Showing 33001 words to 36000 words out of 100763 words

Chapter 12 - BAƘIN HAURE BOOK COMPLETE BY MAI DAMBU.doc

02 Nov 2025

2857

shiru, ina nazarin wannan al'amarin da tashin hankali ya?e. Kwana nayi a zaune ban rintsa ba, ina sakawa da kwancewa, sannan Zuzu ta bani abin cikinta. Ashe Uwa tana kyauta da d'anta tun kafin ya shaki iskar Yanci? Amma me yasa Zuzu tayi haka? Me yasa tayi shiru bata fada ba? Ko tana tsoron kada Addah ta ce ta zubar ne?? tunda haka ya tab'a faruwa da Shamsiyah tasa dole sai da ta zubar da cikin hankalinta ya kwanta. Ajiyar zuciya na sauke idan har Addah zata iya sakawa a zubda na bare tabbas zama bai kama ni ba, dole mu bawa cikin kariya. Ajiyar zuciya na sauke ina jin kamar na sauke rabin damuwar da yake damuna. Kiran sallah ya fahimtar dani ashe kwana zaune nayi.
Haka na fito zuwa Masallaci, acan nayi sallar asuba, sannan na koma ciki.

Karfe tara da rabi, sai ga likitocin da suke dubata. Suka gama dubata sannan suka fito babu wanda ya ce min kome, bayan tafiyarsu ne Zuzu ta kawo mana abincin,"Ina Munaisah? Kina fama da kanki zaki zo nan?" Murmushi tayi tace min. "Kuma sai na zauna kowa yasan ina da Yaron ciki?" Gyara zama nayi na fara cin abincin da kunun da ta kawo min. Ina sha ina kallonta, "Zahrah don Allah bar kallona haka." Sai na dauke kai kamar ban ji me ta ce ba, na cigaba da cin abincin na. "me yasa baki gaya min kina da ciki ba?" "Saboda kin koya min kome ya same ni, na adana shi sirrina ne ba na kowa da kowa ba, har kwanan gobe baki gaya min yadda aka yi kika samu yankar cikin ba, amma na tayaki boye mutumin da kuka kwanta gado daya a asibiti. Addah tasan da wannan zancen ai sunanki." Murmushi nayi ina kallonta. "Zuzu kenan, kina tsammanin wani hujja ce don na ki gaya miki yadda aka yi na yanke a cikina? Ban sanshi ba, ban san yadda aka yi ya taimaka min ba, ban kuma San me yasa ya yanke ni ba, abu daya na sani Allah ya kubutar da ni daga hannun Azzalumi ne ya wurga ni rayuwarshi. Haka ya ishe ki ko kina bu?atar wani karin bayanin?"

"Shi mutumin da ya kwanta dake a dakin asibiti fa?" Kura mata idanu nayi, baki daya sai naji abincin ya fita kaina. Na rufe a hankali nace mata. "Ki raya duk abinda yake ranki haka shine daidai." Na fada mata ina murmushin takaici. Mikewa nayi ina karkade hannuna. "Zahra'u kina boye min abubuwa dayawa, sai dai nice uwar baki uwar magana, nayi ta gaya miki sirrina." "Me kike so nayi miki? Ni nasan ban boye miki kome ba, kuma iya gaskiyar kenan na gaya miki me kike so bayan haka?" Shiru tayi tana kallona, kafin tayi kasa da murya ta ce min. "Ina wannan lokacin da muka hadu da wani dan Yola ya zo seminar?" Gyad'a mata kai nayi, a ranar da ya zo cin tuwo ya roke ni na bishi, koda muka je bai yarda mun wuce masaukinshi ba, tambaya ta yayi asibiti muka je, a daren ya kai ni wurin likita aka duba lafiyata, da nashi domin yace baya son yayi mu'amala da macen da take dauke da wata lalura shi asalima Haihuwa yake nima, Allah ya bai bashi ba. Kuma yana da mata huWu babu wacce Allah ya nufeta da haihuwa. Bayan an gama mana ne muka wuce masauki, kusan dukkan kwanakin da muka yi da shi. Ba zan iya mantawa ba, duk da sabon Allah ne amma kuma abubuwan da suka faru ba masu mantawa bane, bayan ya gama kwanakin shi zai tafi ne ya bani number shi akan idan wani abu ya taso na gaya mishi sannan ya roke ni da cewa kada na bi wani namiji na tsawon wata uku. Ban tab'a haduwa da wanda yake zuba min kuWi kamar hauka irinshi ba, haka nayi ta bawa Addah kudi ina tafiya na kwana a hotel gudun kada tace na bi wani namijin, wata biyu da tafiyarshi ne na fahimci ina da ciki, na tura mishi sakon da kwanaki da test da aka min, kin san wani ikon Allah sakon ya same shi dai-dai zai bar kasa ne, amma a ranar ya turo min kuWi da duk wani abun bikata, ya kuma roke ni naje gida na gayawa Baffa zai zo niman aurena. Tun lokacin na rasa yadda zan gayawa Addah, har cikin ya shiga wata hudu,ina boye mata kwatsam sai ga abin da ya faru nan muka tawo jenuwa, ashe Allah bai nufa zamu sake ganawa da shi ba ne." Ta fada cikin wani irin kuka, kasa magana nayi ina kallonta, kafin na d'ago kai....

#Thedambuje
[2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*012*
Wani lokaci kana iya ganin abu amma don a zauna lafiya zaka iya makancesa sai a zauna lafiya, ba tare da an cutar da juna ba. Kusan hakan ne ya faru idan da ace na d'ago kai na kalli abinda Addah take min sai nace hakkina ya kama Zuzu amma idan na duba yadda itama zuzun Addah ba kyaleta tayi ba, sai naga ashe ba kome bane don tayi min wani abin, tunda 'yar da ta haifa ma bata kyale ba. Irinsu Addah a cikin al'umma masifa ce matukar zaka nemo kudi tow bata da matsala da kai, kaunarta da kudi yasa bata jin ko dar, zata iya aikata kome matukar zata samu kuWi, babu abinda ya dame ta. "Kin yi shiru!" Ta faWa tana share kwallar da yake zubo mata. "Tow Zully me zance? Ina ga a gayawa Addah maganar cikin ki, domin bana son na samu matsala da Addah."

Mikewa tayi kamar maganar da nayi ya bata haushi, ta juya zata bar wurin na sha gabanta."Ban fadi haka saboda na b'ata miki rai ba, amma idan kin ji haushi kiyi hakuri kin ji " hawaye ne ya zubo mata, tana min wani irin kallo me cike da tausayi, tsarguwa nayi na juya baya. "Zan mutu ne?"
"Ki min al?awarin ba zaki barshi yayi maraici ba." Rufe mata baki nayi ina faWin. "Kina saka zuciyata wani irin bugawa, don Allah ki rufa min asiri, bani da kowa sai ke." Cire hannuna tayi ta daura bisa cikin ta ce min. "Sai wannan kina da wannan, in sha Allah zan zauna a gefenki." Komawa muka yi wurin zaman muka zauna. "Me yasa ranar da Baffa zai baki addu'a baki gaya mishi ba?" Hawaye ya zubo mata, ta share tana faWin. "idan na gaya mishi zai tsani yar uwarshi a tsarina bana son a tsane ta da wuri, na fison sai na mutu za a tsane..." Rufe mata baki nayi ina faWin. "Duk lalacewarta mahaifiyarki ce, kada don abin da take yasa zaki so duniya ta zage ta, kiyi hakuri wata rana sai labari."
Kamar zata ce wani abu sai kuma tayi shiru, "kin ci abinci ma kuwa?" "Na koshi!" "A'a Maman Unborn zauna kici idan bai isheki ba, a karo miki." "Ni fruit nake so." Shafa fuskata nayi, sannan na juya na fita kasancewar gari ne masu yalwar ya'yan itace, ban sha wuya ba asalima ina zuwa wurin na samu Doctor Andrew zai saya sai ya biya mana kudin, duk da ban so ba, amma haka na amsa ina mishi godiya, na kawo mata, yadda take yasa na zuba mata idanu. Da alamu ranta yana son ya'yan itacen domin yadda take ci kamar tana ci da wani. Murmushi nayi nace mata. "My heart yana son abincin da kike ci." Girgza kai tayi tana faWin. "Mace ce!" "Are you sure?" Gyad'a kai tayi tana faWin. "Na rasa ma me zance, ke bakya tsoron wani abu ya faru ne?" Dariya nayi tare da mika na ce mata. "Bana tsoron kome, yaushe Munaisah zata zo, barci nake ji bakidaya jikina ciwo ya?e."

"Zata zo maybe sai yamma!" Numfashi na sauke, tare da cewa. "Ai kuwa da ta min bidi'a domin wallahi barci nake ji." Karbar zancen tayi tana faWin. "Eh tow Allah yasa ta zo Win." Haka muka cigaba da zama har rana tayi, hakura da abincin da ta kawo min nayi na barta ta ci, dama kuma Zuzu bata da ciki ma, ci gareta kamar gara balle kuma an samu kari, haka yasa nake yawan kallonta domin burge ni take, muna zaune sai ga Nurse Ali da takeaway, ya mika min yana faWin. "InJi Doctor Moses." "Kace mishi Allah ya saka da alkhairi."
"Zai ji!" Ya zubawa Zuzu idanu, kafin ya ce mata. "Me yasa baki fara awo ba?" Dauke kai tayi tana faWin. "Bana bukata." Mai da hankalin shi kaina yayi ya ce min. "Ki mata magana wallahi bata kula da kanta balle cikin jikinta. Na tsani taurin kai idan ma baki son cikin waye ya aike ki wurin uban cikin?" Yadda yake masifa sai duk muka zuba mishi idanu, can na harbo jirgin shi.
"Tow kayi hakuri!" Kura mata idanu yayi, yaga ta dauke takeaway da ya kawo tana ci, juyawa yayi ya bar wurin. "Dan iska da kugu kamar na sauro, ya wani tsaya kamar ubana yana min masifa, bai san takaicin da yake bani ba, wai ya tsaya sai masifa yake daga ganin shi nan ba wani kuzari ne da shi ba, a gado." Rufe mata baki nayi ina faWin. "Don Allah ban da yasasshiyar magana domin ina da ajiya a jikinki." Ture hannuna tayi. "bana son bu....." Maza na danne bakin. "Tarbiyya daga ciki ake farawa, yanzu ne lokacin da zaki fara dora mishi tarbiyyar da kike so, don Allah ban da zagi ko fushi."
Kura min idanu tayi, "yanzu duk abin da nayi sai ya Wauka?"
"In sha Allah!"
"Tow ya zan yi?"
"Ki yawaita ambaton Allah da azkar, yawan addu'a zai taimaka wurin haihuwar salihar mace." "Ban sani ba ko zamu gana da Babyn don Allah kada ki bari addah ta rab'e ta. Domin kuwa tana rab'arta yarinyar zata tashi a matsayin karuwa." Ta fada idanunta jawur.
***
Sansanin Yan gudun hijira.
Kallon Addah Uwar mugu tayi, tana kara kallon sauran yan matan. Murmushi tayi ta ce musu. "Ni Zahrah nake so, domin har na gayawa mutane na samun sabuwar yankan rake." Gyara zama Addah tayi tana kallon Uwar mugu, cikin tsananin takaici ta ce mata. "Yarinyata Zulaihah zata iya abin da kike so." Girgiza kai tayi tana faWin. "Dukkansu sun san maza, sana'ata akwai hatsari ina son yarinyar da maza basu bude mata idanu da kofa ba ne, don haka." "Idan ma sayar Zulaihah zaki yi zan sayar miki da ita." A razane su Ummi da Munaisah suka kalli Addah. Baki sake tare da son tabbatarwa shin Addah ce ko ba ita ba ce. "zan sayar miki da ita, suma ki Wauke su a aikin." Hadiye yawu Ummi tayi tana faWin. "A'a ni dai na tuba." Zabga mata mari Addah tayi sai da ta durkushe. "Idan har zan sayar da diyar cikina dan Ubanki gaya min me zan yi da ku? Don haka babu fashi."
"Ni dai na amince."
Kallonsu Uwar mugu tayi ta ce mata. "Tow kada ku damu, ku koma an jima za a azo a duba lafiyarku,domin sana'ar mu bama son kasada a cikinta. Sannan daga nan.har sauran iyakokin mutanen mu ne, kuma a cikin gidan nan kowa na wane, naji kince kin tuba ko?" Ta nuna Ummi, sannan ta saki murmushi, "ba zan miki dole sai kin shiga ba, amma mahaifiyarki ko kuma shi kenan."
Jikin Ummi ne ya dauki wani irin rawa, tare da zubewa a wurin tana me rarrafawa har gaban Uwar mugu. "Na amince, don Allah kada wani abu ya same ta." Ta fada tana kuka. Shigowar da aka yi yasa duk suka mike banda Ummi da take durkushe tana kuka, "Hajajju a ina kika samo flowers masu kyau haka!" Ya fada yana gyara zaman facemask din fuskarshi.
"Sannu da zuwa ranka shi dade." Sannan ta juya tana kallon Addah . "Ke ki tafi ki bar su." Juyawa Addah tayi, ta bar su a wurin. "Hajajju a taimaka min nayi wanka, ina son tausa."
"An gama!" Ta kalli Munaisah domin ta lura Allah ya daura mata itama son abin duniya. "Ki shige cikin dakin nan akwai duk abin da ake bukata ban da musu." Gyada kai tayi tana faWin. "Tow!" "Ke !" Ya kira ta, tashi tayi ya kalli Uwar mugu da take tsaye. "Bana son naga kyawawan mata na kuka, Hajajju ki ce tayi shiru.". "kinji kiyi shiru" dunkule hannun yayi yana bubbaga kafadarshi. "Kafata ciwo yake min, ko zaki min tausa." Kallon Uwar mugu da take tsaye tayi ta mata alama, da sauri ta mike ta nufi kafadarshi. "Yallabai da akwai wani abu ne?"
"Dilla ya arce da kayan dawa." Ya fada yana daura kafarshi a saman stool din da ta ajiye mishi. "Garin k'ak'a naga dai har da Giwaye a dawa."
"Ambaliyar ruwa aka yi, kusan kowa yasan yadda ruwan yayi barna ba kowa yake iya tsira zuwa tudu ba."
"Amma kuwa dilla har ya manta yadda kura ta kawo mishi cabka ya tsere."
"Magana ake miki ta ambaliyar ruwa." "Eh kuma haka ne, gaskiya ba kowa yake tsira daga ambaliyar ruwa ba, sai wanda Allah ya so ceta." Kallonta yayi yana kara nazarin yadda take tsaye, "duk wani sansani nasan inda yake zuwa, amma ban same shi ba. Hajajju kece kawai nasan akwai ala?ar wasa da dariya a tsakaninku." Wani ware idanu tayi tana dafe kirji. "Na shiga uku." Ta zube a kan gwiwarta. "Don Allah ka rufa min asiri." Lumshe gajiyayyun idanunshi yayi yana kara jin wani irin gajiya me tattare da kasala cikin wani yanayi me dauke da sanyi ya ce mata. "Na gaya miki, ta inda aka hau ta nan za a sauka matukar nayi idanu biyu da shi, tow lahira zata yi bako." Ya fada daidai fitowar Munaisah daga dakin. "An gama hada maka ruwan."
Inji Uwar Mugu, "Hmm! Ina aina'u?" "Bata san zaka zo ba" ta bashi amsa muryarta na rawa, mikewa yayi a hankali yana kallon Yan matan ya ce musu. "Su waWan nan daga ina suke?"
"Hmmm! Yan gudun hijira ne!" "Yayi kyau, amma ina da rani ga damina ya gangamo ban san yadda zan yi ba, domin ina tsoron kada kwarin wake su bata min ruwa."
"Hmmm! Ina ga matukar sanyi da tsawa bazasu b'ata maka ba, mai zai hana ayi aurensu zuwa bad'i da damina sai a haife su."
"Hajjaju ba zai sai bad'i da damina ba. A k'ak'ar bana ma matukar yan matan nan suna da hankali sai mu game da su."
"Mai zai hana? Kyawawan mata ai abin so ne."
"Eh amma ba dukkansu ba, akwai wacce kai kanka kasan ba a yi ta don tsalle ba, anyi ta ne domin adana a cikin gida. Idan na wannan tabbas daukar ta zan yi na kaita wata duniyar ta rayu domin ni da Yarana." Cikin murmushi ta ce mishi. "Akwai irin flower da na ajiye maka, amma nasan zaka bukata ka je kayi wanka."
Mikewa yayi yana tangad'i. Har dakin yana rike da hannunsu har bandakin, hawaye ke zuba daga idanun Ummi domin ita bata ga wani cigaba daga wannan kazamar rayuwar ba, haka suka mishi wanka tsaf sannan suka dauki towel da suka ga a cikin wardrobe.
"Ku nawa ne kuka zo sansanin nan? Ba a min karya." Ya faWa yana kallon Ummi da take share hawayenta, a hankali ta bashi labarin su nawa ne. "Ina sauran yan matan?" "Suna asibiti." Ta bashi amsa tana share hawayen. "Dukkanku karuwa kenan?" Girgiza kai tayi ta ce. "A'a iyayen mu ba karuwa ba ne, Yayar mahaifinmu ce, sai Zahrah itama bata taSa yadda da kowa ba. Bata son sana'ar."
Murmushi yayi yana kallon yadda take kuka, "Gaya min yanzu mene yasa kike kuka?" "Mahaifiyata ba lafiya, sannan ta ce kada na kara aikata wani abu. Wallahi na tuba."
Ta fada tana zubewa akan gwiwarta. Shiru yayi sannan ya ce mata. "Yanzu ita Mamanki tana nan kenan?" Ya kalli Munaisah da take tsaye. "Eh!" Mikewa yayi, cikakken namiji me Kyakyawar sura, ya dauki mayafinshi ya lullube mata kai, ya kalle ta sosai. "Kina ji na!" Ya faWa yana kallon Munaisah. "Kada naji ko na gani, domin idan aka ci amanata ina iya kashe mutum. Da munafuki gara barawo." Ya fada mata yana tab'a kanta," jeki babu wanda zai dakatar dake." Da sauri ta juya zata fita, ya ce mata. "baki ji ba, ki nutsu sosai." Gyada kai tayi tana fita, a hankali ya budewa Munaisah hannu."ke ina Mamanki." "Tana asibiti da Zahrah da Zulaihah." Shafa bayanta yayi ya ce mata. "Me yasa baki je ba." Sake shiga jikinshi tayi tana k'amk'ame shi, domin tun wanda aka mata a rikicin jenuwa bata kara hada hanya da namiji ba, amma ganin Bako yasa baki daya tana jin kamar ta cinye shi.
"Kina nan mahaifiyarki tana tare da yar uwarki!" A hankali take lasar kirjinshi zuwa wuyarshi. "Ina girmama uwa me yasa?"
Bakinta ta kai habbarshi, tana wani lasar bakin kamar ta samu alewa, a hankali ya kunce towel din kugunshi ya d'auketa suka faWa gadon, gefen gadon ya kai hannunshi ya ciro golden ring a cikin aljuhun wandonshi. Yana romancing da ita yana kara saka kayanshi, yana gama sakawa cak ya d'auketa ya dora ta, bisa bishiyar dogon Yaronshi.

Hannunshi dukkan biyu a kirjinta, ita kuwa sai aikin gaske take, ko tunawa da abinda ya faru bata yi ba, damuwarta kawai taji namiji a jikinta. Shi kuwa sai da ya kure mata lissafi domin ya jima shima bai hadu da Shaidaniyar yarinya irinta ba, don haka sun jima suna cinye juna.
---A lokacin da Ummi tazo fita kallonta uwar mugu tayi,tana son tayi magana amma sai tayi shiru, har ta bar wurin Uwar mugun ta wuce tantinsu, da sauri sauri. Tana isa ta cusa kai kenan,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login