Showing 96001 words to 99000 words out of 100763 words

Chapter 33 - BAƘIN HAURE BOOK COMPLETE BY MAI DAMBU.doc

02 Nov 2025

2852

"Tow maisah." Sai lokacin ya d'ago kai yana kallonta. "Kun leka Nana kuwa?" Mikewa yayi ya nufi hanyar sama, Aryan ma ya nufi hanyar waje. "Allah ya shirye ku?" "Amin Ya Allah!" Inji Maisarah. "Ke zomu je na kai ki gida."
"Tow!" Har zata mike ta rike hannun Hajiya. "Koda kin ji labarin wani abu ya biyo baya, tow ki sani saboda wannan Camerar ce, don Allah ki adana shi da kyau."
Ajiyar zuciya Hajiya ta sauke tana faWin. "In sha Allah babu abinda zai faru."
Haka ta mata sallama ta bar falon, ita kuma Hajiya ta bi Majid dakinshi, ta kai mishi, tare da cewa. "Yarinyar ba yau take nuna min da wani abu ba, rayuwarta na cikin hatsari a yau ba gobe ba, nake son ka amince ka aureta. A daren nan ba sai gobe ba.........
#Mai_Dambu
[3/9, 6:39 PM] Cutie cutie pie: *BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*032*

Sakin baki yayi yana kallonta kafin ya tattaro nutsuwarshi da abin da zai gaya mata Hajiya ta bar dakin bakiWaya yanzu shi me zai cewa Hajiya? fisabilillahi Hajiya bata mishi gentle ba, shi fa auren familyn Ba'are gani yake kamar shiga lahira ne babu guziri, yo da guzirin ma ya aka kare balle ka shiga babu abin da zaka kare kanka. Yasan wani tarko ne ba wani abu ba ne,uban waye zai kashe ta a wannan lokacin da kowa yake ibada. Gyara kwanciyarshi yayi kamar ba zai tashi ba, can kuma ya mike tare da sauka ya saka takalman ya nufi hanyar waje. A falo ya samu Hajiya tana waya. Fita yayi yana kallon yadda garin yake, hannunshi sakale a cikin aljuhun wandonshi. A hanyar shi ta shiga gidan ya had'u da Aryan da yake dawowa daga rakiyarta. "Ina zaka Hammayo?" Sosa wuyar shi yayi yana kallon Aryan Win. "A irin wannan yanayin me yasa baka wuce gidanka ba?"
"Na raka maisarah gida ne, domin wurin ya cika duhu kuma mace ce ta dauki kasadar fita a wannan lokacin. Tana bukatar wanda zai rakata gida." "Hmm!" Ya faWa suka wuce zuwa gida, zama suka yi a harabar gidan. "Hamma kamar akwai abinda yake damunka?" Girgiza kai yayi, yana kallon sama. "Ban san me yasa hajiya take jan wasu abubuwan ba? Nafi Hajiya son nayi aure, amma kuma a haka na lura kamar bata yarda bani da lafiya ba ne, idan na auri Maisarah me zan mata? Sannan abin da nake boyewa zata iya cutuwa idan tasan halin da nake ciki." Ya fadi haka a hankali, shi kanshi Aryan sai yake ganin kamar sa'a yayi da Hamman shi yake gaya mishi irin wannan al'amarin, wanda kowa yasan halinshi da boye abinda yake ranshi.
"Wayyo Allah taimako!" Suka ji Ihun Maman Maisarah, kallon juna suka yi, kafin su shiga Mamarta suka samu tana ihu. Shiga cikin gidan suka yi har da ita, dakin yarinyar ta nuna musu. Kur suka mata, aka rasa me bakin magana. "Don Allah ku taimaka min, kada ta mutu." Da sauri Aryan ya wuce kitchen dinsu, ya dauko wuka ya yanke igiyar da ta daure wuyarta da shi. Fita da ita aka yi, a lokacin su Nana sun iso. "Lafiya?" Yanzu Aryan ya rakota muka gaisa, da yake taje gaida Hajiya Sa'adatu, shine bayan tafiyarshi, naga an kirata a wayarta, ta dauka ban san me aka gaya mata ba, amma naga ta fita zuwa tsakar gida, daga nan ban bi ta kanta ba, ashe igiyar shanya ta dauko ta rataye kanta."
"Kun yi ja'ira yar banza, waye ya gaya mata mutuwa shine mafita, me ma aka mata da zata kashe kanta, bayan ni ban mutu ba, ku kaita asibiti." Kallon Aryan Majid yayi, cikin wani irin yanayi da baya son ya zarge shi. Amma sai ya dauke kai kamar bai damu ba, haka suka tafi asibiti suna zuwa aka karbesu kusan kwana suka yi akanta, kafin wurin karfe biyar na Asuba likitocin suka fito daga cikin dakin da take. "Ya take ciki?" "Alhamdulillahi zamu ce, sai dai bakiWaya ko zata rayu bai zama dole ta mori kanta ba."
"Akan me?"
"Saboda kashin da yake haWe da bayanta, da spinal code dinta ya karye." "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un, me yasa na kiraki? Kin rayu cikin firgici da tsoron kada a kashe ki, yau gashi ke baki mutu ba. Ke baki rayu ba." Mamanta ta faWa cikin kuka da danasanin abinda ya faru, domin da tasan haka zai faru ba zata so Maisarah tazo ba, haka yasa ta cigaba da kukanta har gari ya waye, wannan faruwar lamarin ya kara saka tashin hankali a zuciyar mutane, musamman yan cikin gidan. Abin da yafi hurting ran mutane, shi ne a daren Aryan ne ya kaita gida, haka yasa baki daya ya shiga yanayin zargi da tuhuma. Karfin imani da tawali'u yasa Aryan bai haukace ba, amma sai da ta kai ya zauna yana kuka kamar karamin yaro a gaban Hajiya. Shi kanshi Majid tausayin Aryan din ya?e ji amma baya son maganar gaskiya shi daya ne abin zargi a cikin gidan. Domin shine ya ganta na karshe kafin faruwar lamarin. Amma kuma maganar gaskiya bazasu ce shi ya aikata ba, sannan ba zasu ce bashi ba ne. Dole bincike ne zai tabbatar da haka.

Ba karamar girgiza Alhaji Kamilu yayi ba, domin bai tab'a kawowa hakan zai faru ba. Sai dai da Hajiya tayi mishi maganar binciken abin da ya faru. "Wani bincike kuma? Babu wani binciken da za'a yi, domin nasan ?arshe a cikin gidan nan aka samu wanda yayi wannan aika-aikan."
"Ai gara a bincikan hakan zai saka mu daina zargin Aryan domin kowa yaji ta hadu da Aryan abin da yake ayyanawa a ranshi akwai wani kudiri ko wani abu na daban."
"Na sani, sai dai hakan ba zai haifar mana da d'a mai ido ba, Allah ya bata lafiya kawai." Ya fada yana kara jin wani irin d'aci a ranshi domin Allah ya gani yaji zafin al'amarin, sannan duk wanda yayi wannan aika-aikan yasan abinda yake yi, shi yasa yayi amfani da rakota da Aryan yayi da zuwanta gidan Hajiya.

Ajiyar zuciya Hajiya ta sauke, sannan ta ce mishi. "Shi kenan, tunda baka son binciken Allah ya bata lafiya. " Ta fada tana mikewa, tare da leka dakin Maisarah da take cikin Unconscious. *Idan wani abu ya fito bayan kawo miki wannan Cameran tow tabbas abin da yake ciki babban al'amari.*
Wani irin zufa ne yake zubowa Hajiya, duk abinda yarinyar nan ta gani ba karamin al'amari ba ne, haka yasa ta nufi gida zuciyarta na wani irin zillo.
***
Zahra
A matukar gajiye na dawo, dake Allah ya taimake ni Amirah sugrah tana wurinsu, ina shigowa aka kawo ta, yarinyar nan taki zama, "kuje da ita kawai, na gaji gajiya zata kara min." "Tow Tante!" Suka fita da ita, ina kwance a wurin har wurin biyar, tashi nayi na nufi kitchen. Dama tun safe na surfa wake tare da dafa kwai, wanke-wanke na shiga yi, ina gamawa na zuba mishi kayan miya. Na zauna na markad'a shi. Ina tsaye har yayi laushi na juye ina nazarin nayi ta manja ko mangyad'a. Karshe haka nayi ta mangyad'a, na zuba kwai da kifi. Sannan na duba geron da na bawa Barakatu ta surfa min, na dauka na wanke shi tass. Sannan na zuba ruwa na watsa gefen. Bude frij nayi, na dauko yogot na ciro na ajiye. Na gyara alala ta na Wora bisa wuta, sannan na koma daki nayi wanka. Na saka kayan shan iska, na fito nazo na dama kunun garin kunun da ruwan tsamiya na.
Har kunun yayi min yadda nake so, na ajiye shi na daura shinkafa jallof, na cigaba da aiki. Ina haWawa na dawo na kunna tv, na fara kallon tafsirin Malam Awwal Albani Zaria. Gyara kwanciya nayi ina kallon, sai da naji kamshin alalen ya cika min hanci naje na sauke, kusan uku suka fashe. Haka na ajiye na gama haWa kome na fito dashi a faranti. Ina ajiyewa ana kiran sallah, komawa daki nayi na dauko jakata na tuna akwai fruit da na sayo. Haka na fito da dabino naci, na sha ruwa. Ban tashi a wurin ba, suka dawo min da Amirah, tayi barci kwantar da ita nayi na mika musu nasu abincin. Ina faWin, "ku gaida min Mamanku."
"Mun gode sosai!"
.... Bayan nayi sallar Magariba da Isha da su tarawee,, na kwanta a falon. Har na fara barci sama sama, naji kukan Amirah dakin nashiga na cire mata kayan jikinta, na mata wanka na sauya mata na barci. Sannan na dawo dakin bayan nayi wanka da alola, na kwanta barci me nauyi ya Wauke ni. Washe gari na tashi da wuri da yake Muna da test. Da wuri na wuce ban dawo ba, sai karfe biyu a gida nayi sallah.
Haka aka azumi yayi ta tafiya, rayuwar da dadi babu dad'i, ban rasa ci ko sha ba. Amma sai nake ganin kamar daular tayi min yawa, ina matu?ar son da ko wani ne a cikin dangina na gansu, su dandani dadin da nake ciki sai dai.nasan kamar yadda Allah ya halicci wuta da ruwa basu gamuwa, haka nasan matukar muka hadu sai mun yi abin kunya, haka yasa ta wani bangaren nake ganin kamar nauyi aka sauke min akan Addah, gefe guda kuma ina jin kamar ban kyauta ba, ba dadi mutuwar mutanen da kasani. Amma kuma mutuwar Addah shine samun sukuni na da Amirah.
Kwanciyar hankali da nutsuwa ya shige ni, sannan wani abin da ya kara bani mamaki ashe tun fil azal ina da kalar fata mai kyau, domin kuwa nayi fesh kamar bani ba. A makaranta ma gani na da Amirah yasa mutane dayawa sun shafa min lafiya, domin daga malamai har dalibai farkon zuwana sun fara matsa min da gaisuwa. Ni kuma na iya dauke kai bana kula kowa harkar gabana ta ishe ni.

Saura kwanaki uku mu samu hutu, wani malami ba a department Winmu yake ba, amma bakiWaya idanunshi yana kaina duk da bana son kula shi. Amma haka yake saka a kirani, Ni kuwa idan naje bana magana sai na tsaya mishi a kai.

Yau ban shigo ba sai karfe goma, ina shiga department Winmu na ganshi dauke kai nayi kamar ban ganshi ba, koda na kusan wucewa ya ce min. "Zahra Buba!" Juyawa nayi nace mishi."Ni!" Tasowa yayi daga inda yake zaune ya ce min."Bayan ke akwai wata Zahra Buba ce?" Share shi nayi naki magana. "Ok! Dama akan yanayin gari ne ya kike?" "Bashi ya kawo ni ba." Na fada ina karawa gaba. "Ai naji labarin baki da miji zaman kanki kike." "Ina baka shawara da ka kiyaye kanka da bin rayuwar wasu, bin rayuwata kamar wasa da wuta ce."
"Ai na zata wasa da mutuwa ce."
Murmushi nayi na ce mishi. "Ban yi wannan wayewar ba, amma ka tsaya a matsayinka."
"Ok zaki gani, wallahi matukar kika yi wasa sai na baki mamaki."
"Ina mai baka shawara kada ka bani mamaki, kayi harkar gabanka nayi tawa."
"Mtsew dani kike zancen."
Ban kula shi ba, na wuce aji abina na gama abinda nake muka fito. Bayan nan aka sanar da mu dawowa makaranta sallah da kwana biyar.
Haka muka bar makarantar, zuciya ta tayi min dad'i. Ba karamin dadi ba fa. A wurin ajiye motoci na ganshi, sai da gabana ya fadi. Sai da na isa jikin motar ya wani fisgo ni. Fitowa Badar yayi ya zagayo ban san me yayi mishi ba, sai dai naga ya sake ni da sauri. "Madame shiga gani nan zuwa." Shiga motar nayi babu musu. "Kayi hankali ba kowane abinci ake ci don koshi ba, akwai abincin da a madadin yayi maka dad'i, guba ce domin kashe ka zai yi. Nasan labarin kowa a cikin makarantar nan. Hmmm kace me?"
"Ban ce kome ba!"
"Yayi kyau, ko a hanya ka ganta ka kiyaye abin da zai saka ku had'a idanu. Ni nayi maka da sauki idan da wani ne tuni ya tashi kanka." Daga haka ya juya wurin motar ya shiga ya bar shi a nan tsaye, nima nayi mamakin me yasa yayi laushi lokaci guda, haka muka bar makarantar. Alhamdulillahi Yazid ya kare min mutuncina da kimata, yadda yayi al?awarin. Abin ya tab'a ni da yasani kuka ban sani ba, baya raye amma babu wanda ya isa ya min barazana a kyale shi. "Meye alakarka da Yazid?"
Juyawa yayi ya kalle ni, kafin ya cigaba da tuki. "Sultan zaki ce, idan ba Sultan ba. Ba zan iya baki amsar tambayarki ba."
Ya fada yana cigaba da tukin, "Sultan kuma?" Na kuma tambayarshi, bai bani amsar ba domin har mun iso gidan. "Sultan! Waye Sultan Yazid?" Murmushi yayi sannan ya ce. "Mun iso gidanki.....


```Hajiya ga kaya nan Masha Allah, Available da saukin price
Huluna da Mayafai,na manya da na yara sai Wanda ranku yakeso gasunan kala kala, Hajiya muna dasu ba iya hulana da Mayafai ba, har da shaddodi na fitar sallah, Hajiya domin hutar dake da fitar dake kunya mun tanadi yadda ba zaku sha wahalar yawo kasuwa a cikin azumi ba, don haka kafin kishiyarki tazo ta sata au >?#?=?9?=?? kafin kishiyarki tazo ta saya tayiwa mijinku shakara gara kizo ki sata au =??>?#?=?9? baki ya saba gara kizo ki saya, barauniyar gida, kai Sarauniyar gida =??=?9? atow kayanmu na Uwayen gida da Amare ne```
*TUNTUBi WANNAN NUMBER 08130269641*
Leshi
ATAMFOFI
SHADDODI
Materials
Kayan yara
Veils
Huluna....etc
#Mai_Dambu...

*BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu

Sorry Dearest yau babu editing >?p?d'?.
*033*
Jikina a matu?ar mace na fito daga motar, "Waye shi?" "D'a ne ga sarki Hamir Julaibi na kasar Algeria!" Bakina na rufe, jikina ya dauki wani irin rawa. "Me?" "Na gaya miki gaskiya." Juyawa nayi tare da barin motar, ina shiga falon na zube kamar wata matacciya, domin kuwa Yazid yana kashe ni da Mamaki,idan nace ban jijiga ba kayi karya. Ban san lokacin da kuka ya kwace min ba, tashi nayi da gudu zuwa dakina na shiga banWaki na bude ruwa a kaina, zama nayi can gefen can banWaki. Yadda na ke kuka ni kaina ban san akan me yasa nake kuka ba? Kukan me nake yi? Kukan ya boye min waye shi? Ya cutar dani ta hanyar boye min kanshi. Ban iya tsinanawa kaina kome ba, har aka sha ruwa tea nasha, sai kunu da kosai da na sha, da dare yayi na ta fasa indomi da kwai, na koma gefe ina ci ina hawaye. Da asuba kuwa sahur nayi da tea kawai.
Washi gari wuni nayi kamar mara lafiya, ban kara wani walwala ba domin na sha mamaki.
***
Tunda aka kawo shi asibitin, suke ta fama da lafiyarshi. Domin hankalin kowa ya tashi yadda yake duhu da fama da rama. Shafa kanshi Aryan yayi cikin tausayi. "Amaan" bude ido yayi yana kallon Aryan Win da yake kara shafa kanshi. "Me ke damunka?" Yana son magana amma babu bakin magana, haka kawai aka same shi a tsakar dakinshi yashe kamar matacce, haka yasa suka kwaso shi zuwa asibiti sai dai ko da suka zo an bincikar lafiyarshi ne. Tunda Majid ya ganshi yasan bai da lafiya boyewa yake, a binciken da suke ne aka gano aikin da aka mishi na cikin, Jamilah ta fito daga Lab rike da wasu takardun tana faWin. "Hamma babu aikin basir. Akwai abin da Amaan yake boye muku wallahi." Amsar takardun Majid yayi suka wuce office dinta, shiru tayi tana kallon shi kafin ta bude baki zata yi magana ya ce mata. "Allah ya kyauta meye a cikin test din jininshi?" "Sakamakon bai fito ba" ta faWa a hankali tana wasa da pen din hannunta. A nutse yake kara kallon takardun hannunshi, yana jin kamar ya fasa ihu ne ko kuka. Mikewa yayi ya nufi dakin Amaan. Yana shiga ya samu Aryan yana rike da hannun Amaan din. Shi kanshi bai san irin kallon da yakewa Amaan din ba, shin tausayi ne ko takaici ne? Domin bai kawo lalacewar shi zata kawo har haka ba. Dakyar ya bude baki ya ce mishi. "Tun yaushe ka fara...." Turo kofar da aka yi yasa shi shiru ya zubawa Hajiya idanu, "Majid meke damun Amaan din ne?" "Ciwon ciki ne, tare da borin jini!"
"Ban gane ba." Hajiya ta fada a rikice, "Hajiya zaki gane, bari a gama bincike." Inji Aryan yana kallon Amaan, shigowar Jamilah yasa Majid suka kara fita, nan suka kara rikicewa kamar zasu tashi sama, domin ciwon sanyi ya shige shi sannan jikinshi zai iya daukar kowani ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmo????pqrstuvwxyz{|}~?mahaukacin ciwo matukar ba a kula ba. Haka yasa bakiWaya Majid ya shiga wani irin d'imuwa da tashin hankali.

Duk Familyn Ba'are babu wanda zai zo ba, domin Amaan bai da wani matsala da su, dake wawa ne yana shiri da kowa, haka yasa aka yi ta zuwa gaishe shi. BakiWaya ruwan kan Majid ya kone, taya zai gayawa Hajiya Amaan luwadi yake bai san da wata kalamai zai iya gaya mata ba, kallon Jamilah yayi yana faWin. "Kada ki sake Hajiya ta ji labarin halin da yake ciki. Ki bari zan ji da kome." Numfashi ta ja tana kallon shi kafin ta daure ta ce mishi. "Hamma" "kada ki damu zamu yi magana da Aryan." Ya furta tana lashe bakinshi da ta bushe. A hankali ya a nufi hanyar waje, yana nazarin abinda zai fadawa Aryan domin bakiWaya ya tattara damuwar ya azawa kanshi. Don yasan matu?ar Aryan da Hajiya taji sai zuciyarta ta kusan bugawa, ya kuma san idan aka gayawa Aryan kamar an gayawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login