Showing 6001 words to 9000 words out of 100763 words

Chapter 3 - BAƘIN HAURE BOOK COMPLETE BY MAI DAMBU.doc

02 Nov 2025

2846

Baffa!" Ta fada tana wani had'e rai, Indai zata yi waya da shi tow bata sake jiki tayi wayar kamar yadda take da innarta......
#thedambuje
[2/16, 9:24 PM] Cutie cutie pie: *BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???}
Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu
*003*
*Zahrah*
Lumshe idanuwa na nayi ina kallon dakin da nake, gari ya waye garai sake lumshe su nayi na kara tabbatar da inda nake, amma wani ikon Allah na kara fahimtar ashe ba lahira aka kai ni ba, a duniya nake, tashi na fara kokarin yi aka ce min. "Ke ki kula da ciwon jikinki mana." Kasake nayi jin mutum ce ke min magana ba daya daga cikin Mala'ikun da suka zare rayuwata ba, bani da karfi ko kaWan don haka na ce mata. "Don Allah ban mutu ba ne?"
Juyowa tayi ta kalle ni,sannan ta ce min. "Kina da number yan uwanki?" Dafe goshina nayi ina tuna na bar wayata a dakin wancan dan iskan. "Baki ji ba ne?" Sake kallonta nayi na fara fada mata number Zully."Zero eight zero....."har karshen number, kiran layin matar tayi. Aka ce ana amfani da wayar. "Don Allah kira min wannan number." "Zero seven zero..." Lokacin da ta kira wayar ta shiga, an dauka sai dai ihun da ake yi yasa ta kura min idanu. "Ke ungo wayar kiji abinda yake faruwa." Ta mika min, ihu da kuka tare da jin alamar ana musu wani abu yasa na mike gabakidaya, nasan wasu zasu ce hala ban san halin da nake ciki ba ne?

Ganin na mike a hankali har na tsaya da kafaffuna, matar ta ce min. "Amma baki da hankali?" Murmushin wahala nayi domin ciwon kamar yanzu aka ji min, zafi da azaba sun ishe ni. "Eh ni mahaukaciya ce akan dangina!" Eh sune raunina, "ina zaki yanzu?" Matar ta tambaye ni, "zan tafi gida wani abu yana faruwa, idan naje in sha Allah zan dawo don Allah ki bar ni na fita."
"Zai shafi aikina ne!"ta faWa tana kallon yadda damuwa ta bayyana ?arara akan fuskata. Amsar wayar tayi ta koma gefe tayo kira, maganar da bai wuce second talatin ba, ta dawo ta mika min wayar tana faWin. "Jira Doctor tazo."
"Ok" na fada ina kallon agogon ward din, wato wani ikon Allah jiran Doctor da nayi ji nake kamar rayuwata nake jiran yadda xa ayi da ita, domin ban san iya adadin bugun zuciyar da nake ji ba, can har na hakura zan mike, sai ga wata kyakkyawar matashiya ta d'andasa wanka kamar wata fure.
"Sannu yan mata ya jikin naki?" Ta tambaye ni,tana kai hannun ta saman rigata ta d'aga. "Pretty good!" Ta faWa, "Sisi ta kira ni ta ce min,kina son zuwa gida."
"Eh!" Na faWa ina kallon ?asa, "ok wacce unguwa kenan?" Domin bata yi tsammanin ina jin Hausa ba, balle a kai ga wani yare. A'a tunaninta ai daga irin cotonou ko Togo, ko Mali,na fito ko irin yan ciranin Ethiopia nan, Yes haka skin dina yake kasancewar ni ba fara ba ce, amma ina da wani irin dogon fuska da siririn hanci, idanuna manya ne dara-dara.
Ni ba wata dogowa ba ce, domin yar siririya nake, sai dai fa ina da cikar halitta musamman kirji da kugu, a yanzu da nake shekaru sha shida a duniya, ina ji kamar na kama duk abinda ake bukata, sai dai halin irin na rayuwa yasa na faWa ?addarar rayuwa.
"Wacce unguwa kike? Sannan me yasa zaki tafi yanzu bayan baki warke ba?" Kallonta nayi na ce mata. "Ina unguwar hausawa!" Na bata amsa cikin tararadin yadda zata dauki unguwar da na fito. "Ke Bahaushiya ce?" Hadiya yawu nayi,tare da girgixa kai. Kallona tayi kafin ta ce min. "Fulani?" Da idanu na amsa mata, ina lumshe su, gyada kai tayi tana faWin. "Jiya an kawo ki cikin mawuyacin hali, bamu jima da miki aiki ba, kice zaki tafi?"
"Dangina suna cikin wani yanayi!" Na fada kamar zan yi kuka nace mata. "Ni dai zan dawo kuma haka na gaya mata, don Allah ku bar ni naje naga halin da suke ciki."
Kallona tayi kafin ta ce da harshen Hausa, "kina son ciwonki kada ya warke ne?" Murmushi nayi kafin na ce mata. "Babu abin da xai samu ciwo na, kawai dai ina son ki kai ni na gansu, don Allah." Na fada mata da hausa. "shi kenan muje!" Ta fita zuwa waje can sai gata da kaya, ta mika min, haka na saka kayan na shiga bin bayanta a hankali, har na isa inda motarta take, wani soja ne ya bude min kofar ita kuma ta shiga baya, suka rufe min motar muka bar asibitin. "Amma me had'aki dashi?" "Wa kenan?" Juyawa tayi tana kallona. "Wanda ya kawo ki?" Hadiye yawu nayi, kafin na ce mata "babu" domin ban san yadda zan mata bayani ta fahimta ba. Har muka fita daga barrack din, ita kanta tunani take a ranta.
Yaushe Captain ya fara bin mata? Tasan a iya rayuwarta bata tab'a kama shi da mugun abu ba, kuma har yau babu wanda zai zo ya ce maka mace tana gabanshi.

A hankali ta maida kanta nazarin yadda ya ji mata ciwo, gabakidaya kanta ya daure ciwon yana bukatar nazari. Har muka bar barrack, hankalina baya jikina sai da naga mun dauki hanyar unguwar da muke zama, na ji kamar an kuma cilla ni cikin wata sabuwar bala'i "ya zanyi da addah idan ta san na dawo babu kudi sai ciwo."
Juyawa tayi tana kallona, ni a tunani na a zuciyata nayi maganar sai na fahimci ashe ba da zuciyata nayi ba, a zahiri nayi. "Zata dake ki ne?" Idanuna ne suka cika da kwalla na ce mata. "Idan duka ne da sauki, mahaifiyata ita ce zata sha zagi." Cikin yanayin dan son ta sha cikina ta ce. "Dama ba mahaifiyarki ba ce?"
_Fatimah na hore ki, ki zama me takatsantsan Wa abin da zai fito daga bakinki. Addah yar Uwata ce kada kuskurenta yasa ki saka duniya ta zargeta._
Hadiye maganar nayi kamar ban tab'a furta koda kalma daya ne ba, kaina a sunkuye muka isa kofar gidan da an yi bala'in cika. Kafin muyi parking motar sojoji ta bar unguwar tana kara da ihun a bata hanya, sai da suka wuce muka samu damar parking, a hankali mutanen suka ragu kowa ya kama gabanshi.
Hango Munaisah sun rufe Addah da mutane suke daukarta a waya, da sauri na fara kokarin bude motar, Doctor ta ce min. "Baki da lafiya fa, ki kula da lafiyarki mana."
Sauka nayi daga motar a hankali, bayan itama ta fito, ban tsaya jin abinda zata ce min ba, wallahi na zura da gudu."Addah" cikin wani irin yanayi me dauke da kallon kiyayya, tsana, takaici, bakinciki, Addah ke kallona."Zahra'u na gode da abinda kika saka aka min. Zahra'u saboda nace mu mori juna ki bada gishiri a baki manda shine zaki wulakanta ni? Zahra'u duk wani abinda nake bawa Ubanku da mishi kome nan nake sayarwa a bani kudi na tura mishi abinci, na bi maza a Saudiya don na ciyar da Ubanku. Duk yan uwanki suna kyautata min Zahrah kece kawai kika zaSi kuntatta min. In sha Allah ki rubuta ki ajiye kamar yadda kika saka aka tozarta ni, wallahi sai na d'and'ana miki."

"Hajiya kafin ki fara shan alwashi yana da kyau, ki san me ya samu Zahran domin daga asibiti muke; taurin kai da tunda ta kira taji ihun ku, taki kwanciya a ka'idar aikin sai nan da gobe xata fara sauka a gado,amma ta tawo ganin halin da kuke ci!" Ta d'aga mata cikina, inda mutumin duhu ya caka min wuka. Takaici yasa Doctor ta koma motar ta ciro kudi a jakarta,ta kalle ni. "Gashi wannan kudinki ne,wannan kuma ?atin shiga asibitin ne. Ina fatan zaki dawo a duba lafiyarki"
"Zan dawo"na fada mata, ina sunkuyar da kaina. Har ta juya zata tafi nace mata. "Baki gaya min sunanki ba" "Doctor Umaima Amin Minjibir." Daga haka ta juya zuwa motarsu, suka bar ni a tsaye. "Ke Zulaihah kamo hannunta ku shiga daga ciki, kafin matar nan ta dawo ta maida mata kudin,kin san halin zahararriyar kawarki "
Gabakidaya Addah ta manta da shegen dukar da aka mata, kun san wacece Addah? Addah ta musamman ce a duniyar kaunar kudi, Ya Allah ka mana tsari da irin soyayyar kudin Addah. A haka kuma duk duniya babu me moranta sama da Baffansu Ummi,baffan mu yana dai rike da dabbobinta ne domin babu yadda ya iya da jarabar Addah.

Idan nace zan fara baku labarin kauna da soyayyar da Allah ya daurama Addah kan kudi, sai ku ce karya nake domin haka ba zai faru ba. Addah saboda son kudi. Ta tafi har Saudiya tayi aikin tuwo tuwo.Addah ta zauna a garin lagos tayi harkar tuwo tuwo, kuma kada ku ce iya tuwo tuwon ne fa, A'a har da d'aga buje ana yi babu laifi. Jan hannuna yasa na dawo duniyar tunanin halin Addah, Matar nan kamar Ba ita aka daka ba. Haka muka shiga cikin gidan, Ummi tana gyara gidan.
"Shegiya kin zame mana bala'i da masifa, ban san wacce irin ?addara ce tasa adda."
"Ke kyaleta! Sannu Zahrah sannu yar nan, ke Zulaihah saka min ruwa na gasa jikina."
Ta zube kan taburma tana matsar kwalla, kafin na koma can gefe rike da bunch na yan dubu dubu har biyu. Hadiya yawu tayi ganin yadda nake rike dashi. Zulaihah har zata wuce, ta dawo ta amshi kudin ta mika mata Waya. "ai kowa yasan g**ndi kika sayar kika ciyar da Kawu shad'ari, duk cikin mu babu yarinyar da fita daya ta dawo miki da dubu dari biyu, sai yar baiwa me kafar sa'a don haka ga dubu dari nan ki warware gajiya, daga yau Kawu shad'ari kudin yar baiwa zai ci, muje Zahrah kici abinci mu koma asibiti. Ina rokon Allah kada yasa ki yi karkon kifi daga ruwa zuwa wuta. Duk me hankali ya ga ciwon nan yasan kin tsallake siraWin rayuwa da mutuwa "
Da sauri Adda ta wawuri dubu darinta,tana washe baki. "Kema dai Zahra hala taurin kai kika mishi,ya burm.. ke daya waye ya turo sojoji suka min shegen duka?"
Dariya Zulaihah tayi ta ce "Ai kuwa gajarabul din da ya dauke ta mana ko Zahra?" Bakina ya mutu murus Allah ya horewa Zulaihah baiwar predict duk abinda tayi hasashenshi sai ya tabbata haka.
Tsakin Munaisah muka ji, ta juya tana me faWin. "A gama boye-boye sabo da kaza bai hana a yankata." Ta faWa tana nufar dakin mu, haka muka bita muka bar Ummi a wurin Addah. Lokacin da muka shiga dakin. Zulaihah ta haWa min tea, "Zahrah kin gudu a hannun gayen nan ko?"
"Eh zuzu!" Na fadi haka, ina kiranta da Zuzu saboda jin dadin sunan, Zulaihah ta girme ni, don kusan sa'ar Munaisah ce, a ?alla zasu kai shekaru ashirin a duniya.

"Zahra'u! Ina kara baki shawara kada ki zama bolar da kowa zai zuba shararshi akai." Na gode na sha tea din kaWan, sannan ta shirya ya kwashi kayan mu kala uku nata uku nawa uku. Muka fito tana rike da hannuna. Sai lokacin na ga jini yana zuba. "Zuzu mutuwa zan yi?" Na tambayeta, Addah ta fito ta sha kwalliya kamar wata yar tsanar roba, domin bakin nan har da jan baki,ta kalle ni "za a koma asibitin ne?" Gyada kai nayi, murmushi tayi sannan ta ce mana."tow ita Zulaihah da zata bi ki can, ta manta tana da kwastamomi ne?"
"Zan tura miki dubu talatin ta account Winki!" Kallonmu tayi kafin ta ce mana, "Anya Yaran nan baku cin junanku? Wannan shakuwar tayi yawa ku gaya min gaskiya me yasa kuke zartas da hukuncin junanku. Idan kuna cin juna ne na sani domin a bani kasona domin banga amfanin tara munafukai irinku, kuna cutata ba. "
"Yanzu addah don Allah wani yace miki, muna soyayyar jinsi ba zaki ji wani iri b?"wani tsalle tayi ta koma gefe can,"Kambu wallahi bani jin kome,kawai kudin daki zaki kara min na saka a muku shamaki da gulmar su Munaisah an kashe boss."

"Allah ya shirya ki Adda" inji Zulaihah muka fita, har waje ta biyo mu, muka tari taxi muka gaya mishi inda zai kai mu,kamar ba zai amince ba, sai kuma ya ce muje. Haka muka tafi har zuwa asibitin,kamar zan yi hauka domin kuwa ciwon ya taso ni a gaba. Haka muka isa har asibitin aka karbi katin, muka shiga.

Dr Umaima.
Tun dawowarsu bata wuce gida ba, domin yadda Zahrah ta arta aguje tasan sai an dawo da ita dole, don haka bata da wani aiki amma ta kasa tafiya, tana ji kamar akwai abinda take son ta sani dangane da yarinyar, tana asibitin har awa biyu. Aranta tana jin kamar ta tafi, amma ?wa?walwarta na gaya mata zata zo, haka ta cigaba da tsayuwa har minti ashirin ya wuce idanunta yana kan wayar,minti takwas yazo zai wuce shima daidai babban hannu ya daura kan minti na tara, siririn hannu ya wuce kan taran kenan,taji dirin motarsu, ajiyar zuciya ta sauke tana tsaye idanunta na kan kofar.

....... Dakyar nake jan numfashi, domin zuwa yanzu na fahimci akwai dalilin da yasa jinin yake zuba, muna isa har bakin kofar Emergency,ya tsaya Zuzu ta fito da ni. Muka shiga cikin asibitin.
"Kun dawo?" Ta tambaye mu! "Eh Aunty, gashi jini yana ta zuba."
"Gudun da ta arta lokacin da muka isa ya haifar mata da zubda jinin" ta fada tana rike ni na kwanta, Zuzu ta fita tare da biyan mai motar kuWinshi, ta dawo anan aka wuce wani daki dani, Zuzu tana zaune cikin tararradin mai zai faru.
***
Addah tana fita bata tsaya ko ina ba, sai gidan Malam Sammani wani dan arewa ne,da yake harkan malunta irin masu duban nan, kallonta yayi yana shafa gemunshi. "Zahra'u!" Ya kara zana sunanta a kasa, ya saki ?asaitacciyar murmushi."yarinyar nan yar baiwa ce kamar yadda Yarki ta ce, tauraronta karfin tsiya ne da shi, domin ta gaji haka daga Uwarta,da kin barta da dan uwanki da ba karamin arziki zai yi ba, sai dai ?addarar da kika kirkira da hannunki ya shiga tsakaninku da arziki, sai dai kici a jikin yarsu. Wato yarinyar nan jiya tauraronta ya hadu da wani raunannen tauraro, kuma Qaddarar da ba a san me zata haifar ba gobe ta shata tsakaninsu. Ban san me zai faru gobe ba, amma tafiyar ?addara tana nan da riskanku baki Waya. Idan kina son zaman lafiya ki bi yarinyar nan zaki huta kowa zai huta, bayan ita babu wacce zata iya mallakar arziki domin duk inda ta shiga sai ta had'a arziki."

"Allah gafarta Malam, ina da mafarki akan Zulaihah ita fa?"
Share ?asar yayi sannan ya rubuta sunan Zulaihah. Dariya yayi sannan ya ce mata. "kamar yadda baiwa take a gaban Uwar gijiyarta haka Yarki take a gabanta"
"Don Allah Malam duba min na sauran. "
Murmushi yayi ya ce mata. "Sunansu;"
"Munaisah!" Rubuta sunanta yayi yasannan ya kalli Addah. "Lallai kin hada masifar da ba zaki iya kashe ta ba, sai Allah babu kome a tare da ita sai bautar da zaku mata, amma.kuma zaki dan huta a jikinta kamar yadda kike hutawa a yanzu."
"Ummi fa?"
Rubuta itama sunanta yayi, sannan ya ce mata. "Ita wannan igiyar ruwa ce, duk inda ruwa ya jata bi zata yi. "
"Malam kace Zahrah zata...." Rubuta sunan Zahrah yayi ya cika tiren, yana murmushi ya ce mata. "Har ki mutu ba zaki daina cin arzikin ta ba"
"Malam kana nufin babu wanda zai."
Hannunshi ya kai kirjinshi, "na gama aikina indai ba so kike nai miki karya ba,kuma duk inda zaki je babu wanda zai gaya miki wani abun da ya wuce haka, idan aka gaya miki akasin haka karya aka miki wallahi."
Kudi ta ajiye mishi, ya girgiza kai ya ce mata."Ni yau bani bukatar kudi, can kasa nake son na rage gajiyata." Wani irin malolon bakinciki ne ya cika Addah, ta ce mishi "tow Malam" haka ta cire kayanta, suka kwanta a dan farin buzun malam na aiki, bayan ya rufe kofar, ai kuwa yazo bai wani mata wasa ko wani abu ba,. malam kamar jaki haka ya zo mata, yana sama da kasa akanta, surfeta yake yana zuba mata rashin mutunci, ta hanyar saduwa da ita kamar wata bebin roba, Addah ta ci azaba a hannun malam kamar ba gobe.
***
Operation Anaconda plan.
Suna isa bakin ruwa suka shiga cikin jirgin, kowa ya ajiye kayanshi ban da Captain da ya nufi inda matukar jirgin suke, ya fito da Map na inda zasu ya shimfida akan wani table.
"Likitan soja, Captain akan ruwa."
Murmushi yayi ya cigaba da warware taswirar, sannan ya fito ya sarawa Commodore Magaji Abba Chindo ya ce mishi. "Ko zaka zo ka duba taswirar!". Kafin ya rufe baki Magaji Abba Chindo ya kai mishi naushi, da sauri ya rike hannunshi.
"Please Sir kazo ka duba abinda na ce maka."
"Idan naki fa "
"Shi kenan!" Ya fada yana wucewa, "Guys idan Captain ya dake ni zan bishi sau da kafa, idan kuma na dake shi,kada na kuma ganinshi ya hauro kan ruwa sannan zai zama driver na."
"Commodore!!!!" Wasu daga cikin sojojin suka fara kiran sunayensu, wasu na cewa. "Captain!!!"
"Look ni bana son faWa!"
"Sai kayi sai kayi!!!"
Dama a cikin sojojin akwai waWanda suke bayan Commodore, wasu kuma suna bayan Captain, na farko yana da matu?ar kamun kai,.yana da nutsuwa da sanin ya kamata, sannan duk inda suka shiga lokacin sallah yana yi zai gabatar da sallah.

Babu ruwanshi da hassada ko kyashi,gashi mutum ne mai yawan alkhairi da kyauta, bai da girman kai baki Waya, haka Allah yayi shi, abu daya mutane suka sani shi ne, akwai kauna da amana a tsakaninshi da duhu.
"Indai kai ba shege bane, ka zo ka gwada mana mazantakarka, matukar ba cin kanka kake a cikin duhun nan ba, ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login