Showing 144001 words to 147000 words out of 167643 words

Chapter 49 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

help you pack...Kar ki sake kiyi gardama dani....if nice baki son babu matsala...kije wajen mahaifyarki...ki zauna wajenta...Kar hakkin dake kanki yayi yawa..." Ya fada mata yana daure towel dinshi da kyau,
"You talk about my mother like you know her...she doesn't like me... she's ashame of me...kunya nake vata. Nasan she wish am dead saboda abun kunyarta ya tafi...and you're here talking about her....if tana sona zan zo nan ne?...I won't come here..." Ta fada cikin ihu tana kuka,
"She loves you...your mother loves you...duk abinda take is out of love...and she have learned her lesson... you have to come back home.... we're going home together..." Ya fada mata
"Don tace wani cikin naje nayi?...don't you think some of the family will say this pregnancy is not yours?...zasuce taje tayi abinda ta saba...I don't want anyone to see me as a messed up person because I know am not messed up...I know I have a brighter future..." Ta fada mashi, takaici da haushi ne ya ishi faiz yama rasa abinda zai ce mata, daman yasanta da kafiya da stubbornness,
"Tou miss bright future.... wallahi koy kinki kou kinso...sai kin koma...but first let me call your family in fada masu Inda kike da address dinki...in fada masu you're carrying my child kuma kince baki dawowa...gida..." Ya fada yana takawa zuwa Inda phone dinshi yake,
"Pls let me think...dr yace kar inyi stressing kaina...so pls pls pls don't stress me..." Ta fada mashi atakaice tana gyara zamanta, ji tayi zaman bazai yuwu ba ta dafa bango ta mike tare da cewa
"Wash..." Tana dafa waist dinta, he came to hold her up ta buge mashi hannu bathroom ta shjga ta tayi fitsari don bata cika minti ashirin vata shjga bathroom fitsari ba sai kuma ta hada da watsa ruwa, tana tafiya ahankali ta shjga bathroom faiz yabi bayanta da kallo yana ma tausaya mata sai yaga bai kamata yana matsa mata da wasu maganganun da zasu bata mata rai ba, kyau ya dinga rarrashinta tunda bata samu duk wata kulawa da mai ciki take samu ba, he doesn't even know if she's taking all the necessary vitamins like bintu does sanda take da ciki, sanna shi girman cikin bazai bari yaji if zaiyi wani abu daita ba, a zahirin gaskiya cikinta yayi mashi girma sosai ba kadan ba,, yana jin nishi a bathroom hakan yasa ya zo kusa da bakin kofar yana cewa
"Babe are you ok?.." ya tambayeta,
"Am fine don't open that door..." Ta fada saboda kunyar Kar ya shigo ya ganta tana fitsari daga tsaye because if ta duka sai taji knees dinta yayi sanyi sosai at times bata iya mikewa hakan yasa take tsayawa fitsari sai tabi da wanka, da akwai shower a bath room dinta, she will just stand and pour water a jikinta bayan ta saka shower cap, she's so tired and wants to give birth, but the Dr said yawan fitsarin da take ya nuna she's almost due, tana gamawa ta maida zaninta ta fito faiz dake bakin kofar ya dan matsa mata ta wuce,
"Wallahi wajen nan takure kike... just look at the space...." Ya fada yana kallon yanda take tafiya,
"Pls ni ka rabu dani..." Ta fada sounding so fed up
"Are you ok..." Ya sake asking yana biye daita
"Oh pls ka bar damuna...nifa ban son yawan magana..." Ta sake hantaranshi,
"Ikon Allah..." Ya fada mata, she went straight in to her fridge and pick the food data kawo daga gidansu Latifat ta kama hanyar kitchen, she poured everything into a bowl and put it a microwave, fajz na tsaya bakin kofar yana kallon ta, he can't believe what he's seeing don it's amala da ewedu sai stew he loves it too, Sai kuma why she's eating this a wannan darsn da tara na niyyan yi, now he knows why she looks so fat with this pregnancy, watching her from the kitchen door makes him happy, it's like watching all your bundle of joy a wajenka, he feels he won't ask for anything again, ahankali ya taka two steps yazo wajenta a kitchen din ya rungume ta ta baya yana tallabe da cikinta da two hands dinshi, tsakiyar kanta yayiwa kiss, ajiyan zuciya amira ta saki don cikin ranta tasan she missed alot da basu tare da fajz har cikin ya girma haka,
"Baby..." Fajz y fada idanuwanshi lumshe, amira dake tsaye a gaban microwave dinta, she's just waiting taci amala dinta, bata amsa mashi ba,
"Am not comfortable here.. pls...we need to go to a good hotel...nan ya matse da yawa....pls get uber for us..." Fajz ya fada rungume daita,
"Kana iya zuwa hotel din ai...ni am comfortable here..." Amira ta amsa mashi atakaice,
"Baby am supposed to be mad at you fa...Amma kaman ke kike fushi dani...me nayi maki kuma..." Ya fada rungume daita,
"Pls ka bar damuna... you're stressing me..." Ta fada mashi sounding so fed up kaman she's just tired of him, cikinta na farko bata samu abokin magana ba at all, cikinta na biyu it's better Amma still she spent hours alone sai if taje kasuwa or tana tare da latifat, Amma right now sai tajj kaman yana damunta, just few minutes da zuwanshi, amalan ta fiddo ta koma falo faiz ya bita, tana saka hannu taji shima ya saka hannu, da sauri ta dauke plate din daga gabanshi ta maids shi gefe,
"Me zakayi?.." ta fada tana kallon shi bai san sanda ya saki dariya ba, he can't just believe this
"I want to eat with you...I miss it..."ya fada yana dariya and hakan yasa ta kulu kawai, tasan he's laughing at her condition and how she looks now don at times bata iya kallon kanta a madubi,
"Ni bai isheni ba..." Ta fada mashi, dariya ya saki again yana cewa
"The big madam herself...kici tou...Amma pls we should get a better and big space...ni nan kaman a prison nake haka nakeji...I wonder how you manage to stay here..." Ya fada mata, banza tayi dashi ta cinye amalan tana kokarin mikewa yace
"Bari in kawo maki ruwa kisha ki wanke hannu..." Ya fada mata yana dauke plate din daga gabanta, ya gan tashin ta da kyar he just wondered how she managed to be on her own all this while, kawai tausaya mata yake, he wish there's something he can do for her something that will make her feel ok, plate din ya kai kitchen dinta that's very small ya dauko mata ruwa a bowl don ta wanke hannunta and she did, sai ruwan sha daya dauko mata cikin mini fridge dinta, she collected the water and said
"Nagode..." Ta fada cikin sanyin murya, ahankali tayi kokarin mikewa ya kamata ya mikar daita, she tsayuwa yayi yana kallon yanda take takawa cikin dakin hannunta biyu kan waist dinta tana murzawa ahankali and he helped her with the waist massage, amira enjoys duk wani touch nashi, daya tabata sai taji wani irin wetness lokaci guda, shi dai bai yarda it's only one baby in there ba, amira irin mutanen nan ne masu girman ciki kaman ni a gari, ciki wata biyar sai ayi tunanin ka kusa haihuwa🤣, he massaged her waist and she enjoys it, bango ta daga with her two eyes closed as he massaged her, she just wished he will slip in as usual Amma he didn't, bata san dukda he made a promise to himself kan sai yayi mata kwalele Amma he want to just sleep in her today but how, bai son ya zo ya fara ya tado mata labor, after like 10 minutes ta mike tsaye yace
"Pls baby let's sleep in hotel...pls.."
"No..." Ta amsa mashi atakaice,
"Ok..." Ya fada mata, bathroom ta sake shiga again, fajz dake tsaye a dakinta yace
"Ikon Allah..." Ya fada yana jiranta ta fito, again she came out with wet skin,
"Kace bazaka ci komai ba?..." Ta tambayeshi ahankali,
"Yes...am so full of joy that kou sati nayi banci komai ba I won't be hungry..." Ya fada mata,
"Ok then..." Ta fada mashi, katifarta ta hau ta rumgumi pillow ta kwanta facing the wall, he wanted them to have a discussion Amma yaga kaman irin sam bata son magana, ahankali ya kwanta bayanta hugging her tare da zagaya hannuwanshi cikinta tare da lumshe idanuwa, kiss yayiwa bayanta, zanin dake jikinta ya zare ya yarda kasa ya maido hannunshi kan kirjinta,. Nan ya fara romancing dinta, he have never slept with mace mai irin wannan ciki tunda cikin bintu bai kai quarter wannan girma ba kuma ya dade bai tabata ba before ta haihu shi yana tsoron Kar ta birkice mashi ya rasa yanda zaiyi daita,
"Can I?.." ya fada yana kissing wuyanta
"Pls..." Amira ta fada cikin whisper
"Are you sure?.." ya tambayeta cikin whisper too,
"Yes pls..." Ta sake amsa mashi, hannu yasa ya juyo da faiz dinta ahankali yace
"Tell me how much you Miss..." Ya fada mata yana saka harshen shi ya dan lashe tip of her lips,
"I miss you...so much...I ... miss your sweetness..." Ta fada mashi cikin whisper idanuwanshi cikin nata, kiss yayi mata sosai yayinda yake saka mata hannu, he felt total wetness, he made compassionate love to her and it seems kaman tunda yake bai taba sex mai dadin na yau ba, she's so full, it's all through back but the sweetness is koina, kou kadan basuyi bacci, sai bayan da sukayi sallah asuba before amira tayi bacci, wajen karfe 8 faiz ya farka ya saka kaya, wayar amira dake faman baccin natsuwa ya dauka, he knows da akwai wacce ta sani anan, that lady that tries telling him Inda amira take a wannan lokacin, wayarta babu pin so he entered her call log and she's the last person she spoke to, latifat, fita yayi daga gidan da wayarta because he doesn't want to wake her up, sai da ya fita daga estate din gabaki daya before ya Kira latifat, yana kiranta ta daga,
"Hi dear how's your night?.." ta tambayeta
"Fine..." Ya amsa mata making her think if it's a wrong number,
"Hello..." Ta fada
"Hi... sorry it's your friends husband..." Ya fada mata ihu latifat ta saki tana magana da yarbanci shi kuma ya dinga dariya he haven't met her personally but he likes her already
"See love ooo...wow....so you came?...this early?..."
"No I slept here..."ya amsa mata "oh my goodness...wow...am so happy to hear that... where's my friend..." Latifat ta tambayeshi cikin so much excitement kaman she's the ones with the man, kawai ita kou kadan vata da bakin ciki, tana cikin mutanen da suka yarda da cewa rayuwa juyi juyi ne so before it's your turn keep clapping for others, she's so happy for the kind of love dake tsakanin faiz da amira, abub kaman a film,
"She's asleep...pls I need your help..." Ya fada mata
"Anything for the both of you..." Ta amsa mashi atakaice
"Thank you...pls I don't know town...and first I want to order food for her...then secondly I want to buy some baby items and lastly I want you to help me beg her...to go back home...kou bazata zauna gidana ba ta koma gidansu...her mother is in deep pain..." Fajz ya fada mata, ajiyan zuciya latifat ta saki tace
"Firstly I can ask our cook to cook for her right away the for the baby items no problem then about talking her to go back is going to be difficult...she have made up her mind to stay where she will have peace of mind...kuma maganar gaskiya her mother deserve any pain she's getting for being a bad mother..." Inji latifat
"I understand but pls...I know she respect you... just tell her if ta koma akayi treating dinta bad she should go away for ever..."
"Did you know wata nawa mukayi muna mata magana before ta yarda ta kiraka?... She wanted to came the baby away from you for ever...she have no any emotions for anyone saboda what she have been through...she told me if kazo you will force her back and now it's becoming a reality..." Inji latifat dake goyon bayan amira
"Oh no...ba haka bane. Pls I beg you... pls can we meet now...I don't know anywhere here.. "
"Yes... right away...now you should come straight facing east...zan fito yanzun nan...our house is close..." Ta fada mashi,
"What about the food...naga she eats alot.."
"Ah oga calm down nah...she have been eating before your arrival oooo..." Ta fada tana Dariya, shima fajz dariya yayi yace
"A gafarceni tou..." Ya fada mata.
"Now Gani nan zuwa..." Ta fada mashi. Babu wasting of time latifat ta sauko down stairs sanye da rigar bacci hannunta kuma after dress ne, sai dayan hannunta makullin mota, kanta da akwai hulan bacci, sanya after dress din tayi before ta fada cook dinsu ta fadawa amira abinci kaman kala uku kafin han gidan su sauko for breakfast, waje ta fita ta shjga mota ta fice.

While fajz was walking to her direction he called iyami, his voice sounds so happy, she was so happy too, sunyi kira for few minutes sannan ya kira dad dinshi ya fada mashi ya ganta and he's begging her to come back home, alhaji dai bai ce komai ba all he said was
"Allah ya zaba abinda ya fi alkhairi"
Daga nan ya kira ahmed ya fada mashi ya hadu da amira, he was like jumping saboda farin ciki, he told ahmed how he's begging amira to come back home Amma taki, shuru ahmed yayi for a moment before yace
"Leave it to me..." Ya fada mashi
"Me zakayi pls..."
"I have a plan don't worry..." Ya fada mashi
"Ok pls what ever the plan is act on it fast...Inason kou yayane mu bar nan yau..." Inji faiz.
"Ok shikenan..." Ya amsawa faiz yana barin Inda yake.

Fajz baiyi tafiya kaman na minti goma ba sai ka wata katuwar motar, latifat recognized him sosai,
"Wow...see fine hausa and yoruba guy oooo..." Ta fada yana mashi horn
"Ai in ba don Aisha ba kou da ka zama nawa..." Ta fada tana leko da kanta tayi mashi magana, murmushi fajz ya saki ya nufi motar,
"Finally..." Fada tana Dariya looking so happy to see him,motar ya buda ya shiga ta kalleshi da kyau tace
"Pls do you have another brother?..." Ta tambayeshi tana Dariya, fajz that's blushing yace
"He's young..." Ya amsa mata yana
" Well I will definitely wait if he will marry me... you're so handsome damnit..." Ta fada sounding so serious, kunsan chan mata basu kunyar bayyana how they feel about a guy
"Pls stop am blushing abeg..." Ya amsa mata yana dan rufe face dinshi
"Ai gaskiya nake fada maka..." Ta fada tana juya kam motar zuwa gidsnsu
"You're so beautiful too...and believe me someone better than me Will surely come...beauty with the heart of gold...Allah ya biyaki..." Ya fada mata
"Amin oooo and when he comes he should Also love me the way you love my friend..."
"Insha Allah"
"Wai kana ma jin mother's tongue dinka kuwa?.." ta fada as she drives
"Why not...kawai can't speak it fluently..." Ya amsa mata, maganar begging amira ta koma gida ya cigaba dayi mata ita kuma tace she will see what she can do, gidsnsu ya zo daita
"Welcome to our home.." ta fada mashi as she enters gate dinsu
"Wow you got a beautiful home here.." ya fada as yana kallon katon gidan nasu, fitowa sukayi tace
"Nace a hada mata abinci, so now ka shigo ciki kayi ka sha kou tea ne sai ku gaisa da mum dina sai in shirya mu kaiwa matarka abinci mu wuce wajen sayan kayan babies din" , ta fada mashi. Babu musu ya bita into makeken mansion din. Waje ta samu ya zauna tasa a kawo mashi tea, ta hau sama da gudu, he loves this lady, she's very smart and do things in a smart way, zaman yayi yana kallon katon falon dake dauke da kayan duniya, bayan minti goma mum din latifat ta sauko da sauri ya sauka daga kan kujera ya gaidata, one thing yoruba don't joke with is respect ga babbanka,he remembered if sun yi wajen iyami ake masu fadar basu durkusawa da kyau su gaida na gabansu wai suna bending kaman suna da waist pain, gajdata yayi ta amsa mashi sounding so happy, she spoke yoruba to him and he replied da turanci, dan hira suka taba yace bari ya Kira mum dinshi su gaisa because they're so friendly, nan ya kira iyami ya fada mata ga wayanfa suka taimakawa amira a lagos ya bata waya nan suka fara hira suna introducing junansu da yarensu, actually they're from same town, matar ta gane family dinsu iyami Amma ita iyami bata ganeta ba, all of a sudden hira ya barke sosai latifat ce ta sauko sanye da wando da rigar sai dan karamin veil bayanta kuma wani saurayi ne wato tunde, latifat introduce faiz to tunde, tunde kallon fajz yayi ya kauda kanshi, gaidashi fajz yayi cikin ranshi yana tunanin if suna da matsala da wannan
"So you're that guy that can't treat a beautiful lady right..." Tunde ya fada yana zama, shuru fajz yayi bai ce komai ba
"You get a beautiful young girl, get her pregnant...then let your family batter her like an animal...I don't know how you people treat your women so badly..." Ya fada, shi dai fajz cikin ranta ranshi ya godewa Allah da Allah yasa amira tazo da ciki da kilan wannan ya kwashe mashi ita
"Borda everything is alright now... after all it's not his fault...his family's fault"



Alhamdulillah
3/26/22, 17:04 - Ummi Tandama😇: 47





Zuwairat





Bayan fajz ya shjga mota yayi relaxing mutumin ya fara jan mota bayan ya ajiye bag dinshi a gefenshi, tunda yake zuwa Lagos it's from airport to nearby five star hotel then sai ya tafi abroad, bai taba sanin yanda cikin garin Lagos yake ba, he keeps looking around as the car drive buy, da akwai hold up sosai a garin don kou tafiyar minti goma basuyi sai sun tsaya saboda hold up, he can't just wait to see amira, he's imagining how she's going to feel seeing him, yana tunanin kilan she won't expect him to come today or tomorrow, kilan zata dinga tunanin zai dinga yanga bazai damu yazo da wuri ba, she doesn't

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login