Showing 9001 words to 12000 words out of 167643 words

Chapter 4 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

ba...in short I believe na Miji in his right senses won't marry second hand mace wacce ba ta sanadiyar aure ta rasa budurcin ta ba sai ta sanadiyar Zina...kou ba Haka ba sister..."ta fada looking Amira, Amira da data dunkule hannu ta daga Mata Kai tare dacewa
"Eh...ha...ka.. ne..." Ta fada voice dinta na rawa, faiz Bai taba ganin ta bashi tausayi kaman yau ba, yanda ta sadda Kai kasa da jikinta duk yayi weak makes him feel so bad and Angry Amma he can't do anything, their not fighting, what will be his reason if he Sparks bintu, what will be his reason right now if he shows her he is angry,
"You see...kou sister knows it's very bad... we're northerners fa...bamu daukan nonsense... wallahi namiji Mai hankali bazai auri such woman ba... after all addini yace ka nemawa yaranka uwa na gari..."bintu tayi adding looking straight into his eyes, Shima kallonta ya dingayi, they're just having verbal war,
"Well ni in kina da number ta pls ki bani... maybe in Karo daita....I can never judge people for their past or mistakes...after all nobody is perfect.. " Bai karasa ba tace
"Yaya Wai Kai baka San wacce ake magana ba Amma you're just backing her..."
"Don't Yaya me!..." Ya daka Mata tsawa sounding so furious, ahankali Amira ta Mike, plate dinta ta dauka faiz yace
"Ki hada na nawa...am ok..." Ya fada Mata sounding so calm, zagayawa tayi wajenshi zata dauka yaji hawaye ya sauka Kan bayan hannunshi, before ya daga Idanuwa ya kalleta har ta bar wajen, kitchen din bintu ta Kai plates din, faiz wasu just breathing heavily ya kalli bintu da tayi relaxing a kujera sai murmushi take, the next thing he heard was her saying
"Wallahi something doesn't deserve to be close to us at all..." Ta fada cikin whisper and cikin farin ciki, already yasan bintu ta fi Amira wayewa, how can you compare a PhD holder da kuma wacce tayi dropping out of school wacce aka kulle a daki for 3 good years, bintu mikewa tayi da plate dinta hannunta tana
"Sister..."







Alhamdullilahi
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 4






Zuwairat ummumaryam





4️⃣








Kaman yanda kuka sani Novel din nan ba na kyauta bane, dari biyu ne kacal ga wayanda suka sayi na daya, wayanda kuma Basu sayi na daya ba it's just 700, Zaki saks kudinki a 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, if baki saya 1 ba pls Kar ki sayi two ki cigaba da karanta na Allah yaisa din ban da damuwa da hakan, masu zuwa su fadamin ana sharing pls I don't have that time,wasu ma na kyauta suke baa karanta ba balle ayi sharing so ni am blessed.


Did you know we have whole lots of kayan mata, I mean kaya kala kala wanda zaki gyara aurenki da kanki, kayan mata ba asiri bane balle kice a baki wanda zai dinga baki kudi Amma kowa na son abu mai Dadi, if kin gyara jikinki wallahi na miji bazai kaurace maki ba, ki sani muddin kina da Dadi mijinki bazai taba fushin sex dake ba, don kou kunyi fada zai dawo yace ki bashi hakkinshi, muna da garurrukan magani kala kala, tsumi kala kala, gumba kala kala muna delivery both home and abroad through DHL.
Ina gingima gingiman mata muna da maganin slimming, lipton ne Amma yana saks yawan bathroom, muna bada 7 kan 1k kacal, don masu bukatar gwadawa, don haka we all have you ever wanted. Nagode





Ta fada tana mikewa tana bin Bayan Amira da ta shjga kitchen ta zuba plates cikin sink tana dafe sink din sai hawaye, her heart is boiling, wato this dirt will be on her for the rest of her life, hawayen are so rushing, inda zata San yanda zata iya guduwa ta koma bangaren ta don ta samu tayi kukan sosai da zata ji dadi, hear Bintu calling her in a very nice way ya Kara tabbatar Mata da cewa she's one of a hell corny woman, wato she's insulting kuma gata tana Mata Magana cikin so da kauna,
"My sister..." Bintu ta sake kiranta tana shjga kitchen din da plate dinta, inda Amira is a very good pretender da kilan bintu won't know easily Amma behavior dinta ya Riga ya tona Mata asiri,ai duk inda zata zauna muddin zata ji such story kou ba daita ake ba dole sai ta tsargu balle Kuma she knows daita ake, Jin bintu cikin kitchen din yasa tayi Saurin kunna tap din tana kafa bakinta gami da wanke face dinta, she pretend to be taking water,
"Naam..." Ta amsa Mata trying to sound ok
"Nima na ganawa plate din..." Bintu ta Fada tana karasawa wajenta tare da peeping face dinta
"Wai sister are you ok..."inji bintu,
"Ba komai..." Amira ta amsa  Mata Kai tsaye tare da daure face don already ta ga rainin hankali zalla,
"Naga kaman wani Abu na damunki.... anyway ki bar wanke wanken pls you know aikin masu aiki ne .." inji bintu that is sounding so friendly than ever,
"No...Bari in daurayesu.. "inji Amira that is trying so much to control her tears
"Ok Bari in koma falo...nasan an fara program dinmu..." ta fada tana juyawa face dinta dauke da murmushi na annashuwa, she won't even think of this right now sai in ta samu lone time ita kadai zata zauna tayi rawa tayi tsalle, already she knows Sam Amira is not even her class, Bata da what it takes to be close to inda take, the most annoying part is why he will defend her, now she feels hada Baki sukayi da faiz suka Raina Mata hankali lokacin first night dinsu, faiz da har saliva din bakinshi ya bushe sabida damuwa, shima he thought this won't come up again but he is wrong, na bintu is nothing compared to na siblings Dinshi especially Maryam that can slay his throat in an Bata wuka, she's the reason he is stuck with bintu in the first place duk hankalin shi ya tashj not because he cares about what bintu is saying sai don what Amira is feeling right now, yaga yanda ta shjga damuwa, ya mugun tausaya Mata, Bintu ce ta zo wucewa sai rangwada kawai take, hankalin ta kwance, it's like she won something, hannunshi Kan dining ya dinga binta da kallo, juyawa tayi ta kalleshi ta galla mashj harara tana cewa
"Anjita wallahi..."ta Fada cikin raini, he wants to handle her Amma this is not the right time, falo ta wuce Yana zaune Nan ya kasa mikewa, the thing is baKa Gama gane halin mutum sai ja Dade zaune dashi, he will never think bintu is like this, he wonders this sudden change, yasan it Amira data koma aiki yayi triggering kishinta, he will do anything for peace to reign a gidan ba don komai ba sai don yasan Amira will be at the suffering end, Sam Bai son hakan ya faru, bintu tafi minti goma da komawa falo sannan Amira dake wanke wanke ta samu ta Gama ta kikayi grooming kanta looking ok, this is what she's use it, she will cry one minute and the other minutes she will look kaman batayi kuka ba, shi dai fajz yasan she cried, Saida ta wuce falo ta zauna shima ya koma falon, bintu Kam tamkar anyi Mata albishir da aljanna, yau he didn't pretend at all wajen kallon Amira, he was just looking at yanda ta kurawa tv Ido Amma kasan ba kallon take ba, she's so absent minded, she wears this smile dake Kama tana kuka, she just wants to leave Amma what will be her excuse, tana Zama Nan Bangaren jar wajen karfe goma kullum and today she's not going to leave very early, bintu Sai janta kawai take da Hira inda Amira only answer with the shortest answer after like minti talatin da zaman ta ta Mike tana Cewa
"Sister...zanje..inyi sallah in dawo..." Amira ta fada tana mikewa,
"Aa kiyi Nan mna...pls Kar ki gudu ki barni..." Bintu ta Fada Tana marairacewa, Amira didn't have so much experience Kan rayuwa, the only thing she knows is pain, Amma halin bintu is something else, bata da word guda da zata iya describing halin bintu, inda ta San Haka halinta yake da tun farkon zuwanta ta janye daga gareta, the most annoying part is tana tunanin bintu knows about her past and decided to keep it Sai yanzun, she feels shawarar aikin data Bata jiya ya jawo Mata all this,
"Ba guduwa...zanyi ba...Zan dawo..." Amira ta fada tana tsaye yayinda fajz sai kallon ta yake Yana imagining what's going on cikin ranta,
"Ok...I will be waiting for you..." Bintu ta Fada Mata
"Kinsan ban Gama Baki labarin dazun ba.." bintu tayi adding
"Ok...let me come back..." Amira ta fada tana barin dakin, tun Bata karasa bangaren ta ba ta Fara kuka, da gudu ta shjga ciki ta wuce bathroom ta maida ta kulle ta zauna tana kuka Sosai, she feels this is going to be the worst, wato in fada kuke da mutum ka sani kilan kaima ka maidawa mutum Maganar da kilan ranta ya baci, dukda she knows she's never going to heat binta to smartness, tafita wayau sosai, Amma thinks this is going to be worst, this is going to hurt more than all of the pain she have been through, it's really good ace you have someone you can share something with, Bata da kowa, Bata da kawar da zata iya fadawa abinda ke damunta, she can't call her mother to tell her what she's feeling right now don tasan babu abinda Zata ce sai what do you expect, Zama tayi Kan toilet din ta dinga kuka, she cried and cried and cried imagining how it's going to be in the future, she knows her husband loves her Amma is only his love enough, is it enough da abinda zai dinga biyo baya, tasan already bintu is very smart, she's wiser than her and it's so clear now, it's so clear wayau gareta sosai, she can't beat that.

Bayan fitan ta fajz ya ya maida Idanuwan shi Kan bintu dake cikin wani irin farin ciki, he remembers he statement dazun wato maza Mara hankali ne zasu iya auren such mace, she have forgotten he have flaws too, she knows he drinks but Bata rabu dashi ba, that's love, in kana son mutum ba ka ganin laifin su kou da kuwa the whole world will see it Kai bazaka gani ba, yanda sad and dull face dinta ya Zama bright ya nuna she's so happy, wato sanin dark secret din kishiya abune dake saka matsanacin farin ciki, bintu da cikin ranta kwal wants faiz ya tado Maganar don a samu ayita, Amma sai yayi Shuru, duk rashin jinshi yanzun bintu wants to show she's way smarter than him, tasa ya koma kaman zakin da faratu, few minutes Bayan fitan Amira shima ya Mike ya shjga kitchen ya kuskura bakinshi ya fice, bayanshi bintu tabi da harara, tana ganin ya fita ta Mike da Sauri ta koma ciki, wayarta ta dauka ta Fara Kiran Hindu, Hindu tana picking ta fada Mata exactly what happened and how she goes about it
"I told you it's the truth....na sani don wayanda sukayi maganar Yan uwanta ne...they know her sosai..." Inji Hindu
"Ai Baki San wani Abu ba.... gobe kizo ki amshi wani Abu...I have to give you something for this happiness da kika sakani...did you know he loves her like hauka..." Bintu ta fadawa Hindu gaskiya lamarin, she never told Hindu faiz is crazy for his secretary, then his assistant and now his wife, kawai she made it look as if she's happy, she have been pretending Even when faiz zaiyi months Bai kusanceta,
"Wai da gaske kike...ashe love suke Sosai..."inji Hindu
"Ai abun baa cewa komai...ba karamin sosayya suke ba... could you believe in har Yana bangare na sai yaje nata sunyi Yan abun su kafin ta dawo...ai Ni Naga abinda yafi xare tsayi..."Amira ta fada sounding so happy
"Kilan Bai San she have a son ba kou...if not why will someone like faiz settle for less pls..." Hindu ta fada mashj
"Ai ya sani...don wallahi dazun that I made it look like a joke Baki gan yanda ya dinga tare Mata ba...har da fada min Nima inda ya biyemin da kilan yayi min ciki..." Inji Bintu
"Then kilan tayi mashi asiri... maybe family ma Basu sani ba...kilan Basu San she's a single mother ba don I doubt if har zaa yarda ya aureta... gaskiya da akwai wani Abu.  "Inji Hindu
"Ai yanzun dai ba wata matsala...did you know she have the nerves to Tell me Wai inyi abincin saidawa...with my PhD take cewa injr inyi abinci.. don ta samu ta dinga ci...can you believe that..." Dariya Hindu ta fara yi tana cewa
"Shegiya drop out...ance kou degree dinta Bata Gama ba...and she's his assistant..kou su Yan uwan nata cewa suke Wai har da asiri yasa ya Bata wanna matsayin tunda kou first degree Bata dashi..."
"Ai Baki San wani Abu ba...sai da ya Kai minzalin da in har ran Amira na bace tou ban da zamab lafiya... happiness dinta is my happiness.. don in har tana cikin Bakin ciki Haka zai zo Yana kumbure kumbure Yana Bata min Rai Nima..."bintu ta sake revealing another secret.. "
"Chabdin...Amma Kinga Abu... gaskiya it's not natural...babu yanda zaayi faiz ya dinga maki wulakanci dukda kinfita komai da komai Kuma ace ya makale Mata... "
"Ai yanzun I have a very big weapon against her.. yanzun dai ki tabbatar da kinzo gobe.. "
"Wai me Zaki bani ne..."
"That ring you're have been craving for..." Bintu Bata karasa ba Hindu ta fara ihu cikin farin ciki, she loves one of her ring so much, it's pure gold,
"Wai da gaske kike.. " ta fada Mata,
"Wallahi da gaske nake.... you don't know what you have done for me.... yanzun dai sai anjuma....'" ta fada tana kashe wayarta, she's so happy, jikinta na rawa ta Kira mom dinta ta fads Mata abinda ke faruwa, Daman her mother is not happy da akayiwa Yar ta kishiya (I know wasu will think why is this happening..saka kanki a position din bintu well you may do more...Daman it's kishiya ba abun so bace don most people suna neman kishiyoyin su da sharri, balle wannan ba sharri bane it's real, it's abinda babu kishiyar da zata boye maka wannan sirrin especially yanda faiz ya Riga ya nuna Bai da kamanta kou nice nasan kishiya ta Tana da Irin wanna secret din ai ta boni wallahi lol) wani irin farin ciki bintu ta shiga, mom dinta made it clear to her that Kar ta yarda fajz ya sake kusantar ta sai anyj HIV test, 
"Mummy in ma cutar ce na Riga na samu fa.. "
"Allah ya sauwake...kawai sai yayi HIV test tunda baa San irin runs din da yarinyar tayi ba..." Inji mom dinta, ita dai bintu  shuru tayi tana imagining sandar girman faiz dake Kai Mata duk inda take so, she can't just imagine tace aa, jiya ta hanashi she wasn't expecting to say no today, sallama sukayi da mom dinta she wanted calling her sisters sai ta ajiye wayar gudun Kar ya dawo ya sameta tana waya dukda tasan it's not possible,
"Alhamdullilahi am happy.  " Ta fada cikin matsanacin farin ciki, Allah knows she have been pretending to be happy, to be ok, kaman yanda he is pretending to love her too, she knows he doesn't care about her, tana kallon yanda yake kada abu Yasha in Yana bangaren ta, she have taken the picture of what he is drinking and ta gano maganin saka shaawa ne, she knows kilan Bai samun erection sai yasha, Kallon shi kawai take pretending not to know anything, all because of her, because of a second lady da kou cert Bata dashi, wani irin wulakantacen tunani bintu take Kan Amira.

Faiz Kam Daya fita sai da ya leka dakin Amira don ganin if she's alright sai yaga she's in the bathroom, kiranta yayi Bata amsa ba he knows she's crying,  he tried opening the door amma it's locked,
"You have to be strong ..Ina son ki sani this will still keep coming Amma I beg you be strong... you shouldn't cry because of this don ba kanki farau ba and it won't end with you...be strong because you know kinsan zamana kike Kuma I love you...am all that matters to you ba wasu ba...kou me zata ce maki kou wasu zasu fada maki don't cry pls.... you eyes have shed enough tear and it needs to rest now..." Faiz ya fada sounding so calm, Bai son yaji tana kuka, ranshi bace yake Amma yasab it's going to happen, yasan this is the beginning, tunda da akwai siblings Dinshi wayanda ba son shi suke ba and will be happy he is involved,
"Bari inje sallah in dawo . " Ya fda Mata cikin sanyimurya Yana barin wajen, har yaje ya dawo Amira Bata bude kofar bathroom din ba,  Amira Tasha kuka har ta godewa Allah ta zauna Nan tana tunanin rayuwar ta, wato da akwai single mistake da har abadan will haunt you, da akwai irin past din da Bai taba goguwa Bai taba barinka kayi total farin ciki, dukda halin da take ciki yanzun she can never say she hates nasir, asalima she feels kilan ba lallai ta sake haihuwa Dan da zata so kaman shi ba, she loves him sosai and she knows it's not his fault, she just pray Kar ya fuskanci discrimination a rayuwa like she's facing now, tana jin voice din faiz da ke fargaban Kar tayi anything stupid, tunda she have that heart of slaying he wrist he's afraid she may do something stupid, ahankali ta Mike daga inda take zaune ta wanke face dinta da soap ta sake alwallah ta bude kofsr, Yana tsaye ba kuka yake ba Amma idanuwan shi sun sauya kala sosai tana budewa yayi hugging dinta Yana cewa
"I beg you be strong...when ever she say something like that again kiyi Dariya dashi...she wants to hurt you and she won, Kar ki yarda ranki ya Kara baci.  Tell me what

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login