Showing 3001 words to 6000 words out of 167643 words

Chapter 2 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

juye juye abinta Kan gado, now she's thinking meye qualifications din Amira, she never knows tunda Basu taba hiran karatu ba, now she feels tasan Amira Bata fita da ilimi ba as she thinks kilan itama cert dinta ba zai wuce na masters din ba unknown to her that kou degree Amira Bata dashi, kawai tana tunanin suna Chan office suna soyewa, sai Jan tsoki take a Kai akai
"Sai ya dawo ya dinga soyayyar karya..." Ta fada cike da bakin ciki, yau dai duk kishin da batayi ba a two months ago ya dawo Mata, it's all hurting her.

Fajz da Amira na dawowa daga lunch yayi hugging dinta Yana cewa
"Bari in je in Kira my queen..." Ya fada Mata,
"Nima banyi magana Daita ba...let me call her first..." Ta Fada tana barin shi da sauri ba don komai ba sai don ta Riga Kiran Bintu, wayar ta ta dauka ta kalli faiz tana cewa
"Duk kasa na mace da sister ta..." Ta fada Tana kallon faiz tana lumshe mashi idanuwa yayinda tayi searching number bintu tayi dailing, Dan Dariya ya saki Yana cewa.
"An fada maki ni na wasa ne....Daman bata barina in samu good time dake... kishi nake daita.." ya fada Yana murguda Mata Baki Yana kallon ta praying bintu picks the call. bintu dake kwance kallon wayarta tayi tace
"Hmmm lallai...wato an Gama soyewa..." Ta fada Tana kallon wayarta dake  faman Ringing, kaman bazata dauka ba tayi picking, cikin murya kasa kasa tayi Mata sallama
"My sister...I miss you Sosai wallahi...kaman na shekara ban ganki ba..."Amira ta fada Tana marairacewa tana kallon faiz dake tsaye Yana kallonta,
"Awwwnnnnn....I miss you too..."bintu ta amsa Mata calmly,
"Yau na Shigo sai bacci kike....I called you Baki tashi ba..." Amira ta fada mata Cikin shagwaba,
"Am sorry...bacci nake ne...." Bintu ta amsa Mata, Ajiyan zuciya faiz dake tsaye ya saki feeling happy, ya samu kwanciya hankali as they're talking,  Yana son duk tsiyar da zatayi tayi dashi Kar suyi da juna, yaga yanda 1 ta sukunkunce da safe because she didn't talk to her,
"Yanzun tell me me Zan kawo maki...." Inji Amira that's happy they're having this discussion
" Babu abinda nake so..." Ta amsa Mata atakaice
"Tam shikenan...sai mun dawo..." Amira ta fada Mata, faiz dake tsaye was just looking at her ya manne a jikin bango kaman Dan Karamin yaro, sai da suka Gama waya yace
"Nima na tafi in Kirata..." Ya fada Yana juyawa
"Ai sai ka Bari sai anjuma pls .." Dariya kawai yayi ya fice. Sai bayan 30 minutes ya kirata Amma sai Bata dauka ba,she watched the phone rang and Bata dauka ba,
"Ke Kika sani..."ya fada Yana Ajiye wayar, right now he is too happy to he sad, da akwai situation da in kana ciki babu abinda zaayi maka ranka ya baci. Karfe hudu da Rabi Suka bar office, yanzun ma hannunshi cikin nata,if there's one thing she knows is he loves her, son da yake Mata ba na karya bane, she have heard of people suna cewa in namiji ya samu abinda yake so ya Gama da Kai but with him it's not like that, son gaskiya yake Mata, inda irin mazan yanzun da Banda wulakanci babu abinda zai Hana ya dinga Mata wulakanci don yanda bintu ta iya girki Mai dadin dandano da kilan he won't eat her food, Amma Haka zai maida hankali yaci har yace ta Kara mashi, he never complains about her, bai taba cewa her food is half done or salty,
"Alhamdullilahi..." Kawai take maimaitawa cikin ranta, Yana isowa gkda yayi parking Amira tayi Saurin bude motar tana zare hannunta daga nashi tana cewa
" Let me go and see my sister...I know kilan ta dafa mana better..." ta fada tana fita sounding so happy she's back home, Sam Bata da single drop of kishi cikin zuciyar ta, Sam Bata da single bakin ciki,  ba Wai Bata don shi ba she loves him Amma Bata haukan kishin Nan dukda duk sanda yake bangaren bintu she do think Amma what Allah have done for her is unexpected, kou mamanta kullum sai ta kirata don taji yanda take, when she talks on Happiness sai hajiya ta samu kwanciya hankali, when she remembers she have a new car da mijin ta zai Fara koya Mata daga gobe sai taji wani irin dadi, tana fita Bata Shiga nata bangaren ba sai ta nufi na bintu, fajz da Bai gajiya da Kallon Amira Yana zaune cikin Mota Yana bin bayanta da kallo har ta shige bangaren bintu, duk yau bintu Bata fito falo ba iyakanta kitchen, tana bedroom dinta Tasha doguwar riga Mai Dan banzan kyau ta langabe, Amira na ganin Bata falo ta nufi bedroom dinta da sallama, Bintu na jin maganar Amira ta Dan tabe Baki before ta amsa sallamar Amira tana Mikewa zaune, da sauri Amira ta shjga ta ganta zaune Kan gado
"Wayyo sister kaman na shekara ban ganki ba...I miss you Sosai..." Amira that is so free da bintu ta fada tana Zama bakin gadon bintu tare da Ajiye bag dinta
"Me too..." Bintu ta Fada with a smile Kan face dinta but looking weak unlike yanda ta santa
"Sister are you alright?..." Inji Amira
"Me kika gani..." Bintu ta tambayeta
"Kawai you look a bit different.. " Amira ta fada Mata
"Oh ba komai... just tired ne....I didn't cook ma..." Bintu ta Fada Mata, Amira marairacewa Amira tayi tana cewa
"Wayyo yau nayi missing.. it's alright...Bari in Dan watsa ruwa in dawo in hada Mana Dan wani Abu..." Amira ta fada Tana mikewa,
"Nidai ban da appetite...sai dai kiyi me da mijinki..." Bintu ta Fada Mata, Amira da ta Mike tsaye Dan kallon ta tayi dataji tace mijinki, it sounds so awkward, Bata taba jin tace hakan ba, she always use yayana Amma yau say tace mijinta, she feels something si wrong don ita ba yarinya bace da Bata San change ba,
"Mijinki dai... yanzun dai Bari in Gama hadawa...sai Inga if zakici or not..." Ta fada tana ficewa daga dakin bintu binta tayi da kallo, fajz Kam falo ya tsaya sai da yaga Amira ta fito yayi kaman he is going inside, tana wucewa ya buga Mata bombom ta saki Dariya kawai tana ficewa tare da tunanin abinda bintu tace Mata, wato mijinki, faiz na Shiga ciki Bai tsaya a bedroom din da take ba sai ya wuce another ya cire Kayan Jikinshi ya Watsa ruwa tare da saka jallabiya sannan ya Shigo inda bintu take, tana ganinshi ta hade Rai sosai before ta gaidashi ya amsa Mata Yana kallon yanda take kumbure kumbure, cikin ranshi Kam Yana tunanin you're too small to make me sad right now
"Babe Ina abinci...am hungry..." Ya fada Yana kallon ta
"Banyi ba..." Ta amsa mashi atakaice
"Why?..." Ya tambayeta.
"Ban da lafiya..." Ta amsa mashi Kai tsaye, shru yayi Yana kallon ta,
"Sorry my baby..." Ya fada Mata dukda yasan she's alright, kallon shi tayi ta tabe Baki tare da kauda Kai gefe
"Kin Gama tunanin abinda Kikeson Yi...." Ya tambayeta don shi Bai son problem at all
"I want to work too..." Ta fada atakaice
"Ok...sai ki dage da nema...nidai Allah na gani ba Zan hanaki aiki ba Balle kice Ina son Kai...Amma kiyi hakuri ki haihu sai ki nemi aiki..." Ya fada Mata kaman he means it, ba don Komai ba sai don kar ta dinga tada mashi hankali kou ta nemi rigima da Amira don yaga she's upto something
"Yanzun Haka Zan zauna cikin gjda Kuna fita ku dawo ku sameni... "
'" Ikon Allah..." Faiz ya fada Yana calming kanshi down dukda she's behaving so annoying all of a sudden, yasan duk abinda take yanzun cikin kishi ne and in Bai bita ahankali ba matsala zaa samu,
"Yanzun dai ki Shirya zuwa anjuma zamu je family house,...' ya fada Mata,
"Me ake Chan..." Ta tambayeshi,
"Me ake a Ina?..." Ya tambayeta Yana hade Rai
"Chan family house Mana..." Bintu dake kule ta fada mashi Kai tsaye
"Sai ana wani Abu chan zakuje?..."
"Eh mana don Haka Nan ni babu inda zani...ba sai an fita Dani Dan dole ba..." Ta fada mashi tana gyara Zamanta Kan gado
"Bintu Hope you have got insane...ni kike kallon idanuwana kina fada min Magana Haka?...are you mad or something.. " ya fada sounding so mad at her
"Why are you shouting... At me....dole ne sai na bika da matarka?...kou da safe da kuka fita tare na fita daku? ..."
"You're mad... inshort I don't have your time... nonsense..." Ya fada Yana bar Mata Dakin, already yaga she's looking for trouble and if har ya ta Bata mashi Rai he is going to give it to her hot hot, kou kadan bazai biyewa abinda su dad dinshi da mum dinshi suke cewa Kan ya kokarta ya dinga faranta Mata ba, if after all he is doing she's still misbehave he will manhandled her, komawa yayi tare da relaxing Kan gadon dakin Daya koma, hannu ya harde Kan kirjinshj Yana girgiza legs ahankali, tunawa yayi da his Amira, Haka Nan sai ya saki murmushi, mikewa yayi ya nufi Bangaren Amira. Bangaren Amira Kan tunda ta dawo Bata zauna ba, kitchen ta wuce ta Fara dora ruwa before ta shiga bedroom ta cire kayanta ta shjga bathroom da sauri ta Watsa ruwa ta fito daure da towel,  simple Riga ta saka tare da Shiga kitchen din daure da towel din a waist dinta, tana zuwa taga ruwan na tafasa, it's not as if she knows what to cook, tsaye tayi tana kallon ruwan dake tafasa, Nan take ta samu idea din tayi masu White rice da chicken breast soup, rice ta zuba a boiling pot din, then ta fiddo chicken breast tare da carrot da duk abubuwan da zata bukata, tana cikin yanka albasa yaji wani irin hug bayanta, saursn kadan da yanka hannunta,
"Wayyo..." Ta fada Kaman zatayi kuka,
" What is my darling cooking?.." ya fada hugging her very tight yayinda yake daga towel dinta,
"Food..." Ta fada Tana kokarin matsawa daga gareshi, sake makaleta yayj yace
"Na hutar dake...kawai we should eat out...'" ya fada Yana daga towel dinta
"Pls ka Bari...I will cook... sister is not feeling too good....Kuma na Riga na saka shinkafa..." Maganar makale Mata yayi saboda yanda yake lalubar ta,
"Plz ka daina Mana... kitchen fa nake..." Ta fada kaman Bata son abinda yake Mata, kawai she won't tell him to his face Amma ya fiya jaraba,
"Off the gas..." Ya fada Mata
"What about the rice..." Amira ta tambayeshi,
"Ki barshi...muje daki ki bani tukuici na...." Ya fada kissing her neck,
"Pls ka daina..." Ta fada mashj not offing the gas,

Bintu na Ganin ya fita taja tsoki she's so angry and only Allah knows why, zaune tayi tana tunanin is she doing the right thing or not, she knows she's not doing the right thing, Bai kamata ace ta dagawa kanta hankali Haka ba don Kar azo ayi Mata Dariya, bayan Yan mintuna ta Mike ta  fita daga bedroom dinta, bedrooms dinta ta shjga taga duk Bai ciki, now she knows inda batayi misbehaving ba da kilan Yana bangaren ta, shi yasa akace in har baka iya zama da kishiya ba da kanka zaka korashi wajen abokiyar zamanki, falo ta fita taga vaj Nan, she just decided to  go to bangaren Amira, she wants to show Babu komai cikin ranta, Bata fiya shiga bangaren Amira ba,  sshe walks gently to bangaren Amira da Sallama Amma Sam basuji, suna kitchen faiz ya Hana Amira aiki, sai kissing dinta yake rungume daita Yana cewa ta bar girki ya sayo masu abinci ita Kuma ta like tace she must cook, cikin shagwaba tana cewa
"Leave me alone...ni ka kyaleni pls..." Take fada Mashi cikin shagwaba as she feels how serious he is to have her at the moment, bintu Kam bataji maganar da suke ba sai Kiran sister take, she Went to almost all her bedroom sai Kuma ta nufi kitchen, tun s bakin kofar ta Fara Jin faiz na moaning Yana cewa
"Pls bend well ...I will make it fast..." Yake fada Mata sounding so hungry kaman Bai taba sanin ya mace ba,
"No pls...wayyo ka Bari..." Taji Amira na fada mashi, jingina tayi da bango ta dafe cikinta, duk yanda take jin dama dama duk sai taji ranta yafi farkon baci, she's feeling wani iri, tunda suke da faiz Bai taba Neman wani Abu wajenta da Rana ba, it's only at night, and not with so much moaning, daji yanda yake magana kasan he have not started having her kawai he is moaning and pleading, he is begging her for sex,
"Dan Allah pls..."taji Yana fada Mata cikin bukata, she still hear Amira saying
"No...I can't...pls.. ka kyaleni..." Take fada Mashi, it's like anyi magneting dinta da wajen, Daman haka zaman kishi yake, he will say Zaiyi Mata good night Amma sai yayi hour Bai Dawo ba, ita Kam Bai wannan dadewa, he will spend few minutes wajenta with lots of kisses shikenan, Bai taba yunkurin wani abu daita if har Yana bangaren Amira ba, asalima karfe 8 ya tafi ya kwnata he will be waiting for her, several times in tana bangaren ta sai ta dinga ganin wayarta na haske wato he is calling her to come ta same shi, ajiyan zuciya ta saki tana tunanin Ina adalcin Daya ce zaiyi a tsakanin su, he promised to love them equally, Amma she's even stupid to think he will do justice tsakanin ita da Amira, she knows son Amira kawai yake,
"Dan Allah baby ki bani...am so hungry for you...I feel kaman na shekara banyi ba..." Taji faiz Yana fada Mata cikin wani irin yanayii, Bata San sanda ta Fara hawaye ba, sshe just feel she doesn't belong here,
"Kou yay kayi fa...ni ban iyawa...Kar ka lalata da yarinta ta..." Amira ta Fada Mata, ahankali bintu ta juya feeling so hurt inside, she can't hear any more words, Bata iya Jin anymore words from them, wato yau ma yayi, Kuma bangaren ta yake,
"Hmmm zanyi adalci..." Ta fada remembering how serious he is when he was talking so much about adalci, wato jiya data hanashi tabata it's nothing to him because he knows he will get it here, Bata Ida juyawa ba aka kirata, wayarta ne ya Fara Ringing, daga cikin kitchen Amira da duk faiz ya hanata sukuni duk yana kokarin cire towel din ita Kuma ta Riga Gam not letting him tayi Saurin daga Kai as she heard of the Ringing
"Baby...did you hear Ringing din wayar..." Ta tambayeshi, fajz da ya koma tamkar jariri Yana don nono ya makale Mata kafada with his two eyes closed,
"Seriously fa.." ta fada sounding so serious
"Ni banji komai baa..." Ya amsa Mata cikin shagwaba,
"Wallahi Ringing doyn wayar sister ne..." Ta fda tana zamewa daga gareshi,
"Kidai ce bazaki bani ba...ba matsala..." Ya fada Yana sakinta, da sauri Amira ta fito falo sai taga bayan Kan bintu da tunda wayarta ya Fara Kara tayi Saurin juyawa ta bar wajen, Amira zaro idanuwa tayi tare da bude Baki tare da komawa cikin kitchen da sauri ta kalli faiz da ya samu waje ya zauna with his hard erection tace
"Sister ce... she's the one..." Ta fada duk hankalin ta tashe
"Ok...why Bata Shigo ba..." Faiz ya fada idanuwanshi kaman Yana jin bacci
'"maybe taji what we were discussing....wayyo Allah yasa Bata ji ba...Kar ta dinga tunanin kou kana Bangaren ta kana yanda ka gandama Dani . " Ta fada sounding so disturbed,
"Banson Jin wannan maganar... yanzun zo ki zauna Nan.. " ya fada Yana nuna Mata abunshi kou kadan it doesn't disturb him,Amira da duk Tana jin babu Dadi rasa inda zata saka kanta tayi, she feels so ashamed she knows inda Bata ji abinda suke cewa ba da bazata koma da sauri ba, kawai she knows she heard what they were saying,
"Allah ya sauwake irin halinka..."ta fada tana barin kitchen din, da Sauri ta koma ciki ta saka Jean tana sakawa tana juyawa don Kar ya risketa, it's like he is always horny. Tana sakawa ta koma kitchen don cigaba da aikinta, Yana ganin ta sako wando ya saki Dariya Yana cewa
"Ode...in nayi niyya Yi ba Jean ba kou fence Zaki daura ai sai nayi..." Ya fada Mata Yana zaune Yana binta da kallo, Amira cigaba tayi da aikinta praying Bintu Bata ji abinda faiz ke fada dazun ba don if kou itace she won't like it.

Bintu na Shiga bangaren ta ta zauna karamin falo tare da dafe goshinta feeling so down and empty,
"Rabon wahala yasa na kamu da sonka..."ta fada Tana hawaye,
"Allah ka kawo karshen zamana da wannan mutumin...my heart feels heavy..." Ta fada wayarta na sake Ringing, dazun Hindu ne... yanzun ma she's the one, she couldn't pick don Kar ta gano something is wrong with her, sai wajsn Kira na hudu data daidaita kanta tayi picking,
"Kawas...inata Kira zan Baki better gist..." Hindu ta fada kaman she just won a jackpot,
"Hmmm sorry ban kusa Ina bathroom ne..."bintu ta amsa Mata calmly,
"Kina tare da kowa?..." Hindu ta sake asking dinta
"Aa...am alone...menene . " Inji Bintu
"Hmmm ai yau na jiyo Batu...did... you know kishiyar ki tana da yaro a gida?!!!..." Ta fada kaman ance just say it and win a billionaire Dollar saboda yanda jikinta ke rawa.





"Alhamdullilahi
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 3




Zuwairat ummumaryam



.3️⃣







Kaman yanda kuka sani Novel din nan ba na kyauta bane, dari biyu ne kacal ga wayanda suka sayi na daya, wayanda kuma Basu sayi na daya ba it's just 700, Zaki saks kudinki a 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, if baki saya 1 ba pls Kar ki sayi two ki cigaba da karanta na Allah yaisa din ban da damuwa da hakan, masu zuwa su fadamin ana sharing pls I don't have that time,wasu ma na kyauta suke baa karanta ba balle ayi sharing so ni am blessed.


Did you know we have whole lots of kayan mata, I mean kaya kala kala wanda zaki gyara aurenki da kanki, kayan mata ba asiri bane balle kice a baki wanda zai dinga baki kudi Amma kowa na son abu mai Dadi, if kin gyara jikinki wallahi na miji bazai kaurace maki ba, ki sani muddin kina da Dadi mijinki bazai taba fushin sex dake ba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login