Showing 72001 words to 75000 words out of 107121 words
Chapter 25 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf
Hannu ta daga masa tare da bude masa kofa bye my love,yana fita ta kulle ko ina
nata,Sallar magriba tayi tare da karatun Quran,tayi addua sosai kana ta hau gyaran gidan,ko
ina kyalli yakeyi kawai,room freshener ta fesa kala kala sannan tayi turaren hayaki ko ina,tare
da kunna ac ko ina kamshi da Sanyin dadi ke tashi,
Toilet ta fada ta shiga gurje jikinta lungu da sako,haka bakinta ma,ga toothpaste, gawayi,gishiri
sai lalle dasu take kalkale bakinta,bayan tayi wanka da Alwala kara wanke toilet dinta tayi,ta fito
Sallar isha tayi tare da shafa'i da wuturi,
Jikin mudubi ta isa ta fara shafa body lotion dinta me tsada da dadin kamshi,8:30 taga har
yau bai dawo ba,wasu turarukan jiki tsadaddu ta shafa,jikinta sannan ta dauko wata rigar bacci
me hannun bra dark pupple iyakarta cinya me sulbi da tsadar gaske,powder kawai ta shafa,sai
lipglow gashinta ta karasa busarwa da hand drier,sannan ta gyarashi da lafiyayyun mayuka,da
hairspray,wayarta ta dauka ganin 9pm ta kusa kiran Omar tayi,yana dagawa yace kin ganni na
dawo ina compound ma yanzu zan shigo,
OK tace ta kara goga powder ta kara kyau,sannan ta shiga fesa perfume kala kala.
Knocking taji da Sauri ta bude kofar tare da sakar masa murmushi me tsadar gaske Wanda
ko shi Omar bai San Iklas ta iya shi ba sai yau,
Wata wawar runguma ya kai mata ta zille ya rungume iska daria sukeyi gaba dayansu,zuwa
yayi ya rungumo waist dinta tare da mannata jikinsa yana me kafeta da ido yana aika mata da
wasu wasiku cikin jinin jikinta,wow wifey kinyi kyau,u look like take away, cikinsa ta shafa tare
da kallonsa ido cikin ido dear yunwa ko? Sosai ma cewar Omar, muje ur food s ready,kujera ta zaunar dashi ta cire masa rigar daya
Dora saman kayan da ta zabo masa dazu,
Fuskarta ya bi da tasa fuskar da niyyar kissing dinta janyewa tayi abinci shine damuwata
nafiso naga kaci ka koshi,na baka magani,fuska ya yatsina nifa na warke ban son magani,
Hmmm dole kasha kana nufin zan tsaya ina kallonka cuta ta illatamin kai,Sultan yace idan ka
tashi u should call him on his phone,Omar bai damu dacin abinci dole a dining ba,duba ga
wannan Iklas ta kwaso komai na abincin ta shirya masa a palo,sakkowa yayi kasan center
carpet me laushin gaske ya zauna.
Serving dinsa tayi ta zauna a gabansa dirshan tana bashi a baki,idan ta gutsuro tuwon taji da
zafi har har juya hannunta takeyi a Iska wai ya huce sannan ta bashi kamar jariri,Omar a ransa
wani son Iklas ne ke sukansa,tare da wani kara narke mata,jinsa yake kamar karamin yaro, to
Iklas tana ta shagwaba shi,abinda yake so kafin yace anyi masa, sai dai yaga tayi,
Kuma dama haka yake bukatar matarsa ta kasance,Saida ta tabbatar ya koshi sannan ta
bashi lemon yasha,mouthfreshner liquid ta bashi ya kuskure bakinsa,sannan itama taci ta koshi
tayi yanda tawa Omar,
Kwashe komai tayi ta kai kitchen ta wanke plate din da aka bata etc,Ta gyara wurin,Omar sai
binta yake da kallo kamar ya lasheta yakeji,shi kam gaskia bazai iya jira ta wani kara girma
ba,wanne girma ake nema da ya wuce wannan cewar Omar a ransa,
Maganinsa ta dako da ruwa,daure fuska tayi irin ba wasa ta balli magani, tayi lallashin
duniya kan ya sha yaki sha,maganin tasa a bakinta kusa da lips dinta yanda bazai shiga mata
ta hadiye ba,da hakoran gaba ta tauna shi,kan cinyar Omar ta Dane tayi zamanta ta hardo
kafafunta a kugunsa,kansa ta tallafo ta dura masa maganin a bakinsa kamar tattabaru,ruwa ta
kora masa tana shafa bayansa,dukiyar fulaninta yake murzawa cike da salo,am sorry kaji,haka
suka dinga yi tana masa durar magani har ta gama bashi maganin, Tashi zatayi Omar Wanda ya gama shagalta bai ma San ya sha wani magani ba,cikin zafin
nama ya damko Iklas mikewa yayi ya dauketa cak har bedroom
Kan saman bed ya daurata bikinta ya shiga tsotsa yana murza dukiyar fulaninta gaba daya
ya zauce,Iklas wacce zafi zafi takeji a dukiyar fulaninta,saboda da bata fara breast da wuri
ba,duk da cewar sun girma har yau idan aka matsasu tana dan jin ragowar zafi kadan.
Ibzzy ne ya samu labarin auren Iklas da Omar,address din Gidan auren Iklas ya samo
sannan yasa ranar zuwa ya kaddamarwa Iklas,sabo da shifa yana sonta kawai sai wani ya
aureta a banza,dama ya sani tun farkon da ya bigeta a mota ya danne mata hanci da pillow a
hospital ya karasa shegiya,bakin cikinsa daya wani ya sha zumar Iklas ba shi ba.
Sosai Omar ke laguda Iklas,yana mata sambatu, tun bata hassala komai har ta shiga
taimaka masa,sucking ta fara masa, domin tasha ji wajen abokan tallarta da kabilar Arnan dake
unguwarsu,cewar sucking wa maza ko mata yafi dadi,mutum zai samu nutsuwa ta hanyarsa,shi
yasa yau duk zatayi amfani da labarin da takeji kala kala.
Dagewa Iklas tayi sosai tayi maganin Omar tsab,ba irin dadin da baiji ba,saida ta sama
masa nutsuwa, ba tare da sunyi sex ba,Omar shi yasan me yaji,kallon kawai yakeyi ba wata
kunya ta bashi farin ciki,wani yanayi na nishadi ya tsinci kansa,sai so da kaunar Iklas dake
karuwa a ransa,ayyanawa yakey i a ransa yanda zaiji duk ranar da ya sadu da Iklas,
Jin kansa yakeyi akan ya sadu da Sahar gwara Iklas tayi masa ko kiss ne irin Wanda tayi
masa yanzu,gaskia iklas matar so ce.karuwace a wajen mijinta .
Haj rahina sadiya da Aisha sun fara kai mata karar mazajensu,saboda kar suji kunya ko
Baffa bata sanar masa ba,lallashinsu tayi ta maidasu gidan mazajensu.
Iklas ranar da kyar Omar ya barta suka samu bacci,washe gari 5pm Iklas na kitchen tana
soye soye kamshi na tashi,sanye take dawando legins baki me adon fari,rigarta me dogon
hannu da coller, tasha adon flower da fararen duwatsu,
Mazaunanta kamar su fado dan fadi da tudu,waka take rerawa tana rawa sosai take jijjiga
iya mazaunanta kawai kai yanda take rawar ka rantse kida takeji a manyan speakers.Omar
Wanda tunda ta fara yana jingine jikin bangon kitchen ya harde hannayensa a a kirji kawai
Yana shan kallo a ransa yace lallai yarinyar nan tana ji da tashen balaga, ya zama dole na
sauke mata ita.
Iklas taga shigowar Omar tuni,kara jijjigawa takeyi tana..
Ku samu kudinku ku damu damu.
Duk wata harka ayita damu,
Jalla ilahu ya yarda damu
Ku leka kasar makka tare damu.
Maza Naira zo mu gamu
Ya Allahu ka bamu kudiiiii
Kai.. kasa..sama.. ehhhh
Ku matso ku matso ku matso,
Maza baby shaky body,maza shaky body
Duk Zaria babu barawo in kaji ihu kwartone.
Masallacin kura ba a sa kare yayi limanci,
Sisi baby maza shaky body,
See that bad guy gety money
Plenty motors belong to him
I wl snatch him go buy henecy
Kasa.. sama
Uhmmmm shake oya shaky body.
Dariar wakar tata Omar yakeyi sosai gaskia yau ya tabbatar Iklas tayi zaman geto area da
talla.nishadinta takeyi kawai.sai ta birgeshi sosai yafi son kullum a kasance cikin jin dadi ace dai
nishadi yafi kuncin rayuwa yawa.
Gaba daya sai ta birkita masa tunani yanda take sarrafa mazaunanta kadai kuma a hankali
cikin nutsuwa, shii kadai take kadawa abin sha'awa da birgewa.
Takowa yayi har inda take hugging dinta yayi ta baya,tare da shafa kirjinta dake matukar
birgeshi,tana jin yanda yake goga mataSandar girmansa a mazaunanta, hannayenta tasa biyu
ta sakalosu ta bayan wuyansa tana shafawa a hankali,
Omar ji yake hakurinsa ya kare bazai iya jira ba,bazai iya zama ba tare da ya jishi cikin
headquarter Iklas ba,
Iklas gani tayi gaba daya Omar ya shiga wani yanayin da bata taba gani ba.
So takeyi ta zille amma Omar ya kanannadeta ya hanata ko da kwakwaran motsi,
Iklas na birgeshi sosai yanda take sashi farin Ciki da nishadi ko yaushe Iklas ce farin
cikinsa da nishadinsa yanzu.
Kullum kara sonta yakeyi.
AsmaBaffa
Readers ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
150-155
By
AsmaBaffa
A hankali Iklas tace na gama fa muje kaci kasha magani yau dole da wuri zakayi bacci
sabo da maganin yabi jikinka,daria ce ta kusa kwacewa Omar saboda Yanda yaji kiri kiri Iklas
zata raina masa hankali wai a dole shi zatayiwa wayo,
Murmushi ya saki ba tare da ya saketa ba yace yau ni bana bukatar abinci kuma maganin ai
babu na bacci cikinsu balle kice zai sani bacci,
To ai shi magani ko wanne kasha ko paracetamol ne yana bukatar mutum yayi bacci sosai,jiya
ma da kyar fa kayi bacci,gaskia bazan bari yau ka kai 8 na dare ba tare da kayi bacci ba,
Munayin Sallar Isha zakayi bacci,dama akwai wani film da zan kalla sai na kalli abina kana
baccinka,tun Omar na danne dariarsa sai da ya saketa ta fito,dagata sama yayi kamar
jaririya,ya sa hannu ya kashe gas din,tunda ta gama girkin dama,Iklas ta gama
tsurewa,bedroom tagafa da gaske indai suka shiga me kwatarta sai Allah.
Zillewa tayi tare da kwace kanta damkota zaiyi ta fada kujera,tana ta zare ido kamar
hawaye zai zubo tace pls kayi hakuri ya Omar dan Allah idan ko nayi candy kaga na kara girma
Daria ta bashi Ashe kina da tsoro haka?kalar tausayi tayi tace dama ni matsoraciya ce karfin
hali nakeyi kawai,bani da wata juriya ko ta kwayar zarra,
To nikam zan koya miki juriya yau,bazan koyaba kwakwalwata bata ganewa,ae amma tana
gane jijjiga hips ko,da sauri tace a'a karambani ne kawai,a ina ki koyi rawa haka,murmushi tayi
tare da rufe idonta a wajen Igbo da yarabawan unguwarmu mukeyi tare dasu amma fa tun
muna yan yara Nidai dan Allah ka bar zancen nan ga abinci kazo na baka maganinka,hmmm duk ranar da
kika shiga hannuna zaki gane kurenki, kuka ta saka na gaske to....kaji...ko...ka fada....da
bakinka,kuma dama wasu frnds dina Ngozi da Dami sun fadamin zafin da akeji,.
Su frnd din naki har sun San komai kenan,kallonsa tayi tab sosai ma kasan ba musulmi
bane,wasu musulman ma a wurin talla da na unguwarmu duk sun bari kabilar nan su lalatasu,in
ka zauna a unguwarmu ai sai wanda Allah ya shirya kawai,
Allah kyauta shi yasa suka koyawa matata rashin kunya.
Ai ni Allah ya shirya ni ya Omar amma da tuni an Dade da tsallaka min boarder.
Dan Allah ka bari na gama candy,kin daukarwa kanki yan mata bazan iya ba wannan
shirmen bada ni ba in zaki saki saki jiki ma ki saki.ganinda yayi ta tsorata dashi yasa yayi mata
wayo kar ki damu wifey wasa fa nake miki gobe ma zaki koma schl,ke baki San wasa ba garin
gudu zaki balla kafarki a kujera ki jawo min asara.. Dadi taji sosai a ranta nan take ta daina kuka,kallonta yayi bani maganin ma na sha abuna
bacci zan kwasa yau,murmushin dake kara mata kyau tayi,
Bayan sallar Isha wanka sukayi kowanne cikin shirin bacci,kamar yanda ta bashi magani
jiya haka ma yau,Omar ne ya kalleta da shanyayyun idanunsa muje bacci nakeji yau da wuri,
A bayansa ya Goya ta har bedroom,kwanciya sukayi nan iklas ido ya fara raina fata,Omar
kamar zai cinyeta haka yake sarrafata,so take ta gudu ba hanya,wata gigitacciyar kara sukaji
kamar harbi,ajere kamar guda Goma jikin sashen Iklas,
Omar tsayawa yayi cike da takaici ya kusa cimma burinsa amma komai ya katse sakamakon
karar da sukeji,kara tashi karar takeyi kamar saukar aradu,
Haj Rahina ce zaune ta rasa madafa,bacin rai dankare a zuciyarta na halin da yaranta suke
ciki a gidan mazajensu abun yanzu yafi na da,kullum kara gaba abin yake,ba irin yanda Yousuf
mijin Aisha jiya yayi mata dukan kawo wuka saida ta kwanta a asibiti,ga shaye shaye ga Neman
mata, Sadiya kuwa abin nata sai du'ai,ta gama kwarjalewa,ita yanzu ta daina yin Allurar tsaida
haihuwa,so takeyi ta samu ciki ko ta huta da masifar Alhaji Balarabe,amma har yau shuru kakeji
ba cikin ba labarinsa. Na Aisha kuwa shi haihuwarce bai so,yafi so a zubar da cikin,
Mama da Ummi zaune Palo suna hira,Ummi tace Haj kinji yaran nan shuru,Iklas ko waya
bata kirani ba ta samu Umaru ta manta damu,gwara ma Umaru jiya yazo, hmm ke kike kare
wani Babana,tunda akabashi Iklas sai jiya yazo gidan nan kina gani dai yaron nan ko zama
baiyi ba,muna gaisawa ya mike wai ya bar Iklas ita kadai.
Sahar kuwa in kinga irin fada da faman da nadinga sha kan Omar
Allah ne abin Godiya cewar Ummi.ai mu sai San barka inji Mama, yanzu hankalina kwance,
har Baffansu nake bawa lbr.
Ummi tace kinga masifar da Umaru ya dinga surfawa Su Abdallah kuwa daga sunce zasu je
su kwana.
Ohhh Mama ta rike baki yaran zamani sai a barsu ni bazan bar yarana suje kwana gidansu
ba,sai dai yini.
Omar ne ya mike da niyyar bude kofa,Iklas ta rikeshi ina zakaje haka aje ayi maka Illa kuma
ma jikinka ba komai fa,Rigarta ta saka wacce ya cire mata tare da zura hijab kato har
kasa,Boxers dinsa ta mika masa yasa sannan ta bashi jallabiyya fara yasa,hannunta cikin nasa
suka bude kofar a hankali,knockout ne ke ta tsalle kala kala suna tashi fafafas fas, Yasan wannan aikin Sahar ne,amma bazai mata komai ba tukun sai time yayi inda zatafi jin
ciwon abin.
Sahar yanzu bata kwana a waje saboda wanted take Neman su hadu da Iklas, tana dakinta
karfe 8na dare ta dawo,knockout me remote ta siyo ta zubasu a kofar room din Iklas tana daga
room dinta tana tashinsu da remote din hannunta.ran Omar ne ya baci yanda Sahar ke rainashi,
zaiyi maganinta.suna tsaye har knockout suka gama tashi.
Iklas kuwa dadi taji ma an hana Omar aiwatar da aikinsa kanta,a fili kuwa lallashin Omar ta
farayi ganin ya shiga wani hali na bacin rai,mood din Omar ya canja kwanciya sukayi makale da
juna bacci ya kwashesu,
Washe gari Iklas shirin makaranta tayi Omar dake kwance kan bed kallonta yayi yace daga
aure zaki tafi schl?
Kaifa kace naje jiya, na fasa to haka kawai kina amarya ko 1wk baki ba baza kije ba,
Baki ta tabe dama ai kai kace zanje,uniform ta cire ta ta canja kaya ta hau gadon itama,a
dungure tayi ta fada kan Omar, tana daria ta dane ruwan cikinsa,turota kan bed yayi,ta kara
darewa cikinsa,kara turota yayi ta kwanta rigingine itama ,tsaya nayi miki kiji idan da dadi,kan
cikinta shima ya hau bai sakar mata nauyinsa ba amma sai nishi takeyi tana rokon ya daga ta. Komawa yayi ya kwanta ba karfi sai tsokanar tsiya ya lakace mata hanci, daria sukayi gaba
daya,komawa tayi ruwan cikinsa tana masa chanese a hankali na wasa, lips dinsa na kasa
Omar ya cije,yace nasan me kike so wifey,tana kan ruwan cikinsa ya kwantota fuskarta na
gugan tasa kamshinsu ne ya hadu wuri daya kowanne na shakar na dan uwansa.
Karan hancinsa na gugan nata,cike da salon kwarewar basira ya kamo harshenta suka
shiga tsotsar juna,biye masa takeyi sosai wai duk dan kar ya nemi babbar harka,
Zama tayi sosai a cikinsa cire mata rigarta yayi ya shiga lailaya dukiyar fulaninta son ransa ya
rigada ya susuce tun tana biye masa taga ya wuce saninta abin,
Kwantar da ita yayi a hankali sucking ya mata