Showing 66001 words to 69000 words out of 167643 words
Chapter 23 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
abinda ke faruwa, he told her tun ranar da yayi mata magana take fushi dashi
"Ai it's your fault...if ka bugi yaro ka nuna mashi kuskurenshi sai kuma ja jawoshi jiki... since you're a little bit harsh with your words sai ka bata hakuri kuma ai..."
"Iyami na bata hakuri...I bata hakuri not once not twice... it's like that girl don't really love me..."bai karasa ba mum dinshi tace
"Don't say that... yanzun dai kaje gida ku daidsita tsakanin ku... alright?..."
"Ok iyami...I pray tayi hakuri...ni ban son wannan zaman bai da Dadi...am glad I have baby to make me smile..." Ya fada cikin sanyi murya, Kanan anyi pinching dinshi ya mike Yana cewa
"Bari in Kona hospital in Dubasu sai in tafj gida..." Ya fada yayinda yake mikewa yasan in har komai ya daidaita atsakaninsu bashi ba kara fitowa
"Ok love take care..." Inji iyami, Yana fita Yana cewa
" I love you mummy..." Ya fada Kanan ana jiranshi ya fice
...
Alhamdulillah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 22
Zuwairat Ummumaryam
Yana fita da yamman ya tarda yaran maryam, if you see the kind of looks daya watsa masu yana cewa
"Ko wane shege ya zauna gidan ubabshi....yan iska kawai..."ya fada yayinda yaran suke barin wajen da gudu, shi fa kawai yayi shuru ne Amma Allah yasan he won't leave Maryam for beating his wife, babu yanda zaayi ya bar maganar ya wuce haka nan without him taking serious action on her. Motarshi ya shiga ya tafi hospital, he spent about 30 minutes wajen before ya fadawa bintu zai tafi, wani irin marairacewa tayi tace
"Baby yau da sauri zaka koma gida?.." ta fada tana turo baki don she's a very happy person yanda kullum he comes as early as 8 sannan ya dawo by 4 ba zai sake tafiya ba sai wajen 11 na dare, hakan ba karamin Dadi yake mata ba, she knows ta gama samun faiz tunda har Allah yasa ta Zama mother of his first child, kullum in yazo hospital bai ma bawa mutane waje don su zauna Yana zaune gefen ta suna maganar yanda zaa tsara sunansu, he told her bai son ayi taron sunan a gidan shi instead ayi order duk abinda zaayi ayi renting hall kawai ita Kuma tace since it's their first child Kuma baby bata da kwari Kar suyi yawo daita kawai ayi shi a gidan su, he accepted ba don yana so ba, already yayiwa yarshi huduba da sunan Khadija sai ya bawa bintu zabin ta fadi sunan da zas dinga Kiranta don shi she's his baby kawai, she chooses amnah.
"Eh..." Ya amsa mata kai tsaye yana dan hade rai saboda yanda take marairacewa
" Yau bazaka tayamu hira ba...bazakayi missing babynka ba..."ta fada rike da hannunshi
"It's not as if nace zan tafi I won't come back again... tsakanin ki da Allah kina ganin ina kyautawa kullum ina nan har 11 din dare alhalin ba ke kadai gareni ba..." Ya fada yana mikewa
"Hmmmm shikenan sai da safe..." Ta fada mashi kanta gefe
"Ok sai da safe...let me see my baby one more time...daga nan I won't be coming back here..." Ya fada mata, kiss yayi mata sannan ya fice, wani irin harara tabishi dashi tare da sakin tsoki. Faiz na fita ya shiga Inda baby take daga nan ya fice ya kama hanyar gida.
Ismail kam wajen dad dinshi ya wuce direct ya fada mashi halin da amira ke ciki da screenshot of some of the message Da ake turawa amira, yasan in ya fadawa mum dinshi direct she May not yeild results,
"Daddy look at this humiliation amira is going through....shima mijin bai wani damu ba..." Ya fada kaman zaiyi Kuka, shuru alhaji yayi for a moment before yace
"Tell her ta dawo gida...auren ba dole bane...I know dole something like this will come up...Amma it's more than my expectations..."alhaji ya fada calmly jikinshi duk yayi sanyi
"Daddy amira tace bazata dawo gida ba because of mummy...daddy kaga yanda amira ta rame tana maganar mutuwa....dad if nothing it's done and wani abu ya sameta I won't forgive myself..." Ya fada mashi cikin damuwa sosai
"I said tell her to come home...ai gids nawa ne...ta dawo gida...." Alhaji ya fada atakaice,
"Ok daddy...Amma ka farayiwa mummy maganar..." Bai karasa ba alhaji yace
"Call her for me..." Ya fada mashi, da sauri Ismail ya mike ya tafi bangaren hajiayr su ya fada mata tazo inji dad dinsu, mikewa tayi ta nufi bangaren alhaji yayinda Ismail na biye daita face dinshi babu walwala at all, kallon shi tayi tace
"Lafiya kake dauke da fuska haka?..." Ta tambayeshi yayinda suke tafiya,
"Ba komai..." Ya amsa mata yana sake daure face, haka suka shiga bangaren alhaji, suna shiga Ismail yaso ya basu space Amma sai alhaji ya hanashi tafiya,
"Show her what you showed me..." Was abinda alhaji ya fadawa Ismail, nan Ismail ya fiddo wayarshi ya budewa mum dinshi, amsa tayi tana kallon faces dinsu, tana dan fara karanta threat din da akewa amira tace
"Nifa ban gane wannan abu ba..."
"Mummy yan family din mijin amira ne suka mata wannan messages din suna kiranta da duk sunan dasu gan dama..." Bai karasa ba tace
"Ai daman hakan zai faru sai hakuri...tunda har ta zubda mutuncin ta ai dole sai hakuri kuma... you can't eat your cake and have it back...duk abinda sukayi mata is as a result of her character...her dirty past...it is as a result of boyewa uwa sirrinta...so what do you want me to do .."ta fada kou single remorse babu a face dinta,
"Well ta dawo gida..." Alhaji ya fada bai karasa ba hajiya tace
"Which gida..." Ta fada tana kallon alhaji
"Wannan gidan..." Ya amsa mata atakaice
"Ai sai ka dawo ka zauna daita Amma kaga wannan yarinyar bazan zauna daita ba...wai let me ask you a question...did you think this is east west or south?...nan ba wajen da yarinya zatayi irin abinda amira tayi ta zauna lafiya bane...nan ba wajen da zaka haifi yaro out of wedlock a ce kowa na maka kallon kayi abun bajinta bane.... nan is a place da muka san Honor din kanmi....kayi aure you're not a virgin ya aka kare balle kuma kayi aure kana da bastard a gida... wallahi amira deserve duk abinda zaayi mata....tama godewa Allah ta samu wanda ya aureta... wallahi in har ta sake gidan nan sai dai in har mata gidan..."ta fada tana mikewa, da sauri Ismail yace
"Haba mummy... laifin me amira ta aikata da ke bazaki bata second chance ba..." Kallon shi tayi looking so angry tace
"Inda ban bata second chance ba da kou danta bazan rike ba...the only day amira zata dawo gidan nan sai wannan bawan Allah da ya yarda ya aureta ya dawo yace ya daina sonta...if not wallahi tana chan..." Ta fada cikin matsanacin bacin rai, kou kadan she sees nothing cikin what she's doing ba don komai ba sai don she believes amira deserve any pain that comes to her, she knows in da tun farkon samun cikin ta sani suna iya zubdashi ba tare da kowa ya sani ba har mahaifinta, Inda ta Fadi habeeb is responsible for the pregnancy da kilan anyi forcing dinshi ya aureta kou yaki kou yaso, Amma sam she hide everything to her dukda she placed her in a high rank as her first daughter, kou kadan bata kawaici da amira, she showed her lots of love da ya kamata tayi confiding in her Amma sam baayi hakan ba, and they want her to let her come back to this house... never,
"You can leave Amma amira is coming back home..." Alhaji ya fada mata, sam Ismail baiji dadin wannan abun ba,
"That's good..." Hajiya ta amsawa alhaji tana ficewa daga falonshi, Ismail dafe kanshi yayi idanuwanshi suka kada suka zama ja sosai, wannan abun is so unbelievable, why will his mom not let bygone be bygone, why zata yarda kou da mutuwa amira zatayi it's better ta mutu da ta barta ta dawo gidan, shuru yayi Yana tunanin what to do, shi dai bazai h
Nade hannuwanshi and let his favorite sister suffer like this ba, abun haushin is the fact that faiz bai damu ba so he thought, ahankali ya kalli dad dinshi yace
"Daddy a bar maganar dawowa amira ...I will tell her to be patient... everything will be alright...they will learn to love her as time goes on..." Ismail ya fadawa alhaji da ranshi ke bace sosai
"She will come back home..." Alhaji ya sake fadawa Ismail sounding so real don yaga rainin hankali zaiyi yawa tsakanin shi da hajiya, he have given her so much chance that tanason ta haye kanshi ta maidashi mijin tace, cikin fushi alhaji ya dauki wayarshi, direct amira ya Kira, amira dake kwance ta dora kai kan pillow ta kurawa bango ido kou blinking batayi, kou ringing waya taji sai ta firgita saboda tsoron Kar ya Zama masu zaginta tunda kullum abun gaba yakeyi, ahankali ya daga ta dauki wayar sai taga it's her dad, Zama ta gyara ta dauki wayar tare da sallama, amsawa yayi yace
"Ki tattara kayanki ki dawo gida yau ba gobe ba..." Ya fada mata kai tsaye
"Daddy... mummy ta yarda?..." Ta fada jikinta na rawa
"You're very stupid for asking me such stupid question...gidan nata ne kou nawa...am telling you ki dawo gida you're asking if ta yarda..." Ya fada sounding so angry, Ismail na zaune yana kallon shi, statement dinshi yasa ta Gane mum dinta bata yarda ba
"Daddy am alright fa... lafiya lau nake...babu komai..." Ta fada mashi gudun Kar tashin hankali ya barka tsakanin mum dinta da dad dinta
"If baki dawo ba ranki zaiyi mugun baci... don't play with me..." Ya fada mata yana kashe wayar shi, Ismail dawo wajenshi yayi ya fara cewa
"Daddy amira won't be happy if ta dawo gidan nan mummy ta tafi... mutane will say lot's of things...so pls kayi hakuri ka bar maganar dawowar amira...daman ita kanta tace Kar in fada maku kawai ta fadamin ne don Bata da wanda zatayi sharing pain dinta dashi, komai zaiyi daidsi insha Allah..." Ismail ya fadawa dad dinshi in soughting tune, alhaji sai girgiza kafa kawai yake looking so angry that duk yanda yake da kaunar yaranshi one of this daughter is being bullied somewhere and he can't even do anything about it.
Faiz kam ana sallah magrub ya dawo dawo gidan, he parked and did his ablution ya wuce masjid bai dawo cikin gida ba sai da yayi sallah ishai, tunda ya daina cin abincin ta yaga ta daina abinci, yana lura daita sosai don he always check kitchen in ya dawo gida sai yaga batayi girki ba, he wondered what she have been eating, he really tried this few days daya fita harkanta, he prays Allah yasa kou me zatayi mashi ya danne Kar yayi fushi daita, he checked her bedroom yaga bata nan, he checked another bedroom still bata nan, it's like ta sauya wajen kwana, the third bedroom ya bude ahankali ya ganta kwance tayi ruf da ciki, she was so lost in thought da kou kadan bata ji budewar kofsr ba dukda bai wani kara yake ba in aka bude ba, wani irin ajiyan zuciya ya saki as he sight her kan gado, she was wearing something simple, bata motsi at all so he was thinking kilan she's sleeping, dukda bai gan fuskarta ba yaji wani irin Dadi cikin ranshi, ahankali ya taka zuwa bakin gadon Amma still amira dake tunanin how it's all going to be bata san ya shiga ba, bakin gadon ya zauna ya dora hannun kan tafin kafarta a firgice ta mike because it really took her unaware, kawai she feels faiz ya daina sonta ya gama cinyeta ya barta haka nan ya koma wajen authentic matarshi, at times she feels kilan so yake ya barta shi yasa in yazo mata da bukatar shi baiyi mata da wasa, it's like he planned that let me have enough of her then dump her don yanda ya kaurace mata ya mugun bata mamaki ba kadan ba saboda yanda yake fadin kaunar ta bata yarda he can do this to her ba, dakin babu haske but she knows he is the one, dan dafa chest dinta tayi yayinda shi kuma ya zuba mata ido yana kallon ta with the help of bedside lamp dake kunne, she's so emaciated, ahankali ta gyara zamanta ta sauke kanta tare da cire hannunta daga chest dinta, kallon ta kawai yake kou kaftawa baiyi, kafarta data dauke ya sake rikewa yana cewa
" Did you miss me?.." ya fada chan ciki ciki don she have this power of arousing him always balle kwana uku baa gamu ba, she didn't answer him ta zare legs dinta daga hannunshi, gadon ya hau ya zauna kusa daita ya jawota jikinshi, kou kadan she didn't want it Amma he hold her firm,
"Baby ashe Daman haka kike ..abu kadan sai ki kama ki rike ki kaurace min ki daina bani abinci ki daina kula ni kou gaidani bakiyi?... it's so unfair princess..." Ya fada sounding so calm, shuru amira tayi bata amsa mashi ba, yanda vata amsa amshi ba ya sake daga mashi hankali wato bata yafe ba kenan
"Pls say something...am sorry am sorry am sorry sorry..." Ya dinga maimaitawa har sai da amira tace
"I hold no grudges against you pls..." Ta fada voice dinta bai fita sosai tamkar she's whispering,
"Kin yafemin?... wallahi i won't ever be harsh on you again...bazan sake muzanta ki ba...am sorry...I miss you so much my happiness..." Ya fada mata Yana kokarin shige mata jiki, baki ta tabe and he saw that,
"Well if it's because of sex am menstruating..." Ta fada kai tsaye, faiz ya mugun jin haushin wannan maganar nata, wato Because of sex ya dawo mata ba wai don he is really sorry ba, Sannan yanda yaga ya tabe mashi baki really woke him up Amma sai ya zuba mata Ido, kallonta kawai ya dingayi yaga ta matsa daga gareshi sai shima ya zame jikinshi from nata, bakin gadon ya goma ya zauan legs dinshi kasa ya dan nade both hands Dinshi wajen jaw dinshi, he looks so breathtaken under the dimlight, he just want everything to be ok, Amma she menstruating is very annoying not because bazai iya sex daita ba sai don she's not pregnant,
"Wai kina shan wani abu ne?..." Was abinda ya fita daga bakin shi, amira didn't understand his statement and she didn't bother to ask him to repeat what he said daya ji shuru sai ya juya ya kalleta yace
"Hajiya ina magana fa..." Ya fada sounding calm,
"What did you say.." ta fada sounding so calm, mikewa yayi ya dawo kusa daita ya kama hannunta don Kar taga kaman he wants to start another fight again yace
"Don't you want to have a child for me.?." Ya tambayeta sounding so peaceful Amma amira daure face tayi tare da kallon shi eyeball to eyeball tace
"So now nice nake bada haihuwa..." Ta fada tana zare hannunta daga nashi ta mike tsaye tace
"Pls if ka gaji dani ka bar beating around the corner... just say what you want to say....duka kwana na nawa gidan nan da zaka fara yi min irin wannan maganar...last time it was because of your wife that you attacked me..now kuma wannan...wai don kaga ban da gata sai ka nemi ka haye kaina?..." Ta fada sounding so fustrated, kallon ta kawai ya dingayi hae sai da ta gama yace
"Pls stop it....I didn't attack you because of anyone...kawai I was trying to show you the right way..."
"By calling me miserable kou.... perfect..." Ta hantareshi
"Am sorry don't say that again... you should know when am angry I said things am not proud of...kiyi hakuri... about the pregnancy kuma I love you so much that I want to have a baby with you..." Baki ta sake tabewa alaman he's lying
"Pls can you stop doing that?..." Ya fada trying to be calm as he stares at her, shuru tayi tana tsaye sounding so tired don right now aure ya fita ranta, not with this bullies, insult and threats koina, mikewa yayi ya kunna wutar dakin sannan ya kalleta sosai yace
"Saboda rike abu a ranki ji yanda Kika rame pls...duk wanda zai ganki said ta gane baki cikin kwanciyar hankali." Ya fada walking towards her, Amira harde hannuwa tayi a chest looking so furious, gabanta yazo ya tsaya yace
"Tell me did miss me..." Ya tambayeta sounding so romantic dukda she's still angry he wants her to know he's tired of the fight,
"You did you miss me?.. because I know you don't..."
"Wallahi I do...duk Inda Kike Kika cikin raina?..."
"Shine in aka fita tun safe sai dare..lallai wannan so din na mussanman ne.." ta fada, dariya y
Faiz yayi yace
"Ashe an damu dani tunda an san ina kwana gidan... Yanzun give me a hug...I miss you die..." Ya fada yana ware mata hannuwanshi, kallon shi tayi ta sauke idanuwa
"Pls mana..." Ya fada in whisper, kaman bata so ta taka zuwa gereshi, hugging dinta yayi gam tare da sakin ajiyan zuciya
"Nidai plz don't be mad at me again... alright?..." Ya fada mata yana shafa bayanta, ahankali ta daga mashi kai, jaw dinta ya daga yayi kissing dinta yace
"Kou maganar motarki bakiyi....abi baki so?..." Ya tambayeta with a smile feeling so happy once again
" Ina so Mana..." Ta amsa mashi
"Very good... gobe insha Allah sai ki fara koya...Kinga sai ki dinga hawa kou da ban daukeki ba...ban son kina zama bayan wani kato..." Ya fada mata, at this moment amira ta dan manta damuwar ta that she's thinking of she should show him abinda dangin shi ke mata sai kuma ta tuna statement dinshi nacewa itace mai rigima that she almost sawa ayi miscarriaging cikinshi.
"Yanzun dai muje yawo... let's go out..." Ya fada Yana kama hannunta, veil ta dauka Suka bar gidan suna yawo cikin gari, fruits da kala lashe lashe suka dawo dashi masu uban yawa, sai wajen 12 na dare suka dawo gidan, the following day Sunday suna gama breakfast suka tafi company suka dauki motarta. Yau he spent almost all his time with amira making it up for the lost time, saidsi she's not really happy saboda messages