Showing 1 words to 3000 words out of 100763 words

Chapter 1 - BAƘIN HAURE BOOK COMPLETE BY MAI DAMBU.doc

02 Nov 2025

2845

??ࡱ?>?? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????h0Table????????Z
Data
???????????????????? P?
'KSKS?h????????pp???????<????4
4
4
4
4
4
4
4
6
$??W *p??4
4
????4
? ??? 4
?4
? ?4
4
?? [2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???}

```Bismillahir rahmanir Rahim
*Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina muku
Fatan alkhairi
Ga Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki Waya.

Wannan labarin wani Sangare na Labarin ya faru da gaske wani Sangare kuma kwaskwarimar daliban ilimi ne.```

Sadaukarwa ga *BINTUN BATUL*
Wannan labarin na kudi ne!

BAARE GOLDEN EMPIRES.

Niamey. Niger republic

*02:30pm*
Ta zubawa kofar yalwataccen ofishinta idanuwa, kamar kullum da rana zata fito har ta fadi ba tare da ta jira zuwan Yaranta ba, sai dai yau kamar har sun wuce ka'idar lokacin da suke zuwa mata, wayar landline da ke gefenta tayi kara. ?auka tayi cikin sanyi ta saka a kunnenta. "Assalamu alaikum!" Ta faWa cikin sassanyar murya wanda yake cike da dattako. "Ina magana da Chairwoman ne na BA'ARE GOLDEN EMPIRES?"
"Eh" ta amsa zuciyarta na rawa, domin daga jin harshen da aka mata magana tasan daga nigeria ce, domin da harshen turanci ne. "Yawwa Ma'am Captain MJ Mamman Ba'are ya ce a gaya miki ba zai samu zuwa ba, har..."
"Ok ba damuwa!" Ta faWa cikin sauri da wani raunanen murya, idanunta cike suke da kwallar bakinciki, idan tace bata ji dadin rashin ganin MJ ba tayi karya. Yau shekara shida kenan rabon da ta saka shi a idanun, MJ ba yaro bane balle a ce sai an tuna mishi nauyin da ya rataya akanshi na iyaye, sauke ajiyar zuciya tayi lokacin da aka kirata a wayarta ta Wauka harshenta yayi nauyi. Amma a zuciyarta addu'a take mishi, a duk inda yake Allah ya kare mata shi.
"Madame ga Amaan Mamman Ba'are yana son shigowa."
"Ya shigo!" Ta faWa tana dauke kwallar da yake idanunta da wani tissue. Da sallama ya shigo hannunshi dauke da wayar iPhone 14pro. "Barka da rana Hajiya!" Ya faWa yana kai wayar kunnenshi. "Barka dai Amaan Mamman Ba'are!" D'aga mata hannu yayi, ta kura mishi idanu. A hankali ta kai hannunta kan wata sandar ?arfen gold, kafin ya ankara ta make hannun da sandar ta watsa mishi harara. "Auch Hajiya, waya me muhimmanci nake son yi?" Ya katse kiran yana kallonta, tare da tura baki. "Fisabilillahi Hajiya daga na dan yi miki alamar ina zuwa sai ki make min hannu?"
"Allah ya shiryaku! Ka gaya min wacce uwar ce zata yarda ka mata haka?"
"Tow Hajiya me nayi?" Ya tambaye ta kamar zai yi ihu, wayarta ce ta kuma kara, ta dauka. "Madame ga Aryan Mamman Ba'are yana son ganinki."
"Ya shigo!"
Ta faWa tana kallon agogon hannunta, can kuwa sai gashi dogo sambal kamar Amaan Mamman Ba'are, Kyakyawan buzu sak da dan uwanshi, niman wuri yayi ya zauna yana gaida ta a sanyayye. "Sannu Hajiya ya aiki?" "Alhamdulillahi, ya takwarata da Nabeeha?"
"Suna lafiya!" "Hajiya shine ni baki tambaye ni ba, wato don an tsane ni. Ko Yarana ba za'a tambaya ba!"
"Da kazo ka bani damar tambayarka?"
"Amma Hajiya fisabilillahi waya nake fa"
"Wayar tafi ni muhimmanci ne?" Shiru yayi yana sunkuyar da kai kasa, shi har ga Allah Hajiya bata mishi gentle, gashi wannan dan iskan Yaron yana zuwa ta wani tsaya tarairayarshi.
"Hajiya kin yi waya da Hamma MJ?" Murmushin takaici tayi, ta ce mishi. "Aryan MJ ba zai sami zuwa ba"
"Amma Hajiya kuri'ar mu ba zata wadatar ba, dole sai da Hamma, ko zan tafi Port Harcourt din ne?"
"Kasan idan na cika matsawa gudu zai sake yi, daga Port Harcourt zuwa wata ?asa kyale shi."
"Tow Hajiya idan yaki zuwa ki basu abinda suke so mana, tunda shi aikinshi yana gaba da kome"
" Wani lokaci idan kayi magana, kamar baka san zaman aji ba, anya Hajiya ba asarar kudin tara kika yi ba?" Inji Aryan Mamman Ba'are, "Hajiya ki gaya mishi ya fita hanyata, ba da shi nake ba. Dake nake ina ruwanshi da ni."
Lumshe idanun tayi ta bude akanshi, idan da sabo ta saba da halin Amaan, wani lokaci idan yayi abu kamar ba ita ta haife shi ba, idan ta tuna past Winta sai ta ga kaman da gayya yake mata wani abu, domin yasan duk yakin da take yi ai domin su ne baki daya, ko makiyinta bata fatan ya ga irin rayuwar da tayi balle masoyinta ko Wan da ta haifa, amma halin Amaan ya zame mata kamar jinin jikinta ne, yana ganin kamar tafi son Yan uwanshi akan shi, bayan shi bai san bakiWayansu kaunarsu take ba, tana damuwa da MJ ne ba don kome ba, sai don rashin lafiyarshi. Shi kuma Amaan gabbo ne bai da hankali sam, yayinda Aryan ya kasance mai matukar hakuri amma bai iya faWa ba, Majeed shine daidai da su, hatta Hajiya Turai kakarsu shakkarshi take, kaf Ba'are estate babu dodo sama da Majeed. "ba zan sallama musu tsinke daga kamfanin nan ba, duk abinda kaga ya faru dama can rubutaccen al'amari ne. Yaushe ka samu duniyar da har ka manta da asalinka? Ka manta nayi aikin tuwo-tuwo domin ka rayu?" Dafe goshi Aryan Mamman Ba'are yayi hawaye na zuba mishi, wasu abubuwan akan idanunsu wasu abubuwan kuma kafin a haife su, past din Hajiya yana da alaka da nisan da MJ yayi. Har ya koma Nigeria da zama duk da dama can Nigeria ita ce inda suka rayu, daidai lokacin da suke bu?atar taimako.


"Hajiya a kara kiranshi saura kwana biyar, idan ta kama naje zan tafi har inda yake." Girgiza kai tayi ta ce mishi. "ina tsoron rasa shi a karo na biyu." "Kada ki damu nayi miki alkawarin zamu dawo cikin amincin Allah."
"Hmm! Da ka hutar da kafarka, gayen da aka ce yazo Babanmu yana gabbar mutuwa bai zo ba..." Maka mishi ?arfen tayi a kan gwiwarshi. "Kana hauka ne?"
"Hajiya sai nayi shiru? Fisabilillahi nayi shiru fa? Tow nayi shiru." Zata kuma magana Aryan Mamman Ba'are ya ce mata. "Hajiya ya isa haka, kada ki damu zai zo." Mikewa tayi ta dauki tap Winta da duk wasu abubuwanta na aiki. Har zata tafi sai ta zauna kamar an ce ta Wan duka kanta kasa, ta ga wani abu kamar mayen karfe, cirewa tayi tana kallon abun kafin ta saki murmushi ta ce. "Aryan ka ajiye min wannan a wurinka." Karba yayi yana kallon ikon Allah, kafin ya ce mata. "Hajiya na fasa?" "A'a kabar shi." Amsar kayan hannunta yayi, suka nufi waje, a hankali daga Office din sai gaishe su ma'aikatan kamfanin suke, tana amsawa da kai. Sai da suka fito ta tsaya tana kallon yadda ginin kamfanin yake, kafin ta sauke ajiyar zuciya. Burinta bai wuce Yaranta baki daya su rike kamfanin ba, amma MJ yaki bata haWinka. Lashe bakinta tayi ta nufi inda motar Aryan take ta shiga, cikin Fushi Amaan ya ja Motarshi ya fita. "Kwantar min da kujerar nan na gaji." Ta faWa tana me lumshe idanunta, only God knows duk abinda yake faruwa, amma ita ba zata ce yaushe kan Yaranta ya rabu haka ba, sannan ba zata ce ita ce silar fadawar matsalar su ba, tasan da babu da ba dadi haka suka taso, cikin tsannanin bakinciki da bakin zalinci da mugunta da bakar talauci na tsananin tashin hankali..
Kuma a haka ta rike yaran suka kai inda suka kai, amma yau sakamakon da take gani shine na tarwatsewar Yaranta. Bayan gwagwarmayar rayuwar da ta sha, haka bai isa ba sai ta kara amsar wani Punishment, bayan wanda ta gani bai isa ba, ace yau yaranta kamar zasu kashe junansu.
Tsayawa suka yi a traffic Jam, kamar an ce ta bude idanu ta hango Sajjid Mamman Ba'are, tare da wasu turawa suna gaisawa. "Me Sajjid Mamman Ba'are yake yi anan?"
Kallon wurin Aryan yayi kafin yayi tsaki, ya ce mata. "waye ya sani? Sharrin da yake cikin duhun BA'ARE GOLDEN EMPIRES Allah kadai ya sani." Ya faWa yana kara jan motar bayan an basu damar wucewa kwantar da kai tayi tana zare glass din idanunta. "Duk abinda yake faruwa a rubuce yake, amma kuma mutane sun rufe idanunsu kamar basu gani,bayan sun san kome."

"Hajiya yakin nan ba iya ke daya ba ce, har da Hamma MJ, shine kashin yakin."
Da wannan suka isa unguwar da suke zama, inda kana gani kasan ba iya su kaWai ke rayuwa a unguwar ba.
~~~
Port Harcourt
*Nigeria Naval barracck*
_09:30 pm_
Ruwa ake tun safe, har zuwa yanzu ba a daina ruwan ba. Kallon yan tsintsiyar hannuna nayi a karon farko ina me hadiye yawun tsoro, yau na isa na komawa Addah hannu rabbana ne? Ai yau daga ni har dangin Uwata sai munci zagin da ba zai kare ba, sosa kaina nayi ina kokarin niman hanyar da zan fita. Don haka nayi ta bin layi da gida-gida, domin ya fitar dani barracck din nan wai ma meye ya kawo ni nan? Tambayar da nayiwa kaina kenan, haka na cigaba da bin duhu ina buya, ina jin gara na fake na kwana anan, tow wannan jikar na jikina fa? Wani munafikin sanyi na ji ya shige ni, da sauri na kara makalewa da jikin bangon gidan da nake.

Sai dai kash, ban gama nazarin me zanyi ba, naji hayaniyar mutanen sojan nan. "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un;" na furta a hankali, da sauri na cire takalmina na bazama da gudu, kasancewar ana ruwa. Can naji an hura wusir, kafin kace me sojojin area din sun fito da manya-manyan torchlight Win su, ?addara ce ko tsautsayi. Kawai dai nasan nazo wani kofar gida, amma daukata aka yi ko janyo ni aka yi ban sani ba, sai dai nasan na buWe baki zanyi ihu, naji kamar an cusa min wani abu a cikin bakina, tare da ganin wani duhu ya mamaye ganina. Ma'ana gidan baki daya a cikin duhu babu alamar haske ko tafin hannun baka iya gani, amma zan iya cewa fatalwar da ya Wauke ni, yasan kome na gidan tunda gashi nan har ya kai ni dakin da babu kome sai duhu, ina ji ya bude wani abu ya cilla ni cikinshi. Sannan ya dauki abu ya rufa min gami da danne dakin. "Idan kika sake kika yi motsi suna zuwa harbeki zasuyi."
Ya faWa min da irin turancin da ake yawan yi a garin patakwal, hawaye ne ya zubo min, ina ji daga can nesa ana buga kofar gidan, bugawa kamar za a b'alle kofar. Can ina iya jiyo hayaniyar mutanen sojan nan. "Oga ya ce meku wuna search any where akwai yaron hausa da ya dauko daga waje, ya gudu."
"Ok ku shiga ku duba!"
"Kambu!" Wato ma zai bar su ne, me yasa ya dauko ni? Jin ana buruntu yasa na kara k'amk'ame jikina, na rantse na gudu daga nan tabbas zai yi wahala na kara komawa wurin Addah, takum zan koma naje wurin Baffana yafi min wannan bakar wahalar.
Ba zato ba tsammani kawai naji ana buga inda nake ciki, wani irin dauke wuta nayi domin nasan shi kenan kwanana ya ?are. "Oga mu bude nan?" Ban ji me ya ce ba, but naji suna bashi hakuri.
"Oga kayi hakuri! Kayi hakuri." Suka yi ta bashi hakuri, sannan suka fita daga cikin gidan.
Ajiyar zuciya ya sauke, sannan ya dawo dakin yana mamakin yadda wasu daga cikin ?abilar Hausawa su ka lalace da son abin duniya, yanzu yar wannan yarinyar me zata yiwa namiji? Bubbuga abin yayi tare da bude abin, ya haska min fuskata na kare da hannu bibbiyu, "fito!" Ya faWa da wata irin murya mai dadin gaske, cire hannu nayi a fuska, tare da kara leka fuskarshi, abin haushi bana ganin fuskarshi.
"Fito!" Ya kuma fada min da muryar, da sauri na mike tare da kallonshi. "ban iya fitowa ai!" Shiru yayi, ya juya kamar zai fita kawai sai ji nayi, kamar an dakume wuyata, anyi sama da ni. "Kambu kashe ni zaka yi?" Cilla ni yayi can gefe guda, na zube a kasa "Kum!!" *Wai me yasa sojoji kuka cika mugunta ne?* Na tambayi zuciyata, fita yayi ya bar ni a dakin, na takure wuri guda, Addah tana can tana barci ni ta watso rayuwata gabbar mutuwa. Hasken da na hango yasa na kara k'amk'ame jikina, ya shigo da ?atuwar bargo ya watsa min, sannan ya kuma fita. Can sai gashi da wasu kaya ya watsa min, zama nayi a cikin duhun. Domin na lura akwai amana a tsakaninshi da duhu. Mikewa nayi na cire kayan jikina, har na sauya kayan, sannan na dauki bargon na lullube jikina, na cigaba da zama a wurin, domin ko wancan da na gudu daga wurin shi. Sai da ya bari na fara barci, kawai naji ya fara min wani abu na daban, rintsa idanuna nayi, tsoro nake kada sai na fara barci shima ya biyo daren.


Commodore Magaji Abba Chindo.
Cirko-cirko Yaranshi suka yi, jikinsu a matukar sanyayye. Shi kuwa yana tsaye a saman barandar kofar gidanshi, sai bunka hayaki yake. Busa sigari yake tare da lumshe idanun, a duniya yana son kwanciya da Yara kananu, musamman wanda shi yake fara bude su da kanshi, haka yasa baki daya yake jinshi kamar mara lafiya. Ya saka buri akan yarinyar nan, amma shegiya sai da ta gudu.

Hadiye yawu yayi, bayan ya kashe sigarin. " Kun duba gidan wancan dan cirani?" "Yes Sir, mun duba." Dukar karfen da yake tsaye yayi yana faWin. "Taya zata bar barracck din nan? Sannan a wannan lokacin da ake tsuga ruwa? Kai ku bi min gida -gida har gidajenku!"
"Yes Sir;"
Suka fada baki daya, sannan suka juya tare da barin kofar gidan. Daya biyu yarinyar nan tana hannun wancan dan kutumar uba, bai san me yasa gayen yake mishi kallon banza ba.

Koma ciki yayi ya dauko ledar ruwa, ya nufi gidan, dukar kofar da aka yi ne yasa shi jan tsaki, ya fito daga cikin dakinshi da yake kallon arewa da kofar. "Yes!" Ya faWa yana tsaye a jikin kofar. "Ka bude!" Aka gaya mishi da karfi. Bude kofar yayi ta tsaya a jikin kofar. "Meye?" "B,,.. uba ne!" Commodore Magaji Abba Chindo ya faWa a fusace. "Ok nawa kenan?" Ya tambaye shi, yana haska kasa. "Ka bani hanya na shiga na dauki kayana." Hannunshi ya kai kunne ya ce mishi. "Magana kake?" "B..,, Uba nake?" "Ok kayi ta yi!" Ya juya zai shiga tare da rufe kofar, yayi maza ya kai mishi tokare, sai da ya fadi, torchlight ya fadi can. Mikewa yayi yana faWin "An shiga tsakaninmu, ka kama gabanka domin xan iya kiran Admiral" ya fada cikin sanyin murya wanda zai tabbatar maka da baya son hayaniya ko faWa. "Wallahi ka sake baka fito min da ajiyata ba, sai na ga bayanka idan muka hau teku "
"Kai ne bakon mutuwa, amma ni babu irin mutuwar da ban gani ba. Please zaka iya fita."
"Kai Son of bitch, sai na kashe ka."
Wannan ihun yasa na kara k'amk'ame jikina, tabbas na jefa mutimin nan cikin masifa. Kara k'amk'ame jikina nayi na cusa kaina a tsakanin cinyoyina. Sake kofar da aka yi yasa na razana sai da na mike. Can naji alamar an rufe kofar, ina jin takunshi har ya bude wani kofar ya rufe, ajiyar zuciya na sauke a hankali, ina jin kamar na fito na gudu amma me zan taras a gaba yasa na kara rungume bargon da ya bani.
Haka na raba dare har lokacin, ina zaune kamar mara gaskiya duk tsawon dare nan ban bari raina na rintsa ba, tsoro nake ji kada na kwanta ya farmake ni.
A hankali ruwan ya tsagaita, garin yayi wani irin sanyi me dadi da shiga jiki. Wanda ya haifar min da jin matsananciyar barci, na kwanta a wurin.

....
3:30am

"Don Allah kayi hakuri Alhaji, wallahi ba zan kuma ba. In sha Allah zan yi kokari, Alhaji don Allah ka dube Yarana kada ka ci mutuncina a kan idansu."
Kamar walkiya haka yake hango abin, a zahiri kuma kuka yake har da shasheka, yana surutu.
Ina barci nayi ta jin kuka da shashekar mutum, "shikenan an kama ni" na fada zubur ina mikewa. Ganin babu kowa yasa naji wani irin tsoro ya kara kamani, mikewa nayi ina jin kukan yana kara ta'azzara. Fitowa nayi daga bakin kofar, na nufi hanyar da nake jiyo kukan. Walkiya aka yi naji kamar hantar cikina zata fita, yayyafin da aka aka fara yasa na ji kamar na juya tare da komawa dakin da ya ajiye ni. Amma ina ?addara ko Hatsari ya kai ni inda ba zan manta ba.
Walkiyar da aka kara tare da tsawar da ta cika ko ina, yasa na kama handle kofar na tura, ina shiga na ga dakin har tafi nawa duhu. Gurnani da nishin da ake yasa naji kamar kafaffuna ba zasu dauke ni ba, juyawa nayi domin na koma inda na fito domin ta nan kaWai zan tsira da rayuwata, sai dai tunda na shigo dakin na rasa ta ina na shigo, garin laluben hanya nayi ciki tare da karo da gadon, kifawa nayi bisa gadon akan mutum. Ji nayi an cafko ni tare da shake min wuya, ina ?o?arin kwace kaina amma ina, baki daya ya zuba min karfinshi.
Ya danne ni da karfin tsiya, bubuga gado nake ina kokarin kwatar kaina, amma ina.
Wani walkiya aka yi, me haWe da tsawa. Shi ya bashi damar hango wata yar ?aramar wukar da take kasar pillow da yake kwance. Bayan ya zame rigar da yake jikina dama kuma rigarshi ce. Yan matasan dukiyar fulanin da suka fara fitowa suka bayyana, domin tsirara ya min tare da Waukar wukar yana kokarin bude ta daga gidanta, gefe daya yana kara kutsa kai tsakanin cinyoyina. "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un!" Iya abinda na iya faWa kenan, da ?aramar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login