Showing 21001 words to 24000 words out of 167643 words
Chapter 8 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
sai sunyi 50 pace sannan zai bar ta kwanta baby musu hakan sukayi, while she admires him for his character he also admires her for her obedience, she hardly argue much with him and he loves that so much, kou da tana da tsiwa he will still love her, he never expected this obedience from her as yasan she's stubborn at times, he remembers how she shouts at him, but now she's different, right now he is feeling inama he didn't met bintu in the first place da komai would have been better, sai da suka Gama tafiyar a suite Dinsu dake da girman gaske ya Bata baya Wai ta hau zai goyata tayi bacci, makale mashi kafada tayi tana Dariya,.
"Pls hau...I want to exercise Daman an Fara cewa am adding too much weight..." Ya fada mata,
"Kar ka kadani...nafi buhun shinkafa fa.. " ta amsa mashi tana Dariya
"Ki hau Mana ki gani...Allah yasa kinfi na masara..." Ya fada Mata, ganin ya amsa Mata da gaske yasa ta hau bayanshi ta makale hannunshi wuyanshi shi Kuma ya riketa, it's unbelievable he cried her for not less than 15 minutes, she got so comfortable that har bacci ya Fara daukanta kawai sai tajita Kan soft gado, dan bude idanuwa tayi
"Rest..." Ya fada Mata Yana shafa kumatunta, ahankali ta maida Idanuwa ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya, today is the first day tunda ya aureta Daya samu very lone time with her, jiya was at the office Amma not as much as today, kallon hot legs dinta kawai yake, shi dai Bai gan ta shafa cream Bayan ta fito ba but she's so glowing, shi dai he doesn't know if it's the over love that is blinding him from seeing her flaws but she's totally flawless to him, sai Daya tabbatar datayi bacci ya samu ya pen ya Fara loosing gashin kanta, wanann kitson yafi sati uku, har gida akazo akayi masu tare da bintu, yaga bintu ta kunce nata Amma ita Amira batayi ba, ba Wai the hair is rough ba but kawai Haka Nan he loves her loose her, he loves stroking her hair when baa kitse yake ba, Yana cikin aikin loosing gashin har Amira tayi bacci sosai ta farka, yanda yake juya kanta ya tadata daga bacci, she couldn't help but laugh at the way ya cire Mata gashi da pen, bakin biron cike da gashinta,
"Pls don't plait your hair daga yau..." Ya fada Mata looking so serious, murmushi kawai take with her eyes that looks so sexy especially when she wakes up from sleep,
"Nidai da gaske nake...ki bar gashin Haka yafi kyau.. it's easier for me to feel your skull..." Ya sake fada Mata Yana maida hankali ga loosing gashin, ahankali ta Dora kanta Kan kafarshi ya cigaba da Mata loosing gashin, it's really a very good thing that they're far way from home done before karfe uku duk Wanda ke family din faiz yasan who Amira is, and they also know about faiZ drinking habits, sisters dinshi took it upon themselves to tell duk Wanda Suka San Yana kusa dasu, not because they care much about bintu but because it's about faiZ, Daman sun tsaneshi, they hate him because he is the first male child, it's as if he asked to be made the first male, very few feels it's nothing tunda it's kaddara Amma most of the family was like
" ai dangin yarbawa ne..." Some Kuma was
"Duk irin wannan yasa aka so Hanashi auran wata kabilan Amma ya like..." Some Kuma was
"Ai wallahi sai ya rabu daita..." All sorts of things were circulating, hajiya Fatima da yaran ta Mata biyu have their own meeting inda Suka yanke dole alhaji ya fidda faiz daga family business tunda he is a addicted to alcohol, duk Hajiya kadijatu na zaune Bata San abinda ke faruwa ba, shi kanshi alhaji karfe biyu ya bar office ya tafi gidan alhamdullilah shamsu.
Alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 8
Zuwairat ummumaryam
8️⃣
Sanda yaje gidan alhaji shamsu was Still on his case na cewa Dole sai yasa faiz ya rabu da wannan Yarinyar, alhaji haruna dake zaune kanshi kasa yace
"I know what I did was wrong da ban fada maku ba...Amma nayi duk wani bincike da ya kamata inyi...abinda ya samu yarinyar Nan can happen to any of our children..." Bai karasa ba alhaji shamsu yace
"Don't even wish our children such evil..." Ya hantareshi sounding angry
"Ba Haka bane am not wishing anyone any evil...kasan mutum Bai wuce kaddararshi... sannan in Yar mu hakan ya...." Alhaji haruna Bai Karasa ba alhaji shamsu yace
"Will you stop all this excuses pls....see my final decision shine ya rabu daita...bazaayi Mana kwatance da dangin wayanda suke auren mutanen banza ba,...da abune da zai yuwu da kaima an Bari ka auri Hilda..."
"Yaya can you pls not talk about Hilda....pls..." Ya fada sounding so vulnerable daga Jin yanda yayi magana kasan an Kira sunan da is very important to him, many people won't understand why he let his son marry Amira despite her public scar, it's because he doesn't want his son to go through what he went through many years ago, yasan how it feels to loose someone you love because of customs and traditions, shi yasa ya tabbatar da anyi komai without delay,
"Ai ba maganar Haka bane...kana ganin da Hilda da wannan Yarinyar who is worst...Amma Still baa yarda ka aureta ba.. even when she's ready to do anything because of you...so yanzun ma bazai yuwu danka ya Bata Mana suna ba... just tell him ya rabu daita sannan yazo ya fada min why he is beating yaruwarshi...sai ya fada min inda yaga Ana dukan mace da har zai doketa with her condition..." Alhaji that is weak yace
"Duka Kuma...I didn't hear about this...."
"Ai shine na fada maka..." Alhaji ya fada mashi atakaice
"Nidai bansan wannan zancen ba...if ba damuwa. Ka barni Zan dauki mataki kanshi...."
"Ok...ka fada mashi Kar ya Bari yarinyar Nan ta Kai kwana uku gidan shi...if not Zan dauki mataki da kaina..." Ya fada mashi sounding very serious
"Yaya yanzun Bai gida yaje Abuja ganin clients...he will spend about 5 to days zuwa a week....Amma gaskiya maganar innfafa mashi ya rabu daita is something I can't tell him...Ina gudun rabo ya kashe ni..." Ya fada mashi cikin respect
"Gaskiya na dai lura Kaine ke saka yake duk abinda yake...ni na yarda ka turomin shi..."
"Pls Kar a raba su....pls a bar shi daita. " Alhaji ya Fada in a pleading tune, shi dai wanshi Bai da alaman he will let Amira and fajz be, kawai he have decided there's no way zaa bar ta a family dinsu and he also made it clear zaayi meeting that non of the family should do such things again, that duk Wanda yayi aure duk sanda aka gano abinda Bai da kyau game da wacce aka aura sai an sallameta daga family din that bazasu yarda a kawo masu mugun iri ba, alhaji ya kasa shawo kanshi Wanda Hakan yasa ya tafi, ya nemi number faiz yau ya Kai sau goma, Amma Bai Shiga, he wondered why no number shi Bai Shiga.
Hajiya da yaranta was having so much fun today dukda alhaji Bai Basu irin giyan Bayan da suke so ba, da akwai farin cikin gaske tattare dasu, hajiya Fatima ce ta Mike tana Cewa
"Bari in Shiga Bangaren mutiniyar..." Ta fada tana barin bangaren ta, (this is life, da akwai mutanan that derive joy and happiness from your pain, kawai su ganka a cikin Bakin ciki da damuwa ya wadatar dasu suyi farin ciki kou da suna cikin matsala zasu ajiye su haye Kan naka) hajiya kadijatu Bata San irin Gilman da ake a family ba saboda she doesn't have too many friends, ba don komai ba sai don taga son Kai cikin lamarin su day yawa Wanda hakan yasa taja kanta gefe, itama she's a troublesome person that doesn't take shits, she feels it's better ta ajiye kanta gefe da ta zauna dasu a Bata Mata Rai tayi retaliating a gan laifin ta, tunda sukayi waya da alhaji take aduar Allah yasa Kar a raba faiz da Amira, ita kanta she called him several times Amma Bai Shiga, she even called Amira too bai Shiga na bintu da ta Kira Kuma Yana shjga Amma baa dauka Jin sallama hajiya Fatima ya maidota hayyancinta, she was surprised that yau ta shigo bangaren ta tunda she can't remember when last she entered her apartment, before itama tana zuwa nata data gan she's the only one going there yasa ta daina zuwa saidsi su hadu a bangaren alhaji, amsa sallamar tayi tana kallon Hajiya dake shigowa ranta kwal, she just see something fishy in her eyes but can't describe what it is,
"Hope am safe wannan da Kika shigo yau da kanki..." Hajiya ta fada with a smile,
"Lau..." Hajiya fatima ta fada tana Zama tare da Dora kfa Daya Kan daya, she just looked around apartment din hajiya kadijatu don ta kusan shekara Bata Shigo Nan ba, the last time she came here was ranar da hajiya kadijatu Bata da lafiya ta shigo ta dubata, hajiya kadijatu ce ta Fara Kiran Mai aikinta don kawowa Hajiya ruwa sai hajiya ta Dan fashe da Dariya tana cewa
"Sai kace wata bakuwa...haba ..."
"Eh mana ai duk sanda kika shigo Nan ke bakuwa ce tunda you don't come here regularly.. " hajiya kadijatu ta amsa Mata
"Yanzun ma wani Abu ya kawo ni.. it's something very important..." Hajiya kadijatu gyara Zama tayi Tana cewa
"Toufa...mene ?..." Ta tambayeta sounding surprised
"Well kinsan kece mahaifiyar faiz...so duk abinda zaa fada kanshi kece Zaki fi kowa iya bada sheda kanshi...' Hajiya hade Rai Tayi tana Kallon ta,hakan Bai Hana Hajiya Fatima cigaba da abinda zata ce ba
"Da gaske ne faiz Yana shaye shaye?...am very concerned..." Ta fada, if you see irin wulakantacen kallon da hajiya kadijatu ta Watsa Mata kasan she's not kanwar latsa, zaman ta gyara tare da Dan gyara gaban rigarta before tace
"Oh...shaye shaye.. ni ban taba ji ba sai a Bakinki...Amma kina iya asking Wanda ya fada maki ya tabbatar maki.. ai ba sai kin zo kin tambayeni ba kina farin ciki.. "
"Oh Ashe dai da gaske ne...ai wnanan maganar da Kika fada ya nuna da gaske ne danki Yana shaye shaye Wanda har yasa yaje ya auro karuwa..." Dariya hajiya kadijatu ta saki dukda she's burning inside.
"Bari in fada maki wani Abu....duk lalacewar faiz yau he is equivalent to mata biyu...so duk yanda yake he is still the first male child of the family..." Hajiya ta fada Mata tana daga inda take zaune, saliva hajiya Fatima ta tsartar before tace
"Ai wallahi da in Haifi Dan da zai kawo Bata suna ga danginshi wallahi gwanda Kar in haihu ta all .."Bata karasa ba hajiya kadijatu tace
"Abeg madam go and sit down.... nothing can change his position in this family...duk yanda zakiyi you can't change that...nasan shine matsalar ki.... just go..." Ta
fada tana hadawa da yarbanci looking so carefree, Bata nuna Alaman tashin hankali ba at all, hajiya Fatima was just saying all sorts of things hajiya kadijatu dake yare tana fadin
"Duk nufinki Kan yarana Kan naki zai koma...duk sharrin da Kika kulllawa yarana zai bisu in har na kulllawa naki yaran in ba Haka ba zero plus zero will always be zero.." take fada Amma da yarenta, hajiya Fatima itama hawa tayi sosai tana zagin dangin banza dangi Mara asali magana dai Babu Dadi, sanda alhaji ya dawo he went straight to bangaren hajiya kadijatu ba don komai ba sai don right now he needs to know if faiz na da another number da zai iya samunshi dashi sanna ya fadawa hajiya what's going on yanzun Amma Yana zuwa ya Fara Jin hayaniyarsu, hajiya Fatima was so ashamed of herself ba don komai ba sai don itace a bangaren na kasa daita suna hayaniya, yanda alhaji ya Sha mur alone yasa duk sukayi shuru hajiya Fatima tayi Saurin barin wajen, Zama alhaji yayi ya dafa goshinshi, the first thing he asked for was wata number da zai iya samun faiz hajiya da sai da ta tabbatar hajiya Fatima ta fita ta Fara hawaye tace bata da another number, alhaji asked her if maganar Shan giyan fajz is real shima tace she doesn't know, kawai she's angry at bintu, it's like an hada baki daita Ana tonawa danta asiri.
Bangaren bintu Kuma she's not sure if she have done the right thing, kawai she's feeling ta Bari Kishi da shaidan yayi tasiri kanta, the thing is so Bai Saurin lalacewa Haka Nan, she feels she hates him Amma it's not like that, da karfe six tayi tagumi, she's just feeling maybe he will come for her don ta Kara Yi mashi wulakanci Amma he didn't, babu waya hannunta balls tayi expecting call dinshi, she feels she have given him the space he wants now he is going to have so much fun, wani irin haushi kawai take ji, data kalli cikin jikinta sai taji ya Gama daitaz when she remembers how he keeps promising to take good care of her sai sake Jin takaici da haushi, right now zuciya bazai harta ta nutsu ta gano she's at fault and she brings this upon herself ba, duk gidan yayi Mata babu Dadi dukda it's place she have lived all her life, her room is always as yanda ta barshi, right now sai ta Fara tunanin what if after ta gama tona mashi asiri yazo ya saketa ya barta da wanna cikin then ya kenan, then what if after everything an barshi da Amira ita Kuma ya saketa, she's feeling so much heat right now, Haka Nan sai taji da Bata taho gjda ba don she's feeling ta bashi abinda yake so. Mikewa tayi ta Shiga dakin mamanta tace
"Mummy banzo da kayana ba...Ina ganin zanje...in kwaso kayan da Zan dinga sakawa.. " ta fada kanta kasa, Baki mum dinta ta bude tana kallon ikoj Allah, she was just staring at her
"Kinji..." Bintu ta sake fada Mata,
"Naji me?...Amma gaskiya bintu kina bani kunya....am so ashamed of you...." Ta fada Mata, ahankali bintu ta juya ta koma dakinta, ita dai so da Kuma kishi Yana wahalal daita ba kadan ba.
Faiz da Amira are so far away from all the wahala going on right now, bayab sunyi dinner Yana zaune tsakiyar gado tana kwance ta Dora Kai Kan kafarshi ta sauya another simple dress,
"Kinsan me?.." ya tambayeta sounding so peaceful, Amira daga Idanuwa tayi ta kalleshi tana girgiza mashi Kai
"Well sands nake saurayi kou..duk inda naje ya burgeni sai ince duk sanda Allah yasa nayi aure sai na kawo matata wajen...I will just sit alone and imagine how it's going to be with my love by my side..." Ya fada Yana kallon idanuwan ta, murmushi ta saki
"And this hotel was one of the place I want to be with my love....sai Kuma wasu wuraren a abroad..." Ya fada Mata voice dinshi so calm
"Wayyo am lucky..." Ta amsa mashi tana kallon wannan mutumin da ya maida duhun rayuwar ta haske.
"Ai Baki gan wani komai ba...now that's it's just me and you we will travel alot ..zamuje places... zamuje countries kala kala .. sannan zamuje Hajj every 5 years sai umrah every year... insha Allah zamu samu so much fun..." Ya fada Mata Yana kissing dinta a goshinta, idanuwa Amira ta lumshe tace
"Allah yasa Kar wata ta sace min Kai kaman yanda na sace ka daga gareta..." Ta fada calmly don she's thinking suna zaman su lafiya ya Fara sonta ta kwashe shi daga bintu
"Baby let's assume kwace ni din kikayi da gaske am I worth it?..."
"You're more than Worth it to me..." Ta amsa mashi with a smile
"Am happy to hear that..." Ya fada Mata before yayi adding da cewa
"Wallahi I have so many future plans in Allah ya bar ni da Raina..kinsan I once told you bason aiki a company...I changed because of you. " Ya fada holding her nose
" Now I love business that inason Nima in bude nawa company with the combination of our names.. sai Kuma Ina son in bude branches a many places...then I want to have my own charity organization...shima with combination of our names...I have so many things in my mind...but above all inason ki Zama besides me until death tears us apart..." Ya fada mata,
"Now tell me what are your plans.. " ya fada Mata, Ajiyan zuciya Amira that is feeling so cozy ta saki tare da Mikewa zaune ta kalleshi,
"This place is so beautiful..." Was abinda ta fada looking so around her, Dariya ya saki Yana cewa.
"We can live here for ever if you want.. " ya fada Yana Dariya, idanuwa ta zaro tana cewa
"Joking..." Ta amsa mashi.
"Nidai tell me what are your plans in life... you're a working class lady Kuma nasan kina da ambition...pls share it with me..." Ya fada Yana kallon ta, kallon shi tayi ta dauke Kai tana Dariya
"Tell me Mana.. " ya fada yana marairacewa
"Well nidai I don't have much plans...kawai dai before da nake ganin bazan auru ba..at times I felt maybe if Naga saa matsa min I will move away from home.. go somewhere and start a new life..." Faiz zuba Mata Ido yayi Yana kallon ta as Bai taba jin ta Fadi something like this ba
"Really?..."ya tambayeta out of surprise
"Yes... that was before you showed so much interest in me . "
"Tell me more about it.. like Ina kike son kije... you know we don't do that here. " Fajz ya fada Mata
"Well I already did what people don't...so kaga ni Zama daban...kawai wata Rana sai in zauna in dinga tunanin if har Banyi aure ba Naga like zamana Yana damun iyayena I will just move away from home go somewhere...seek a new beginning...Zan nemi another aiki...Zan sama independent woman.. "
"Ohh... But Baki ganin like yanda kike da kyau men will be on your tails zasu dameki har su sakaki yin the wrong things.. "
"Nope...I won't let