Showing 123001 words to 126000 words out of 167643 words

Chapter 42 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

matsanacin tashin hankali tana cewa
"What are you doing...here..." Ta fada tana kokarin tashi tsaye wani irin harbi yayi mata da kafa yana cewa
"You can't stand.. you do the sitting and I will do the standing..." Ya fada bayan ya harbeta baya ta fadi kan gado, Maryam data zaro idanuwa bata san if she's having a nightmare ba kou it's real don if da gaske faiz ne nan tsaye tasan kashinta ya bushe, da sauri ta murza idanuwa yayinda faiz ya juya ya maida kofsr dakinta ya kulle before ya juyo ga Maryam da idanuwanta ke neman fadowa saboda surprise yace
"Surprised?..." Ya fada yana sakin wani irin murmushi dake ban tsoro yana kallon yanda take murza idanuwa,
"Me kake a gidana...meye haka...kana hauka..." Ta fada tana kokarin sake mikewa, wani irin mari ya dauketa dashi ta saki firgitacen kara tana dafe cheek dinta,
"We're going to have a wonderful discussion...how you answer me determine if zaki rayu yau or not..." Ya fada mata yana jawo wata kujera dake dakin yana zama, Maryam was just looking around trying to save herself from this beast daya Kira kanshi dan uwanta, she sighted her phone and she wants to go for it, kallon ta kawai yake, he relaxed and keeps looking at her as she's just trembling,
"Ya kike ji right now being at my mercy..." Was what he asked her,
"Me nayi maka?..." Ta tambayeshi tana kallon wayar ta,
"You're asking me or I should be the one to ask you what I did to you..." Ya tambayeta, she tries to make a move ya mike ya wullata kan gado again this time ya dauki cable dayazo dashi ya fara dukanta, he gave her good ten lashes before ya zauna again, tamkar yanda babba ke dukan yaro haka yayi mata, hade bakin cable din yayi waje biyu ya samu baki biyu, each lashes gives her ten whip, ihu ta dingayi sosai Amma dayake katon gida ne with closed doors babu mai jinta balle a taimaka mata,
"Na fada maki how you answer my question will determine abinda zanyi maki...Kinga yau...dole zaa fidda gawar mutum daya....dole kou ke kou ni...sai.kin fadamin what I did to you that you hate me so much..." Ya tambayeta sounding so calm kaman bashi ba,
"Ban tsane ka ba..." Ta fada cikin matsanacin Kuka tana tsotsa dukan jikinta saboda azaban tana jin kaman ana watsa mata barkono a jikinta, as he watches her scratch her body sai ya tuna amira sanda yazo ya tadda jikinta all da tabon bulala, he knows this is how she feels,
"Why did you hate me?..' ya sake asking dinta hankali kwance
"Ban tsane ka ba..." Ta sake amsa mashi, afusace ya mike rike da bulalan ihu ta saki as he descended on her again, she scream and scream and scream cikin short time voice dinta ya dishe
"How does it feel right now...i know you're feeling so helpless just the way you made my wife feel..." Ya fada mata, Maryam kam sai scratching jikinta kawai take don har jikinta ya fara kumburi,
"Am... sorry..." Ta fada kai tsaye tana Kuka sosai looking so helpless
"For what?...I don't need your apologies..kawai ki fadamin abinda nayi maki da kika tsane ni matuka haka...ki fadamin if possible sai in baki hakuri..." Ya fada yana komawa ya zauna,
"Ba komai..." Ta fada tana Kuka sosai
"Da komai...sai kin fadamin why kika lalatamin rayuwa...what were you thinking pls..." Ta sake asking dinta, Maryam bata gan bakin magana ba instead she keeps crying sosai saboda azaba, she never knew this day will come, she thought was duk abinda zaayi it will take few days shikenan then the sleeping dog will lay again Bata taba tunanin it will come to this extend ba, batayi tunanin he will raise his hands on her haka ba, batasan this will happen ba, Inda ta sani da ta hadiye tsanarshi ta hakura, sai gashi yau gata at the mercy of this wicked soul, tunda yake yaro bata taba ganin dariyarshi ba sai dai yayi yake, she sees him as someone different basu da single bond,
"Wallahi kika bari sake tambayar ki sai nayi strangling dinki...did you think I care right now?...no I don't care....I don't fucking care if am dead because you have killed me...kin watsa min farin ciki...kin watsa min gida...bintu have left amira is gone....elder sisters and brothers are met to protect the interest of their younger ones...Amma ke seeing me happy hurts you.....har kike cewa kou mutuwa zanyi sai kin rabani da amira .. you won....now tell me what did I do to you...how did I offend you without my knowledge...tell me!!!" Ya daka mata tsawa yana sake mikewa, maryam dake kuka tana tsotsa jikinta cewa tayi
"Bakayimin komai ba..." Ta fada tana ja da baya tana takurewa jikin bango tana Kuka sosai saboda bata taba shjga cikin irin wannan tashin hankalin ba,
"Ok ba komai why did you hate my happiness...or better still are you jealous of my wives...kinason maye gurbinsu ne yasa kika koresu?...ok...I get it..let me do to you what I do to them....kinga saj in aureki.. " Maryam dora hannu tayi kan bakinta saboda tashin hankali da tsoro, she knows what he meant by his statement
"Dan Allah kayi hakuri...let me make it right..." Ta fada cikin matsanacin Kuka sosai
"Really?...wow how pls...tell me how you're going to make it right..." Ya tambayeta
"Zan nemo maka...amira ...pls am sorry.. " ta fada cikin Kuka sosai,faiz dariya ya dingayi yana cewa
"Abinda ya zama dole ma.. ai sai kin nemota...if not kinga garin nan ..bazai amshi both of us ba...ke let me break it down to you...duk Inda zaki ina biye dake... Wallahi you can't be happy while am sad... you can't be with your family peacefully while you destroy mine... wallahi Kinga baki sanni ba...if you think you know me. If you think you know what I will do to you wallahi think again... you don't know yanda zanyi maki... what happened now is just a tip of an iceberg... I will teach you to remain in your zone...I know you think if I dissolve their marriage babu abinda zaayi kou...wato nothing will happen...I will just be miserable and there's nothing anyone will do about it... wallahi Maryam...Maryam kinsan Allah I will make your life miserable... you will wish you're dead than alive...baki da wajen buya..." Ya fada yana zuba mata cable din hannunshi over and over and over again and he's feeling so happy doing it, tana mugun jin dadin as he beat the hell out of her, as she scream he hears amira scream the day she sent people to beat her, daman he promised he will make her bleed for making his wife bleed 🩸 kou da amira bata gudu ba he have decided to deal with Maryam, Maryam cried for help like a baby but it's not coming, Allah kar ka barmu at the mercy of our enemies, faiz was ready to beat her to death, some part of her body didn't just swole but peel, sai da yaga bata motsi sanna ya kyaleta ya koma ya zauna tare da daukan wayarta, cikin inbox dinta ya shiga scrolling through her messages, she's so stupid dukda she use different sim the messages are on her phone, he scrolled through with tears, har yanzun baiji sanyi cikin ranshi ba, bai san abinda zaiyi mata yaji dadi ba, har sanda ta tura kudin tana fadawa wayanda suka bugi amira aikinsu yayi kyau, he sits there and weep, ahankali ya mike rike da wayarta ya bar gidan he prays she never wakes up he doesn't have single regret at all, he wants justice for what she did to him, Inda zai gan bintu it will help a little. Hakan yasa ya nufi gidsnsu.



Alhamdulliah
3/11/22, 20:33 - Ummi Tandama😇: 41




Zuwairat Ummumaryam




Pls pls pls pls don kina da number mutane doesn't mean ki damu mutane da petty talk ba, kinzo dm dina kince Salam nace wslm kince ykk what's ykk, if kinsan abinda kikeyi kawai da kin yiwa wacce baki sani ba magana pls just go straight to the point, it's not as if we're friends da zamuyi petty talks. Wasu zasuyi maki voice note, you too big to type abi, mu da muke zama muyi rubutu kuma kubimu da zagi ba mutane bane? Pls ki bar min voice note because I May not even listen. Mu bamu cikin masu sayan data suyi gulma kou mu damu da rayuwar wasu, we buy data to make money to do business, wasu zasu kiraka daka daga su kashe my sister pls if you can't afford to call kiyi hakuri mana, wasu kuma zasuce pls wacece nagan number ki a cikin wayata pls kindly delete if baki san who you're calling ba pls let's be matured an daina misbehaving a social media kowa neman halal dinshi yake, if har yau ke kina cikin social media baki sanar komai sai hira cikin group kaman mara hankali kina magana anyhow without control then kinyi asara. Wallahi with social media if rabbi ya sakawa abinda kike nema albarka kina iya zama millionaire ba tare da kinje koina ba, use your social media accounts wisely not foolishly. Pls yan uwa a nemi sanaa a daina zaman jiran wani kato kou wata katuwa tayi maki, kina kissing ass din mutum kinsan mutum ba kan gaskiya yake ba Amma kina tsoron fadin gaskiya saboda abinda bai kai ya kawo ba you never can tell God can make you a millionaire in a close of an eye. Am changing my number very soon so it will be strictly whatsapp insha Allah.





Kou da yazo kofar gate dinsu bintu sai yaga bai da strength din shiga ciki, kallon kanshi yayi ta madubin motarshi yaga he looks so rough, he looks so strange tamkar bashi ba, Gani yake if ya shjga a haka it really shows he is totally insane because of ita and bai son hakan, he sits there har kusan minti biyar bai shjga ba, he feels kawai ya koma yayinda da wata zuciya was telling him he should go inside, after long deliberation kawai yayi deciding ya shjga ciki, he left his car outside, knocking yayi maigadi ya bude mashi gate, he went straight into falon gidan da sallama a bakin shi, ba kowa falon sai mai aiki, he asked her ina bintu and she pointed at inda take, without waiting ya wuce wajen, daman he knows her room, without sallama ya bude kofar da sauri bintu data fito daga wanka daure da towel ta zabura, ganin faiz ne yasaa ta zuba mashi idanuwa tare
Gyara daurin towel dinta, he looks so different, batasan sanda tace
"Wow... it's indeed real..." Ta fada under her breath yayinda ya zuba mata idanuwa yana kallon itama,
"What...are.. you doing here..." Ya fada maganar na cutting after each word, kallo daya zakayi mashi ka gane kou kadan bai da strength din long magana,
"Really?..." Tayi reply dinshi tana dauko hijab zata saka ya rike hijab din
"Me zaki boye min?..I asked you what are you doing here..." Ya sake asking dinta calmly,
"Yancin kaina na kwata..." Ta amsa mashi
"Nonsense...crap....what yanci...ai yanzun you should be happy... it's all you and me ..no amira...am sure it gladden your heart..." Ya fada mata yana kallon, bintu kallon shi tayi tana tunanin yazo nan don yaci mutuncin ta ne
"Pls malam ban da lokacin ka... "
"Aikam we're stuck together...tunda kuka hada baki...." Sai kuma yayi shuru yaga it's not proper right now dukda wani irin rage ne cikin zuciyar shi, Allah kadai yasan how he's feeling
"Maryam is responsible for everything..." Ya fada mata yana sakin hijab dinta tare da zama kusa da gadon baby yana kallon yarshi dake bacci peacefully,
"She ruined my home...she hates me so much..." Ya sake adding
"Alhamdulliah tunda ban da hannu ciki you can take your leave..."bintu ta hantareshi saboda words dinshi cikin ranta she's burning the man she can die for is Dying for another, faiz is dying don ya fita hayyacinshi and the only remedy is to have his missing ribs she have been so stupid to stay with him all this while, batasan she's totally worthless ba sai yanzun, Inda tana da amfani kou single drop of daraja a idanuwanshi because he looses her he won't be like this zai ce ina da another one. Yanzun ta sake deciding kou sonshi zai kasheta she's not going back to him ever
"Kina da hannu ciki ai... you told them who she is... you told them I love her more than you...so sun san if aka rabamu zaayi ruining rayuwata...so kina da hannu ciki sosai...but it's ok.. mu tafi gida.. this is the time I need you most.."
"Chabdin... you loved her... You give her so much attention... you even travel together...but for her dignity and peace of mind she left sai ni dana san tun asali ba sona kake ba...ni dana san ban da single drop of daraja wajenka...ni da van da amfani wajenka... wallahi wallahi wallahi nayi dana sanin sayar da darajata...I remember when you told me in fadawa daddy banson auren...I wished I did...I wish I never be a second option...kaje...Allah ya hada kowa da rabonshi...amma ka sani I hold na grudges against you...kaima don't hold it against me...nasan rabon yarka yasa naji if ba kaiba I can't marry anyone...but right now I can't stand you..." Ta karasa maganar ta, faiz was just looking at her, sai da ta kai karshen maganar ya saki dariya
"Funny you... sakinki zanyi kou ke zaki sakeni... you know babu Inda zaki dai kou... anyways am sorry...I really need you now...pls..." Ya fada yana mikewa ya kama hannunta
"Kayi hakuri... let's not force ourselves anymore..." Ta fada cikin sanyi murya tana zare hannunta
""Bintu am not forcing myself to love you...amira came...amire is gone ...she doesn't want me... she's in Lagos.....she have left me...if babu ke ban san yanda zanyi da raina ba..." Ya fada mata kaman zaiyi Kuka
"Aa...pls ka tafi...kayi hakuri..." Ta fada mashi sounding so serious, ahankali ya mike, zuba mata idanuwa seeing the whole truth in her
"You mean this?..." Ya tambayeta
"Yes..."ta amsa mashi kai tsaye,
"Kaicona..." Ya furta under his breath before adding
"I will give you sometime to think...ok"
"Aa no need...I have decided..." Ta amsa mashi atakaice
"Aa... just think...pls think ok?...x ya sake fada mata , wajen yarshi ya nufa yayi mata kiss ya fita heading to his car as fast as his legs can carry him.

Hmmm yanzun we have to summarize ooo Kar wankin hula ya kaimu dare.


Bayan wata biyu, amira ce zaune tana faman latsa wayarta replying so many messages at the same time she looks so pale and kind of sick,
"Eh dukkansu foreign ne...suna da kyau da nauyi ba kadan ba..." Ta fadawa wata cikin voice note as she's tired of typing, yana sakata ciwon kai da ciwon idanuwa sosai, she dropped her account number and move to another customer, tsakiyar dakinta da akwai lot's of packaged items waiting azo a dauka, she's into selling london use items, tana tallata kayan pretty collection Amma her main source of income is kayan tokumbo wato kayan london use wanda kou new dinsu bazaka gani a Nigeria ba, tunda ta fara shjga kasuwarsu with the help of her helper wato latifat ta gan kaya kala kala wanda tasan if zata tallata zata samu sosai don price din are good and bata dora riba at all, tun ranar farko data shjga kasuwarsu ta samu good business plan and the good thing is tana da good phone haka yasa ta fara daukan pictures din electronics wanda they range from good heavy pots wanda vata taba ganin irinsu ba sai frying pans, elegant plate, inshort duk wani abu na kitchen da na gida kana samu a cikin tokumbo items and the most amazing part is ba wai sun sha wahala ba don kou amarya zata iya using, she's so wise and from a big home Amma kou kadan bata taba ganin irin such items ba, tun daga ranar da sukayi magana da fajz the first thing she did was change her line then blocked all of them from her whatsapp, she's so ready to be her own boss, she's not ready to hear anyone cry to her ears and plead for her to come back, Lagos is a gigantic State but latifat made it easy for her, she made her get a car don bazata iya without a car ba, har yau bata kware ba because the only thing that helps her through her days is at night kuma tasha kuka tayi sallah dare bacci ya dauketa kan praying mat dinta, with the help of latifat still ta sayi delivery machine kuma ta samo mata mai tuka mata, latifat was so amazed by level of cinikin da take, gidsnsu is a very beautiful house in a very good location, most gidan Young ladies da samari ne, they're nice as suna gaisawa da both maza da matan, mazan want to talk to her amma they respect that ring a hannunta, su a chan hannunka shi ke determining if you're taken, married or single, her diamond ring dake a yatsarta yass duk sun shafa mata lafiya dukda she dey enter their eyes sosai ba kadan ba, a kalla a rana tana sayar da kaya ta samu riba 30k at times 10k wata rana if ta samu kaya masu kyau sosai da kuma class tana samun har 40k as her own riba Amma ba always ake samun kayan masu kyau ba, wani abub sai kusan mutane biyar su biya kudin shi sai dai ta bawa sauran hakuri, within kasuwar take saye tayi wrapping, if ta bar gidan da safe bata dawo sai dare saboda hold up har karfe 8 take kaiwa, if she wants to feel weak sai ta tuna har she have been treated by her own mother, how she was treated by her husband's family, yanda she will never be accepted into the society without insult sai ta sake zage damtsen ta, bata da time sai weekend as most of the shops she buy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login