Showing 69001 words to 72000 words out of 107121 words
Chapter 24 - MA'AIKACIYAR GOMNATI BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf
Mai ta fara shafa masa,tana kaifa dan gatane,shi yasa kake yanda kake so,mai ta koma
tana Mirza masa a bayansa a hankali kamar tana shafa kwai,ke kika sani bayan kin sa na zama
maraya,ba a kula dani,kin hanani komai,murmushi tayi ka dinga kwantar da hankalinka pls,kaifa
nawa ne ni taka ce du,sai yanda kace Alaji ta kashe masa ido daya,murmushi yayi tare da
mikewa tsaye yayi hugging dinta sabo da jin dadin kalamanta ya kura mata ido,har sai da ta
sunkuyar da kanta kasa,dago kan nata yayi,yana mata kallon so,kunnenta ya kama ya ciji
kadan,sosa wurin tayi tana shagwaba ya Omar da zafi fa,k.....bata karasa ba ya kamo lips dinta
da nasa ya shiga lashe lashe da tsotse bakinta,
Iklas ta rufe ido sai amsar sakonni takeyi,hura mata kunne yayi a hankali da bakinsa,sakin
cream din dake hannunta tayi tare da shidewa taja yaji shiiiiiii,
Matsawa yayi da sauri ya zata ko wani abunne ya sameta,me ya sameki?nunashi tayi da
yatsa kaine,danayi me Allah wani dadi naji ziiirrrrrrrr,ban gane ba?abinda kamin a kunne yanzu
sai naji wani luuuuuuu na tafi kamar na sume,
Dan kara yimin kaji?murmushi ya saki,ya ya kara yi mata kamar yanda ta bukata sai da suka
shafe wurin 15 mnt tana daukan darasi,tallafo hips dinta yayi let's go yunwa kike ji na
sani,shiryawa yayi cikin shiga ta alfarma,kallonsa Iklas tayi tace kayi kyau sosai,tnx yace ai ke
kinfini kyau kalleki fa kamar balarabiya,dama itace ai,murmushi Iklas tayi tana jin dadi an yabeta
tace na gode.
Rike hannunta yayi sosai suka fita main palon gidan,
Abinci suka gani Mama ta aiko dashi amma an kifar da su a kasa da gani takeshi akayi da
kafa,gaba daya palon an lalatashi da abinci har jikin kujera an gama shafe abincin.
Daya daga cikin yan aikin gidan ya tambaya ransa a bace,waye yayi wannan aikin? Alhaji
Mama ce ta aiko driver ya kawowa Iklas, Sahar ce tayi hakan kuma tace kar mu gyara
wajen,tana ina Sahar din cewar Omar?tana dakinta,Good to ku tabbatar kun gyara palon nan
da sauri suka fara aikin gyarawa,
Iklas ya kalla bari naje na miki take away,kar ka damu ya Omar, store na akwai komai,kitchen
komai akwai,da raina da lafiyata ai sai girki,muje kawai karma ka damu kanka, wata cutar tazo
ta shigar min kai a banza,
Murmushin jin dadi Omar yayi tare da rungumo Iklas jikinsa,a hankali ya furta I love u so
much my wife,tsaye Iklas tayi sororo sabo da tsabar jin dadi ance ana sonta,
Ba kiji me nace bane?Omar ya tambaya,kamar zai cinyeta sabo da kallo,bakin Iklas yaki
rufuwa sabo da jin dadi,dan ya kara fada taji tace banji ba,volume ya kara na murya yace I do
love u,am in luv with u,I really love u Iklas, I wanna be with u forever.kunneta ta kawo dai dai
kunnen Omar tace banji ba,I love u,I love u I realy love u.banji ba dai cewar Iklas again,da karfin
gaske yace Iklas I love u.
Juyawa tayi ta rungumeshi kam bakinta yaki rufuwa,tafin hannunta ta kama yiwa kiss a jere
kamar tana tsosan wani abu bakinta na das das das haka ta dinga yiwa hannun Omar,tnx ya
Omar,wanne irin tnx kuma cewar Omar,jira yake yaji Iklas tace I luv u too sai yaji wai tnx,kyaleta
yayi sanda taji tana sonsa ta fada,ba takura,muje palona ka zauna nayi abincin,
Kitchen ya bita,ya zauna ciki sai aikinta takeyi yana binta da kallo ji yakeyi kamar ya
hadiyeta,Iklas na aikinta minti kadan zata juyo ta sakarwa Omar murmushin da tasan yana
shiga wani hali idan tayi masa shi.
Sharp sharp ta soya doya da kwai,tayi warming kazar jiya,tayi strawberry tea,ta shirya
komai a dining,Omar ganin Iklas yakeyi gata yarinya amma tafi manyan wasu matan hankali,
Tunda Omar yace yana sonta ta kara jin kwarin gwiwar kula dashi,kwashe abincin yayi daga
dining ya dawo dashi palon Iklas,jikinsa ya jawota,ya zauna kasan center carpet ya mike kafafu
tare da warasu ya sa Iklas a tsakanin cinyoyinsa tare da kwantar da bayanta a kirjinsa,abincin
ya dinga bata a baki shima yaci,sai yaba dadin girkin yakeyi, Suna gamawa ta fara gyara part din,Omar yana mamakinta da jinjina mata har ta gama gyare
ko ina na part dinta,sai kamshi da kyalli ke tashi ga sanyin ac.
Wanka ta karayi ta canja shiga wata doguwar Riga me siririn hannu,amma tsayinta har
kasa,an mata tsaga biyu a gefe gefe har iya Rabin cinya,ko ya ka juya cinyoyi waje masu kyau,
Gashin nan ta kara sharchewa ta sakeshi,kamshinta shi ya jawo hankalin Omar dake aiki a
laptop yaana latsa system.
Kallonta yakeyi kamar maye,tana karasowa wajensa ya jawota a hankali jinkinsa,kinyi kyau
wifey. Zama ta gyara sosai a cinyarsa suna facing juna,cikin salo ya fara kissing dinta ba kama
hannun yaro,Iklas sai jin dadinta takeyi,wuyansa take shafawa a hankali,jikin Omar rawa kawai
yakeyi,
Mutsutsun da takeyi da mazaunanta kan cinyarsa shi ke sashi kara birkicewa.
Sahar tana ta jira Omar ya bar gidan ta samu ta chasa Iklas,amma Omar bulun bukwi yaki
ma fitowa koda Palo ne,tayi jiran har ta gaji,kuka ta fara yi sabo da takaici,
Bayan ta gama kukan nata, wayar Frnd dinta ta kira Deeja ta shaida mata komai,shawara
Deeja ta bata na iya shegensu.tana kashe wayar ta nufi bangaren Iklas, baram ta daki kofar
Palon da kafa tare da murda handle ta fada palon,Iklas da Omar ta hango kan kujera kamar
zasu cinye junansu,Iklas tana saman Omar,Suna lashe juna, taga Sahar a Kansu amma tunda
da kaya a jikinsu ba Matsala ta shekara tana kallonsu,
Ganin Sahar yasa Iklas ta kara volume wai kukan dadi takeyi,sai kiran honey takeyi ba
adadi,shi kuwa Omar yaga abinda Sahar tayi amma abinda Iklas ke masa yasa ya manta da
komai a duniya,bai ma San inda Kansa yake ba. Musamman da yaji Iklas ta kara sautin kukan
dadinta.
Sahar ta gama fusata hannu tasa ta mako Iklas kasa ta fadi Tim daga saman Omar dake
kwance a 3seater.
Mikewa Omar yayi da Sauri,iklas fashewa da kukan shagwaba tayi tana nuna Sahar da
yatsa,kwashe Sahar yayi da wani matsiyacin maruka lafiyayyu guda biyu, wayar charger ta
computer dinsa ya dauka.
Ya hau jibgar Sahar ba ji ba gani ya kulle kofar gam, saida ya farfasa mata jiki,tun tana
neman agaji da kuka har ta daina,Iklas ta tsorata tare da tausayin Sahar,amma Sahar cewa
takeyi shegiya matsiyaciya karuwa,in ba karuwa ba wacce amarya ce farkon aure zata likewa
namiji haka,tambadaddiya me bin maza.
Kwace wayar iklas tayi daga hannun Omar ka kyaleta haka mana za ka mata illa fa,muje ciki
pls,handkerchief yasa ya goge fuskarsa, kansa ne ya Sara masa sosai Kansa ya fara ciwo,dafe
kansa yayi da sauri tare da nuna Sahar da yatsa,kar kiga ina shuru ina kyaleki kice zaki dinga
takurawa rayuwa ta,kinyi kadan,tausayinki nakeji a matsayinki na ya mace that's y in kikayi min
abu nake kyaleki,duk ranar da kika kuma Shiga gonata za kiga matakin da zan dauka kanji,
shiga bedroom yayi da sauri.
Wajen Sahar dake tsugunne Iklas ta karasa,durkusawa ta yi gabanta,sannu kiyi hakuri wlh
ban San zai miki haka ba.bari na gasa miki jikin,Sahar na dagowa ta fallawa Iklas mari,tana
dauke hannu ji kake tassssss Iklas ta rama itama tare da kwashewa da gudu ta fada bedroom,
tana haka kawai daga yin sannu,nan gaba ko yankaki za ayi ko kulaki bazanyi ba.Sahar ta
tsorata da Omar,dama haka yake bashi da mutunci.Allah ya isa tayi ta mike ta bar dakin.waya
ta bugawa daya daga cikin kwaratanta,tace su hadu hotel ya gasa mata jiki sannan ya sanyata
nishadi.tab kajifa Sahar baza ta shiryu ba maybe.
Omar ta gani bisa bed sai murkususu yakeyi, idonsa ya kakkafe sai nishi yakeyi kamar zai
mutu.Kwala Ihu Iklas tayi wayyo Allah za a kashemin mijina, sai da ta jawo cuta ta shigar min
miji.a gigece ta haura saman gadon tana jijjigashi.sai kuka takeyi kamar ranta zai fice.
Sadiya zaune kan kujera dake palonta tayi tagumi sai tunani takeyi tare da Dana sanin
auren Alhaji balarabe da tayi,ko mene dalili oho,amma duk ta rame tayi baki.kafar nan ta kara
yin siri siri,mazaunanta sun kara chokalewa.
Asmabaffa
Tnx fa Readers kuna birgeni.ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
145-150
By
AsmaBaffa
Mikewa Sadiya tayi tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki sakalo sakalo,sallamar
Alhaji Balarabe taji gabanta ne ya fadi ras da sauri ta juyo ta karaso wajensa cankal
cankal,hannu ta mika da niyyar karbar jakar Alhajinta da karfin tuwo ya hankada ta gefe,sai da
ta fadi,tirgija tirgija Alhaji ya wuce bedroom da katon cikinsa,abincin da ya shigo dashi ya zauna
yacinye abinsa yayi gyatsa ji kake kwaaaaaa...tare da zarar tsinken sakace ya fara sakace
hakoransa,yana gamawa,alwala yayi tare da sallah,fitowa yayi ya kai kallonsa wurin da Sadiya
ta rakube tana jiran ko ta kwana
Wurinta ya nufa rumbuda rumbudaaa..ja da baya ta fara kamar taga wani kasurgumin
tsohon zaki,damkota yayi da hannu daya ya dagata kamar kaza ya wuce da ita bed ya makata
bisa bed ya fara aikin sunnarsa ba ji ba gani,Sadiya kuka kawai takeyi,bakinta ya matse da
hannu daya yaci gaba da harkokinsa na aure ba wani romance da love yana dan ubanki wallahi
sai kin dauki ciki,bazai yiwu a cinyen kudi a banza ba,tunda nake aure aure na ban taba kashe
kudi me yawa haka ba sai a kanki duk saboda Neman haihuwa.
Uban me zanyi dake dama dan ki haifarmin yara na auroki,gashi ko girki baki iya ba kullum
in rayuwata a restaurant, duk wani muamular aure baki San komai na aure ba
Sai Aikin Gomnati makaryatan banza da ace kina sani nishadi ko baki haihu ba zamu zauna
lafiya ki samu soyayyata,amma tunda ba yar arziki bace ke dole sai na mori kudina
wlh,shashasha uwarku bata koya muku tarbiyar arziki ba sai neman kudi.
Zaki San kin tabo Alhaji Dan Balarabe tasssss ya Dana mata duka a yar yangwadaddiyar
cinyarta kamar ta sauro yaci gaba da sex dinsa,kuka take tana bashi hakuri kayi hakuri...kayi
min rai. ...inshaAllah zan dauki cikin dama....dama.....zabura Alhaji yayi daman ubanki.ba shiri
ta fasa fadan abinda tayi niyya.
Wayar Omar Iklas ta raruma a gigice ta kama scrolling numbers suuuuuuuuu sai ta tsaya a
Sultan ta danna kira,bugu daya ya dauka.ango ango cik ya tsaya jin sautin kuka,dan Allah
kazo......kazo Ya Omar zai mutu,dit ya katse wayar sai gidan Omar a sukwane.
Minti kadan sai ga Sultan,a guje Iklas ta fito har da bigewa a jikin jujera garin sauri,shigo
kawai pls,da sauri suka shiga dakin Omar suka tarar yanzu ya daina kukan ciwon kan yayi lamo
kamar gawa,
Dubawa Sultan yayi yaga yana numfashi komawa yayi motarsa ya dauko kayan Aikinsu na
likitoci,ya fara aune aunensa,jinin Omar ya hau kadan sai malaria da ta masa kamun kazar
Kuku,
Wasu Allurai ya hada a drip ya sa masa,fita yayi yace ina zuwa,mota ya Kara ja ya hado
masa magunguna ya kawo,Iklas ya kalla tayi tagumi ta tasa Omar gaba tare da damke
hannunsa a wuyanta,
Daria ta bawa Sultan shi yanda take abun manyan mutane ne ke bashi da daria,ita gata ba
saurin girma tayi ba ba me garin jiki bace,yar dai dai da ita ga kyau.
Ga magani nan amarya ki tabbatar yasha kullum,Omar baya son magani sai kinyi da
gaske,malaria ce sai dan jininsa daya hau,Ku kula Omar baison hayaniya da bacin rai,in dai
hakan ta faru to jininsa yana hawa kadan.
Pls ki kula dashi makiya sun sashi gabane shi yasa har ciwon ya shigeshi.
Omar kwai taurin zuciya ki kula da shan maganinsa,a hankali Iklas tace insha'Allah zai
sha ai ko kinsha yayi dure zanyi masa,da yafi dai cewar Sultan to sai anjima idan ya tashi kice
ya kirani,OK I wl cewar Iklas ta kara da ka gaishe min da matarka,zata ji.to mungode Allah bar
zumunci,sultan a ransa yace inye lallai yanzu muka San Omar yayi aure,sabanin Sahar idan ta
gansu daga zagi sai kallon banza.
Yusouf mijin Aisha ne ya shigo kwance ya Tarar da ita, tana ta garzar kasar calaba,kallonta
yayi shekeke ke yanzu daga aure har kinyi ciki,?
Da masifa tace to ni na bawa kaina?ko ni nayiwa kaina?aikin banza ka takura min,ni bance ka
taimakamin da sisinka ba,gidanmu ba matsiyata bane,kudin aikina kadai ya isa ya rikeni,
A fusace Yousuf ya mike kin sanni kuwa tare da narka mata wata katuwar Ashar.baki ta
murguda ba dai ni ba, belt din wandonsa ya zaro daga dan tsukakken kugunsa kamar kullin
omo dan ashirin,
Fyadarta ya shigayi da kyar ta gudu room ta kulle kofar.
Kwafa yayi tare da karasawa wajen daya tanaja sabo da ajiye barasa, vodka ya dauka
kwalaba daya, ya dinga korawa, ya fice a cakee,sai gidan da suke kai mata Suna masha'a.
Omar ne ya farka yaga drip a hannunsa har ya kusa karewa ma,Iklas na zaune gefensa ta
zura masa ido,kallonta yayi suka hada ido,a hankali yace I love u tare sakar mata
murmushi,ajiyar zuciya ta saki,hannunsa me laushi daya ta dauka ta tallafo furkar,tana kallonsa
itama a nutse tace I love u more,I missed u,murmushi sukayi a tare, sannu Sir Allah baka lfy,kai
ya gyada mata ba tare da yayi magana ba,
Sir?kafada ya make kamar yaro wai bai son ta kirashi Sir,murmushi tayi bari na cire ma
canula ruwan ya kare,dannewa yayi ta zare masa Allurar a hankali,saida ya huta tace me zaka
iya ci?anything wanka zanyifa first,
A'a ka bari kaci abinci sai kasha maganin,sallah ma ana binka bashi,shi yasa nace miki
wanka zan fara, kafin ki gama girkin na gama komai,kinga magrib ta kusa,OK to mikewa tayi
tsaye zaka iya tashi?murmushi yayi no zo ki dagani,tahowa tayi ta fara cikiniyar dagashi ta
kasa,a hankali ya dungure mata kai,matsa raguwa kawai,daria tayi ae naji muje na hada ma
ruwan wankan,
Har toilet suka shiga tare ,ta hada masa ruwan wanka,ta fito saida taji ya fara wankan
sannan ta zabo masa kayan sawa,short kawai ta da wata Riga armless Mara nauyi duka farare
kal,
Kitchen ta fada tasan Omar akwai son tuwon danyar shinkafa miyar egusi shi yasa ta shirya
masa shi miyar tasha naman kaza da kifi.
Coconut juice ta had a yayi sanyi sosai,gefe daya kuma farfesun naman rago tayi masa
lafiyayye,a dining din dake sashenta ta shirya masa komai,fitowa yayi sanye da kayan da ta
zabo masa,wifey zo nan,cike da yanga tazo wajensa tana shakar kamshinsa,gira daya ta dage
masa alamar me zanyi,jallabiyya doguwa zaki zabo min zanje masallaci an kusa sallar
magrib,daga nan zan biya wajen Mama, daki ta shiga ta fito dauke da rigarsa,zo na sa maka
sunkuya,ai kuwa ya duka dai dai tsayinta ta sa masa rigar harda cewa inye dan gatan Maman
ba,murmushi yayi da badan zan karya Alwala ta ba da kinsan dan gatan Mama,
Cike da kissa tace Kai da baka da lfy pls kana yin sallar isha ka dawo kaji,
Ya zanyi na wuce Isha a waje bayan na ajiye kamarki a gida,rungumota yayi tare da manna
mata kiss a goshi,har yaje jikin kofa Iklas ta kamo hannunsa ta manna masa kiss a kumatu
kamar zatayi kuka pls horney ka dawo da wuri ina jiranka
Fuskarta ya shafa karki damu dear yanzu zaki ganni, tana diren diren kafafu hade da kukan
shagwaba. Uhmm.....uhum....uhm...ni dai kar kaje kaci abinci a waje ko wajen
Mama,murmushin jin dadi ya saki yanda Iklas ke ji dashi,ni na isa in bar wannan girkin me
dadi.....kiss ya kara manna mata a saman lips take care of ur self for me, u too horney Sir,ki sa
key a kofarki kar Sahar ta shigo ta zaneki,
Daria Iklas tayi ai kana fita zan datse ko ina,ka gaishe min da Ummi da Mama, ka cewa
Abdallah ya kawo min su Suleim,karma kisa rai za a kawosu yanzu,haka kawai su takura mana.