Showing 57001 words to 60000 words out of 100763 words

Chapter 20 - BAƘIN HAURE BOOK COMPLETE BY MAI DAMBU.doc

02 Nov 2025

2859

kawo maganar Nennena a cikin wannan yanayin, don Allah."
BakiWaya sai na rasa bakin magana, d'ago kai nayi naga Addah tana murmushi, ban san me take nufi ba, amma tabbas murmushin mugunta ce zallah.
"Addah me akayi kike murmushi?" Na tambaye ta, ganin yadda ta firgita. Sauran ma duk suka zuba mata idanu ta ce mana. "Ni kuma? Akan me zan yi farin ciki da abinda ya faru." Bata rufe baki ba, sai ga wasu manyan karti, sun zo sun Wauki Munaisah. "Wallahi bani na kashe ta ba." Haka suka tafi da ita, wurin Uwar mugu na tafi ina.buga mata kofa dakyar ta bude, zubewa nayi akan gwiwata. "Na yarda ki saka ni na aikata kome don Allah ban da Munaisah. " Na fada cikin matsanancin damuwa da tashin hankalin. ?arar fitar wasu manyan motoci irin na gidan yari Uwar mugu ta ce min. "Ai na gaya miki, ki kula da danginki. Me kike so ki sani? Ta amshi kudinta ta kuma kai inda ya dace, idan da rabo zaku ?ara ganawa, don sun tafi da yallabai."
"Sun tafi kin ga motar da ta fita sune, ba yau yaso tafiya ba, amma saboda samun dami akala yasa shi tafiya. Ki kula da mai cikin nan, domin idanun Addah kada ya tsaya akanta." Ji nayi kamar an hura min wuta a kirjina, dakyar na mike na nufi tantin mu, ina shiga na zube a wurin suma nayi mutuwa nayi Allah masani.

Ni dai gani nan domin sai da gari yayi haske na farka, a hankali na tashi zaune babu sallar Magariba da Isha, ga ta asuban ban samu ba. Tashi zaune nayi ina kallon dakin, Zuzu ce zaune sai Ummi da take jikin Yakumbo, tashi nayi da gaske na kalli wurin Munaisah babu ita babu labarinta.
"Bata dawo ba ko?"
"Kiyi sallah ki ci abinci, babu abinda yasan inda aka kaita addah ma tun jiya ta fita bata dawo ba." Inji Zuzu.
"Zuzu ki kula da Addah."
Mika min ruwa tayi, na fita nayi alola na dawo nayi salolin da suke kaina. "Ina son nayi kuka Zuzu." "Ai kuka rahama ce idan kin samu kiyi Zahra'una."
Kasa magana nayi ina kallon yadda kome ya lalace mana, "zuzu cikinki wata shida ko?" Juyawa tayi ta kalle ni, sannan ta gyada kai tana ajiye min abinci. "Ga kunu nan ki sha."
Wasa wasa tafiya da Munaisah ya xama.kamar tarihi domin babu ita babu labarinta babu labarin b'atar Aina'u abin da ya kusan tab'a kan Tumba kenan,. Addah kuwa facaka take da kudi son ranta.
A hankali lokaci yayi ta tafiya sama da yadda ba'a tunani, wata biyu kenan da tafiya da da Munaisah tana raye kuwa? Ta mutu ne?Allah shi kadai ya barwa kasan sani.
Muna cikin wata na biyu cib da tafiyarsu, haihuwa ta tasowa Zuzu da yamma haka aka nufi asibitin da ya?e cikin sansanin, da ni da Addah haka muka isa asibitin da ita, tun yamma take abu Waya. Ina jin muryarta har na daina jin muryarta. Hankalina ya tashi domin uwar mugu tazo har sau biyu ana faWin bata haihu ba. Sai yanzu naji ban yarda da kowa ba har Addah itama ban yarda da ita ba, ina tsaye Balali yazo ya ke tambayata. "Ya take?". "Alhamdulillahi tana ciki." Shiru yayi kafin ya ce min. "ban san waye ya dace ki taimakawa ba, uwar ko jaririn tana haihuwa zan muku wani abu da zaku bar nan ku tafi can ku rayu nan ba zasu barku ba. Yawan abincin da kuke ci yawan rayuwarku da kuke wasa dasu hatta kanki kada ki yarda da shi.".........

Shahararu goma aduniyan kayan mata wato m zee kamshi kayan mata kenan inakuke matan kwairai manyan Mata fah bamuna mataba Mata masu aji Wanda tasan kanta agidan mijinta kozokuyi gyara masu kyau da inganci Wanda zaisa oga nishadi yasashi farinciki atare dake kayanmu wane yaro sai uban yaro kinsha zumar makalemata dare daya wanka goma wanan set ne na kayan kwairai akwai fati budurwa mumuna da aeki Dan miyau malaka to shu,Umar Zuma zumar kiba gari kiba Zuma me lakani ningi tsumin lahaula hadin miski ba ahira dawando garin me kabara kasa ruwa sama ruwa wanan magani ba ,a magana magani sanyi mekyu maza da Mata ci da kaza ci da cicibin vlp yan shila ci da kifi nama kayan sakiba na gida danawaje munadakaya kala kala fani kamshi munada shu uwar humra namu ba irin nasubane akwai turare 24 hr turare kabasa Dana gida masu Dadi gakyau ga kamshi 08063845136
(Wash na gaji wallahi!)
#thedambuje
[2/20, 4:26 PM] Cutie cutie pie: *BA?IN HAURE....=?>?=?>?*

{Greed for Money is the roots of all evils>???} Arewabooks:maidambu41
Wattpad:Mai_Dambu
Mallakar:Mai_Dambu

Assalamu alaikum barkanmu da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya, karku manta da wannan Kamfani mai albarka mai kawo muku kayan bukata cikin sauki da Aminci da Inganci.
Wato TA RASULU MULTIPURPOSE. YA SAKE DAWO MUKU DA KAYAN NAN MASU ARMASHI DA DANDANON KOWACCE MACE TAURARUWA CE.
_______________________
MARKADADDIYAR GYAD'A
HADADDEN KAYAN SHAYI
GARIN KOSAI NA TAFI DA GIDANKA.
GARIN TUWO
GARIN KUNU YAR ASALI
CURRY ME DADI
SPICES
TYME
YAJIN DADDAWA ME KYAU
GARIN DAN WAKE
JAN YAJI MAI DAD'I...
_____________________
BUGU DA KARI MUN TANADAR MUKU DA KAYAN FITAR SALLAH DA NA SHAGALIN SUNA DA BUKUKUWA.
ATAMFOFI, LESHINA, MATERIAL, SHADODDI, YADUDDUKA NA MAZA DA NA MATA, JAKKUNA DA TAKALMA.
WANI ABIN SAI KUN ZO TA RASULU MULTIPURPOSE DOMIN KASHE KWARKWATAN IDANU.
ZAKU IYA TUNTU?ARMU A WADANNAN NUMBOBIN.. 08086639163 - 09030168590.... MUNA DAKON SAYAN DAI-DAI KO SARI.....
*019*
_Wani lokaci kana son ace farin ciki da nutsuwa sun wanzu a bisa fuskarka. Sai dai kuma bai zama dole sai haka ya faru ba, matu?ar zaka yi fafutukar rayuwa da mutuwa tow dole kayi adabo da dariya sai dai wani sauyin idan tazo maka babu yadda ka iya_

Cikin farinciki muka shiga rige-rigen shiga dakin, ana shiryata. "Ku bamu waje!" Malaman jinya suka ce. "A'a Zahra'u zo nan!" Yadda tayi kiran suna na yasa na isa wurinta, "dauke ta!" "Wai macen ce da gaske!" Na fada cikin zumud'i ban lura da halin da take ciki ba. "Mace ce Zahra'u, kada ki manta da al?awarin mu." Ta faWa hawaye na zubo mata. "Zuzu kada ki fadi haka, ai al?awari gaskiya ce ba zan tab'a barin amanar da na dauka ba" kallon juna muka yi, naga zufa na karyo mata, "Zuzu kina lafiya!" Kallon Addah tayi tana murmushi. "Ki ajiye a ranki ko inuwar Y'ata kika rab'a sai bala'i da masifa sun zagaye ki." Juyawa nayi ina kallon Addah da babu wani ko dar a fuskarta sai murmushi. "Allah ya baki lafiya Zulai!" Yunkurin tashi take amma ta kasa, haka ta kalle ni hawaye na zuba mata ta ce min . "Ki bar sansanin nan, don Allah ko don abin da na haifa ki tafi wani wurin ki rayu don Allah."
Hadiye yawun bakina nayi ina kallonta, "Maman Baby ina zan tafi?"
"Ki je ko ina kawai ki tafi inda zata rayu don Allah, idan ba haka ba ita da Ummi kasa ku zasu yi a tire." Juyawa nayi ina kallon Addah jikina kamar mazari. "Ko da yake ba zaki gane illar da matar nan tayi ba ko? Tow shi kenan don Allah ki tafi kada ki ajiye Babyn tafi da ita ki kawo min ruwan zafi."
"Ba zaku bani Babyn ba?" Addah ta tambaye mu, kamar zata yi kuka ta ce mana. "Kuna zargina tun ba yau ba. Ni fa na haife ki, na dauki renon cikinki amma bakya raga min." "Zahra'u ajiye min Babyn nan a kusa dani, ki taimaka min na tashi zaune."haka na saka mata babyn a gefenta na d'aga ta zaune tana kallon Addah ba zan iya gane kallon kiyayya ce ko tausayi ba, amma tabbas kallon yana da nasaba da b'acin rai. "Dauki yar ki tafi ina jiranki yunwa nake ji " wannan shine karon farko da Zulaihah ta nime na basu wuri a tarihin rayauwarmu da ita, duk abinda zata fada ko tayi kai tsaye take yi a gabana. Ina fita ta ce mata. "Me kike so bayan rayuwata" zama tayi tana washe mata baki. "Ki bani rikon Yarki ba zan neman kudi da ita ba." Murmushi tayi tana kallon Addah. "Ko jikina kunne ne ba zan yarda ba, na haramta miki ita koda."

"Zulaihah kenan, idan na gayawa Zahra ce kin ta bata maganin zubar ruwan nono ya zaku kwashe? Ko na gaya mata cewa da bariki zaki shiga niman kudi ya zata Wauka?" Wani irin rawa jikin Zulaihah ya Wauka, tana kallon addah hawaye na zuba mata. "Addah me yasa zaki min haka? Me yasa karfi da yaji kike son lalata rayuwar Zahrah? Meye tayi miki? Na zata idan wani zai dauko wuka domin ya kashe zahran ke me kare ta ne ashe ke ce kike dab'a mata wuka ta baya me yasa sai ita? Gaskiya Allah ba zai barki ba, hakkin mu ya ishe ki duniya da lahira." "Yarki zaki bani!" "Har abada ba zan baki Y'ata ba, Zahra ce zata riketa. Na san Ummi zata gaya mata gaskiya amma na fi son koda zata tsane ni ke ta fara tsanarki na har abada."
"Ai kuwa zata bani ita domin na sayar da ita, kamar yadda na sayar da ke har mahaifanki domin kada ki sake haihuwa."
"Addaaaah" ta kira sunan da karfi, "me na miki?" "Baki min kome ba, Yarki zaki bani."
"Kin dauki kasonki Yarinya ko bayan raina ne diyar Zahra ce, don haka duk abinda zaki yi kiyi." Tafa hannunta tayi, sai ga wasu kartin maza sun shigo, haka suka kama Zuzu suka mata allura sannan suka kyaleta. A hankali ta kalli Addah, "da ke da Ummi kun sayar da Munaisah, bayan kun kashe Nenne. Yau ni kika sayar Addah matukar na rayu wallahi sai na farauce ki kamar yadda mafarauci ke farautar dabba." Harshen ta ne yayi mata nauyi daga nan bata kara magana ba, tana kallo suka rufa mata farin mayafi.
---
Lokacin da na isa tantin mu, dauke da Babyn sai da Ummi ta mike tana leka yarinyar. "Yarinya tafi Zuzu kyau!"
"Wallahi kuwa!" Na fada, ina mika mata babyn. "Ummi Khair!" D'ago kai tayi tana kallona. Idanunmu ya haWe da juna. "Me kuke aikatawa da Addah?" Murmushi tayi a hankali ta juya min baya, tana fadin. "Addah dai ni ina yi ne domin kare rayuwar mahaifiyata, duk lokacin da zata dauka zan so ta rayu koda ba zata yi magana ba, ba zata motsa ba ina son mahaifiyata."
"Ina kuka kai Munaisah?"
"Munaisah ta fiki gata, ta tafi inda zata samu nutsuwa ne, matukar tana tare da ke zata iya daukar zugar Addah ta kashe ki."
"Ummi ban gane ba?"
"Ba zaki gane ba, amma anan inda muke rayuwa ba zata yiwu ba sai da cin amana, sai da zalunci, sai da cutarwa ko ita Zuzu ai ta cutar dake ta hanyar da ba zaki tab'a yafe mata ba. Shi yasa don ki yafe mata idan kika samu labarin ta baki yarta ba zaki ji labarin nan kusa ba, kina da sauran lokaci ki je ki ji daga bakinta me ta aikata miki, Mother Teresa!" Ta fada tana mika min babyn, sake rungumar Babyn nayi zan fita. "Zuciyarki tana da kyau sosai Zahrah, kina da adalci sosai shi yasa ba zan iya cutar dake ba, amma kowa kika ga baki ganshi ba adalci yayiwa kanshi domin akan kuWi zasu aikata kome infact har dani zan iya kome abu daya yasa na kasa cutar dake Yakumbo", ta kalleta tana murmushi. "Amma idan ta nice yadda ake bani kudi domin na sayar da kowa kina nufin ba zan iya ba ne? Yakumbo ta yarda da cewa wata rana ke haske ce ga rayuwata."
Kunsan me ake kira da gudun ceton rai? Shi nake son nayi ko zan cimma manufarsu a kaina, don haka na sa kai na fita da gudu domin titsiye Zuzu ta gaya min wacce irin cutarwa tayi min, gabana faduwa yake ina ji kamar ana mai dani baya, duk yunkurin gudun da nake hakan amma ina kome ya lalace daga lokacin da na bar Zuzu. Koda na isa na samu an fito da gawarta ne. Haki nake ina kallon Addah kafin na kalli gawar zuzu. Da sauri na nufi kan gawar, rike ni Addah tayi tare da faWin. "Mutane nawa ne kike son su mutu domin ki? Me yasa lallai sai kowa ya sadaukar da rayuwarshi domin ki? Me yasa lallai sai kowa ya rasa ranshi dominki? Zahra'u na rasa Y'ata dominki don haka ki bani jikata."
Kasa magana nayi ina jin jikina yana rawa.

"Ad.....!" "Dan uwana ya rasa rayuwarshi domin ke? Na rasa zuri'ata domin ke? Na rasa kowa don ke. Anya Zahrah ke mutum ce? Yanzu ma na rasa Zulaihah saboda ke." Kai na ne ya fara sarawa a hankali na isa gaban Zulaihah. "Ki tashi ki gaya mata ba don ni kika mutu ba, gaya mata ban san kome akan kowa ba. Me yasa?" Na fada da karfi, "Me yasa na zama masifa ga ahalina?" Na fada da karfi ban san yadda aka yi ba, kuka ne ya kwace min kuka nake wanda tunda nake a rayuwata ban tab'a jin shi ba. Kuka nake cikin tsannanin takaici da b'acin rai. Kiri-kiri Addah ta daura min alhakin mutuwar Zulaihah.
"Taso muje!" Uwar mugu ta riko hannuna, ina tafiya ina kuka har tantinta. Murmushi tayi tana zaune tana kallon yadda nake kuka. "Da Alamu kukanki ba yau kika tara shi ba. Don haka kiyi abinki, kiyi ko zaki samu nutsuwa."
Nayi kuka har sai da Babyn ta fara kukan niman abinci, nan hankalina ya dawo jikina. Na dauke ta cikin rawan jiki zan fita ta ce min. "Ga madarar jarirai nan ki bata!" Ta ajiye min formula na yara, karba nayi xan fita ta ce min. "Ki daina kukan haka, zab'an rayuwar suka yi, ke kuma kina da sa'a shi yasa ba zaki gane ba." A fusace na ce mata. "Shi yasa kuke bibiyarmu kuna hada mu faWa da tsanar juna? Me muka yi muku haka?" Na tambaye ta hawaye na zubo min, "ba fa haka ba ne?" "Haka ne mana, haka ne mana me yasa tun fil azal baku gaya mana cewa nan sansanin mutuwa ce ba ta yan gudun hijira ba? Ki sani kunyi kuskure in sha Allah karshen ku yazo wallahi azim sai Allah ya wargaza wannan wurin ki saka idanu ki kalli yadda kome zai zama tarihi." Na juya na fita ko madarar ban dauka ba, muna zuwa tantin na samu Ummi tana barci. Zama nayi bayan nayi sallama da disasshen muryata, na zauna ina son nayi magana amma bakinciki ya hanani, bamu kara jin duriyar Addah ba. Zama nayi na fashe da kuka yarinyar ma kuka take.
"Ki bata nono idan ta ja ruwa zai sauka." Na kalli Ummi a mamakance. "Kin tuna kunun da Zulaihah take baki?" Kafin ta karasa na dakatar da ita. "Ba sai kin gaya min ba, zuciyata ciwo take." A hankali na bude nonon zan saka mata ta ce min."dakata!" Tashi tayi ta dauko wani garin magani ta zuba a wani bojuwa ta wanke nonon dashi, sannan ta ce min. "Bata." A hankali na saka mata nonon a baki, sai da tayi ta niman bakin nonon kafin ta fara alamar tana jan ruwa. Kuka ne ya kara kwace min ina ji kamar xan mutu kafin rana ta sake bud'ewa. Wani irin ciwo nake ji mai zafi a kirjina. Ban san yaushe xan daina kuka ba. Haka na rungumeta har ta fara jan ruwan.

Wato kunun da Zuzu take bani maganin kawo ruwan nono ne? Wani irin murmushi ne ya kwace min ba na kome ba sai na bakinciki, ina ji ina gani kowa ya mai da ni sakarya ko nace sokuwa. Sun mai dani doluwa. Munaisah ta tafi Zuzu ta tafi.
Haka na cigaba da zama har aka kira sallah na tashi nayi, sannan na saka yarinyar a gaba ina kallonta. "Zahra'u ba amata wanka ba" "eh " na fada, tashi tayi ta haWa ruwan zafi, yana zafi ta dauko bawo ta fara mata wanka, tana yi tana kallon yadda yarinyar take nishi wato rashin wanka yasa jikinta yayi tsami. Ina tuna abin da ya faru zan sake kuka musamman idan na tuna mutuwar Baffa sai naji kamar zuciyata zata fito don ciwo da zafi. "Zahrah kukan ya isa haka man"
" duk tsawon wannan lokacin Zuzu wato har ta san yadda zata bani abu naci domin na biya mata bu?atar ta? Ummi me yasa kuka min haka?" Murmushi tayi tana fadin "tow me yasa ba zamu miki haka ba? Ke fa mahaifiyarki yar babban gida ce, Zahrah ke fa kina da sa'a wallahi." "Wani irin sa'a!" Na fada da karfi me yasa suke cewa ina da sa'a, Sa'a ko masifa. "Da ciwo idan ka fahimci wanda ka yarda da shi ya ci amanarka. Zuzu bata mutu ba tana raye sai dai kece yadace ki mutu ki bar wannan duniyar idan ba haka ba bakincikin addah ya ishe ki, Addah tayi alkawarin sai ta hana ?addarar sa'arki bayyana, ta kuma rantse ko zata muku sai ta yanke duk wanda zai bude miki fukafiki domin ki tserewa ukubar ta."
"Me na mata? Me na tsare mata."
"Ba zata tab'a morarki a yanzu ba, ita kuma idan ba zata more ki ba, ba zata barki ki huta ba, sannan Yarta da ta haifa ta zaSe ki sama da ita gayan kin san yadda take ji kuwa? Kin san ciwon da take ji kuwa? Shi yasa idan aka kawo mata tayin kudi take karba don ke, don ta ga baya ki kafin ki samu daukakar da ake gaya mata zaki yi, Zahra daga zuwan mu nan hotunanki kawai manyan mutane suka saka kudi akanki, ita kuma Uwar mugu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login