Showing 1 words to 3000 words out of 167643 words
Chapter 1 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
1
Amira na zuwa falon bintu taga faiz ya fita, tsayawa tayi ta saki Ajiyan zuciya tare da lumshe idanuwa ta daidaita kanta before ta fitowa waje, yau high heels ta saka so she's walking like a model, faiz dake zaune cikin Mota Adua kawai yake Kar Amira ta gano something is wrong with bintu, Bai son su Fara samun matsala at all, yaga kishin bintu ya motsa, yasan she's jealous Amira is working and she's not, he see the jealousy in her, Yana ganin Amira ta fito ya Kura Mata Ido Yana kallon face dinta don yaga reaction dinta, he wants to see if bintu treated her bad or something, she have this normal look on her face Amma kasan something is wrong with her, he loves her so much to know she's disturbed, ya Riga ya gano halinta sosai, cikin wata biyu da suka Yi tare daita yasa ya gano so many wonderful things about her, sannan he can swear babu macen da zata kaita gumminess, he just wants to sit the and stare at her walk, tafiyar ta is perfect, she's so different, kou sau Daya Bata taba mashi abinda ya sosa mashi Rai ba dukda at times sai ta hanashi harkan Dadi and he knows it's his fault because too much of everything is bad, inda tasan yanda yake jinta da kilan zata dinga daga mashi kafa kullum, Bai San yana da real jarumta ba sai da ya aureta, sai kanta yasan sex is something else, sai kanta ne Bai gano Ana gajiya, at times kou yayi releasing he will still be on her baison ya fita daga cikinta, sai ta turashi da kofa gefe, Bai San ta karaso ba sai dai yaji ta bude mota ta Shiga Mota, kamshin ta ne ya bugi hanshinshi, lumshe idanuwa yayi tare da sakin Ajiyan zuciya feeling so fulfilled, Dan Satan Kallon face dinta yayi yana tada motar
"Ta Tashi?..." Ya tambayeta Yana Aduar tace eh, amira da kawai she knows bintu didn't want to talk to her ne ta amsa da
"Eh..." Ta amsa mashi atakaice kanta kasa, yanda ta amsa yasa ya gano she's lying
"Liar..." Ya fada Mata Yana fita daga gate, Amira kallon shi tayi zai kalleta Tayi Saurin dauke Kai don har yanzun Bata wani hada Ido dashi, not after he sleeps on her or ita on him with her breast in his mouth, Alla
h kadsi yasan irin yanda take jin kunyar wannan bawan Allah,
"Why zaka ce...am lying.. " ta tambayeshi kanta kasa
"Because I know bakuyi Magana daita ba...I know you in and out..." Ya fada Mata Yana da licking bakinshi
"Mun gaisa Mana...." Ta amsa mashi atakaice, she's not the type dake son complaining balle Kuma daga zuwa gidan mutane sai ka Fara tiny talks,
"Naji...." Ya amsa Mata,
"Dazun you wanted to tell me something dazun Dana shiga wajenki...mene ne..." Ya tambayeta Yana tuki, Amira Shuru tayi feeling is it right ta kawo maganar kishiyar ta, har yau she feels faiz yafi son bintu kanta don yanda suke Hira da sakarwa juna jiki Bai Haka daita, in suna falo sai kaji dariyar su har waje, hakan yasa take ganin he loves her More, sannan jiya datayi maganar YouTube din Nan yanda yayi ya nuna he is jealous and he doesn't want her to work, Jin hannunshi Kan hannunta yasa ta dawo hayyancinta, murza Mata hannu yayi Yana tuki da hannun Daya
"My baby..." Ya kirata calmly Yana tuki ahankali, ahankali Amira ta Dan daga Idanuwa ta kalleshi before ya kalleta kuma ta dauke kanta,
"My queen...my kayan dadi...am happy to have you..." Ya fada Mata sounding so calm, ahankali ta daga hannunshi dake rike da nata ta Kai bakinta tayi mashi kiss, Dan zabura yayi Yana cewa
"Kina motsa min gaba fa..." Ya fada Yana lumshe idanuwa, murmushi ta saki tana cewa.
"Allah ya shirya Mana Kai..." Ta fada Tana dairya
"Shirin hadiye ki ba..." Shima ya amsa Mata laughing Yana kissing hannunta shima,
"Nidai ka kalli hanya..." Ta fada mashi
"Nidai ki fadamin abinda kike son fadamin dazun..." Ya fada Yana Dora hannunta a chest dinshi,
"Ba wani Abu bane...kawai I want to say sorry for abinda na fada jiya..."
"Pls forget about it it's nothing..."ya katseta Kai tsaye Bai son a tado maganar bintu, yana son duk sanda suke tare ya dinga Making the most out of it, since Bai samun ya dinga kwana daita kullum he loves it that zasu koma office, zasu Samu more time together,
"Wai hajiya Amira...tell me...ya kike ji da Zaki koma office..."ya fada kaman yana interviewing dinta, dariya tayi tana cewa
"Ban sani ba..."ta amsa mashi tana Turo Baki
"Tell me Mana...how are you feeling da Zaki Shiga same company da mijinki....the husband da zai iya daga rigar ki at all times yaci..."
"Oh ni..."ta fada tan rufe face dinta, Dariya ya saki Yana cewa
'"eh mana ...duk sanda naji Ina so Zan kiraki kou inzo ai... sannan bazaki iya cewa no ba..."
"Duk Wanda kake a gida Bai isheka ba sai munzo office?..."
"Ke din ce ta Daban...I can never get enough of you...ji nake kaman inyi sticking kaina cikinki for ever..." Ya fada Mata Yana Dan Mika as he is feeling so horny
"Mace daya...Bata iya Zama...da Kai thank Allah mu biyu ne .." ta fada daukan ranar da yake bangaren bintu as lokacin hutun ta, shima sai dai in Bai Shigo da safe ba, sai data zo gidanshi ta gane amfanin period, har Allah Allah take ta Fara period, tunda taci kaniyarta a first time ya daina amfani da kayan Mata, she's always slippery and he loves it, tasan har da kayan matan da ta dunbuza yasa ya kasa rabuwa daita, it's like makale Mata kawai,
"Nidai kanki ai ban da hakuri...kin mance yanda na Sha wahala kafin in sameki...dole inyi using any opportunities Dana samu tare dake..."
"Ai ba guduwa zanyi ba kou...muna tare fa. " Ta fada cikin shagwaba
"Still dai.. ke dai kawai barni da yanda nakeji....I even want us to travel...me and you..."
"Me and you Kuma...mu uku dai..." Bata karasa ba yace
"Nifa ban son irin Haka...I know mu uku ne nace mu biyu ai....inda daga ni sai ke ..no clothes... just funny...I want to eat your raw..."ya dada sounding so naughty, shuru Amira tayi for a moment sai tace
"Nidai ban zuwa..." Ta fada mashi Kai tsaye
"Lallai... let's see..." Ya fada Mata atakaice, Hira suka Sha kafin su Isa office, Daman tunda sukayi aure Basu da time din Hira su biyu, in har zai dawo zai tardata da bintu which he is happy with Kuma gashi bintu tana son kawo mashi matsala, kawai zai dinga lallaba ta, it's so fun driving from home to office with him don Amira har ta mance abinda ya faru dazun, she's so happy she didn't say anything about it to him don wata matar uncle dinta dake da kishiya told ta tabbatar Kar a dinga jin komai daga bakinta, kou me zai faru she should be silent tayi kaman Bata sani ba, hannunshi cikin nata har Suka isa parking yayi ya fita kafin ta Gama gyara bag dinta ta maida shoes dinta har ya zagayo ya bude Mata kofa,
"Your highness..." Ya fada Mata yana bude kofar, Dariya Amira tayi, right now she's feeling kaman she's his only wife, he is so fun to be around,in ta tuna irin kukan data Sha a baya sai taga it happens so fast that tana ji kaman ba ita ba, she's so happy, so fulfilled, who will think after everything she will have such handsome man as her husband, as she's thinking legs dinta waje and ta kurawa faiz Ido while having so many thoughts,shima kallon ta kawai yake, yasan she's thinking, Yana tsaye gaban ta while she just stared at him, ahankali ya saka hannu yayi waving a face dinta tayi Saurin blinking Idanuwan ta,
"Tunanin me kike.. " ya tambayeta, murmushi kawai ta saki ta fito daga Cikin Mota ya maida motar ta rufe, jerawa sukayi yayinda workers na cewa
"Allah ya Sanya alkhairi..." Amsawa faiz ya dingayi ita Kuma kunya ya kasa barinta magana, tana zuwa office din secretary dinta itama Tayi Saurin mikewa har da hugging dinta
"I miss you sosai boss..." Ta fada tana Dariya yayinda faiZ ke tsaye a bayanta,
"Ai Baki zo inda nake ba..." Amira ta fada kaman tana fushi daita
"Am sorry ma'am..." Ta amsa Mata, bag dinta tayi kokarin amsa tayi Saurin kaudashi gefe tana cewa
"Don't mind..." Ta fada Mata, office dinta ta nufa ta bude, idanuwa ta zaro as taga red roses koina, har Kan desk dinta, it's all red,
"Ohhhh!!..." Tayi exclaiming out of so much excitement, shiga office din tayi tana taka flakes of roses dake kasa, daga Idanuwa sama tayi taga am rubuta
"I love you" with wani irin golden Abu, it's so beautiful, on the other side Kuma an rubuta
"Welcome back..." Ahankali ta saki bag dinta ta juya ga faiz dake tsaye bayanta tayi hugging Dinshi so tight, shima zagaye hannunshi biyu yayi ga waist dinta hugging her tighter, kiss tayi mashi a kumatu tana cewa..
"It's so beautiful...I love you so much.. "ta fada voice dinta na rawa as she feels she couldn't have been this happy if not for the grace of Allah, Bata taba tunanin she will be happy ba Amma here she is, zuciyar ta babu digon bakin ciki kou guda,
"I love you more..."ya fada hugging her like never before,
"I doubted your love...but I was wrong.. " ta fada kaman zata Shiga jikinshi,
"Oh you shouldn't have...I can't just express my love for you....ban San ta yanda Zan nuna maki Baki da part 2 ba...kawai dai I love you..." Ya fada Mata sounding so calm, da sauri ta sakeshi tana kallon office din, it's like cikin film, dawowa ta sakeyi tayi kissing dinshi,
."you're changing my mood oooo...." Ya fada Mata, Dariya tayi tana cewa
"Am forever ready baby..." Ta fada tana kashe mashi Ido daya, hannu daya faiz ya Dora a zuciyar shi Yana cewa
"Wayyo Dadi...oh my God...pls come here..." Ya fada mata, da Sauri ta ja baya Tana Dariya
"Come naaa..." Ya fada Yana binta Amira na Dariya tana ja baya shi Kuma Yana binta, kamata yayi ya hadata da bango Yana Mata chakulkulo tana Dariya, sai ka rantse ba a office suke ba, Vail dinta ya Fadi kasa daga ita sai doguwar riga,
"Pls baby ka daina..." Ta fada cikin matsanacin Dariya that Bata San her mouth will ever do ba, rungume yayi ta baya Yana rike waist dinta Wanda yasa she's tingling, sakinta yayi ta Fadi Kan kujera tana Dariya sosai har da dafe cikinta,
"Pls water..." Ta fda mashi, Yana Dariya ya dauko Mata ruwa daga fridge ya bude Mata ta amsa ta kafs Kai ta Sha kadan, amsa yayi ya Sha, Saida Amira tayi relaxing Kan kujera ta lura da keys da aka daure da red satin, kallon keys din tayi ta kalli faiz dake Shan ruwa, he didn't have money but he have to take 3.5 from the company's money to buy her a car, Bai yuwa ace Bata da Mota, baiga abinda zai Bari tayi lacking ba muddin Yana raye, she have been through Alot and he wants her to forget about all of it, Yana son ya saka Mata sabuwar rayuwa, he wants her to forget about pain sai farin ciki, the only thing da zai hanashi nuna Mata over love is because ba ita kadai bace, Amma man is not hundred percent right, abun sai hakuri,
"Your keys?..." Ta Tambayeshi tana kallon shi,
"No... yours..." Ya amsa Mata calmly, Amira data rasa abinda zata ce cewa tayi
"Mine?...ban Gane mine...ba..." Ta fada gwalagwalan idanuwan ta waje
"Taso ki gani...." Ya fada maga Yana Mika Mata hannu, ahankali ta Mike ta Kama hannunshi,fita sukayi, da akwai motar da aka rufe, sawa yayi aka bude Amira ta zaro idanuwa zatayi magana yace
"Easy....don't say anything...kawa scatter me in bed...' ya fada Yana naughty Dariya, Amira was so shocked as it was unexpected to her, it's like she's dreaming
"I have always... wanted...a car...of my own..." Ta fada voice dinta na rawa,
"Now you have it..." Ya fadamata sounding so happy
"Wayyo Allah...Allah yasa Kar ace it's all a dream..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka don dai suna waje da tuni ta Fara kuka Amma na excessive farin ciki
"It's not baby.... it's so real..."ya fada suna komawa cikin office dinta, suna shjga ta sake hugging dinshi,
"I would have given you the car tuntuni...tun ranar da Kika Shiga gidana...Amma kinsan you're not the only one...so am being careful..." Ya fada mata rungume Daita
"Baby I understand... nagode sosai..." Ta fada sounding so happy, duk ta rasa inda zata saka ranta, it's like farin cikin yayi Mata yawa
"Yanzun I have my own car?... unbelievable..."
"Yes ki tuka yanda ranki keso. Kawai make sure kince you bought it..." Ya fada Yana hugging dinta,
"Ba matsala baby..." Ta fada mashj
"Yanzun dai tell me what will you give me in return... nifa ban cika kaunar in bawa mutum Abu babu tukuici ba..."ya fada Yana kashe Mata Ido daya, Dariya kawai tayi gana cewa
"Ni Amira...me nake dashi...da Zan baka..."
"Komai..."ya fada Yana kallon chest dinta zuwa kasa Yana lashe Baki, Dariya ta saki tana cewa
"Dan Allah ka Bari...kaga yau ba kwana bane..." Ta fada feeling shy as already she knows nothing makes him happy life sex, he loves it sosai, ga Mata biyu Amma baa cewa komai, Bata San ita kawai yakewa wannan haukan ba, he loves her and she's too sweet, kallon bundle of pleasure kawai yake Mata,
"Ai wannan ba matsala bane....zanzo bankwana...in nazo sai a bani wannan abun da nakeso..." Ya fada Yana kallon ta, she knows what he means, it's something she feels it's so painful, he loves trying all sorts of styles with her sai dai kawai taji Yana birkitata from side to side, tamkar feather Haka take komawa a hannunshi, kou kadan Bai jin nauyin ta, now he wants to kill her but putting her legs on his shoulder then sai ya dagota while he is stuck in her, Bata yarda at all don gani take zai kashe ta,
"Nidai aa...zafi fa. "
"Tukuici fa..." Ya fada Mata Yana turo baki kaman wani Dan yaro, Dariya kawai tayi holding his mouth and kissing it,
"Yanzun dai let's go and eat..." Ya fada Mata, abincin breakfast yayi masu order suka zauna Nan office dinta sukayi, har wajen 12 na Rana baije office Dinshi ba, duk Ana son magana dasu Amma their secretary won't dare go inside saboda tsoro halin faiz, she begged him to go back to his office Sai yace he can't concentrate in dai she's here don Haka kawo aikinshi Nan yayi, she have to begged again, she even told him in har Haka zai dingayi then kawai zata bar aiki, Bata karasa ba ya bar Mata office dinta, he wants more time daita and the office is their free zone. Lokacin lunch Suka fita tare sukayi lunch din inda ya fada Mata in sun koma gida zai kaisu su gaida mamanshi, she wants to ask him kou zai Bari taje gida Amma ta rasa yanda zatayi, Bata son yace she want to go home taga Nasir don tunda tabbae gidan batayi magana dashi ba, her mother have taken him completely and it seems her mother wants Nasir to forget her don in ta Kira mamanta tace a bashi waya sai tace Bata son Rashin kunya, sau biyu ta nemi magana dashi mum dinta ta ha nata, she's so much missing him, being away from him is like being away from a very important part of her life kawai don ma Allah ya taimaka Mata fajz is extra caring
"Pls Nima Ina iya zuwa gida?...I miss home .." ta fada mashj calmly shuru yayi Yana tuki as he taking her back to the office bayan sun Gama lunch
"You miss him dai..." Ya fada Mata Kai tsaye
"Hmmm...nidai I don't know.. pls Nidai ka barni pls. "Ta fada mashj calmly, banza yayi daita, shifa har ga Allah Bai son wannan Yaron a rayuwar ta, if he's there what of the babies they're going to make together, sai ya kasance tana da wani yaro Chan kenan?, Kawai Bai ce komai ba and she didn't say anything either tayi Shuru.
Bintu Kam today is in deed a very bad day for her, tunda aka kawo Amira tayi kokarin kauda kishinta Amma today abun ya dameta, she wants to work too Amma kou da she's working zatayi aiki da shi a office Daya ne, su Kam suna tare a office kullum zasu samu fahimtar junansu, wannan tunanin is getting her is jealous, she have to call her Mother and complain Kan ita she wants to work that bazata iya Zama tana kallon suna fita su dawo su sameta ba, tsoki hajiya taja tana cewa
"Ai ke Kika sani....na danayi maki maganar ki bar mashi guda gjda ai cewa kikayi kina iyawa...don Haka i don't want to hear single complain from you, " tana kaiwa Nan ta kashe wayarta, Haka na Bintu ta langabe a gado kou abinci sai da taji cikinta na rumbling ta samu tayi tea tasha ta koma daki, itace da girki yau Amma Bata jin zata iya Shiga kitchen ta dafa su dawo daga love dinsu suzo ci
"Yanda nayi maki tuntuni kou da kuwa ranar aikinki ne Haka Zaki dawo kema yanzun kiyi..." Ta fada tana kwanciya, sai yanzun ta gane yanda kishi yake, she feels it's going to be yanda yake tun farko Amma her heart is so bitter and she can't control it, the thought of Yana son ita ta Zama matar gjda ita Kuma matar office is something she can't digest
Alhamdullilahi
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 2
Zuwairat ummumaryam
Bintu sai sake sake take, she feels if har Bata nuna ta San zaman ta a Gidan ba Haka zasu rainata su maidata wacce Bata San abinda takeyi ba, the thought of suggestions din amira make her sick, kawai tana tunanin raini ne yasa zata ce ta dinga girki bayan she have her masters
"Wato ita ta dace da aikin office..." Bintu da takaici ya isheta ta fada tana