Showing 150001 words to 153000 words out of 167643 words
Chapter 51 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt
ahankali amira ta girgiza mashi kai alaman aa
"You can't stop it..." Ta fada mashi
"Your mother is devastated...if ta mutu yau baki neme yafiyar ba dis you think you will sleep well at night?...pls kiyi hakuri munsan duk baa kyauta maki ba...like me personally I feel I can't ever forgive you for leaving me Amma right now ganinki yasa ni cikin yanayin da ban san zan sake tsintar kaina ba..." Ya fada yana shafa cikinta,
"Am sorry..."amira ta fada cikin whisper
,"No we're sorry...mune da laifi..." Ya fada cikin sanyin murya,
"Amma I will still punish you.. " ya fada mata tana kallon shi sai ya kashe mata ido daya cikin ranta she was thinking kilan he's talking like this because he will handle her badly in bed bata san abinda ke ranshi ba,
"Yanzun me zakaci..." Ta fada mashi, dan dariya yayi kasan makoshinshi before saying.
"Lallai ma me xaki iya bani inci..." Ya fada sounding naughty
"I can go get your food in a nearby restaurant..." Ta fada mashi, tana kallon shi yana kallonta,
"Wato a haka sai kije ki sayomin abinci...lallai kin zaune a cikin yan Lagos..."
"Dr said I should excercise sosai ai...so walking is good for me..." Ta fada mashi tana shafa cikinta hannunshi sama nata kasan cikinta,
"Well then... let's take a walk then..." Ya fada mata.
Alhamdulliah
3/26/22, 17:05 - Ummi Tandama😇: Zuwairat Ummumaryam
49
"shut up...when a man love his wife there's no way he will let his family trash her...he will do all he can to protect her..." Ya hantari latifat, faiz dai shuru yayi don yaga it's kind of personal to him, he can't believe his amira saw this guy, kilan ma he talked to her and later discover she's pregnant, shi kam tunde he like amira sosai, he's among those guys that admire hausa girls sai ga hausa girl har gida and all of a sudden she's pregnant and now her husband is back, he would have been that kind guy that care for a mother and her child, he likes amira dukda she was once married, he always talk to latifat Kar ya matsa mata ta koma saboda he always hear latifat talking about begging amira to go back home, hajiya na gama waya da iyami ta miko mashi wayar, amsa yayi ya cigaba da waya da iyami abandoning tunde dake jiran kalma daya daga gareshi, latifat kitchen ta shjga ta fito da basket,
"Let's go..." Ta fadawa faiz,
"Maami we're going..." Inji fajz
"Ok my dear...I will surely talk to her ..she will go back home with you..." Inji maman latifat,
"Ah maami don't let that innocent girl go back to that abusive home ooo..." Inji tunde, ai faiz ficewa yayi yana tunanin irin wannan karfin hali irin wannan mutumin, irinsu ne masu kwacewa mutum mata da karfi da yaji, suna fita suka shige mota gidan da amira take suka je, latifat waited outside cikin mota ya shiga ciki, amira was still sleeping so deep don the relief data samu ya sa ta samu saukin jikinta sosai, bakinshi taji cikin nata,
"Hope you're enjoying your sleep..." Ya fada yana sake kissing bakinta, kai tayi mashi nodding tana cewa
"Bai isheni ba..." Ta fada sounding so sleepy, cikinta yayiwa kiss ya gyara zanin dake kugunta yace
"Go back my love..."ya rada mata a kunne, idanuwa ta lumshe ta saki murmushi tare da biting lips dinta tace
"Yesterday was wow..." Ta fada idanuwanta lumshe tana murmushi,
"Today will be more wow...now go back and rest..." Ya fada yana shafa cikinta. Kai ta mashi nodding don she's really sleepy 😴, fita yayi ya shjga motar latifat suka bar gidan.
Shi kuma ahmed motar shi ya hau ya bar gidan zuwa gidansu amira, he went straight to maman amira, she was in her bedroom mai aiki ta kirata, she came out looking so sick, loosing a child is another thing, if danka ya mutu ka binneshi is one thing then if your child is nowhere to be found for months is another painful experience, duk ta rame bata iya ci bata iya sha tana tunanin if yau amira ta shjga duniyanci tana da kamasho kan duk zunubin data samu It's all her fault that he child couldn't come home after all the pain she's went through a gidan miji, gaisawa sukayi da mummy,
"Mummy..daman nazo ne...don in fada maki mijin amira ya gano Inda amira take.... she's in Lagos...tana dauke da junan biyunshi...yana ta rokonta ta dawo gida taki...wai she's not coming back tunda ba lallai kiso dawowanta ba..." Ya fada yana latsa wayarshi ya sakashi a recording
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna... it's all my fault my daughter is roaming around a Lagos da ciki...na shiga uku...dan Allah ku bata hakuri...tell her am so sorry... tell her rashinta is killing me....tell to forgive me for treating her bad.... dan Allah ku bata hakuri ta dawo...pls pls... mahaifin ta bai cin abinci...bai sha...he doesn't talk to me...he doesn't know if Ina cikin gidan nan or not...all because of what happened..." Ta fada cikin matsanacin Kuka sosai har da shessheka,
"Insha Allah komai zai daidsita ki daina Kuka....ji yanda kika koma dan Allah... insha Allah amira zata dawo...ki daina Kuka ..hawayenki bai da kyau gareta...zai zame mata balai pls .." inji ahmed daya mikar da hannunshi dake rike da wayar gaban hajiya yanda duk abinda zata fada zai shiga
"Dan Allah beg her for me ... help me beg her pls...I promise to be a good mother...I promise to be a perfect mother for her...pls help me beg her....I don't care about what people say anymore...ban damu da duk surutun da zaayi ba...pls kuyi min rai ku fada mata ta dawo..."ta fada tana Kuka sosai har da shessheka sosai, she's so tired of crying and her voice said it all,
"Insha Allah...zata dawo...ki daina kuka haka nan..."
"Ta yaya zan iya daina Kuka alhalin yata na chan wata duniyan da ni ban taba sani ba...tana yawo kan titi da ciki just because of my heartless act...uwa ce kadai ke jawo yarta kou danta jiki yayinda duniya suka kita Amma ni sai ba tura nawa waje yayinda duniya suka kita... kaicona..." Ta fada crying so loud. ahmed was so happy with the way she's talking don duk yanda zuciyar mutum ya kame dayaji yanda take magana sai ta baka tausayi, he knows this will really get to amira sai dai if bata ji ba, he knows for sure this will leave her broken and she will have no choice sai dai ta dawo. Kashe recording din yayi yace
"Insha Allah zanyiwa mijinta magana sai ya roketa ta dawo nasan zai shawo kanta.." ya fada before going.
Sake listening to the recording yayi and it's perfect, he called faiz da suke cikin wani shop that's baby world,
"I left you a message on whatsapp...ka duba.." ya fada mashi, lokacin he as busy buying like a mad man, baby bed baby rocker, so many things, data wayarshi ya kunna, ya saurari abinda ahmed ya turo mashi, he was so happy and he smiled, latifat really have eyes for good things, kayan wasan baby kam baa cewa komai, he spent over 800k ta tashi guda, mamaroo alone cost fortune, baby pool, so many things, he told them kayan kano zaa tura mashi and they got it covered, number iyami ya bada a turawa kayan. He called her and told her he bought some items da zaa tura mata. Daga nan ya fadawa latifat su tafi restaurant tace
"Aa we have all the food at home..." Ta fada mashi
"No pls... let's just eat out..." Ya fada mata atakaice don shi cin abinci a gidan mutane ba abun da yake so bane balle kuma da wanta bai da kirki
"Ok...home you're not mad about my brother's attitude..." Inji latifat
"Aa not at all... he's just saying the truth..." Nan suka shjga wata nearby restaurant suka ci abinci sannan suka dawo gida, latifat tace
"I won't come in now...I will come back later..." Ta fada mashi as he's dropping,
"Alright...thank you so much...I don't know how to pay you for all this kindness..." Ya fada mata yana tsaye bakin kofar motar Inda take zaune
"Aa... you don't have to pay pls...all I want it a good man that will really love me...like you love my friend..." Ta fada tana Dariya,
"You will find one insha Allah...." Ya fada yana dan ja baya, tafiya tayi shi kuma ya shjga cikin estate din.
Amira kuma she slept har wajen karfe goma before ta farka ta shjga bathroom tayi wanka ta fito bata gan fajz ba, she saw the food basket,
"Latifat..." Ta fada tana murmushi,
"I love you so much..." Ta fada tana zuwa kusa da abincin, bata gan wayarta ba so she knows it's with faiz, she wonder Inda yaje, doguwar riga ta saka ta dawo ta zaune feeling so light, the sex really helps alot, it's like rabin nauyin mara da take fama dashi it's gone, she's so happy he came to her rescue, he helped her sosai ba kadan ba, she prays her neighbors basu ji ihun da sukayi daren jiya ba, they shout was so loud, ihun da basuyi da wata 8 ba sun hada sunyi a daren jiya, it's was so hot, she can't remember when she feels that happiness, shafa cikinta tayi tana cewa
"Did you feel your dad's presence?...hope bai dungurar maka kai ba..." Ta fada tana Dariya,
."hope you're happy your daddy made your mom happy... because your mom is so happy and is feeling so light sosai..." Tafada tana Dariya, abinci taci ta koshi rana tunanin ina faiz yaje tunda ba gari ya sani ba, she hate sosai and arrange the place, zanin gadonta ta sauya ta gyara ta fara yawo a cikin dakinta rubbing her waist, she walks around her room for over 30 minutes like the dr told her to, bathroom ta shjga ta fito ta dawo ta kwanta, bata dade da kwanciya ba faiz ya dawo, ahankali ta mike ta zauna, he walks straight to her and kiss her mouth passionately, he kissed her over over again yana shafa cikinta to under her to koina all over her and he removed his clothes and hers, it's like both of them suna jin yunwar junansu, the only difference is that he can't be on top sai dai baya,
"You're sweeter....wetter....hotter... yummier...oh my goodness..." Faiz ke fada as he goes in., Magana kala kala, it's so much fun again, they didn't even lock the door and nobody comes in, amira was going so crazy for the ride, she gave him his favorite wato doggie, abun baa cewa komai, sunsha love kaman yau aka hadu, they took their bath together before coming out, yana daure da towel ita kuma daure da wrapper, rungume daita suka fito waje ya zauna ya jawota ta zauna kafarshi, she's two times heavier than before and still haka ya dauketa
"My better half...I love you so much.... thank you for making me happy... wallahi the 8 months of pain had gone so fast...ganinki a few hours ya wanke duk wani kunci da bakin ciki...I love you so much..." Yake fada mata yana shafa cikinta, kiss tayi mashi without saying anything, he keeps telling her how much he loves her, how much he's willing to sacrifice everything for her,
"Pls baby let's go back home..." Ya kara fada mata cikin sanyin murya, idanuwa ta daga ta kalleshi,
"I can't just go back to your house?...and I can't go back home...ina kake son in zauna..." Ta fada mashj cikin rawar voice, wayarshi dake gefe ya dauko ya kunna mata voice not din mamanta, amira listen to the way her mother talks and she started crying, kanta kan kirjinshi ta dan duki chest dinshi tace
"Why are you doing this to me pls..." Ta fada tana kuka Kanta kan kirjinshi,
"Why are you doing this ..this is really hurting..." Ta fada tana kuka as she heard her momma's voice crying like a baby because of her, it's the worst thing I child could ever do, mahafiyarka ya zubda hawaye saboda da kai, ba Hawayen farin ciki ba sai na bakin ciki, fajz knows it's deep so he was just rubbing her head ahankali,
"Am the worst child ever... will I make heaven?..." Da sauri faiz ya dora hannu kan bakinta yana cewa
"Don't ever say that again...don't...have ba naki bane... it's for the merciful rabbi....bai bawa wanda yaso ya hana wanda ya so....don't ever say you won't make heaven..." Ya fada mata
"My mother cried because of me...not once...not twice... countless times..." Ta fada cikin matsanacin Kuka
"Then go and ask for her forgiveness...kinsan nor matter what mothers are always right...pls...." Ya fada mata cikin sanyin murya, he feels so bad she's crying haka, she cries sosai for over 30 minutes sai petting dinta kawai yake tayi shuru amma she won't stop crying, kaman anyi pinching dinta tace
"I want to go back home...I want to go back to my mother...kilan ma bazan haihu lafiya ba...let me die in her hands..."
"Amma amira ban taba ganin mahauvkaciya irinki ba...sai ayi maganar arziki na second guda the other second ki fara hauka again...kou dai the pregnancy have gotten into your brain..." Ya fada sounding so angry at her statement, hugging dinshi tayi sosai still crying, she cries until she sleeps in his legs, dukda tayi adding weight sosai he didn't feel her weight at all, the sleep wasn't deep and after 30 minutes she woke up,
"I want to go home..." Ta fada bayan ta fito daga bathroom ta dawo ta sake zama kam legs dinshi, ahankali yace
"What will happen to us now..." Ya fada sounding so calm thinking if suka koma aka hanashi amira fa? He knows if har amira zata samu welcoming hands from her family she's never coming back to his family don duk yanda zai nuna mata nobody will assault her ever again ba lallai ta yarda ba, she never believed if tells her everything is ok now, sannan gashi bintu da yasan will help him bring her back is no more with him, He feels ana iya rabasu if ta koma, not with the evidence of the beating they all saw, gashi Ismail is not on his side at all,
"Pls what will happen to us...nidai nor Matter what you're still my wife..." Ya fada mata sounding so serious, amira was just looking at him, if her mother will let her stay home with out marriage she can never be with anyone...ba zai taba yuwa tayi aure with such hideous past ba, tasan faiz is her and she's fajz don son da sukewa junansu is beyond words Amma dole zata hakura dashi ta koma makaranta ta cigaba da harkokinta ta kula da yaranta biyu, sam she can't go through any trauma yanzun, all she wants is peace and happiness,
"Am never leaving you..." Ya sake fada mata sounding so damn serious than ever, ya fada yana kallon yanda ta zubawa waje guda idanuwa tana tunani
"If you go home you will tell them everything is ok now...and zaki dawo dakinki ki haihu...pls ki dawo gidanki ki haihu.. just promise me...." Ya fada mata, she just rubbed his chin, idanuwa ya daga ya zuba a cikin nata, she's just thinking if her parents will stand by her give her all the support a girl child should have she's never getting married because no amount of words will make her believe bazaa sake wulakanta da threatening messages yayi ending da another duka ba, he can never make her think she's so save, to cut the story short tace
"Ok..." Ta amsa mashi
"Amira it's so hard for me to believe you right now... anyways...banga mai iya rabani dake ba...sai rabbi...alla I know is if na fara tijara dole a bani matata..." Ya fada feeling sure of himself, amira murmushi tayi
"Yanzun we should get ready to go back.. pls I just want to see my mama..." Ta fada sounding so anxious, the block her brain from wanting to see all of them and she have unlocked it,
"Da akwai bus...da suke tashi duk yamma,..." Bata karasa ba yace
"Abeg shut up madam.." da sauri tace
"Don't call me madam again..." Ta fada tana nunashi da yatsa, yatsar ya kama kaman zai cije yatsar
"Ban karawa..." Fada mata sai kuma ya kara da
"Madam..." Fushi tayi zata sauka daga kafarshi ya kamata ya rike,
"Kinsan what we will do is kou zamu samu hotel...mu zauna na kwana uku...sai mu tafi nan da kwana hudu...Kinga bazan samu enough time dake ba if mun koma...so let's get down to more business..." Kafafuwa amira ta fara bugawa kasa tana cewa
"Wayyo kwana har uku...no pls...I feel like flying home right now..." Ta fada cikin shagwaba feeling home sick,
"Develop wings mana tunda haka kikace..."
'kasan ina iya haihuwa before then fa...kuma kou yanzun ina jin marata yana mani nauyi...kar in haihu..." Ta fada cikin shagwaba,
"Oh really...ok kwana biyu . Just two more nights...kinji dadinki kuwa... chabdin.. " ya fada sounding very naughty,
"Nidai pls... let's go back home mana..." Ta fada mashi as he keeps rubbing her, faiz mugun jarababbe ne na gidan gaba and she knows that from lokacin da suka je abuja, da kuma sanda suke tare without bintu, when she puts to bed, kou baa bangaren ta yakr ba he disturbs her, she knows jarabanshi yasa ciki bai zauna ba har sai da ta bar gidan, duk ya hargitsa mata womb da jaraba, he will do you over and over again, if she sees people buying man power sai ta dinga mamakin masu saye sai kuma ta tuna da habeeb kawai dai irinsu faiz basu da yawa ne Amma for sure da akwai su, his libido is always high, duk namiji mai motsa jiki bai taba zama lazy in bed, kisses koina na jikinta,
"Nifa marata ciwo yanzun...kaman ma na fara labor..." Ta fada mashi tana turo baki
"Bari inyi sharp sharp..." Ya fada yana daga zare zaninta kaman wanda bai taba ganin mace ba He's so arrogant da harka sex, sai ya koma wani mara mutunci for harka, he will never take no as