Ummi tayi tare da komawa
wajen baki suna gaisawa.
Iklas tsabar Murna ta Manta Rigar Omar ce a jikinta ta fito palon Gaba daya bakin suka
zubawa Iklas ido,Raj ya zunguri Sultan a lallai dole mutumin ya rude yarinyar ba karya,gaskia
dai cewar Sultan kaga ma rigar namijice jikinta kuma wlh kamar size din Omar ce rigar,Raj yace
kuma ta mata kyau wlh. Baffa ma sosai ya tabbatar wannan Ummi ce me kai sako gidansu me hankalin nan.
Mama kuwa ita dai tana son ummi bata San me yasa ba.Masu karatu karku manta Iklas da
suna Ummi tayi amfani a gidan su Omar lokacin da takai sakon takarda.
Tsugunawa Iklas tayi har kasa farin cikinta yaki boyuwa haka ta gaishesu baki kamar gonar
auduga,kitchen ta wuce ta kawo musu lemuka da snacks,sannan ta nemi wuri gefen Ummi a
kasa ta zauna,
Baffa ne ya fara magana tare da basu labarin gidansa da komai nasa tas har lokacin da
Omar ya bar gida,haka Mama ma,sannan Iklas ta basu tun farkon haduwarta da Omar har
karshen da aka daukeshi mota ta bigeta,
Godiya sosai su Baffa suka yiwa su Ummi suma su Suka musu tasu.Mama harda bawa Iklas
Hakurin ci mata fuska da sukayi da kazafi,Mama ta kalli Iklas 'Yata Ashe sunanki Iklas ko
?Murmushi Iklas tayi Tare da sunkuyar da kai kasa cike da kunya tace ayi min afwa Mama.'yar
kaniya cewar Ummi.
Baffa ne yayi gyaran Murya ya roki alfarmar Ummi ta bashi Aron Iklas za a yiwa Omar
magani,ita kuma Mama shawara ta kawo akan a daura aure tsakanin Omar da Iklas kawai
tunda yana rike hannunta haka kuma ba san ranar warkewarsa ba,idan kuwa matarsa ce komai
zaizo da sauki,sabo da gudun shedan gwara idan da aurensu ba Wanda zai damu. Ummi ce tayi magana duk naji batunku gaskia sai dai na Baku Aron Iklas sabida ko sec schl
bata gama ba,kuma Allah gatanmu ita ce gatanmu,sannan Ummi itama ta fara basu tarihinsu
Iklas kaf.sun tausayawa su Iklas gaskia.
Baffa ne yayi magana Kaka gaskia abin a tausaya muku ne,kuma lallai Omar yayi abin
kirki, wato ni Ku koma gidana da zama ke da kanwar Iklas, zan dau nauyinku babu
matsala,kome kuke so ba matsala ga part din Maman Omar ne a wajenta zaku zauna abinda
kuke so shi za ayi,kuma munyi muku Alkawari baza a fadawa Omar wannan auren ba har sai
shi da kansa yace yana sonta zai aureta sannan mu bayyana masa,gudun kar mu aura masa
ya zalinceta ma tunda babu wanda yasan zuciyarsa itama kuma yarinya haka ya dace ace da
aure tsakaninsu amma bai dace ace kamarsu suna taba jikin juna ba kuma da niyyar magani
shedan ake gudu.
ummi ma ta yarda da maganar su Mama kuma idan Iklas ta auri Umaru to tayi dacen miji.Ummi
tace Alhaji na yarda da zancenku amma rigimar gidanka nake tsoro,karki damu Ummi nan
gidan da kuke ciki Ku zuba yan haya Ku koma gidana fatanmu ki amince a daura musu aure.
Kefa 'yata?ya kika gani kin amince cewar Baffa yana kallon Iklas,har Ga Allah Iklas bata son
aure yanzu gashi ko schl bata gama ba bare ta fara aikin Gomnati burinta.ita burinta ta fara
aikin Gomnati sannan tayi aure ko banza ta huce takaicin da namiji.ga kawarta Fauziya kwanan
nan ta samu teaching amma sai wanka take dauka rannan ma ta siyi fili a garin Abuja,ba
ruwanta fantamawa take amma ita auren wuri za a mata abin haushi.
Mata sai ci gaba sukeyi ita kuwa mijin ma da za a bata bai San ya aureta ba,ba sonta yake
ba,gashi me mata,wlh badan Omar bane da ko sama da kasa zata hade baza ta taba aurensa
ba.
Amma kunyar Baffa da tuna Alkhairin da Omar ya musu,ya maidasu mutane yasa Iklas tace
ta Amince kallonta kaka tayi tana mamaki,la..la...la..kaji yar banza mara kunya shi yasa gata
nan kullum kayan Omaru take sawa daria akayi gaba daya tare da zuba mata ido.
Turo baki Iklas tayi cike da shagwaba kai Ummi komai sai disgani.yo in ba munafunci ba me
ya kaiki ko kunya babu wai ae kin amince.dama na Dade da ganoki.cuno baki Iklas tayi tare da
shigewa daki.Sultan ne ya kalli Raj sukayi daria yace lallai Omar dan Iskane shi yaga abinda ya
gani yarinyar tayi fa.
A wajen Baffa ya kira yan Uwansa 20mnt suka zo su uku,Baffa da dayan dattijon walliyan
Iklas,sauran kuma sukayiwa Omar,nan take suka dan taru a masallacin Unguwar harda liman
nan aka daura Auren OMAR MOHD DA IKLAS,Iklas haushi ma taji an mata aure tana karama
gaskia an dauki hakkinta dan ma tana so taga Omar.
Baffa kuwa saida ya gargadi yan uwansa na Amana kada su fadawa Omar an daura masa
aure.Baffa sun shigo gidan Alhmdllh an daura Ummi yanzu Ku yi shiri kayan sawa kawai zaku
dauka Sultan zasu zo a daukeku Gobe insha'Allah,lefenta da sauransu duk zan mata komai
idan lokaci yayi,duk da haka yanzu Mama zata hada mata akwatuna set ko 4 ne kafin na lefe
suzo. Allah sa Albarka cewar Ummi.
Sallama sukayiwa Ummi suka tafi cike da Murna.
Ba Wanda yasan me akayi,saleem yana wajen aiki bai San komai.Ummi da Suhaila Kadai
su suka gama shirya kayan tas,Iklas na daki tana kuka an daura mata aure bata fara Aikin
Gomnati ba.shike nan miji zai rainata,komai sai ta tambaya.Ummi ce ta sameta a daki ta fara
fada ke wato baki San lallashi ba ko,akan an miki aure kike kuka,Gata fa akayimiki,samun miji
irin Omar ai sai an tona,Allah ya rufa mana asiri kina hauka,kin fi so mu tagayyara ana kiranku
goyon kaka,'yayan mace,in ma zaki daina wlh ki daina taimakonmu sukayi mune abun tausayi
idan kince bakya sonsa mata Dari zasu soshi,
Da Sauri Iklas ta shigo ai wlh ba a isa an aure Omar ba shi din banza ya Isa ma,itama matar
tasa na tsaneta.daria Ummi tayi to kince ba kya sonsa kuma...to wai ke Ummi nifa aikin
Gomnati nake ji kar ya hanani.
Yau naji shashasha ke ai Hutu kika samu,to bari kiji mata masu mushen tunani su ke tunanin
sai sunyi aiki Gomnati za su sayi sabulu ko Omon wanki,Idan kin cika mace ba abinda miji bazai
miki ba.Aikin mace shima yana da amfani,amma ki gane ko bakiyi boko ba indai mijinki na dashi
kina kyautata masa ta ko ina baki Gaza ba to ba wani matsayi da baza ki taka ba.
Mata nawane ko A basu sani ba kuma suka zaga kasashe, sun hau motoci na Alfarma, duk
wani jin dadin duniya sun gama ji duk ta silar miji, suci takaucinsu tare kuma yayi kudi ki
famtama sai marasa tsoron Allah Wanda nasan Omar baya cikin irinsu.
Haka Ummi tayi ta yiwa Iklas nasiha da koya mata dabarun aure.
Iklas kuwa jin Ummi takeyi tasa a ranta dole fa sai tayi aikin Gomnati domin ta tsaya da
kafafunta.
Washe gari da misalin 5pm Sultan da Raj sunzo da dankara dankaran motoci guda biyu
daya aka zuba kayan akwatunan su Iklas daya kuma aka kwashe su sai city.Iklas kirmishishi
bata kuka ganinsu tare da su Ummi.
Tun daga gate Ummi da Suhaila suke kallon haduwa,suna fitowa daga Mota Najja kanwar su
sadiya ta fito da gudu ta koma part dinsu tare da kiran gaba daya sis dinta har Umma kallon su
Iklas sukeyi ta wani window suna kus kus,Sadiya tace Ku kyale munafukai zamu gano kulla
kullar da makirar tayi, wlh duk sai munci Ubansu sai sun bar gidan nan.
Suhaila daki daya aka hadasu da Suleim,Abdallah sai wani likewa Suhaila yakeyi,Iklas
kuwa cewa tayi wajen Ummi zata zauna Mama tace ki dai zauna kawai amma Mijinki Marar lfy
fa bari dai tukun a kawo Omar anjima mu gani inda yuwuwar zaman zai kasance.
Sahar kuwa tuni ta kara guduwa gidansu wai Omar yahaukace,iyayenta sukace tayi zamanta
dan kar ma a kawo Mahaukaci Omar watarana ya sheke musu yarsu tilo.
Omar a daddafe yayi Sallar isha su Sultan suka daukoshi a mota sai gida,Raj gani yayi
Omar kamar zai mutu tun kafin su Karasa gate ya kira Mama a waya cewar ta turo musu Iklas
waje Ita kadai zata iya shigo da Omar gidan.
Rankatakaf Mama, Iklas, Ummi dasu Abdallah suka fito Baffa shigowarsa kenan daga
masallaci shima yaci Birki wajen motar su Sultan.
Da kyar su Raj suka fito da Omar daga mota,Kamshin Iklas Omar yaji da sauri cikin
mawuyacin hali ya dago kasa ai kuwa sukayi 4eye da Iklas wacce tuni ta fara kukan tausayin
Omar duk ya rame ya fita a tunaninsa, Da kyar Omar ya wara hannayensa biyu cewar Iklas tazo
gareshi.Mutanen dake wurin sai kallon su sukeyi cike da tausayi. Su sadiya ma suna daga cikin
gate sun leko ta wata yar kafa.
Iklas da gudu ta karasa wajen Omar tare da fadawa jikinsa tayi lamo a kirjinsa shi kuwa ya
kankameta a jikinsa,hannuwanta tasa tare da tallafo kumatunsa tana Sir sannu ya Omar ciwon
nan ya baka wahala,Iklas ina ta Neman ki su Mama basa tausayina,no ya Omar sunfi kowa
tausayinka fa,riko hannunsa tayi zo muje na baka abinci juyowa sukayi sai sannan Iklas ta tuna
da mutane a wurin kunya taji zata zame hannunta daga na Omar taji ya kara damkeshi rada ya
mata a kunne muje ni wlh yunwa nakeji.
Su kuwa su Mama Murna da Mamaki sukeyi ganin Omar na Rike Iklas ya warke ya dawo
sumul Mutum kamar kowa.Sultan ne yayiwa Iklas Magana ya kika tsaya kuma kuje ciki gamu
nan zuwa,ki kaishi part dinsa akwai komai ciki har abinci an kai.
Asmabaffa
[31/03, 17:52] Nabila maishanu Fbk Gusau Zamfara: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GIMNATI
ⓂⓂⓂ
75-80
By
Asmabaffa
WANNAN SHAFIN NAKUNE MASOYANA.
Rike yake da hannunta har suka shiga part din Omar.Su sadiya wani uban tsaki suka ja
Ashe shegiyar marar kunyar yarinyar nan ce take wannan iyayayin da shishigi, Aisha tace haba
no wonder ina ganinta naji na tsaneta Ashe yar bakin gida ce wlh sai tayi dana sanin zuwa
gidan nan. Part dinsu suka koma kowa na fadin kalar nata muguntar da zasuyiwa Iklas.har palonsa
Iklas ta kaishi dole tare suka zauna kamar chewgum haka ta zuba masa abinci ya tsaya yaci
sosai da yawa sai da yajishi dam sannan ya Kali Iklas ina Ummi da Suhaila yanzu zasu shigo
Good yace.
Yana son ya saki hannun Iklas Gudun kar Mama ta ganshi yana jin kunya gata ita ba
matarsa ba,yana wannan tunani su Mama suka shigo gaba dayansu,suna masa
sannu,mamakin Omar yaga Sam su Ummi basu damu ba da suka ganshi rike da Iklas.
Baffa ne ya shigo tare da malamin nan kowa waje ya samu ya zauna,Malam Usman ya kalli
Baffa yace Alhmdllh mun godewa Allah lallai Allah da iko yake,dama Baffa ya sanarwa Malam
usman batun auren da sukayiwa Omar yaji dadi shima malamin yace dakyau kar a sanarwa
kowa yanzu tukun a bari ya warke. yanzu wannan yarinyar dole ta zauna kusa dashi har ya
gama shan ruwan adduarsa Wanda a kalla na 3wks ne,a dakinsa zata dinga kwana dashi har
agama komai,Omar kansa ya kulle sabo da cuta za a sabawa Allah su kwana 1room da wata.
Kallon Baffa yayi Baffa kwana 1room da itafa haramunne za a sabawa Allah,karka damu
Umaru ba abinda zai faru mun yarda daku,ta lafiyarka mukeyi cewar Ummi.
Shuru Omar yayi zuciyarsa cike da tsoro,kwalayen ruwan faro aka shigo dasu na
addua,dama malamin yanda sukeyi Ku zaku kawo ruwan roba carton din dasu ke addua ciki su
Baku abunku a tsaftace ba shan cuta,Omar ma su Baffa kwali biyu suka kai na faro,sai kudin su
za a basu masu tsada domin dubu Dari da hamsin malam usman ke yi ba ragi.
Bayanin maganin ya fara musu a bashi yasha da safe Rabin jarka ragowar Rabin kuma da
dare ya zauna a kan towel a shafe masa shi a jiki gaba daya,ga wannan ya mika musu man
zaitun shima an Masa addua ciki kullum a shafa masa da dare a jikinsa,yau Ku fara bashi
su.kome ake ciki Alh kamin waya..Godiya sukayi Masa ya mike ya tafi. Sultan da Raj ma jaddadawa Iklas sukayi kan ta kular musu da abokinsu sannan suka tafi
gida,tuni su Suhaila sunyi bacci,Mama yau har hira kadan sukayi da Omar ammafa har yau rike
yake da hannun Iklas,hannunta yayi gumi ya gaji.
Baffa ma jaddawa Iklas yayi cewar ta kula da Omar ta Saki jiki ba kunya.sanna suka wuce
part dinsu ita da Baffa,Ummi ma tayi nata sannan ta tafi,shi kam Omar tunani yake wai meke
damun su Mama zasu hadashi daki daya da balagaggiya
Kallon Iklas yayi yaga ita Sam ko a jikinta,harkarta takeyi tana latsa waya.kina jin fa su
Mama wai ki kwana Room dina,ba tare da ta kalleshi ba tace to ya na iya?me zan yi ciki lfy fa
za a nema maka.muje ciki kayi wanka ,fuska ya daure in sa'ankine zaki dinga sani abu wai?ko
na miki kama da yaronki?lallai ka samu lfy sir ,muje pls ni bacci nakeji gwara ma ka taso,ni dai
yarinya baki isa kin hau bed dina ba wlh,ba dan iska bane ni.
Murmushi Iklas tayi to badan tsoro ba ka sakar min hannu mana yanzu a gani,baza a saki ba
din,to kaga kuwa ai Kaine babban......sai ta tuna Oga ne fa wannan da sauri ta kulle bakin
ta,saukar wasu rankwashi taji kwas masu zafi a kanta Omar ya zuba mata,
Ouchshsh.....tayi kara tana Sosa kai,shice da shagwaba tace da zafifa zaka kasa
kwakwalwata ta hadu da jini.
Mikewa yayi rike da hannunta suka shiga Room dinsa,sakin hannunta yayi ya shiga toilet da
kyar yayi wanka saboda ciwon ya tashi,kafin ya fito ta dauko kayan baccinsa tana ta sauri ya
fito kar ciwon yayi karfi,
Ai kuwa a wahale ya fito da sauri ta matsa kusa dashi ta rike hannunsa sai dayaji ya dawo
normal ya kwace hannun ke nifa