Showing 60001 words to 63000 words out of 100763 words

Chapter 21 - BAƘIN HAURE BOOK COMPLETE BY MAI DAMBU.doc

02 Nov 2025

2870

bata tilastawa mutum karbar Kudi sai da ra'ayinka, kaf sansanin nan kece kawai Uwar mugu take sararawa. Muna ji muna gani mun zama kamar saniyar ware ba tare da kin sani ba. Sau uku ana saka caca akanki kawai, amma Allah yake tseratar dake. Muna cikin duniyar da ko yaya kudi ya shigo yafi dan uwanka gaya min laifi ne don kowa ya bar jikinki bayan kowa ya san cewa matukar kika rabe shi ba zai cigaba ba, sai dai ya manne a jikinki dukkansu biyu sun haye saboda ke. Mun fito jini daya, amma nasararki ko yaya mutum ya ambaci sunanki a cikin abu sai yayi Sa'a ki fara niman mafaka kafin a fahimci karfin tauraronki, kafin Addah ta yi bincike na fara kafin Addah ta kai sunanki wurin Malamai Zahra ni na fara. Tauraronki ko a sararin samaniya ne ?arfin shi yafi na sauran. Don haka ki kula da inda zaki rayu duk wanda ya fahimci haka tow ba ke ba, hatta Baby rayuwarta zata zama abin tausayi ne." Wani uban ihu na fasa ina kuka ina faWin. "Ni tsinuwa ce? Bani da albarka ne?" Hawaye ne ya zubo mata. "Ko daya baki da alaka da tsinuwa"
"Bakar ?addara ce dani?"
"Haskenki ne yayi yawa, idan har tafiya ta kama ki da mutane dayawa zaki gane haka, mu nan baki dayan mu hassadarki muke." Ta Fada min ido da ido. Wato jin wannan kalmar yasa ni baki daya na dauke wuta sai hawaye. Kunsan yadda na shiga rud'ani, me yasa ban gane hakan ba? Me yasa na rufe idanuna ban san inda nake rayuwa ba? Bata kuma bi ta kaina ba.
Haka ta mata wanka tass, sannan ta dauki wani ruwa mai dumi ta fara gasa mata cibiya, sai ga yarinya kafin a gama tayi barci. Kayan da nake ta ajiyar shi na haihuwa shi na dauko na shiga dubawa na mikawa Ummi da take gasa mata cibiya da garwashi, mika min ita tayi bayan ta gama mata, amsarta nayi na saka mata kaya tayi kyau kuwa. Sannan na gyara wurin kwanciya muka kwanta, amma barci ya gagare ni . Haka na raba dare ina gadinmu baki daya, domin gani nake matukar na kwanta zan wayi gari Babu Baby, haka na kwana ina kuka. Wurin asuba na fara jin barci, baby kuwa barci take abinta, tashi nayi na gabatar da sallah, Ummi ma haka.
****
Niamey.
Wurin motsa jiki ya nufa, yana motsa jikinshi, kamar daga sama abin ya fado mishi. Ajiye ?arfen yayi ya dauki wayarshi bayan ya dauki ruwa ya sha, kan wayar ya shiga ya fara niman cantact din mutanen naija, da gudu aka bangaje shi wayar ta fadi can. Cike da Mamaki ya juya yana kallon waye haka. Kyakyawar yarinya ce tsaye rike da kugunta wata mata tana me shigowa wurin tana faWin. "Feeyah ki tsaya kawai na duba wallahi babu wani jimawa." Sunkuyawa yayi ya dauki wayarshi. "Hammayo!" Bai saurari kiran da tayi ba, yayi ficewarshi yana kallon yadda fuskar wayar ta zama damage, karamin tsaki yayi.
"Bazai yi aiki ba?!" Dayan ta tambayeta, murmushi tayi mai sanyi. "Zai yi aiki mana saka idanu kiyi kallo!" Shi kan fashewar wayar ta sha mishi kai, yana fitowa falon ya samu Hajiya ya zauna yana kallon tv Aryan yayi matashi da cinyar Hajiya. "Kai dai an yi katon banza." Ya fada yana cilla mishi wayar. "Hammana me yasamu wayar kuma?" Tsaki yayi ya cigaba da kallon tv, sai ga yan matan sun fito kamar munafukai. "Mune muka fasa mishi wayar." Ta fada kamar zata fashe da kuka. "Haukar banza kenan, Afiyyah wani irin wawanci ne haka?" Aryan ya tambaye ta a fusace, "kayi hakuri Hamma Aryan!" "Kai ya isa" ya faWa yana musu alama su tafi da hannu. "Mun gode sosai Hammayo!" Shiru yayi yana kallon tv. Suna fita Aryan yayi tsaki yana kallon Majid da yake kara kallon tv, "Hajiya kin ji labarin haihuwar Zaytoonah!" Aryan ya faWa yana kallon yadda fuskar Majid din bai wani sauya ba, asalima ko a jikinshi. "Kasan labarin rasuwar mahaifinta ya kidimata shine ta haihu lokacin bai yi ba."
"Ayya Allah ya jikanshi."
"Amin!" Hajiya ta faWa, "kuma naga laifin Inna tako, yarinyar nan tun tana yar mitsitsiya take son ganin Babanta, amma taki fisabilillahi." Juyawa suka yi suka tsare shi da idanu. Majid sai Allah sai yayi magana kamar bashi ya faWa ba, "kasan hakan ne?" Juyowa yayi yana kallon Aryan kafin ya daura kafa daya kan daya. "Zamana a can tayi ta bin Inna tako amma taki karshe da na Uzra mata, kwad'a min mari tayi." Ya fada yana me shafa fuskarsa, don baya manta ranar da ta tsinka mishi mari kamar a film.
Kura mishi idanu Hajiya tayi tana son jin karin bayani. "Hajiya ni ma ban wani san kome ba, kawai dai abin da na sani Inna Tako tayi fama da lalurar gushewar hankali kafin ta warke amma ta manta da kome."
"Ikon Allah!" Mikewa yayi zai nufi dakin shi. "Gobe zamu marad'i." "Allah ya kai mu." Yana barin falon Amaan Mamman Ba'are yana shigowa a gajiye, zama yayi yana kallon Hajiya. "Lafiya Mai martaba?" Sosa kanshi yayi yana faWin. "Hajiya dama." Mikewa Aryan yayi zai bar falon domin ya barsu kada yaji abin da zai rufe Amaan din da duka. "Ina jinka!" "Aron kudi zaki bani katin bankina Amirah ta karya."

"Ina kudadenka suke?" Ta tambaye shi. Sosa kai yayi yana kallonta kamar zai fasa ihu. "Ina kudinka suke? Ni ba baiwarka ba ce kamata yayi a ce na huta sai dai na maka hidima saboda baka da kunya........
(Pool Zahrah >?r?=??)


Shahararu goma aduniyan kayan mata wato m zee kamshi kayan mata kenan inakuke matan kwairai manyan Mata fah bamuna mataba Mata masu aji Wanda tasan kanta agidan mijinta kozokuyi gyara masu kyau da inganci Wanda zaisa oga nishadi yasashi farinciki atare dake kayanmu wane yaro sai uban yaro kinsha zumar makalemata dare daya wanka goma wanan set ne na kayan kwairai akwai fati budurwa mumuna da aeki Dan miyau malaka to shu,Umar Zuma zumar kiba gari kiba Zuma me lakani ningi tsumin lahaula hadin miski ba ahira dawando garin me kabara kasa ruwa sama ruwa wanan magani ba ,a magana magani sanyi mekyu maza da Mata ci da kaza ci da cicibin vlp yan shila ci da kifi nama kayan sakiba na gida danawaje munadakaya kala kala fani kamshi munada shu uwar humra namu ba irin nasubane akwai turare 24 hr turare kabasa Dana gida masu Dadi gakyau ga kamshi 08063845136
#Mai_Dambu
[2/21, 5:17 PM] Cutie cutie pie: *BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu

_=?!?=?? A fusace da b'acin rai a fuskana nake cewa ya ishe ku>?#?=?D? Cin mutuncin Addaririya kuje ta yafe muku
'?r?=??zata shiryu_


Assalamu alaikum barkanmu da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya, karku manta da wannan Kamfani mai albarka mai kawo muku kayan bukata cikin sauki da Aminci da Inganci.
Wato TA RASULU MULTIPURPOSE. YA SAKE DAWO MUKU DA KAYAN NAN MASU ARMASHI DA DANDANON KOWACCE MACE TAURARUWA CE.
_______________________
MARKADADDIYAR GYAD'A
HADADDEN KAYAN SHAYI
GARIN KOSAI NA TAFI DA GIDANKA.
GARIN TUWO
GARIN KUNU YAR ASALI
CURRY ME DADI
SPICES
TYME
YAJIN DADDAWA ME KYAU
GARIN DAN WAKE
JAN YAJI MAI DAD'I...
_____________________
BUGU DA KARI MUN TANADAR MUKU DA KAYAN FITAR SALLAH DA NA SHAGALIN SUNA DA BUKUKUWA.
ATAMFOFI, LESHINA, MATERIAL, SHADODDI, YADUDDUKA NA MAZA DA NA MATA, JAKKUNA DA TAKALMA.
WANI ABIN SAI KUN ZO TA RASULU MULTIPURPOSE DOMIN KASHE KWARKWATAN IDANU.
ZAKU IYA TUNTU?ARMU A WADANNAN NUMBOBIN.. 08086639163 - 09030168590.... MUNA DAKON SAYAN DAI-DAI KO SARI.....


*020*
"Kai ko kunya baka ji ne? Ace kome nice zan maka. Dukkansu hudu kokari suke su kyautata min amma kai dayake baka da lissafi ka kwaso jiki kamar fulawar da aka watsa mata yeast kazo na baka kudina ko Amaan Mamman Ba'are." Wata irin kunya ce ta kama shi, "Hajiya don Allah." Tsuke fuska tayi tana harararshi. "Kowacce uwa tana iya kokarinta akan Yaranta, sannan iya kokarin da nake akan ku ko da ace aiki aka sani baku isa biyana ladar ba, domin iya ?o?arina nayi kuma ina kan yi, Amaan ni na haifeka amma ni nake kuka akanka kannenka ban yi kuka akansu ba, sai kai." Murmushin takaici tayi tana kallonshi kafin ta cigaba da cewa. "Su waWanda ka ke kai musu sirrinmu basu baka kudine? ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Mara zuciya wanda lissafinshi daban da na kowa. " Yadda take fada har wajen gidan kowa yana jin ta, tabbas Hajiya ta fusata kuma takai bango. Robar ruwa Aryan ya fito da shi ya mika mata, ta amsa tana me kai bakinta. "Zaka iya tafiya Mr Mamman Ba'are!" Yau ko yar borin kunyar nan da yake yi na takalar Aryan bai yi ba. "Daga yau kada na kuma ganinka a kamfani bayan mun tashi, sannan wannan Bluetooth da ka saka musu shine na cire kwanankin baya. Amaan ka fita idanu ko na sallama musu kai." Subul subul ya fita, yadda kuka san (Gfresh Al-Ameen Kano state material, haka Amaan Mamman Ba'are yake>?#?) haka ya fice abin shi, a harabar gidan ya hadu da Majid da Yaran Aryan suna wasa, sai ihu suke yana tayasu.

Tsayawa yayi yana kallon yadda suke wasa cikin jin dadi da nutsuwa, me xai yi ya samawa Matarshi nutsuwa ne. Ba zai iya rayuwa babu ita ba, haka yasa shi juyawa ya fita kai tsaye bai tsaya ba sai can wajen gari, gidan Sajjid Mamman Ba'are. Ya shiga cikin gidan a harabar gidan ya ga motarshi tabbas yana gidan, zai shiga masu tsaron gidan suka hana shi dole ya zauna a harabar gidan ya jira shi. Har zuwa wani lokaci kafin Sajjid din ya fito da gajeren wando da yar singlet. Ya tsaya yana kallon Amaan Mamman Ba'are. Kafin suka kwashe da dariya tare da rungumar junansu. "Nayi kewarka Baby na!' inji Sajjid, "Nima haka My love!"
***
camp
*Idan har akwai wanda zai ci amanarka tow kada ka damu kowa, koda zasu haWu baki daya su ci amanarka matukar ka yarda da Allah magana ta kare, amma wanda ka bawa yarda ya ci amanarka sai kaji kamar zaka mutu, zuciyarka ba zata yi jimirin daukar kowacce nauyi ba. Ina jin wani irin ciwo me zafi*
Bude idanuna nayi ga babu kowa a cikin tantin mu, daga ni sai Baby. Kayan Addah ma babu babu kayansu Ummi, wani kar'ar fashewar abu naji, kafin na fara jin Ihun mutane da kukan Yara yana kusanto ni.

?arar harbe-harbe yana kusanto inda nake, bansan ya aka yi ba amma sai ganin tantin mu ya kama da wuta nayi, haka na sunkuci Baby na fita da gudu, kamar yadda kowa yake gudu haka nima nake gudu, gudun da ban san inda muke jefa kafar mu ba,mu dai gamu nan ana kad'a mu kamar wasu awakai. Mun yi tafiya me nisan gaske a cikin daji, babu ci babu sha tun daga wayewar gari har rana ta faWi, sannan baka san waye a kusa da kai ba, shima kuma don rud'ani ba zai ce ya san waye kai ba, sai yau na kara jin kamar da mutuwa nayi da abinda Zuzu da sauran Yan uwana suka min,amma me yasa zuciyata taki yarda Zuzu zata yaudare ni. Duban Babyn nayi naga bata motsi. "Wayyo Allah na, Yarinyata bata motsi jama'a ku taimaka min kada ta mutu!" Ihun da nayi ta musu kenan ina cika musu kunne, hasko min torchlight aka yi na runtuma da gudu kamar mahaukaciya, na ce musu."ku duba min ta mutu ne!?" Na fada ina ihu. "Ke ki nutsu!" Aka daka min tsawa, amma ina baki daya kamar wacce aka toshe min kwakwala, haka nayi ta musu ihu da rokon su duba min yarinyar ko ta mutu. Can hasken wani dakin da aka kafa shi a dajin ya kunnu, fitowa yayi sanye da jallabiya. "Yallabai ka tafi zamu magance matsalar!" Yana zuwa ya amshi Babyn. Sannan ya juya da ita, "ina xaka da ita? Ina zaka kaimin Baby na! Bani ita ta mutu ne?" Fisgo ni yayi ya tura ni dakin tare da rage hasken dakin, dumin dakin ya kara sani shiga hankalina. Daukar wani torchlight yayi yana haskata, kafin yayi magana cikin wata irin murya me sanyi, duk da Muryar shi da take da matu?ar sanyi da dad'i haka bai saka na fahimci cewa dani yake magana ba, sai da ya kuma haska min torlight Win na ce mishi. "Kace ta mutu?" Ajiye fitilar yayi ya ce."yaushe aka haifeta?" "Jiya!" "Ina Mamanta?" "Gani nan!" Na nuna miishi kaina,kamar bai yarda da ba sai kuma ya koma kan yarinyar ya ce min. "Yaushe rabonta da shan nono?" "Jiya da daddare!"
"Zo ki bata!" Ya faWa min yana mika min ita, burina Baby ta rayu. Ciro mata nonon nayi na saka mata a baki bata amsa ba. "Bata karba ba" janyo wani kofi yayi ya matsa jikin wani irin murhu, ya kara kofin kafin wani lokaci yayi dumi, janye kofin yayi ya mika min yana faWin. "Taimaka min ya huce!" Haka nayi ta hurawa har ya huce, sannan ya amsa ya saka mata a baki ruwan ya fara shiga bakinta, tana fara sha kuwa sai gashi ta kware, d'agota yayi yana shafa bayanta sakin baki nayi ina kallonsu, sai da ya gama dubata ya bani ita, na saka mata nono ai kuwa ta rike da sauri, zafin da ya ratsa bakin nonon da kaina yasa ni sakin yar ?aramar ?ara. Bai kalle ni ba, amma kuma ya juya baya ya kwanta abinshi, har ta gama sha ya ce min. "idan kin fita kice Ado ya kai ki wurin Uwar mugu zata kula daku. A mata wanka a nad'e ta kafin gobe!" Fita nayi a bakin kofar na samu Ado. "Muje!" Ya ce min, har wurin Uwar mugu ya kaini, ya gaya mata sakonshi. A daren ya kafa mana tanti shi da wasu mazan, uwar mugu wanka tayiwa baby ta kara bata madara. "Ina Addah da Ummi?" Murmushi tayi ta ce min. "Suna lafiya a cikin wannan yanayin, sun zata kin mutu ne."
Mika min ruwan zafi tayi na sha a hankali, har na gama sannan wani irin barci yayi gaba damu, daukar Baby tayi ta kai mishi. "Kika ce Nawwas ya sayar da uwar Jaririya?" Cikin tsannanin biyayya ta ce mishi. "Eh Sarki a dawa Sarki sarari. Ba iya uwar yarinyar ba, wannan bakar al'adar shin nan, ta sayar sassan jikin dan Adam yana nan bai daina ba, sannan akwai kanwar Babanta da take da bala'in son kudi."
"Uwar yarinyar tana raye kenan?" "Eh amma an fitar da ita tun yammacin shekaranjiya."shiru yayi yana kallon Babyn. "Nawas babu imani a cikin lamarinshi."
"Ba laifinshi bane kakar yarinyar ta bukaci haka." "Je ku kwanta."
------ Tafiya muke cikin koriyar ciyawa, ina gaba rike da Baby ina mata dariya, sai ji nayi kamar an hand'akani cikin wani rami me duhuwar gaske wanda bana iya hango farkon ramin ga Baby tana ta callara kara.
"Ki rayu a wurin." Cikin wani irin kuka na ce. "Wurin akwai duhu bana ganin Baby." "Ki zauna a wurin haske zai zo miki." "Taimako!!!!" Da wannan Ihun taimakon na farka, naga Baby har an mata wanka an kara nad'e ta, babu kowa a dakin sai abinci da aka ajiye min, tashi nayi na fito waje. Naga an zubawa kofar tantina idanu ga mutane kowa ka gani a firgice yake. "Gimbiya ke ake jira!" Addah ta faWa tana hararata. "Addah!" "A'a gatari ko guduma." Ta fada tana juya min.baya, Allah ya gani ina da rauni wurin Ibada, alola nayi na wuce ciki na gabatar da sallar da yake kaina sannan nayi na asuban yau da garin ya gama haske tas, sannan na koma dakin na goyi Baby a tsaye naci abincin na rikema addah sauran, don nasan bata samu kamar wannan ba, lokacin da na fito aka nad'e tantin, wato tunda na nufi wurin Addah na fahimci matar nan bata da mutunci, mika mata abincin nayi ta fauce. A can gabanmu na hango Ummi ban kula ta Addah ba, na tafi na same ta. "me yasa kika tafi kika barni." "Ba gashi kin same ni ba!" "Amma;" gyara goyon Yakumbo tayi tana me cigaba da tafiya, kafa babu takalmi sai lokacin na fahimci nima haka nake tafiya,ga tarin kayoyi.

Kamar wasu shanu haka muke ratsa tafiyar cikin dazuzzuka da kwazazzabai. Babu abinci babu ruwa, "Ummi ko zaki kawo yakumbo ki rike min Baby!" A gajiye ta ce min. "Eh!" Haka na bata yar ni kuma na amshi Yakumbo, muka cigaba da tafiya muna ratsa hamada da kwazazzabai. Sai da yamma tayi likis aka tsaya, na ajiye Yakumbo, hawaye na zuba min domin Baby kuka take, tun daga taimakon farko da na samu ban kuma samu ba. Haka nayi ta jigila da Baby dakyar muka yi sallah, kuma baki daya haWawa muka yi, Abin tambaya anan ina za a kai mu? Babu me amsar tambayar nan, sai dai a cikin tawagar maza naji ana bayanin wasu sun mutu.
A hankali naji wani abu ya tokare min kirjina, ruwa da yar karamar busashen gurasa aka bimu da ita, mukaci muna lashe hannu, domin dai bai Ishe mu ba. Haka muka kwana cikin wani irin sanyi, muna tsaka da barci wata ta fasa ihu. "Wayyo Allah maciji ya sare ni!" Tashi kowa yayi zaune, aka fara haska torchlight, sai gashi nan wuluk, ya kara fasa kai zai kai wani saran daya daga cikin mutanen da suka fito ya samu ya harbe shi, sai da ya fasa mishi kai, matar ma bata haura minti biyar ba, ta fara shure-shure kumfa yana futa bakinta, kafin wani lokaci ta ce ga garinku. Cikin tsananin tsoro muka kara tattara kanmu wuri guda, haka aka bar gawar domin muna farkawa nan bamu kara kwanciya ba, sai tafiya haka muka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login