Showing 132001 words to 135000 words out of 167643 words
Chapter 45 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
anything...kawai she just left without giving me chance to make it right..." Fajz ya fada calmly,
"I just hope she finds happiness...I hope she talks to me..am missing her..." Ismail ya fada cikin sanyin murya
"Ni I hope she comes back...I have been praying she finds reason to come back..." Faiz yayi adding, suna nan zaune asiya ta kawo abinci nasir na biye da ita, asiya is just like mini amira, don datayi sallama sai da ya dan firgita ya juya ya kalleta, gabanshi faduwa yayi don he was thinking kilan amira is here and and they want to surprise him amma sai yaga it's not her, sauke idanuwa yayi ya kalli nasir,
"Yaya ga abincin ka..." Asiya ta fadawa Ismail before noticing faiz tace
"Lah yaya yaushe kazo...ina wuni..." Ta gaida faiz, kou kadan faiz bai jinta he was totally lost in thoughts,he wishes amira have a son for him like this da kilan the pain won't be this much, a son that looks just like her, they're gene is kind of strong don tankar yana kallon karamin amira,
"Yaya..." Asiya ta sake fadi yayinda Ismail yake kallon faiz thinking of what's going on with him,. Ahankali faiz ya kalli asiya ya zuba mata idanuwa tare da jin tsigan jikinshi na tashi,
"Ina wuni..." Ta sake gaidashi,
"Lafiya...lau... sorry...I was carried away..." Ya fada idanuwanshi cikin nata wani irin expression that can't be explained kwance kan face dinshi, ahankali ya mike ya kalli Ismail yace
"I will be on my way...pls ka gaidamin me mummy..." Ya fada yana sake kallon asiya dake kama hannun nasir suka bar wajen,
"Aa... You have to eat..." Ismail ya fada mashi, faiz da idanuwanshi suka kada suka koma ja jir yace
"No... thank you...let me be on my..way..." Ya fada kaman he will burst into tears, right now asiya ta wani tada mashi ciwon dake zuciyar shi, it's like seeing amira in real life but you can't touch her because it's not your real amira, her voice goes straight into his skull It's like he's seeing young amira, abun yayi mashi zafi sosai, tunda yake zuwa gidan baj taba maida hankali kan asiya ba sai yanzun that his amira is gone, Ismail yaga yanda yake kallon asiya and he knows she's really reminding him of amira tunda kou shi in asiya tayi magana sai yayi tunanin it's amira,
"Amma kuma bazaka shjga wajen mummy ba?.. she's inside..." Ismael ya fada mashi
"Wallahi am just feeling sick...ban jin dadin jikina...let me go home..." Fajz ya fada still looking at asiya that Walk just like his amira,
"Ok...bit she will feel bad...daman she's saying duk mun tsaneta because of what she did to amira...so she will think you're mad at her too..." Inji Ismail
"Am so fucking mad at her..."ya fada cikin ranshi
"Bari inje in gaidata..sai in wuce...Amma pls ka zauna kaci abincin ka...Kar ya huce..." Fajz ya fada mashi, nan dai ya fita ya shjga bangaren maman amira, bata falo sai asiya da nasir dake cin abinci not using the dining, tana ganinshi tayi saurin mikewa tana cewa
"Bari in Kira mummy.." ta fada while standing tana tauna abinda ke bakinta, fajz was just looking at her and he can look at her all day long saboda it's like looking at amira his first love, maman amira ce ta fito, itama she's like and old age amira daman duk daita suke kama durkusawa yayi ya gaidata ta amsa kanta kasa, he couldn't look at her for long but she's so miserable,
"Dan Allah babu labarin amira ?.." ta fada tana fashewa da Kuka tana goge face dinta da hijab dinta, shuru yayi yana kallon ta, yasan Inda she perform her duty as a mother sosai da kilan amira would have still be here, she may have left his house but da bazatayi nisa ba, shuru fajz yayi bai ce komai ba,
"Dan Allah ku nemomin yata...ku fada mata tayi hakuri...ta yafemin... it's all my fault..." Ta sake fada,shidai shuru yayi bai kou ce kala ba and the annoying thing is haushin ta kawai yake ji don kou kadan baiji tausayin ta ba, baiji wata affection ba, yana kallon asiya ta dawo ta zauna kusa da mum dinta tana cewa
"Ki daina Kuka yaya tana lafiya lau...I feel she's alright..." take fada fajz baki ya tabe ya mike yace
"Ni zan tafi..." Ya fada yana kama hanyar waje, he is feeling so much pain right now, yana shjga cikin motarshi ya dauko wayarshi yana dubata if she's only saidsi she haven't replied his text, which is unlike her, pictures dinsu ya shjga ya fara kallon so many naughty pictures dinta dake cikin wayarshi, he never knew she's leaving da yayi full album of her, hawaye ne yaji yana zubar mashi, yau he didn't go home sai ya wuce gidanshi, bangaren amira ya shjga yana kallon koina kaman she's there, sai yaji kaman tana mashi magana, her voice keep entering his brain, he feels her presence
"You're sweet..." Yake ji yayinda ya dawo bedroom dinsu ya zauna Inda yake zama yana kallon Inda take kwanciya, he remembered all conversation dinsu tana gobe zata barshi, how she keeps admiring him in bed, then how she made him do her the hard way, idanuwa ya lumshe hawaye na sake gangarowa daga idanuwanshi,
"Wayyo am sorry...pls come back to me ..am incomplete without you pls .." ya fada cikin Kuka sosai, wayar shi ya sake dauka hawayen shi na diga kan wayar yana mata text ta whatsapp yana cewa
"Kawai dai am tired of paying waybill...if nazo Lagos sai bike man dinki yayi min delivery...hope it's ok..." Ya tura mata, it doesn't give two tick so she's not online at all, he's glad ma yana mata magana tana replying da vn, knowing she's healthy gives him joy, if he remembers yanda mazan Lagos suke da kuma yanda shi Lagos yake saiji hankalin shi ya mugun tashi, he feels zaa cinye mashi mata, baison wani ya taba mashi amira, all he prays right now is for that stubborn girl to say ok when you arrive tell me, Amma yasan da wuya ta fadi hakan because she's very smart, har yau baiga young lady da irin smartness dinta ba, it's her smartness that made his dad gave her big position a company, He was so lost in his thoughts saboda rashin amira yana son illatashi, the pain is too much for him, he keeps crying and crying praying Allah should ease his pain kafin ya samu matsala, Allah kadai yasan yanda yake ji, he doesn't know if da akwai wanda ya taba fuskantar abinda yake fuskanta yanzun, wato being totally In love with someone sai ya barka, he feels nothing matters at all, if ya shigo gidan nan sai duk yaji he wants to die saboda pain da yake ji, he smiles, her hugs, her wet joypot, her scream, her cry yayin harka, kirjinta da yake rikewa to his satisfaction, a rayuwa gani yake babu wacce zata iya mashi abinda amira takeyi mashi, ba wai she touches him much ba asalima he's the only one doing all the job Amma yanda take kukan shagwaba at his touch yana melting zuciyar shi, yanda zata wash wayyo tana sucking bottom lips dinta is something he can never get anywhere, he can give all he have just to have her right her with him again yana cikin sake sake bacci ya daukeshi. A bangaren amira kam bacci tayi Amma sam ba wani mai dadi ba, tana juye juye looking so weak, lokacin sallah ta tashi tayi sallah ta sake maids kayan faiz that scent just like him ta sake kwanciya, around 4 ta Kira bike man dinta ta fada mashi yazo ya kai kaya park kuma ta fada mashi in zaizo ya kawo mata fruits, tana da small mini fridge da take amfani dashi, a nan she have duk abinda ake amfani dashi na gida sai sai dai ba masu yawa ba, her pot is just two da mai cin kaman rice 5 cups sai dan karami mai cin kaman indomie biyu, she bought them a kasuwar da take sayan kayan london use, bata cika girki ba kou kadan saboda she always come home late, she's really learning to drive don har yanzun bata using motar da latifat tasa ta saya ba, she wants to learn sosai before using it, Lagos motoci na arha don wanda ta saya a 850k if yana a arewa zaka saya a 1.3 haka, kuma it looks so new, she always use her weekend for learning to drive for few hours sannan ta dawo gida tayi packaging tayi small stew, tana feeding very well but not much as her appetite is always low, sai ta yini bata ci komai ba, mutanen da take cikin estate dinsu sun's respecting dinta sosai ba don komai ba sai don yaran landlord na zuwa wajenta, da akwai ranar da tunde da latifat ke zuwa at times tunde kadai na zuwa ya tarda she's not around, he have never met her agida tunda bai san schedule dinta ba, haka nan he likes her not as in anything but she's like family to them, kou a compound dinsu suna son suyi mingling daita especially weekend da kowa na gida wasu na fita for party, kowa minds his or her business nobody have anyone's time, da akwai guys da ke son mata magana as she's very alluring Amma the ring a hannunta yana hanasu sosai, they see her as a married beautiful lady. The estate is very beautiful and large da akwai waje da aka tanada kawai don zama ayi hira bata taba xama wajen ba, some of the gossip her why basu taba jin ya maganar ta yake ba sai wasu kuma suce aj kilan bata iya turanci ba tunda they know she's hausa saboda kallo guda zakayi nata ka gane yar arewa ce. Wajen karfe biyar yazo da fruits din, kayan daya kamata ya kwashe ya dauka leaving the rest wanda mai saye insist zata zo Lagos biki sai ta amsa, sam she's not comfortable with that, for as long as she's concerned tasan she can be anyone, she's never letting anyone set her up. Fruit din ta sha kadan ta zauna looking so weak, waje guda ta kurawa idanuwa looking so lost in her thoughts, she feels if wani abu ya sameta yau kilan gawarta sai dai a bawa yan medical student suyi experiment daita, gashi nobody knows where her family are, dukda latifat and her family knows she's from kano Amma ba sanin family dinta tayi ba, mutuwa bai sallama, she can just die and be here for days baa san ta mutu ba, she sees story Inda ake cewa mutum ya mutu da dadewa baa sani ba sai daga baya a gan mutum bayan ya lalace, sam wannan zaman bai kamaceta ba, around six ta Kira Ismail, she have never called him kou sau daya, it ranged so many times kaman zai yanke before ya dauka da sallama, amira lumshe idanuwa tayi before ta amsa mashi sallama, Ismail dake filin kwallo zaro idanuwa yayi yana komawa gefe yana cewa
"Amira is that you?..."
Alhamdulliah
3/12/22, 00:45 - Ummi Tandama😇: 44
Zuwairat Ummumaryam
Amira gyara zamanta tayi tace
"Eh it's me..." Ta fada voice dinta na rawa
"Ya rabbi my amira is that really you kou am dreaming.." ya fada sounding so anxious walking far away from the field,
"Nice yaya..." Ta fada voice dinta na cracking kaman zatayi Kuka
"Oh my goodness...were are you...I miss you..we all miss you... we're so sorry about everything... mummy is sorry too...tell me kina ina..." Ya fada mata sounding so calm and happy,
"Yaya am sorry too...nasan what I did was totally wrong...I was out of options ne..." Ta fada hawaye na fita daga idanuwanta
"Aa nobody is blaming you...we all blame mummy da kuma mijinki Amma they have all learnt their lessons..."
"No yaya bai da laifi..he tries he's best...ban taba tunanin zan samu what I got from him ba... it's my destiny to be a wayward child..."amira ta fada tana fashewa da Kuka
"Aa...no... you're not wayward at all... we're sorry...tell me Inda Kike let's make everything right pls..." Ya fada mata cikin rarrashinta
"Yaya everything is ok... everything is alright...ban son dawowa gida...am ok here... nobody insult me..." Ta fada cikin Kuka
"I understand... wallahi amira I won't force you home at all... you're old enough to know what you want...Amma tell me ina kike.. " ya fada mata
"Yaya promise me you won't tell anyone..."
"Amira I promise you.. it's my duty to make sure you're happy.. am sorry banyi aikin da ya kamata babban yaya yayi ba..."
"No yaya kayi iya naka kokarin... it's not your fault...yaya pls ya daddy how is he..."ta tambayeshi tana goge face dinta
"He's fine but in pain...zan fada mashi nayi magana dake..."
Da sauri tace
"Pls no... Kar yace dole in dawo gida...I don't want to be forced back home...pls. " ta fada mashi
"No...he won't...I will make him understand...at least zaiyi bacci at night knowing you're alive...yana tsoron something bad have happened to you..." Ya fada mata, shuru tayi for a moment before tace
"Ya nasir is he alright..."
"Yes he didn't know you're far away...pls ina kike?.." ya sake asking dinta
"In na fada maka...pls Kar ka fadawa kowa...pls..."
"Kar ki damu....tell me pls.." ya nace mata don he really wants to know
"Yaya ina lagos...I got a room. A neat one...ina business.. and yaya am selling cikin ikon Allah..."Ismail shuru yayi hawaye na cika idanuwanshi, sniffing majina yayi yace
"Sister Lagos?.." ya fada not minding what she told him about her business,
"Yes yaya...I have peace of mind...babu wanda ya damu dani ..am just on my own..." Ta sake assuring dinshi she's fine don yanda yayi maganar ya nuna he's kind of scared
"Amira Lagos fa..why lagos pls...." Ya sake fada mata, shuru tayi for a moment tana goge face dinta before tace
"Yaya... it's not a bad idea..I met a lady...she helped me...gidan babanta nake haya.. ya 450k, just a single room safe content apartment..ta taimaka min...har mota tasa na saya...da rider. Yaya ina dora kaya ana sayewa..." Ta sake fada mashi don ya kwantar da hankalin shi telling him she's doing great
"450k for daki guda?...da mota?...kuma rider ..ina kika samu kudin..." Ya tambayeta, nan tayi mashi bayanin yanda ta saida gold dinta and what she's worth, yanzun bata amsar alert saboda ta cire sim din but tana duba balance dinta da app dinta, her account is not bad at all, latifat told her ta vude just business account dinta and she will do that if ta kara sanin garin,
"Wow..." Ya fada tare da sakin ajiyan zuciya, knowing she's alright and doing good really gladden his heart
"Tunda kika tafi yau is my happiest day...am so happy right now...am glad sosai you're happy...but I have to come see you...zanyi booking flight...zanzo in ganki.. inason in zan Inda kike zaune.." ya fada mata sounding very serious
"Ok yaya...Amma pls promise me babu wanda zaka fadawa.. pls I don't want to be forced back home.. "taa fada mashi
"Baki da matsala..." Ya amsa mata, she knows yana da interest dinta a rai and he won't do anything da zai sa tayi hurting,
"Yaya..." Ta kirashi
"Naam..."
"Kana ganin fajz?.." ta tambayeshi cikin sanyin murya
"Eh...yazo gida dazun...he is really disturbed...duk ya sauya kaman bashi ba..." Ya amsa mata, idanuwa ta lumshe feeling his pain
"Yaya...am pregnant..." Ta fada mashi,
"Pregnant kuma...wow...then ki dawo gida... believe me mummy zata amsheki da gudu... sannan mijinki ma zai amsheki....and his family will let you be in peace...don ahmed told me he almost killed his sister da take da hannu a abinda akayi maki..."
"Yaya it doesn't matter anymore... nidai nasan bazan samu karbuwa ba...kawai am happy a haka...may that's my destiny...to be all alone...".
"My dear you're different... believe me...Amma haihuwa a chan will make people say another thing.. " da sauri tace
"Yaya I don't care about what anyone will say anymore...I am done caring about what people say... we're all entitled to our options...ban damu ba kuma ..all I know is zanyi kokari in bi Allah da manzonsa.."
"It's alright...ba damuwa...I will book fight.. anything da kikeson in kawo maki?.."
"No yaya...am ok..." Ta fada with a smile kan face dinta, there's this happiness a jikinta she feels so ok, she wants on future sai dai tayi visiting family dinta ta dawo Amma ba zancen ace ta dawo ta zauna gaban kowa yanzun. Bayan sunyi sallama dashi ta kwanta nan tana tunanin faiz.
Yau kam bai je family house ba, gidanshi ya kwana kan gadon da suke sharing da amira he keeps checking her on WhatsApp Amma shuru bata hau online ba which is unlike her, duk yabi ya dabu, he called her several times on whatsapp but it's not connecting, kou da yayi connecting ba magana zaiyi mata ba kawai he wants to know he's fine, sai da safe bayan ya dawo daga sallah asuba ya sake duba wayan daya saya just saboda ya dinga magana daita Still she wasn't online and he became so worried that he wanted calling line dinta wanda ta sauya Amma he couldn't saboda babu macen that will talk to her tunda shi da kanshi bai iya mata magana, normally he uses his secretary ta dan sauya voice dinta, Amma yanzun he's all alone, he's totally disturbed, kou kadan bai da kwanciya hankali, yasan family house dinsu ma suna cikin damuwa don tun jiya da bai koma gida ba his father and mother will be disturbed, yasan yanzun sun san ta saki bintu, it's not what he wants to do Amma bai da choice. He keeps checking on her leaving her different messages Amma no reply.
Amira was feeling so down and she knows wannan cikin zai bata wahala, na farko is not like this at all, na farko bata ma wani lura da akwai ciki jikinta ba sai da aka fada, wannan kam her body is weak, her mouth ya fara mata daci bata da appetite kou kadan, fruits