Showing 42001 words to 45000 words out of 167643 words
Chapter 15 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
the mother of his first child insha Allah... what else can be More than that... nobody can beat you to that... don haka Kar ki damu kinji kou.. " hajiya ta fada mata tana petting dinta,
Faiz dake tsaye looking so lost felt the pain of insult da bintu tayi mashi, abun ba karamin ciwo yake mashi ba, dukda ta shige ciki he still watchs inda tabi, kawai ji yayi if har ya barta without warning very hard kilan next time wanda zatayi mashi yafi wannan, a fusace ya bita, tun daga falon yake jin kukanta, she was crying very loud, he didn't know she was on call yana shiga ya fara cewa
"Let this be the very last time da Zaki sake bude bakinki ki zageni... wallahi Fatima kinci saar ciki dake jikinki....da ha karamin illah zanyi maki ba.." ya fada mats sounding so angry, hajiya kadijatu heard him loud and clear and she was like wannan ne mara lafiyar da aka sallama daga hospital yau, ahankali bintu ta kashe wayar tana cewa
"You're more than what I called you.... you're such a low class man.... wallahi I never expected you will bring me down after how I stood by you..." Bata karasa ba faiz yace
"Bintu you're an idiot if you think zab bude bakina Fadi such nonsense...what did you take me for?...did you think am a two face idiot like you... wallahi ranar da Zaki sake bude baki ki zageni sai na ci uwarki...sai ingan uban da ya tsaya maki ..." Ya fada mata sounding so pissed off,
"You're such a bad liar...wato ai ni na fada mats...." Bintu ta fada cikin Kuka
"You're entitled to your opinion...kawai don't ever insult me again.. period..." Ya fada mata yana juyawa a fusace, bangaren amira ya koma ya tarda itama sai faman Kuka kawai take, yana zuwa kusa daita yace
"Why do you have to start this...why for crying out loud...ya zaayi ki nemi ki kawo min tashin hankali cikin gidana... for what reason..." Ya fada sounding so bitter, daga wet face dinta tayi ta kalleshi before saying
"Don't talk to me me....Kar ka sake min magana.... just go to your wife...your virgin and PhD holder wife. " Ta fada sounding bitter too., Faiz tsaye yayi yana kallon ikon allah ya rike waist dinshi, shi dai bai taba ganin irin wannan ikon Allah ba
"Don't you dare blame anyone... you started this ...and for the record ki daina taka tubalin yashi... you have no single dirt on bintu. Why start a fight with her.. you know she can give you more than you bargain for...I beg you in the name of Allah...don't ever start any fight again..." Bai karasa ba amira ta Mike da karfinta tace
"So I should be bullied because I have dirt all over me.... shikenan sai in Zama jaka ta dinga Raina min hankali ta nuna tana sona alhalin she's planning for my downfall?... never....tunda har akayi walkiya na ganta wallahi babu ni babu ita...."
"'a gidan wa zaayi zaman manja da doya?" Faiz ya tambayeta
"Oh..." Ta amsa mashi atakaice, ahankali ya zauna kusa daita yana cewa
"Kindai san bintu is not a bad person... shaidan ne ya gitta....and you know bintu have swallow alot.... she's the most patient person I have ever seen....tana kallon rashin adalci da nake mata..she sees how I will come to you and quench my desire... tana sane da in na zo wajenki sai in dauki very long time..."
"Oga quencher..." Amira ta hantareshi, dariya faiz ya saki before ya cigaba dacewa
"She have endured what I know you can't endure...don haka pls ki bani peace of mind...ke kadai nake bukatar ki bani kwanciya hankali...in har Zaki iya jure duk abinda bintu zatayi maki I will be glad..." Wani irin harara ta watsa mashi tace
"Ni ba bola bace da zan dauki duk kazanta..." Ta fada cikin tsiwa, sai yanzun faiz ya gane baka taba gane halin mace, inda zaa bashi alquran ya rantse he can swear that amira is a very gentle type dukda he knows she gets angry easily Amma wannan character da take displaying is on like her,
"Wai tell me don't you miss me?..." Ya fada sounding so naughty,
"Malam go to your wife...ai dazun you hold her hand and take her away from here...kaje wajenta kawai..." Ta fada tana mikewa ta barshi nan zaune, binta yayi da kallo har ta shige,
"Tirkashi!!!!" Ya fada yana kallon kasa kaman mai tunani, now he knows ya gama jin dadin mata biyu sai kuma the wahala part, ahankali ya Mike yana tunanin he have to be strong in ba haka ba haye mashi kai zasuyi especially amira, yaga wani irin rashin kunya takeji, mikewa yayi ya fita ya koma bangaren bintu, abinci dayaci bai da yawa and he have loose his appetite completely, dakin da yayi wanka dazun ya shiga ya tarda wayarshi sai ringing kawai take, yana dauka yaga it's his mom, hajiya kadijatu thought suna chan suna rigima da bintu saboda yanda taji voice dinshi dazun, hakan yasa ta dage da kirashi, wannan kiran is the tenth time she's calling and she's so scared faiz is there misbehaving, faiz na daga wayarta sai da ta saki ajiyan zuciya tace
"Faiz...." Ta kirashi sounding normal because she doesn't want to be hard of him tunda bai da lafiya,
"Naam iyami..." Ya amsa sounding so calm and kind of tired
"Why are you not picking my calls..."tayi asking dinshi
"Iyami am not close ne..." Ya fada kaman yana son yi Kuka saboda yanda yake jin bacin rai
"Ya jikinka..." Ta sake asking dinshi
"Da sauki iyami..." Ya fada yana sakin ajiyan,
"Ifemi why will you tell amira you love her More than bintu pls...wane irin na miji na kai...a haka zaka zauna da mata biyu...I know dole namiji ya fison daya kan daya Amma as a man you have to hide it...don't let anyone of them know she's more special than the other..." Ta fada tana mashi nagging sounding so serious, shuru yayi bai ce komai ba ya dinga sauraronta har sai da ta gama ya sake sakin ajiyan zuciya yana lumshe idanuwa yace
"Iyami wallahi I didn't...ya zaayi in Fadi such abu...ai ba hauka nake ba...kawai sharrin bintu ne...iyami matan nan a scaring the hell out of me...yau sunyi displaying attitude dinsu....and it's all amira's fault...I thought I am tough but am wrong..." Ya fadawa iyami sounding so calm, voice dinshi sai rawa yake, dan rigimar da akayi rana guda ya mugun tada mashi hankali, indeed he is very stubborn, he loves being in charge Amma kou kadan bai son rigima, bai son abinds zai hana shi zaman lafiya at all, this really gets to him
"My dear ai haka mata biyu suke....dole sai anyi haka zaa koma ayi zaman lafiya..."
"Iyami I can't handle this.. if this happens again I might go insane. " Ya fada sounding so dull, dariya iyami tayi before tace
"It will happen again and again and again... just be strong..."
"Am not this strong..." Ya amsa mata
"You have to .."
"Iyami they're not listening to me....bintu har munafuki tacemin to my face..." Shuru iyami tayi tana sauraron yanda yake magana sounding so tired
"Sorry about that....have you eaten?..."
"No...I don't have appetite..."
"Zansa a kawo maka something to eat..." Ta fada mashi
"Zanzo...zan kawo su kiyi masu magana.. pls don't take it easy on them...tell them not to kill me before my time pls..." Yanda yayi magana yasa hajiya kadijatu ta fara dariya sosai tana cewa
"Pls don't kill me" cikin yarenta, ajiyan zuciya faiz ya saki yana cewa
"Iyami am serious... wallahi da gaske nake...da yanma zan zo gidan tare dasu..." Ya fada mata babu alaman wasa
"Alright...what do you want to eat..."
"Iyami anything..." Ya amsa mata feeling bit of relief as speaking to her really ease some of his pain. Sallama sukayi daita ya dan kwanta, bai tashi ba sai da sallah zuhr yayi yaje yayi sallah ya dawo ya koma ya kwanta without checking on anything of them, da asr ma haka, wajen karfe biyar da rabi ya shiga wanka ya fito, sai da ya shirya tsaf ya fara shiga bangaren bintu, she was lying bayan tayi sallolinta tasha kukanta bacci ya dauketa, bude kofsr da akayi yasa ta bude idanuwa dan daga kanta tayi taga shine ta maida kanta kan pillow tare da Jan guntun tsoki,
"Ki tashi ki sameni cikin mota....I give you 10 minutes..." Ya fada mata atakaice,
"Ban zuwa. Am not feeling fine...." Ta amsa mashi atakaice
"Na baki minti goma....if baki sameni a cikin mota ba you won't like my actions... you can dare me pls. ." Ya fada mata atakaice tare da ficewa, tsoki ta sake ja tana cewa
"Do your worst..." Ta fada tana komawa ta kwanta abinta. Faiz na fita ya shiga bangaren amira itama bedroom dinta ya tardata tana kwance tana latsa wayarta idanuwanta sun kumbura ba kadan ba, kou da taji motsin shi bata daga kai ba don shi one thing is that perfume dinshi ke Riganshi shiga waje, tana kwance ta baza legs dinta yayinda take dagasu ahankali, it's as if she's not wearing any undies, abunka da wanda ya dan kwana biyu with mace kawai yana shiga sai yaji inama he can dig in right now, he can if he wants to Amma now is not time for fantasy,
"Ki tashi ki shriya zamu fita..." Ya fada mata yana kallon ass dinta da duk yanda tayi moving kafarta sai ya danyi shaking
"Ina jiranki a mota..." Ya fada mata atakaice,
"Ban iya zuwa koina...." Ta amsa mashi hankalinta kwance cikin voice dinta da bai fita
"Am not asking you....I give you 10 minutes...ki sameni a mota...don't let me Wait for you..." Ya fada cikin ainahin voice dinshi na rashin mutunci,
"Nidai I can't go anywhere...am having headache..." Ta sake amsa mashi ba cikin fada ba Amma she's damn serious
"Na baki minti goma...dare me..."ya fada yana fita yana banging kofsr da karfi har amira tana firgita, mota ya koma ya zauna yana jiransu, amira feels she should go and have fun because she was thinking su biyu kadai zasu fita like they did last time, kayan jikinta ta sake ta shafa perfume jikinta babu make up face dinta ta, small veil din rigar dake jikinta ta saka, tana zuwa ta bude mota ta shiga, faiz sai kallon agogonshi kawai yake, minti 12 da zamanshi amira ta fito, he was giving bintu the grace of 5 minutes sai gashi ta fito bayan minti biyu da zaman amira, both of them were thinking ba all of them zasu fita ba don haka bintu na karasowa taga amira gaba kawai sai ta kalli faiz tace
"She should come to the back...." Ta fada atakaice tana harde hannuwanta a chest dinta, dariya amira tayi tare da jan doguwar rigarta sama ta daga santala santala cinyoyinta sama ta dora gama mota tace
"Come and force me out..." Ta fada atakaice. Kai faiz ya dora kan staring yana jin wani irin ciwon kai
Alhamdulliah
1/3/22, 21:38 - Sadiya Mika'il: 15
Zuwairat Ummumaryam
Faiz ji yayi kanshi na wani juyawa, he feels kaman ya dors hannu bisa kai ya dinga ihu, he sees nothing if wata tana gaba wata tana baya, their behavior tankar yan yara haka suke behaving, inshort behavior dinsu ya fi na yara sai da ace na wawaye da kuma mara ilimi, abun mamaki shine yanda kou irin tsoron nan da yasan suna mashi da bai gan sun nuna ba, bintu na tsaye bakin kofar da amira take zaune, faiz gani yayi in har yayi sanya zasu maidashi dan iska, daga kai yayi idanuwanshi suka sauya color kaman ba nashi ba, idanuwanshi sauka sukayi kan santala santala cinyoyin amira dake gaban mota, ita bintu juyawa tayi tana cewa
"Ai sai ku sauka lafiya...am not going anywhere.. " bata karasa ba faiz yace
"Get back here... right now!!!!...." Ya dakawa bintu data juya zata bar wajen tsawa, ahankali ta juyo face dinta daddaure, tamkar bai taba dariya ba ya kalli amira yace
"Now ki koma baya..." Ya fada mats sounding so pissed off like never before
"Ba na rigata fitowa ba..." Amira ta fara fada bata karasa ba faiz ya daga mata hannu yana cewa
"I don't want to hear anything from you....now go back..." Bai karasa ba amira ta bude kofsr a fusace ta fito yayinda bintu tayiwa amira gwalo tana murmuring
"Karuwa..." Under her breath, amira heard her Amma sai tayi kaman bataji ba don already she knows she have to get immune to this name, sai da ta shiga baya bintu tazo zata bude gidan gaba, wani irin kallo fajz yayi mata yace
"Dallah malama koma baya..." Ya daka mata tsawa itama with his eyes as red as coal, baki ta turo kaman bazata koma ba ta buda baya itama ta shiga, sai da ya tabbatar da sun shiga ya juya ba ya kallesu tare da nuna both of them da yatsa, he doesn't feel that mugun so da yakewa amira because of yanda take son komawa yar rigima,
"Wallahi kunyi kadan ku maidani dan iska...ku kunsan in ba darajan aure ba babu wacce ta isheni kallo cikinku balle har ku nemi ku Raina ni....an let me make this clear from now henceforth duk yarinyar data sake tayimin kan kara sai nayi mats na rodi....I won't take this act of illiteracy and irresponsible a gidana....mota tawa ce...duk wacce ta Riga fitowa ta zauna gaba...kai infact daga yanzun baya zaku dinga Zama both of you...Kar wacce ta sake zaunar min gaban mota...sai in da ita kadai zan fita...." If you see yanda yake magana bakinshi na kumfa kasan ranshi ya mugun baci.. he sounds so bitter and angry
"If da akwai wacce take ganin she's to big to stay da wata cikin gidan nan then she should get ready to leave...I don't care.. wallahi Kuka karamin hauka wata zan karo ku Zama ku uku... Period..." Jin maganar zai karo wata yasa zuciysr bintu faduwa, no doubts she loves him more than amira, sauke idanuwa tayi yayinda ita kuma amira tana goge hawayen kukan karuwa da vintu take Kiranta, she can't explain irin zafin da zuciyarta ke mata, juyawa yayi ya nunasu da yatsa dayan bayan daya yana cewa
"Wallahi in har kuna son darajan ku ya dawo yanda yake da you have to learn to stay with each other like yanda kuke da. .if not....bazan fadi abinda zanyi maku ba...." Ya fada sannan ya juya a fusace ya tada mota yana kallon amira dake cleaning hancinta ta madubi, yaga yanda jikin bintu yayi sanyi, har suka isa family house dinshi babu mai cewa juna komai, saidsi ya kallesu ta madubi yana tuki, he feels so sad at this moment, shidai he is not strong for matsala at all, bai son hayaniya kou kadan and he prays this comes to and end, yana zuwa bakin gate din gidansu yayi horn aka bude mashi kofa, nesa yaga yaran maryam sun's wasa a sakar gida, he just pray she's not around because he have had enough drama for today, yasan muddin zasu hadu sai anyi tashin hankali don he knows zagin dayayi mata yana nan cikin ranta har yanzun, he wondered why tayi shuru bata ce komai ba, he just prayed she have stayed away from him and his family for good like he warned her to, packing yayi gefe guda yaran suka tsaya suna kallon motar, yana bude motar ya fito suka bar wajen da gudu suka koma bangaren grandma dinsu, baki ya tabe yana cewa
"I don't have time for you..." Ya fada yana tsaye tare da mika, bintu ce ta fara bude kofar ta fito, amira sai faman gyara face dinta da veil dinta gudun Kar a gane she have cried, bintu na fitowa ta wuce bangaren hajiya Fatima don duk sanda zatazo she always goes there first ta fara gaidata before ta shiga bangaren hajiya kadijatu, fajz na tsaye bakin motarshi har amira ta fito, ta dan ja veil dinta kasa yanda bazaa gan face dinta da kyau ba, she knows maman faiz su biyu ne so she knows bintu is going to greet the first wife of the house, ahankali itama tabi bayan bintu don shiga bangaren hajiya Fatima, kaman daga sama taji faiz ya kama hannunta tare da changing direction dinta zuwa na bangaren mum dinshi,
"Ki wuce wajen iyami..." Ya fada mata atakaice, babu musu ta saki hannunshi ta nufi bangaren hajiya kadijatu, already hajiya kadijatu tasa an hadawa faiz swallow mai taushin gaske like he wants it, sai miyan white okro da kuma stew wanda yaji nama da kifi, amira na sallama hajiya ta amsa mata with a smile, gaidata amira tayi hajiya ta amsa sannan ta samu waje ta zauna kanta kasa, faiz kam shiga bangaren dad dinshi yayi tunda yasan he is at home, alhaji was so happy to see him, for the very first time fajz sees his love a idanuwan dad dinshi, he was asking if he is ok, if da akwai India ke mashi ciwo kou abinda ke damunshi, fajz made it clear he is now ok Kuma zai koma office as soon as possible.
Bintu kam tana shiga bangaren hajiya Fatima ta tardata itama a falo sai Maryam dake zaune tana latse latse wayarta, sallamarta yasa ta daga kai batare data amsa ba, gaidasu tayi hajiya ta amsa with a smile yayinda ita kuma Maryam tace
"Wato ke da wannan dan iskan ne kukazo shi yasa yaran nan suka dawo ciki?...I should have known better..." Ta fada tana gyara zamanta
"Anty inawuni..." Ta gaida Maryam
"Lafiya lau...." Ta amsa mashi atakaice before tace
"Yana ina..." Ta fada tana mikewa
" Yana Waje...anty dan Allah komai ya wuce...pls..." Ta fada dataga Maryam ta mike a fusace
"In baki son ranki ya bace don't talk to me..." Ta fada heading outside like a mad woman
"Wai ina Zaki....hope dai kin san an asirce alhaji ba zai taba ganin laifin wannan yaron ba..." Hajiya Fatima ta fada mata
"Ai mama kou meye sai na kalli idanuwan wannan tantiri na tambayeshi ya maimaita abinda ya fadamin....kawai don nace Kar ya zauna da karuwa sai ya zageni har uwata...ai I won't leave him at all..." Ta fada Tana barin dakin a fusace, bintu