Showing 18001 words to 21000 words out of 167643 words
Chapter 7 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
San sanda ta bude motar ta Shiga ciki ba, tana shiga ta kalleshi ta ce
"This is because of me kou..." Ta fada idanuwanta cike da kwalla
"What?." Ya tambayeta Bai kalleta ba Yana tada motar yayinda Mai gadi ta bude mashi gate.
"What's happening... between you and your wife.."
"Pls ban so...I don't want you talking about her..."ya fada atakaice Yana barin gjdan
"Wallahi aa I have to talk about it.. kasan abinda zai biyo baya kuwa?...ni zan Shiga matsala... wallahi in Bata Sona yanzun Kuma I can easily leave...Daman she welcomed me in the first place..." Ta fada tana kuka
"Mtwsss... rubbish..." Was his reply Yana tuki, Amira dake zaune gefenshi sai kuka take tana fargaban abinda zai biyo baya, she's so uncomfortable right now, she's so scared,
"Nifa kin isheni da wannan kukan...." Ya fada hankalin shi kwance
"I begged you yesterday ka taimaka ka faranta mata...am scared a fara zagina da past Dina again...am scared of trouble.. "
"Ni Kuma fa....don't I deserve happiness?...ni shikenan Haka Zan Kare...well let me tell you something.. being with you make me happy and duk abinda zai faranta min Rai shi zanyi....if she likes ta tafi...am done with this nonsense.. " ya amsa Mata atakaice.
Daman Amira gari na wayewa ta dauki car keys dinta ta bar masu gjdan, yanda idanuwanta Suka kumbura ya nunawa mahaifiyar ta da akwai matsala, she told her mother dukan ta yayi ta fada tana kuka kaman ranta zai fita
"Ai wallahi bazan yarda ba...in Haifi da ban dukeshi ba wani Kato ya bugar min ya... wallahi it's not accepted. " Ya fada tana daukan wayarta, babansu bintu da baj gari ta Fara Kira tana kuka Sosai itama Bintu da tar gaji da kuka was crying out loud, baban bintu is like alhaji haruna, Bai daukan nonsense at all Amma shine karami don Haka sai yace ta fadawa alhaji haruna abinda ya faru, cikin matsanacin kuka hajiya tace
"In fadawa alhaji kaman ba Kai ka Haifi Fatima ba ..Ina fada maka dukan tsiya faiz yayi Mata duk ya sauya Mata kammanni kuma ga ciki kawai don ta gano gaskiya game da matar da ya aura karuwa ce da dan gaba da fatiha a gidansu shine yayi Mata wannan abun sai kace in fada mashi..." Ta fada sai ka rantse bintu na kwance Rai hannun Allah,
"Kou meye kiyiwa Yaya magana...he will do the right thing...Bai yuwa in kamayi mashi maganar kaman kaina farau haihuwa... just talk to him..." Ya fada Mata atakaice Yana kashe wayarshi, hajiya Bata Kira alhaji haruna ba instead sai ta Kira babban gidansu alhaji haruna wato alhamdullilah shamsu, cikin kuka ta fada mashi faiz Yana son kashe Mata ya don ta gano matar da ya aura karuwa ce, maganar wani irin tsaye yayiwa alhaji don he is kind of confused, asking dinta yayi ta maimaita abinda tace ta fada mashi again, kashe wayar yayi ya Kira alhaji haruna da har ya isa office dinshi, yana picking ya Fara cewa
"Meke faruwa ne da bazaka fadamin ba..." Ya fada Kai tsaye
"Meke faruwa Kuma Yaya..."
"Don't ask me such question Mana...why will you answer a question with a question?... nace meke faruwa a gidan yaron Nan..." Ya sake asking sounding angry not because of abinda hajiya ta fada mashi sai because of maganar Amira da take da yaro,
"Wallahi Yaya ban gane abinda kake cewa...pls make me understand.. " alhaji haruna ya fada cikin more confusion
"Well tambaya ta farko shine matar da wannan Yaron ya aura yanzun tana da yaro a gida kou babu..." Ya tambayeshi Kai tsaye, alhaji haruna cire glasses dake Kan face dinshi yayi tare da yin Shuru for a moment, answering yes now is a big problem, yasan halin wannan mutanen, shi yasa ya tabbatar da anyi abun as fast as possible, this same man ya tambayeshi if anyi bincike kuma ya amsa mashi da eh kawai don kar a hana auren, he knows this girl is his son's happiness, yasan his much change she have brought to his son,
"Ai Yaya...I know..." Ya fada sounding so free
"I know Kuma...I don't understand that statement.. kasani before marriage kou sai Bayan anyi auren ka sani..." Alhaji shamsu ya sake asking Dinshi
"I know before the Marriage..."
"Chabdin... Inna lillahi waina ilaihi rajiun...Amma kana da hankali kuwa... anyway see me immediately... there's no way zamu hada zuria da such people...not now not ever!!!" Ya fada Yana kashe wayarshi.
Alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 7
Zuwairat ummumaryam
7️⃣
Alhaji haruna ji wani irin zufa yayi Yana keto mashi, ahankali ya ajiye wayar Yana goge goshinshi, he wonders why they knew within two months, Bai taba ketare umarnin wannan elder brother din nashi ba, kou sau Daya Bai taba kin bin umarnin shi ba, ahankali ya dauki wayar ya sake dailing number alhaji shamsu, picking alhaji yayi Yana cewa
"Ina jinka..."ya fada mashi atakaice
"Yaya...kasan I don't take such nonsense too...kawai nayi bincike na tabbatar da yarinyar Yar gidan mutunci ce...kawai kaddara ya Fado Mata..." Bai karasa maganar ba alhaji shamsu yace
"Ni ban ce ba Yar Gidan mutunci bace Amma we don't do that in this family...kou shikenan don bamu da iyaye mu bazamuyi abinda ya kamata ba...ka.mance what happened 35 years ago...ka mance how our parents are?...ba zai yuwu don Basu raye mu bar yaran mu su dinga abinda Suka gan dama ba ...Kuma Wallahi in nace naji dadin abinda kayi then nayi karya....ace kasan she's a single mother and you hide it from all of us is very insulting..." Ya fada mashi out of serious anger
"Yaya...am sorry....kayi hakuri nasan banyi daidai ba....the thing is wannan Yaron loves that girl sosai that she changed him alot..."still alhaji Bai karasa ba Dan uwanshi ya sake cewa
"Amma gaskiya ka bani mamaki...wato kilan kana sane yake cin mutuncin yaruwarshi kenan..."
"Bangane ba..."alhaji ya fada out of total confusion
"Ka Gane Mana...well we need to see....Kuma ka fadawa yaron Nan tun baa jimu ba ya sallameta ta koma inda ta fito bazamu hada jini da people da suke da such past ba....we have huge family reputation and yanzun bazamu bar son kanku ya Bata Mana suna ba..."Yana kaiwa Nan ta sake offing wayarshi,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun!!" Alhaji ya fada Yana Dora two hands Dinshi Kan face dinshi, statement din alhaji na cewa Yana sane faiz ke cin mutunci Yar uwarshi sounds so confusing, hannu yasa ya Kara daukan wayar ya Kira number faiz sai yajishi kashe, sake ajiya wayar yayi ya zauna Yana tunanin yanda zai bulowa wannan lamarin, it's going to be a big problem if har zaace faiz ya saki wannan Yarinyar, he sees yanda yayi adding so much weight daga auren, he sees peace of mind and total happiness with him, sannan he sees something he have never seen in his son wato maturity, duk behavior dinshi ya sauya and he knows it's because of her, he knows ba wani son bintu yake ba kawai ya aureta ne, abun ya dameshi sosai that shi da Bai fiye such magana da matanshi ba Amma wannan Karin sai da ya Kira hajiya kadijatu, tana picking ya Fara da
"Did you know something is happening between faiz da bintu?..." Was tambayar da yayi Mata Kai tsaye, this question hit her so hard that she have to say
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun..." Before adding
"Aa...pls what's the problem..." Ta tambayeshi voice dinta na rawa don tasan Daman da wuya faiz yayi adalci a tsakanin Wannan yaran biyu, tasan he won't do it at all don it's easy Said than done
"Well...Nima I don't know...kawai dai the family knows about Amira...and yanzun Yaya yace in fada mashi ya rabu daita.. " Bai karasa ba hajiya ta Fara cewa
"No no no pls...pls aa... they shouldn't do that...he deserves to be happy...don kawai tana da yaro sai ace ya ravu daita...haba Allah Yana yafe Mana laifi ya bamu second chance sai su suce ya saketa... daddy pls do something....don't let them separate them....pls..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali duk Wanda ke tare da faiz yasan Amira is his happiness and his better half,
"Yanzun gani Nan...na rasa Wanda ya gano wannan abun yaje ya fada masu...I want to know abinda ya faru tsakanin su day bintu...I hope he is not misbehaving..." Ya fada cikin sanyimurya
"Jiya he told me bintu ta gano who Amira is...so am sure bintu ce ta fada masu..."inji Hajiya
"Amma Kuma kince Baki san abinda ke faruwa ba..." Ya fada sounding angry at her
"Ai ban San is such case ba..." Ta amsa mashi,
"Yanzun dai layinshi Bai zuwa...if you get to him tell him to call me...dukda dazun yace he is meeting some clients a Abuja..." Ya fada Mata
"Ok...sai anjuma..." Ta fada mashi sounding so disturbed, kashe wayar yayi zai koma ya cigaba da harkokin gabanshi Amma Sam ya kasa ba don komai ba sai don rigimar dake gaba and he is still thinking why will bintu tell the head of the whole family abinda ya faru.
Hajiyar su bintu na Gama magana da alhaji shamsu, ta kalli bintu tana cewa
"Yanzun Zaki shirya Zan kaiki hospital a duba lafiyar ki...I just pray he have not infected you...ai duk na mijin Da ya auri second mace dole a guje shi..." Mum dinta ta fada wa bintu dake zaune a gajiye ga cikinta Daya fito sai ta swollen eyes tace
"Mummy...I really regret marrying faiz...na tsaneshi...mummy kin San har giya Yana Sha..." Ta fada irin baka son mutum din Nan kana son ka tona mashi asiri ka tozarta shi,
"Giya as in alcohol?..." Mum dinta da duk take jin wani irin takaici da Bakin ciki ta fadawa Bintu
"Eh mummy..." Ta amsa mata
"Hehehe...hajiya Fatima Bata San wannan zancen ba...." Ta fada tana sake daukan wayarta, jikinta na rawa ta Kira hajiya Fatima wato kishiyar hajiya kadijatu, tana picking ta fada Mata komai game da faiz da Amira, she really painted them black, suna Gama waya ta Kira yaranta ta fada masu the latest, you know when your enemies are looking for away to pull down by all means and they hear something like this ai shikenan, sai da ta Gama waya da yaranta ta Kira alhaji, alhaji da already Yana cikin damuwa kallon wayar yayi kaman bazai dauka ba sai Kuma ta dauka,
"Ashe danka mashayi ne bamu sani ba .. gaskiya an dauko mugun iri alhaji..." Ta fda mashi Kai tsaye
"Ban son maganar banza....wane danne mashayi.." ya fada Mata sounding pissed off
"Ka sani ai...bazaka ce baka San Dan bayerabiyar matarka mashayi bane.. ai ga ribar dauko..." Bata karasa ba alhaji ya kashe wayarshi, right now he is feeling kaman Ana son hura Mashi wuta sosai, sake Kira tayi sai ya kashe wayar gaba Daya. Dayan wayarshi ne ya Fara Ringing Yana dauka yaga it's Maryam wato first daughter dinshi, dauka yayi yaji tana cewa
"Wai Daddy da gaske ne matar da faiz ya aura karuwa ce Kuma shima Yana Shan giya..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali,
"Pls can you people just let me rest for now?...kinyi a kalla kwana uku gaki kirani ba and now you're calling me just to say nonsense....don't call me saboda such issues...in ba Haka ba ranki zaiyi mugun baci..." Ya fada Mata Yana kashe wayar, maganar shan gjya da ake Fadi seem like pure lies to alhaji, yana tunanin kaman Ana son Bata mashi suna ne kawai, wannan Dan small rigimar yasa yaji kanshi na jujjuyawa, har wani irin ciwon Kai kawai yakeji. Relaxing yayi kawai with his eyes closed.
Faiz Kam it's as if he knows something bad will happen, it's a real good thing da har Allah yasa ya bar kano ya Kuma kashe wayarshi ya barshi gida, ba komai yasa ya bar wayar gida ba sai don yasan in har ya tafi dashi Yana iya kunnawa Kuma tunda yasan bintu ta tafi gida zaadinga kiranshi, he didn't know it would be huge but yasan dole zaayi mashi fada, tuki yake hankalin shi kwance da wakar Maher Zain antassalam on replay, Amira dake zaune gefenshi kuka tayi sosai da ya Kama Mata hannu sai ta janye alaman she's mad at him,da suka zo kaduna ya tsaya don suyi breakfast Amma Taki Wai vataci, she's so scared of abinda zai faru tunda it will look as if itace tayi causing fada tsakanin su, ba kowa ke farin cikin ace sunanshi ya shiga middle of rigima ba, she's feeling so scared that she's going to be in middle of all this, abun tsoron is that bintu is family ita Kuma she's not, tasan in har bintu tafadawa family story dinta zaa tsaneta, she's not thinking zaa rabata da faiz but she feels she's going to face so much torment daga garesu, maybe at last she will feel she can't do it anymore, data Gama kuka sai ta San kalli faiz dake bin wakar hankalin shi kwance, Daya kalleta sai ta juya ta dauke kanta, kawai tana tunanin Bai hango abinda take hangowa shi yasa yake cikin natsuwa, tasan if he is thinking of future he won't be this so happy, tana ta sake sake har Suka isa Abuja, da akwai 5 star hotel da yake sauka duk sanda ya sauka Abuja, it's like a place away from Nigeria don in ka Shiga wajen sai ka rantse baa kasar Nan kake ba, tun daga zuwa Amira ta gan yanda maaikatansu ke kula da mutane, sun fita wani ya amshi keys din motar yayi parking wani ya dauko bags Dinsu, hannunta ya Kama Suka Shiga ciki looking so elegant, veil din rigar dake jikinta ya Dan rufe Mata face don Bata son a gan yanda idanuwanta Suka kumbura, the money he paid for seven days is so much that leave her mouth open, a Bata tunanin sai take ganin yayi yawa Amma batayi magana ba, suite Dinsu Suka je Wanda ke dauke da bag Dinsu ya bisu har Bakin kofar sannan ya koma, suna shjga ciki ya bi ta bayanta yayi hugging dinta Yana kissing wuyanta
"Baby kinsha stress yau kou.. " ya fada Yana fada hannunshi Daya Kan cikinta Daya Kuma Kan chest dinta, Shuru tayi Bata amsa mashi ba,
"Bari in hada maki ruwan wanka...sai kiyi sallah..." Ya fada Yana barinta, ahankali Amira ta zauna cikin Daya daga luxurious cushions dake cikin wajen, Bai Dade da Shiga ba ya fito Yana fada Mata taje tayi wanka, ahankali ta Mike looking so weak ta Shiga shi Kuma yayi masu order something to eat, Saida yayi alwallah ya fito and it's not his first time here so he knows where to face, sai da yayi sallah ya zauna aka kawo dish dinsu Amira ta fito daure da towel, it's as if she cried again, Bai ce Mata Komai ba har saida Tayi sallah ya Bata Kaya babu musu ta sauya daga abaya zuwa bump short da very light riga, yayinda shi Kuma Yana zanye da only boxers da single, hannu ya Mika Mata babu musu ta Kama mashi hannu, ware legs Dinshi yayi ta zauna tsakiyar kafarshi legs dinsu biyu ya zagaya hannuwanshi waist dinta yace
"Tell me what's the problem.." ya fada Yana shafa hanshinshi ga wuyanta dake kamshi despite Bata shafa wani abu ba, shuru tayi Bata amsa mashi ba,
"Pls mana...Bakison wannan zuwan da mukayi?... should we go back?..." Ya fada Mata kaman it's the only thing on ground, still she didn't reply him
"You're making me feel bad right now.... don't you want to be with me alone..." Ya sake fada Mata sounding so disturbed
"Ba Haka bane....kawai am so scared ne . " Ta fada mashi voice dinta na rawa
"Scared of what again.. " ya tambayeta
"Of what's going to happen when sister tells all the family about me..."
"And so what..."
"Wayyo Allah understand Mana..." Bata karasa ba yace
"Wai understand what.. nifa the only thing I understand shine kawai kizo muci abincin then make the most out of this place..."
"Nidai am scared Kar su..." Bata karasa ba yace
"Don't be scared of anything...the only thing you should be scared of is me...don am going to do rough things to you.." ya fada Yana Dan biting shoulder dinta Yana Dariya, janye shoulder dinta tayi tana cewa
"Pls let's be serious.."ta fada kaman zatayi kuka
"Ai kinsan am serious...I don't joke.. "
"You have misunderstanding because of me...and she left...hakan ba abun damuwa bane gareka . "Ta sake fada sounding so tensed
"Aa...she doesn't live because of you.. it's because of herself...kilan ta daina Sona...shi yasa ta tafi..." Ya fada holding her tighter
"No... it's because of what I said...shi yasa ta Fara Jin haushina..." Ta fada mashi
"Yanzun dai let's make a deal..har mu bar Nan in Kika Kara Maganar wata...then your punishment will be 5 rounds..." Kafa ta Fara bugawa kasa tana mashi kukan shagwaba, Dariya ya farayi
"Well I take that as a yes..." Now tashi muje muci abincin sannan in kwnace wannan gashin da kike fama dashi..." Ya fada Yana mikewa daga bayanta, she knows if she says anything again zai cika Mata alkawarin Daya dauka, itama mikewa tayi zata zauna yace ta dawo Kan kafarshi, at times she feels son da yake nuna Mata yayi yawa, he treats her like a complete queen, ita Kam tana ganin in Haka auren Mai Mata yake then she will marry a married man over and over again, kou sarauniya Bata nuna mata gata, one thing she can't say is Haka yake nunawa bintu itama don har yau Bata San she's the only queen in his heart ba, Bata San she's his first love ba, she will love to spend the rest of her life with him, she loves everything about him, she have never heard him complain of anything, with him everything is laughter, who will say that her harsh and annoying boss could be this romantic, Bata San that first day she saw him she just met her future husband and happiness ba, the only thing she hates is how he always tear her without sympathy kafarshi ta zauna ya bude abincin yangayu da aka cika masu table dashi Yana Bata Yana ci, sai da ya tabbatar ta koshi ya zagaya hannunshi waist dinta yaci ya koshi sosai Suka Mike, cewa yayi