Showing 102001 words to 105000 words out of 167643 words

Chapter 35 - SECOND CHANCE BOOK 2 COMPLET BY UMMU MARYAM.txt

was about falling down as his hands started shaking, haka nan he is scared, he is so scared right now, he couldn't hold his phone sosai balle ya kirata, ahankali ya ajiye wayar kan desk dake gabanshi ya shjga ciki ya kira number amira yajita kashe, tunda yasan amira this is the first time her phone is off
"Hmmmm..." Was abinda yayi escaping throat dinshi out of depression don lokaci guda yajj kirjinshi yayi mashi nauyi,  hannu shi na rawa ya Kira ahmed, ahmed da koy ciki ya kasa shiga yana ganin Kiran ya daga
"Layin...ta...bai...shiga..." Ya fada kamam wani irin sakare wanda vai iya magana ba,
"Pls...send someone gida....call bintu or your maigadi...ka tabbatar she's at home...don she told me she's leaving...pls don't let her leave pls..." Ahmed ya fada jikinshi na rawa,
"Leave... kaicona..." Faiz ya fada ahankali yana kashe wayar daga Inda take don kou kadan he can't carry his own phone any longer, it seems his strength just failed at once, number bintu ya Kira, ringing uku bintu ta daga tana
" my king," ta fada sounding so calm,
"Pls...baby....ina sister..dinki..." Ya tambayeta, yanda yake magana yasa bintu tace
"My king are you alright... you sound sick..." Ta fada sounding so scared as yanda yayi maganar tankar bashi ba, ajiyan zuciya faiz ya saki yana hadiye saliva dinshi that have turned so bitter all of a sudden yace
"Am ok...pls...ina sister dinki....did...she leave?..."ya fada sounding so low
"Baby she's fine...bata dade da barin Nan tace zataje tayi sallah ba....bata kaiga dawowa ba...wani abu akayi ne?..." Ta fada cikin damuwa sosai,
"Pls ki ...shiga bangaren ta...ki tabbatar min da tana nan..."ya fada jikinshi na rawa,
"Ok..." Ta amsa mashi tana barin abinda take ta fito
"Don't cut the call..." Ya fada mata yana relaxing cikin kan kujeran da yake zaune, now he knows what real heart pain is don haka nan he feels this kind of serious pain zuciyarshi, k
Call din ahmed ne ya shigo ya saka bintu onhold ya amsa kiran ahmed yana fada mashi ga bintu nan zata shjga bangaren ta don ganin if she's around. Bintu tana shiga bangaren amira ta fara sallama Amma shuru, faiz that was back on call keeps his ears open hoping he will hear her voice answer bintu Amma shuru, bintu called and enter everywhere Amma babu ita, ita kanta bintu jikinta ne ya dauki rawa don ita tunanin ta is different, she was thinking kilan people came into the house to abduct her tunda tasan the hate on her is real
"She's...not.. here..." Ta fada cikin matsanacin tashin hankali
"Ok..." Ya amsa mata yana kashe wayar shi, wani irin ihu ya saki ya mikewa tsaye kawai sai ya Fadi kan kujeran daya tashi, ahmed ne ya sake kira yana dagawa yace
"Pls help me...pls help me... don't let her go...dan Allah..._ "ya fada maganar shi ne seizing kaman bashi ba,
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna..." Ahmed ya fada yana jinginawa a jikin motarshi yana fashewa da Kuka sosai as he knows amira have been through a lot and tired, matarshi ma ta shiga damuwa sosai,
"Pls... help me.." faiz ya sake fada cikin mawuyancin halin yana kashe wayar, sake kiran number amira yayi still off. Kai ya dora kan desk ya dinga ihu sosai har maigadi dake bakin gate yana jin ihunshi, duk maaikatan sun tafi sai maigadi, he keeps screaming loud kaman karamin yaro, the screaming is the only thing he can do right now, he is just praying is all prank kou kuma dream don in ba haka ba his days will be numbered. Ahmed komawa yayi cikin mota ya bar gidan heading straight to office din faiz. Duk gidansu babu wanda yaga message din amira, wajen karfe shidda ahmed yazo office dinshi, yana ganinshi fajz yayi saurin mikewa ya isa gareshi yana cewa
"Have you seen her..." Ya fada Yana rike da gaban rigar ahmed da face dinshi ke dauke da hawayen bakin ciki,
"Let's calm down...we need to act fast right now..she won't go anywhere...she will come back... inajin gidansu ma baa san she's gone ba...all we need is for her mum to give her permission to come back home..." Ahmed yayi mustering courage yaya fadawa faiz da ya dora kai kan kirjinshi yana rike dashi gam yana Kira
"Help me pls don't let her go..."




Alhamdulliah
2/2/22, 18:10 - Ummi Tandama😇: 34



Zuwairat Ummumaryam





Faiz kai kawai yake girgiza mashi,he is in so much pain dukda bai ma gaskanta abinda ke faruwa ba,
"I... just pray it's all...wasa pls...." Ya fada bakinshi bushe sosai,
"How will I even survive without her..." Fajz ya sake fada, shi ahmed yana hawaye ne sosai yayinda shi faiz bai gan drop of tears ba instead idanuwan shi sun kada sunyi ja jir.
Zama sukayi hannuwan fajz biyu kanshi looking so lost,
"Oh God wake me up from this slumber..." Ya fada sounding so restless, da sauri ya kalli ahmed yace
"Let me see the message she sent you pls..." Faiz ya fadawa ahmed dake neman number Ismail,
"Let me call Ismail..." Ahmed ya amsa mashi
"No pls...let me see the message..." Ya sake fada mashi, dole ahmed ya bar abinda yake ya bude mashi message din, nan fajz da hannunshi ke rawa ya amshi wayar, nan fajz ya fara Karanta message din out loud sai lokacin hawaye suka fara zubar mashi,  wani irin ihu ya sake saki this time manyan idanuwanshi duk waje,
"Yanzun barina zatayi?... yanzun barina amira zatayi?..ya zaayi inyi surviving... She knows she's my happiness and life...why will she leave me....ya zaayi ta bari ayi min dariya..._ ya fada cikin Kuka sosai,  da sauri ya sake adding
" we should  do something... maybe we will be lucky..." Faiz ya fada face din shi cike da hawaye,
"Let me call Ismail..."ahmed ya fada nan ya dauki wayar shi ya Kira number Ismail.

Ismail yayi tafiya so yau ta dawo...he have been sleeping tunda yayi sallah zuhr,  ya saka wayarshi a silent don Kar a dameshi, he looks tired from the long journey da yaje, ahmed called him banda vibration babu abinda wayar take, dole ya bude idanuwa ya dauki wayar yana ganin ahmed he was surprised to see ya barmashi calls da yawa, picking yayi da sallama cikin murya dake nuna  he has been sleeping,
"Kana jina?.." ahmed ya tambayeshi
"Eh..." Ismail ya amsa mashi yana lumshe idanuwa alaman baccin bai isheshi ba at all
"It's about amira...she left me a message wai she's leaving..." Da sauri ismail ya murza idanuwa yace
"Which amira...what are you talking about..." Ya fada yana mikewa,
"Amira nawa ka sani?..."
"Pls no no no no no...." Ya fada yana yin waje da gudu,
"It's not possible..." Ya fada dukda yasan it's possible din,
"Pls ina office din faiz....ya kke ganin zaayi....he need to act fast Kar ta tafi...."
"Me zanyi a office din fajz... it's all his fault....he knows he have evil family... wicked people that won't let my sister rest...tou wallahi he should get ready to go to court if har wani abu ya samu amira....he knows yanda suke mata Amma still he hold on to her...." Ya fada heading to his mother's apartment, hajiya ma taga message din amira Amma bata kaiga budewa ba, tana zama ta bude kenan sai ga Ismail da gudu, kashe wayar yayi yayinda hajiya ta zaro idanuwa tana kallon picture din amira da ta turo mata, she feels so heartbroken and hate herself right now, Ismail na shigowa hajiya ta daga idanuwa cike da hawaye sharkaf
"Mummy...da gaske ne?...mummy why are you crying...da gaske ne amira ta bar gidan mijinta?..." Ya jera mata tambayayoyi lokaci guda,
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna.... it's all my fault..." Hajiya ta fada cikin Kuka
"Yes it is mummy....yes it's hundred percent is ... mummy it is..." Ya fada yana Zama kasa yana hade kai da gwiwanshi ya fara Kuka shima, mummy mikewa tayi tana dora hannunta bisa Kai tana rusa kuka tana
"Nashiga uku na kora yara duniya....I was doing it for her....I was doing it for her wayyo na shiga uku..." Ta fada hannunta bisa Kai tana yawo cikin dakin, Ismail dake kuka daukan wayarshi yayi ya shjga ya bude data nan shima yaga picture dinta,
"Oh my goodness...amira da gatanki akayi maki haka...am not sad you leave...I will never be angry you leave...I just hope you find that happiness... you don't have to ever come back home...kiyi zamanki duk Inda Kika gan Zaki samu farin ciki...am hundred percent behind you..." Ya fada yana kallon picture din da amira ta tura mashi wanda mutanen Maryam suka sauya mata kama,
"All you would have done is ki daga darajan ta...amira was dying silently...my sister was dying silently...she have no friends and no loving mother...." Ya fada cikin matsanacin Kuka yana zaune dakin mum, ita dai she's going up and down tana yarfa hannuwa, she knows she's in big trouble, she sees problem looming,
"Kaicona.."was what she said tana kuka, Ismail bai kou tausaya mata ba, kallon ta yayi da wet face dinshi yace
"Pls ki daina Kuka....you made it clear Kar ta shigo maki gida...why are you crying kuma...pls Kar kiyi Kuka...don nima bar gidan zanyi....if mace is sent out wanne Zama zanyi gidan..."ya fada yana mikewa, hajiya is not even paying attention to him at all, ita kawai  tana ta shjga uku wajen alhaji, kou last week he told her if anything eventually happened to amira she's going to be blamed for it tunda tayi forcing dinta ta zuana inda baa sonta, ita kuma tace for as long as mijinta na kaunarta dole tayi hakuri ta zauna dashi. Ismail barin dakinta yayi ya koma bangaren shi, he try calling amira, he would never tell her to come back,he will never tell her to call their mom instead zai fada mata tayi blocking layinta,  Amma sai yaji layinta kashe,
"Don't just harm yourself..." ya fada yana hada kayanshi, he is not staying here at all yasan mum dinshi have total right over them Amma right now bai ganin zai iya Zama gidan nan, ganinta zai dinga guma mashi zuciya, he is not coming back home anytime soon dukda bikinshi ya kusa, he is weeping and packing.

A office din faiz kam sai ka rantse mutuws amira tayi yanda su biyu suke kuka Babu mai bawa wani hakuri, she Ahmed was shedding tears yayinda shi fajz ke ihu yana kuka yana ganin rayuwar shi tazo karshe, after every minute yake trying number amira to see if it will ring Amma off, atakaice dai he told ahmed to drive him to family house dinsu, haka ahmed ya rikeshi suka shiga motar ahmed suka tafi gidansu, fajz was just thinking what sort of bad day is this, shi kawai yana aduar Allah yasa mafarki yakr ba gaskiya bane, wayarshi na hannunshi still trying number amira, kaman ance ya kunna data, just want to see her last seen a online, yasan she won't have gone far right now don bintu tace tunda taje sallah asr bata dawo ba, now is after 7 so it's just 3 hours, He feels maybe he will find away to stop her from leaving,bai son ya Zama gaskiya she's gone, Daman he is in her dm when he on the data haka yasa the messages suna fara zubo mashi cikin waya, da akwai about 40 different pictures which is the screenshot of the insult, bai bude ba ya fara Karanta message dinta, sabon Kuka ya fara as he reads it, ahmed was driving and shedding tears which he cleans frequently, bai gama karanta message din ba ya koma ya bude pictures din, now he knows why he always met her with tears in her eyes, now he knows why yake tardata da swollen eyes,
"An cuceni..." Ya fada cikin Kuka
"Anyi alwashin sai an rabamu....kuma an rabamu..." Ya fada crying out very very loud,
"She didn't tell me....amira kin cuceni...." Ya sake adding, kou kadan bai karanta rabin screenshot din ba ya ajiye wayar, ahmed that was in pain mantawa yayi da nashi azaban ya kalli fajz da kukanshi karawa kawai yake ya dora hannunshi daya kan shoulder dinshi
"Am finished..."faiz Ya sake fada mashi cikin Kuka sosai saboda tausayin kanshi, yasan he is so doomed, ba kowa yasan he stopped all his bad habit because of amira va, yasan she's the reason he is a good person today, amira is his better half without her he is dead alive,
"An cuceni..." Ya sake fada Yana Kuka yayinda ahmed ke tuki,  ahmed san ya daina tausayin kanshi sai tausayin fajz bai minti daya sai yace an cuceshi kou kuma yace an kashe shi kawai, he cries although the way zuwa family house dinsu, yana zuwa bakin gate dinsu yayi horn maigadi ya bude masu gate, kou parking ahmed baiyi ba fajz ya fita da gudu ya shjga bangaren mum dinshi sai ka rantse karamin yaro ne nan ke tafe da gudu, kafin su iso yaci Kuka sosai, yana shjga falon mum dinshi bata nan ya wuce bedroom dinta, she just finished praying magrub, 
"Iyami...." Ya fada yana fashewa da sabuwar Kuka, ai kaman mara hankali iyami ta mike ta rikeshi tana tambayar shi what happened, rike ta yayi gam yana cewa
"Iyami...an kashe ni....an kori...amira....ta...gudu...." Ya fada yana Kuka tamkar ranshi zai fita, iyami looks very confused,
"Pls what are you talking about..." Ya fada cikin matsanacin damuwa tana girgiza shi
"Iyami..." Ya sake fada cikin Kuka, he couldn't talk haka yasa ya saks hannu cikin aljihunshi ya dauko wayarshi ya mika mata bayan ya bude mata messages din da amira ta tura mashi, out of confusion iyami ta amsa tana karantawa, zamewa yayi ya zauna kasa ya cigaba da Kuka yayinda ita kuma iyami take karanta all the evil and disgusting messages been sent to amira, she was so heart broken, abun ya mugun tada mata hankali
"When did this start..." Iyami ta fada cikin tausayin danta, hannu ya yarfa mata alaman I don't know,ya kara da cewa
"She didn't... tell me..." Ya fada cikin Kuka iyami data tsallaka karanta screenshot din ta koma  ta karanta message din bankwana datayi mashi hannu ta dora a kai tana cewa
"Oh my goodness..." Ta fada idanuwanta cike fal da hawaye, da sauri faix ya kama mata kafa yana cewa
"Kar kiyi Kuka...do something to... help me...pls... it's all I need... wallahi iyami if babu amira mutuwa zanyi..." Ya fada ciki matsanacin Kuka yana rike da legs dinta, iyami ji tayi ta fara ganin duhu duhu don ba faiz akayiwa wannan abun ba ita aka kashe, faiz is a stubborn child who love changed him, personally suke maganar da alhaji yanda ya sauya because of her, yanda he goes to office early just because of her, alhaji da hajiya sun san irin wahalan da suka sha kanshi kan ya dinga zuwa aiki da maida hankali but hakan yaci tura instead sai yace an matsa mashi shi ba business man bane he is an engineer,
"Ife.... don't worry...who ever yake da hannu cikin wannan abun sai yafika shiga damuwa...yanda suke son kashemin kai  insha Allah sai sun rigaka mutuwa..." Ta fada tana kokarin fashewa da kuka
"Pls no... just help me... talk to daddy now...he needs to do something... wallahi if baa nemomin amira ba kashe kaina zanyi....I will kill myself...zan kashe kaina iyami..." Ya fada crying very loud,. Da sauri ya mike yana cewa
"Let me talk to dad..." Ya fada yana barin dakin yana Kuka yana goge face dinshi Amma hawaye na fita, hajiya bin bayanshi tayi da sauri yayinda ahmed dake zaune falo yayi tagumi ya mike yana binshi yana cewa
"Pls calm yourself...we need to look for a solution..." Ya fada yana bin fajz that's walking kou kallon shi fajz baiyi ba, fajz na shjga bangaren dad dinshi ya tarda shi zaune yana waya, nan fajz dake Kuka ya zauna gaban shi ya dora kai kan cinyarshi yana Kuka dole alhaji ya dakata da wayar dayake ya kalli faiz, cikin Kuka hajiya ta fada mashi komai shi dai fajz sai cewa kawai yakr
"Daddy help..me....use your power to...find amira..." Yake fada cikin Kuka, alhaji was so angry at this moment...he was so furious...shuru yayi tare da yin tagumi for a moment, har lokacin kan fajz na kan kafarshi, hannunshi daya kan fajz yana shafawa ahankali, at this moment kasan he loves his son ba kadan ba,
"Why will she run...why zata bar gidan iyayenta....is that responsible?..." Alhaji ya fada sounding so bitter
"Her mother won't let her come back home...kuma family dinku won't let her stay in peace...what did you expect her to do ...anyi threatening dinta several times...she kept quiet because bata son ta hadashi da family dinshi...sai gashi anje har gida anyi carrying out threat din...what did you expect her to do....sit back until they kill her?... wallahi alhaji if anything happens to that girl or my son...wallahi I will show all of you selfish family the real me..." Iyami ta fada cikin matsanacin bakin ciki, alhaji latsa wayarshi yayi ya Kira wata number, mutumin na picking Suka gaisa alhaji yace
"Pls I need your help...zan turo maka sunan wata da pictures dinta...I want you to help me check available flights wayanda suka tashk kou zasu tashi...then send someone to check parks... anyone that have good information about her whereabouts will be rewarded...pls do this as soon as possible..." Alhaji ya fada mashi
"Yes sir... right away..." Mutumin ya amsa mashi yana kashe wayar, nan alhaji ya kira hajiya fatima da batasan abinda ke faruwa ba, tana picking yace
"Ki fadawa dukkan yaranki su sameni right now..." Ya fada cikin matsanacin bacin rai
"Toufa alhaji...har dasu Maryam?..." Ta tambayeshi
"All of them..." Ta amsa mashi cikin tsantsan tsawa.
Nan take hajiya ta Kira su Maryam tana tsaye, ai Maryam was like so happy saboda kiran tasan kilan she won, tun jiya take cikin farin ciki, she's so happy with the results of  they did to amira , ita she doesn't really care about amira Amma for as long as she knows faiz is sad she's happy, haka wasu suke seeing you happy yana mugun tada masu hankali, I have been with people that if har ba Zaki dinga nema daga wajensu ba zasu tsaneki, they want you to be

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login