Showing 6001 words to 9000 words out of 167643 words
Chapter 3 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
don kou kunyi fada zai dawo yace ki bashi hakkinshi, muna da garurrukan magani kala kala, tsumi kala kala, gumba kala kala muna delivery both home and abroad through DHL.
Ina gingima gingiman mata muna da maganin slimming, lipton ne Amma yana saks yawan bathroom, muna bada 7 kan 1k kacal, don masu bukatar gwadawa, don haka we all have you ever wanted. Nagode
Yan uwa da abokan arziki ga adua da nakeson ku dingayi, kaman yanda nima wata ta sakani in dingayi kuma nayi naji dadinshi, inason duk sanda kukayi sallah kou kuka samu Daman tashin dare kou kuka samu Daman adua ku yawaita Allah ya cire fake people daga rayuwar ku, ku yawaita aduar Allah Kar ya kaskantar daku a gaban kowa Allah Kar yasa ku dogara da kowa kuki gaskiya, Allah Kar yasa kuji kunyar duniya da lahira, sannan above all I will still repeat it Allah Kar yasa fake people da munafukai su zo kusa da Inda kuke, sannan yasa shekarunmu yayi mana amfani, wallahi if you keep praying wannan aduar kou you will be surprised yanda Allah zai bayyana maka su, they might be pretending suna sonka amma ainahin color dinsu zai bayyana, it doesn't matter shekaru nawa zakiyi kina aduar nan but wallahi Allah will surely show them to you. Allah ya raba mu da makiya kou ta wane tsiga zasu zo Mana amin.
Sannan kusan I always talk products din mutane, like inawa mutane advert saboda sun biyani Amma wannan it's not because she paid me, it's because I switched to her products and with in a week naga remarkable results, ina da stubborn jiki da bai daukan mai da wuri at all, I always think babu abinda zai amshi jikina in samu irin results din da nake so but I was wrong, I all recommend you to buy zeeyahs organic skin care, kayanta are so good believe me, when you starts using her face scrub to her face mask zuwa her face toner to her serum sai her face cream believe me you skin will never be the same, above all kuma ga sauki, abubuwan ta are very affordable, kunsan I always want the best for you all, contact her 08104543858 to have your beautiful skin products
Bintu Dan karkada kunnuwanta tayi tana cewa
"What are you talking about pls...ban son iskanci..." Bintu ta Fada jikinta na Dan rawa as what she feels this is something huge
"Hmmm ai yau naje gidan wata neighbor dinmu data haihu, Nan gjda naji Ana labarin Amira...suna cewa yanzun sai mutum ya gama iskanci Kuma ya samu yanda yakr so...shuru nayi Ina jinsu..they were saying all sorts of things that after everything ta auri elegant husband like faiz...Kuma Wallahi masu Maganar cousins dinta ne da suka zo suna.. I couldn't help but as which faiz aka ce faiz haruna...kinji yanda shock ya kamani .." Hindu that feels Bata taba jin such abubuwan ba ta fadawa Bintu data kame Kan kujera tana kalle kalle don ta tabbatar no body is coming
"Dan Allah wane irin Wasa ne Wannan..." Bintu ta Fada jikinta na rawa
"Wallahi tallahi ha wasa nake ba ..Amma in baki yarda ba ki bincika da kanki ki gani...ance tana da yaro ..Wai wani cousin dinsu yayi Mata ciki...and did you know kou degree Bata dashi?...I think har da asiri tayiwa mijinki don kou kadan she's not upto his standard.. "Hindu tayi adding, bintu Shuru tayi sai lumshe idanuwa take looking so confused, kawai she's feeling is this true or lies, kawai tunanin is true Makes her smile, wato knowing something dirty about kishiya Makes you happy Amma tunawa da yanda ta koma lokacin da sukayi first night da fajz yasa tace
"Gaskiya kilan ba ita suke nufi ba...don Wallahi a first night dinsu she suffered...wacce ta taba haihuwa won't get so pale kaman yanda ta koma ba..."
"Kindai San yan uwanta bazasuyi Mata karya ba kou..." Hindu ta sake nacewa trying to make her understand
"Ikon... Allah...nidai am confuse...Amma bari I know yanda Zan gano gaskiya..." Bintu ta Fada Tana murmushi,
"Amma in har gaskiya ce wannan maganar ban San irin Goron da Zan Baki ba..." Ta fada as she's feeling happy right now, in Kam da gaske Amira is a single mother then Bata Ganin da akwai dalilin da zai sa ta damu kanta sabida ita, she's not even worth it,
"Ai kawai am waiting...Amma nasan wallahi maganar gaskiya ce....wayanda suka Fadi maganar cousins dinta ne...if you see yanda suke maganar ta Zaki iya amai,...ai ni bakin cikina da kike sharing mijinki da irin wannan Yarinyar..."inji Hindu
"Now just let me find out...Zan kiraki..."bintu ta Fada sounding so happy, all she's praying for is Allah yasa is the real truth then Bata ga wacce zata damu kanta don ita ba, ahankali taji duk kishi da bakin cikin da take ji ya gushe, kafa ta Dora Daya Kan daya ta zauna tunanin yanda zata bullowa wannan lamarin, she's so anxious to know what will happen.
A bangaren Amira faiz na cikin kitchen din yayinda Amira take kiciniyar hada masu abinci, faiz was just staring at her Kuma Yana tunani, he remembers how he promised Amira happiness, yasan he is trying to make her happy Amma is he really doing the right thing right now?, Yana tunanin yanA kyautatawa?, Now he knows adalci is not as easy as it sounds don Allah na ganin he wants to he with Amira from morning to night, he can never get tired of her, duk dare in Yana kwance kusa da Bintu all he he thinks is Amira, he imagine a jikinshi, babu abinda yake kauna kaman fucking her, her cry, her moan her touch, he loves to be with her always, it's like she have the sweetest pot da in zaa bashi daita Yana iya kasheta da too much sex, he feels the love he have for Amira bazai taba Bari yayi adalci a tsakanin su kaman yanda ya kamata ba, he is happy bai samu kanta a Malaysia ba don da kilan dadinta ya Kara sakashi haukacewa kanta, you know when love meet with sweet vjay abun baa cewa Komai, he wants to be with her alone, he want to travel with her, shi har yanzun Bai samun yanda yake so daita, he wants to stick to her From morning to night amma how can that happen tunda ga bintu, he is thinking it's totally unfair ka hada macen da kake hauka kanta da Kuma wacve you're not even sure how you feel about her, yasan he loves bintu too but it's totally different, ya kafe Amira da Ido that duk sanda zata Dan kalleshi sai taga his eyes on her Wanda data gaji da Kallon tace
"Nifa wannan idanuwa sun isheni..." Ta fada calmly, Dan blinking Idanuwa faiz yayi ya saki Ajiyan zuciya tare da mikewa ahankali, wajenta ya dawo Yana cewa
"Baby..." Ya kirata calmly Yana rike hannun ta, he remembers yanda yake yiwa bintu alkawarin abubuwa da dama, how he promised to treat her even after marrying Amira, gashi tun baaje koina ba ya Fara misbehaving
"Naam.."Amira ta amsa mashi tana aikinta,
"Juyo ki kalleni..." Ya fada Mata calmly, babu musu Amira ta dauki kitchen towel Tana goge hannunta ta juyo gareshi
"I love you..." Ya fada Mata which har ta Saba Jin kalaman don a Rana sai ya fada Mata ya Kai sau hamsin, wani lokacin in suna tare da bintu data kalleshi sai yayi Mata alaman I love you, s
"I love you too.. " ta amsa mashi walking to him,
"Don't touch me...." Ya fada Yana turo Baki, Dariya Amira tayi ta tsaya inda take Bata karasa wajenshi ba
"Bari in dawo.. " ya fada Mata,
"Ok... Ta amsa mashi, juyawa yayi ya fita ya nufi Bangaren bintu Yana tunanin zai dage ya cika Mata alkawarin dayayi Mata, he have to give her love kou da kuwa it's not real, after all it's not as if he hates her he loves her too, falo ya tardata ta Dora kafa daya Kan daya, she's so Lost in thoughts that har ya karaso wajenta ya zauna, da sauri ta daga Idanuwa ta kalleshi sai ta daure tana kallon bakinshi dake begging Amira for sex, tunawa tayi da abinda Hindu ta fada Mata sai Kuma ta saki ranta,
"My queen...Wai me nayi maki kike maltreating Dina... daga jiya zuwa yau duk na kasa Gane kanki..." Ya fada Yana Dora hannu Kan cikinta da ya Dan fito kadan Yana shafawa ahankali, ajiyan zuciya kawai ta saki without saying a word
"Now tell me how much will you need ki Fara business...ban da enough Amma kou loan ne Zan amsa just to make you happy..." Ya fada Mata calmly, Baki ta tabe Bata ce komai ba, she knows yaudaranta kawai yake, he is complete definition of munafukin namiji, wato ita zai Raina wa Hankali, kallon shi tayi ta kauda kanta gefe,
"Pls let's continue the way we started,yanda kike bani kwanciyar hankali is all I need....pls Kar ki yarda wata ta Baki shawarar banza Wanda zai kaimu ga danasani...kinji my queen.. " ya fada Mata Yana shafa tummy dinta
"Hmmm..." Kawai was abinda ta fada without adding another word,
"Yanzun dai muje ciki muyi wata magana.. " ya fada Mata calmly, idanuwa ta daga ta kalleshi ya kashe Mata Ido daya, tasan inda amira ne da tun Nan zai Fara Romancing dinta Amma dayake ba ita bace ba shine zai wani ce ta taso
"Ta hanaka kenan..." Was abinda ta fada mashi don yasan he knows and heard what happened dazun
"Bintu rigima...eh ta hanani...muje ke ki bani..." Ya fada Mata
"Aa ai kasan bamu taba sex din Rana ba... we're not starting now..."
"It's not Rana ai... it's evening..." Ya fada Yana shafa cikinta Yana kissing shoulder dinta, Dan janyewa tayi daga gareshi ta fuskaceshi tana cewa
"Kasan me?..." Ta fada mashi looking at him
"Aa... menene..." Ya Tambayeta
"Babu abinda yafi ciwo kaman auren Wanda kai keso shi Vai son ka...bazaka gane baka da wayau ba sai ranar da akace ya samu wacce yake so..." Ta fada looking into his eyes, ahankali faiz ya lumshe idanuwa tare da dafe goshinshi
"Me ya kawo wannan maganar pls ...me akayi kike wannan Magana.." ya tambayeta sounding so calm,
"Kawai just telling my story...babu abinda Akayi..." Ta fada tana Mikewa, shima mikewa yayi ya bi bayanta Yana cewa
"But you know am trying kou?...am trying my best to be good to both of you..."
"To be good to me dai...ita you don't have to try to make it up to her...ni Kam sai..." Da sauri ya riketa ya juyo daita Yana cewa
"Pls ki bar irin wanna maganar...pls let the peace you started rein...ki bar kananun talks...pls... you're educated...ke daban ce... forget I love Amira you have lots of things she doesn't have..." Ya fada Mata calmly Yana rike da hannunta as suna tsaye tsakanin falo da bedroom
"She have the most important thing... which is your love...I never have that..."Bata karasa ba yace
"Ohhh bintu pls stop it...I love you too...kou da ban sonki you know am not maltreating you...Ina iya kokarina inyi adalci a tsakanin ku..." Ya fada Yana massaging hannunta
"Kuma kou nayi ba daidai ba kiyi hakuri Dani pls..." Ta sake fada Mata
"Hmmm yanzun dai da akwai abinda nake son tabbatarwa... until then am ok..." Ta fda mashi tana zame hannunta, barinshi Nan Tayi ta shige ciki, jingina yayi da bango yayi tsaye, shi dai yasan he is trying, baiga Wanda zai ce mashi he is not trying ba, he knows it's not easy at all but he is doing what he can to make it right.
Bai Kara shjga bangaren Amira ba ya wuce another bedroom ta zauna, right now he is thinking what is wrong with her, daga jiya zuwa yau ta sauya sannan he is thinking meye ne zata tabbatar, sai sakin Ajiyan zuciya kawai yake, ba fada suke da Amira ba Amma her behavior is Killing him, what if suna fada Bai San inda zai saka Kanshi ba, yasan with the way bintu is going zai yuwu a Fara tashin hankali Gidan shi,now he knows why men with polygamous home does last at all because tashin hankali is one killer of a man, shi yasan he is stubborn Amma kou kadan Bai son tashin hankali, Bai ganin anayi Kuma Bai son ganin anayi.
Amira Gama girki tayi ta kawo bangaren bintu ta jera tunda it's kanta ya Riga ta Saba da yanda suke cin abinci wajen, she's never disturbed that she will have to cook sannan ta Kai bangaren bintu, tana cikin jerawa faiZ da zashi masjid, cikin zolaya ya dinga Cewa
"Kamshin abincin ki ya amshi koina... can't wait to get back from mosque..." Ya fada Mata Yana Dariya, he knows she's not a good cook and he doesn't care, who cares about food when you're heart is happy, he still feels he is dreaming with her a gidan shi, it's like ba da gaske bane, son da yakewa Amira yayi yawa da ha don Yana da zuciyar real men ba da bazai hadata da kowacce mace ba, inda irin maza masu kananun zuciya ne yasan da kilan sun rabu da duk matansu sabida Amira Amma he is strong, in as much as he loves staring at her sai ya danne in suna tare da bintu, it's a good thing da ta koma aiki, kou ba Komai he will have a good time with her, harara Amira ta Watsa mashi because she knows he is just mocking her, bawai she doesn't know how to cook ba kawai compared to bintu she's a learner, ficewa yayi Yana Dariya Yana gyara hannun jallabiya dake jikinshi. Da sauri Amira ta leka dakin bintu ta tarda she's praying, itama komawa bangaren ta tayi ta shjga bathroom ta fito da alwallah ta Fara sallah, before ta dawo har faiz ya dawo Yana Kan dining Yana jiransu, tana zuwa ta wuce dakin bintu dake kwance tace
"Sister the food is ready..." Ta fada tana Dan Jin kunyar ta saboda dazun, she knows she heard them, Dan marairacewa bintu tayi tana cewa.
"Nafa ce maki ban iya cin abinci...Amma tunda har kinsha wahala kin dafa dole inyi tasting.. " tafada tana sauka daga Kan gado not because she really wants to eat but because she wants to do something don tayi confirming abinda Hindu ta fada Mata,
"Yauwa sister na...ai bazan Bari ki bar min baby babu abinci ba..." Amira ta fada cikin Dariya, sauka bintu ta tayi Suka fito falo tare faiZ Kallon su yayi ya saki murmushi tare da ajiyan zuciya, Zama Bintu tayi Amira tayi serving dinsu, one thing about her is duk sands suke cin abinci sai ta dinga kallon faces dinsu just to see their reaction, cikin silence Suka Fara cin abinci ta kalli Amira tace
"Sister..kin San abinda naji dazun.. " ta Tambayi Amira, Amira maida hankalin ta tayi Kan bintu ta girgiza Mata Kai before take water tana Kara Kai abinci bakinta shima faiz kallonta ta yayi dukda she's not talking to him him
"Kirana akayi...Wai wata kawata tayi cikin shege...har ta Haifi baby boy gidansu..." Bata Kara ba abincin Dake cikin Bakin Amira ta hau mata Kai ta Fara coughing da karfi Sosai, faiz kurawa bintu Ido yayi trying to understand what's happening, he stares at her while she's busy telling Amira sorry har da zuba Mata ruwa a cup ta Mika Mata, mikewa tayi ta bawa Amira da ta kasa daina tari idanuwata sharkaf da hawaye as a result of abinda ke faruwa, bintu now knows it's real, wato taji abinda ya tada Mata hankali, Bata San sanda ta saki murmushi ba tana mikewa Amira da ta dafe chest dinta Sosai tana tari,hannunta na rawa ta dauki tissue ta juye abincin dakr bakinta, faiz ya kafe bintu da idanuwan Yana Mata wani irin kallon tuhuma,
"Wayyo sorry pls drink this..." Ta fadawa Amira tana Mikewa Amira ruwan, hannu na rawa Amira ta amsa tayi Sha kadan tana goge face dinta,
"Kuma fa abinci babu pepper sosai.. "inji bintu data koma ta zauna bayan ta bawa Amira ruwan, duk babu Mai cewa komai, Amira know she have learnt about her past so shi yasa take son tozarta ta, now she knows Bintu is unto her, Amira couldn't talk or say anything, sai sipping ruwa take a Kai akai,
"Yauwa as I was saying..."bintu ta fada gyara Zamanta yayinda Taki kallon fajz as she knows he is just looking at her, duk hankalin ta na Kan Amira
"Duk fa Bamu San abinda ya faru ba...sai dazun ake bani labarin...Wai cousin dinta yayi Mata ciki... sister can you believe that?..." Ta fda tana kallon Amira dake rike da spoon dinta like lifeline, sai Dan juya abinci take kaman zataci Amma she won't dare,
"Oh..." Amira ta Fara fada sai taji fajz na Cewa
"Ai it's nothing....wasu ma in sunyi cikin abortion suke ai ... sannan Kuma babu Wanda yafi karfin kaddara...it can be you..." Ya fada face dinshi daddaure, bintu Kallon shi tayi tace
"Allah ya rabamu da mummunar kaddara...Amma fa har da sakaci...da Kuma rashin tarbiya...if not ya zaayi ka budewa Wanda ba mijinka ba kafs... it's just unbelievable to me..." Bintu ta Fada tana kallon Amira da kanta ke kasa
"Well it's nothing to me..."inji faiz
"It's something to me....karuwanci fa.." inji bintu, Amira dannewa tayi Bata mike dafa wajen ba dukda she feels like running from inda suke saboda rashin hankali, now she knows this is the beginning of the phase two of her pain, she's so stupid that she felt so much happiness bayab tasan tana da past din da will haunt her for ever, now ga kishiya ta Fara zaginta because she knows she's indirectly talking to her, she couldn't look up because of kunya,
"Ke dai ki godewa Allah kin tsallake....and you know why ..if am a bad boy da kilan mun ajiye biyu waje..."fajz ya amsa mata, maganar babu ihu babu hayaniya Amma they're talking to each other
"Hmmm Allah dai ya sauwake nidai na tsallake kou...kaga itinmu da sister dake virgin ba darajan mu Daya da irin wayanda suka Gama watsuwa a waje