Showing 90001 words to 93000 words out of 107121 words

Chapter 31 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

23 Mar 2025

6645

ba.
Ni kuma Marin da kaminfa?haushi kika bani kin bari anji miki ciwo a banza a hannu,jiba
hannunki yanda aka cijeshi kin San yanda naji ne danaga jininki na zuba,kai dai kawai kace kafi
son Yan Uwanka zaka min wani wayo, sai kiyi kuma ai Omar ya furta, insha'allah ni kuma bazan
kara zuwa part dinsu ba,tana dan coko lips tace kayi hakuri Allah huci zuciyarka bazan kara
tsokanarsu ba,in dai akan yan uwanka ne, amma bazan zauna dagalolo a dinga cin mutunci na
ba,saboda gani me hakuri,bazan dauki raininsu ba,ni tunda na aureka ai na zama Antynsu
amma ko gaisheni basuyi ba,kai kadai suka gaisar,me yasa baka nuna musu muhimmancina
ba?idan gaskia kake so a maganganunka,ka fadawa wannan me jikin talo talon indai ko kallona
ta kara yi sai na zubar mata da hakoran gaba, daria Omar yayi lallai manya kalli hannunki
yanda ta cijeki fa amma kike kurin zubar da hakora.

Hmmm baka gani ba nima na cijeta a kunne naso na cire mata kunnen du ka wani zo ka
bata min shiri.murmushi Omar yayi tashi ki koma yanzu ta balla miki kafa ba ruwana.....daria
Iklas tayi tace Allah sai kayi jinyata,nifa a harkar nan banki a karya min hips bama,daria Omar
yayi a'a wlh idan zakuyi ayi a ko ina banda hips salon a cuceni. Iklas dadi taji yaji tsoro tace ko a yanke min breast dina Hangame baki Omar yayi pls daina yi
mana fatan tsiya,ana yankesu garin fada zan karo aure ta kwaceni amaryar,
Ni kuma na rungume transformer.

To naji kawai ki kiyaye ko ba komai suci darajata Gomnati case buyer.ga abincin nan to
dauka kici ki barshi,fushi tayi tace na koshi,gwara ma kici kafin na miki duren iyamurai,gobe
kuma schl zakije ki kwana cikin shirinki,
Mikewa tayi zata bar dakin ina zuwa?cewar Omar kaya zan canja ok yau duk fushin ne baza
a canja nan ba,bata kulashi ba ta wuce,tunda tayi wankan tayi shirin bacci kwanciyarta tayi a
room dinta,sai fushi takeyi,Iklas zuciya ce da ita sosai idan aka mata abu bata amayarba sai ya
tsaya mata a rai,amma ko bata rama ba indai ta fada ma ka Kasan ranta ya baci to shike nan ya
wuce,yanzu ma gani takeyi Omar ya fifita su Najja a kanta,shine tayi zuciya take ta fushi a
dakinta,

Omar shuru shuru yaga bata dawo ba,har shima yayi wanka da komai,yayi niyyar kyaleta sai
ya tuna bataci komai ba,kuma shi bazai iya kwana ba Iklas ba,har room din ya bita, ruf da ciki
ya ganta ta gaji da fushjnta tayi bacci,tashinta yayi kin San ba a skipping meal gidana tashi
muje,ni...a tsawace yace tashi muje ban son shirme,ba shiri ta marzaye tabishi kajin ya tura
mata maza kici, kamar zatayi kuka take turawa a baki, sai dayaga taci sosai,brush tayi ya
nunama Bed kusa dashi kwanta nan tana daddakirewa taje ta kwanta tayi shuru minti kadan
tayi bacci,juyawa Omar yayi tare da makalkale Gomnatinsa.
Washe gari kuwa tunda ta tashi taci gaba da fushinta,bata magana sai dole,har ya kaita schl
da kansa driver ya dawo da ita,gani tayi Omar bai kulata ba shima,
Tunani tayi kar a kwace mata miji,wayarta ta jawo ta tura masa message ya office?karfe
Nawa zaka dawo?miss u.
Dadi Omar yaji dama ya kasa tabuka komai saboda Gomnati na fushi dashi,Sam baya jin
dadin fushinta.
Shareta yayi baiyi reply ba,Iklas na ganin shuru tace shike nan maybe ya Omar fa yayi fushi
dani,kanta ta zubawa rankwashi tana na cuci kaina,yanzu idan yayi budurwa fa,shike nan nice
ma da abin haushi wlh,ni wata banza ce sometimes mene na fushi da ya Omar daga ya fada
min gaskia,bari kawai ya dawo mu shirya.
5pm Omar yasa password doorbell tayi kara,fitowa Iklas tayi sanye da wata Riga gaunt iya
cinyarta peach color,ta zuba kyau sosai,lekawa tayi taga Omar ne, bude kofar tayi,kamashinta
ya daki hancin Omar, Iklas ya karewa kallo ta gama hadewa,
Fuska ba walwala wai fushi yakeyi shima,a hankali tace sannu da zuwa Honey,yawwa kawai
yace zai wuce ta tare hanyar tare da rungumeshi ledojin shopping dake hannunsa ya zubar
kasa,jikinsa na mazari ya hau tsotsar Bakin Iklas a haukace,baji ba gani,daukanta yayi har
bedroom toilet ya direta wanka sukayi a tare ya kara dakko Gomnati har bed nan ya shiga

sarrafata itama haka dan kullum Iklas a karanta yanda ake xxx kala kala take,browsing takeyi
amma ba kallon bf ba karanta takeyi step by step shi yasa duk wani new style take gwadawa
kan Omar.

Mamaki Omar keyi yanda take kwarewa a harkar xxx tana iya style kala kala,bayan sun
samu nutsuwa suna kwance Omar ya rada mata wai baby a ina kike koyo harkar nan ne?fari
Iklas tayi da ido tace wasu a wajen arnan unguwarmu suke labari,wasu kuma browsing nakeyi
yanda ake koyawa theory shine nakeyin practical kanka,
Daria Omar yayi to anjima practical Nawa zakiyi?kajika ya Omar kwai wayo yanzu fa ka bani
wahala amma ai kinji dadi,ai Kaine kana wuta fa.Iklas sun gama Ssce exams sunyi candy,
Yau watanta Uku Gidan Omar,frnds dinta su angel duk suna kawo mata ziyara
watarana,itama Omar yana kaita,haka gidan Sultan ma,Saleem ma da matarsa Jannat suna
ziyarar juna,

yanzu Iklas Satinta 3 kenan tana fama da tashen zuciya sai kwadayi takeyi kala kala,tace
wannan tace wancen, ta kara kiba da kyau,kirjinta ya ciko dam,Omar sai kwasar gara yakeyi, ya
kara manne mata watarana ma baya zuwa office,
Zazzabi Iklas ta dan farayi,hospital suka je aka aunata tana da ciki na 2mnths,murna sukeyi
sosai,Iklas harda kunna kida tana rawa,tana oh wai nice zan haihu,yanzu zan iya haihuwa,ta
kalli Omar dake shafa cikinta, honey ka min ciki,dan Halak dan sunna,gaskia dole dama nayi
ciki, baka daga kafa ko na 1day,yanzu idan na haihu dawa zakayi wannan barnan On bed,kai
gaskia ya Omar muna goge duniya.rungumeta Omar yayi yanaji kamar ya cinyeta du saboda so
gashi zai ga jininsa a duniya shima.

Washe gari Iklas cewa tayi Omar ya sauketa wajen Ummi,ai kuwa haka akayi yana sauketa
ya wuce office,tunda ta shiga dakin Ummi take ta faman shafa cikinta tana murmushi,tabe baki
Ummi tayi tace shashasha.
Minti kadan Iklas tace wai Ummi baki ga komai ba?banza Ummi tayi mata,Ummi yanzu baki
gane ba? A hankali cikin rada tace ciki ne dani fa,baki gani ba da akayi scanning daga ganin
shape din sa nasan yaron me kyau zan haifo,kamarsa daya da ya Omar daga ganin
Alama,Ummi taji dadin Iklas Nada ciki amma tace dama shi kikazo nunawa,to Ummi dan na
nuna laifi nayi dan sunna ne fa ba na shege nayi ba,
Kowa yasan cikin ya Omar ne,da aurena,saima ranar suna za a sha shagali sunan Baffa za
a sa masa,to sai ki bari ki haihu tukun tun ciki bai fito ba ake wannan burin?haba Ummi ki mana
fatan alkhairi kawai ba ki zauna kina wani kwane kwane ba.
Allah shiryeki Iklas kinje wurin Mama ae tana kitchen bari naje ma na tayata girki itama taji
dadin suruka,taji dumin surukarta,daria Ummi tayi ke naga kara fetsarewa kijeyi kullum.a kitchen
ta Tarar da Mama, Suna aikin Iklas tana sani take yatsina fuska kamar zatayi amai,harda ficewa
da sauri ta shige toilet din Mama tana kakarin amai wai dan Mama ta gane tana da ciki fa,Mama
ce tabi bayanta wai kunya sai sunkuyar da kai takeyi,tana wanke baki wai a dole ta gama
amai,Mama sai sannu take mata tana jin dadi a ranta dan ta fuskanci ciki ne da Iklas,

Ganinda Iklas kewa Mama bata gane tana da ciki ba,dan haka tace Mama dan Allah ki
sanmin yaji a plate zan sha,yaji a'a sai dai ki canja wani abun banda yaji,'yata Kodai ciki ne
dake?da sauri tace ae Mama watansa biyu ma mun Ganshi a scanning kato dashi me kyau ne.

Dariya Mama tayi Iklas kwai kuruciya naga dai ranar da zaki shiryu.murmushi Iklas tayi ta
baje saman kujera ita game ciki,su Suhaila suna dawowa daga schl ta rada musu na kusa
haifar muku baby me kyau kamar bature, sai tsalle sukeyi suna murna,Abdallah dake Russia su
Suleim suka fada masa.5pm Omar ya shigo a gajiye Iklas ya gani tana cin taliya da manja da
yaji,tana kasa zaune ta rarrafo wajensa barka da dawowa Daddyn Baby na,daria Omar tare da
cewa na hanaki cin yaji ba kya ji ko,hmm Baby yau ita yake so yaci ba laifina bane.
Washe gari Omar da Iklas sunje Hospital ganin likita,Sultan ne yace su jirashi yana fitowa
yanzu yana duba wata,mutane suka gani damkam a waje masu son ganin likita, wajen mutanen
Iklas ta karasa mata,tace bayin Allah sannimu fa,dan Allah Ku bani farar kujerarcen na zauna
abinka da mace me juna biyu bama jure tsaiwa,gaba daya matan wajen daria sukayi sukace
amma Sabon aure ce wannan batasan radadin haihuwa ba,da gani ma auren wuri akayi mata
yarinya ce.
Kujera ta karba ta kawo wajen Omar Honey zauna ni na gaji,zama yayi ya jawota tare da
dorata kan cinyarsa kowa na kallonsu,
Basu Dade ba Sultan ya fito shegen gari kana harka suka tafa da Omar,ciki suka shiga
amma Iklas tace dole a kara yin scanning taga ya girmansa yake,
Sultan yace kai mutumina kana fama fa,harara Omar ya watsa masa ina ruwanka kai tayiwa
malam kasa ayi mana scanning shine zaman lafiyarka,daria Sultan yayi mijin tace kawai. fadi ka
kara Omar ya furta.

Cikin Iklas ya cika 5mnths ya fito kadan,dawowa Omar yayi ya tarad da Iklas ta ebo yaji tana
sha,kwacewar yayi ya zubar dashi yana ta mata fada kan ta daina shan yaji,gani tayi da Omar
ya takura mata,komai in tana son ci sai ya hanata wai zai Mata Illa,sabo da wannan dalilin Iklas
ta dauki Jakarta ta koma gidan su Omar wajen Mama wai tayi yaji baza ta koma ba sai Omar
yazo yayi bikonta,Ummi tayi tayi taki komawa, kyaleta sukayi,

Kwana 1,2,,3,4,5 shuru taga Omar ko gaida Mama bai zo ba,bai nemeta ba ko a waya tun
tana sa ran ganin Omar amma shuru.
Washe gari sunday 7am tayi shiri tasa driver ya kaita gidanta wajen Omar. Tana shiga ta hau
gyara gidan inda yan aiki basa shiga saida ta gyara ko ina kana ta fada kitchen ta shirya
breakfast tana shirya dining, kamshi ne ya tashi Omar wanka yayi ya fito ido 4 sukayi da Iklas
tayi wani sabon wankan ta chakare.ina kwana ta gaisar da Omar, barka da zuwa wifey, yawwa
cewar Iklas taci gaba I miss u Honey,me too dear nan tayi serving dinsu suka ciyar da juna,sai
hirar love sukeyi babu Wanda yayi maganar yajin Iklas,
Sai shagwaba takewa Omar Honey?naam wifey me kike so,kawai ni kasa naji
dadina..murmushi ya sakar mata sai lashe masa kunne takeyi cike da salo,dama Omar kadan
yake jira yau kwanansu 5 rabonsu da juna,kamar zasu cinye Kansu haka Duke darje juna a
Palo ko bedroom kasa Shiga sukayi.

Sai da suka gwangwaje da juna sannan sukayi wanka tare nan wani sabon babin murzar
juna suka bude,sai wurin 4 suka samu nutsuwa tun safe ake abu daya,shiryawa Iklas tayi taci
gaba da fushinta ta dauki Jakarta zata tafi,Omar ya zata Iklas ta dawo kenan Ashe bata huce
ba,tafiya zaki karayi kuma?cike da fushi tace Allah kiyaye na dawo da kaina ai class dina ya
zube sai anyi biko na ehe.ta fada tare da ficewa driver ya figeta sai gidansu Omar,
Omar in banda dariya ba abinda Omar keyi akan wai Iklas yaji tayi.

Tana komawa gida su Mama ma sun ganeta wajen Omar taje sai daria sukeyi a ransu,washe
gari ma haka ta kara figar gyalenta driver ya kaita suka yini suna sheka love ta shirya tana cika
tana batsewa tacewa Omar Allah bamu Alkhairi,yana dariya yace to ki gaida gida.
Next day da gamma 5pm ta shigo palonta,Omar ta gani yana kallon news a jikinsa ta
kwanta ai kuwa ya shiga yi mata tausa saida ta huta kana ta gyara ko ina yana kamshi, tayi
musu girkin dare lafiyayye suka ci suka sha,suka shiga aikin Sunna ba ji ba gani,kusan kwana
sukayi sannan Omar ya kyaleta badan ya gaji da ita ba, Itama Iklas haka bayan sunyi break saida tasa Omar ya kara xxx sannan ta shirya tace na
tafi,Omar yayi yayi ta hakura ta zauna tace Sam wlh sai yaje bikonta baza ta dawo da kanta ba,

Dariya Omar yayi sosai yace to ki gaida gida ya zaro bundle na 1k ya bata,tace Allah kara
budi,na gode Allah ya kareka daka dukkan masu sharri,har mota ya rakata ta shiga driver ya
figeta sai gidan Mama.suka bar Omar yana ta dariya.shima ya shirya ha bar gidan fes dashi.shi
kam yajin nan na Iklas gaba ya kaishi ba bayaba, dan sosai take bashi zumarta.


AsmaBaffaⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

185-190



By
AsmaBaffa.





Omar tunda ya tafi cike da bacin Rai a zuciyarsa,haka ya koma gida yaji gidan ya masa fadi
wayam ba masoyiya, nan ma yaji ba sauki bazai iya rayuwa haka ba,mikewa yayi ya fesa
wanka 3qutr yasa da riga T-shirt masu matukar kyau sun dace da jikinsa,gashin nan sai kyalli

yakeyi,Omar ba dai kyau ba ,karshe wajen kyau
Yau da kansa yayi driving shopping mall ya shiga duk abinda yasan Gomnati na so shi ya
jidar mata ya siyo mata lafiyayyun gasassun kaji da ice cream ya wuce gidan.

Sallama dauke a bakinsa ya shiga palo,Ummi ya gani da su Suhaila,Mama na gefe tana
waya da Baffa,da Ummi suka gaisa suna ta hira har Mama ta gama wayar,cinyar Mama ya
kwanta sai shagwaba omar ke zuba mata kan ta barshi ya zauna gidan,amma Mama bata
kulashi ba bare ta bashi amsa,
Ya rasa me ke masa dadi a duniya,daurewa yay ya cije tare da mikewa,nasu kajin da kayan
ciye ciyen ya mika musu,ya kwashi na Iklas yayi dakin Ummi kai tsaye,Iklas na zaune tana
bincike a wayarta ya shigo da Sallama yana ta wani cin magani,kamar zai maketa,daria ma ya
bata Kallonsa takeyi yayi kyau sosai,sannu da zuwa zumana,ko kulata baiyi ba yayi zamansa
gefen bed din yana fushinsa,tana sani tace waya taba min kai ne my soul?a office ne? Harara
ya dalla mata,
Allah huci zuciyarka Ogana idan ma wani ne ya bata ma,zaki sani ne indai nine zan
rama,yanzu nan tun akan
Maganar room ce kake fushi haka?kayan ya tura mata ya mike ya koma wajen su Mama ko
cikakken minti 5 baiyi ba ya dawo dakin Iklas a fusace cikin fushi yace ke dole fa ki zabi room
guda naki na fada miki,
Kin San Halina a gaban Ummi ba ruwana zan iya hugging naki da wasu abubuwan gwara ki
rufawa kanki asiri ki koma wani room din da zama,

Kallonsa Iklas takeyi da cikinta a gaba har ya gama fadansa,dariya tayi wacce ke kara mata
kyau,sai kallonta Omar yakeyi da sha'awa komai na Iklas me kyau ne,baya gajiya da
ita,tsayawa tayi da dariyar tace to kullum kullum da katon cikin ma baza ka bari a huta ba,ko
tausayina baka ji zama da kyar tashi da dabara amma kai ba ruwanka,yanzu an dawo dani dan
na huta jiba yadda kake min rigima,kayi hakuri na haihu nayi Arba'in,a fusace yace au harma
arba'in Ashe kece mijin ma,to Honey zoka danneni ka kwata,

Murmushi yayi Iklas rigima kenan,zaki ga sanda zan danneki ne ai,dan kawai yanzu kinyi
nauyi ne dole a biki sannu amma da sai kinyi bayani,nasan zaka iya ai oya zo muci abinci ka
daina rigimar kai kasanni bazan bar mijina cikin Matsala ba dole akwai mafita ka daina bata
bakinka,nayi yaji ma na nemoka baka zo biko ba bare yanzu da dole nima su Mama sukayi
min,Ummi kakata ce ba wata kunyarta nakeji ba,

Sai yanzu ya dan samu nutsuwa da farin ciki,matsowa yayi tare da zama gabanta murmushi
dauke a fuskarsa zama yayi sosai a gaban yana shafa ckinta,daga bisani ya jawo naman yana
yankowa ya sa abakinsa sanna ya hade bakinta da nata yasa mata naman ta cinye tana kada
kai uhmmmmm kaji dadin bala'i kuwa, Haka ya dinga ciyar da ita har ta koshi,yau Omar a part dinsa ya kwana gidan Mama ba tare
da kowa ya sani ba,Iklas kuwa tayi tunanin dama Omar dakinsa zai kwana,dan haka gaba daya

tausayinsa takeji hade da wani sabon sonsa,da sassafe ta shirya kanta cikin doguwar rigar a
tamfa,sama ya matse kasa ya bude sosai ya boye cikin ta,fitowa tayi sadaf sadaf zata shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login