Showing 108001 words to 111000 words out of 167643 words
Chapter 37 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
saboda tashin hankali, it's as if she's dreaming, alhaji bayan faiz yabi yana kiranshi don Kar yaje yayi undo,
"Come back here..."alhaji ke fada mashi as he walks away very fast,
"Nace ka dawo...." Alhaji ya sake fada mashi, fajz daya fara sabuwar hawaye looking so helpless juyowa yayi yace
"And do what daddy...I can't stay in same room with your evil daughter... she's responsible for everything...she sent amira away..." Ya fada yana Kuka
"Will you stop crying like a woman?..." Alhaji ya hantareshi
"What ever.. " ya fada yana juyawa yana kuka, duk duniya bai taba tsintar kanshi cikin bakin ciki kaman yanzun ba, yau is the worst day of his life, alhaji tsayawa yayi yana kallon shi, ahmed kam ta kasa tafiya, dukda he is broken shima he couldn't leave fajz ya tafi gida, he feels his pain sosai, haka alhaji ya tsaya yana kallon danshi yana tafiya, daya kusa bacemashi yace
"Don't drive...." Alhaji ya fada mashi, he doesn't really care about what happened to Maryam don already yaga she's involved da abinda ya faru, sannan kou da faiz baiyi mata komai he would have deal with her saboda yanda take mashi magana da kuma yanda yaga tana don nuna mashi bai isa daita ba, ciki ya koma shi kuma fajz ya nufo motar ahmed har zai shiga yaga motar Maryam, da sauri ya nufi wajen maigadi dake zaune ya dauko sandarshi, da gudu ya dawo ya rusawa motar Maryam ya fasa glass din motar, before ahmed ya fito yayi stopping dinshi har ya illata mata motar, kamashi yayi ya saks shi cikin mota yana cewa
"Wannan ai hauka ne..." Ahmed ya fada mashi yana turashi cikin mota, shima ahmed shiga yayi yaja motar yayinda fajz ya dors kanshi gaban mota yana Kuka yana cewa
"Maryam kin cuceni...If I have choose my own neighbor da kou kadan bazan zo Inda Kike ba....da banzan taba hada jini da ke ba...wayyo amira..." Ya fada still crying out loud yana sounding so tired and fed up, ahmed didn't even try to stop him don yaga already ba daina Kuka zaiyi ba, haka suka isa gida fajz, dukda shi ahmed yana da saurin hawaye bai san fajz cries like this ba, he knows what he is feeling, kana tsaka da son mutum azo a rabaku hurts like bitch, Kou da ahmed yayi parking a gaban gate dinshi yafi minti biyar bai fita ba, kanshi kasa so lost in thoughts, in yayi tunanin yau zai shiga gidsnshi babu amira, sai girgiza kai yake a kai akai yana tausayawa rayuwar shi, he knows she have endured alot amma datayi hakuri for the sake of his love, he thought he is giving her lot's of happiness that nothing will matter to her but he was wrong, now he knows she doesn't really care about worldy things tunda gashi har sabuwar mota ya saya mata Amma haka bai sa ta sauya raayinta ba, ahankali yayi stepping out of the car ya juyo yayi bending daidai door din yace
, "Pls I beg you...if she calls you...nasan she will call you...kou ba yau ba...pls I beg you tell her to come back to me...in kuma na mutu shikenan...Amma muddin ina raye...pls beg her..." Ya fada with eyes that are as red as coal, ahmed nodding kai kawai yayi mashi yana kallon shi abun tausayi, juyawa yayi ya shige ciki , he walks to part din amira praying she will welcome him kaman yanda ta saba in dai ba tare suka je office ba, makale mashi take tana welcome your highness, one thing he loves about her is tana da son jiki, tana yawan makale mashi a jiki and he so much love it, he doesn't know how to live without her body,. Kofar falonta ya bude ya shiga yana cewa
"Baby...am...home..." Ya fada voice dinshi na breaking shuru for a while before ya sake cewa
"Baby...pls...am...home..." Ya sake fada walking around,sai ya sake tabbatarwa cewa amira is gone, Zama yayi falon yana tuna sanda ta fada mashi If bata samu gidan aure ba she will run far away, kuka kam kou wanda akayiwa mutuwa bazaiyi irin Kuka da faiz ya dingayi ba, he just wants the pain to stop instantly but it's not stopping, it hurts more than anything in the whole wide world.
Amira kam she keeps sobbing silently, sunyi tafiya for about 3 hours now Amma she never stopped sobbing kou na second guda, Budurwa dake kusa daita tana jinta but wants to mind her business, she. Recieved different calls from her family suna mata fadan why zata bi hanyar bata booking flight ba, a waya ana mata yarbanci ita kuma tana replying da turanci, she keeps saying she's going to be ok,
"Daddy I will be alright...I can't stay here while bummi lost her mom...dole in zauna tare daita...in nace zanyi booking flight bazanyi sauri ba..." Take fada mashi cikin yaren turanci tana magana kasa kasa
"Amma kinsan yanda hanya take... anyways Allah ya kawoki lafiya..." Mutumin ya fada mata cikin yaren yarbanci, nan suka kashe wayar, amira dake zaune kusan daita bata kou jin abinds take cewa because she's so absent minded, all she thinks of is her new life and her ex husband, she calls him her ex because she knows she's never going back nor Matter how bad it's going to be, after some time budurwa dake gefenta ta kalleta she feels like talking to her, bayan tafiya yayi tafiya har wasu sun fara bacci cikin luxurious bus din that's very comfortable tace
"Hello..." Ta fadawa amira cikin whisper, amira shuru tayi ta daina Kuka don taji if she's talking to her or not, ahankali taga ta dora hannu kan kafarta tace
"Hey..." Ta sake fada mata, ahankali amira ta daga kanta bayan ta goge face dinta sosai, kumburin idanuwanta is so worst, amira kallon ta tayi cikin hasken dake cikin motar tace
"Hi..."
"Pls what is the problem...why kike Kuka haka... yanzun munfi hour uku muna tafiya Amma baki daina Kuka ba...why..."
Alhamdulliah
2/2/22, 18:10 - Ummi Tandama😇: 36
Zuwairat
Amira shuru tayi bata amsa mata ba,
"Pls am not prying in your affairs...Amma pls kiyi hakuri if my question makes you angry..." Budurwa ta fada mata cikin harsheb turanci, amira kallon ta kawai take, nobody have ever asked her what's wrong with her, right now talking will help her alot,
"Do you understand English?..." Ta sake asking dinta calmly yanda babu maiji dukda the bus is very silent as a result of mutanen da suka fara bacci, ahankali amira ta daga mata kai
"I can...hear you..." Ta amsa mata cikin voice da bai fita at all tare da sake goge face dinta da bayan hannunta as tears still lingers in her eyes,
"Ok will you share what's bothering you...nasan actually it's not my business...Amma ance ciwon ya mace na ya mace ne..."ta sake fada mata cikin turanci, ( duk hirar da zasuyi cikin turanci ne...I wish I sabi turanci very well da all da turanci zanyi maku aradu😂)
"Aa ..baki batamin rai ba..." Amira ta amsa mata voice dinta na rawa,
"Then pls calm down ki fadamin abinda ke damunki..." Ta fada mata feeling if da akwai yanda zata iya taimaka mata she will saboda dukda bata santa ba tasan what ever is making her cries for hours is very serious sannan ta bata tausyai sosai, she's a young girl too and what ever it is can be her own turn tomorrow, kuma she's from a prominent home da aka koya masu you should lend your hand to people who need you anywhere you are, babanta is among manyan Lagos, she came to kano for wedding din wata yarinya da sukayi school tare a uk sai gashi maman best friend dinta ta rasu yau da yamman nan so she have to take bus to be in Lagos first thing in the morning,
"Thank you for caring..." Amira ta fada mata, still sobbing, yarinya da bazata wuce 26 ba almost age mate din amira mai suna latifat daga wayarta tayi ta haska face din amira da kyau, da akwai bruise daga dukan jiya sai Kuma severe swollen face saboda kukan data sha, latifat feel so pain dukda bata san abinda ya faru ba, she's someone that can get her a lawyer and pay all the bills kawai don samar mata justice,
"What happened...I can help you... you don't know me..." Latifat ta fada sounding boiling saboda takaici da bakin ciki, she was raised a Inda voice kou bullies are not welcome, dukda a Lagos aka haifeta sun tashi a Inda babu hayaniya kou tashin hankali so she wasn't raise a rough side of Lagos,
"Am... going...away...to start a new life..." Amira ta fada mata, latifat gyara Zama tayi ta kalleta da kyau,
"Start a new life? They must be something you haven't tell me...why pls?..." Ta sake asking dinta, amira that feels ok saboda ta samu mutum daya that is listening to her, if kana cikin damuwa samun mutum daya ka fadawa yana easing pain dinka sosai,
"Yes... because...am unfit to be...in our society..." Ta amsa mata kanta kasa,
"Unfit?...pls tell me more...I promise if you need help da bai fi karfina ba zan baki...tell me why are you unfit to be in your society..." Latifat ta sake asking looking so inquisitive,
"Because I have a child out of wedlock..." Amira ta fada mata haka kai tsaye,
"Ya Allah..." Latifat ta fada wanda Yasa amira ta kalleta don with yanda ta saka doguwar wando da Riga iya kugunta sai sneakers legs dinga da legchain sai karamin veil data rufe gashin kanta dashi she never expected Allah from her mouth sai ta karajin tace
"Subhanallahi... this is bad..." Ta sake adding
"Saboda haka ne sukayi maki haka?...ai bakiyi masu laifi ba ..Allah kikayiwa laifi..why will they treat you like this for God sake...ai an wuce wannan lokacin nake Gani kou...I know there's shariah in the north Amma bai kamata suyi maki haka ba...is your mother not alive?..." Ta tambayeta
"She is...she hates me for what I did...Allah ya bani miji..nayi aure...Amma danginshi won't let me stay...wai am not fit for their family...sun bugeni...naje gida...mamana tace in na dawo gida bata yafemin ba..." Ta fada tana Kuka, da sauri latifat ta dafa shoulder dinta tana cewa
"Am sorry..." Ta fada mata tana shafa shoulder dinta, amira continue saying
"Jiya they did this to me....mijina yana sona...sunyi threatening dina...zasu kasheni in ban bar masu gida ba...if I stay zasu kasheni...dole ya zamemun in bar gidan tunda my mother won't accept me back home...I love my husband so much..." Ta fada tana Kuka sosai cikin low voice, latifat da Allah ya yota da tausyawa ta kusa fashewa da Kuka saboda tausayi, hannunta na rawa ta fara cewa
"Let me show you my husband..." Amira ta fada da sauri tana fiddo wayarta daga cikin hand bag dinta, latifat knows she's not from poor husband's house tun daga wayar dake hannunta, she's using the latest iphone, hannunta na rawa tana Kuka ta kunna wayarta, latifat was looking at her da tears in her eyes, ba kyau mutum nason ka taimaka mashi wajen easing pain dinshi ka dinga Kuka, you have to appear strong so that you can be a shoulder for them to cry on, she's really glad she asked her what's wrong with her, wayar amira na gama booting ta shiga wajen pictures ta bude mata pictures dinta da fajz
"See my husband...I love him so much but can't stay with him .." ta fada cikin Kuka sosai har wanda ke zaune sit din gaban su ya dan juyo, mika mata wayar tayi, latifat amsar wayar tayi tana kallon shi, she scroll to the next picture and it's both of them in bathtub, the next one both of them in kissing, the next one him sleeping, he is so handsome to her
"Why will you leave such man that any woman will die for because of stupid family members...this man looks like he can live anywhere in the world...if har yana sonki kaman yanda kikeson shi then stop this bus...go back to him ..ku bar kasar nan...take their son away they way they want to take your happiness away..." Ta fada sounding so serious, da sauri amira ta girgiza mashi kai
"No...I can't....his mom and dad are very good people...babanshi ya bani mataimaki a company dinshi...my husband is his first son...his mother is a very nice woman.. how can I ever take their son away...why will I let myself be selfish to hurt others..." Amira ta fada tana Kuka sosai sounding so tired,
"My dear running away is not the solution..." Da sauri amira tace
"It is for me..." Ta amsa mata
"If da akwai wanda ya fada maki Lagos wajen wasa ne then the person so joking... Lagos yafi karfin duk Inda Kike tunani...a lady that looks very fragile like you won't last a week in Lagos..." Ta fada mata cikin natsuwa, wayar amira ne ya fara ringing da sauri amira ta amshi wayar ta kashe gaba daya Without even looking who is calling, haka ya nunawa latifat she's really serious about running away which she sees as a mistake, tasan bata san what she's doing ba don Lagos ba wajen wasa bane, she didn't Know tana da kudinta, so she sees she will end up on the street kuma as a beautiful girl it's not going to be funny at all,
"Bazaki iya zaman Lagos... Lagos no brother fa... it's the toughest part of the country... wayanda suke da aiki a Lagos ya suka kare balle ke that's running...Kinga Lagos men zasuyi ball dake...from one bed to the other...with this your body Zaki gama dake. You can't refuse Lagos men...they know how to get what they want... right now ina baki shawara as my sister not a stranger...call your husband...kuyi arranging how to stay away from the sight of his family Amma in Lagos you won't last a week..." Ta fada mata tana kallon idanuwan amira, ahankali amira ta daga left hand dinta ta goge face dinta, she saw the ring kan finger dinta and she knows her husband is rich,one thing that's clear to her is amira is not among people that are greedy, tasan greedy ladies won't a man that can give them such huge diamond ring,
"And in Lagos as a common person kina yawo da wannan zaa kwashe shi instantly...they will rob you of anything that's valuable...pls i beg you kawai ki koma gida...or tell your husband to meet you in Lagos...sai kuyi abinda ya kamata.... you shouldn't punish another person for the mistake of others it's not proper..." Ta fada mata don few pictures data gani ya nuna da akwai so da kauna a tsakanin su sosai, she can't just watch go to Lagos to destroy herself,
"Am ready to take all the risk... muddin zan samu kwanciya hankali..." Bata karasa ba latifat tace
"How can you have rest of mind on street..."
"Am not going to be on the street...I will get a house...zanyi business...I have my plans...if you really care about me... you won't talk me into going back to toxic marriage where people call me different names like whore and unfit....am not an unfit person...am an innocent person who do bad things..." Ta fada tana Kuka sosai, latifat kallon kawai take, she must have had very good educational background saboda yanda take magana, yes babansu ya tabbatar da yaranshi sun samu ilimi sosai, they're primary and secondary school is one of the best a kano, they speak English fluently kaman ba yaran arewa da turanci kewa dan 40 irinmu wuyan yi,
"Pls Where's your baby daddy...why don't he marry you..." Latifat ta tambayeta,
"Pls let's not talk about him..."
"Ok na daina...I won't talk about him..." Ta amsa mata
" I like you...I feel attached to you...so I will do something to help you...the first step is...zamuje gidsnmu...tare... you should stay for 3 to 7 days... let's see if you will change your mind about staying in Lagos on your own...then we will know the next thing to do..." Ta fada mata tamkar she knows her from genesis, haka nan she have taken it open herself that everything will be ok with her, she's such a wonderful and beautiful lady that she feels so attached to, Gani take in ta kyaleta haka ta tafi her conscience won't let her sleep at night, tasan Inda vata da halin taimaka mata it's different Amma suns da babban gidan and her parents will be happy she's helping tunda abinds aka koya masu kenan tun suna kanana,
"No...nayi magana da wani agent...he told me yana da gida...a some place name lekki and ajah..." Dariya latifat tayi tana cewa
"You're really serious..." Ta tambayeta
"Yes..." Amira ta amsa mata sounding so relieved as talking to someone is like lifting something huge off her chest
"Then how are you going to pay if your money expires... "Ta tambayeta
"Allah will make way..." Ta amsa mata
"Naji...but ni I like you... you're just like the person I have known.."ta fada mata
"Nagode sosai..." Amira ta amsa mata tana feeling weak and tired
"You're welcome..." Ta amsa mata, ahankali ta jingina da seat dinta ta lumshe idanuwa tare da sakin shessheka sai kuma ajiyan zuciya, babu abinda take tunani sai her family sai kuma mijinta, she's just thinking of faiz, how is feeling, sai kuma ta fara tunanin kilan yanzun suna tare da bintu, she's giving happiness to make him forget her easily, har yau bata san fajz ba wani damuwa da bintu yayi ba don she sees he loves her sosai dukda yana nuna mata yafi sonta saboda yanda kou yana bangaren bintu sai yazo wajenta yayi yanda yake son daita, she feels so much pain from this morning sex, har yanzun she still feels him a jikinta, sai sakin ajiyan zuciya kawaii take yayinda latifat ta saka earpod dinta a kunne tayi relaxing, amira da idanuwan ta je lumshe still feel her tears rolling, it's going to be very very difficult for her, she's going to see hell to forget her past especially faiz, his scent is everywhere, his voice breath