Showing 57001 words to 60000 words out of 65710 words

Chapter 20 - ZATO NE (1 TO End) BOOK COMPLETE By Maman Islam.pdf

14 Apr 2025

5223


*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*







��ZATO NE��
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI

STORY AND WRITTEN
BY

MAMAN ISLAM




Page 49
.............gaba d'aya hankulansu tashi yayi matan saka fashe da kuka suna jijjigata Ummi kuwa
surutan bata masan abinda take fad'a ba kawai take Abbi ne yayi k'arfin halin bud'e motarsa ya
d'auko roban ruwa ya shafa mata a hankali amma ko gezai dole sai asbiti suka nufa da ita shi
kanshi Abdulmajid yana buk'atar ganin likita saboda d'an karen yunwar da ya kwasa.





Har sun juya zasu bar tashan wani ya kira kawu Tanimu gefe yace "ranka ya dad'e ai wancan
da kuke taren dashi shine ya d'auma wanda kuke neman shatar mota zuwa cikin gombe"
mutumin yafad'a yana nuna Badamasi jin abinda wannan tsinannen bawan yace yasa
Badamasi bai tsaya wani jikinri ba take da mugun gudu yayin da kawu Tanimu yaba sauran
yaran umarnin su kama masa shi, sai dai kafin kace me tuni sun neme shi sun rasa kamar
walk'iya haka ya b'ace musu, 5ashin hankali iya tashin hankali babu irin wanda Tanimu bai
shigaba ya dinga kuka wurjanjan da hawayensa tun sha biyun rana suke bulayin neman
Badamasi har k'arfe biyar d'in yamma basuga ko mai kama dashi basu ganiba dan dole suka
koma gidan Gaza cikin tsantsar tashin hankali da damuwa.




Sai dai wanda suka tadda Gaza aciki yaci uwar nasu ya shanye domin ta koma kamar wata
horuwa tayi wani kaca kaca da ita idanun nan sun dad'a komawa fici ficin gaske ga wani uban ja
da sukayi kamar an barbad'a musu barkono jikinta kuwa yayi wani irin busu busu kamar wacce
ta shiga fulawa cikin wata irin murya da basu tab'a saninta dashi ba tace.



"Kan boka Duna nake so maza akawomin shi da gaggawa, saboda sanin cewa yafika hatsa
bibanci na baka daga nan zuwa sati d'aya kuma kada kabari ya sake ya shiga cikin gombe dan
in ya shiga komai namu ya lalace.

Acan asbiti kuwa bak'amin wuya Fatima tasha ba kafin ta dawo hayyacinta kuma dad'in da
d'awama tana d'auke da cikin watanni uku da 'yan kwanaki wanda su da kansu ma basu san
dashiba hakan ya kuma cilla zuk'atan su cikin farin ciki da kuma fargaba domin basu san abinda
zai iya faruwa da Fatiman ba kar azo ana irin na Yusra.




Sai da sukayi sati guda sannan aka sallame su Daddy yace sam bai amince Abdulmajid ya
koma can gidansu ba duk da cewa basu san ainihin abinda ya faru dukaba amma yasan cewa
akwai babban matsala akad'ai cewansu, to suma basu wani jaba dan sungaji da wannan tashin
hankalin aka gyara musu can fat d'in Abdulmajid na da suka koma,ciki, sosai hankal8n Ummi ya
kwanta da hakan duk da kasancewar sai tayi kwabaki ma bata sanya Fatima a idanunta ba
amma ak'alla suna cikin inuwa gudane.





Wannan k'alla gaggen d'aki duk sanda ya shigeshi bata gane kansa dan a burkice yake fito
masa ta rasa uwar menene a acikin d'akin dayasa har ita datake sirrinsa yake sirrinta
bayason,ko hanyar d'akin ta kalla,





Tana zaune ta zuba tagumi idanun ta akan k'ofar yau kam tasha alwashin ko menene a wannan
d'akin saita ganshi koda kuwa zata b'lle k'ofar ne dan tana da tabbacin bazai bar makullan ba.




Tana nan zaune taga fitowar shi a wani firgice yana sallallami. Agigice ya kama hannunta hijabi
kad'ai yasaka mata yajata sukayi waje, tasha yakaita ya saka ta amotar gobe ya biya kud'in
sannan yace da kyar cikin muryansa kamar wanda aka shak'e




"Kije gidan yaya Yusif nima ina nan zuwa" kallon mamaki da tuhuma take masa yagani sarai

amma sai ya kauda kansa cikin wani irin yanayi, sai kuma yace "Hafsat kisakani acikin addu ar
ki nasan nacutar dake da zuriyarku amma hakan ya farune sanadin d'an uwanki idan Allah yasa
sun barni da raina zan sanar daku komai da kuma mai had'a muku tuggun wanda yamai da mu
karnukan farautar sa muke masa koma yana daga zaune sanye da rigar mutunci yayin da mu
muke a cikin gari na mutane kuma kamilallun malamai amma a dokar daji k'ungurmayin bokaye
kuma k'asaitattun azzalumai wanda bamusan komaiba sai kashe rayuka da amfani dajinin su ta
hanyar neman duniya"




Kafeshi tai da ido lokacin dayake mata wannan bayanin bata ko k'ibtawa cikin tsantsar tashin
hankali da damuwar son sanin dalilin da yaja duk wannan abubuwan suke faruwa duk da cewa
yabata amsar adunk'ule na cewa NEMAN DUNIYA amma hakan bai gamsar da itaba tana son
sanin shin dama duk abinda yake faruwa da d'an d'an uwanta da sanya hannunsu dama su
suke haifar da komai ko kuwa suna da wani wanda yake basu umarni daga sama, gabanta ne
yayi mummunan fad'uwa lokacin data tuna yace mata duk suna aikine da umarnin 'dan uwanta
kenan hasasheb mutane akan yaya Yusif gaskiya ne BA ZATO BANE KAMAR YADDA ITA TA
ZATA, kafin sukai gombe tayi wani irin wujiga wujiga da ita saboda tsabar zafin da kanta ya
d'auka na son dole wai sai ta gano wanne ne daga cikin yayunta da yake hana rayuwarsu sakat
da wannan mummunan aikin, azuwannata ne kuma ta tarar da dawowar su Abdulmajid, abin
kuwa yayi mata dad'i har ta d'an saki ranta dake malam kamar yadda take kiran mijin nata yace
mata shine ya kama su Abdulmaji yana son kashe su kenan zata iya samun k'arin haske ta
wajensu kenan.





"Baby yaufa bani ce da girki ba kuma yunwa nakeji naga kayi zamanka gashi nafara jin yunwa"
murmushi yayi yace "to ai baby laifinki ne kefa kikace yau so kike ki wuni saman cinyana haka
kikaji kina buk'ta, kuma kinsan buk'atarki biyanshi yafi min komai dan haka yanzun inkince na
tashi na shiga kicin am redy"





Had'e rai tayi tace "nidai gaskiya yunwa nakeji kuma yau kwakwan manja nake shi'awa" ido ya
zaro yace "baby a ina kuma zamu samu kwakwar manja yanzun dan Allah ki,canja wani abun
amma wannan ai kin had'ani da aiki"

Kuka tasa masa tace "ni wallahi shi nakeso kuma shi zanci kuma tare zamu tafi siya" ganin tana
kuka yasa duk ya gigice yace "naji naji yanzun bari na d'an dafa miki ko indomie ne ki faraci sai
muje ko?"




Tubure masa tayi tace ina sam ita bazataci komai ba sai wannan kwakwan, haka suka ya biye
mata suka faki idon iyayen nasu suka fice dake an hanasu fita harda jami an tsaro aka saka
musu masu kula dasu dan haka duk motocinsu sai da aka nuna musu akace idan d'aya daga
cikin motocin zai fita su lek'a suga wanda yake ciki, hakan da sukayi yasa Abdulmajid yayi
ordern sabon mota batare da sanin kowa ba tanan suke fitansu insun so kuma,har office bai
fasa zuwaba.






Maman islam ce
[11/30, 6:11 AM] Hayat: ��ZATO NE ��
Na
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI

STORY AND WIRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
_________________________
☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION☀️
_________________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM


Page 51
............dakallo dukan su suka bi Daddy suna jiran amsar da zai bawa Abdulmajid yayin da shi
kuma Daddyn ya kafe Abdumajid d'in da wani fitinannen kallo zuciyansa na wani irin bugu, shi
tunani yake ma wace Hauwa a ina take meye had'insa da ita shi kam iya saninsa da mai irin
wannan sunan tun shud'ewar wani zamani ne wanda babu alamun wanzuwar su Abdulmajid a
wannan duniyar dan haka ma babu wata,hauwa ayanzun dan ko uwar Abdulmajid bata san da

zaman wata Hauwa ba har rana irin tayau kuwa

Dan haka yake tantama ba waccen Hauwan ce Abdulmajid yake magana akaiba amma duk da
haka sai ya daure yace masa



"Kai wacece haka dakame min magana akanta ban gane inda tambayar ka ya dosaba ni banda
sani akan mai irin,wannan sunan inbaya ga Jidda d'iyar k'anwata Hafsatu"




Sosai Abdulmajid ya kafe daddyn nasa da ido yana kallonsa tareda auna maganarsa a mizani
kafin yace "Daddy wanda yasace mu yace d'aukar fansan ran Hauwa yake yace yana maka
haka ne,dan ya rama abinda kayiwa masoyiyarsa Hauwa wanda hakan yazamo silan barinta
duniya yace duk duniya babu wanda yakaisa san Hauwa amma ya hak'ura yabar maka saboda
sonda take maka amma ka k'ita ka wulak'anta ta har sai da hakan yai sanadin data kamu da
ciwon zuciya k'arshe kuma tazo ta rasa ranta duk a dalilinka kuma yace yana da alak'a ta jini da
Hauwa, dan haka kawai daddy ka fad'amin wacece Hauwa ni kuma na baka labarin abinda zai
baka mamaki da kuma asalin wanda yake haifar mana da tashin hankali acikin zuriyarmu"





Wani masifaffen kallo daddy yake,bin Abdulmajid dashi l, zuciyarsa yana wani irin bugu fat fat
fat, sosai yake mamakin abun dan shi dai a iya sanin sa bashi da wata Hawwa bayaga wacce
yatab'a soyayya da ita shekaru kusan talatin da bakwai baya, wanda suka rabu sanadin
had'uwar sa da maman Abdulmajid d'in daga nan bai kuma sanin komai akantaba sai labarin
rasuwar ta wanda yayan sane Tanimu da kansa ya bashi labarin rasuwar, to wai waye wannan
mai d'aukar fansar tunda bai san wasu dangi nataba dake dama wajen kakar ta take zaune a
wancen lokacin.





Duk tsit akayi ana kallon daddy wanda ya lula wata duniyar mai nisa yayin da Abdulmajid yake
fatan ace duk shiri ne na azzalumi Tanimu yayin da shi kuma,daddyn ya matsantawa kansa da
son gano waye wannan wanda yake azabtar da ruhi da gangar jikinsu ta hanyar hanasu
nutsuwa da samun kwanciyar hankali, yayin da yaya Ridwan ya jafe d'an uwan nasa da idi
shima ya tuno Hauwa da yadda suka rik'a tura masa ita lokacin har ya amince zai aureta sai

kuma mahaigiyar Abdulmajid ta bayyana wanda ya rufe idinsa yace nan duniya bashi da matar
da ta wuce ta shidama bawai yana son Hauwa bane zai aureta ne saboda nacinta da kuma na
'yan uwansa.




Abbi yace "duk bama wannan ba yanzun dai abu mafi muhimmanci shine,mu nemi hanyar
dazamu ceto Badamasi dan na tabbatar wannan la anannen mutumin da wannan shegiya
kafurar aljanar bazasu tab'a k'yale shiba domin ba k'aramin lalata musu gagarumin shirinsu
yayiba da har ya raboku da can, sannan kuma yaya babu wani b'oyayya ba kowa bane yake
wannan aikin face yaya Tanimu kuma,ina mai tabbatar maka ba akan wata Hauwa yake aikata
hakan ba kawai dai yana nuna mana 'yan ubanci ne kasancewar mu kowa mamarsa daban"



Ba daddy ba hatta Amma saida tayi suman zaune dajin abinda Abbi yace saidai kuma tasan
halin d'anta sarai duk abinda zaiyi yanayinsa ne da lissafi tasan tunda yace haka to hakanne
kuwa in ko hakane Tanimu baiwa kansa adalciba kuma kansa ya cuta basuba azahiri kuma
cikin sanyi tace,


"In ko hakane Tanimu bai kyautaba yanzun fisabilillahi yarasa wanda zai cutar sai d'an uwansa
jininsa amma kuwa baiyi wayoba wallahi Allah ya ganar dashi idan zai gane" ta fad'a cikin
k'unar rai somin abin ya mata ciwo sosai ana haka saiga mijin gwaggo Hafsatu yafad'o d'akin a
burkice cikin tsantsar tashin hankali yana fad'in na shiga uku na shiga uku na shiga
ukuuuuuuuuuuuuu








Kumin afuwa wllh zazzabine yamin kamun kazar kuku


Maman islam ce
[11/30, 6:11 AM] Hayat: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*

☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*






��ZATO NE��
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI

STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM


Page 47


.......shiko Badamasi kuwa yana ganin anbar k'ofa a bud'e ga kuma kawu Tanimu yakama
baccin asara yasa ya lallab'a sad'ab sad'ab ya shiga suna zaune kamar ko yaushi yadai jikin na
Fatima da d'an dama dama suna ganinsa farin ciki ya kamasu yayin dayai saurin d'ora
hannunsa saman lifs d'insa dan kar suyi magana, yayi musu alamar su taho da sand'a, hakan
kuwa akayi ya kama hannun Fatima suka fice cikin sauri.






Cikin tsabar mamaki suke kallon badamasi bayan sun fito wajen domin jejin Allah suka tsunci
kansu babu gida gaba babu gida baya, to yaushe hakan yafaru dan a iya saninsu a cikin gidan
kawu Tanimu aka kullesu ad'akinsa na saukar bak'i to ina gidan ya shiga, gane hakanne yasa
Badamasi yace

"Kunga ku wuce mutafi yanzun ba lokacin damuwa bane kuma,dama aikin malam,rufa idone
yanzun zaku ganku a muhalli mai kyau da zaran shiri ya rushe sai kuga ashe kango ne kuzo
muje kafin Gaza ta gane da zaran munfita anan akwai shirin dana mata bazata ganmuba" daga
haka ya rumtuma da gudu, ganin haka yasa Abdulmajid yayi saurin tsugunawa Fatima ta haye
bayansa suka kwasa da mugun gudu.






Tun suna gudun a dad'in rai har suka soma sarewa domin saida suka shafe cikakken awa biyu
kafin su d'an sasara suka kama tafiya da sauri ba k'aramin gajiya Abdulmajid yayiba amma sam
hakan bai dameshiba ya gwammace shi ya wahala akan ace Fatima ta wahala.





Saida sukaje wata ruga wacce k'ananun gari biyune tsakaninsu da rugan Tanimu kafin
Badamasi ya k'arasa jikin wani k'aramin gida da alama gidansa ne yasa mukulli ya bud'e suka
shiga sosai suka sha,mamakin ganin komai,fes da alama,yana amfani dasu akai akai.






Ya shigar dasu wani d'aki k'aton gaske wanda yame mamaye da carpet gefansa kuma,katuwar
katiface suka zube saman katifar suna maida numfashin wahala yayin da sukaga Badamasi ko
ajikinsa da alama ya saba da irin wannan azababben guje gujen.





"Ga abinci kuci sannan ga toilet nan kuje kuyi wanka ku huta zuwa gobe zanje na duba na gani
inda dama zamu wuce a goben inbabu dama,kuma dole,sai kun k'ara hakuri domin sai komai ya

lafa dan badan na samu nayi wa Gaza gagarumin ta adin da ayanzun bincikenta zai koma kan
wanda ya mata b'arnane kuma,idan na sake,na zauna anan zatayi saurin ganoni dan haka zan
koma,can wajen su akwai komai kicin na buk'ata akwai gas kudafa duk abinda kuke so, sannan
akwai sababbin dogon riga da jallabiyu acikin d'ayan d'akin kushiga duk inda kukeso na yarje
muku"




Sosai suka sha godiya sannan ya juya ya fita ya datsesu da mukulli kamar yadda gidan yake
tun kafin shigarsu.







Cikin sauri Abbi ya fito ya samu Ummi dake zaune saman duguwar kujera duk ta wani fige ta
lalace tsabar damuwar datasakawa ranta.





Zama yai kusa da ita ya dafe kanta yana kallonta cikin damuwar yanayin datake neman jefa
kanta aciki yace "yanzun ke dan Allah ummu Fatima bazaki cire damuwar arankiba gashi ductor
yace kina neman kamuwa da hawan jini?"





Wani irin murmushi tasaki mai ciwo tace "dolene na damu Abu Fatima kana ganifa har yau babu
wani labari"






"Hmm waya fad'a miki ai ki kwantar da hankalinki idan wannan ne ki kwantar da hankalinki
Fatimanki tana nan a hanya ta kusa dawowa dan Allah ki kwantar min da hankalinki"

Batare data iya tace komai ba ta tashi tabar masa wajen, shima ta wajensa ya fad'a mata
hakane dan ya kwantar mata da hankali amma babu wani labari duk wata hanya da yake
tunanin ganin haske ta kulle.






Bayan fitar Badamasi daga gidan direct mota ya shiga ya koma can gidan domin tafiyar da
sukayi ba d'an kad'an bane yana zuwa ya sami kwalba ya karkarce jikinsa sannan ya fad'i a
wajen kamar wanda wani mumminan abu yafaru da shi







Yana fita daga gidan Fatima fashe da kuka tace "nagaji wallahi yau kusan wata biyu muna
gark'ame sai kace masu laifi ko laifi mukayi iyaka horon da zamu samu kenan"





Ta k'arasa cikin fashewa da wani sabon kukan shi tsabar yana cikin tsantsar damuwa bai iya
yace mata komaiba kawai yajata jikinsa ya rungume tsantsan yana sakin wani zazzafan ajiyar
zuciya.






Hayaniyar mutane ne ya tada kawu Tanimu wajen k'arfe takwas na safe wanda ko sallar asuba
bai samu yayi ba wanda dama inta wuce shikenan baya bin takanta.

Abinda ya gani ba k'aramin d'aga masa hankali yayiba domin tashin farko da ya fito k'ofar da
yagani a hangame ya antaya ciki,






Take cikinsa yayi wata ir8n juyawa sakamakon ganin babu kowa ad'akin d'akin shikenan
asirinsa ya tonu kwanansa kuma yana gab da k'arewa





Zafi kan zafi ga bala in da zai fuskanta a wajen gaza ga kuma mummunan tonon asirin da da
wad'annan la'anannun yaran zasuyi masa wannan wane irin bala i ne






Muje zuwa


Maman islam ce
[11/30, 6:11

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login