Showing 30001 words to 33000 words out of 167643 words

Chapter 11 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

be compared to you....nidai ka Bari inzo hospital in kwana chan...kou Kuma in tafi gida.  I can't be in this house alone pls.  " Ta fada mashi
"Hakuri zakiyi.. babu abinda zai cinye ki...don't go home pls...ni banso kina zuwa gida..." Yafada Mata, she knows why, he said Bai son tana haduwa da kou Habib or Ahmed, shi yasa Bai son tana zuwa gida, hakan yasa ma tunda tayi aure Bata je gida ba har yanzun,
"Ok... shikena..." Ta amsa mashi calmly
"Good girl...now sleep well...lock everywhere..." Ya fada Mata, Hira suka dingayi har Dr dake tsaye ya gaji, Saida fajz yaga alaman zai juya ya fita yayi sallama da Amira, kashe wayar yayi gabaki daya.

Amira komawa tayi ta zauna tana tunanin abinda ke faruwa ta rasa sukuni, da sauri mikewa tayi ta kulle all doors to her part har na bedroom dinta,  she's use to sleeping alone ba don komai ba sai don kafin ta haihu ita kadai je dakinta ba Mai Shiga ba Mai fita, in har an shiga to mum dinta ne tazo dukanta. Yau taga Tashin hankali na kadan ba, ta rasa abinda ya saka fajz da looks so lively dazun rashin lafiya, she just wants to know but how.

Bintu Kuma duk yanda mum dinta tace Kar ta koma she didn't listen to her, Daman Bata zo da wasu kayan ba Haka Kuma keys din motar ta ta dauka tana kuka ta bar gidan, tasna she's the cause of all this, she's not an evil person that will be happy about what's happening, tasan in wani Abu ya samu faiz Bata San abinda zata fadawa unborn child dinta ba, Bata San abunda zata ce ya samu uban babynta ba, tana tuki tana hawaye, Tana Isa gidanta tayi Horn Mai gadi ya bude Mata gate, wucewa tayi bangaren Amira taga door dinta kulle, she doesn't intented to go to her part Amma ta tuna ba abinda ya hadasu, she's going to pretend nothing happened, dukda itama she didn't call her tunda ta bar gidan, Bata da idea sunyi tafiya sun dawo, tana zuwa bakin kofar ta dinga buga kofar kou karar kirki Bai fitowa balle Amira tajita, sai da ta gaji da bugawa ta bar wajen tana tunanin kilan tana hospital din, part dinta ta Shiga taga koina yanda yake, dakin shi dake part dinta ta Shiga ta kusa turning koina down sannan taga wayarta battery din ya mutu, da sauri ta jona wayar tana jiran ya kawo haske ta Kira iyami.

Iyami Kuma tana ganin alhaji bazai tafi daita ba ta Shiga bangaren ta da gudu ta dauko key dinta itama ta bishi, alhaji da ya Shiga  damuwa sosai Bai San taba biye dashi ba har saida suka isa hospital, tana parking ta fita da sauri tana neman wajen Dr, lokacin har a sakawa faiz Karin ruwa, Nan alhaji ya shjga inda Dr yake sukayi magana
'"Allah ne ya rufa asiri Bai shiga Kan titi ba da ba karamin damuwa zaa Shiga ba,...Amma sir...Yana da wata damuwa ne da zuciyar shi ke neman samun matsala.. " Dr da in yayi gudun tsiya yayi 30 ya Tambayi alhaji, alhaji da duk hankalin shi ya tashj kasa magana yayi, he is just feeling this boys pain
"I want to take him out...kana ganin he can travel..." da Sauri Dr din yace.
"Ai ba traveling bane matsalar shi...the only problem is happiness...in kunsan abinda ke neman lalata mashi zuciya kuyi mashi Kar kuyi loosing dinshi....duk inda zaa Kai shi yanzun the only thing da zaa Yi mashi shine a faranta mashi Rai..." Ya ya sake fadawa alhaji, their plan is really working don alhaji fita yayi ya Kira alhaji shamsu, kaman zaiyi kuka ya fara cewa
"Yaya...Dan Allah ka janye maganar Nan...ance in har Bai samu farin ciki ba Yana iya rasa ranshi...Dan Allah Yaya..." Alhaji haruna ya fadawa alhaji shamsu kaman zaiyi kuka
"Nifa Kar ka ja min sharri...daga fadin gaskiya sai ka Nemi ja min sharri kace Zan kasheshi...nidai in Kan wannan zancen ne daga yau Babu abinda ya shafeni Allah na ganin nayi iya kokarin ingan na gyara family a matsayina na babba.. " alhaji shamsu ya fada Yana kame kame ba don Komai ba sai don shima tunda yaji maganar faiz Yana hospital ya shjga damuwa don Kar ace sanadiyar rabasu da yazo Yi yasa ya mutu, kashe wayarshi yayi shi Kuna alhaji ya Shiga dakin da faiz yake kwance looking really sick drip na Shiga jikinshi Yana bacci saboda maganin da aka saka a drip din, hajiya na zaune ta Kama hannunshi sai kuka kawai take, sai da taga ran alhaji zai bace tayi shuru, kusa da faiz alhaji ya tsaya Yana kallon shi, ahankali ya Fara cewa
"If it's because of Amira kake neman swallowing zuciyar ka pls don't...daga yau Babu Kara shjga tsakanin ku..." Ya fada mashi kaman his eyes are open, hajiya Bata San alhaji really cares about faiZ sosai ba sai yau, sai shafa goshinshi yake yana magana in a very calm voice, Basu bar hospital ba har sai 12 na dare, wasu cousins Dinshi biyu suka zo zasu kwana dashi a hospital.
Family dinsu faiz is a very big one, suna da yawa sosai that in kana hidima kou baka Kira na waje ba sai ayi hidima lafiya, wace gari if you see how the hospital was so full tun wajen karfe 8, faiz look sick sosai don Daya farka cikin dare sai da yayi hawaye ba don komai ba sai don he feels if his plans fail then zaa raba Shi da Amira, Yana da damuwa cikin rashin sosai.

Amira Kam kou bacci batayi ba, sometimes in tana cikin damuwa takan samu tayi bacci at last Amma yau yanda taga Rana Haka taga dare, kou da kadan vaccu Bai dauketa ba, tana sallah ta kwanta thinking of what to cook for him, sai karfe bakwai ta tashi ta shjga kitchen tana hada ruwan tea sannan tayi Dan soye soyenta ta jera cikin basket, wanka ta shjga ta fito ta shirya, Bata bar Gidan ba sai karfe Tara saura, she's in a haste that kou kadan Bata lura motar bintu ba ta fice daga Gidan walking tana aduar ta samu abinda zai kaita hospital din, bata San wajen ba but she still holds the name of the hospital Daya fada mata sai da tayi tafiya sosai sannan ta samu Mai adaidaita ya dauketa bayab ta fada mashj inda zai kaita.

Itama bintu Bata samu baccin kirki ba ta Kira iyami jiya sosai Bata daga ba sai yau da safe ta kirata suka gaisa, dukda iyami is angry at her Bata nuna Mata ba, she asked her ya fajz ta amsa Mata da Yana lafiya
"Am sorry.. " bintu ta fda Tana kuka
'"it's ok..." Iyami ta amsa Mata
"Iyami pls wane hospital yake...' ta tambayeta, Nan iyami ta fada sunan hospital din,
"Iyami Dan Allah ki bashi hakuri... sharrin shaidan ne.. " ta fada tana Kik e
"Kina Ina ne?.." inji iyami
"Ina gidana. Na dawo jiya da daddare. " Ta amsa mata
"Well let peace reign...kece babba just let peace reign...har fada maki nayi in yayi maki ha daidai ba ki Fada min Amma dayake Baki daukeni uwa ba. Kou kilan ni ba yarenku bace..'"
"No iyami ba Haka bane...am sorry pls...ban karawa. " Ta fada cikin kuka
"Shikenan.. "
"Nagode iyami Bari in dafa abinci in kai mashi..."
"Ok..." Ta amsa Mata, sallama sukayi daita taji normal because she was thinking iyami will be so furious at her ba don komai sai don taga miscalls dinta da yawa, kitchen ta Shiga itama ta hada abinci Mai Rai da lafiya Sosai.

Sanda Amira ta isa hospital tna rike da basket, motoci cike da compound din hospital, duk yawanci family dinsu faiz ne, duk bai San sun zo ba because he is asleep again, wasu yanmata su uku gefe guda suna ganin amira Suka Fara magana, Daya daga cikinsu was like
"Wannan itace matar da Yaya faiz ya aura...wacce take da yaro din..." Ta Fada tana nuna Amira da Baki, duk kallon ta suka Fara Yi suna magana kasa kasa suna Dariya, some of the girls are not upto her age don in sunyi gudun tsiya suyi tsarar nazifa, duk jikinta babu Dadi ba don komai ba sai don she knows maganar ta kawai suke, tambayar wata nurse inda faiz take tayi aka nuna Mata Dakin, tana Shiga duk aka daga Kai Ana kallon ta, sallama tayi Amma duk babu wacce ta amsa sai wata kanwar faiz, ai the attitude alone make her want to run fast from the premises,
"Itace kou..." Taji Daya daga cikin su ta fada,
"Eh..." Wata amsa Mata, ji tayi kaman kasa ya tsage ta shige ciki saboda tsoro da Kuma kunya
"Ashe itace Yar iskar.... chabdin.. anji haushi..." Taji wata ta fada, the thing is Bata San masu magana ba, she have never seen any them dukda ha kallon su take ba, wasu ma dake gefe guda a wajen magana Suka dingayi kasa kasa sai suka fashe da Dariya, Amira tasan there's no way that she will sit between those people, ahankali ta juya rike da basket din data Shigo dashi, tana fita ta samu waje ya zauna tare da Ajiye basket din, dafe goshinta tayi tana boye face dinta Kar aga hawayen da take, she have never faced public humiliation kaman na yau, abun is so insulting, wato now she knows she's scarred for life, tasan this is never going to end
"Ke..." Taji an fada Mata kaman daga sama, da sauri ta daga kanta with wet face
"Sunana Maryam..nice yayar faiz.. nazo gidan faiz sau biyu Baki Nan...now you're here... abinda nake son fada maki is in kinsan abinda yayi daidai...in kin San ciwon kanki...ki tattara second hand body dinki ki bar gidan Nan... wallahi kou mutuwa wancan tsinanne zaiyi sai kin bar family din Nan... Kar kice ban fada Maki ba... wallahi ba buguwar zuciya ba kou buguwar rai ne sai kin bar family din Nan...ba zamu hada jini da karuwa ba...mu Yan gidan mutunci ne.... you're not welcome here. " Ta Fada Mata voice dinta very loud that wayanda suke dakin da fajz yake da Kuma wasu dakunan suka fito suna Kallon abinda ke faruwa, Amira dake zaune sai kuka kawai take at this point she feels she's never getting married again.. never!!! Mikewa tayi da sauri ta bar wajen leaving her basket a wajen, sauran kadan su ci Karo da bintu, kou kallon inda bintu take batayi ba ta bar hospital din Tana kuka,




Alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 11






Zuwairat ummumaryam






1️⃣1️⃣





Bintu bude Baki tayi ta tsaya Tana Kallon Amira that is walking as fast as her legs can carry her, she couldn't help but say
"Sister..." Ta kira Amira da sai kuka take tana goge face dinta Kuma tana tafiya da sauri, Amira heard her loud and clear Amma kou juyawa batayi ba Balle ta kalleta, she knows she's the cause of this, she must have told them all sort of bad thingd about her then me zaisa ta sake sakar Mata jiki, kalllon wani irin evil and pretender take mata, she sees her as someone who draw you close to them just to hurt you, she can never trust her again, balle Kuma ta bar Mata mijin ta bar masu family din daga yau, maganar Maryam is still ringing in her ears wato it's because of her faiz ke hospital
"Kou mutuwa wannan tsinanne zaiyi sai kin bar family din Nan..." Ta tuna abinda take cewa, bintu na karasawa wajen da Maryam take tsaye suna maganar taji Maryam tana cewa
"Wallahi na je gidan na ganta sai na wulakanta Mata rayuwa. " Ta fada taking it upon herself to ruin their relationship especially data gano how important she is to fajz, already tasan she's faiz's happiness, tasan he loves her like crazy, tasan without her he will be vulnerable and hakan zai sa ta tabbatar da sai ta raba su, she doesn't care about anyone but her self, she's a selfish person, mugun halinta yafi na mahaifiyar ta tunda ita taba nunawa karara babu boye boye like her mother, bakin halinta is all over her, fajz is her mortal enemy, she hates him sosai ba don komai ba sai don yanda dad dinsu ya dauki komai ya Mika mashi,gata as a first daughter Amma kaman Bata Nan, she never knows alhaji Yana nagging faiz sosai, she feels it's all about love a tsakanin su, yanda alhaji yayi replying dinta lokacin data fada mashi fajz ya auro karuwa shows he knows about it and still let him marry her because he loves him More than kowa, she hates he is the one that gives them allowance dinsu na monthly Dana yearly, it's so annoying, bataki ace yanzun as he lays there Bai tashi ba,
"Wallahi na sake ganinta kusa da inda yake wallahi bangan uban da zai hanani wulakanta Mata rayuwa..." Maryam ta fada sounding so loud
"Haba anty..." Bintu ta Fara fada Bata karasa ba Maryam ta juyo gareta ta nunata fa yatsa tana cewa
"If I hear anything from your mouth sai naci ubanki...Kar in sake ki sakamin Baki Ina magana..." Ta daka Mata tsawa, da sauri bintu taja bakinta tayi Shuru, dakin da faiz ke kwance ta Shiga, she misses him sosai that Bata San sanda ta saki Ajiyan zuciya ba, kallon shi kawai take tana kallon bakinshi, she just pray he make it easy on her Kar yace Zaiyi fushi daita ba don komai ba sai don tasan if har yasan what Maryam did to Amira it will be on her completely tunda she started it.

Amira samun abun hawa tayi ta hau tana kuka ta fadawa Mai adaidaita ta kaita gidansu, sai Bayan kusan minti arbain akayi saboda hold up, Tana Shiga ta goge face dinta looking ok dukda her eyes ya nuna Tana cikin matsanacin damuwa, she misses this house sosai, sallama ta dingayi a falo as she walks to her mothers bedroom, mum dinta na baccin safiya yayinda asiya da Nasir suna school, kaman daga sama ta dinga jin sallama, tana bude idanuwa sai taga Amira, da sauri Idanuwan Suka washe tana mikewa zaune bakinta bude Tana kallon Amira da tayi Kyau sosai ta Kara kiba skin dinta na daukan Ido with a bit of swollen eyes, kallonta tayi daga sama ahankali tayi kasa da idanuwanta tana kallon hannunta dake dauke da makeken zoben diamond,
"Mummy..." Amira ta fada tana Zama with a smile Kan face dinta
"My darling...kece haka...kou ki fadamin Zaki zo..."hajiya ta fada sounding so excited don kullum tana samun natsuwa sabida Amira is now married, da akwai Yan matsaloli Amma she's still happy
"Mummyna...Ina kwana..." Ta fada sounding very calm kanta kasa
"Lafiya lau my dear. Ya gida ya mijinki da abokiyar zamanki. " Hajiya ta tambayeta
"Lafiya Lau suke.. hmmm...Bai da lafiya...Yana hospital an kwantar dashi.. " Amira ta fada tana danne kukan ta,
"Subhanallah... Inna lillahi waina ilaihi rajiun...what happened..." Hajiya ta fada cike da damuwa, ajiyan zuciya Amira ta saki tana goge face dinta as she feels tears na zubo Mata
"Ki fadamin wani Abu ke faruwa ne..." Hajiya ta sake asking dinta cikin damuwa
"Mummy. " Amira ta fada Tana fashewa da kukanta da take dannewa, hajiya ba karamin damuwa ta shjga ba as Amira is crying, cikin kuka Amira ta fadawa hajiya abinda ya faru da why faiz is hospitalized da Kuma abinda yayarshi ya fada Mata, ajiyan zuciya hajiya ta saki tana cewa
"Ai Amira hakuri zakiyi...Kinga nazifa ma an samu wasu cikin dangin mijinta suna fadin maganar banza kanta balle ke da kika aikata?...ai hakuri ya Zama naki...tunda har Kika aikata irin wanna Kuma kija samu Miji Mai kaunar ki ai hakuri kawai zakiyi kou me zaa fada maki fushi ba naki bane...ni aduar da nake Allah yasa asiya ta samu Miji don nasan inda dangin nazifa sun San abinda ya faru da kilan Bata auru ba itama... yanzun abinda zakiyi shine hakuri,..." Hajiya ta fada Mata atakaice, Amira dake kuka daga Kai tayi ta kalleta tana cewa
'mummy...let me just come back home...nasan faiz na sona but Am scared of abinda zatayi min...am scared of her..." Amira ta fada cikin kuka
"Ai zancen ki dawo gida Bai taso ba... wane gidan Zaki dawo. Sai kizo kiyi min zaune cikin gida..haba Amira ai that is not happening at all...duk wulakancin da zaayi maki ke Kika jawowa kanki...so face it...wayanda basuyi laifi ba are suffering for it balle ke?...ai you're scarred for life babu yanda zakiyi sai hakuri...duk abinda zaa fada maki sai ki taushe kunneki...Amma Kar ki kuskura kice Zaki dawo gida..." Hajiya ta fada Mata atakaice tana daddaure face dinta yanda zata San she's serious, babu Irin complain din da zata kawo Wanda hakan zai sa ta yarda ta dawo gida, there's no way she will let her come back home ta zzauna gabanta don she feels bazata sake Samun Mai kaunar ta kaman faiz, she knows faiz na sonta. Ahankali Amira ta Mike tana hawaye ta bar dakinta, old dakinta ta shjga ta zauna tana kuka tana tunawa da abinda sister din faiz ta fada Mata.

Faiz Kam Bai tashi daga wannan baccin ba sai karfe 11:30, he is so dizzy saboda maganin baccin da ake bashi, yawanci mutanen da suka zo ganinshi sun tafi daga bintu sai kanwar shi da Kuma wata anty dinshi, ahankali ya bude idanuwa, bintu jin faduwar gaba tayi as she knows ba mutunci ya cika ba, he was expecting to see Amira a dakin sai yaga Babu ita, ahankali ya dinga bin faces din wayanda ke dakin, idanuwanshi na sauka Kan bintu ya hade fuska kaman Bai Dariya, the change on his face ya nuna Sam Bai son ganinta and she's not welcome here,
"Ya jikin..." Anty dinshi ta tambayeshi,
"Da...sauki..." Ya amsa Mata calmly, mikewa tayi tana cwa Allah ya Kara lafiya, ta fada tana tafiya, fajz gyara kwanciya yayi ya kalli bintu da kyau down to her stomach yace
"What are you doing here..." Ya fada voice dinshi kaman na mara lafiyar gaske, sadda Kai kasa tayi tana Wasa da yatsunta Alaman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login