Showing 60001 words to 63000 words out of 167643 words
Chapter 21 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
hada kai ba, she told him dole ya ajiye sonta a gefe ya nuna mata other side of him yanda kou da wasa Kar ta sake rainashi that what she did so not good at all, fajz bai da wani aboki da zan fadawa such issues dole sai mahaifiyarshj, and duk abinda zata fada mashi yana amfani dashi without hesitation, he was like
"Iyami in ta fara Kuka fa...banson in bata mata rai she have been through a lot lately..."ya fada mata yayinda take fada mashi how to handle his wives especially amira data fita daga gidan yana mata magana "Amma gaskiya in haka zaka cigaba bazaka iya hada mata biyu ba, kai inshort daya ma gagararka zatayi, in banda abinka ya zaayi kana mata magana ta fice daga gidan kuma kace Kar kayi mata fada tayi Kuka...let her cry blood if she wants Amma wallahi in baka tashi tsaye ba kunya zakaji dan ubanka... yanzun bazakaji kunyar ace matarka daya ta haihu daya bataje ta ganta ba because of what happened between them?...ai kafin a gan laifin su sai an fara ganin naka because you're the man of the house... you have to put love aside ka ajiye amira where she belongs..." Mum dinshi ta fada mashi sounding so serious than ever, he understood her perfectly,
"If you like cry blood... you must behave well mannered...kou me zaayi maki leave them to me...Amma bazaki rabamin kan gida...last time ma you started the fight daya jawo aka kusa miscarrying babyna..." Ya fada mata sounding so angry and so pissed off, ta dade bataji yana fada haka ba, it's like he is just waiting to have the opportunity to talk to her to his satisfaction, amira daga wet face dinta tayi ta kalleshi sauke idanuwa yayi daga nata yace
"Yes ma'na karya nayi maki?..." Ya amsa mata bayan ta kalleshi irin kallon dake asking dinshi if he means what he said, amira sauke idanuwa tayi ta cigaba da kukan wannan takaicin wai kan kishiya ake mata irin wannan tijarar, it really hurts her,
"Now ki tabbatar you made it up to her...Zaki koma gida ..Zaki dafa abinci...when you're done ki fadamin zan zo in kaiki hospital...and another thing...Kar ki kuskkura ki kara walking out of me for any reason ...that should never happen again, duk wayewarki you're under my roof... you have to respect me... " Ya fada yana nuna mata yatsa sounding so furious kaman her tears is not burning him, Allah kadai yasan irin kokarin da yake watching her cry, he is so happy he seeks advise from his mother don yasan babu aboki da zai fada maka the honest truth haka, amira kanta kasa sai Kuka kawai take tana tunanin if he is the faiz da sukayi spending hot night jiya, he like an dauko wani an saka a skin din fajz, bata tabajin yana irin wannan ihun ba, it's so annoying, Allah kadai yasan irin yanda take jin haushin shi
"Na fada maki tun farko....na fada maki she's my first wife kuma dole kiyi respecting dinta...ita batayi bakin ciki da Zama dake ba sai ke kiyi bakin cikin Zama daita?..." Ya sake fada mats sounding so bitter like never before
"Tsakanin harshe da hakori ma ana fada...sai kice Zaki yanka alaka daita saboda abinda ya faru?...in my own house?... it's not going to happen..." Ya sake adding, this is like the longest statement she heard from this man here, all she's blaming right now is her mother that humiliated her a gaban faiz shi yasa ya samu courage yake mata irin wannan rashin mutuncin,
"Now go home...driver zai daukeki..." Ya fada mata atakaice, yana kallon yanda take kuke tamkar yace mata he is sorry Amma kuma ya dake sosai yaki fada mata hakan, amira dake Kuka mikewa tayi ta wuceshi ta shiga bathroom, idanuwa fajz ya lumshe tare da sakin ajiyan zuciya yana dora hannunshi daya kan chest dinshi, wani irin iska ya busar yana cewa
"This is a hard one,...am really sure no sex kwanan nan...zanci ubana..." Ya fada sounding so funny, he waited for kusan minti goma bata fito ba, ita kuwa amira tana cikin bathroom tana crying eyes dinta out saboda bakin ciki da takaicin kalaman fajz calling her a miserable person is the worst he ever said to her, batasan he wanted to show he is a man that's all not because he meant any of what he said, sai da tayi mai isarta ta wanke fave dinta ta fito, tana murda kofar faiz yayi saurin gyara tsayuwarshi tare da maido wannan bossy look din kan face dinshi, this time amira daukan bag dinta tayi ta wuce
"I said driver zai kaiki..." Fada mata as she heads out of the office, kou kallon Inda yake batayi ba, aduar da take Allah yasa yan waje basu ji ihun daya dingayi mata dazun ba, he called driver yaje ya kaita gida before ya dawo office dinta ya gyara file daya watsar da kuma laptop din to make sure babu abinda ya lalace ciki. Amira kam she didn't enter motar company balle ya maidata gida, kawai she went out ta samu abun hawa ta hau ta koma gida, tana zuwa kitchen ta wuce direct tana hawaye tana girki, the most annoying thing is that tasan tanayiwa makiyarta girki, Tasan baci zatayi ba sannan she knows she will pretend to love it, it's so annoying to be with two face people, she prepared abinda tasan zata iya, she didn't stress herself much, she's feeling so weak and kind of tired, stew ta tayi da sulalen taliyah, kou da ta gama falo ta dawo ta zauna tayi tagumi looking so bored, she didn't call him, bata damu kou ya dawo kou Kar ya dawo ba, he must pay for wannan ihun da ya dingayi mata, dukda bata da wajen zuwa she's going to revenge in her own way, mikewa tayi ta shiva ciki tayi wanka ta sake kaya ta dawo falo ta zauna, she didn't even taste salt din abincin data dafa balle ta sani if it's sweet or not.
Faiz kam kasa komai yayi, zaman office is not fun at all knowing amira tana gida crying and stuff, kou minti goma da fita batayi ba shima ya fice, office din ahmed yaje don ya bashi hakuri kan behavior Dinshi na jiya sannan ya fada mashi abinda ya faru, nan ahmed ya fada mashi ya daina bari anayi mata haka he assured him hakan bazai sake faruwa ba, daga nan kuma ya tambayi ahmed if what he did today was wrong bayan ya fada mashi yanda amira tayi behaving
"Aa kou kadan bakayi laifi ba... you did the right thing...kasan amira fa is very stubborn...very very stubborn... halin nata ne takeson nuna maka....kasan in ka biye mata sai kasha zagi don she will make your family see you as less of a man...don haka kou kadan bakayi laifi ba..." Ahmed ya fada mashi, ajiyan zuciya faiz ya saki yace
"But I was harsh on her....I even said her miserable life...bansan how she will feel ba... maybe I will beg her..."
Faiz da duk jikinshi yayi sanyi ya fada da sauri ahmed yace
"Aa don't beg her..." Ya fada Yana dariya sai kuma ya kara dacewa
"Lallai so mai saka mutum yayi taushi...ji yanda kake magana kaman ba fajz ba..." Ya fada Yana dariya, shima fajz dariya yayi Yana dan shafa goshinshi yana cewa
"Bazaka gane bane...I love amira kaman yanda nake son rayuwata....duk abinds banson ya sameni bazan son ya sameta ba..." Ya fada yana dariya shima yana blushing
"How's your sex life..." Ahmed ya tado maganar, dariya faiz yayi tare da sauki gaze dinshi
"Perfect...so perfect...amira really bring out the real man in me...I don't know if it's the love Amma I don't get tired of her at all...ni har kasa naji I need it right now..." Faiz ya fada yana dariya, shima ahmed dariya yayi Sosai saboda yanda faiz ke maganar sex kaman yana jin sanyi,
"Allah ya aurar da wayanda basuyi aure ba because a man without marriage abun tausayi ne .." inji ahmed
"Amin abeg..." Fajz ya fada sannan ya dora kafarshi a kan desk din ahmed yana cewa
"Let me relax here for a while before in tafi gidan tunda na kasa aikin komai a office kuma I can't just go home now .." ya fada mashi,
"Ok you're well come to stay for as long as you want..." Ya amsa mashi, nan suka dinga hira yayinda ahmed yana aikinshi, sai da ya bata wajen 2 hours wajen yace zai tafi tunda Yana ta jiran kiran amira kuma bata Kira ba.
Amira kam ta dade da gamawa Amma she's never calling him, she's never saying a word to him, tana zaune taji karar message cikin wayarta, wayar ta dauka taga an unknown number ne yayi mata message, ahankali ta bude, wani irin faduwar gaba taji ta ziyarceta saboda abinda ta fara gani, the message goes like this
"Ashe ke karuwa ce?...Amma gaskiya you have some guts...ki rasa family da zaki shigo sai namu?...tou wallahi you're in deep shit don sai mun tabbatar da kin wulakanta beyond your expectations...the best thing is ki tattara inaki inaki ki tafi with out causing any problem a family dinmu bane don nan ba dongeon bane da ake ajiye karuwai bayan sun gama iskancinsu... we're out for you... you don't belong here... you don't belong here at all...if har baki tafi hankali kwance ba I will handle you personally..from one of his brothers." Amira ta karanta jikinta na rawa tare da dora trembling hands dinta kan chest dinta, idanuwanta duk waje ta rasa abinda ke mata Dadi, she tries checking the sender on truecaller Amma babu suna, wannan write up ya mugun tsorata ta, she's feeling so scared, lokaci guda ta gigice ta fara hawaye, ta rasa sanin why her, why this family won't give her a second chance, kiran ahmed tayi, she didn't tell him what happened between her and faiz instead Ta fada mashi about the text, she was crying tana cewa
"Yaya I think zan hakura da aure in bar gidan nan...Kar su kasheni..."ta karasa mashi maganar tana Kuka sosai
"Pls send me the number..and the text.."ahmed ya fada mata sounding so broken and sad,
"Yaya no need...and I beg you pls Kar ka fadawa faiz..." Ta fada mashi
"Why bazan fada mashi ba ..ya dauki mataki kan masu abusing dinki haka...this may lead to depression...why zaa kyalesu..." Ahmed ya fada mata cikin bakin ciki
"Yaya I don't want to cause more problem...banson inyi abinda zaiss a dinga ganin ina hada shi fada da family dinshi...nidai I don't belong here like the writer said..." Tayi adding cikin Kuka tana sakin shessheka akai akai,
"Baby listen it's not your fault..duk wanda zaiyi maki wata manufa daban is an idiot and they're all entitled to their opinion... sannan karkiji tsoron komai it's just an empty threat...duk shege kou shegiyar data isa should come face to face.... alright?..." Ya fada mata, amira bata amsa ba ta cigaba da kukan ta itadai she thinks she can't do it anymore
"Now send me the number...let me check kou uban waye..." Ya fada mata, amira screenshot tayi ta hau whatsapp ta tura mashi, bayan sun gama waya ta cigaba da kukan, haka nan she feels she have cried enough, she keeps thinking of how to get rid of this mark amma she couldn't find any way possible, she remembers the happy days, lokacin da sukayi aure sabo, everywhere is happiness, tana zaune tana sake sake har faiz ya shigo bata sani ba, kallon ta ya tsaya yi, her eyes are swollen again, she looks so depressed bakinta bushe sosai, baisan abinda ya faru ba so eh was thinking it's what he said to her earlier, sallama yayi daga Inda yake tsaye Amma kou motsi batayi ba balle kuma ta amsa mashi, she's so lost in thought, ta zauna tamkar portrait, he even doubt if she's breathing, he walks towards her ahankali rike da car keys dinshi, sai da ya zo kusa daita ya danyi gyaran murya sai gashi ta firgita ta daga kai ta kalleshi tare da saka hannu daya ta goge dan guntun hawaye dake makale ga face dinta, da sauri ta sauke idanuwa tare da hade rai ta mike kaman babu kowa, she went straight to the kitchen ta dauko abincin data dafa ta jera a wata basket, binta faiz ya dingayi da kallo yana kallon yanda action dinta ke nuna she's mad at him, tana fitowa yace
"I didn't mean anything I said earlier.... especially Inda nace your miserable life..."ya fada sounding so calm don dukda ance Kar ya bata hakuri ji yayi he can't just do it,
"Sorry..." Ya fadawa amira dake saka hijab dinta tayi kaman he's not even talking, Inda take tsaye ta taka don riketa ta fixge daga gareshi ta dauki basket din tayi waje, da sauri ya bita ya amshi basket din yana cewa
"I said sorry...am sorry if I made you cry it's not intentional.." ya fada yana tafiya to keep up to her, she didn't say a single word, she heads straight to his car, budewa tayi ta shige without looking at him, baya ya bude ya saka basket din sannan ya dawo ya bude gaba ya zauna ya kalleta yaga her eyes are really swollen, sai shessheka kawai take, ya rasa Inda zai saka kanshi, he feels so much pain right now, he knows her behavior was bad Amma still yaji babu Dadi sam
"If you don't want to go to the hospital you can go back inside...if kina jin na takura maki just go back inside..."ya fada Yana kallon yanda take sakin ajiyan zuciya, still she didn't reply ganin Bata ce komai ba, sam amira bata damu da kallon da yake mata ba don abinds ke damunta da yawa cikin ranta, ta rasa abinda ke damunta she's so scared of abinda zai faru in taje hospital, batasan abinda zata tarar chan ba don duk dangi su zata tarar, tunda both bintu and faiz same family ne so tasan duk wanda zata tarar chan is their family, tana sake sake har suka isa hospital din, he didn't bother talking to her anymore as he knows kou yayi mata magana babu amsa, suna zuwa hospital ya fita ya dauki basket din itama ta fito, tun daga waje mutane su ne, da sun kalli amira sai su hade kansu waje guda su fara magana, ba wai tana jin abinda suke cewa ba Amma kasan who is quilty is always ears dropping, kunnenta na wajensu dukda she didn't look them faiz kam face dinshi babu alaman wasa, sai cewa suke
"Yaya barka an samu karuwa..." Ale fada mashi sai dai yayi nodding, amira na biye dashi bumper to bumper har suka isa dakin da bintu take, da akwai at least 8 mata cikin dakin, sallama sukayi aka amsa, gaidasu tayi Amma no body answered tamkar sun hada bakinsu, faiz ne ya katse silence din da
"Princess so Kinga latest mummy kou..."faiz ya fadawa amira dake tsaye gefe without talking to Bintu datazo gani, murmushi bintu ta saki ta kalli amira
"Sister Kinga babynki?..." Bintu ta fadawa amira dukds ita amira ta nuna she's not here for pleasentries don sam bata iya boye boye ba,
"Aa...ya jikinki..." Amira ta amsa mata kai tsaye
"Alhamdulliah...da an sallameni but I don't want to go home without our baby shi yasa..." Bintu ta fada sounding friendly, yanzun kam babu yanda zatayi kokarin maganar arziki da zata burgeta, there's nothing she will do that will make her fall for her munafurci ever again
"Ok..." Amira ta amsa mata atakaice, kallo daya zakayi mata ka gane she's not here because she wants to be here rather because she's forced to be here, fave dinta babu walwala at all, abinda ya sameta is no more a secret don duk sun sani, duk wani irin kallo suke mata fajz ya sake tabbatar da amira is indeed stubborn don yanda tayi tsaye bata zauna ba and she's not saying a word shows you can onlyw force a horse to river but you can never Force them to drink water, matan dake dakin sai kallon ta kawai suke as most of them Basu san ta ba sun dai ji labarin yanda kishiyar bintu yar bariki ce tana da yaro a gidan ubanta, nobody is even ready to listen to her side of the story, kawai all they hear is the other side of the story, kuma cikinsu babu wanda yake tunanin abinda ya sameta zai iya samunsu kou yaransu, they jump into the matter and made conclusion that's all, faiz kama hannun Bintu yayi ya zauna gefen gadon da take yana asking dinta if everything is ok with her , he told her da akwai kudi cikin bag daya kawo dazun, bintu mikewa zaune tayi ta kalli amira tare dacewa
" Zo ki zauna Mana..." Bintu ta fada mata tana nuna mata free space dake kan gadon, amira da kou daga idanuwa batayi ba tunda ta shigo tace
"Aa..nan ma yayi..." Amira ta amsa mata not looking at her
"Wai fatima wacece wannan..datazo kaman anyi mata dole ..." Kanwar maman bintu ta tambayi bintu,
"Mama... sister dita ce ..abokiyar zamanace..." Ta amsawa kanwar mamanta
"Shine kike haka kaman wata bakuwa?...ai wannan halin ba daidai bane..." Inji matar , tsoki yayar Bintu taja tana mikewa ta bar dakin,
Alhamdulliah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 21
Zuwairat Ummumaryam
Fajz bin bayan yayar bintu yayi da wani irin harara yayinda ya kalli matar da tayi maganar yace
"Ba haka take ba she's not feeling fine ne..." Ya amsa mata trying to defend amira dukda yanda take behaving right now is very annoying, kallo daya zakayi mata ka gane da akwai abinda ke damunta, he didn't even hear her greet bintu, sannan baiji tace ina baby ba, her attitude is something else, she looks totally pissed off, wato ta nuna mashi kana iya forcing dina in bika hospital Amma bazaka sakani inyi masu yanda kake so ba, matar da faiz ya bawa amsar baki ta tabe saboda t
Rashin kunyar faiz,
"Latest mummy me Kika ci..." Faiz ya tambayi bintu yana rike da hannunta, amira daga idanuwa tayi