Showing 54001 words to 57000 words out of 107121 words

Chapter 19 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

23 Mar 2025

6635

na yan gayu,
Wanka tayi tayi shirinta na kayan baccinta masu kyau,abicin ta dauka ta shiga part din Omar.

Asmabaffa
[06/04, 02:49] Dan Fbk 2: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

105-110

By
Asmabaffa

JANNAT AND ZULAIHAT NA GODE DA COMMENTING READERS GABA DAYA.

Kwance yake headphone makale a kunnensa yana saurarar karatun Alqurani ta shigo
palon bakinta dauke da sallama,a hankali ya amsa mata yana mata kallon kurilla
Sanyi yaji ya mamaye zuciyarsa,farin ciki yake tsintar kansa da zarar yayi tozali da
Iklas,itama Iklas ta rasa dalili kullum idan basa tare da Omar bata jin dadin rayuwarta,

Tiren hannunta ta ajiye gaban Omar cike da yanga,last maganin Omar ta dauko daga yau an
gama shan magani ya kare kaf,Omar bai so hakan ba ko don Iklas dake jinyarsa yana jin
dadinsa musamman Wanda take shafa masa a jiki
Abincin ta bude kamshi ya cika wajen yabi iska ya daki hancin Omar nan take ya lumshe ido
sai lokacin yasan lallai yana jin yunwa,carbage soup tasha kifi da pounded yam,sai kunun aya
me dadin gaske da ta hada yayi sanyi,
Serving dinsa tayi nan ya hau ci yana kora kunun aya me sanyi,sai da ya koshi ta dauke
ragowar a flask din itama ta fara ci tana rufe ido sai Sosa kunne takeyi na iya girki wlh,ya kaji

girkin nan?
Sai yau nasan lallai na iya girki,kai lallai mijina ya gama jin dadi dan zai kwashi gara,kallonta
kawai Omar yakeyi yanda take yabon kanta,yatsina fuska ya yatsina ai idan yayi mutane zaki
bari su yaba ba ke ba,kai ta girgiza ni ba ruwana bana jiran mutane,idan yayi na sani.murmushi
Omar yayi tare da daukan maganinsa ya shanye.
Already yayi wanka jallabiya ce a jikinsa toilet ya shiga yayi brush ya fito Iklas kuwa
kwanika ta kwashe ta kara gyara wajen,dakin Ummi ta koma toilet ta wuce ta kara yin brush,ta
fito ko kula Ummi batayi ba ta wuce tabar dakin,

Hango Omar tayi zaune gefen bed yana jiranta,maganin shafawa ta dakko gadon ta hau tana
a bayanshi bata son a bata mata lokaci tana da wani plan da zata rubuta a jotter dinta,
Handsup tacewa Omar ba musu ya dage hannayensa sama rigar ta tattaro kamar wani
yaron goye ta dagota sama hannunta ya gogi kirjinsa nokewa yayi yana shan yaji
shshshsh,fasa cire masa rigar tayi tana ta diro daga kan bed din ta dawo gabansa ta tsaya tana
kallonsa,shi kuwa kasa yake kallo, Iklas tazata ciwonsa ne zai dawo hannu biyu tasa a fuskarsa zata dago kansa,kin yarda yayi
ya daga kan dan kar taga kalar yanda idonsa yayi jajir,dakire kan yayi tayi tayi ta iya daga
amma ta kasa,
Kyaleshi tayi ta koma bayansa zama tayi tare da mike kafafu ta sashi a tsakiya ta cire masa
Riga tik daga shi sai boxers,habawa Omar kawai vibrating ya fara dan dauriyarsa ta gama
karewa, yana so ya kwace jikinsa gudun aikata haramci amma ina zuciyarsa baza ta bari ba
yana ji yana gani Iklas ta rungumoshi jikinta ya kwanta rashe rashe a jikinta,duk ta zata ciwonsa
ne zai tashi,

Sumarsa me matukar laushi santsi ga yawa ta dinga shafawa a hankali Omar kara gyara
kwanciyarsa yayi a jikinta yana narkewa tare da sa hannayensa ya rungumo hips dinta me fadi
da laushi,a nutse ta dauki zaitun din guntun Wanda ya rage ta fara rubbing a sassan jikin Omar.

Omar wani ajiyar zuciya yakeyi kawai a ransa yana Allah sa malamin ya bashi wani maganin
na shafawa sabo da Iklas ta dinga Mirza masa a jiki,
Itama Iklas a jininta take jin yama yama ga laushi da santsin fatar Omar Wanda Hutu ya
ratsata,dadin shafa skin dinsa takeyi shi yasa take shafawa a hankali tana kara lallabawa sabo
da kar dadi ya kare,
Tsintar Kansu sukayi cike da shaukin dadi har ta gama shafa masa a gaban kirjinsa ya juya
ya kifa kansa duk a jikinta yana shakar kamshinta me dadi, kafin ta karasa shafawa Omar ta
gama kure masa maleginsa,
Yanda kansa ke a jikin Iklas dagowa yayi a hankali ya fara kissing din wuyanta bite masa tayi
tana ci gaba da shafa jikinsa,da zafi zafi ya hade bakinsu wuri daya tsotsa kawai yakeyi cike da
salon kwarewa itama Iklas haka take shanye wa Omar lips masu tsananin birgeta,

Idonta a lumshe yake tana amsar sako Omar ya zare mata yar rigar baccinta daga ita sai
wata vest,nan ya birkice gaba daya ya ga palace tamjam da albarkatu sosai ya fara shafasu

tare da sucking dinsu,tsorata Iklas tayi ta kwace jikinta ta mayar da rigarta zata sauka daga bed
din,Kamar dan maye ya rikota tare da kwantar da ita a gadon a hankali murya dashe ya furta
calm down bazan take dokar Allah ba,ba abinda zan miki.

Hawaye Iklas takeyi itafa za ayi mata ciki bata fara aikin Gomnati ba,Omar ganin tana kuka
ya fara lallashinta yana shafa gadon bayanta tare da mannata a kirjinsa,a nutse yace mene kika
kuka?

Narkewa ta karayi tana shesheka haka kawai... zaka.... min... ciki ban....fara....aikin... Gomnati
ba,subhanallah Iklas kefa ba matata bace taya zan miki ciki,hannunki ma da na ke rikewa ba a
son raina bane kema kin sani,
Da Sahar kika ce ma zanwa ciki sai na yarda tunda ita matatace,kishi da bacin rai mai yawa
Iklas ta tsinci kanta ciki kwace jikinta tayi cike da masifa fuuuu ta sauka kasa kan shimfidarta
tana kunkuni sai kaje wajen Sahar din ai.

Maganar duniya Omar yayiwa Iklas amma taki amsawa,wayarsa ya dauka ya tura mata text,
lallai zaki rasa aikin Gomnati yarinya,da Saudi ta masa reply cike da
masifa tace na rasa mana aikin Gomnatin me,basai nayi business ba,
Wa zai baki jari to?
me sona Wanda nake so
waye shi? Bazan fada ba nima,ni kadai basan kayana
,tsaki Omar yaja.

Sannan ya gyara kwanciyarsa ya ajiye wayar ko me ya tuna oho kiran Iklas yayi a waya duk
da cewar dakinsu daya suna tare tunda taki magana a fili.
Da sauri ta dauki wayar kamar ba room daya suke ba,
Hlo? Mene kuma cewar Iklas,kiyi magana that's what want dit ya kaashe wayar,tare da leko
da Kansa ta kasan bed din,kamar an mintsineta tace ya Omar a saitin fuskarsa,na'am ya akayi
kaje dani Office dinka na dinga tayaka aiki sai ka koya min,bazanje dake ba kefa kikace baza
kiyi aikin ba,wasa nake ma Allah ko dan danani kayi na hau kujerarka me jujjuyawar nan,
Ko signing sai namaka pls,komawa yayi ya kwanta yace sleep joo kin dameni,da kyar Omar
ya samu yin bacci sabo da sha'awar Iklas, Iklas kuwa kusan kwana tayi tana tuna kiss din da
sukayi da Omar,da yanda ya mirzata.

Sultan da Raj tare da sauran wasu frnds. Din Omar ne suka zo da yamma,sai hira sukesha
na bikin sultan da za ayi nan da 1wk,
Karar Iklas suka jiyo daga compound wurin garden,Omar ya Riga kowa fita waje,su najja da
Aisha ya gani sunwa Iklas taron dangi suna dukanta,daga nan suka dauketa suka jefa cikin
swimming pool dake wajen ji kake tamjam.

Cikinsu babu Wanda yasan Omar ya zo wajen,Iklas da yake jaruma ce tuni ta fito da kanta
daga ruwan,hannun najja ya cafke Dana Aisha ya had a wuri daya,igiya ya samu ya hadesu a

jikin bishiya ya dauresu tam ya zare belt ya fara laftarsu ba ji ba gani sai da ya farfasa musu
jiki,dakyar su Sultan suka rike Omar,Iklas kuwa gwalo take musu tana kwalawa da karfi wlh sai
ya Omar,kara musu,yawwa a kara musu,idan taga sun Sosa wajen sai ta fara Ce musu asosa
mata asosa, Su Sultan har daria Iklas ta basu,Umma Rahina ce tazo kamar zata cire bakinta sabo da
masifa zagin Omar da frnds dinsa take ta uwa ta uba, tare da shako wuyan Iklas Omar ne ya
fincike Iklas daga hannun Umma gaba daya suka bar wajen,
Kwance yaranta tayi ta jasu suna ta kuka ba ji ba gani.

Wajen Baffa ta wuce ta tarar bayanan,waya ta maka masa yana dagawa ta dinga zazzaga
bala'i,ki bari na dawo sai nasan abinda zanyi ya kashe wayar,gaba daya Rahina ta hana
gidansa zaman lfy.

Baffa yana dawowa ya kira Omar ya sanar masa komai Baffah nan ya watsar da zance bai
kara saurarar Haj Rahina ba.haushi kamar su mutu Mama kuwa kallonsu kawai takeyi

Omar ya warke sosai ko munanan mafarkanma ya daina yau bikin Sultan Saura 2days
gashi Baban Yasmin budurwar Sultan ya hana party da sauran shagali,walima da daurin aure
kawai sai kai Amarya, Omar ba zama
Iklas duk ta shiga damuwa bata ganin Omar ,gashi 2days ita kadai take kwana a room din,duk
sai taji kewarsa,shima Omar dan kawai Sultan ne ya zame masa dole.da bazai iya zama ba tare
da Iklas na kusa dashi ba.

Anje daurin aure sun dawo angama walima da komai yan mata da samari cike taf a side din
Sultan wasu da matansu suka zo ga wasu dangin su Sultan yan mata birjik,sai shishigi sukewa
Omar Wanda a wajen Omar ko kallo basu isheshi ba tunanin Iklas yakeyi.
Iklas tana zaune tayi tagumi da waya a hannunta,tunaninta daya kar Omar yaga wata
budurwar ya kyasa,ko abinci ta kasa ci su Ummi sunyi sunyi har sun kyaleta.

Kara wayarta tayi alamar kira ya shigo, Sweet Omar ya bayyana akan screen dinta,da sauri
ta daga kafin tayi magana yace ki shirya kisa driver kice ya kawoki gidan su Sultan kiyi sauri
fa...OK tace tare da fadawa toilet wanka tayi tasan gidan biki ne dan haka ta zauna ta tsantsara
kwalliya wata doguwar rigar lace tasa light blue da baki rigar daga sama ta dame kasa kuma
tayi tirgija kamar amarya bata daura dankwali ba siririn gyale baki da jaka da takalmi bakake
tasa takalmin me dan tudu tayi kyau sosai abinka ga farar fata.
Mama da Ummi tayiwa sallama ta fita kanta tayi acuci maza tayi kyau,kowa ya ganta sai ya
kyasa,driver har gidan su Sultan ya kaita ya juya,cike da cat walking dinta ta taka har ciki,kowa
sai kallonta akeyi wasu ma kamshinta ne ya jawo hankalinsu Omar yana saman bene yana
kallonta,nan take yaji kishi dama bai ce tazo ba daurewa yayi ya danne zuciyarsa,
Raj ne ya mata iso har wajen Maman Sultan ta mata Allah sanya alkhairi,sannan ya kawota
Palon da Omar yake,maza ta gani damkam wasu da matansu,ido aka zuba mata kunya ta
kamata,kafin tayi magana Omar ya dallawa Raj harara an kawo Iklas wajen maza za a kalleta,

daria Raj yayi yace a to mu mene namu ciki.

Tsaki Omar yayi ya riko hannun Iklas suka shige wani bed room.sai daria mazan keyi sunawa
Omar tsiya,kowa da abinda yake cewa.

Asmabaffa

ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

105-110

By
Asmabaffa

JANNAT AND ZULAIHAT NA GODE DA COMMENTING READERS GABA DAYA.

Kwance yake headphone makale a kunnensa yana saurarar karatun Alqurani ta shigo
palon bakinta dauke da sallama,a hankali ya amsa mata yana mata kallon kurilla
Sanyi yaji ya mamaye zuciyarsa,farin ciki yake tsintar kansa da zarar yayi tozali da
Iklas,itama Iklas ta rasa dalili kullum idan basa tare da Omar bata jin dadin rayuwarta,

Tiren hannunta ta ajiye gaban Omar cike da yanga,last maganin Omar ta dauko daga yau an
gama shan magani ya kare kaf,Omar bai so hakan ba ko don Iklas dake jinyarsa yana jin
dadinsa musamman Wanda take shafa masa a jiki
Abincin ta bude kamshi ya cika wajen yabi iska ya daki hancin Omar nan take ya lumshe ido
sai lokacin yasan lallai yana jin yunwa,carbage soup tasha kifi da pounded yam,sai kunun aya
me dadin gaske da ta hada yayi sanyi,
Serving dinsa tayi nan ya hau ci yana kora kunun aya me sanyi,sai da ya koshi ta dauke
ragowar a flask din itama ta fara ci tana rufe ido sai Sosa kunne takeyi na iya girki wlh,ya kaji
girkin nan?
Sai yau nasan lallai na iya girki,kai lallai mijina ya gama jin dadi dan zai kwashi gara,kallonta
kawai Omar yakeyi yanda take yabon kanta,yatsina fuska ya yatsina ai idan yayi mutane zaki
bari su yaba ba ke ba,kai ta girgiza ni ba ruwana bana jiran mutane,idan yayi na sani.murmushi
Omar yayi tare da daukan maganinsa ya shanye.

Already yayi wanka jallabiya ce a jikinsa toilet ya shiga yayi brush ya fito Iklas kuwa
kwanika ta kwashe ta kara gyara wajen,dakin Ummi ta koma toilet ta wuce ta kara yin brush,ta
fito ko kula Ummi batayi ba ta wuce tabar dakin,

Hango Omar tayi zaune gefen bed yana jiranta,maganin shafawa ta dakko gadon ta hau tana
a bayanshi bata son a bata mata lokaci tana da wani plan da zata rubuta a jotter dinta,
Handsup tacewa Omar ba musu ya dage hannayensa sama rigar ta tattaro kamar wani
yaron goye ta dagota sama hannunta ya gogi kirjinsa nokewa yayi yana shan yaji
shshshsh,fasa cire masa rigar tayi tana ta diro daga kan bed din ta dawo gabansa ta tsaya tana
kallonsa,shi kuwa kasa yake kallo, Iklas tazata ciwonsa ne zai dawo hannu biyu tasa a fuskarsa zata dago kansa,kin yarda yayi
ya daga kan dan kar taga kalar yanda idonsa yayi jajir,dakire kan yayi tayi tayi ta iya daga
amma ta kasa,
Kyaleshi tayi ta koma bayansa zama tayi tare da mike kafafu ta sashi a tsakiya ta cire masa
Riga tik daga shi sai boxers,habawa Omar kawai vibrating ya fara dan dauriyarsa ta gama
karewa, yana so ya kwace jikinsa gudun aikata haramci amma ina zuciyarsa baza ta bari ba
yana ji yana gani Iklas ta rungumoshi jikinta ya kwanta rashe rashe a jikinta,duk ta zata ciwonsa
ne zai tashi,

Sumarsa me matukar laushi santsi ga yawa ta dinga shafawa a hankali Omar kara gyara
kwanciyarsa yayi a jikinta yana narkewa tare da sa hannayensa ya rungumo hips dinta me fadi
da laushi,a nutse ta dauki zaitun din guntun Wanda ya rage ta fara rubbing a sassan jikin Omar.

Omar wani ajiyar zuciya yakeyi kawai a ransa yana Allah sa malamin ya bashi wani maganin
na shafawa sabo da Iklas ta dinga Mirza masa a jiki,
Itama Iklas a jininta take jin yama yama ga laushi da santsin fatar Omar Wanda Hutu ya
ratsata,dadin shafa skin dinsa takeyi shi yasa take shafawa a hankali tana kara lallabawa sabo
da kar dadi ya kare,
Tsintar Kansu sukayi cike da shaukin dadi har ta gama shafa masa a gaban kirjinsa ya juya
ya kifa kansa duk a jikinta yana shakar kamshinta me dadi, kafin ta karasa shafawa Omar ta
gama kure masa maleginsa,
Yanda kansa ke a jikin Iklas dagowa yayi a hankali ya fara kissing din wuyanta bite masa tayi
tana ci gaba da shafa jikinsa,da zafi zafi ya hade bakinsu wuri daya tsotsa kawai yakeyi cike da
salon kwarewa itama Iklas haka take shanye wa Omar lips masu tsananin birgeta,

Idonta a lumshe yake tana amsar sako Omar ya zare mata yar rigar baccinta daga ita sai
wata vest,nan ya birkice gaba daya ya ga palace tamjam da albarkatu sosai ya fara shafasu
tare da sucking dinsu,tsorata Iklas tayi ta kwace jikinta ta mayar da rigarta zata sauka daga bed
din,Kamar dan maye ya rikota tare da kwantar da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login