Showing 99001 words to 102000 words out of 107121 words
Chapter 34 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf
Shiga uku. Da kyar ta kwaci kanta,da taga yaki kyaleta kuka ta saka masa,
sannan ya kyaleta cike damuwa.yaci gaba da driving.
Iklas taji wahalar Haihuwa Mama ta samu a room dinta ta je ta gaisheta kamar zata mata
sujjada tsabar biyayya wai ita a dole tasan zafin haihuwa yanzu,lfy Iklas naga kamar kina da
magana cewar Mama, Iklas zama ta gyara cike da ladabi tace Mama dan Allah kar ki bari Yaya
Omar ya mai dani gidansa idan nayi Arba'in,Mama ta gano Iklas,amma sai tace sabo dame
wani abin yake miki?yi gaggawar sanarmin nayi maganinsa,a'a Mama baya min komai
wlh,kawai firgitani akeyi a gidansa sai na dinga ganin dodo a jikin bangon room dinmu,dariya
Mama tayi karki damu za a kai malamai suyi karatun Qurani,ai Mama musulmai ne dodon basa
ji,sun iya karatun suma,idanfa ina karantawa sai dai kiji sunayi suma,kuma Omar bai fada min
cewar mama,ai mama ni kadaice na san dasu,a'a wannan za ayi maganinsu cewar Mama, Iklas
tace asarar kudi zakuyi gwara Ku barni a nan gidan, Mama tace jeki za ayi bincike,amma bamu
da iko sai abinda mijinki yace
Da Sauri ta juyo tace Mama dan girman Allah Ku taimakamin,wlh idan kuka fada masa bazai
yarda ba,ni dai kar kuyi masa zancen to.
Murmushi Mama tayi jeki kinji za asan abinyi,kuma baza a fada masa ba,to Mama na gode
ta kara jaddawa Mama dan darajar Allah kuyi min Rai,Ku duba lamarin nan,Mama tace
Insha'allah.
ta fita tana murna,
Palo ta koma ta Iske Khairat ta cakare kusa da Omar.a fusace Iklas ta dauki katuwar kwalabar
wani lemo me tsada ta daki jikin bango nan take kwalabar ta tarwatse Rabin kwalabar da tsini a
hannun Iklas, gashi har wata ta yanketa a tafin hannu,amma a haka tayi kan Khairat gadan
gadan zata buga mata kwalaba, Omar ya riketa kam sai zullo takeyi sai ya saketa,sosai Iklas
take son kwacewa tare da nishi ka kyaleni pls honey, Omar kuma ya rungumeta ya hanata
Motsi,sai huci takeyi tana wlh idan na kamata sai ta gane kurenta,
Yer uwarki ce fa cewar Omar?ina ruwana da ita,na tsaneta bana sonta,da gudu Khairat ta
tafi part dinsu tana rokon sauran suzo su bar Nigeria, da kyar a ka lallasheta cewar gobe za a
tafi, sai kuka takeyi wiwi
Omar kuwa da kyar ya kwace Kwalabar daga haannun Iklas sai lallashinta yakeyi tare da
kwantar mata da hankali,yana shafa gadon bayanta tare da dan bubbugawa,yana rada mata a
kunne relax wifey bana son saurin fushin nan naki, ki dinga hakuri, yanzu laifina ka gani?cewar
Ikla taci gaba tunda taxo takeyin Abuwa bad a kanka ina kallon nake sharewa, kai kuma sai
biye mata kakeyi, wlh hakurina ya kare da ace ta tsaya sai na mata bille a kirjinta da
fuska,Kasan kuma zan iya danma na canja halina da ace ni din ta dace da tuni kaima Kasan
nayi maganinta,gwara in tazo ka dinga matsawa dan next time ka kara barinta har da kai zan
hada.
To ai kinga dai bani naje wajenta ba ita tazo wajena,kuma ni sabo dake nake kyaleta,naga
yar uwarki ce shi yasa na miki kara,kar kice bana son yan uwanki,shi yasa am sorry.ba komai
Babyna nasan baka da laifi,amma ka kiyaye nan gaba kaima naga fa kamar zaka zama mayen
mata ba mayen Gomnati ba,nafi so ka zama Mayen Gomnatinka. Dariya Omar yayi yeah ai shine dan yanzu kin daina kula dani sai ta yaronki kikeyi,haba my
heart,my liver ,my blood.
Murmushin jin dadi Iklas tayi tace kai da ace na fara Sallah yau da kwana zakayi cirrrrr kana
shakaka dani.
Idan da gaskene ki bani nayi romance mana,wayancewa Iklas tayi hmmmm ni dai ka daina
zama kusa da wata,duk inda Omar yazo da zancen sai Iklas ta canja zancen.
Washe gari da sassafe yan Uwan Iklas suka fito domin tafiya kasarsu,anyi musu sha Tara ta
arziki driver ya kaisu airport,
Khairat kuwa tsoron Iklas yasa ko kusa dasu bata matso ba daga nesa can bakin kofa ta
dago hannu tace musu Ilallikha......
Bayan sun tafi Iklas dauke da prince tana jijjigashi yana rigima,Omar ya zauna a jikinta
shima yace Baby kin kori bakinmu saboda masifarki, ko kulashi batayi ba sai jijjiga yaronta
takeyi tana masa rawa,
Shillashi takeyi sama tare da juyo dashi ya kalli Omar kaga Daddy,irin rigimarku daya,
Omar kuwa kwanciya yayi kan cinyar Iklas,yaron kuwa sai Kwalla kuka yakeyi yana tsala
ihu,waka Iklas take masa tana shillashi tana eh...eh...ehh..kaga na kwandala....
Kwandala...kwandala......dan albarka.....dariya Omar yayi yace inye kaga su Gomnati anyi yaro,
Omar yana kwance a cinyarta ya fara zura hannunsa a Rigarta yana shafa Dukiyar
fulaninta, yer aiki ta aika da yaron ta kaiwa Ummi,ba a Dade ba Ummi ta dawo dashi tace ya
isheni da kuka ga danku,
Mama ma haka ta dawo dashi, haka yan aiki da su suhaila ma,
Duk yaron ya ruda Iklas da kukansa,ya gigita gidan,sai ihun kuka yakeyi,Gomnati ta rasa inda
zata sa kanta da rigimar prince.
Omar kuwa ko kukan jaririn bayaji sai tabe tabe da lashe lashe yakewa Iklas a jikinta ya
hanata sakat,kuka ta fashe dashi sosai baji ba gani,yaron na kuka itama tana kuka sun hadu sai
yi sukeyi,kuma still tana ta jijjiga Prince, Omar bai kula dasu ba sai ji yayi Iklas ta gartsa masa
cizo a bayansa
Da sauri yace ouch......yana shafa wurin,sannan ya leka fuskarta ya sai kuka takeyi itama ga
prince yanayi shima,ohhhh no wifey why? Kuka kikeyi to mene na kukan,prince na kuka ke
kinayi am sorry ki daina bana so,
Hawaye ya share mata tare da karban prince yana lallashinsa,mikewa tsaye yayi ya
lallasheshi yayi shuru kuwa kuf a jikin Omar bacci ya daukeshi,
Wajen Mama ya kaishi ya kwantar dashi a wajenta sannan ya dawo wajen Gomnatinsa yana
lallashinta,sai shagwaba take zuba masa tare da narke masa,tana kwance a jikinsa tana shafa
inda ta cijeshi tana kayi hakuri sweet heart wahalar raino naji,
Gashi kowa yaki kulani kuma sai lasar min jiki kakeyi.to ya isa na daina kinji.
Washe gari Allah yayiwa Haj Rahina rasuwa,Iklas harda kuka tana Allah sarki gwara da Ya
Omar ya yafe musu Allah musu Rahma,sai da ana zaman makoki Iklas tana tare da su Sadiya
tace Ohhh Allah jikan Umma na tuna sanda ina da cikin prince har hallaka kwabo da dan
tamatsitsi take siyo min nasha naji dadina.Allah mata Rahma su Aisha suna ameen suna kuka. Anyi jimami yayin da akayi sadakar bakwai kowa ya watse.su Sadiya yanzu basu da wacce
tafi musu Mama,da ita suke shawara,Omar kuwa da matsala ta taso zasu ruro wajensa,Baffa
ma yana tausaya wa yaran nasa irin jarabawar da suke karba,daga wannan sai wannan.Duk
abinda sukeyi yau gashi ba uwar tasu a duniya,duk burin Ummansu yau gashi ta tafi tabar
duniyar.
Shima wannan ya jawo Su Sadiya sun kara darasi a duniya.kwanan Rahina takwas da
rasuwa Haj Binta ma ta cika itama,sosai akayi jimami da ta'aziyya nan ma ansha kuka.duk son
duniyarsu yau gashi Allah ya kirasu sun bar komai sun tafi.nan make Tarawa nan ake bari
duniya kenan.
Sahar abin nata ba sauki,wata ranar juma'a ta fita waje ba tare da kowa ya sani ba,wani
babban mutum ta gani a hanya ta cire zaninta tare da cewa Alhaji zaka siya,bata san liman din
Unguwarsu bane ai kuwa limamin nan a fusace yayo kanta dan ubanki tsinaniya
tambadaddiyar karuwa,ni zaki mayar dan Iska ni zakiwa maganar banza,ya fara jibgarta ina
liman zaki mai dani dan iska,da kyar aka kwaceta,ita kuwa sai gwalo take wa liman,yana
kallonta idan suka hada ido sai ta zaro masa harshe ta mayar.
Sai da wani mutum yazo yayiwa liman bayanin yer gidan Gomnace daya sauka last yr,ai
kuwa nan liman ya fara yi mata addua ya daina masifa yaji kudi.
Kamata akayi tare da mayar da ita gida. Allahu Akbar duniya,da ace da ne liman bai isa
yaga Sahar ba bare ya iya yi mata ko da kallon banza ma.sai gashi harda duka.
2wks da haihuwar Iklas jini ya dauke mata ta fara sallah a boye dan kar Omar ya gani bata
San Omar tuni ya hada CCTV a computer dinsa ba, in ya dawo daga Office yana kunnawa ya
kalli duk abinda Gomnati keyi a gidan,
Rannan yana dawowa ya kunna yana kallon Iklas,katsam yaganta sadaf sadaf ta sa key a
kofar,sadaf sadaf ta tayar da Sallah,wani dadine da farin ciki ya lullube Omar. Ya furta today is
my day.Iklas kuma tunda Mama taga yau ta fara sallah sai tace wa Iklas tattara naki ya naki kaf
ki koma dakina da zama,Iklas cike da murna ta koma room din Mama.
AsmaBaffa.
Mom walida name sake with maman waleeda na gode naga comment naki.
Jinjina gareku mutanena.ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
200-205
By
AsmaBaffa
SAFEEYA AHMAD,MAMAN ABBA, wannan page din nakune
Omar shigowa yayi gidan a gajiye,ko wanka baya jin zai iya yiwa kansa shi yasa ma ya
aiko Suhaila ta kira masa ita,Iklas an cakare da kwalliya kamar wata queen tsabar kyau,ga
mama da Ummi gyarata sukeyi sosai,itama Iklas kullum sai taje gyaran jiki wajen Mero
Lallausa,kamar wata Amarya haka ake gyareta,jikinta ya murje sai sheki da kyalli takeyi,gashi
abinci me rai da lafiya Mama ke bata,
Koda Iklas taji sakon Omar firgita tayi,mama ce ta bada Amsar je kice aiki na sata. 1mnt da
fitar Suhaila kiran Omar ya shigo dankareriyar wayar Iklas,sai da ta kusa tsinkewa ta daga tun
kafin tayi magana yace in kin gama kizo am so tired ko wanka bazan iya ba,kuma yunwa nake
ji,kamar zatayi kuka tace to am coming. 10mnt kiransa ya kuma shigowa wai har yau me kikeyi haka?tana Ina ina tace I...I...will..be
on my way, better dit ya kashe wayar
15mnt ltr call din Omar ya kuma shigowa still dagawa tayi idan nazo room din baza ta miki
kyau ba bring ur self to my room quietly nasan abinda kike gudu ki daina tsoro ni ba abinda zan
miki sai nan da 2mnths maybe ki saki jikinki ki daina bata lokacinki.
Mama ta kalla kamar zatayi kuka,jeki kinji idan kinga wani abu da bakya so ki gudo,kamar
kwai ya fashe mata Iklas ta fita tana sake sake a ranta,ita wahalar Haihuwa take tunawa.
Omar kuwa Ransa ya matukar baci da Iklas,tana shigowa room da masifa yaso Tatar ta sai
yaga wani uban kyau da ta zuka kamar ya lashe ta haka yakeji,dan danan ta kwacewa Omar
Imani,yama rasa me zaice sai binta da kallo yakeyi,
Gefen bed din ta zauna tana cin magani,sannu da zuwa me zanyi ma?Iklas ta tambaya,jiki a
mace yace tashi kije bana so sai wani fushi kikeyi akan nace kizo jeki ki bawa Suhaila ta kawo
min Prince,
Gomnati taga da gaske Omar fushi yayi sai taji bata kyauta ba,batayi dai dai ba ta batawa
mijinta Rai.
Sumi sumi taje ta dauko Prince da kanta ta kawo masa,a hankali cike da nutsuwa tace masa
me zanyi maka dazu?nace ai na fasa bana so cewar Omar,kai dai kace kawai kayi fushi dani
banzo da wuri ba kayi hakuri to,
Gani kikeyi wani abun zan miki,dama wanka zaki min ki bani abinci kuma zanyi da
kaina.mikewa tayi ta hada masa ruwa wankan.
Dawowa tayi ta karbi Prince da ke hannunsa ta ajiye a kan bed sannan ba tare da tace kala
ba ta shiga cire masa kaya sai dadi yake a ransa,amma a fili sai shagwaba yake mata yana
gocewa yaki tsayawa kamar yaron yaye,
Pls ka tsaya mana mutum sai rigimar tsiya,sai da ta gama ta daura masa towel tare da kare
masa kallon birgewa,dan ita dai a rayuwarta kirar dirin Omar,skin da komai na Omar suna
matukar birgeta tare da bata sha'awa,a ranta sai zancen zuci takeyi yanda Omar kullum yake
kara kyau da haduwa. Hannunsa me matukar laushi ta kama ta kaishi har Toilet,wanka tayi masa sosai,sannan tazo
ta shiryashi,harda sa masa jallabiyya fara Sol,ka Dade baka sa jallabiya ba kasan kuwa yanda
take ma kyau,yau ita nake so kasa min a gidan nan, tsokanarta Omar yayi ai kuwa fita zanyi
ni,haba dai duk gajiyar nan da ka kwaso ,sai da ta gama ta kalleshi tana murmushi tace Honey
dan Allah Kasan kai me kyau ne kuwa? kana kallon kanka kuwa yanda kake da kyau
Hancinta ya ja ai kinfini kyau wifey,duk Inda ake Neman kyau to azo wajenki,
Ranar Dana fara ganinki a gidan kaji tun a ranar na tabbatar ke me kyau ce wacce ban taba
ganin irinsa ba,
Hugging dinsa tayi tare da shakar kamshin juna,tare da cewa hmm wai a gidan kaji dama ka
kalleni? Ko mutum baya so sai ya kalleki yanda kika haske gidan kajin gaba daya,ke ake fara
gani a ciki da tsangalalliyar rigarki gwiwowin ki da kafafun masu kauri da kyau duk waje
suke,kallonta Omar yayi wai don Allah a lokacin ba kya jin kunyar mutane?
Dariya Iklas tayi kai nifa idona a lokacin tar nake ganin kowa,na saba da shiga cikin maza dasu
nake gogayya kullum,kaga kuwa ai dole ido ya bushe,
Wai kai ai kadan ka gani danma baka ganni a tsakiyar yan wiwi ba mun kafa daba guga
suna zuka tare da bulbula hayaki,to can kuma me ya hadaki da yan wiwi? Dariya Iklas tayi tare
da boye fuskarta a kirjin Omar,kasan me a time din babu wanda ke birgeni irin dan wiwi,ni idan
baka zuka hayaki ba ruwana da kai,kawai naga ana feso hayaki ga wani kidan Bob marley yana
tashi ko wakar ganja fama,ka harde kafafu kawai ka fuske kana bulbulo hayaki malam,
Dariya Omar keyi sosai,amma dai basa cewa suna sonki ko?ai kasan duk wani dan wiwi
idan ya shahara ya cika dan wiwi to baya mu'amula da mata,basu fiye neman mata ba,ko
budurwa basayi,idan na samu ribar tallana har hamsin nake raba musu a zuka hayaki,ni kuma
inyi ta kallo ina jin dadi,
A kunna wakar ganja farmer subhanallah kai kanka zasu birgeka yanda ake zana love da
hayaki,murmushi Omar yayi lallai Allah ya kare min matata shi yasa ba a son daurawa yaro
talla,idan ba wanda Allah ya tsare ba lalacewa sukeyi,Iklas tace wlh kuwa honey kafin kaga yar
talla wacce ke fita tasha,ko titi ta gari sai an tona,duk a tallan maza ke lalatasu,ga shaye shaye
yanzu wasu sun waye da sha banalin,codine,da sauran kwayoyin maye duk a sanadin
talla,nima Allah ne ya shiryani kuma Ummi tayi mana tarbiya,ga addua ina dagewa amma da
tuni nasan nabi duniya.
Za kaga manyan masu kudi suna parker motoci suna neman yan talla,su kashe mata
kudi,shike nan idan ba ayi sa'a ba tabi duniya,rayuwarta ta lalace,sai kaga yan
majalisu,senate,com,yan kasuwa da manyan masu kudi suna bin yan talla,kafin kace me an
rude ta da kudi
Kaga suna tayi mata maganar batsa tun bata yarda har ta yarda,wasu kuma ayi musu
fyade,watafa honey me chemist ta kaiwa talla amma ya bata kwaya yayi mata fyade,
Wasu a shaguna,wasu kango,wasu su koma karuwanci,kai alot fa,talla bashi da afani ga mata
kawai sai dai wasu sabo da talauci ba yanda za ayi,wasu kuma son abin duniya,wasu kuma
rashin gata kishiya ko dangin uba suna rikesu sai su dinga tura su talla suna cin amana,ba
Arabic schl bare boko,Allah ma ba a sani ba bare a bauta masa. Allah kyauta wifey gaskia ya kamata ki fara yiwa mata wa'azi a kasar nan, ta kyalkyale da
dariya tare da dan dukansa a kirji cike da shagwaba tana turo lips dinta tace kai honey ba dama
nayi magana sai ka ce wani wa'azi,ina fada maka abinda na sani ne kuma kaddarar rayuwa ta
kaini kasan ba dadewa ce a duniya take sawa asan rayuwa ba,kaddara ce da mutum zai cinci
kansa yake sawa yayi nasa karatun duniyar,
Amma da nayi maga......ba tare da ta ankare ba ya fara kissing dinta a wuya,daga nan ya
gangaro lips dinta,tare da shafa mazaunanta masu matukar raushi, kafin kace me wasa ya
canja salo,sosai Gomnati ke enjoying, sai da ya lugwigwitata son ransa tana biye masa,sannan
ya kyaleta itama ji tayi tana matukar bukatar Omar gaskiya, A ranta tana anya zan iya 1mnth ba tare da na yarda da Omar ba,can ta tuno wahalar
haihuwa,sai kuma tace