Showing 33001 words to 36000 words out of 167643 words

Chapter 12 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

she's shy, sister dinshi mikewa tayi itama ta bar dakin don taga da akwai magnar sirri da zasuyi,
"Nace me kike Nan..." Ya fada Yana Mikewa zaune talking so Normal kaman bashi ba..."
"Ganinka .. nazo..."
"Banso...tashi ki bani waje... you're not welcome here...I don't want to see you here...." Ya fada Mata sounding so serious
"Kayi hakuri Dan Allah..."
"For what...ai nasan you're happy with what is happening... sorry won't do...." Ya fada Mata
"Sharrin shaidan ne...I don't know what came over me... nidai kayi hakuri..." Ta fada mashi
'"who knows what you're up to tunda har kin nunamin halinki...Dole in tsorata dake..." Ya fada Yana zaune ya Dora kafa daya Kan daya kaman he is not on hospital bed
"Kayi hakuri ban karawa..." Ta fada mashi
"What ever your plans are ki sani it won't work... in har kikayi sanadiyar rabani da farin ciki kema sai Allah ya rabaki da naki..." Ya fada mataz kuka bintu ta farayi Tana cewa
"Nidai I know it's not my fault that I fall for the wrong person. " Ta fada tana hawaye, kallonta ya dingayi Yana kallon yanda cikinta ke motsi when ever she sobs, tsoki yaja ya ya koma ya kwanta Yana juya Mata baya tare da daukan wayarshi, he is just thinking da akwai dalilin daya sa Amira Bata zo ba, wayar shi ya kunna, sai da wayar ta gama booting ya kirata, lokacin Amira tana gidansu tasha kuka ta gaji, at this moment she was thinking of how to stop the pain completely, it hurts ace abu na damunka ka rasa Wanda zaka fadawa ya Dan goyi bayanka kowa gani yake it's your fault, yanda mum dinta ta fada Mata ya nuna kou kasheta zaayi a gidan faiz she doesn't have anywhere to go, wato Haka zata Kare kou yankan naman jikinta ake she have no place to go tunda her mom have made it clear she's not welcome here. It hurts ace kana cikin damuwa Amma ka rasa just one person to share it with, tana cikin wannan sake sake for hour plus faiz ya kirata, dsyakn wayar tayi tana Kallon how it rings har ya Gama Ringing, she just felt zai San something is wrong with her, going to his house now means Bata da any choice ne, she prefers duk yanda son junansu zai wahalal da both of them ta fita daga karkar su, tana tsoron Maryam ta sake ci Mata mutunci, she's so scared tayi Mata irin wannan cin kashin a gaban faiz, tasan zai Rama Mata Amma ribar me taci, Haka ta zubawa wayar ido yagama Ringing, fajz da ya bawa Bintu Bata tsoki yaja ta sake trying layinta Wondering why har yanzun Bata zo ba,he just have this feeling something is so wrong, Yana sake Kira Amira ta dauka, ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"Wato baby you don't love me kou?..." Ya fada Mata sounding serious at the same time sounding sick don dakaji yanda yake magana kasan shagwaba yake son Mata
"Hmm... sorry..." Ta amsa mashi calmly trying so hard to be ok don Kar ta Kara tada mashi hankali Amma he knows her tamkar yanda ya San kanshi, he can just see her face while she's talking, Yana Gane irin expression dinta kou da kuwa he is not looking at her,
"Baby... what's wrong.. " ya tambayeta cikin damuwa, bintu dake zaune goge face dinta tayi tare da mikewa ta bar mashi dakin don taji yanda yake Mata magana it's like trying to talk when you're screwing someone,
"Nothing.." Bata karasa ba yace
"Don't tell me nothing pls...me ya faru.. tell me this instant..." Ya fada his real voice was just coming out with anger
"Ba komai...kawai...am having headache.."ta fada trying to sound normal dukda muryar ta na rawa Sosai
"Baby ban yarda ba...ciwon Kan yasa bazaki zo ganina a hospital ba?.." ya fada Mata calmly
"Nazo dazun..." Ta fada sounding calm too
"Kin zo dazun?...ban Gane ba...kin zo dazun kaman ya?.." ya fada trying to make something out of this
"I mean dazun na zo... hospital din...har abinci na...kawo maka..." Ta fada tana kokarin danne kukan dake neman kufce mata,
"And you left.???tell me what happened.. " ya fda Yana Mikewa
"Ba komai.."
"Amira ban son karya...I hate lies.. ya zaayi ki dingayi min karya.. " ya fada don yasan haha Nan she won't just come and go Haka Nan without a reason.
"Who and who kika tarda Nan.. " ya tambayeta trying to make a point out of what's happening
"Mutane da yawa. Kawai I left because ban San su ba. I feel uncomfortable..."
"Karya dai kike min...Bai yuwa Haka nan ki tafi just because you're uncomfortable..." Ya hantareta, ajiyan zuciya Amira ta saki tare da goge face dinta da Bayan hannunta tace
"Baby...pls kayi duk abinda. Akeson kayi. Duk abinda suka ce kaina.. it's the fact.. " ta fada kukanta na fitowa
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun.. me Akayi maki pls. What did they tell you...waye yayi maki magana pls tell me..." Faiz ya fada boiling kaman zai tafasa yasan for her to say anything like that something must have happened, yasan she have a gentle nature and the most annoying part is he is not awake to protect her, abun ba karamin ciwo yayi mashi ba, sai Nishi kawai yske feeling so terrible
"Yanzun ki dawo hospital. "Bai karasa ba tace
"No..." Cikin tsatsan tsoro
"No what.. dallah come back here malama..." Ya daka Mata tsawa
"Pls aa... yanzun ma Ina gida ne..."Bata karasa ba yace
"Wane gidan..." Ya tambayeta,
"Gidan mu.. "
"Amira...what are you doing at home.me kike a gida Amira. Who did you ask before going home.... lallai ma..." Ya fada yana kashe wayar shi, goshinshi ya dafa Yana tunanin da gaske so ake a raba shi da Amira, sauka yayi daga Kan gadon ya taka ahankali zuwa waje ya bude kofar, kanwarshi Mai suna aisha ya Kira, ciki ya ya koma ya zauna ya kalleta yace
"Dazun kina Nan sanda Amira tazo?.." da sauri aisha ta daga mashi Kai
"Su waye da waye Nan wajen lokacin.. " ya tambayeta
"Su anty Maryam ne...Yaya.. wallahi anty Maryam Bata da kirki. Ta dinga zaginta cikin mutane. Ta kirata all sorts of name.. she even said kou bugawa zuciyar ka zatayi sai ka rabu daita. Tace zata wulakanta Mata rayuwa in Bata bar family din mu ba..it was bad. What she did was very bad Yaya.. "ta fada kaman Daman she have been waiting to tell him about what happened dazun, idanuwan shi kadawa sukayi kaman ba nashi ba, he was just trembling
'"su waye Nan dakin.. " ya tambayeta kaman Zaiyi kuka
"Yaya...ai ba daki tayi Mata rashin mutunci ba...sanda anty Amira tazo suna Nan ciki suna ganinta duk mutanen dakin Suka Fara maganarta to her face..suna cewa karuwa.. sai ta fita anty Maryam ta bita har waje cikin mutane tana zaginta. Duk babu Wanda ya Hana sai anty bintu datayi Mata magana itama anty Maryam ta dinga zaginta... wallahi Yaya anty Amira ta bani tausayi.. " ta fada,
"Get out.. " ya fada Mata atakaice, fita yarinyar tayi faiz ya zauna Yana girgiza kafa Yana tunanin abinda zaiyiwa Maryam yaji ranshi yayi sanyi, he couldn't think of anything, Amira ya sake Kira yace
'"baby so ake a rabani dake ba don Komai ba sai don an San you're my joy... you see that idiot that talk to you is my stepsister. She hates to see me happy, ta tsaneni...so she doesn't matter at all...duk abinda zata fada maki means nothing... she's like a zero behind a decimal point.. "
'"baby stop it pls..." Ta fada mashj saboda taga yanda yake Magana har voice dinshi rawa kawai yake Sosai like he is boiling
"No let me tell you she doesn't deserve a little tears from your eyes...if you're a whore you're with one costumer which is me... it's non of their business. Kar ki kuskura su sauya maki tunani Kan how you feel about me.. Basu isa ba.. " ya fada Mata sounding so serious than ever,
"Baby your love alone isn't enough..." Bata karasa ba yace
"To me it is...don Haka I beg you.. I beg you in the name of God ki rabu da su...now Bari in Kira driver din company yazo ya dauko ki.. " da sauri tace
'"no...I will go back home.. za mu hadu a gida..." Ta fada mashj cikin tsoro, already tsoron maryam ya riga ya dasu a zuciyar ta and there's nothing he will say that will change that
"Baby I said come to me...' Bai karasa ba tace
"Nidai tsoro nake ji...I will wait here.. or zan koma gida har Allah yasa ka dawo...' ta amsa mashi sabida fargaban Kar su hadu da Maryam a hospital again, she have never seen anyone nag so much like Maryam hakan yasa take mugun jin tsoron ta. Yana cikin wayar Dr ya shigo dakin, ganin yanda ya ganshi yasa ya fara cewa
"You looked disturbed..." Ya fada Mashi, faiz was feeling so hot inside that ya hade Rai sosai
"Kaga we're faking your situation Amma in har baka daina tunani ba or saka kanka cikin damuwa abinda kake faking Yana iya Zama real.. " ya fada mashi Yana duba shi, shuru faiz yayi har sai da ya fita, the unease is unbearable that ya dauki wayarshi, number Maryam ya kira, Bata da number dinshi so she doesn't know who is calling, tana dagawa faiz sake cike da bakin ciki yace
"Maryam... wallahi sai naci uwar data haifeki in Baki fita daga harkar matata... wallahi Zan ajiye years dinki gefe guda inyi maki abinda har ki mutu Baki mantawa...dare me. " Ya fada Mata kafin Maryam that was so shocked tatu magana har ta kashe wayar shi, ajiyan zuciya ya saki ya Kira driver Yana fada mashj yaje gidansu Amira a daukota, text ya turawa Amira Yana fada Mata driver Yana Kan hanyar zuwa ta shriya ya kawota, ya kuma fada Mata ta sayo mashi something to eat, idanuwa ya lumshe feeling at ease as he knows itama Maryam zata shjga bakin ciki ba don komai ba sai don kou sau daya Bai taba kallon idanuwan ta balle ya maida Mata magana


. alhamdullilah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 12

Zuwairat ummumaryam


.Amira Kam Bata tunanin she will be able to come back to the hospital after all the humiliation she gets today, she's not going back, bazata iya Zama cikin family Dinshi kaman nothing happened ba, she's so hurt, she have been through a lot Amma Bata taba facing serious public humiliation kaman na yau ba, tana zaune bakin gadon dakinta tana jin muryar Maryam har cikin kanta, she have never been so scared of seeing someone kaman yanda take jin tsoron haduwa da Maryam, tasan zagi na ragewa mace daraja a Idon mijinta, he little happiness shine da ba gaban idonshi tayi Mata wannan cin mutunci ba, dukda tasan faiz is stubborn she knows he can't handle Maryam ba don komai ba sai don tasan she's his elder and da akwai tazara na at Least shekara biyar tsakanin su sannan Maryam tana da kiba that she can weigh not less than 80kg. Ajiyan zuciya ta saki ta Mike ta Shiga dakin mamanta, hajiya na zaune tayi tagumi, she's just so scared of Amira coming back home, Bata son ta dawo gida Because she feels in ta dawo da wuya ta sake Samun kaman faiz, kowa ya sheda he loves her, son da yake Mata a fili take, kallonta mum dinta tayi tace
"Kina Nan gidan har yanzun kenan..." Hajiya ta fada Kai tsaye, ahankali Amira ta zauna kusa da kafsrta tana cewa
"Yes mummy...ya kirani Wai zaisa a daukoni in dawo hospital.." Bata karasa ba hajiya tace
"What's wrong with that.. sai ki jira azo daukan ki ai..." Hajiya ta fada Mata Kai tsaye
"Hmmmm mummy my feeling doesn't matter dai kenan..."Amira ta fada kanta kasa
"Which feeling Kuma . Wallahi you never seize to amaze me .. wato Baki San Allah ne ya soki kija samu mijin sure ba after your shameless act,...ai Dole sai kinyi hakuri...in bakiyi hakuri ba babu inda Zaki  da bazaki fuskanci Wannan discrimination din ba..."
"Hmmm mummy there's limitations to what human can take..what if na Zama fedup...what if na kasa daukan abinda zaayi min... gaskiya bar masu gidan zanyi.. " Amira ta fada kanta kasa sounding very serious
"Ai sai ki nemi inda Zaki zauna Amma this house won't take me and you...now tashi ki bani waje..." Hajiya ta fada mata atakaice sounding more serious too don tasan ba Wasa take ba, Amira daga Kai tayi ta dinga kallonta ba don komai ba sai don tunanin Hali irin na mamanta, Haka Nan she feels she doesn't deserve this at all,
"Shikenan... " Ta amsa Mata amma deep down she have come to a conclusion that if har taji she can't handle the pressure zata bar gidan, she doesn't care about duk abinda zaa fada she will stay on her own, if she likes she will leave this town completely she's not going to be bullied like an idiot because of her past, she have come to love faiz like she loves herself, Amma she's grown up, bazata zama kaman Yan yaran da ke zaune gidan miji Ana kuntata masu ba, she's not going to be abused and bullied then remain silent, in ta tuna she almost killed herself saboda takaicin namiji sai ta cije yatsa because now she knows da akwai opportunity out there for people like her, mikewa tayi tace
"Mummy gida Zan koma ..ban iya zuwa hospital Kar ta sake tozarta ni..." Amira ta Fada Mata bayab ta Gama sake sakenta,
"Ke Kika sani..." Hajiya ta amsa Mata atakaice, mikewa tayi ta bar wajen ta koma dakinta, wayarta ta dauka ta Kira faiZ.

Fajz Kam ya cika yayi fam, har yanzun baiji ya samu gamsuwa da abinda yayiwa Maryam ba, he just wants to hurt her badly yanda zata fita daga affairs dinshi, yasan she's coming here or she will report him to his dad, hakan yasa yayi Saurin Kiran dad dinshi, alhaji na ganin call daga number faiz yayi Saurin dauka, before faiz yayi magana sai  ya Fara cewa
"Son how are you feeling today..." Ya tambayeshi sounding so disturbed, dakaji yanda yayi magana kasan he is so happy to recieve this call
"Daddy am fine ..." Ya fada Yana saukar da voice kaman na mara lafiyar gaske,
"Daddy kayiwa sister Maryam magana..."faiz ya fada.
"What happened..." Ya fada cikin damuwa, Nan ya fadawa alhaji abinda ya faru har da karya because he told him Maryam beat Amira a cikin hospital a gaban mutane suna cikin waya Kiran maryam data Gama maganar da mum dinta ya dinga shigowa,
"She hates me I know it dukda suna pretending to love me.  Amma she should stay away from my happiness.... Tana fadin a gaban jamaa Wai if rabuwa da Amira zai Zama ajalina sai ta rabamu sai Amira ta bar gidan...daddy warn her to stay away from my affairs I beg you..."
Ya fada kaman zaiyi kuka Yana magana da kyar
"Subhanallah...Maryam din ce tayi wannan haukan?...am coming to the hospital very soon..." Alhaji ya fada mashi.  Bintu shiga dakin tayi ta zauna sai dai ta kalleta ya kauda Kai,wayar Amira na shigowa ya dauka Yana cewa
"Yazo ne?.." ya tambayeta Kai tsaye
"Aa...pls tell him not to come...ba sai yazo ba zanje gida kawai..." Ta fada mashi atakaice
"Will you stop that before I decend on you?..nace come to the hospital..."Bai karasa ba tace
"Aa...gida Zan jiraka..."
"Wai Amira what's wrong with you... barina zakiyi a hospital bazaki zo dubani ba...Daman you never care..." Ya fada ya kashe wayarshi, kallon bintu yayi yace
"Hope you're happy.. now you're happy that Kikeso rusa min farin cikina....kin hada Baki da makiyana zaku raba ni da farin cikina..." Faiz ya fadawa Bintu sounding so angry,
"Wannan shine alkawarin adalci daka ce zakayi a tsakanin mu..." Ta fada tana Kallon shi
"Are you asking kou you're making a statement.. " ya fada sounding very angry
"Kayi alkawarin zakayi adalci a tsakanin mu..." Bata karasa ba yace
'"is that the reason why kika jawo tashin hankali?...banyi kokarin inyi adalci ba?...then the evil spirit in you started madness..." Ya fada Mata cikin bacin Rai
"Nidai am sorry... kuma ban hada Baki da kowa don a cuceta ba... Amma to know that you loved macen dake second hand..." Bata karasa ba yace
"Tashi...now get out of here.. tashi nace.. " ya daka Mata tsawa. Kallonshi kawai tayi ta kauda kanta, ita dai she feels ba Haka Nan yafi Sonta ba,
"Bintu ki bar Nan kafin in Bata maki Rai..." Ya fada Yana sauka daga Kan gado
"Do what ever you want....kou ba Komai ai cikinka gareni ba na wani ba.  I deserve some respect..." Ta fada mashi tana kauda kanta tare da  Dora kafa daya Kan daya. Zuba Mata idanuwa yayi Yana tsaye ya rasa yanda zaiyi daita,
He wondered why she will change like this kaman she's not that lady that was making him all strong
"Yanzun dai you're happy with what is happening....ki tuna kema ba Haka kikayi da farko ba... you made it look as if Baki damu ba ashe na ciki na ciki.... you're so devilish..." Hannu bintu ta daga mashi tana cewa
"Stop calling me devilish abeg...nidai am human...baka da adalci... it's all about her....kou goodnight ka Shiga Yi Mata sai kayi good hour guda Amma ni in ka shigo kaman Ana jiranka..." Bata karasa ba yace
"Bintu ki tashi ki bani waje... you're the last person I want to see... alhamdullilah true color dinki ya fito,..wato you have the guts ki fadawa mutane am a drunkard...kina ganin kou kece autar Mata Ina ya Zama dake...." Bintu sauke idanuwa kawai tayi sabida  itama tasan Bata kyauta ba
"Am sorry... wallahi at that moment I felt something I never felt before... sharrin shaidan ne..."Bata karasa ba ya sake cewa
"kece shaidaniya.. it's all you ba wani shaidan... nonsense.. " ya fada Yana komawa Kan gadon ya kwanta, ita dai bintu tasan son faiz a jininta yake kaman yanda na Amira na cikin jininshi,  Sam Bai Jin Dadi da Bata Nan tare dashi, dukda it's not something real, kawai he felt zai fadawa Dr zai koma gida just to be

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login