Showing 99001 words to 102000 words out of 167643 words

Chapter 34 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

she stayed there for over 1 hour har fajz ya fita ya barta nan ya tafi bangaren ta ya Kwanta feeling happiness and at the same time fear, sai da yafi minti talatin da kwanciya amira ta dawo ta ajiye hijab da zanin data fita dashi, hannu ya bude mata ta taka ta hau jikinshi ya rufesu da blanket, he was saying things to her ears wanda ni banji abinda suke cewa, he didn't make love to her but the situation was so romantic, sunyi bacci zuwa around 4 ta bude idanuwa ta ganshi Yana bacci, she keeps looking at his sleeping face, he looks so peaceful, bakinta ta dora kan bakinshi ya bude idanuwa,
"Hey..." Ya fada cikin whisper looking so sleepy tana kan hannunshi daya,
"Make love to me..." Ta fada mashi tana kissing bakinshi, juyowa yayi tare da hugging dinta yace
"Pls no...not today... you look sick..." Ya fada yana rufe idanuwan shi, hannu amira ta saka wajen mararshi tana shafawa ahankali tana cewa
"Pls do me... sosai...ka tabbatar da ka cire min wani abu shaawa yau...pls..." Ta fada mashi cikin whisper da shagwaba, fajz na jin bacci sosai da bai ma jin abinds take cewa,
"Aa.." ya amsa mata with his eyes closed,
"Am serious..." T fada tana zurs hannunta cikin wandonshi, idanuwa ya sake budewa yana kallon ta
"Kindai san na fi kowa son tarayya dake kou...Amma yanzun ya zaayi in kusance ki kina cikin wannan halin..." Ya fada mata yana kallon yanda take shige mashi jiki, yaga dai she's really serious, nan ya rabata da duk kayan jikinta suka shiga wani duniya na shayar da junansu Dadi, she keeps repeating he should take all her libido away,
"Did you mean that..." Ya tambayeta as he is busy diving in
"Yes pls..." Ta fada makale dashi,
"Alright then..." Ya amsa mata, sai da ya kai karshe ya danne kan abunshi sama sai da ta saki wani irin azababben ihu, he keeps pressing forward tana ihu, she begs him to stop Amma he didn't, dayayi pressing up sai yayi pressing downz she sees this as a total wickedness, she wondered why she asked him to take all her libido away, with this kind of pain she's going through she's definitely not coming close to any man in near by future, legs dinta biyu kan shoulder dinshi, ya hade waist dinsu biyu waje guda, kou kadan baka ganin nata gaba, ya hade jikinshi da nata completely yana punishing dinta tana ihu yana kukan Dadi, he knows so many things about sex da he wants to practice with her Amma yana tsoron Kar ya takurata ta, da aka saka bikinshi daita babu abinda yake in banda koyan how to handle mace, he was afraid ba zai iya biya mata bukata ba tunda ta Riga ta san namiji Amma he was wrong, ya gano muguwar raguwa ce, hakan yayi mashi Dadi ba kadan ba. Sai da ya kusa sumar daita ya rabu daita don dukds ya samu natsuwa bai fita daga jikinta ba, he was trying to revive back to continue, amira taci bakar wuyan da tunda sukayi aure bata taba shan irinshi ba, da sauri ta taba gabanta kou zata gan jini because she knows ya ji mata ciwo Amma ba jini kou kadan, da sauri ta shjga bathroom ta hadawa kanta ruwa ta shiga ciki tana nishi, shigo bathroom din yayi yana dariya mugunta yana cewa
"Nifa babu irin harkan da ban koya ba...da dare ma zan nuna maki wani..." Ya fada yana shjga cikin tub din. Wanka sukayi ta rigashi fitowa,.

He didn't want to go to office, yana son yaje family house Amma sai amira tayi forcing dinshi to go the office daga baya yaje family house, he really needs to talk to his dad kafin ya dauki matakin daya dace kan Maryam. Wajen karfe goma ya bar gidan, har ya fita ya sake dawowa yana fada mata
"Ki gasa wajen sosai don na yau ba mussanman ne .." ya fada yana dariya har da gwalo, her face have settled compare to yesterday, tayi normal yanzun. Yana fita ta shjga bangaren bintu, chan tayi sallah zuhr da asr, mikewa tayi ta kalli bintu tace
"Sister zan tafi...dan Allah ki kula da kanki da kowa sosai.. " bintu take what she's saying as a joke tace
"Kaman wacce zata tafi wani wajen... you're so funny wallahi sister..." Ta fada mata, murmushi kawai amira ta saki ta fita. Bangaren ta ta shjga ta kwashi bag dinta bayan tayi mota da zai kaita park, tana fita ta saka bags dinta cikin motar tayiwa gidan kallon bankwana tana shiga bayan motar tare da sakin ajiyan zuciya, da sauri ta juya ta kalli gidan tana fashewa da kuka tamkar tace mashi ya tsaya ta koma ciki Amma sam she do not want to stop herself from getting freedom. This is Walk to freedom and she have the feeling she's going to be alright.





Alhamdulliah
2/2/22, 18:10 - Ummi Tandama😇: 33




Zuwairat Ummumaryam




Yanda take Kuka tana kallon baya wato tana kallon gidan faiz sai ka rantse kidnapping dinta akayi, she was crying out very loud without even Caring about the driver dake zaune yana tuki yana juyowa baya yana kallon ta, her cry was like irin kukan yaran nan da ake forcing dinsu out of place da Basu son bari, she keeps crying out loud with a heavy heart that made the driver say
"Hajiya bakiyi nisa bafa...naga kaman ba son tafiyar kike ba...why not ki koma..." Ya fada mata,sai lokacin ta tuna ba ita kadai bace cikin motar, da sauri ta zauna daidai ta cigaba da Kuka kadan kadan
"Ki koma...in ma sakinki yayi ki bashi hakuri..naga baki son tafiya...sai dai ku mata kuna ganin bada hakuri bada kai ne alhalin ba haka bane...su ma maza suna son a dinga basu hakuri..." Ya fada kaman he is Invited into the affairs or into the issues, amira didn't answer him because right now she can't even talk, tasan park din da zaa kaita, tasan a wata unguwa mai suna iddo zaa sauketa a Lagos,from the iddo to island bai da nisa sosai, the agent is meeting her a iddo if ta sauka daga park, duk tayi arrangements dashi, she wanted a furnished apartment, she have decided to go for the one at ajah tunda yafi sauki kuma she have learnt it's close to their big market, na lekki is too expensive bata san if zata iya samun 1m every year to pay for the rent na lekki, ance ajah ma is neat ba kama irin ghetto area din bane, she can't just control her tears right now, she can't control her tears that she's not seeing faiz today tomorrow or next tomorrow, she can't stop her tears because her dad will be disappointed in her again, then she can't stop her tears because she's going to bring more insult on her family, Alhaji haruna wato mahaifin faiz ta tuna, she remembers how he cares for her, he gave her importance dukda he knows her flaws,  sai kuma mahaifiyarshi that shows her love more than she ever expected to get from any mother inlaw, hawaye ta cigaba dayi, she keeps crying and crying sai dai ta rage ihun da take, tankar ta koma, tankar she should just go back since it's not late, tunawa tayi da fajz, she knows he will Miss her Amma remembering jiya that she was beaten black and blue bai hanashi romance da matar shi ba so even after she's gone yau kilan he will still have sex with her, yanda ya dinga kukan abinda ya sameta bata he will be aroused ba, now she knows you shouldn't get so attached to a man don biyan bukatansu is number one, what happened yesterday yasa ta yanke hukuncin tafiya for sure, in anyi nasaran kasheta yanzun he will continue living with his wife, ita an jawa mahaifin ta asara don tasan her mom won't really care at all. Tana hawaye har suka isa park, before ta sauka sai da ta goge face dinta ta sauka, biyan mutumin tayi ta kwashi bag dinta,she looks so nervous, she asked of the office din driver aka nuna mata, nan ta fada masu motar da zai tsaya a iddo take so zata shjga aka nuna mata da kuma kudin da zata biya ta biya, sun fada mata tafiyar dare ne. Nuna matar motar akayi ta shjga ciki, it's a very huge luxurious bus, she the first person in the bus dukda tasan wasu sunyi booking Basu kaiga zuwa ba tunda no need kazo da wuri tunda kasan sai dare zaa tashi, itama she knows faiz will be back very soon wanda hakan yasa ta bar gidan, in ya dawo ba halin tafiya kenan, da ta tafi tuni da baayi mata wannan dukan ba, bata bada sunanta na gaskiya ba a office dinsu drivers, she have decided she will change her name from Fatima AKA amira, she will go by Aisha, relaxing tayi ta dan rufe face dinta da veil dake jikinta, sanye take da one of her favorite  Riga wanda yasha expensive dinki, Wayarta ta fiddo har lokacin tana hawaye, she feels ya kamata tayi masu bankwana, she have yo tell them she's not going away to be a bad girl but she's going away to have freedom and peace,, the first person she wants to talk to is fajz, the first thing she did was screenshoting all the messages and the insult she have recieved from his family, all the threat, all the bad words, whatsapp ta shiga ta tura mashi, sam ba social media person bane don message data tura mashi since bai vude ba,  sai da ta gama tura mashi sannan ta rubuta
"Am sorry if I broke your heart...am sorry if I did the unexpected... there's limitations to what man can take...I would have preferred dying Amma like you said if I commit suicide then am going to hell... Allah knows how much I wanted staying with you...na kaunaci Zama da kai Amma as you see your people see me as unfit to be in your family..I was so stupid to think since you love me and your parents love me it's enough...I never knew I need your siblings and family's love too..ka sani har in mutu ba zan sake kaunar wani kaman kai ba...I love you and will always love you...pls don't stress yourself because of me...I promise bazan auri kowa in this life ba so that maybe one day we will reunite in jannah...pls take care of sister bintu and mini you (baby) and saura dake tafe...pls kayi hakuri...ka dauki kaddara kaman yanda nima na dauka...if na zauna zasu kasheni...the beating they gave me is a warning..I love you...pls don't be offended ban fada maka what they have been sending to me ba don nasan if na nuna maka  you will take action kuma ban gan amfani raba kan family ba, it wont make me happy to see you fight with your family because of me...am not worth it at all...pls forgive me my baby...i love you forever...bye..." Ta tura mashi via WhatsApp before ta shiga wajen mum dinta, she sent her picture of herself wanda ta turawa Ismail da ahmed, under it ta  rubuta
"Mummy don't worry am not showing you this to come back home...am showing don ki san na gaji ne that's why I did what I did...am sorry...pls pray for me...nayi maki alkwarin zan kare mutuncin kaina...I have learnt my lesson the hard way..dan Allah ki yafemin...ki yafemin kin haifi yar da ta sakaki hawaye ta hanaki baccin dare . Nasan haihuwata baiyi maki amfani ba ..I hope one day I make you proud..." Ta turawa mum dinta,  she sent all the screenshot of the insult to her mother then her dad shima tayi mashi heart breaking message ta dawo ta duba ahmed shima tayi mashi message dukda taga bai bude wanda ta tura mashi ba, kawai she decided to send him via messege ba whatsapp ba
"Yaya na my hope...nayi maka message ta whatsapp baka duba ba so ba zaka gane why am leaving now ba, yaya you have been so supportive and understanding, you loved me when everyone seem to run away from me...lokacin ka dawo ka bani hope ka bani daman da Ban taba tunanin can samu a rayuwa ba . I will never respect anyone the way I respect you....kayi hakuri da tafiyar nan da zajyi. .mummy tace jar in dawo gida sanna gidan miji is sweet but his siblings don't want me...bazan iya nuna mashi irin abinda suke min ba don ba son in raba kansu...yaya nagode sosai... saboda kai kai na samu abinda ban taba tsammanin zan samu ba... don't worry a kaina ina da kudi tare dani I will try very very hard to take care of myself...I love you so much yayana... nagode sosai Sosai " ta tura mashi, daga nan ta rubutawa Ismail nashi message din tana mai bashi hakuri kan Kar yayi fushi da mum dinsu, she told him she's going to be alright Kar ya damu, hakuri ta dinga bashi a rubuce ta tura mashi, tana gama message dinta ta kashe wayarta ta saka cikin hand bag dinta before relaxing a seat dinta tana rufe face dinta da veil, all through the message hawaye take, the kind of tears she shed lokacin da ta rubutawa faiz message is so emotional, she knows nothing she's going to write will matter to him, he is going to be so mad and broken. She keeps weeping silently.

Faiz kam tun around two yaje office din dad dinshi,  ya nunawa dad dinshi shi yasan Maryam ne and he wants to handle her himself
"On no account zaka dauki mataki da kanka...tunda yansanda are involved let them do their job...zaa gano who ever is responsible...and that person will be dealt with..." Alhaji ya fada mashi
"Dad kou nayi rantsuwa bazanyi kaffara ba...Maryam is responsible for this.. she's the only person that hate me so much...can't you see suna son suyi sending amira away?...Daman she said kou mutuwa zanyi sai ta rabani da amira and she's winning..." Ya fada sounding so angry
"Will you stop that nonsense?...nace maka ka bari a gama bincike.. tunda har Allah yasa da akwai pictures din wayanda suka aikata mata haka zaa gano who ever is responsible...." Alhaji ya amsa mashi atakaice yana cigaba da harkokin gabanshi like checking his laptop, fajz dake cike fam Zama yayi looking very angry, mikewa yayi ya kaman anyi pinching dinshi yace
"Dad since bazaka bari in dauki mataki kan yarka ha wallahi if anything happens to amira i will hold you responsible.. " ya fada yana ficewa a fusace, alhaji binshi yayi da kallo yana cewa
"Mahaukaci..." Ya fada yana maida hankali kan abinda yake. Fajz na ficewa yaso ya tafi gida Amma sai kuma yaga he have been sitting a office baiyi wani abun kirki ba, he is weak and tired, haka nan baijin dadin jikinshi, tamkar yaje ya kwanta haka yake ji, he sees his tiredness as a result of baici abun kirki jiya ba kuma he have yo ride amira hardcore yau, so he feels kilan shine ke getting to him, bai son ta takura masu da suyi abinci hakan yasa ya nufi wata restaurant that's he have been eating for very long ya nufa, yana zuwa ya zauna looking so sick, he was asked abinda yake so, cewa yayi ya bashi chips da kidney sauce, baa dade ba aka kawo mashi, to his surprise it taste so awful, they cook very well Amma yau sam abincin bai mashi Dadi ba, yana nan restaurant ya Kira amira, lokacin amira tana bangaren bintu sukayi magana har ta bawa bintu waya sukayi magana dashi, he told bintu yayi loosing appetite dinshi, she told him he shouldn't worry zai hada mata the best food ever if ya dawo yaci,. He feels relieved ya koma office, he didn't do much amma kuma bai koma gida ba. 

Cikin wayanda amira ta turawa message ahmed was the first to see the message, yana kan hanyar komawa gida message dinta ya shigo mashi,  he didn't open tunda yana kan express Amma yana isa gida which is after 5 ya bude message din, the beginning really scares the hell out of him, kou fitowa daga motar baiyi ba, he keeps reading, da sauri ya koma kan WhatsApp ya kunna data yaga bai loading sai ta tuna ashe tunda sub dinshi ya kare bai ma kara ba, nan take tayi sub sannan ya shiga WhatsApp, da sauri ya buds pictures din da amira ta tura mashi, hannunshi na rawa yayi zooming face dinta da kyau yana kallon how terrible she looks,  hankalin shi ya mugun tashi, bai san sanda hawaye ya cika idanuwanshi ba, sake komawa yayi ya cigaba da karanta message dinta, yana zuwa wajen kayi hakuri da tafiyar nan da zanyi yayi saurin kiran faiz
"Pls...pls...no no no..."yake fada jikinshi na rawa, fitowa yayi daga cikin mota yayinda matarshi da baby bump dinta ya fito ta fito don taranshi,
"Amira...pls don't do this..." Ya fada yana dailing number faiz da sai lokacin yake Shirin barin office, he didn't do anything throughout today, zuwanshi office yau is like zuwa ka zauna ka huta ka koma gida, wayar ahmed ne ya maidoshi hankalin shi yana gani ya dauki wayar kai tsaye ahmed yace
"Faiz...kana ina .." yanda ahmed yayi magana yasa fajz yaji yan hanjinshi sun katse,
"Off...ice...me...ne..ne..." Ya fada kaman he is finding it difficult to talk,
"Ina amira take?..." Ahmed ya sake fada mashi sounding so scared of amira leaving don right now he feels tama tafi already,
"Tana...gida .." fajz da bai san abinda ya faru ba ya fada sounding so scared don tankar he's having an asthmatic attack haka yake magana,
"Pls confirm...I doubt if she's at home.. she sent me Scary message...dan Allah check on her right now..." Ahmed ya fada sounding so terrified, he remembered sanda take cewa tunda baa accepting dinta gida she's running away to start a new life. Faiz komawa yayi ya zuana ahankali, wayar dake hannunshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login