Showing 27001 words to 30000 words out of 167643 words

Chapter 10 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

don ganin an bar maganar ba, alhaji took it upon himself to see that an bar faiZ da matar shi Amma wani kawunshi da aka kaiwa  maganar cewa yayi tunda yayi kudi ba sai a bar shi yayi duk abinda yake so ba,..
"Allah Kar ka barni ciki wayanda Basu Sona.... people that cares about others won't take their happiness for granted..." Faiz ya fada yayinda ya Fara kuka, hada Kai da gwiwa yayi Yana kuka, the thought of him and Amira separated is something he can never handle, he can't take that, kawai a kashe shi zaifi mashi sauki,
"Yanzun dai tashi ka tafi chan ..," alhaji ya fada mashi atakaice Yana barinshi Nan zaune as his heart can't take all this, mikewa fajz yayi ya koma wajen mum dinshi Yana begging dinta ta yiwa dad dinshi magana, she told him yayi kokari sosai don ganin an bar maganar Amma hakan Bai yuwu ba, fita yayi daga gidan heading to gidan big uncle dinshi.

Bintu Kam ta gano in kana son mutum it's really hard kace ka daina sonshi completely, rashin faiz in her life for over 1 week yasa ta gano she can't do without him, a nata tunanin Yana gari Kuma Bai nemeta ba, duk irin dabaran data so tayi don fita taje gidan mum dinta made it clear she's not stepping out of the house, Allah kadai yasan how she's regretting her actions, ba Wai she's not happy that everyone knows about Amira ba but she's so ashamed of her self data tonawa faiz asiri, she feels so bad sosai that kou bacci Bata iyayi, kullum cikin kuka take, she just want the family to intervene in the matter kou ace ta koma gidanta, kawia Bata San irin kallon da fajz zai dingayi Mata ba, Sam Bata da case da Amira because she knows she's not even upto her standard, she's not her class she won't waste her time on her, Amma will faiz ever forgive her, she have never loved her pregnancy kaman now, she feels kou Bai maidata ba da akwai abinda yake tsakanin su, she's just praying a kora Amira daga family din, dad dinta days dawo yayi fada da mum dinta Sosai Kan abinda zaisa ta Kai maganar ga alhaji shamsu instead ta fadawa alhaji haruna, he was so mad at her  da zata kawo  matsalar tsakanin su.

Amira Kuma was in the bathroom crying because she's not sure what the outcome of this will be, Bata son a rabsta da faiz because she have never loved anyone the way she loves him, gani take in har aka raba ta da faiz then it's better Kar tayi aure ta zauna Haka har  tsawon ranta, Bata Ganin da akwai inda zata samu irin wnanan farin cikin, Babu Wanda zai Bata what faiz is giving her, ta Dade a bathroom sannan ta fito tayi sallah ta kwanta tunawa tayi da wayarta have been off ta Mike ta dauki wayar ta kunna ta koma ta kwanta,

Faiz na zuwa Chan gidan uncle dinshi ya shjga da sallama, it's evening so he is at home too, uncle dinshi Yana da manyan yaya jikoki da yawa, he is the first a family din dad dinshi, he is respected by all the members, duk abinda ya Fada ake bi,  tunda mahaifin su ya rasu ya koma tamkar ubansu, Bai da matsala at all Amma Kuma he is very hard to please, he is just like grandpa dinsu faiz, duk cikinsu babu Wanda ya kaishi kafiya Kan lamarin, da sallama faiz ya Shiga inda yake ya amsa mashi face dinshi daddaure, Zama faiz yayi gefe guda kanshi kasa ya gaidashi, he didn't answer instead ya Fara cewa
"Wato Kaine zaka Bata Mana suna kou... you want to drag our precious name in to the mud...if mahaifin ka Bai fada maka ba let me break it down for you...we don't take nonsense in our family.. babu yanda Zaayi ka hada dangin mu da Kuma Wayanda Basu da kyauwun suna...we have come a long way to let son zuciyar ku yayi ruining good name dinmu..." Alhaji ya dinga fadawa fajz da Kanshi ke kasa Yana hawaye, it's even more serious than it looks, don dazun babanshi na maganar ahankali and calmed yanzun Kan this man is saying it in a very serious tune
"And daga yau Kar in Kara jin ka taba bintu in ba Haka ba Zan sa ayi Maka matsiyacin duka...ku zauna lafiya daita..if you want another wife marry...Amma not people with bad background..." Ya fada mashi atakaice not even given him chance to talk or say anything,
"Tashi ka bani waje.." alhaji ya Fadawa faiz Kai tsaye, faiz da kanshi ke kasa Yana hawaye kasa daga Kai yayi balle ya Mike, the thing is he can't do any of what he said, he can't leave amira for anything in the world,
"Nace ka tashi.. " mutumin ya daka mashi tsawa
"Daddy.. Ina ...sonta...I can't ...leave...her..." Ya fada Yana kuka
"Ai leaving her ya Zama Dole ma...ba Wai am giving you choice to choose.. am commanding you....in Kuma har bakayi ba I won't hesitate to send her our of the family myself. " Ya fada mashi
"No pls. Pls aa...Kar... kuyi min Haka. Dan Allah..." Faiz ya fada Yana Kuka sosai
"Kai ban son Rashin kunya...tashi ja bani waje . " Alhaji shamsu ya fda mashi atakaice, fajz kin tashi yayi, right now he feels inama zaa dauke ranshi kawai don ya samu sukuni, he can't just bare this at all, ganin ba zai tashi ba yasa alhaji barin wajsn ya bar faiZ kadai zaune Yana hawaye without remorse, faiz yafi minti talatin Nan zaune Yana kukan Bakin ciki zaa raba shi da Amira, da kyar ya samu ya Mike ya bar wajen, it's about karfe 5:30 na maraice, Yana tuki Yana hawaye, yasan kou gida yaje Amira ta ganshi hakan zata Gane something is wrong, she will know her thoughts have become true, zancen ma yaje ya dauko mortal enemy dinshi Bai taso ba, ita taja mashi duk wannan abun and if har ya dauko ta sai da ya kasheta da bare hands dinshi, Yana tuki Yana tunanin how it's going to be,. All of a sudden he have a suggestion, parking yayi gefe guda ya dauki wayar shi ya Kira wani guy Wanda suke good time dashi a kasar waje inda yayi karatu, he is a Dr and he knows he can help him with sosai, bayab sun gaisa fauz ke fada mashi Yana cikin damuwa, he told him everything with exception of secret din Amira, Nan tafada mashi yazo suyi magana.


Wajen karfe bakwai wayar alhaji da ke zaune da matanshi biyu Yana masu magana yaji Ringing din wayar shi, same number called him har sau uku Bai daga ba don hardly ya dauki unknown number, a na hudu hajiya Fatima tace ya dauka Mana it maybe emergency, kaman Bai so ya daga Yana sallama, daga Chan bangaren akace
"Dan Allah da alhaji haruna nake magana mahaifin faiz??." Aka tambayeshi, Bai San sanda ya Dan Dora hannu a chest ba Yana cewa
"Eh shine..."
"Well it's about your son.. " baa Karasa ba yace
"What about my son.. " ya fada Yana Mikewa, da sauri itama hajiya kadijatu ta Mike Jin yace son
"Well he had a heart attack...Yana.. " Wanda ya Kira Bai karasa ba alhaji ya Fara cewa
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun..." Ya fada jikinshi na rawa,
"Egbami!!." Hajiya kadijatu ta fada tana Dora hannu bisa Kai




Alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 10





Zuwairat ummumaryam







1️⃣0️⃣




Kaman yanda kuka sani Novel din nan ba na kyauta bane, dari biyu ne kacal ga wayanda suka sayi na daya, wayanda kuma Basu sayi na daya ba it's just 700, Zaki saks kudinki a 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, if baki saya 1 ba pls Kar ki sayi two ki cigaba da karanta na Allah yaisa din ban da damuwa da hakan, masu zuwa su fadamin ana sharing pls I don't have that time,wasu ma na kyauta suke baa karanta ba balle ayi sharing so ni am blessed.


Did you know we have whole lots of kayan mata, I mean kaya kala kala wanda zaki gyara aurenki da kanki, kayan mata ba asiri bane balle kice a baki wanda zai dinga baki kudi Amma kowa na son abu mai Dadi, if kin gyara jikinki wallahi na miji bazai kaurace maki ba, ki sani muddin kina da Dadi mijinki bazai taba fushin sex dake ba, don kou kunyi fada zai dawo yace ki bashi hakkinshi, muna da garurrukan magani kala kala, tsumi kala kala, gumba kala kala muna delivery both home and abroad through DHL.
Ina gingima gingiman mata muna da maganin slimming, lipton ne Amma yana saks yawan bathroom, muna bada 7 kan 1k kacal, don masu bukatar gwadawa, don haka we all have you ever wanted. Nagode





Yan uwa da abokan arziki ga adua da nakeson ku dingayi, kaman yanda nima wata ta sakani in dingayi kuma nayi naji dadinshi, inason duk sanda kukayi sallah kou kuka samu Daman tashin dare kou kuka samu Daman adua ku yawaita Allah ya cire fake people daga rayuwar ku, ku yawaita aduar Allah Kar ya kaskantar daku a gaban kowa Allah Kar yasa ku dogara da kowa kuki gaskiya, Allah Kar yasa kuji kunyar duniya da lahira, sannan above all I will still repeat it Allah Kar yasa fake people da munafukai su zo kusa da Inda kuke, sannan yasa shekarunmu yayi mana amfani, wallahi if you keep praying wannan aduar kou you will be surprised yanda Allah zai bayyana maka su, they might be pretending suna sonka amma ainahin color dinsu zai bayyana, it doesn't matter shekaru nawa zakiyi kina aduar nan but wallahi Allah will surely show them to you. Allah ya raba mu da makiya kou ta wane tsiga zasu zo Mana amin.


Sannan kusan I always talk products din mutane, like inawa mutane advert saboda sun biyani Amma wannan it's not because she paid me, it's because I switched to her products and with in a week naga remarkable results, ina da stubborn jiki da bai daukan mai da wuri at all, I always think babu abinda zai amshi jikina in samu irin results din da nake so but I was wrong, I all recommend you to buy zeeyahs organic skin care, kayanta are so good believe me, when you starts using her face scrub to her face mask zuwa her face toner to her serum sai her face cream believe me you skin will never be the same, above all kuma ga sauki, abubuwan ta are very affordable, kunsan I always want the best for you all, contact her 08104543858 to have you beautiful skin products



Yanda iyami ta fara kuka tana Dora hannu bisa Kai ya nuna kaman ance faiz ya rasu, hajiya Fatima Dan tabe Baki tayi ta kauda kanta gefe tana gatsine, cikin ranta cewa take
"Da matsiyaci ya mutu kowa ya Huta .." take fada cikin ranta hankalin ta kwance
"Let me talk..." Alhaji ya daka Mata tsawa saboda yanda kukanta ta hanashi Jin abinda ake cewa,
"Hello are you there?..."alhaji dake zufa ya fada cikin tashin hankali
"Yes sir..."
"How is he pls.. " alhaji ya fada kaman zaiyi kuka
"He is taken care of...." Ya fada mashi Yana fada mashi sunan hospital din da fajz yake. Kashe wayar yayi Yana neman makullin Motar shi, hajiya kadijatu binshi tayi Tana kuka tana cewa
"Wallahi if anything happens to my son bazan yarda ba...munafukan banza...Allah kadai yasan iskancin da suke Amma sai su haye na mutum suna claiming holiness..." Ta fada tana raining all sorts of insults tana kuka hajiya Kuma sai harararta kawai take, hajiya kadijatu ta cigaba da cewa
"Wallahi kou yau Babu faiz Karya ne a haifo Dan da zai girmeshi..." Ta fada saboda hajiya Fatima, tsoki hajiya Fatima taja tana cewa
"Mahaukaciya..." Ta fada under her breath, har waje hajiya ta bi alhaji tana kuka, juyowa alhaji yayi ya kalleta yace
"Ina zaki..." Ya tambayeta Yana kallon yanda take Sharara hawaye
"Binka zanyi..." Ta fada tana kuka
"Kina wanann abun Zaki bini..." Ya fada Yana bude motar shi, Bai kou jira amsarta ba ya Shiga ya rufe motar, Bluetooth din wayar shi ya jona ga kunnenshi ya Fara Kiran family Yana cewa
"Faiz ya samu heart attack Yana hospital..." Duk Wanda yaji wannan Maganar sai yace
"Kilan don zaa rabashi da matar shi ne..." Daman alhaji haruna da baban bintu are very close dukda cikinsu guda, shine Wanda ya fara fadawa, Daman Yana gari, gidanshi ya shjga ya tarda Bintu zaune da Kuma mamanta
"Hankalin ku ya kwanta kou.. wallahi sai ranki ta mugun baci...sai nayi maganin ku gidan Nan.  " Ya fada sounding so angry at bintu Yana nunata Yana magana, duk Basu son abinda ya faru ba, all they know is shima Yana cikin masu cewa kaddara na Kan kowa don Haka a barshi da Amira tunda yasan she's a single mother Kuma ya aureta,
"Wallahi in har wani Abu ya samu faiz saboda halinki na banza sai na fidda ki cikin yarana....ba dai kin watsa shi ba kin fadawa duniya ya auri karuwa an tisashi gaba Kan sai ya saketa... Yana Chan ya samu heart attack Kuma if anything happens to him it's on you..." Alhaji ya fada mata Yana barin falon, hannuwa bintu ta Dora bisa Kai tana Kallon mamanta da itama ta zaro idanuwa kaman zasu fito tace
"Mama...na shjga uku..." Ta fada Tana fashewa da kuka kaman tana jira,
"Dalla rufamin Baki..." Mum dinta ta fada cikin tashin hankali
"Gidana Zan goma... hospital zani ..." Bintu ta Fada Tana Mikewa kaman mahaukaciya, the thought of faiz having heart attack because of her is something that is Killing her sai Kuma tunanin if he dies his mother will never forgive her,  she knows yanda take haukan sonshi, she's just imagining how he is right now, sai kuka take tana
"Na Shiga uku zanyi kaurin suna...na Shiga uku na Shiga uku..." Kawai take ta maimaitawa tana kuka

Amira Kam kou kadan she's not hungry dukda har karfe bakwai Bai dawo ba, she just wondered why Bai dawo ba har yanzun, tasan Yana Chan suna magana bintu, she wants to call him Amma let him take his time, the house is very big for her, ta kasa zaune ta kasa tsaye, kawai ta rasa abinda ke Mata Dadi, she just wish wannan lokacin da duk suke cikin farin ciki will come back again, she will never be happy if har  akace faiz ya rabu da bintu for good don gani Take sunanta zaiyi yawo, zaa dinga ganin she's the cause of everything, she's so scared of wahala because tana ganin she have seen enough a rayuwa, tana zaune inds tayi sallah wayarta ya Fara Ringing, da sauri ta mike because tasan he is the one, his Ringing tune is different, fajz da tunda yazo hospital Suka Gama shirinsu da Dr ya hau Kan gado zaayi mashi Karin ruwa ya Fara bukatar magana da amira, he told the Dr dukda he doesn't have the heart attack shi dai he is feeling sick, his head hurt as his heart, koina ma ciwo yake mashi, the Dr told him Kar ya damu zaa bashi something that he will rest sosai sannan zaayi treating duk abubuwan da suke damunshi, he is just praying it works
"Allah yasa su yarda..." Faiz ya fadawa Dr din Yana zaune Kan gadon hospital looking so dull
"Just leave everything to me...ba dai musadiq ya hadani da Kai ba...Dole zasu yarda...Dole zasu amince da duk abinda zan fada masu...don Haka ka kwantar da hankalin ka.. " ya fada Yana allura cikin Karin ruwan dake hannunshi, faiz daga weak eyes dinshi yayi ya kalleshi before telling him Yana son ya Kira matar shi,
"Hey.. "ya fada sounding kasa kasa
"Hey baby..." Amira ta fada gabanta na faduwa
"Baby...I miss you.. it's like nayi wata ban ganki ba dukda we just parted few hours ago.. " fajz dake zaune ya fada Yana Lumshe idanuwa
"Baby what's wrong with you.. you sound unlike you.. " Amira ta fada cikin tashin hankali,dukda Yana Mata magana cikin natsuwa tasan da akwai matsala, this is not her faiz, she knows him and how he talks, wannan maganar ahankali ya nuna Mata Yana cikin damuwa babba, murmushi fajz yayi Yana cewa
"'baby ta San mijinta...ba wani Abu bane..kawai am having headache.." Bai karasa ba Amira ta Fara kuka tana cewa
"I know something is wrong..I know da akwai matsala...pls don't argue much with them..."
"Pls baby it's about anyone... kawai na gaji.. " fajz ke fada Mata cikin very calm voice Yana jin Tana kuka yana Bakin ciki he is not close to pet her, he just hate to see her cry, kukanta Daya kawai yake mugun so shine na other room,
"Haba I know something is wrong with you...nidai tell me menene.. " Amira ta fads cikin damuwa tana hawaye
"Ba komai... kawai ciwon Kai ne.  Ina hospital...zaa kwantar Dani..." Idanuwa Amira da face dinta ke cike da hawaye ta zaro tare da rufe bakinta da hannunta,
"Hospital..." Ta fada sounding so confused she's very smart and she's trying so hard to think what warrant that, .
"Yes baby..." Ya amsa Mata
"What happened pls...nasan something triggered this.  Menene...if it's about me pls tell me..." Ta fada cike da tsoron Kar yace ance ya rabu daita, Haka Nan she feels anything can happen tunda family Dinshi na iya cewa she's not worth it da zata zauna da bintu as Kishiya balle a dinga musgunawa bintu because of her
"Baby you worry too much.. yanzun dai find something to eat..."
Wane hospital kake..." Ta tambayeshi Kai tsaye, Nan ya fada Mata Sunan hospital din
"Am coming.. " ta Fada tana kokarin kashe wayar
"Aa...pls don't come out now..ki Bari sai gobe.  It's not serious fa.  Baki ganin sai Hira muke.  " Ya fada Mata Yana Dan daidaita voice dinshi don ta rage damuwa,
"Nidai no pls...I want to see you.. " ta fada mashi
"Aa...ki Bari sai gobe... just relax your heart ...ki ci abinci...ki kwanta..ki dauki pillow kiyi hugging and pretend it's me.. pls.  " Ya fada Mata cikin sanyimurya
"How can pillow

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login