Showing 33001 words to 36000 words out of 65710 words
Chapter 12 - ZATO NE (1 TO End) BOOK COMPLETE By Maman Islam.pdf
Yusra tace ai ya kamata ki shiga kicin kin manta yau kece da dear d'in ?
Wata shegiyar harara Fatima tayima Yusra tace "wallahi bazanyiba indai bazakizo muyi tareba
ke da mijinkima na fahimci mugayen 'yan rainin hankaline wallahi ke sai yafake da baki da lafiya
Fatima je kiyi kaza kawo kaza haifana kukayi?
Nace haifana kukayi k'tun k'atun d'in banza kun samu 'yar yarinya sai bautar da ita kuke ke da
wannan mijin naki me hanci kamar na aljanu, anyama shi d'in ba ruwa biyune ba?
Tunda ta fara tujarar ta Yusra take ta murmushi murmushi amma ganin ta koma k'yalk'yala
dariya tana kallon bayanta yasa Fatiman saurin juyawa sai jikin Abdulmajid wanda ya rigada
yagama k'ureta ya wani rungumeta da k'arfin gaske wanda har saida tayi k'aran wahala sannan
ya sassauta mata,
"Wato nine ruwa biyu ko?"
Yafad'a yana kallon cikin idanunta
D'an turo baki tayi gaba tace "ni malam ka daina tab'ani ba tun rannan nace karka k'ara
tab'amin jikiba?"
Tafada tareda mugud'a d'an bakinta wanda kafin ta ankara ya had'e bakinsu, tayi saurin zaro
idanunta tana k'ok'arin juyawa saitin Yusra take zaune yak'i bata damar hakan ta hanyar saka
duka hannayensa ya rik'e fuskarta
Wani irin sansanyan kiss yake bata kafin yafara yawo da hannunsa a duka sansan jikinta wanda
take jikinta ya soma wani irin rawa.
Muje zuwa.
Maman islam
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 23
...................a hankali yacigaba da sarrafata yayin da k'afafuwanta suka kasa d'aukar ta' ta
sulale tayi k'asa luuuuuuu da sauri ya tarairayota jikinsa tare da duban inda Yusra take tun ta
k'arawa motarta mai tunkafin wasan yai nisa tasan hakan zai iya faruwa.
Gaba d'ayanta ya d'agata kamar wata 'yar baby yai samansa da ita, bai direta ko inaba sai
saman k'aton gadonta ya bita da wani irin zazzafan kiss tuni ya rikita mata lissafi tun tana iya
daurewa har ta soma mayar masa da martani gaba d'ayansu sunfita daga hankalinsu babu
wanda zai iya banbance duniyar dayake, saida tafiyar tayi nisane idanun Fatima suka soma
raina fata ta soma jin wani irin bak'on al'amari wanda bata tab'a riskar irinsaba arayuwarta
tureshi tasomayi tareda sakin wani irin gigitaccen kuka, domin jitai kamar numfashinta zai
rabuda gangar jikinta saboda wani irin masifaffen zafi daya ratsa jikinta, Ummi Abbi meema
Husna Amma babu wanda Fatima bata nemi temakon saba amma ina sam babu maijinta
yakushi da cizo kuwa babu yasha su babu iyaka amma ko gezau baiyiba dayagama zata hanshi
cimma sabuwar duniyar dayake nink'aya acikinta wacce ta gigitatashi tasa ya manta da waya
yake tare hanna yenta ya danne sai da ya tabbatar ya maida ita cikakkiyar mace kafin mirgina
gefe yana maida wani irin zazzafan numfashi sannan yasanya hannunsa da k'yar da nufin
janyota jikinsa sai lokacin ya lura da tariga ta sume agigice ya tashi yana jijjigata amma ina da
gudu ya mik'e ya shiga toilet, saida yafara tsarkake jikinsa kafin ya had'a ruwa mai mugun zafi
ya d'aukota gaba d'ayanta ya tsundumata acikin ruwan, jinta cikin ruwan zafi yasa tasaki wani
wahalallen k'ara kafin tasaki kuka,
Ya dubeta cikin tausayawa yace sannu kinji Fatina Allah yai miki albarka Allah ya albarcemu da
zaman lafiya da samun zuriyya na gari Allah ya tona asirin duk me binmu da sharri na gode na
gode Fatima kinji Allah ya karemin ke abisa dukan sharrin masu sharri.
Sai daya ya sake mata ruwan kusan sau uku kafin ya had'a mata wani yace tayi wankan tsarki
ya yaja mata k'ofar ya koma ya cire shimfid'ar gadon yasake wata yasa wancen cikin injin
wanki.
Ya bud'e wadrop d'inta ya d'auko mata sabuwar rigar bacci wacce bazata takura mataba ya
dawo lokacin har ta gama wankan tana k'ak'arin mik'ewa amma ta kasa da sauri ya k'araso ya
nad'ota a tawul ya mai da ita d'aki yasaka mata rigan baccin tareda fashe musu jikinsu da
turaruka sannan ya jata jikinsa ya rungume take wani irin bacci yayi awon gaba dasu wanda
sallar magribne ya tadashi.
Zuwa lokacin kuwa wani irin zazzafan zazzab'i ya rufeta daga ganin yadda take baccin ma a
wahale takeyinsa.
Badan lokacin sallah ne yayiba da babu abinda zaisa ya tasheta, saida ya kaita band'aki dan ya
lura da k'yar take iya tafiya dole saiya dubata da kansa, saida ya shimfid'a mata abin sallar ya
sanya mata hijabinta, sannan shima agaggauce yayi alwala ya nufi masallaci.
Bai dawo gidanba saida yayi sallar isha daganan ya wuce yayo musu take away domin gwanar
girkin yau antab'ota ita yusra ba wani iya girke girke tayiba bayaga shinkafa ko taliya hatta tuwo
wannan Yusra bata iyashiba sannan kuma har yanzu bata gama warewaba tun barin datayi.
Lokacin da ya dawo tana kwance saman abin sallah ta,k'udundune jikinta da hijabin jikinta sai
rawa yake alamun zazzab'in ya matsa mata da sauri ya aje ledar hannunsa ya k'arasa ya
d'agota yana mata sannu da kyar yasamu ta d'an caccakuli abincin sannan da kansa ha ya
had'a allurai yayi mata sannan ya dubata bata da wata matsala dan haka ya kwantar da ita nan
danan wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita.
Saida yaga tayi baccin sannan ya d'auki abincin Yusra yakai mata itama har lokacin bata tashi
daga saman abin sallahrtaba tana daddanna wayanta ya k'arasa kusa da ita ya zauna yana
d'an dubanta kafin yace "abincinki nan Yusra" yafad'a yana tura mata ledar gabanta.
Nan dai ya d'an jata da hira kafin yayi mata saida safe.
Washe gari Fatima garau ta tashi saidai abinda ba'a rasaba dan haka bata wani zauna ba
daman Fatima bata da son jiki dan haka kamar ba itaba ta hau sabgogin gabanta.
Sai dai ko kusa ko alama bata yadda sun k'ara keb'encewa da Abdulmajid ba domin wani irin
mugun tsoronsa ne ya zuyarceta.
Asma'u idan baki bamu mijinkiba zamu fanshe shi da iyayenki duka biyun da kuma manyan
yaranki guda biyu dan haka zab'i yarage naki.
Figigit Haj. Asma'u tafarka daga mummunan mafarkin datake yi take wani irin mugun tsoro ya
kamata jikinta ya jik'e jagab da gumi wani irin kukane mai k'arfin gaske ya k'wace mata jiki na
rawa ta kuma janyo wayarta akaro na barkatai tayi ta kirama amma amsar d'ayace a kashe
take.
Sosai hankalin ta yai mummunan tashi yau kusan sati guda kenan ta daina samun mai
gidannata a waya tun bayan daya tabbatar mata yana hanyarsa na dawowa washe gari
tundaga ranan bata k'ara samunsaba.
Da sauri ta d'auko wani jan k'yalle ta d'aga kasan gadonta ta d'auko wani kaskon wuta na k'arfe
ta shinfid'a kyallennan akan kaskon ta kawo garin magani ta zuba saiga hayak'i mai masifar
k'auri yana tashi sosai hayak'in ya turnuk'e d'akin sannan kuma,ya soma washewa, wata irin
guguwace mai k'arfin gaske ta hau tashi daga daga saman kaskon saiga fuskar Gaza tana wata
irin dariya wanda take dariyan ta d'agawa Asma'u hankali, domin har idan kaga dariyan Gaza ta
shirya wani mugun abunne, ilai kuwa tayi mata nuni da bango saiga mahaifin Asma'u a hannun
Gaza tayi masa wata irin shak'a sai kakarin mutuwa yake kafin tace "idan ya wuce kwanaki uku
baki bani jinin mijinki ba to da d'aid'aya saina k'arar da duka danginki kafin injuyo kanki inyi miki
kisan wulak'anci kisan da zaki tozarta a idon duniya wannan shine k'arshen me kwad'ayi dama
masu karin magana sukace son zuciya b'acin zuciya"
Daga haka ta b'ace b'at
Take Asma'u ta fashe da wani mugun kuka da sauri ta toshe bakinta dan kar ta taso yaranta da
suke bacci kuka take mai k'arfin gaske kafin ta mik'e tana kaiwa tana kawowa.
Munzali ban mutuba kuma nice ajalinka badai kun tsafaceniba kuna tunanin kuke da duniyar to
Allah shine me duniyar kuma shiyaga dama ya ara muku lokaci kuke yanda kuka ga dama ina
tausaya maka randa dubunku ya ciki sannan ina mai farin cikin sanar dakai cewa har yanzu
abunda kuka mayar Allah naku baiyi nasarar kashe hajiya zakiyya da babban d'ankaba kuma
sune ajalinka suna ajalinka sune ajalinkaaaaaa,
A mutuk'ar gigice yatashi daga baccin da ya kwashe shi yafara dube duben d'akin yayin da
jikinsa yake wata irin rawa da sauri ya maida hankalinsa inda yaga kamar inuwar mutum saidai
baiga komaiba.
Fashewa yayi da kuka yana fad'in na shiga ukuna ni munzali wane irin fitina wannan tsinanniyar
Muniran take,son jazamin? sani na dake bai amfanamin komaiba Munira sai wahala tarrayata
dake nema yake ya haukatani ko ya tonamin asiri kifita hanyata Munira ko na wulak'anta
fatalwarki, baccin da bai komaba kenan ya kwana sumbatu.
Fatima kuwa tun ranan da suka raba raini da Abdulmajid koda wasa bata sake ta k'ara yarda
sun keb'e daga ita sai shiba domin kuwa taji 'yan maza.
Yayin da shi kuma abin yana damunsa ya fahimci indai tasan ranan girkintane take rufe k'ofa
amma ranan girkin Yusra saitaga dama zata rufe wannan abun yana damunsa dan haka shida
kansa ya shirya mata dabara ta hanyar hargitsa mata lissafi nan kuwa lissafin ya kwace mata
da haka ya samu ya shiga d'akin nata ranan ma ba karamar wuya tasha a hannunsaba
Muje zuwa
Maman islam ce
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 24
.........................washe gari da safe da ta tashi ko kallon inda yake batayiba bare yasaka ran
zata gaidashi, dan acewarta wannan baso bane mugunta ne ana fad'in ina sonki kuma ana
gana mata masifar azaba?
Kasan cewar wannan karon bata sha azabar datasha irin ranan farkoba tama rigashi ficewa
daga d'akin ta wuce kicin ta had'a abin kari sai dataci ta k'oshi sannan ta koma d'akinnata da
nufin gyrawa.
Turus tayi tareda turo baki ganinsa kwance d'ai d'ai asaman gadon ko alamun tashi bashi dashi
baccinsa yake kashirban.
Cikin sand'a ta nufi gadon ta d'an lek'a fuskarsa ta d'an zaro ido tayo baya da nufin komawa yai
saurin rik'ota yana mata dariya.
Kukan shagwab'a ta fashe masa dashi, shi kuwa fisgota jinkinsa ya k'amk'ameta yana shak'ar
k'amshinta.
Cikin alamun tsoro tace "ni kasakeni gyara d'akina nazo nayi"
"Ainima gyaran auren zamuyi irin najiya" yafad'a da irin muryarta, kafinma tayi wani yunk'uri ya
had'e bakinsu yafara mata salonsa mai saurin rikitata, yauma saida ta jijjiga a hannunsa kuka
kuwa sai da tayishi ta godewa Allah domin kuwa ba da sauk'i Abdulmajid yake zuwar mataba.
Tundaga lokacin Abdul ya manne mata ya wani zamar mata kamar wani mayen k'arfe duk
ranan kwananta kuwa kusan kullum sai ya makara aeajen aiki.
Sosai fitinarsa ya damu Fatima datayi k'orafi kuma yace cikin data nema yake son bata, tayi
nadamar wannan furucinnata yafi sau ak'irga.
Koda suka je gida Ummi taga 'yarta duk ta zuk'e ta k'are tasata ad'aka tana tuhumarta dafarko
taso b'oye mata amma data matsa kuma taga bata da k'awa ko aminiyar dazasu tattauna
matsalanta daya wuce Ummin sai tafad'a mata sosai kuwa Ummin taba shawarwarin dazata
k'aru tareda bata magunguna masu matuk'ar kyau da amfani.
Bayan kwanaki biyu da maganarsu da Gaza aka aiko mata mahaifinta babu lafiya sosai
hankalinta ya tashi irin wanda ko 'ya'yanta basu tab'a ganin ta shiga damuwa irin hakaba.
Koda taje asbiti babu yanda yake kuka kuwa saida tayishi har taji babu dad'i nadaman shiganta
wannan k'ungiyar kuwa tayishi yafi a k'irga.
Gaza kidakatar da wannan shirin da kikeyi domin wannan hargitsa mana mutanen da kikeyi
nasan akwai abinda kike son cimma Gaza sanin kankine abinda Asma'u da Munzali sukewa
qungiya zai wahalan gaske mu sami zakwak'uran da zasu iyashi na fad'a miki da babban murya
karki kashe mahaifin Asma'u wanda kikeson yin hakan abisa son zuciyarki.
Kuka Gaza ta fashe dashi kafin tace "duk da cewa aikina ya riga da yayi nisa banso ka ganoni
da wuri hakaba shugaba DUMB'URU saidai ina mai sanar dakai cewa na rigada nayi nisan da
bazanji kiraba saura k'iris na zama sama da kowa a wannan k'ungiya tamu kuma na gagari
kowa dan haka ni yanzu shugabar kainace babu wani wanda ya isa yasani ko ya hanani daga
haka ta b'ace b'at tabar wajen.
Tunda tabar wajen yake tsaye cikin tsantsar damuwa baitab'a tunanin aljana gaza zata juya
musu bayaba duk da irin temako da kulawar da suke bata sannan suna mata duk abinda take
buk'ata duk dan tsoron zuwan irin wannan ranan.
Shima b'acewa yayi ya nufi wajen boka Duna nan yasameshi shima cikin tashin hankali Gaza ta
ziyarce shi sannan shi kuma tasanyashi wani aikin wanda tace matuk'ar baiyiba bazata tab'a
taimaka mishi yacimma burinshi akan Munzali ba tofa k'ak'a tsara k'ak'a?
Tundaga bakin get yake jiyo hayani yansu ba kamar muryan Fatima data na kowa tashi da sauri
ya k'arasa ya d'auka wani abunne yafaru yanda yaji tana ihu tana fad'in ita wallahi bazata
yardaba dole itama abata tata.
Turus yayi ganin Meema zaune tana faman kallon Fatima datake fad'in "wallahi bari nima honey
ya dawo yasin yakaini gidan dan anga bananan sai adinga abu babuni,an maidani barema
kenan"
Meeman ce tafara ganinsa tsaye ya rik'e qugu yana kallon Fatima dake ta zuba mita batasan
ma da zuwansaba, saida Meema tayi masa sannu da zuwa sannan ita ta juyo kafin kuma ta
kwasa da gudu ta shige jikinsa
" tace yauwa honey na sannu da zuwa"
Amsata yayi tareda manne mata kiss agoshi yana fad'in "ina 'yar uwar takine?"
Tace "tana d'aki tana wanka, sannan taci gabada da cewa mijina dan Allah ka kaini gida wajen
Daddy nima sai ya siyamin irin motar da yasiyawa Meema, kagafa irin motar danake mafarkin
samune ni bansoma Meema ta rigani mallakan taba wallahi"
Ta k'arasa maganan tareda d'an turo d'an bakinta gaba, saida ya tsotsi bakin kafin yace "to kin
tab'acemin kina sone?
Hararan wasa tayi masa kafin tace "lallaima honey kai yanzu dan Allah sai nace maka ina son
abu kai ko irin bari naga d'an abu mai kyau na gayu bari na kaiwa matana baka tab'a yi manaba
ai masu iya magana sunce ko kana da kyau ka k'ara da wanka"
"Zokiji" abinda yace mata kenan yajata sukayi samansa suka bar Meema anan falon, wanda
itama datagaji da zaman jiran tayi tafiyarta.
Aidai yau nayi kokari banifa dalafiya wallahi amma nayi har sau biyu
Maman islam ce
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
STORY AND WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 25
..........................basu suka saukoba sai bayan sallar magriba lokacin tuni Meema ta manta da
komawa gida.
Saida ta d'an dubi inda sukabar Meema kafin ta zaro ido tace "na shigesu ni jikar shatu"
Kallonta yayi ya tambayeta da ido lafiya?
Tace "kagafa Meema tayi tafiyarta shikenan zataje ta yad'ani adangi kamar tsumma, tace tazo
gidana na shareta"
Ta k'arasa maganar da d'an damuwa akan fuskarta,
Kamota yayi ya d'an sakata ajikinsa kafin yace "idan tayi zuciya itama ta hak'ura dakaratun yayi
auren kinga itama sai ji abinda mukeji ko?"
Ya k'arasa maganar yana kallon cikin idanunta, turo d'an bakinta tayi gaba tareda d'an bubbuga
k'afa kafin tace.
"Gidan fa nakeso kakaini wajen Daddy yanzu nakarb'i motana nima"
Kallon ta yake da mamakin ta wani lokacin mamaki take bashi idan ta dage tana wani abun
Yace "yanzun ke Fatima ni bazan iya siya miki motaba sai kince Daddy ya siya miki salon suga
gazawata ko?"
Turo bakin ta kuma kafin tace "yo ni bangani ba da watana nawa agidan wata nafa hud'u
agidannan amma ko d'an gift d'innan na amarci baka saiminba" takarasa maganar tareda
manne fuskanta a k'irjinta alamun jin kunyar abinda ta fad'a
Sosai yake kallonta da mamakinta domin abin na Fatima azimunne wani shu'umin murmushi
yasaki tareda shafar fuskanta baidai ce mata komaiba ya juya ya fice.
Zaune suke ita Yusran kafin Yusran ta mik'e ta nufi d'aki tana