Showing 45001 words to 48000 words out of 65710 words
Chapter 16 - ZATO NE (1 TO End) BOOK COMPLETE By Maman Islam.pdf
nawa, na sani cewa son zuciya babu abinda yake janyowa sai
b'acin zuciya, nayi nadama, sannan dan Allah ina rok'onki kar ki tambayeni komai nida
kaina,zan fad'a miki in lokacin yayi
[10/7, 5:05 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 36
....................koda su Ammar da Anty Rukaiyya suka shigo d'akin asume suka samu Husna ga
kuma gawar haj. Asma'u da akayima yankan rago yashe akasa
Take jikin,anty Rukaiyya ya d'auki wani irin rawa tasaki wani razanannen ihu saiga ta ak'a
sumammiya, sosai hankalin Ammar ya kuma tashi ya rasa yadda zaiyi dasu sai kawai yafashe
da wani irin kuka mai masifar cin rai.
Lokacin da labarin rasuwar Yusra da kuma irin abinda ya sameta yafaru ba k'aramin tashin
hankali iyayennata suka shigaba hatta alh. Sambo kasa daurewa yayi ya rika kukan rashin tilon
'yar tasa sosai.
Haj. Kulu kuwa kusan zaucewa tayi ta rik'a wasu irin surutai marasa ma'ana sosai tadawo abin
tausayin da duk wanda ya dubeta sai yaji kamar ya zubar mata da hawaye.
Anan gidan su Abdulmaji aka had'a gawar Yusra da ta haj. Asma'u akayi jana'ezarsu akaikaisu
makwancinsu na gaskiya, shikenan rayuwar dama duk wanda yayi da kyau to mai kyau zai gani
insha Allahu.
Tunda tasamu ta farko take risgar wani irin kuka mai masifar tab'a zuciya takasa magana bata
iya cewa komai banda kukan, sosai hankalin ummin ya tashi tayi rarrashin har tagaji ta zuba
mata ido itama hawayen take na fargaba da tsoron abinda zai je ya dawo domin taji duk irin
sambatin da Fatiman take anan tasan duk abinda yai sanadin faruwar hatsarin da sukayi.
Tsoro take na abinda zai iya faruwa da 'yar tata ta sani tabbas tunda yanzun babu Yusra to
dolene tasayi yadin tashin hankali ta d'inka tasa ajikinta dan tasan babu makawa kan Fatima
wad'annan shed'anin azzaluman zasu dawo.
Rushewa ta kuma yi da wani irin kuka jikinta na karkarwar tsoro bata tab'a dana sani da
nadaman biyo mijin nata nigeria irin yauba bata tab'a sanin cewa 'yarta zata had'u da munanan
k'addarori irin wannan ba, E mana mummunan k'addara irin wacce bata tab'a hangoma d'iyar
tata ba wannan auren ya zamemata alak'ak'ai mazamo bara zana agareta da kuma 'yarta.
D'i Fatima ta tsaya da kukanta tare da kafe mahaifiyar tatada idanunta da suka k'ara wani irin
girma saboda kukan da tasha ta k'oshi take itama jikinta ya d'auki rawan tayi saurin rungume
mahaifiyar tata tareda fashewa da wani sabon kukan sannan cikin wani irin murya mai matuk'ar
ban tausayi tace
"Ummi ki yafemin nasani nima mutuwa zanyi Ummi wallahi ba accedent d'in da mukayine yai
sanadin ba yankata sukayi wannan matsafanne bakiga wuyantaba wallahi sune Ummi dama
sanda zamu tafi saida Yusra tace min tayi mafarkin wani zaki yabita da wuk'a zai yankata
wallahi Ummi kuma shine ya yankatan dan Allah ummi karku mai dani wannan gidan
nima,kasheni zasuyi ta k'arashe da fashewa da wani irin kuka mai cin rai.
"Yazama dole ki koma" atsorace dukansu suka d'ago kai sunavkallon Abbi wanda ya shigo
yanzun fuskar nan tashi babu alamun walwala ko kad'an atareda dashi.
Ya dubi Ummi cikin damuwa yace "ban tab'a tunanin baki da hankaliba Ummusalma sai yau,
banyi tunanin cewa kema tunanin ki irin nabane, haba Ummu Fatima ke da zaki kwantar mata
da hankali amma kece me biye mata kuna wannan shirman banzan?
To kisani tun wuri duk abinda zakiyi wallahi sai dai kiyi amma ki k'addara wannan auren babu
mai rabashi,sai dai mutuwa"
Sai kuma ya maida kansa ga Fatima yace "ke kuma Fatima wallahi baki isa ki maidani tsohon
banzaba nasani sarai ina sane da abinda nakeyi dan haka kar nasake jin kina wannan
shashancin akan d'an uwanki, haba Fatima idan kika guji Abdulmajid amatsayin sa na d'an
uwanki jininki wa kike tunanin zai rab'e shi haba Fatima karki manta shifa nakine kuma dakike
tunanin bana sonki ne shiyasa na had'a wannan abun sam ba haka bane ni nasan dalilin
dayasa nayi hakan kuma ki k'addara kowa da sanadinsa dan haka karki k'ara sawa ranki cewa
akwai wanda ya isa ya cutar dake batareda amincewar Allahu ba"
Sosai ya dinga mata nasiha har saida ya fahimci jikinta yayi sanyi tana fahimtar abinda yake
fad'a mata kuma tayi masa alk'awarin insha Allahu bazata k'ara d'aga hankalinta akan wannan
ba kuma zata zage wajen taya d'an uwanta mijinta yak'ar duk wani mak'iyi nasu.
Sosai yaji dad'in yadda ta fahim ceshi, ya dafa kanta tareda sanya mata albarka sannan yaja
hannun ummi wace itama jikinta yagama yin sanyi da bayanin mijinnata suka tafi duba
Abdulmajid, wanda shima bai dad'e da farfad'awa ba.
A hankali suka tura k'ofar yana zaune saman gadon ya zuba tagumi da duka hannayensa
k'aran bud'e k'ofar ne yasa yayi saurin d'ago kansa ya kafe Abbi da idanunsa wanda suka
sauya kala.
Abbi ya k'araso kusa dashi tareda dafa kafad'arsa, ganin yanayinda yake sai baice komai ba
sanin cewa idan yana cikin damuwa bai fiye maganba.
Kwantar da kansa yayi a damtsen hannun abu take wasu irin hawaye suka zubo masa wanda
tunda wannan abun yake faruwa dashi hakan bai tab'a faruwa ba sai yau.
Kuka yayi mai yawan gaske kuka ne nabak'in ciki da takaicin abinda yake faruwa dashi kukane
na tsantsar tashin hankalin rashin sanin wanda yake binsu da wannan masifar.
Sosai ya koka kafin Abbi yasoma rarrashinsa shima,nasiha yayi masa sosai tareda kwantar
masa da hankali sannan ya fad'a masa cewa duk masi nemansa da sharri alfarmar annabi (S A
W) sai asirinsu ya tonu,
Ranan sadakar uku aka sallamosu dukansu daga asbiti bak'aramin ramewa duka su biyun
sukayiba darect gidansu Abbi yace draiver ya wuce dasu dan haka kai tsaye can d'in aka wuce
dasu.
Suna komawa wanka Fatima tayi ta sanya wata doguwar riga mara nauyi sannan ta d'an had'a
tea tasha saboda yunwar datake damunta, kai tsaye d'adakin Abdulmajid ta shiga d'ago kai yai
ya zuba mata ido har ta k'araso kusa da shi ta d'an shafi fuskarshi, wani irin murmishi yasakar
mata mai ciwo, tayi saurin fad'awa jikinsa tareda sakin kukan tausayin kansu sosai take kukan,
shi kuwa kasa rarrashin ta yayi sai bayanta dayake d'an bubbugawa a hankali.
Sai da tayi kuka mai yawa kafin cikin wata irin murya mai mugun sanyi yace "kiyi hak'uri Fatima
ki daina kukan haka bamu da yadda zamuyi kawai mu zuba ido muga sarautar Allah naso na
sauwak'e miki sai dai Abbi da Daddy sun haneni da hakan sun tabbatar min da cewa matuk'ar
na rabu da ke raina zai mummunan b'aci, Fatima INA SONKI ina miki son da bantab'a yiwa
wata 'ya mace irinsaba Fatima tun kina 'yar ficiciyarki Allah ya jarabceni da tsantsar k'aunarki
Fatima a yanzun ina rayuwane cikin firgici da tsoron kada na rasaki zan iya jurar kowane irin
abu amma banda na rasaki Fatima shiyasa naso na sakeki har zuwa lokacin da Allah zai kawo
mana k'arshen wannan fitinar sai dai kash su Abbi sun takamin burki akan k'udirina, ya zanyi ya
zanyi Fatima na sani dole wata rana tsoro da fargaban abinda zai iya faruwa dake ya iya zama
sanadin rayuwata"
Ya k'arasa maganar tareda zubowar wasu irin zafafan hawaye, da sauri ta fad'a jikinsa tareda
fashewa da wani sabon kukan kuka take har tana shid'ewa taso ta nuna masa b'acin ranta akan
furucinsa na wai zai rabu da ita akan wani banzan dalili mara tushe da makama taso ta nuna
masa cewa duk runtsi duk wuya ruwa da iska tana tareda dashi sai dai ina kukan daya yariga
yaci k'arfinta bazai bari ta iya furta masa komaiba
Maman islam ce
[10/7, 5:05 PM] Maman Islam: .+مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 37
.....................sun jima,gaba d'ayansu cikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa kafin yasamu
ya daure ya soma rarrashinta, sai dai takasa yin shiru sosai take tare da far gaba da wani irin
tsoro na abinda zai iya samun su, sannan ta wani gefen ba k'aramin b'ata mata rai magan
ganunsa sukayi ba wai zasu rabu abinfa ya bugeta da kyau.
Acan gidan su Yusra kuwa yau akeyinta domin alh. Munzali ne yaiwa gidan dirar mikiya cikin
rashin nutsuwa da fitar hayyaci babu ko neman iso tunda ga bakin get yake kwala wa haj. Kulu
kira.
Haj. Kulu wacce suke tareda mai gidannata suna dad'a jimanta rashin tilon 'yar tasune tajiyo
muryan alh. Munzali yana mata wani irin kiran mafa rauta take zuciyar ta ya tsinke gabanta yayi
wani irin fad'uwa innalillihi,wa,inna,ilaihi raji un shi takama maimaita wa domin dajin wannan
kiran bana lafiya bane.
Shiko alh. Munzali sam bai kula da d'an uwannasa dake zaune yana kallonsa ba domin ko
kad'an baya tareda nutsuwar sa kansa tsaye kan haj. Kulu yayi gadan gadan yana cewa.
"Wallahi Kulu bazan yardaba sai kin biyani 'yata dama saida na fad'a miki ki fita harkar duna ki
fita harkar duna tunda yasha alwashi akan yarinyar nanan nasan sai ya cika burinsa, amma kika
k'i ji to ga irinta nan ba rasa 'yata mafi soyuwa agareni ya fad'a" cikin fashewa da wani itin kuka
sannan yaciga ba da cewa.
"Wallahi Kulu daza'a bani zab'i tsakanin Yusra da Faisal wanne zasu d'auke na gwamma ce su
kashe Faisal su barni da Yusara ta haba Kulu me yasa zaki had'a hanya da boka Duna?"
Ya k'areshe maganar da tambaya cikin wani irin shashek'a, shi kam alh. Sambo dake nutse
cikin kujera sam bai fahimci ina magan ganun k'anin masa suka dosaba bai fahimci wacce 'ya
Munzali yake magana akai ba, hasalima,duk cikin yaransa babu 'ya mace duk mazane.
Cikin rufewar ido da b'acewar tunani haj. Kulu tace "tab' lallai Munzali ban tab'a sanin kai tabba
taccen d'an iska bane sai yau inbanda abinka meye abin tada hankali akan 'yar shegenka ta
mutu, bandama toshewar nasira irin naka ai wannan rufin asirinmu ne ni da kai"
"Wallahi Kulu akan Yusra zan iya fuskantar ko wane irin k'alu bale dan haka ni bana dana sanin
kasancewar ta 'yata sannan bana shakkar yadda na sameta dan haka haj. Kulu kisa aranki
kamar yadda kikasa na rasa 'yata kema,sai na sakaki a masifar da bakiyi tunanin shigantaba"
cewar alh. Munzali.
Wani irin had'e rai haj. Kulu tayi kafin ta saki wata shu'umar dariya tace "Munzali kenan baka da
hankali wallahi kuma baka da tunani sannan duk inda akace yaro tofa yaronne, maganar
gaskiya Munzali ina son kasan cewa Yusra ba 'yarka bace kamar yadda takasance ba 'yar alh.
Sambo bace"
Ara zane dukansu biyu suka kafeta da wani irin kallo ma8 cike da tsantsar mamaki da tsoro,
wanda ita sam bata kula da hakan ba taci gabada cewa.
"Munzali nayi amfani da kaine kawai saboda wani muradina sannan na b'atar da tunaninka ne
har insamu wannan nuri nawa saboda haka yanzu ina sonbkasan cewa daga kai har d'an
uwanka babu mai 'ya acikin ku"
Cikin tsabar tashin hankali da gigita suka had'a baki wajen fad'in "to 'yar waye" sanadin wannan
tambayr yasa haj. Kulu ta tuna tarefa suke da mai gidan nata kafin shigowar Munzali, take
cikinta yayi wata irin masifaffen kartawa sabida tsantsar tashin,hankalin data shiga na b'aram
b'aramar datayi agaban mai gidann nata shikenan dubu ta cika yai asirinta ya tonu, amma dake
cikakiyar 'yar duniya ce sai tayi wani irin dakewa tace
" 'YAR GIDAN BOKA DUNA CE shine mahaifinta kuma boka duna ba kowa bane face abokinka
alh. Sambo kuma mijin 'yar"....... bata kai ga fad'an abinda takeson cewar ba sukaga ta fad'i
tana shure shure.
Da gudu sukayo kanta suna jijjiga ta sai dai ina dan atake tafara wani irin bak'in amai mai
mugun kauri kamar kumfa suna kallo idanunta ya kafe ya juye take tace ga garinku nan.
Wani irin kuka alh. Sambo ya fashe dashi cikin tsantsar tashin hankali ya dubi alh. Munzali
yace.
"Dama amana ta kukeci kai da ita har kake tunanin 'yar dana gama tabbatar wa tawace ta kace
haba Munzali kaifa d'an uwana ne uwa d'aya uba d'aya shine har ka iya kake neman matar
aurena?
Wane abokina ne Duna nasan cewa duk abokaina babu wanda baka saniba wanne mai wannan
sunan da nansan dashiba cikin kuka Munzali yace.
"Kayi hak'uri yaya wanda baka zata ko tsammani ba shine DUNA kuma ko na sanar da kai babu
abinda hakan zai haifar maka sai tsantsar bak'in ciki da tashin hankali wanda hakan zai iya
zama sanadin rayuwarka abinda zan iya cewa guda d'aya shine wanda kake zargin bq shi bane
wanda zuciyar ka ta hasko maka bai da alak'a da ha hakan wanda dai nace baka zataba
d'innan shine duna" daga haka Munzali ya b'ace b'at kamar wani aljani.
Sulalewa yayi a wajen ya zauna tareda fashewa da wani irin kuka yace "INNALILLAHI WA INNA
ILAIHI RAJI UN ALLAHUMMA AJIRNI FI MUSIBATI AKALIFNI KHAIRAN MINHA LA ILA HA
ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALUMIN ALLAHUMA LA SAHLA ILLAH MA JI
ALTAHU SAHLAN WA ANTA TAJ ALUL HAZNA IZA SHI ITA SAHLA" haka yai ta kamo addu'o'i
yana yi kafin ya d'an samu nutsuwa ya mik'e yai waje.
Tun rasuwar Yusra Fatima bata k'ara yarda ta kwana ad'akinta domin duk lokacin data kad'aice
saita ga kamar ana gilmawa musamman ta b'angaren Yusra shiya sa indai akace magrib ya
kawo to Fatima bata da kwanciyar hankali har sai taga dawowar Abdulmajid wanda inya dawo
bata barinsa ya sake domin duk inda yasanya k'afarsa yana d'aukewa zata maida nata hakan
ya haifar musu da wani irin shak'uwa.
Yanzu haka zaune suke a falonsa ya d'an shafa fuskarta cikin yanayi na d'an tsokana yace
"baby d'an d'auko min ruwa a falon k'asa na manta na nan ya k'are kuma ban d'auko nasaba"
Wani irin kallo Fatima ta masa tareda shigewa jikinsa tace "dan Allah yaya kayi hak'uri wallahi
nidai tsoro nakeji sai dai muje tare na d'auko maka" kallonta ya kumayi tare da d'aure fuska
yace "bari ni naje na d'auko sai ki jirani anan" ya fad'a yana mik'ewa dan da gaske k'ishin yakeji
kuma babu anan d'in tana ganin ya tashi itama zumbur ta mik'e ta ruk'o hannunsa tace "muje to
na rakaka"
Yace" bama sai kin rakaniba ni zan iya d'aukowa da kaina" yafad'a yana sakin wani b'oyayyen
murmushi dan duk yagama gano tsantsar tsoron da ya bayyana akan fukanta.
"Dan Allah yaya muje na rakaka in kabar ni anan kasheni zasuyi plsss" ta fad'a tareda fashewa
da kuka yad'an dubeta kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa ya durk'usa agabanta yace "to
hau na goyaki babu musu kuwa ta d'ane bayansa suka sauka.
Sosai alh. Yusif ya jajantawa aminin nasa wannan gagarumin rashin da akayi masa duka duka
tsiran Haj. Kulu da Yusra kwanaki hud'une kacal,
Sosai alh. Sambo ya koma wani iri ko cikakken magana vaya iyawa gashi ya kasa fad'awa
kowa abinda ya faru shi kad'ai yake tacin abinsa a zuciyarsa.
Sosai alh. Umar ya tsorata da abinda Rukayyan take fad'a masa hankalinsa yayi mummunan
tashi sai yanzu yagano dalilin da yasa Abubakar ya hana yaya Rudwan dawowa ashe da
sukaga takasa kawo musu jinin d'an uwansa shine sukayi amfani da jininta "hakan yayi" yafad'a
cik8n wani irin b'acin rai sannan ya mik'e ya nufi b'angaren d'an uwan san Abbi kenan
Taku maman islam
[10/8, 9:08 AM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 41
..................jikin tane ya d'auki wani irin rawa tashige jikin Abdulmaji ta rik'e shi k'am tareda
fashewa da wani irin rawa tace "yaya wallahi shine ya kashe Yusra kuma,ya kashe mmaan
Yusra"
Da mamaki yake kallon Fatima,sannan ya maida kallonsa jikin glass d'in da baya ganin komai ta
cikinsa sai k'asar duban,kawu Tanimu, wanda kuma azahiri ita Fatima wannan hatsabibin zakin
take gani har kamar yana mata murmushi.
Wani irin b'oyayyen murmushi kawu Tanimu yasake