Showing 96001 words to 99000 words out of 107121 words

Chapter 33 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

23 Mar 2025

6651

Omar, Mama sabo da Murna duk ta kira mutane ta sanar musu,Iklas ma haka,Omar
kuwa bai kira kowa ba yafi so yaga Halin da matarsa ke ciki.
Yana zaune Ummi baki har kunne tace shigo Umaru,ai Omar ya Riga Ummi shiga
dakin,mamakine ya cikashi,bai zaci haka zaiga Iklas ba.shi gani yayi ma ta kara kyau,sai yar
ramar wahala da tayi kadan,ga kamshi da take zubawa,tuni Mama da Ummi sunyi waje sun
basu waje,Omar ya rungume Iklas murna ta hanashi sukuni,sannu my sweet heart,kinsha
wahala,har mamakin Murnar Omar tayi.
Kisses ya dinga manna mata tako ina,kamar zai cinyeta sai sinsinar kamshinta yake tayi
kamar zai zauce,yaron dake gefe ya dauka yayi masa Addua sosai sai kallon sa yakeyi ba kifta
ido,zama yayi gefen Iklas yaron na jikinsa Kara kallon yaron yayi ya kalli Iklas tare da cewa
amma wannan yaron na Kwandala ne ko?dariya sukayi gaba dayansu,tana dukan Omar a baya
cike da shagwaba,

Sai kunyar abubuwan dayi takeji a gaban mutane,yaro ya dara alamar Neman Nono,wifey
nono za a bawa intestine tunda kince a bashi hanji,murmushi tayi tana shagwaba tace ni...
Sai..na huta bacci nakeji,ki bashi mana yasha sai kiyi baccin, a'a ruwan nono bai zo ba fa,a
bashi zam zam yasha kawai,dole Omar ya bashi Zam zam.ita kuma tana ta baccinta.

Sai da ta kwashe 8hrs tana bacci,Omar har yaje gida yayi sabon wanka ya dawo,Mama
tace Tunda kinci abinci yanzu ki bashi yasha mana kinga har ya fara kuka,a bari na kara yin
wanka Mama, wanka tayi ta canja wata shigar ta lace Riga da skert cib ita,kamar dazu haka ta
kara hadewa,
Yaro sai kukan yunwa yakeyi,Omar ya shigo room din me ya sameshi haka?Ummi ta bata
fuska gata nan taki bashi nono, daga tace wancen sai tace wannan,Mama ce tayi waje tana
amsa wayar Baffa,cike da Fushi Iklas ta kalli Ummi ni... Nifa.. Nonona zubewa zaiyi ya
lalace,kuma mijina fa?salati Ummi tayi,Omar kuwa dadi yaji ana ji dashi,ya zauna gefenta da
sigar lallashi yana Haba wifey ai duk daya ne ni da shi,kinga shima yasha Nima a boye min
nawa,bazai yi komai ba in dai ana kula dashi,

Tana kunkuni ta dauki Baby ta saka Hijab ta boye sannan ta fara bashi,yana zuka tace
wayyo Allah,Omar yace mene rada masa tayi a kunne tana cije lips wannan da zafi wahala
yake bani ba irin naka yakeyi ba,dole ayi masa fada,murmushi Omar yayi yace yes ai ni na
musamman ne kalar nawa daban,,Iklas tace cikin rada shi yasa nace kar a bashi gudan jini ko
heart a kaishi wajen madaciya,ko hanji.

Haka ne my love,Ummi ce tace munafukan banza aikinku kenan,ke harda boye nono kar a
gani ko,Iklas tace ae Ummi abina me daraja ne,nufinki in dinga kwayeshi gaban kowa nasan
muhimmancinsa.

Ke ni kar ki isheni da Surutun tsiya dazu kika gama kururwa da kuka,sambatu ba Wanda
baki ba kin samu kanki yanzu kin ishe mu,Omar waya yake ta kira cike da zumudi an haifar
masa a bouncing Baby Boy,
Mama tace kar a sallamesu sai gobe Iklas tayi bacci ta huta.

Ibzzy Boy yan sanda sun masa jina jina yayi nadamar halinsa,yayin da ya shiga
taitayinsa,da kyar aka karbeshi.ya tafi cike da nadamar rayuwarsa ta baya,sai Istigifari yakeyi.
Sadiya ta samu kiran gaggawa daga Office dinsu tana zuwa aka mika mata takardar
sallama daga wajen aikinsu,saboda taci bashinsu masu matukar yawa na company taki
biya,Sadiya tayi nadamar irin karyar da suka shirya a bikinsu domin da kudin ta ranta ta kara,
Tayi kuka ta gode Allah,tana Oh nasan wannan hukuncina nake karba sanadiyyar
abubuwan da nayiwa su Ya Omar,ya zama dole na fada musu abinda muka shuka.
Aisha kuwa yarta da ta Haifa yanzu an gano tana da sickle cell,wato cutar sikila,kullum a
hospital suke suna kashe kudi,basu da kwanciyar hankali.

Dama shi laifi in kayi watarana ma sai ka shiryu ka daina sannan a fara jefo ma kaddarori,to
su Sadiya karba tasu sukeyi tako Ina,addua kawai sukeyi,sun tabbas hakkin Mama,dasu Omar
ne yake binsu,
Dan yanzu haka Sadiya hawan jini ya shigeta,an dorata akan magani.Hajia Rahina da
kawarta Hajia Binta sun shirya zasu je ayi musu wata addua wurin malam ,saboda abinda ke
fadowa Kansu na masifa.

Suna hanyar Nijar wasu yan fashi suka taresu a mota suka karbe kudaden tare da yi misu
fyade sannan suka harbesu a kafafu da Hannu,driver kuwa basu kulashi ba ganin shi talaka
ne,shine ya buga waya ya fadawa Baffa yayin da saura 4days sunan Baby na Omar.haka aka
kwasosu ranga ranga rai a hannun Allah.
Asibiti aka wuce dasu ,a wulakance,rai a hannun Allah,dama ita duniya dai dai take da
kowa,mutum yayi ta shuka tsiyarsa,rana daya Allah ya maidashi ba kowa
bane,kyashi,hassada,bakin ciki,gulma,cin amana ta ko ina sunyi yawa a alummarmu ga jarabar
son abin duniya,kowa burinshi yaga yafi kowa.Allah kyauta.
Sahar kuwa an gaji an dawo da ita gida,ta fige,ta yage,tayi baki,kai ba Wanda ke gane
Sahar yanzu ta dawo kamar kwarangwal,tsoron zuwa dubiyaa akeyi ma,malamai sai aiki sukeyi
a kanta ba dare ba rana.dama duk wani iskanci da mutum keyi lafiya ce tayi masa waya,yau
gashi halin da suka fada. Muji tsoron Allah don yanzu tun a duniya ake karbar saka mako.

Bayan an sallami su Iklas,suna gida an cika ana zuwa barka kungiya kungiya,Omar yana
dakin da aka bawa Iklas kullum yana tsakiyar Bed shi yake mika jariri,Mama ce take korarsa
amma ya nace a room din.
Masu ganin jariri sunyi saukin zuwa,Baffa yazo Room din Iklas ya daukeshi cike da farin
ciki,sai addua yake zuba ma jaririn.Iklas yanda take daukan wanka kamar zata party kullum,kai
kace bata haihu ba,kullum sabon kayan da Omar ya dinka mata wajen set 20 dasu take
cakarewa.kamshi na gaske ke fita a ko ina na jikinta,haka Baby ma kana gani kaga yan gayu ne
iyayensa.
Kullum Ummi ke yiwa Iklas wanka ta gasata sosai,ita kuma Iklas anayin wankan tana
kuka,tun kafin ma aje wankan take fara kuka.
Me gyaran jiki ta biya kudi ake mata kullum,sai kace zatayi bikin aure,
Khairat suna nan suma sunga jariri,ganin Iklas na busy ta kara likewa Omar,Iklas kuwa
hankalinta na kan mijinta tana kallon abinda Khairat keyi.
Angel kawar Iklas ce tazo ganin jariri tace Gomnati ya haihuwar?kallonta Iklas tayi tace
keeeeeee Marododo kenan,kinji azaba wlh kubi uwarku na fada miki ki dage da yiwa mamanki
biyayya,sai yanzu naga muhimmanci uwa,ke ni yanzu da Mahaifiyata tana da rai ai da taga
biyayyar da bata taba gani ba. Duk inda ake tunanin ciwon ya wuce tunanin me tunani,duk inda zan miki bayani baza ki
ganeba Angel,ki bari sai kinyi kya ji.
Wani duhu duhu na dinga gani,ke nifa ban San sanda na koma ganin Hoton kwandala a
idona ba,Angel tace kwandala?abinda ba wani amfani ake dasu ba yanzu amma kika ga pic din
kwandala,Iklas ta gyara zama tace to wlh kwandala na dinga gani a cikin idona kawai,sai kuma
naga danwake da danmalele,ke harda dankwali Ashe na Ummi ne.
Kinga da dan nan ya fito wani duhu na gani duf sai naga wani kwan fitila yayi flashing wall
wal,kinsan irin fitilar da can da tsofaffi suke durawa kerosine?Angel tace yeah tace to irinta fa na
gani Dana fara farfadowa,Ashe kwan nepa ne.Angel sai dariya take mata.

Omar ne ya shigo da jariri ya mikawa Iklas lokacin Angel tana sallah,zama yayi zai fito da
nono ya bawa jariri Da sauri Iklas ta dafe Rigarta miko min Hijab,ke wifey kawarki ce kawai a
room dinfa kuma sallah takeyi,ae ni dai ka dauko min,dakko mata yayi tasa ta fara bawa jaririn
nono, Omar dage hijab din yayi ya shige shima ya kwanta a cinyarta,Jariri na shan nono Omar
na kan cinyar Iklas tana shafa masa gashinsa.
Da dare Iklas ta fesa wanka ita da jariri ta sashi gaba cikin haske ta kura masa ido kurrrrrrrrr
ko kiftawa batayi,har Ummi ta shigo bata San ta shigo ba,tana ta kallon Baby tana murmushi ita
kadai,afili ta fara maganganunta Kai yanzu Allah ni na haifeka?kato dakai amma ka fito ta
wannan yar kafar kofa?kalleka me kyau,gaskia Ina sonka,ina sonka,nafi kowa kaunarka a
duniya,Allah raya min kai,ka zama dan albarka,dagashi tayi sama tana ta kissing dinsa ta ko ina
ba ji ba gani,Ummi ce ta katseta ina jin dai Aljanu sun shigeki ko?Murmushi Iklas tayi tare da
kwantar da yaron,Ummi Allah dan Boy din nan yayi kyau da yawa,kalli hancinsa irin na honey.
Ummi wai kamar ni amma ina da haka,gaskia na samu abokina,rufemin baki sakarar banza
cewar Ummi.

Shi Omar yanda Iklas ke chake gayu ne yake birgeshi,ta haihu kullum busy amma tana kula
da kanta,shi gani yakeyi har tafi da kafin ta haihu daukan wanka da komai da komai.
Kasancewar Hajiya Rahina na asibiti Iklas batayi taron suna ba,yaro yaci Sunan Baban Iklas
wato Abubakar suna kiransa Prince,raguna 2 da katon Sa Omar ya yankawa Iklas.

Gomnati so takeyi kawai ayi Suna tayi maganin Khairat.

Baffa sunje asibiti kowa da kowa na family Suna Gaban Haj Rahina wacce take rai a hannun
Allah.kuka sukeyi ita da Binta, Binta tana ki yafemin kawata naci amanarki,Ita kuma Haj Rahina
tana ke ki rabu dani Binta tsinaniya,so take ta ce Allah na tuba ka yafemin maimakon haka sai
zafin ciwon yasa ta koma fadin Alhaji Mohd Inshaa'Allahu......insha'Allahu,sai ta koma cewa
nashiga uku mun godewa Allah mun yabi Annabi. Sai rerawa takeyi da wanka.

Bangaren Sahar kuwa ta dan samu sauki amma ta haukace domin duk namijin da ta gani ko
yaro ko Babba,ko karami ko babantane da taga da Namiji sai ta bude masa zaninta gabanta ya
fito fatsar tace Malam Zaka siya?

Babanta yasa an kulleta a daki na musamman, ammma ko Daddy ta gani sai ta bude
masa tace Daddy Na siyarwa ne fa,kan haka wata rana Daddy yayi mata dukan tsiya ya farfasa
mata jiki.yana ta kuka shi da Mummy tare da Nadama.
Omar ba abinda ke damunsa irin sha'awar Iklas, wankan da takeyi shike kara rura masa
wutar sonta da sha'awarta, ya gama gama sawa Iklas ido, tare da Dana mata tarkonsa ba tare
da ta ganeba.burinsa ya samu Iklas ta fara Sallah,bazai iya zama cikin wahalaba ace har sai
tayi arba'in. Ga shigar da takeyi me Jan Hankali. Iklas kuma yanda taji wahalar haihuwa tace
baza ta kara yarda da Omar ba sai tayi 3mnths ta murmure, kuma hakan ma sai an mata family
planning.

AsmaBaffanku ce readers. Tnx all for d comments.ayi min Afwa da typing error ba time
ne.ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ

195-200



By
AsmaBaffa



Haj Rahina tana sambatun wahala tace Alhaji Mohd ka yafemin,ina Omar a nemo min shi
na masa laifi na jefa masa cuta,Mama ki yafe min,tana nishi taci gaba
ni...ni....nice....na..je....wajen...boka...ya sawa Omar cutar da ya bar gida kwata
kwata,kuma....kuma...na jefa masa lalaura da dama Wanda bai sameshi ba,Nan dai ta tonawa
kanta asiri kaf,
Ita kuma Haj Binta tace ni...kuma...kece zaki yafemin Rahina....naci...amarnarki...kin bani
kudi...naje wajen....boka...amma na naki zuwa....na dinga shuka miki karya....na cinye miki
kudi...na gina kaina.....sabo....sabo da Bana so kici gaba.
Haj.Rahina ce ta fashe da kuka tace wa Binta ke annamimiya ba take nakeyi ba....ki kyaleni
inji da kaina...kowa yana gabansu both family Binta da Rahina sai kuka sukeyi.Omar da Iklas
sun shigo suma,nan take Omar yace kanku kuka yiwa na yafe.....da sauri Iklas ta rufe masa
baki,cike da shagwaba ta rada masa a kunne Allah ni baza ka yafe musu ba,da ace da hali ma
gwara a karasa datse musu kafafunsu

No wifey cewar Omar,to shike nan a datse musu hannu ko daya ne,kuma baza a yafe musu
ba masu shirka,suka cucemu mijina yayi ta shan Wahalar kuka nima aka sani kuka
Na dinga tausauyin Omar Ina kuka to kukan da suka sani bazan yafe ba.
Omar ne dauke da prince a kafada ya karasa jikin Bed din yace sannu Allah Baku lfy,da sauri
Haj Rahina tace ka yafemin da yarana mun zalinceka,na yafe muku komai wlh,Mama ma ta
yafe,Baffa kuwa tunda yaji lafazin Rahina ya fuce cike da takaici
Su Sadiya sun cika wajen da kuka ba ji ba gani suma suna rokon a yafe musu.

Iklas tace honey na gaji kasan fa yau 2 days da yin suna ni na gaji kazo mu tafi gida,Ummi
ce ta harari Iklas,Mama tace kuje Omar tunda ka yafe ba matsala ,ni zan zauna dasu tare da
Ummi.

Baffa anyi anyi yaki ya yafe musu da kyar Mama ta lallabashi sannan yace ya yafe
musu,Omar mota ya budewa Iklas ta shiga shima ya shiga yau shine driver prince yana Bayan
mota a kwance,Iklas ce ta kalli Omar da harara tare da dauke kai,hannunta ya riko yana
mirzawa lfy ke kuma?me nayi ake hararata.Kaine ai Honey ragon maza kawai,daga anyi Abu
sai zuciyarka tayi Rauni ka yafe musu,yanzu mene abin yafe musu anan,ko kukan da sukani na
tausayin cutar da ke damunka sanda kana gidanmu baka duba ba ka wani je gabansu Na yafe
muku Allah yafe mana gaba daya,ta kwaikwayi maganar omar,shi kuwa murmushi kawai
yakeyi,ta kara cewa wannan idan suka warke na hango rabaka dani Za suyi kaje kai ta yafe
musu ,mashirka dasu Indai mutum a rayuwarsa yace malamai zai rike,komai mutum bazai
tsarkake zuciyarsa ba ya yarda da Allah yana addua to wlh yana tare da wahala duniya da
lahira,shirka honey bafa karamin Abu bane,kuma malaman suyi ta cinye musu kudi suna musu
wayo,Allah shi keyin komai,babu Wanda ya isa yayi ma abinda Allah bai bai yi ma ba.

Amma a yanzu da yawa mutum bazai Dage da addua wajen Allah ba,ya mike ya roka da
kansa,sai dai ya dinga kai kukansa wajen malaman bokaye,maybe ma mutum yafi malamin da
yaje gunsa daraja wajen Allah.amma yaki rokarsa. Ana fa kuskure,yan kasuwa,matan aure,yan
mata,zawarawa,ma'aikata,etc kowa yanzu da yawa za kaga malamai sukeyi kala
kala,malamina.to wlh mutuwa bata sallama,ba sai lallai da ciwo ba za a wuce,idan ma baka
mutu ba ka tuba baka da tabbacin an karbi tuban naka ko ba'a karba ba?yanzu honey ni kaina
sanda nake nakudar nan ai na zata wucewa zanyi.

Dariya Omar yayi my heart ta Girma jibi wa'azin da kikeyi haka inda kike birgeni watarana
zancen manya kikeyi idan Abu yazo serious kike daukansa,amma idan rigima da darunki suka
tashi ba sauki da kyar ake shawo kanki.
Murmushi tayi cike da shagwaba ta fada jikin Omar dake tuki, ni....ka daina cemin
rigimammiya wannan ai sai prince.wani shock ke fisgar Omar na tsananin sha'awar Iklas.murya
a dishe yace Wifey yaushe mace take fara Sallah in ta Haihu?cike da dabara Iklas tace idan
Wanda sukayi haihuwa uku zuwa hudu ne to 40days sukeyi suke fara Sallah, wasu 1wk
ma,wasu 2-3wks kai wasu ma sai su wuce 40days din etc ya danganta da yanda mace take.

Da Sauri Omar yace to irinku fa masu haihuwa daya,tamke fuska tayi ba wasa, tace masu
haihuwar fari musamman irinmu da muke yan yara to sai munyi minimum 3to 4mnths,kai irinmu
da muke 16yrs to 17yrs har 5mnths munayi kafin jini ya dauke mu fara Sallah.
Bare ni da nake ta dabance kasan dai ko period tsuuuuuuuuuuuuu yake zubo min kamar an
bude tap,dariya Omar yayi sosai yanda da girmansa da Ilminsa Iklas sai raina masa hankali
takeyi zata wai yi masa wayo.

A fili kuwa nunawa yayi ya yarda da zancenta Omar ya kara mata haske da tab ai dama na
sanki wajen period bare wannan ai nasan flowing zaiyi like a river. Da sauri tace kamar ka sani
kuwa,a river dinma bafa karama ba babban kogi,ko Dam.
Harda kara kankame Omar saboda murna wai tayi masa wayo.

Omar kuwa rungumeshin da tayi shi ya jawo Omar yaci birki kiiiiiit tare da gangarewa

kasa.cikin zafin zafin nama ya hade bakinsu wuri daya, a haukace yake rikitata da salonsa,Iklas
ta fara hargitsewa Itama musamman daya fara wasa da dukiyar fulaninta,itama biye masa tayi
suka haukacewa juna da gani sunyi missing din juna,kawai I miss u suke furtawa juna.

Iklas gani tayi abin na Omar yayi yawa, idan ta bari itace zata kwana ciki,dan sai ta kuma
samun ciki ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login