Showing 30001 words to 33000 words out of 65710 words

Chapter 11 - ZATO NE (1 TO End) BOOK COMPLETE By Maman Islam.pdf

14 Apr 2025

5208

nazo"



D'an tsatawa Abbi yayi ya tsareshi da ido kafin yace "to muje falona ko?"



Da haka duk suka fice sauran suka tafi wajen aikinsu shi kuma sukayi fat d'in Abbi.



Kallonsa Abbi yake cikin nazartar yanayin damuwan da yake ci da dai baiso fad'a masa komai
ba amma ganin halin da yake ciki naga ya matsa kusa dashi wanda ni kaina banji abinda
yafad'a masaba nadai ga Abdulmajid d'in yana wani irin murmushin yak'e kafin yacewa Abbi d'in



"Yanzu Abbi kana nufin duk wannan kashe kashen da akayi tayi duk sune?
Kuma akan abinda bazamu tafi lahira dashiba dole anan zamu barshi"



Abbi yasaki wani murmushi yace "Abdul kenan banda abinka ai yanzu mutane sun fison duniya
akan lahirarsu"


Yace "to kawai Abbi mu nuna musu mun ganosu dan su sani"

"Hummm Abdulmajid kenan to kai in banda abinka,ai in suka sani wata hanyar kuma,zasu
sauya wacce bamu san da itaba kawai mubisu a hakan da sannu dubunsu zata ciki, kuma

shirun zaifi dan ta hakane zamu gano sauran masu basu temako, dan wannan aikin banasu
bane sukad'ai"




Ba shi ya koma gidanba sai wajen k'arfe goma da rabi, alokacin suna saman dirning zasuyi
karin safe k'arasawa yayi yasa kujeransa a tsakiyarsu, abincin da Fatima take ta juyawa ta kasa
kai koda loma d'a bakinta yaja ya ciko hannunsa da soyayyen dankalin batayi auneba kawai taji
ya danna mata shi abaki.


Da shigowar sa da zamansa har zuwa janye flat d'in ganta duk batajiba saida ya duma mata
abincin sannan tayi wani firgigit tamkar dai wanda ya tashi daga bacci.



Wata dariya ce ta k'wacewa Yusra ganin yadda Fatima tasaki baki da dankali fal baki wanda da
gani yayine da tsokana dan yafi k'arfin bakinnata, garin dariyan kuma ta k'ware ta hau tari.


Abdul yazuba mata ruwa yakai bakinta sannan yasa hannu yana d'an bubbuga bayanta yace
"kin ganiko garin dariyar k'eta zakije ki jawa kanki wahala.



Yayin da ita kuma Fatima ta turo baki tana hararansu dukan sannan kuma ta fashe da,kuka,ta
tashi da sauri ta bar musu wajen.



Ya dubi Yusra yace "kin gani ko kinsata kuka"




Tace "a'a babu ruwana dan tun d'azu take ta faman kukanta babu irin lallashin da banyiba
tak'iyin shiru shinema dalilin dayasa kaga bamu ci abinci akan lokaciba"



Duban ta yayi cikin rashin jin dad'i yace "bari inje inji abinda yake damunta ko bata da lafiyane"

Kai kawai ta girgiza masa alamun to dan ta rigada ta ciki bakinta da bread d'in da ta gutsura.












Plssssssssssss manage


Maman islam ce
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*


☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*



��ZATO NE��
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM

Page 19

...................Yana tafe yana zancen zuci aduniya da yarasa 'yarsa mafi soyuwa agaresa akanta
zai iya d'aukan ko wane irin mummunan mataki akan duk shegen da ya isa ya rabani da gudan
jinina ba.


Haka yatafi yana zancen zuci kamar wani tab'ab'b'e.


Sai da Yusra ta shafe kwanaki bakwai kafin ta dawo hayyacinta zuwa lokacin kuma Fatima tayi
wani irin sauyawa sam Abdulmajid baya gane kanta duk abinda zai mata baiyi dai daiba, ganin
suna asbiti yasa bai kulataba amma yasha alwashin ana sallamarsu zai binciketa.


Ab'angaren Anty Rukayya kuwa wani irin mummun tsorone ya kamata gamida mamakin abinda
sakamakon bincikenta yabata tsabar gigita da mamakin abin saida takai k'asa lokacin data gano
wanda yakewa zagon k'asa sosai abin ya d'aga hankalinta, saidai gano cewa akwai mutane
dayawa kuma sanannu atafiyar yasa tabarwa ranta har zuwa sanda zata gano sauran abokan
tafiyar.




Daddy ne zaune a office d'insa duk abin duniya ya damesa shi kansa ya wani fige ya rame
saboda tsabar damuwan daya masa yawa.


Yana nan zaune saiga Abbi ya shigo hankali tashe ya zube gaban Daddyn bak'aramin fad'uwa
gaban Daddy yayiba ganin zak'ak'urin d'an uwannasa afirgice.


Cikin tsan tsar damuwa Daddy yace "Abubakar tunda farko saida nace maka wannan abin
mubarshi anemi wasu malaman kak'i kayi hak'uri d'an uwana kabar wannan aikin musami wasu
suci gaba"



Wani irin murmushi Abbi yayi mai ciwo yana kallon d'an uwan nasa yace "lalle yaya wato kana
tsoron kar wani abu yasameni ko?
Cigaba yayi da cewa kar ka manta suma wanda zakasa d'in iyayen wasune kuma k'anne wasu
yayyen wasu haka kuma 'ya'yan wasu kamar yadda kakejin kana matuk'ar sona da tsoron kada
wani abu yasameni to haka suma,

Dafa hannun yayan nasa yayi kafin yace yaya ina ganin abin al'ajabi ya zuwa yanzun da zan
fad'a maka masu bin bayanka da masu cin dunduniyar ka mamakin hakan kawai sai ya kwantar
dakai, to amma ina ta cigaba da bincike dan gano tushen abin"
Daga haka ya yayima yayan nasa sallama batareda ya fad'a masa abinda ya tsorata shiba
kuma ko bai fad'aba yagane mamakine ya firgita shi na irin abinda yake gani.



"Asma'u mijinki muke so yau kibamu had'e da Fatima matar wannan shegen yaron mai d'an
karen taurin kai Abdulmajid, wato daya gano muna cinye duk yarinyar da yake nema da nufin
aure shine yanzu yayi har mata biyu ab'oye?
Abdulmajid nayi alk'awarin sainaga bayanka Abdul nice ajalinka akanka zan rama duk wani
wulak'anci dana fuskanta daga k'anin mahaifinka malam Ridwanu"


Wata irin iska mai mugun sanyi ta busawa Asma'u wacce furucin GAZA yasata suman mamaki
agigice take kallon Gaza wacce yau idanunta yake fidda wani bulun ruwa cikin tsantsar tsoro
gami da firgici tace cikin rawar murya "ki hafarce ni ya mai girma gaza ki temaka kicanza
buk'ata, wallahi ina matuk'ar son mijina bazan iya rabuwa dashiba, sannan kuma,tunkaran
Fatima kamar ina kusanta kaina da mutuwa nane domin a yanzu haka,mahaifinta ya raba musu
wasu layu duka su ukun idan na tunkaresu sunana matatta.


Hannu Gaza ta mik'a sama saiga wata 'yar ficiciyar kwalba da wani mai me mugun wari cikin
had'de rai tace "yau jinin mijinki muke so da kuma wannan nake so kiyi amfani wajen aiwatar da
shirin" daga haka ta b'ace.


Take Asma'u tafashe da wani irin gigi taccen kuka cikin tsantsar tashin hankali tace "na shiga
uku ni Asma'u garin neman gira ina neman rasa idanu, mijina suturata yau shi tsafi yake son
jininsa me zance cewa 'ya'yana rana da suka gane ni wacece?
Wace amsa zan basu wace amsa zan bawa iyayena da muta,en gari?"
Sosai tayi kuka kuka mai yawan gaske take wata irin nadama dana sani yakamata wanda bata
tab'ayin irinsaba arayuwarta.


Da gudu Ruk'ayya tayi fat d'inta tareda sakin wani irin gigi taccen kuka cikin tsantsar tsoro gami
datashin hankali zarya tasomayi afalonta yayin da a fili take fad'in "ina wallahi bazai yiyuba
muddun ina raye sai inda k'arfina yak'are wajen ganin na temaki wannan bayin Allahn.



Zaune suke su duka ukun afalon k'asa hira suke d'an tab'awa sama sama shida Yusra wacce

har yau bata gama warewa ba yayin da Fatima take ta faman buga game a wayarta ko kallon
inda suke batayiba.


Tsam Abdulmajid ya dawo kusa da ita tareda jawota jikinsa ya k'ank'ame sannan cikin rad'a
yace" wai meyake damun gimbiyata ne naga tun asbiti ta sauyamin babu wannan annurin na
fuskarta?"


Wani irin shegen kallo ta watsa masa tareda d'auke kanta can wani gefen.

Juyo da fuskarta ya kumayi saitinsa yace "haba habibatyna ki fad'amin laifin danayi mana
akemin irin wannan horon,mai tsanani haka?"


D'auke kanta ta kumayi, ya kuma dawo da ita yana cigaba da nacin tambayarta ganin ya
takuratane ta juyo afusace tace.



"Ciki nake so yaya kamar yadda kayiwa Anty Yusra ciki nima shi nake sokayimin ka d'auka
nid'in jahilace bansan meye aureba to nasani sarai, dan haka inaso daga yau kasani wallahi na
daina yarda ka jagwalgwalani matuk'ar abinda na nema zansamuba.
Koda yake ita Anty Yusra zab'inkace ni kuma dole aka bakani shiyasa ka nunamin to wallahi
nima sai kayimin ciki kamar yadda kayima, aiba fina son yaran kukayiba ehe nima bamu
dayawa awajen ummi da Abbi dan haka zanso ganin 'yan dagwai dagwai agabana.




Idonsa ya maida kan Tusra data kasa danne dariyarta ganin irin yarinta da shirmen da Fatima
take tafkawa shima duk irin yadda yaso ya rik'e dariyarsa kasawa yayi saida ya dara.



Yayin da Fatima ta fashe da wani matsyacin kuka aganinta aima,sun,maidata mahaukaciya
gashinan ma,sunayi mata dariya da gudu ta tashi ta haye sama ta shige d'akinta ta banko k'ofar.




By
Maman islam

[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*


☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*




��ZATO NE��
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM

Page 20
......................Da sauri ya danna k'ofar ganin tana k'ok'arin danna key, wani shegen kallo ta jefa
masa tareda zamewa saman sofa tana cigaba da kukanta.


Saida yayi ta maza ya danne dariyan dayake cinsa kafin yace "haba babyna matata farin cikina
abin alfaharina, duk wannan rigiman na meyene uhm?


Ki kwantar da hankalinki kinji wife indai cikine kin sameshi yau yau d'innan zaki d'an d'ana
abinda Yusra ta d'and'ana kafin tasami ciki, kuma dani abinda yasa kikaga ban mikiba waida ina
tausayinkine na bari k'ashinki yayi kwari, amma tunda kinaso shikenan, sai kuma yakai bakinsa
daidai kunnenta yace ammafa saikin daure domin yayankinan bashida sauk'i"


Cikin jin kunya ta b'oye kanta cikin k'irjinsa, yayin daya hau shafa lallausan gashin kanta yana
sakin wani irin,lallausan murmushi.

Yunda ta dawo daga wajen Gaza take ta kai kawo afalonta yayin da maganganunta yake ta
dawo mata kamar yanzune take fad'a mata su, kuka take sosai kamar k'aramar yarinya kusan
zance tunda ta shiga wannan k'ungiyar bata tab'a katarin samun aiki mai matuk'ar wahala irin
wannan ba.

Husna,ce tashigo d'akin da murnanta tace zasuje siyayya da yaya marwan,wani irin kallo haj.
Asma'u ta wullawa Husna, wanda sai lokacin Husnan ta kula da halin da uwar tata take ciki
arud'e ta k'arasa kusa da ita "tace umma lafiya me yake damunki haka?"

Wata irin mummunan tsawa haj Asma'u ta dakawa Husna kafin tace "dalla malama fita kibani
waje banason surutun banza da wofi kin gane?"


Da gudu Husna tabar d'akin kuma cikin tsoro, domin bata tab'a ganin mahaifiyar tata acikin irin
wannan yanayinba, yayin da Haj. Asma'u tabi 'yartata da kallo cikin karyewar zuciya.




Sosai jikinta yake rawa wata irin fargaba ya rufto mata tace "na shiga uku ni Rakiya ashe dama
makashinka na gindinka?
Wanda kake tareda shi shi yake cutarka insha Allahu koda zan rasa rainane bazan tab'a barin
wannan mummunan niyyan yafaruba" sai kuma ta d'aga hannayenta sama tana fad'in
"astagfirullah astagfirullah Allah kayafe min abisa kura kuraina na tuba ya Allah bantab'a sanin
cewa haka wannan mata takeba dana biye mata tun farko mukaso asirce mutanen da basujina
basu ganiba kuma adalai masu k'aunarmu da dukkan zuciyarsu, sannan basu da zuciyar cutar
da wanda suke tare ko kada'n inaaaaaaa bazai yiyuba wallahi"

Fad'a da mugun karfi wanda har saida mijinta daya kawo kai d'akin yaji jikinta babu inda baya
rawa.

Sosai hankalinsa yatashi ganin irin halin firgicin da matar tasa take ciki tunda yake da ita bai
taba ganinta cikin irin yanayinba dan haka ya k'araso kusa da ita ya dafa kafad'unta yana
jijjigata ganin kamar bata hayyacinta, tambayar duniya tace masa ba komai ganin haka yasa ya
k'yaleta.


Tunda garin Allahvya waye take ta 'yan gyare gyarenta hatta girki yau na musamman tayi kamar
yadda umminta ta koyar da ita duk a shirinta na tarb'ar mai gidan har wani rawan kai take, yayin
da Yusra take ta biye mata harda tayata da wasu abubuwan yayin da a zuciyarta kuwa dariyan

mugunta take mata ganin irin yanda take rawan kai aranta tace zaki gane kurenki ne yarinya
duk data gane cewa babu abinda ya had'a Abdulmajid da Fatima wanda hakan ba k'aramin
mamaki abin ya bataba, ammafa tasan cewa Abdulmajid gwarzon jarumin na mijine wanda
yake ji da gwarzon taka.


Bayan sallan isha duk tayi sallolinta yau ko d'an hiran da sukeyi ma kafin su kwanta bata samu
zarafin fitowaba ana jiran ango ya kawo ziyara😂😂😂.



Shi kam zaman sa yayi suka sha hiransu da Yusra dan sai k'arfe tara da rabi lokacin tuni Fatima
ta gaji da jiransa har bacci yayi awon gaba da ita.


Shi kansa yanayin,shigar datayi bak'aramin d'aga masa hankali tayiba wata 'yar ficiciyar rigar
bacci ce iya cinyoyinta suka tsaya mai masifar kyau bak'aramin amsar jikinta kayan sukayiba
wata 'yar cif da ita.


A hankali ya k'arasa bakin gadon ya gyara mata kwanciyar ta, sanna ya shige toilet yayi wanka
agaggauce domin shima yadda tayi d'in ya matsu yajisa aduniyar Fatimansa.


Bayan ya fito yayi 'yan shafe shafensa shima ya d'auko wasu arnayen kayan bacci masu
masifar kyau da taushi ya sanya sababbi kar, sannan ya fesa dadda d'an turarukansa masu
taushi yaje ya kwanta cikin nutsuwa yajata jikinsa yafara aika mata zafafan sak'onni.


Cikin bacci Fatima tasoma jin abubuwa suna faruwa da ita, take ta bud'e idanunta kodataga
shine sai ta k'ara shigewa jikinsa ta lafe, tun tana daurewa har itama ta soma maida masa da
martani.


Sosai abu yasoma d'aukar zafi yayin da Abdul yasoma shiga wani irin yanayi na shauk'i da
bege a daidai kuma lokacinne Fatima taji gaba d'aya kamar ba mutum ne ya rungumeta taji jikin
duk gashi yayin da taji kamar da farce ake fingring d'inta bada hannuba.


Da sauri ta lalubo fitilan wayanta ta kunna ai take tayi arba da wani irin k'aton gwaggon,biri bak'i
k'irin dashi jikinsa duk wani irin gashi duguzum zum amma kuma daga kansa zuwa wuyansa
jikin Abdulmajid ne dashi, take ta saki wani irin firgitaccen ihu ta k'afe anan.

Muje zuwa
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*


☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*




��ZATO NE��
NA
HaSSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY & WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM



Page 22

.........................A hankali ya mik'e ya nufi saman yayinda idanun Yusra ya ciko da kwallan
datake ta mak'alewa, har yau sun kasa samun kwanciyar hankali kullum rana suka wayi gari
zuciyoyinsu yana msk'alene da tunanin me ranan zata haifar.




Da kallo Ummi tabi k'ofar da Abdulmajid yafita da kallo, kafin ta maida hankalinta kan mijinnata
tad'an had'e rai kafinctace,

"Nidai gaskiya Abbi auren nan na Fatima ya isheni haka araba shi ina,ganin hankalin kowama
zaifi kwanciya tunda dai kana gani su kansu kullum da kalan fitinan da zai damesu"





Cikin b'acin Abbi yake dubanta yace "yaushe kika zama maiyi min lab'e bansaniba Ummu
salma?
Ina ruwanki da harkana da d'an d'an uwana, kisa aranki auren Fatima da Abdulmajid ba mai
k'arewa bane in kinsan auren dank'o to wannan aurenne"



Fashewa tayi da kuka tace "to wallahi nima idan wani abu yasami 'yata duk duniya sai sun jimu
dakai"




Daga haka tabar wajen tana durzar uban kuka, da kallo yabita tareda sakin wani b'oyayyen
murmushi.
Kawai ya d'auki jakarsa ya fice



"Assalamu alaikum barka da yamma Baban Husna dafatan kana lafiya?"



Ta d'aya b'angaren ya amsa mata tareda tambayar lafiyansu, tace suna lafiya sai dai kewansa
daya damesu.



Acan d'a b'angaren wani murmushi yasaki yace "karki damu akwai aikin daya tsareni ina me
baki hak'uri matata bazan sami dawowa ba sai nan da watanni uku"

"Wata uku?"
Ta fad'a da d'an k'arfinta kuma a firgice, murmushin dai still yasaki kafin yace "naga ke kike
cewa ko zan shekara nema indai zan samo muku Allah ya tsare"



Cikin tsantsar damuwa tace "da kenan kasani alh.
Amma yanzun munfi bak'atar ka akan abin duniyar dan Allah kadawo" tafad'a murya na rawa.



"Wai akwai abinda yake damunki Asma'una naji muryanki kamar ba dai daiba, wane irin tanadi
kikayiwa dawowar tawane?




Nan tashiga lissafo masa abubuwan da zatayi masa wanda duk shi yasan ta fad'ane kawai dan
yadawo ta aiwatar da mummunan k'udirinta akanshi, dan haka yabita da cewar zai dawo nan da
sati biyu, ba k'aramin farin ciki tayiba domin kafin lokacin da.






Bayan kwana biyu da misalin k'arfe biyu na yamma



Fatima ce ta gangaro da gudunta afalo tasami Yusra wacce itama fitowarta kenan daga d'akinta
dukansu sun d'au ado na garari Fatiman ta d'an dubi Yusra tace "Anty kinsanfa yaya yana
hanyar dawowa mu d'an dafa masa wani abun mana"




Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login