Showing 138001 words to 141000 words out of 167643 words
Chapter 47 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
haka zaka ki mutum sosai, she just pray he will say go to hell ke da abinda ke cikinki, she knows it's hard ya ce hakan tunda tasan how he loves children, Amma kilan yanzun since he hate her he will hate her baby, tamkar kar ta kirashi haka take ji, whatsapp dinta ta shjga tayi unblocking number shi sannan ta kirashi a video call, goge face din wayarta tayi sosai yayi very clean yanda zai gan abinda zata nuna mashi, she doesn't know how to break to him instead he should see it, cikinta waje tana cikin blanket dinta. Tana kira fajz ya dauki wayar ya rike Amma baiyi picking ba sai da ya kusa tsinkewa ya daga, nan ya ganta kwance with a totally different face kaman ba ita ba, he doesn't know if kiba ne tayi haka kou kuma she's sick or something but he didn't say anything instead sai ya zuba mata idanuwa, amira itama kallon shi kawai take, he have changed sosai looking more breathtaking than ever, indeed ya manta daita because he looks perfect to her, idanuwa ta lumshe ahankali tare da maida dayan hannunta cikin blanket just looking at him, face dinta kawai ne take haskawa, he was just staring at her ita ma looking at him,
."hi..." Ta fada idanuwanta half close half open, he keeps looking at her not saying anything kaman bai jita ba, he's not even blinking yana tunanin da akwai sakkaya tsakanin shi ta ita don she damaged him beyond words,
"Remember me now..." Ta sake fada mashi sounding so horny kaman shegiya, she's so going crazy tamkar ta jawoshi ta cikin waya haka takeji, she knows that Inda suna tare da ba karamin hauka zasuyi ba da kilan sun zubda cikin, faiz was just staring at her yana tunanin what happened to her because she changed sosai in just 8 months
"What happened to you..." Was abinda ya fara face dinshi babu walwala babu wasa at all.
"This .. happened to me .." ta fada tana yaye blanket da take ciki tare da haska cikinta dake kwance on it's on da camera dinta, faiz ji yayi saliva din bakinshi ya bushe lokaci guda, murza idanuwa yayi because it's kind of confusing if cikinta ne haka kou wani abu ne,
"You see what happened to me now?..." Ta fada mashi tana maido camera dinta kan face dinta
"Pls take it back...let me see that. Again..." Ya fada kaman zai zare saboda tashin hankalin abinda ke faruwa right now, babu musu amira ta sake maida camera din this time she stood up ta tsaya babu riga a jikinta tana shafa cikinta da hannunta mai ring dinta faiz was like going insane knowing amira is carrying his child, kou kadan baiyi wata tunanin if it's his own kou wata naughty taught ba,he knows she's carrying his baby
"Oh my God..ya Allah..." Ya fada yana nishi sounding some how kaman his loosing his breath, yana rike da wayar yana kallon cikinta da wandonshi dake waist dinta yaje wajen dispenser ya zuba ruwa yayi sipping
"My pregnancy...my child... you carried my child... for months... without... letting me know....what sort of a monster are you....who does that if not a monster..." Ya fada yana kurban ruwa after each word don ya samu saliva sake next word, amira was just looking at how surprised he is and she still showing him her big tummy
"Are they twins?..." Ya sake asking saboda yanda girman cikinta yayi yawa,
"No...one..." Ta amsa mashi
"Are you sure.. it's too big...oh my goodness am going crazy...amira kin cuceni...kin cuceni... you have taken the most precious moments away from me...kawai because of what my family did...ya rabbi..." Ya sake fada yana komawa ya zauna sai kuma ya sake mikewa kaman mahaukaci,
"Am sorry.. I couldn't stand the pain anymore...I thought it was over...Amma I was wrong... destiny have way of connecting people for ever..." Ta fada mashi tana zama kan single chair dake dakinta facing herself with the camera daga face dinta har zuwa kirjinta waje, faiz zubawa kirjinta idanuwa yayi as they're very very swollen too,
"But how could go through this alone pls...how how could you carry the burden that's meant for two...how do you sleep at night when you're supposed to be curdled...amira kin cuceni...pls ki yafemin if nayi maki abinda yasa kikayi min haka..." Ya fada idanuwanshi cike fal da hawaye,
"Am sorry too...I just wanted to let you know I am pregnant and will be due in the next 3 weeks..." Ta fada mashi cikin sanyin murya, goshinshi yake ta murzawa
"Will you tell me where you are now... not for my sake but for the sake of my child...our child..." Ya fada hawaye na zuba daga idanuwanshi, shuru amira tayi tana kallon shi,
"I never knew I would cry because of you again Amma see me...I loose everything... Maryam was behind everything not because she hates you but because she hates me...bintu left me and I heard she will get married soon..." Amira couldn't believe her ears
"No she won't leave you because she loves you so much to do that..." Amira ta fada mashi, wani irin haushi ta bashi ba don komai ba sai don she's saying ita bata sonshi kenan that's why she left
"She did...and you did too...and you never looked back...not once...did you hate me this much. " Ya fada sounding so bitter,
"Kou sau daya bakiyi missing dina ba...I thought I was a good man in everyway that any woman would like to be with me for eternity Amma I was wrong.. you leaving without missing ya nuna I suck in everyway..." Yayi adding new tears na fita kaman mace, amira was so broken,
"Am not going to say dole ki dawo gareni Amma you have to give me the chance to be a father to the child I fathered..." Yayi mata adding, amira lumshe idanuwa tayi voice dinshi har cikin brain dinta, idanuwanta lumshe tace
"I missed you every day and night... wannan cikin came with a special desire to be with his or her father...I have never wanted a man like I want you...my Dr have to give me medication to slow down my desire...I slept with your singlet and shorts ba don komai ba sai don kawai it makes me feel as if you're presence..."da sauri yace
"Let me be present pls...I can be present in few hours if you want me too...am alive and illusion...my singlet and shorts bani bane...gani nan...am the one you need...I beg you amira am on my knees..." Ya fada yana kneeling kuma showing her he's on his knees,
"Let me be a father to my child...I beg you... don if you say no you won't like my actions..."
"Are you threatening me right now?.."ta fada mashi tana maids camera baya showing only her tummy Murmushi ya saki with tears all over his face yace
"No...aa who is me...who are me...who be me....I can't threat you...am begging you...am on my knees begging you pls..." Ya fada mata yana kallon cikin, amira was just thinking if she can let him come where she is,
"Then what will happen if kazo...sai kace mu koma kano?..sai a sake cewa taje karuwanci ta dawo?kou a fara cewa kilan ma cikin ba nashi bane.... people will never accept me..."
"Pls baby stop talking about baby.. Kinga yanzun it's just me and you...many girls are coming Amma wallahi it's only you...pls kiyi hakuri ki bada daman to he a father to my second child..." ya fada yana kallon cikinta babu kou blinking, it's like a dream to him, he can't believe this is real har yanzun gani yake mafarki yake and he's going to wake up don kou sau daya baiyi tunanin amira is there with his baby ba
"You know what this means to me...kinsan I was like thinking kilan she doesn't want to have a baby with me...." Yayi adding yayinda amira take ta tunani kala kala tana shafa cikinta, she's already use to it, in har bata kasuwa tana gida her hand is always on her tummy, stroking it gives her absolute joy, it have presence, it's like tana shafa new Born baby dinta, faiz keep looking at yanda take shafa cikin and he just imagine hannunshi a kan cikinta yana shafawa feeling his baby, it will be the most happiest thing that ever happened to him, he will surely deal with her Amma he will pretend everything is ok, abinda tayi mashi is not forgivable at all, if bai ci mata ba next time she will do that, ranar da ya kamata zai ajiye sonta gefe tamkar riga yaci uwarta da kyau,
"Nidai I want you to know you have another baby..I didn't call because I want to come back..." Ta fada tana maido camera gabanta looking at his face, shuru faiz yayi yana shafa face dinshi calming himself down before he sparked her
"Nima bance dole ki dawo ba...Amma kindai sai you can't take my child away from me kou...kinsan kou waye ubanki a kasar nan kinyi kadan ki dauke min dana daga gareni..." Ya fada idanuwanshi na sauya kaman ba nashi ba
"Har da zagina... you will never change...a haka zan kawo maka danka...ok... let's see..." Ta fada tana kokarin kashe wayarta
"No pls...am sorry...am sorry... forgive me... pardon my manners...kinsan ni when am angry ban da hankali...am sorry babymama...ki yafemin..." Ya fada cikin sanyin murya but burning inside
"Hmmm pls...ka yafemin... you should forgive me for what I did to you...ka yafemin...kuma if Allah yasa na sauka lafiya..zan nuna maka baby..." Dariyar takaici faiz yayi yana shafa goshinshi, bai taba jin ya tsani amira kaman yau ba, wato she will send him pictures of his own baby... just pictures,
"Kuma nagode da kudin da ka bani...pls forgive me .." ta sake adding, murmushi daya fi kuka ciwo ya saki ya lumshe idanuwa calming kanshi
"You were saying something about desire.. ban gane ba...tell me more about it.. " ya fada mata changing the discussion
"It's nothing..." Ta amsa mashi
"Zan tafi..." Tayi adding
"Pls don't go...tell me what's the desire...I know you want it to be over between us...nasan baki sona you don't want to ever come back to me... it's fine...Amma I have a child a wajenki...dole inji abinds ke damunki..." Ya fada sounding calm but burning
"Kawai ina samun so much sexual desire ne...my Dr said it's cikin...wai da akwai cikin mai saka very high desire...Amma yanzun it's almost over..." Ta fada calmly, yana kallon wicked face dinta yace
"Oh... that's awful...my baby want his mama to connect with his papa but his evil and wicked mother won't want that..." Ya fada with a smilr
"So what do you do...ya akayi kikayi over coming desire din..." Ya tambayeta
"Ba komai...ana dai bani magani ne to lessen it. " Ta fada mashi
"Hmmm...can the medicine give you what you really want..what you need is me .. your husband giving you the hottest of it all...in baki kaina completely buried in you... it's what you need ba wani banzar magani ba..." Ya fada mata calmly, vata amsa mashi ba kawai she's just imagining him in her, the medicine is not really working the way it should
"I know exactly what will ease your desire...Kinga with your condition all you need is to hold on while I take you on a ride...kawai baya zaki bani...and let me do the riding...but this time so gently...kisan how juicy kike...nasan your juice will be dripping on the bed...pls give me this opportunity...kou da sau daya ne let's do this...I want to dive in with my baby inside dan Allah amira .." Yanda yake magana is so naughty that amira feel wani irin dumi a karkashinta, it's like dukkan feeling din duniya ya dawo mata lokaci guda, matse kafafuwa ta farayi kaman zatayi Kuka
"Kana shjga hakkina..." Ta fada sounding so horny
"Wai wannan shegiya ke maganar hakki... just imagine the nonsense..." Ya fada cikin ranshi before saying
"Ai ina fada maki what will happen ne...Kinga in bazaki inci har in kara maki ciki kan ciki... wallahi har kinsa naji am hard...kinsan wallahi in ban sameki daga yanzun zuwa gobe ba I will surely go get a woman...in kaita kan gadonki..daman gidan babu kowa inyi yanda nakeso da jikinta...and I will send you a clip..." Ya fada yana dariyar karfin hali
"Ah lallai ma..." Amira ta fada mashi,
"Am joking...now fadamin inzo Lagos din?...inyi booking flight?..." Ya fada sounding so soft, cikin ranshi kam if har ta yarda yaje he won't even touch her...he will walk naked and he won't touch sai dai tayi kukan jini, he knows how it is when woman needs a man, zai bata punishment of a lifetime, then if ta haihu he will threaten to carry his baby taje ta karata, he knows she will come back begging,if she knows yanda yake son treating dinta da kou kadan bazata yarda ta fada mashi Inda take yanzun ba, and if bata fada mashi ba he will fish her out, he knows da Akwai family dinta that knows where she is, ba zai taba yuwa ace duk baa san Inda take for over 8 months ba, he knows da akwai someone that knows, right now he's not going to rest for another second har sai ya gano Inda amira take, bazai taba barta ba yanzun, not with his child out there, yanda yake son yara, he will surely find away to get her, kou da kuwa da last drop of blood dinshi ne.
"Nidai I can't...banson in sake komawa .." ta fada mashi calmly,
"Hmmm dan Allah kiyi hakuri...ni all am asking is for me to he a father to my child...Kar ki hanani dan Allah..." Ya sake fada mata cikin rokonta, idanuwan ta lumshe thinking, it's not as if he's the bad person, Ba wai he have not tried to give her the best he can ba, she knows no man can give her what this man here have given her, he doesn't deserve what she's doing to him, tasan he can forgive her for running away Amma bazai taba yafe mata for keeping his child away from him ba especially data san yanda ya ke son da, idanuwa ta lumshe tare dacewa
"Pls ka bani moment...zan kiraka..." Ta fada mashi cikin sanyin murya
"Xaki kirani... for sure?.." ya tambayeta alaman bai yarda daita ba,
"Yes..".
"Swear to Allah if baki kirani ba ya konaki..." Ya fada sounding so serious, idanuwa amira ta zaro with her mouth wide open alaman she can't believe he said that
"Are you surprised I said that?..." Ya tambayeta yana kallon irin kallon da take mashi
"Are... it's ok...I swear to Allah if ban kiraka ba Allah ka konani..." Ta fada mashi because tasan he have every reason to doubt her sosai since she have disappointed me,
"Good...I will be waiting..how many minutes..." Ya tambayeta
"Ka bani kaman minti goma..." Ta fada mashi before ta kashe wayarta, da sauri yace
"Allah ka dorani kan wannan baiwar ka, ka dorani kanta...she should just send me her address...ya rabbi let her send me her address..hmmmm...." Yake ta maimaitawa, da sauri ya Kira iyami with so much smile on his face, knowing his having another child is like the happiest thing that happens to him in eight months, bai iya furta yanda farin cikinshi yakr at all he is so happy kaman zaiyi hauka, having a child with amira is what he always wanted, yanzun gashi Allah ya bashi, before he feels so hopeless but now all the hope is back, yanzun kou amira bata zauna dashi ba he will have her bloodline a gidanshi iyami na daga wayar yace
"Iyami!!!.." ya fada ciki. Ihu sosai wanda Yasa iyami ta mike out of surprise don it's unlike him
"Ifemi... what's the matter. " Ta tambayeshi
"Iyami guess..."ya fada mata kaman karamin yaro
"Did you find amira?..." Ta fada don tasan it's the only thing that will make him scream like this
"Iyami still guess..." Ya sake adding
"You tell me..." Ta fada mashi sounding anxiousl
"Iyami...amira is pregnant... she's almost due...ta kirani...iyami Kinga cikinta kuwa...ban taba ganin katon ciki irin wannan ba...she said it's only one but I believe biyu ne..." Ya fada kaman sabon shigan mahaukaci, murmushi ta saki bata taba ganin irin wannan so haka ba,
"Wow...this is a very wonderful story... ita ta kiraka?..". Da sauri yace
"Yes iyami... video call mukayi daita...iyami her tummy is so big...my baby is in her...iyami am happy"
"Zata fada maka Inda take?..."
"She said in jirata...she will call back I pray she give me the address...I will deal with her..." Ya fada mata dariya kawai ta saki don tasan he can't do anything saboda son da yake mata.
Alhamdulliah
3/26/22, 17:04 - Ummi Tandama😇: 46
Zuwairat Ummumaryam
Latifat ta Kira ta fada mata sunyi magana faiz kuma ta fada mata what he's say
"Pls let him come...ki barshi yazo...pls ..pls..." Latifat ta amsa mata sounding so anxious,
"Baki tunanin abinda zai faru if yazo...he may look innocent a cikin picture Amma he is one hell of a stubborn person..." Amira ta fadawa latifat
"Still dai it's his right to know about his child...hakkinshi ne rataye kanki...mutuwa bai sallama fa...if you die in this condition hmmm I won't say anything...kawai let him come...he won't force you to go anywhere.. kuma you know he will help you in this your final pregnancy days..." Ta fada mata, amira was just listening to her, she's so scared of zuwan faiz
"Am not comfortable with him coming at all...he is full of problem...banson yayi blowing cover dina...ya hanani zaman lafiya..." Ta fada mata cikin serious fargaba,
"Relax nothing will happen..abeg let the guy come..he have to come... you will be amarya again... after all the place is scratching you..." Latifat ta fada mata sounding very naughty
"Oh bawannan banr matsala ta...I just want to be ok... that's all.." inji amira
"Just let him come...at least he should be here with you when you welcome his baby..."ta fada mata shuru amira tayi for a moment before tace
"Shikenan..." Ta amsa mata cikin sanyin murya before offing her phone ta Kira Ismail ta fada mashi maman kawarta ta matsa mata ta fadawa faiz about her pregnancy and she told him yanzun kuma he said he