Showing 96001 words to 99000 words out of 167643 words
Chapter 33 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
sake sakawa boxers din another doir perfume dinshi,
"Am sorry for what happened...nasan duk laifina ne.. " bintu ta fada sounding very calm, amira daga kai tayi ta kalleta ta kura mata idanuwa itama ta zuba mata idanuwa sun's kallon juna, baki ta tabe ta juya tana zuba boxers din cikin bag da take packing,
"Sister nasan duk abinds ya faru laifina ne ...but believe me i have nothing to do with what happened earlier today...dan Allah ki yafemin don nasan da ban fiddaki ba da kilan har yau Basu sani ba..." Ta fada mata sounding calm, amira gama zubawa tayi tana bending har bintu na iya ganin pant dake jikinta, ahankali ta juyo ta kalleta tace
"Hmmmm hajiya bintu kenan...I wish I can just believe you Amma you have taught me a lesson of a lifetime... lesson da ba zai fita daga raina ba har in shiga cikin kasa...don na daukeki like a friend or even more...I know we share the same man but na kaunaceki har cikin raina...ban taba tunanin musguna maki kou zuba idanuwa faiz ya musguna maki ba...Amma ashe I was the stupid one ..kawai kallona kike as mumu ni ban sani ba..." Amira ta fada sounding so calm but so angry, bintu kallon ta kawai take da yanda take magana da bacin rai
"I was so happy that na samu farin ciki at last Amma I was wrong... wallahi da asking dina kikayi what happened zan fada maki tiryan tiryan how it happened...sam ni fatima ba karuwa bace...nasan na aikata zina bisa kuskure.... it's not what I planned to do but what can I do yayinda wanda nake ganin tamkar raina yana bukata ta... imagine faiz ya dinga fada maki in baki bashi hadin kai ba zaije wajen wata kuma you love him and was just an adolescent...the adolescent da bata san ciwon kanta ba bata san illar maza ba...how can I ever gets the guts to say no.... it's not as if I accepted yana tambayata but tsoro Kar ya barni da kuma karatun sex gets people closer together and forever yasa na amince... letting him marked me for ever... you called me karuwa several times...your family karuwa countless times Amma ni ba karuwa bace am just a good girl that bad things happened to..." Ta fada tana saurin goge drop of tears dake sauka face dinta itama bintu hawaye sun cika idanuwanta feeling so bad herself,( yes bintu have a soft heart, )
"I was so foolish to think shikenan na samu gidan miji ban san more hotness and war is ahead of me ba...I was like mamanshi na sona...babanshi ma na kaunata and matarshi ma tana sona...so zan samu kwanciya hankali.. people take kishiyoyi as enemy but I take you as a sister with the best attitude..." Amira ta fada tana goge face dinta akai akai don kou kadan bata son self pity don she's don wallowing in pity
"Am sorry..." Bintu ta fada tana fashewa da kuka don she really never heard the real story until today, tasan a yanda ta mutu kan fajz if har he wants her he will get her without hesitation, she gave perfect example sosai data hadata da faiz, tasan ba adolescent ba kou da yanzun da take da msc dinta she will still give him her body don yanda take sonshi bata iya hanashi kanta, several times yakan kissing dinta kou ya shafa jikinta, at times har gidansu ya taba kama breast dinta and she never asked him to stop so she knows she can be in amiras shoes right now,
"Am so sorry...kishi ya rufe min ido...I know he loves you more than he loves me.. " bintu ta fada tana Kuka
"He love you too...ke Kika fadamin he loves me more but I never knew... Right now I feel he loves you more.. " inji amira dake fama goge face dinta take
"Am sorry dan Allah... insha Allah everything will be ok...nasan I can't take back what I said to you...Amma dan Allah kiyi hakuri..."bintu ta fada mata cikin kuka, amira feel happy a bit, at least if she goes she won't be thinking bintu tana mata kallo karuwa ba, she's happy,
"Ba komai... everything have Even come to an end insha Allah..." Amira ta fada mata with a smile on her face, bintu dan takawa tayi zuwa kusa da inda take taga bag din dake dauke da kaya, she saw boxers din faiz saman bag din so she was thinking kilan tafiya zasuyi da fajz don ya samu yayi making up to her for what happened.
Alhamdulliah
1/25/22, 11:11 - Ummi Tandama😇: 32
Zuwairat Ummumaryam
Bintu was thinking maybe unguwa zasu, Inda bata gan boxer din faiz a cikin bag din ba zatayi tunanin kilan amira tafiya zatayi gidansu don she never knows amira is not even welcome a gidan su, she's not jealous at all, all of a sudden the goodness in her is back, she wants her to be ok, she wants faiz to make her forget all the pain, ahankali ta taka zuwa wajen amira ta tsaya kusa daita tana hawaye tace
"Na dauki alhakinki sister...na sakaki bakin ciki...ki yafemin...kiyi hakuri dan Allah.. " bintu ta fada tare da kama hannun amira dake tsaye, ajiyan zuciya amira ta saki tace
"Wallahi I feel so ease right now...am happy... nagode sosai da Kika barni na shigo gidan ki ..nasan Inda baki yarda da farko ba duk yanda yake sona kina iya rabamu...all the anger I have towards you have gone..."Â Ta fada mata calmly itama tana rike da hannunta,
"Nagode... nagode...I feel so ok right now... nagode sis..." Bintu ta fada sounding so relieved, she's happy that peace is coming back again, kou kadan bata bakin cikin da zasuyi tafiya tare tunda kou suna nan faiz ba bangaren ta yake kwana ba sannan kou abincin bangaren ta baici, so going away to make things alright is ok, kallon face din amira tayi ta dan taba bakinta zuwa goshinta
"Who could do this pls..." Bintu ta fada cikin damuwa sosai
"Allah kadai ta sani ..makiyan nawa suna da yawa....ba mazan ba mata.. " amira ta fada with a smile kan face dinta Amma sam smile din bai kai ciki ba, sanin your husband loves you but you can stay with him because you know sooner or later zaa iya kasheki is not something funny at all,
"Haba don't say that..." Inji bintu
"Am not just saying...I know...makiyana basu da adadi. Suna ganin nazo in bata masu sunan dangi...." Amira ta amsa mata
"Am sorry for the pains..."inji Bintu
"Ba komai...am use to pain....did you know what I have been through?...I guess you won't know but I know pain alot.. but few weeks back I know so much happiness...har na mance who I was... anyways kowa da yanayin kaddaranshi..." ta fada tana sakin hannun bintu ta zauna bakin gadonta,
"Have you eaten...kou in dauko maki something to eat..." Inji bintu dake Zama kusa daita tana dan satan kallon cinyoyin amira
"Nasha tea.. " amira tabaksa mata
"Tea ba abinci bane ai... Bari in dauko maki something to eat. "
"Aa Kar ki damu. I don't have appetite.. "ta amsa mata
"Ok... sister bari in koma kilan ta tashi...zan dawo anjuma..." Bintu ta fada mata
"Zan shigo..." amira Ta amsa mata, tana mikewa, bin bintu tayi har kofar falonta sannan ta koma ciki, tana komawa ta dauki tabarman sallah da bata taba using ba sai long hijabs guda biyu ta sake zubawa cikin bag dinta, bakin gado ta zauna tana tunanin what else she will need, ahankali ta mike ta shjga kitchen dinta, da akwai customized cups dake dauke da picture dinta dana fajz, dauka tayi, sai plates guda daya tall,.
Tsayawa tayi tana kallon kitchen dinta dake dauke da all sorts of kitchen assessories, kanta ta dan doran kan kitchen table dinta, hawaye ne ya sake ciko mata tayi saurin gogewa. Tamkar tayiwa kanta alkwarin no more tears haka take behaving, she keeps looking around the walk ahankali ta her bedroom again ta tsaya yana shakan kamshi turaren faiz data fesa a kaya, it's as if his present, hannu ta dora a chest dinta tana kalle kalle,
"Am going to miss you soooo much..." Ta fada cikin calmness tana sniffing majina, she's going to miss everything about this place, sunyi raya dare da yawa in this room,she can never ever forget him, she can never forget his romance, his smile,the way yake daure face da kuma yanda yake Dariya, she knows she will never get another that's better than him duk she's never giving anyone any chance, he will be the last man she ever be with. Ahankali ta ajiye cup da plate cikin bag din before tayi zipping ta maidashi cikin katon wardrobe dinta ta dora karamin kanshi ta maida ta rufe ta haye kan gado.
Bintu na komawa bangaren ta wanka tayi duk amira tana cikin ranta, she really pity her and hate herself for what she did, Bata taba jin tayi laifi kaman wannan karin ba, she didn't put her into consideration, all she was thinking about was herself, batayi tunanin duk we have a heart and deserve to be happy ba, she didn't waste more time a bathroom ta fito ta shirya kanta cikin kayan bacci mai kyau da daukan hankali sannan ta shafa perfume a jikinta, she told mai kula da baby if she wakes up ta kirata, long hijab ta saka ta nufi dakin faiz, dsta shiga bai dawo ba, she didn't know ya dawo ya shiga bathroom, bakin gadon ta zauna tayi tagumi tana tunanin amira, she's just imagining what she went through lokacin data samu ciki a gida, she remembers her words na cewa she knows pain, wato she have been through a lot, the thought of amira yasa idanuwanta sun kara cika da hawaye, wani irin tausayinta kawai take, she can't still believe she made her go through more pain, face dinta and her gentle gesture kawai ne suke ta fado mata, faiz came out daure da towel bata sani ba, his intentions was that if yayi wanka ya saka kayan bacci ya je yayi mata goodnight ya tafi bangaren amira kaman he didn't remember they have a date later har yace mata ta tabbatar kowa ya tafi kafin ya dawo, he wanted to brush that off, kallon ta yayi ya cigaba da goge kanshi da towel, gani yayi she's so absent minded,
"Hey..." Ya fada calmly, da sauri bintu ta daga kanta tare da goge face dinta da bayan hannunta, faiz ya lura da hawayenta, ahankali ya taka zuwa bakin gadon ya kalleta tare da daga jaw dinta
"What's wrong..." Ya tambayeta calmly yana ajiye towel dake hannunshi, idanuwa bintu ta lumshe tare dacewa
"I really messed up... wallahi at this moment sai naga ilimina san baiyi min amfani ba..." Ta fada tana fashewa da Kuka,
"Subhanallahi...what happened..." Ya fada yana bending gabanta tare da gyara gaban towel dinshi,
"Am sorry..." Ta sake fada mashi cikin kuka, hannunta biyu ya kama cikin damuwa sosai yana cewa
"Pls meye...why are you crying..." Ya fada yana rike da two hands dinta, cikin Kuka bintu tace.
"I went to see sister...am so heart broken by her story...I should be someone to protect her and not the person to make her vulnerable...what she passed through can be upon me too...am so sorry...she said she have forgiven me but pls ka sake bata hakuri..." Ta fada cikin hawaye sosai as her heart is so heaven, faiz kurs mata ido yayi yana kallon ta, he is so afraid of her character that he doesn't know if she's real or still upto something, irin halin data nuna a baya yasa ya mugun tsorata daita, bands Kuka babu abinda bintu take yi, wani irin mugun dana sani kawai take
"I wish I can tell you how am feeling...pls ka dauki mataki kan wayanda sukayi mata hakan..." Ta sake fada cikin Kuka don she still sees amira's messed up face,
"Pls ki daina Kuka..." Ya fada mata yana mikewa tare da mikar daita tsaye, hugging dinta yayi yana cewa
"I hope you meant what you're saying...I hope no any hidden agenda..." Ya fada mata yana shafs bayanta, ahankali bintu ta daga Kanta ta kalleshi tare dacewa
"It's alright if you doubt me... it's not your fault.. nasan nice na zubda gaskiya ta wajenka... you trusted me and I betray your trust...am sorry ban sake barin shaidan yaci galaba kaina..." Ta fada mashi tana Kuka sosai, hannunshi daya ya zagaya waist dinta dashi the other kuma wajen bayanta yayi hugging dinta sosai yace
"Now you're forgiven...I know she will forgive you too...Allah yasa farin cikin ya dawo kaman da Chan...komai ya dawo kaman wannan lokacin da nake kwana da farin ciki in tashi da farin ciki... nothing gives a man joy kaman yagan gidansu very conducive..." Ya fada yana shafa bayanta,
"In dai the peace is in my hands zaka sameshi... just help me beg her pls...I exposed her to your enemies... it's all my fault..." Ta fada still crying,
"It's alright baby... it's ok... everything will be ok...I just pray she forgives me too...I promise to protect her Amma I couldn't..." Ya fada mata sounding calm, Zama yayi kan gado ya zauna daita kan cinyarshi, he keeps looking at her swollen breast, namiji namiji ne fa, nor matter what a man will always be a man,
"Ni I wish ina iya dunbuza..."ya fada yana kallon breast dinta, murmushi ta saki tana cewa
"Ni zafi suke Mani...but maybe you can manage..." Ta fada mashi, wasa suka fara, he touched her in different places and she does too, kawai bai taba kasar because she told him not too, she gave him total head to calm him down.
Amira kam around 9:30 ta daura zani tare da saka long hijabs ta fito ta nufi bangaren bintu, she wants that moment for the last time, thats moment da su uku zasu zauna suna hira suna kallo, da akwai times da sai ta kai 12 a bangaren bintu if kallon is very interesting, she wants them to know everything is really ok before she left, she's really glad iyami ta danne mata jiki sosai don she's not feeling any pain a jikinta again, tana zuwa falon taga babu kowa, she walks straight to bedroom dinta Inda baby take, nan taga babu bintu sai yarta da matar dake kula dasu, gaisawa sukayi ta tambayi inda take ta fada mata ta fita, ita da bintu were so close that Basu hana kansu shiga anywhere din junansu, you can come in at anytime, fita tayi daga dakin ta nufi another bedroom taga bata nan, at last one ta nufa tana zuwa bakin kofar taji nishin fajz na tashi sosai don if mai aikin bintu tana kasa kunne she can hear him, bakin kofar ta tsaya tana jin yana
"You're killing me baby...woah..." Take jinshi, murmushi ta saki tare da girgiza kai,
"You're not going to miss me much..." Ta fada ahankali tana juyawa, she was like here thinking if ta tafi he will be going crazy Amma kuma gashi yau of all days he is making love to his wife, yanda ya dinga kuka dazun who will Even think zai samu erection balle yayi maganar sex, dakin bintu ta koma ta zauna tana jiranta ta fito.
Bintu ba karamin wahala tasha a hannun faiz ba don sai da ya kusa keta mata wuya da joystick dinshi, she knows yana son ana bashi head at the same time kana taba mashi nipples, he didn't come at all despite all her efforts, shi kanshi yayi kokarin kawowa Amma ina baizo ba, after kaman 40 minutes yaga ta gaji sosai ya daga kanta
"Baby...ki barshi haka nan..." Ya fada mata yana zare bakinta daga jikinshi, kaman tana jira ta mike tana shjga bathroom, kwanciya yayi nan yana tunanin amira, ahankali ya sauka ya bita bathroom din ya kalleta yana dariya yace
"Da dai Zaki bude min pls. " Ya fada to make her happy
"Aa...ni ban iyawa.." ta amsa mashi, wanka yayi yayinda ita kuma tayi saurin ficewa saboda yarta.
Tana zuwa dakinta taga amira zaune kusa da gadon baby, duk sai taji kunya, murmushi kawai amira ta saki tana kallon bintu, itama bintu murmushi tayi
"Body no be firewood ai..." Inji amira cikin zolaya kaman yanda sukeyi da chan before all the crisis, Dan murmushi bintu ta saki tana cewa
"Amma sister baki da mutunci...da baby less than two weeks zan koma turaka?..." Ta fada tana dariya, dariya itama amira tayi before saying
"Naji...Amma I came close to the door..." Ta fada mata cikin whisper tana dariya, da sauri Bintu ta boye face dinta alaman kunya ya kamata,
"Nidai it's nothing..." Bintu ta fada tana kame kame, itama amira dariya tayi tare da cewa
"Nima bance it's nothing ba..." Ta amsa mata
"Yanzun dai bari in dauko maki milk shake da wani irin garlic chicken.. " bintu ta fada mata,
"I don't really have an appetite...bakina ba Dadi sosai..." Inji amira
"Ke dai gari in dauko ki gani...am sure you will love it.."bintu ta fada tana barin dakin, bayan kaman minti biyar ta dawo rike dasu, alaman tayi microwaving chicken din don it's hurt, mika mata tayi amira ta amsa ta fara sipping milkshake din, .
"Danayi missing kam..."ta fada alaman tana jin dadin abinda ta bata, kofsr aka bude fajz ya shigo, wani irin Dadi yaji daya gansu tare, ya mance when last he saw the two of them together haka, it really gladden his heart, straight wajen amira da bata daga kanta ba ya nufa ya dauki one piece of meat a cikin wanda aka bata
"Kou in baka..." Bintu ta tambayeshi
"Aa... don't mind ..." Ya fada mata yana komawa kan kujeran dake dakin ya zauna feeling so happy, he sees yanda amira take tura piece of meat chan cikin bakinta don Kar tayi Triggering zafin ciwon bakinta, he just watched her,
"Amaryan jego ta ango..." Amira ta fara zolayar bintu tana Dariya,
"Wallahi baki jin magana..." Inji bintu dake dariya fajz kura mata ido yayi tana dariya tana kara cewa
"You're killing me baby..." Ta fada tana mimicking faiz, bai san sanda dariya ya kufce mashi ba,
"Nidai ba ruwana..." Inji bintu,