Showing 84001 words to 87000 words out of 100763 words

Chapter 29 - BAƘIN HAURE BOOK COMPLETE BY MAI DAMBU.doc

02 Nov 2025

2864

Allah, tashi nayi nasha magani na hada da alola nayi sallar nafilla, sannan na jima ina addu'a da rokon sauki a cikin al'amarina... A hankali na kwanta barci ya dauke ni, haka na kwana cikin mafarkai marasa kai da fasali..

Kiran sallar farko, ya tashe ni na mike kan kafata, na fara addu'a bayan nayi alola nazo na gabatar da sallar nafilla, sannan na dan jira lokacin shiga sallar inata yan tasbihi na, har lokacin danaji ankabbara sallah, nayi, ina idarwa na zauna ina azkar, me zan yi wanda ya wuce ibada daga rayuwar da na fad'o cikin Ni'ima da wadata, addu'ar da nake mishi yafi na kowa, domin ya bani abubuwa dayawa da na rasa, ya bani abin da zan tsaya da kafata. Hawaye ne ya zubo min, lokacin da na tuna da kalamanshi. *Idan ana son kiyi karatu dole a dauke miki, nauyin cikinki da na bukatar yau da kullum, shi yasa nake son kafin ki fara karatu na nima miki abin da ba zaki nima a wani wurin ba, so samu ne a mallaka miki kuWi kamar misalin miliyan goma, sannan duk wata akwai wanda zai na kawo miki abinci da kayan masarufi, sutura duk bayan wata uku ana sabunta miki. Baki da ?ishirwa baki da yunwa, baki da bu?atar kuWi, kin ga kenan babu ke babu niman taimakon wani kato balle ya tab'a min martabarki. Domin wallahi kika sake wani ya tab'a min alfarmata sai na kashe shi na kashe ki, na kashe kaina.*
Hawaye ne ya zubo min, duk ya cika min kome. Amma ya tafi ya barni ya tafi ya bar ni da ciwon da ya dasa min a ranar da zamu rabu. *Dole ki zama kamar namiji, domin rayuwar nan kowa rauninki zai kokarin gani, idan kuma kika sake aka fitar da rauni babu wanda zai mutuntata ki, ba ina nufin ki zama mafadaciya ba, amma ki tsaya kada wasu su kara rena ki kamar yadda yan uwanki suka rena min ke, ki zama mace me tsayawa kanta, yadda Ummina zata tashi ba ta ga Ammynta tana kuka ba.*
Share hawaye nayi na saka a raina daga yau babu wanda zai saka ni kuka.
***
The other side.
Yazid ya sake fitar dasu Addah da Ummi a ranar, ya ce mata. "Ba zaku kara ganin Zeehrah ba, sannan itama ba zata nime ku ba domin na saka a gaya mata kun mutu, inda za a kai ku zasu baku kome sannan zasu koyar daku yadda zaku kama kanku. Ummi Zeehrah ta gaya min cewa Mamarki tace ki koma wurin Yayanki, zaku koyo sana'a na tsawon shekara daya, ki cikawa Mamarki burinta, ga wannan matukar kika koma Nigeria, ki je duk bankin da yayi miki, ki amshi wannan Zeehrah tace na miki wannan kyautar " fashewa tayi da kuka, "Duk cutar da muka mata bai hana ta saka a kyautatta mana ba, Ya Allah na tuba ka yafe min, idan kun sake haduwa ka nima min yafiyarta "
Haka suka rabu, duk sun watse bayan barinsu garin Nawwas ya shigo da mutanenshi, aka shiga wani irin fada a tsakaninsu, har tsawon kwanaki goma sha, a wannan fadar harbi biyu aka mishi a kafarshi. Amma Allah ya bashi sa'a sun kore mutanen nawwas, shima Nawwas din guduwa yayi, da nashi raunin. Amma Yazid an dauke shi a jirgi me tashin angulu aka wuce dashi Algers dama burin mahaifinsa kenan ya dawo a raye ko a kowani yanayi, sannan zai amshe shi. Domin shine next king in sha Allah.
***
Niamey.
Yanzu shekara daya da wani abu kenan, Majid tunda ya samu aka fitar da masu hannu a kisar Manajan kamfaninsu, ya wuce south Africa.
Sau biyu Aryan ya tafi wurinshi na farko shi da Yara da Hajiya dasu Jamilah da Aneesah, na biyu kuma ne daga shi sai Mahdi, suka ga inda ya?e. Koda yake sai su wuni basu ganshi ba, bayan karatu yana aiki a ruwa bai da ma isasshen lokacin zaman gida, haka yasa a zuwansu na farko suka same shi available. Yanzu kuwa ba sosai ba.
Bayan sun dawo ma ba laifi rigimar cikin gidansu, yana nan babu abinda ya sauya, sai dai tun da aka gano Sajjid yana da hannu a kisan Manaja Hajiya Tani ta kame kanta, sannan shima Amaan Mamman Ba'are, ya nutsu sai dai Tani bata karaya ba. Domin tasan matukar tana raye sai ta raba Abdul Majid da duk abinda yake da shi. Sai ta dasawa Hajiya bakincikin da ba zata manta da ita ba.

Koda yake tun bayan abinda ya faru, hankalin Amaan ya dawo jikinshi, domin ya lura ba don Hajiya ba wannan daren da su Majid suka fita dashi da babu abinda ba zasu mishi ba, haka yasa ya dawo hankalinshi ya fadi abinda ya faru, amma bai gaya musu dalilin da yasa suka kashe Manaja ba, wanda yasan a haka idan ya fada Hajiya faduwa zata yi ta mutu, sannan ya daina zuwa wurin Sajjid din, domin kuwa yana tsoron kada asirinsu ya tonu.

Yana aiki yaji wayarshi na kara, dauka yayi ya saka a kunne. "Lover boy!" Gabanshi ne ya fadi. Domin kwanan nan yana fama da ciwon ciki, tsoron abin da zai ji yasa shi kin zuwa asibitin. "Sajjid ya kake?"
"Lau kai kawai nake son gani." Kasa yayi da murya yana faWin. "Sajjid na daina wallahi bani da lafiya, ciwon ciki yake damuna. Sannan bana iya rike bayan gari don Allah ka bar wannan harkallan na daina!"
"Karya kenan, domin na saba da kai kuma.bayan kai bana jin akwai wani da na saba da shi. Zaka zo ne ko sai na turawa tsohuwarka videon mu......I ?
```Shahararrun goma aduniyan kayan mata wato m zee kamshi kayan mata kenan inakuke matan kwairai manyan Mata fah bamuna mataba Mata masu aji Wanda tasan kanta agidan mijinta kozokuyi gyara masu kyau da inganci Wanda zaisa oga nishadi yasashi farinciki atare dake kayanmu wane yaro sai uban yaro kinsha zumar makalemata dare daya wanka goma wanan set ne na kayan kwairai akwai fati budurwa mumuna da aeki Dan miyau malaka to shu,Umar Zuma zumar kiba gari kiba Zuma me lakani ningi tsumin lahaula hadin miski ba ahira dawando garin me kabara kasa ruwa sama ruwa wanan magani ba ,a magana magani sanyi mekyu maza da Mata ci da kaza ci da cicibin vlp yan shila ci da kifi nama kayan sakiba na gida danawaje munadakaya kala kala fani kamshi munada shu uwar humra namu ba irin nasubane akwai turare 24 hr turare kabasa Dana gida masu Dadi gakyau ga kamshi 08063845136 KADA KU MANTA KAMAR KOWACCE WATA Wannan akwai Promon Azumi me kike jira ne*

#Mai_Dambuje........
[3/3, 4:56 PM] Cutie cutie pie: *BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu

```Hajiya ga kaya nan Masha Allah, Available price
Huluna da Mayafai, da na yara sai Wanda ranko yakeso gasunan kala kala, Hajiya muna dasu ba iya hulana da Mayafai ba, har da shadodin na fitar sallah, Hajiya domin hutar dake da fitar dake kunya na tanadi yadda ba zaku sha wahalar yawo kasuwa a cikin azumi ba, don haka kafin kishiyarki tazo ta sata au >?#?=?9?=?? kafin kishiyarki tazo ta saya na tayiwa mijinku shakara gara kizo ki sata au =??>?#?=?9? baki ya saba gara kizo ki saya, barauniyar gida, kai Sarauniyar gida =??=?9? atow kayana na Uwaren gida da na Amare ne```
*TUNTUBE WANNAN NUMBER 08130269641*
Laces
ATAMFOFI
SHADODDI
Materials
Kayan yara
Veils
Huluna....etc


*028*
A rikicewa Amaan ya ce . "Sajjid me nayi maka da zafi haka? Nace na daina sai ka kyale ni dole ne sai nayi yadda kake so?" Dariya Sajjid yayi yana faWin. "Wai tow lokacin da ka saka muka fara baka san cewa haka zai faru bane?"
Zufa ne ya shiga karyo mishi, jikinshin na rawa ya mike tsaye. Duk ya rikice. "Sajjid don Allah ka saurare ni!" "Kit ya kashe wayarshi." Kiran wayar sajjid din yakara yi, amma yaki dauka karshe ma kashe wayar yayi, hannu Amaan yadors a kai kamar ya fasa ihu, ya rasa yadda zai yi da ranshi. Turo kofar da aka yi yasa shi d'ago kai da sauri yana kallon Aryan da yazo tambayarshi. Amma da yake yana cikin tashin hankali, bai iya sauraran Aryan din ba, ya bangaje shi ya fita yana kallon agogon hannun shi.
Sake kiran layin Sajjid yayi ya ce mishi. "Don Allah ka rufa min asiri gani nan zuwa."
"Ba zan rufa maka asiri ba, kawai ka san yadda zaka yi idan ba haka ba. Hmmm!" Sajjid ya faWa yana kashe wayar. Kamar zai saki fitsari a wandon shi haka yake ji, don dole ya ja motar shi da gudu, Aryan yana kallonshi ta office. "Me ya same shi?" Ya tambayi kanshi yana me kare kankance idanunshi. Kafin ya sauke ajiyar zuciya.
------
Har inda Sajjid yake boye kanshi ya isa domin ya sani, amma yaki faWa kuma yasan ana niman sajjid Win. Lokacin da ya shiga cikin gidan, Sajjid yana tare da wasu mutane. Amma koda Amaan din ya isa zubewa yayi akan gwiwarshi, a gaban Sajjid din. Dariya suka saka tare da kallon yadda yake durkushe a gabansu. "Don Allah ka rufa min asiri, ka gaya min duk abinda kake so."
Kallonshi Sajjid yayi yana juya kofin wine na hannun shi. "Bana bukatar kome, ya cikin naka?" Kamar ya fashe da kuka ya ce mishi. "Da sauki.", "Ka wuce zuwa asibiti duk abinda aka rubuta ka gaya min."
Kasa yayi da kai yana kallon kasa, kafin ya ce. "Idan na tafi asibiti za a iya ganina, sannan mutane zasu ta yawo damu. Ina son fita Najeriya ne naga likita a can." "Shi kenan jeka!" Girgza kai yayi yana faWin. "Ba zan iya zuwa ba, sai da yardarka da izininka zan tafi."
Tashi Sajjid yayi ya nufi inda Amaan yake zaune, shima ya zauna yana kurbar wine din shi ya ce masa. "Idan haka ne kafin ka tafi asibiti bakidayanmu sai mun more ka." A razane Amaan ya zame zaune daga durkushen da yake, ya zubawa Sajjid idanu. "Wallahi idan kuka min zan sha wahala, don Allah ka rufa min asiri." Tab'e baki Sajjid yayi yana faWin. "Idan kana tsammanin zaka sha ne, tashi ka je amma ka tanadi amsar da zaka bawa danginka da press!" Ya fada yana d'aga kafadarshi. Wani abu ne ya tsayawa Amaan a rai, ya kasa cewa Uffan domin Sajjid ya kashe shi. "Na gaya maka bani da lafiya, da ace ina da lafiya da zan maka yadda kake so, amma yanzu bani da lafiya."
"Tashi ka tafi dan uwarka, maza fita min a gida dan shegiya!" Kasa motsawa yayi yana zaune a wurin, Sajjid ya cigaba da zagin shi, karshe da yaji haushi daukar kwalba yayi ya wurgawa Amaan a goshinsa sai da ya fasa mishi goshi, duk da haka Amaan bai motsa ba, yana durkushe a wurin, "ka fita min a gida kafin na kashe dan iska irinka." A hankali Amaan ya mike yana dafe da goshinsa ya fita, yana shiga motarshi ya saka tissues yana goge jinin. Haka ya gama ya fita sai da ya bar unguwar ya kifa kanshi a kan sitiyerin motar, ya saki wata irin ajiyar zuciya. Bai san makomarshi ba, matukar Sajjid ya saki videon da yake kokarin sakewa bai san yadda zai fuskanci Hajiya ba, ciwon cikin ne ya murde shi, taka motar yayi da gudun bala'i.
Bayan fitar shi, daya daga cikin mutanen Sajjid ya ce mishi. "Me yasa ka kyale shi." Murmushi yayi yana me busa sigari hayaki na tashi sama. "Ina da shiri ne, ka tab'a ganin yadda aka jefi tsuntsu uku da dutse daya?" Girgiza kai suka yi, ya saki murmushi yadda yayi mishi, "ina kan shiri na, kuma ina shirya abin da zai min kyau ne, idan har nayi nasara sauke da tsuntsaye uku lokaci guda bana jin duniya zata waiwaye ni, domin kuwa na shirya tsaf." Ya fada yana kurbar wine din. "Bamu fahimci abinda kake nufi ba."
"Zaku fahimta amma yanzu ku fara kai mana, mutanen mu ma'aikatan yadda suna shiga cikin aikinmu zai tafi daidai da lissafinmu."
"Ban gane me kake nufi ba!" Inji daya mutumin. Gyara zama Sajjid yayi sannan ya dauko abin wasan chased ya saka yan statue din guda uku, sannan ya ce musu. "Kamar haka nake nufi." "Au min fahimta yanzu."
"Bayan nan akwai abin da nake so ya gaya min. " Ya fada yana murmushi, "idan ya gaya min dole na saka kome akan inda ya dace, domin ina son bazata."
"Amma kai shege ne, yawwa ya batun dila ne? Kwaro ya kawo mana manyan kaya, kuma kayan nan har mun wuce da su. Scotland da France."
"Hmm! Haka Julie take gaya min, Kwaro bai tab'a kawo kaya masu kyan wanan kayan ba, musamman na bayan yafi kowanne kyau. Gaskiya labarin ya min dad'i."
Lashe baki daya mutumin yayi, yana faWin. "kuma abin dad'i, irin wanda Mr Williams yake so, ya turo kuWin aka ce, naso da an bani kayan na gyara kaina kafin a saka kasuwa, karshe duniya ce zata fara morar kayan kafin kai ka samu ragowar yan iska."
***
Wasu takardun da Aryan ya kaiwa Hajiya take dubawa, hankalinta ya tafi sosai ga takardun aka yi sallama, sai da ya kara yi a karo na biyu Hajiya ta amsa tana faWin ."Barka da shigowa Alhaji kai ne da kanka?" Zama Alhaji Haladu yayi yana kallon takardun gabanta, ya saki murmushi yana ce mata. "Duk da kin sauka, har yanzu baki huta ba?"
"A'a ina duba abubuwa masu muhimmanci ne, sannan sauka nayi ba barin aikin nayi ba. A matsayin Uwa n???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ake taya shi aiki sannan yana da damar ya bani aiki a kamfanin domin na kara taya shi da wasu abubuwan."
"Gaskiya ne amma kuma ai kin wuce lokacin da." Kara kallonshi tayi kafin ta ce mishi. "Na wuce lokacin me?" Dariyar renin hankali yayi ya ce mata. "haba yaushe zaki daina goya su?"
Zare medical glass Winta tayi tana murmushi. "Idan ban goya su ba wa zan goya? Wa nake da shi da zan goya idan basu ba? Sune dole na, kuma karfina sune suka sani tsayawa da kafaffuna idan ban tsaya musu ba, gaya min waye zan tsayawa?"
Gyad'a kai yayi yana faWin .
"Tow Allah ya kyauta, tunda kin mai dasu rauninki." Gyara zama tayi ta ce mishi. "Su ba raunina ba ne, nice nan rauninsu domin tari kawai zan yi su dakatar da abinda yake ransu." "Au tow kice babu wanda ya isa ya tab'a ki, ba tare da sun matsa ba." Ranta ne ya fara b'aci. "Idan babu abin arzikin da ya kawo ka, zaka iya tafiya ina da abin yi."
"Tow Allah ya huci zuciyarki don naga ranki ya fara b'aci dama na kawo takardun Afiyyah ce." Gyara zama tayi tana faWin. "Au ashe bani Waya bace nake son Yaran? Kenan idan har haka ne tow wallahi ka sake gaya min sai na sab'a maka, ko dan uwanka aure ya bashi damar tozartani ba wai don ya isa ba, kuma ko yanzu ba za a sake maimaita abin da ya faru ba, don haka ka sami Amaan Mamman Ba'are, shine yake da alhakin daukar ma'aikata ba ni ko Aryan ko Aneesah ba."
Shiru yayi yana kallon yadda ta maida hankalinta kan aikin gabanta, "tow babu yar wata alfarmar da zan samu ne?" Juyawa tayi ta kalle shi, "ok ajiye a can" ta nuna mishi inda ya dace ya ajiye takardun, ta cigaba da aikinta. "Mun gode Allah ya saka da alkhairi." Ya fada mata, bata amsa ba illa aikin da yake gabanta da take yi, kuma ai tasan yana zaune.
"Sa'adatu baki da burin aure ne? Da sauranki har yanzu idan har mutum ya nutsu zai dauka Majid da Amaan da yan uwansu kannenki ne, sannan a wannan lokacin da kike da sauran kuruciyarki aure ya dace dake ba wani abu ba."
"Idan ka gama bayaninka, zaka iya tafiya." Ta ce mishi tana cigaba da aikinta. "Ina dai kara tuna miki, zama haka ba naki ba ne idan da hali ki bawa wani dama ya goge miki tabon da Mamman ba'are ya miki."
Murmushin da bai kai zuci ba, tayi tana faWin. "Kuma da yake an gaya maka namiji ne a gabana ko? Idan har wannan tunanin shine a ranka tow ka cire ni bana tunanin wani namiji, don Allah tashi ka fita." Mikewa yayi yana murmushi. "Nasan zaki so kiyi tunani ina jiran duk abinda kika yanke."
"Kana son naci mutincinka ne? Ka fita ka bar min gidana." Ta fada a fusace, shigowar Amaan bai hana shi magana ba. "Kina da sauran damarki, a matsayinki na mace mai lafiya da jini a jika don haka ina kara baki shawara ki yi tunani da kyau. A shirye nake na wanke miki zuciyarki." Cikin wani irin fushi Amaan ya cakumi wuyarshi. "Wallahi sai na karya wuyarka, kai na rantse ka kara cewa kana son Hajiya, sai na kashe ka." Ya janyo shi kiiiiii kamar kayan wanki, ya watsa a waje yana faWin. "Na rantse Hajiya ta fi ?arfinka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login