Showing 51001 words to 54000 words out of 65710 words
Chapter 18 - ZATO NE (1 TO End) BOOK COMPLETE By Maman Islam.pdf
da wani irin murya mai mugun amo yana kallon cikin
idanun Fatima da wani irin kala da idanun sa ya koma, bai jira cewan taba yaci gaba da cewa.
"Hatta wanda suka kawo mahaifina duniya nine na kashesu saboda biyan buk'atana kuma
shima baban nawa wato kakanku nine nan sanadinsavdan haka ina so kisan cewa ni asirina
bazai tab'a tinuwa ba domin babu hujja ku da kuke shaidan kuma hujjan zan killace kune anan
inyi ta yankar naman ku dackad'an kad'an ina dafawa ina cinyewa har ya k'are"
"K'arya kake mashiriki gafalalle mara rabon duniya da kuma lahira" Abdulmajid wanda zuwa
yanzun yasamu nutsuwan sa ya fad'a cikin tsantsar bak'in ciki da b'aran kasancewar d'an uwan
mahaifin nasa d'aya daga cikin mashirikai, cigaba yayi da cewa
"Bazaka tab'a samun abinda kakeso ba wallaho dole dubunka zai cika,kai yama cika tunda har
kabaru muka san wannan mummunan aikin naka na tab'ab'b'un bayi" dolene asirinka ya tonu"
"Inna bari hakan yafaru ko?"
Kawun yafad'a yana tsareshi da idanunsa wanda har yanzu suka kasance wani kala
Ai kawai ka k'addara kazo nan kenan Abdulmajid bazaka fita anan da raiba saidai gawanka ya
fita amma dai kana numfashiba"
"Ai raina ba a hannunka yake ba Tanimu kuma duk wanda kaga ya mutu kwanan sane yak'are
kai sanadine kawai kayi amma bakai kasha suba kuma hakkin jininsu yana nan rataye a wuyan
k.......shiru yayi sakama kon nuni da kawu Tanimun yayi zuwa garesu take wata irin k'ark'arfa
kaca ta d'aure iya su biyu kawai katamau shek'ewa yayi da wata shegiyar dariya sannan ya
sunkuya gaban Ihsan yana fad'a mata wasu maganganu yana dariya sannan ya dubi
Abdulmajid yace "kaga abinda na karanta mata d'innan?
To shine abinda zatayi tafad'awa duk wanda ya tambaye ta inda kuke daga haka ya d'an nugi
kanta tayi zumbur ta tashi Abdulmajid yana kallo kawu Tanimu yayiwa Abbi waya yace sun taho
yau d'innan suna hanya sannan ya kama hannun Ihasn,suka fice suka barsu anan.
Sosai hankalinsu ya tashi da gano cewa ashe kawu Tanimu shine, shine silan komai shi yake
haifar da komai, ikon Allah babu wanda yatab'a ZATON cewa shine kai sam babu ma wanda ya
kawoshi a tunaninsa kowa na kusa yake zargi babu wanda ya tab'a ZATON KAWU TANIMU
acikin faruwan wannan al'amarin,
Ranan kawu Tanimu sauya d'akin karb'an bak'i yayi baiyi a wannan ba domin ya yanke
shawaran barin su Abdulmajid anan kafin yasan hukuncin da zaiyi dasu domin bazai
[10/11, 10:58 AM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 43
................a tsorace dukan,su,suka juyo dan tabbatar da abinda kunnen su ya jiye musu,
mezasu gani?
Da sauri Fatima ta koma bayan Abdulmajid tareda fashewa da wani irin kuka tace "shikenan
yaya namu ya k'are mutuwa zamuyi, wannan abun shine ana, ZATON WUTA A MAKERA
yanzun daman duk wannan masifar kawu Tanimu ke haifar dashi kai innalillahi wainna ilaihi raji
un shine abimda Fatima tayi maimatawa a fili da kuma k'arfi yayin da ko k'ibta idanunta takasayi
daga kan kawu Tanimun wanda ya rikid'a ya koma wannan k'aton zakin dayake firgitata, zaune
saman wata k'asaitacciyar kujera wadda basu san ta yadda ta wanzu awajen ba.
"Ke" kawun yasakar mata tsawar dayasa sai lokacin Ihsan ta fad'i awajen sumammiya domin ba
k'aramin firgitata abin yayi ba,
"Karki k'aramin wata addu'a anan inba hakaba yanzu insa ayi loma d'aya dake awajennan" cikin
wani irin k'arfin hali,Fatima tace
"Idan Allah ya amince maka kenan ko?
Kadafa ka manta kawi Tanimu komai kanayin sane da sahalewa bisa ga huwace wa na Allahu S
W A dan haka na fad'a yanzun zan k'ara babu abinda ka isa kayimin sai da amincewar wanda
yayi ni kuma yayika, sannan ina so kasan cewa duk wannan abun da kakeyi kanayinsa ne
lokacin da kake da dama duk randa daman ya k'wace maka wallahi sunanka sorry, shidama
ubangiji haka yake buwayi ne shi gagara misali idan yatashi zai baka dama kayi abinda kake so
arayuwa amma duk randa yatashi tonaka wallahi karema saiyafika daraja"
Wani irin zazzafan numshi taja cikin halin damuwa da kid'iman data shiga na abinda idanunta
suke,gane mata a halin yanzu, yayin da tafi Abdulmajid dauriya da k'okarin tsayawa har ta
fuskanci kawun take iya fada masa maganganu.
Shi Abdul tsabar mamaki da halin d'imuwan daya shiga bai barshi ya iya cewa komaiba sai
k'amwa dayayi awajen uakasa koda kwakwaran motsine yainda cikin tsantsar tashin hankali da
matuk'ar tsoro akan yanda taga kawun yana tacanja kaloli tacigaba dacewa
"Kayi abubuwa da dama kawu ka kashe rayikan da bassujiba basu ganiba kayi hukunci akan
wanda bai san asalin wanda yayi maka laifiba sannan kana cigaba da yin yadda kake so,
ZATONKA ALLAH BAZAI KAMAKA BANE?
Ko kuma an tabbatar maka anan duniyan zakaci gabada rayuwa?
An sanar dakai cewa babu mutuwane kuma babu hisabi?
To wallahi kawu kaji tsoron Allah ka tuba abisa sab'onsa da kake, kajima da alhakin rayukan da
kayi ta kashewa na d'aruruwan mutane don nima kaina naga sama da ashirin Allah ne kadai
yasan iya yawansu dan haka nake baka shawara da kaji tsoron Allah"
Tafi kawun ya somayi yana takowa gabansu asuffar dayake batareda ya koma asalin sufarsaba,
duk da irin fad'uwan da gabanta ya tsananta yi hakan bai hanata tacigaba da gaya masa
gaskiyan dayake fitowa daga k'asan zuciyantaba.
"In fad'a miki gaskiua Fatima"ya fad'a da wani irin murya mai mugun amo yana kallon cikin
idanun Fatima da wani irin kala da idanun sa ya koma, bai jira cewan taba yaci gaba da cewa.
"Hatta wanda suka kawo mahaifina duniya nine na kashesu saboda biyan buk'atana kuma
shima baban nawa wato kakanku nine nan sanadinsavdan haka ina so kisan cewa ni asirina
bazai tab'a tinuwa ba domin babu hujja ku da kuke shaidan kuma hujjan zan killace kune anan
inyi ta yankar naman ku dackad'an kad'an ina dafawa ina cinyewa har ya k'are"
"K'arya kake mashiriki gafalalle mara rabon duniya da kuma lahira" Abdulmajid wanda zuwa
yanzun yasamu nutsuwan sa ya fad'a cikin tsantsar bak'in ciki da b'aran kasancewar d'an uwan
mahaifin nasa d'aya daga cikin mashirikai, cigaba yayi da cewa
"Bazaka tab'a samun abinda kakeso ba wallaho dole dubunka zai cika,kai yama cika tunda har
kabaru muka san wannan mummunan aikin naka na tab'ab'b'un bayi" dolene asirinka ya tonu"
"Inna bari hakan yafaru ko?"
Kawun yafad'a yana tsareshi da idanunsa wanda har yanzu suka kasance wani kala
Ai kawai ka k'addara kazo nan kenan Abdulmajid bazaka fita anan da raiba saidai gawanka ya
fita amma dai kana numfashiba"
"Ai raina ba a hannunka yake ba Tanimu kuma duk wanda kaga ya mutu kwanan sane yak'are
kai sanadine kawai kayi amma bakai kasha suba kuma hakkin jininsu yana nan rataye a wuyan
k.......shiru yayi sakama kon nuni da kawu Tanimun yayi zuwa garesu take wata irin k'ark'arfa
kaca ta d'aure iya su biyu kawai katamau shek'ewa yayi da wata shegiyar dariya sannan ya
sunkuya gaban Ihsan yana fad'a mata wasu maganganu yana dariya sannan ya dubi
Abdulmajid yace "kaga abinda na karanta mata d'innan?
To shine abinda zatayi tafad'awa duk wanda ya tambaye ta inda kuke daga haka ya d'an nugi
kanta tayi zumbur ta tashi Abdulmajid yana kallo kawu Tanimu yayiwa Abbi waya yace sun taho
yau d'innan suna hanya sannan ya kama hannun Ihasn,suka fice suka barsu anan.
Sosai hankalinsu ya tashi da gano cewa ashe kawu Tanimu shine, shine silan komai shi yake
haifar da komai, ikon Allah babu wanda yatab'a ZATON cewa shine kai sam babu ma wanda ya
kawoshi a tunaninsa kowa na kusa yake zargi babu wanda ya tab'a ZATON KAWU TANIMU
acikin faruwan wannan al'amarin,
Ranan kawu Tanimu sauya d'akin karb'an bak'i yayi baiyi a wannan ba domin ya yanke
shawaran barin su Abdulmajid anan kafin yasan hukuncin da zaiyi dasu domin bazai tab'a
barinsu su tona masa asiriba tunda har suka ganoshi kuma suka san sirrinsa to ya zama dole
ya killace su har zuwa ranan da zai aikasu inda ya aika sauran.
Sosai ya had'awa Ihsan dasu Absulmajid tsaraba wanda batare dasu za'a tafiba sannan ya
had'ata da driver yamaida ta.
Maman islam ce
[10/11, 11:53 AM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 44
.............. yau Abbi bai fita da wuriba saboda lacture d'in k'arfe hud'u yake da, dan haka sai tun
uku saura yafito saboda ya isa da wuri kuma bugu da k'ari yana da aikin da zaiyi a office d'in
nasu.
Yana fitowa haraban gidan motar kawu Tanimu daya d'auko Fatima yana fakawa, da kallo Abbi
yabi sabon range rover har matuk'in yasamawa kansa waje ya faka ya fito da sauri ya yana
nufar inda Abbi yake tsaye gane driver d'an uwansa da yayine yasa shima ya nufishi suka had'e
har k'asa ya duk'a yana fad'in "alh. Barka da yamma"
Suka gaisa da Abbi wanda ya nufi motar sa daidai lokacin kuma Ihsan ta fito da gudu tana farin
cikin ganin tadawo gida lafiya yainda ta wani gefen kuma,take takaicin abinda su Abdulmajid
suka aikata.
Surk'usawa tayi tana gaida Abbi da yakafe motar da kallo yanajiran fitowan Abdulmajid da
Fatima sai dai ganin babusu yasa ya maida hankalinsa kan Ihsan yace "mamana ina 'yan uwan
naki naganki ke kad'ai daman batare zaku tahoba"
"Tare muka taho Abbi" ta fad'a cikin damuwa, sai kuma
[10/12, 9:08 AM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح

"Tare muka taho Abbi" ta fad'a cikin damuwa, sai kuma takama sharan kwalla kafin tace har
mukayi nisa muna,hiran mu sai da mukazo ratsa wani kungurmin jeji kawai sukace wai anan
wanda yake takura musu yake zasuje su kashe shi su dawo, dana zan bisu sukace wai yak'in
nasune su biyu kawai na taho gi"
"Ke Ihsan" Abbi ya fad'a cikin tsantsar mamaki dataahin hankali dagaji wannan maganan
shiryayya ce "Allah kawu na rantse da Allah tare muka taho sukace sai sun yak'i makashin su
zasu dawo"
Jin har tana rantsuwa yasa Abbi ya amince da abinda tace take yazaro wayarsa ya hau kiran
layikansu saidai baya tafiya, cikin tsabar tashin hankali ya juyo ga driver shima bayanin da
Ihsan d'in ta masa shi ya masa, dan har ga Allah abinda yafarun kenan dan shima dukansu ya
d'aiko kuma babu yanda baiyi ya nuna musu hatsarin da dajin yake dashiba sukace su sai
sunje.
Sosai hankalin a halin yatashi koda aka baza neman su babu su babu dalilinsu Abbi da kansa
yataka har rugan Tanimu eanda zuwan bak'aramin hirgiza Tanimun yayi ba domin takawar Abbi
gidansa tamkar wani nak'asu ne ga aikin da yake son aiwatar wa, sai dai shi Abbi sam baya ta
neman makasa ta wanda aka kama,yake dan yasan tabbas wannan wani tarkone,da aka
d'anawa yaran nasu amma babi ta yanda za ayi sunaji suna gani sukai kansu mahallaka.
Sai da Abbi ya kwana agarin aka baza jami an tsaro don neman yaran wanda har jejin da driver
ya nuna musu sai da aka shiga amma babu wani alama dacya nuna cewa ma sun shiga wajen,
dole Abbi ya dawo gida danyin bincike kan lamarin dan yasani babu makawa akwai mak'ark'a
shiya cikin lamarin.
Zuwa yanzun duk sun gama galabaita saboda yunwa da kish gashi har hanzun suna a inda
yabarsu a d'aure kuma atsaye kafansu har ya kumbura saboda tsabar tsaiwa gashi tun ranan
har yau ko loman abinci babu wanda yace musu gashi, hasalima basu k'ara sa kawun a
idonsuba tun ranan.
Jin k'aran tab'a k'ofar ne yasa duka suka d'anyi yunk'urin juyawa cikin galabaita domin tsaiyan
yamusu illah su ba sojaba,
Kawu Tanimun ne ya shigo cikin shiga ta alfarma hannunsa d'auke da kwanon abinci wanda
baifi cin mutum d'ayaba k'araso wa yayi kusa dasu yana sakin wani shu'umin murmushi ya
tsaya agabansu yana kallonsu, can kuma yayi nuni ga kacar daya d'aure su take kacan ya b'ace
sukuma suka zube awajen cikin wani irin gala baita abincin ya tura musu gabansu batareda
yace komaiba, sannan ya bud'e frich ya d'auka musu ruwa roba d'aya ya aje musu sannan ya
juya ya fice batare da yace musu komai ba, dole suna buk'atar abinci dan haka ya ja jiki da kyar
yaja kwanon wake da ahinkafa ne wanda ko wadataccen mai babu aciki da kyar yasamu ya
lallab'a Fatima ta d'anci abincin yabata ruwa tasha domin tayi wani irin fushi zuciyanta ciwo
yake mata sosai na abinda wannan la anannen ubangijin yayi musu, shima sauran abincin da
tarage yaja ya dinga tura abincin da kyar saboda gaba d'aya zuciyar sa a tushe yake ta yanda
ya dainama jin yunwar, bayan sun gama ne yaja jiki zuwa bakin k'ofar dayafi tunanin toilet ne ilai
kuwa shine ya shiga babu ruwa aciki sai wani d'an kadan abuta alwala yayi yarage mata itama
ya fito ya kamata yakaita ya taimaka mata tayi alwala, tare suka gabatar da sallolin da ake
binsu na tsayin kwanaki biyu.
Afuwan wani uzirine yataso min daga taku
Maman islam
[10/14, 9:04 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN IALAM
Kuyimin afuwa jina shiru da kukayi kwana wani uzurine ya tsai dani ina,alfahari daku akoda
yaushe masoyana nima ina kaunarku kuma ina matukar ji daku
Page 45
.........tun ranan da kawun ya kawo musu wannan d'an abincin yace musu yana zuwa basu kara
sanya shi a idanunsuba sai dai, ba'a fasa kawo musuba tareda ledar fiya water d'aya wanda
banda tsoron kar yunwa ya musu illah bazasu tabacin wannan abinba wanda tunda suke
arayuwan su basu tab'a d'and'ana irinsa ba, gashi yau kimanin kwanaki shida kenan da
gark'ame sun dayayi kamar agidan yari.
Can gida kuwa in hankalin su yayi dubu to atashe yake tsabar damuwa Ummi saida ta kwanta a
asbiti, yayin da mommy banda raman datayi da bazaka gane halin datake ciki ba,
Abbi kuwa sosai ya shiga tashin hankali da fargabar kada a cutar masa da yara dan tuni
yagama gano komai sai dai bashi da hujja sannan yana tunanin ta yadda sauran 'yan uwansa
zasu d'auki al'amarin,
Sosai yake cikin damuwa da tsoron abinda zaije yadawo yasani sarai ba tareda Ihsan su
Abdulamajid suka tahoba wannan ma wani shiri ne nasa dan kawar da tunaninsa.
"Abu Fatima nidai gaakiya a fitomin da 'yata wallahi bazan tab'a yardaba matuk'a akayiwa 'yata
illah" cewar ummi cikin kukan data kasa tsaidashi tun ranan da abun yafaru takasa kwantar da
hankalin ta