Showing 18001 words to 21000 words out of 65710 words
Chapter 7 - ZATO NE (1 TO End) BOOK COMPLETE By Maman Islam.pdf
Suna cikin tattaunawar Abbi ya kira no Daddy yana dubawa yaga d'an uwansa ne ya d'aga da
sallama Abbi yace" kana ina yaya akwai muhimmiyar maganar danakeso mu tattauna,da kai?"
Daddy yace "kaganni nan afalona,muna tareda mammyn yara" yace "yauwa yaya itama ta jirani
maganar ya shafeta"
Mammy wadda harta yunk'ura dan bashi sararin ganawa da d'an uwansa yace " ai kuwa yace
kema ki tsaya maganar yashafe ki"
Tace "to Allah yasa muji alkhairi" daddy yace "in Allah ya yardama alkhairinne"
Agidan alh. Sambo kuwa Yusra ce gaban mahaifiyarta kuka take sosai tace "mamma kinajifa
abinda Abba yake cewa nidai gaskiya kiyi masa magana har ga Allahi ina son Abdul majid
kuma babu abinda zai hanani aurensa tunda kince kina min addu'a kuma malaminki yace babu
abinda zai faru idan anyi auren"
Haj. Kulu ta d'an gyara zamanta saman doguwar kujeran datake zaune tawani had'e rai tana
duban alh. Sambo sannan ta maida kallonta ga yusar tace.
"Kwantar da hankalinki 'yata tunda kina sonsa magana ya k'are naga uban da ya isa ya hana
auren ehe"
Alh. Sambo ya dubi haj. Kulu yace " dan Allah kiyimin rai ki janye wannan maganar wallahi
tunda kikaga na dage akwai matsala ne shiyasa kikaga nace afasa"
Haj. Kulu tace "ni kuma kud'in nakeso shiyasa kaji nace sai anyi dan haka ka rufemin bakinka
dan baka isa afasa aurennan ba wallahi"
Cikin karyar dakai yace "yadda kikeso haka za'ayi ai amma kidubafa kiga ita kenan 'yar dana
mallaka.
"Kome zakace alh,kace ammafa kasani bazan iya hak'ura da wannan mak'udan kud'ad'anba.
Afalon k'asa Abbi yasami yayansa da matarsa bayan sun gaisa nan yake sanar musu shawaran
daya yanke.
Ba k'aramin tsorata mammy da daddy sukaiba sukace su sam ba basu aminceba saidacya kafa
musu hujoji masu k'arfi tareda dalilinsa nason ayi auren.
Daddy yace "wannan ai gangancine"
Abbi yace "hakan shine mafitarmu bamuda wata mafitar sai wannan hanyar"
Da k'yar dai yasamu yasha kansu suka amince akasa bikin wata 1 kamar yadda yace tunda
farko.
Dakin tarone na manyan masu kud'i hankalinsu atashe yake dajin wannan mummuna labarin
agaresu d'aya daga cikin sune ya dubi wata mata yace "akashe yarinyar nan kar tun kafin
asirinmu ya tonu
Dubansa matar tayi a tsorace tace "bazan iya tunkarar 'yar wannan shed'anin mutuminba nasan
cewa idan na tunkareta kuwa zanyi mutuwa mafi muni, kuma ranka ya dad'e tunda kaga ya fito
da wannan tsarin wallahi yasan shirin dayake akanmu"
Take hayaniya ta kauare a wajen kowa da abinda yake fad'a wasu suna cewa dodon tsafi yafi
k'arfinshi wasu suna cewa adai k'ara shirin akansshi.
To sundai ajiye shawara akan cewa sai sun k'ara shirin dan tun karar mutum kamar Abubakar
saida mugun shiri.
Muje zuwa taku maman islam
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
DAGA MARUBUCIYA
ABINDA YAKE RAINA
WAYYO RAYUWATA
Page 10
..............a b'angaren Abbi kuwa baicewa Ummi komai ba, duk da ganin yadda ta tashi
hankalinta, yasan matar tasa da d'an banzan tsoro akan yaranta duk da kasancewar mata mace
me tsananin addini, amma akan al'amari na 'ya'yanta basiranta kwacewa take, kundai san
larabawa da mugun son 'ya'ya to hakane ya kasance ga ummi.
Zaune yake saman lilon dayake lambum gidansu sai lilashi yake yana zaune kawai yarasa
wanne tunanima zai kama damuwa ya masa yawa aduniya yana tsoron abinda zai sami Fatima
domin itad'in jinta yake ajini da jikinshi.
Daddy ne ya dubi Amma datayi kicin kicin da rai yace "to yanzu yakikeso ayi Amma nima nayi
nayi yabar maganr ya dage shiyasa naga gwanda ke kisani duk da kasancewar nayi na'am da
maganganun da yafad'a akan batun da kuma shirin da yakeson ayi amma hakan akwai hatsari
sosai a'al'amarin"
Cikin sanyin jiki Amma tace "da ace babu wannan masifar to danafi kowa farin ciki kana kallofa
Yusifa yadda Hafsatu tarasa tilon 'yarta k'wa d'aya tal aduniya, sannan kuma natar Ridwanu
babu irin haukar dabatayi minba akan nace zan had'a 'yarta da shi Abdul majidun hakama
danace a had'a da Nusaiba 'yar wajen Umaru shima wai kar ab'ata zumunci duk fa 'yan uwansa
ma suna gudun abinda zai Faru shine Habu zai jawa kansa matsala da matarsa?"
"Gaskiya Yusifa kace baka yardaba kawai fak'at nagama magana"
Daddy wanda jikinsa yqyi mugun sanyi yayi k'asa da kai yakasa cewa komai baitab'a sa abin
aransaba irin yau da mahaifiyarsa ta ankarar dashi cewa 'yan uwansa ma gudun gudan jininsa
sukeyi wanda da ace babu wannan matsalar da bak'aramin rigingimu za ayiba akan Abdul
d'inba koba dan dukiyaauba ma kodan kyawun dayake dashi.
Haj. Kulu ce gurfane agaban bokanta datayi imani dashi akan duk wasu buk'atunta bayanin take
masa akan matsalar da mijinta yake son bata akan maganar auren 'yarta da Abdul majid bokan
kamar zaiyi kuka yace mata karki damu bama sai anyi wani aikin akansaba dole aurennan saiya
faru dan haka kije kici gaba da shirinki aure yananan babu fashi.
Washe baki haj. Kulu tayi tace boka aikinka yana kyau shiyasa nake alfahari dakai nabaka
dukkan yardata zip d'in jakarta ta bud'e taciro bandir d'in 'yan dubu na dubu d'ari ta zube
agansa, kamar zaiyi kuka ya daki kud'in da sandar hannunsa suka b'ace zaki iya tafiya ya fad'a
kamar zaiyi kuka.
Tana barin wajen suna zuwa mutumin ya dubi bokan yace "kai dan ubanka menace maka
banace ka lalata maganar aurenba banace karka bari auren yafaruba"
Boka dayaji shaka yace "haba yallabai naga kafini k'arfi da fada awahen shugaba meyasa kai
bazakasa ta hana aurenba saini k'aramin alhaki da ake bani dafa i'daga gefe zakabi ka
takurawa naso ace 'yar cik8nkace za ayi wannan auren da ita ba 'yar abokinkaba da ni dakaina
zan tsotse jininta kamar yadda kayiwa tawa 'yar guda d'aya tal aduniya"
Wata irin bangaza mutumin yayi masa a firgice ya danganda wajen gunkiyarsu, sosai jikinsa
yane b'ari ganin yanayin uwar gijiyar tasa yace "kimin rai ajanye maganar aurennan yarinyar
nana 'yar amini nane wannan auren zai saka damuwa azuk'ata da yawa harda na mahaifiyar
yarinyar.
Yauma kamar rannan naga ta bud'e idonta akansa, take jikinsa yafara wani irin rawa ganin yau
wutar dake ci har yazarta k'aida tace "kayi tunanin yadda iyayen yara da 'yan mata ko 'ya'yan
tsofaffi sukeji aduk sanda muka buk'aci wasu daga ciki kuma haka kake kawosu babu jinkiri ko
b'ata lokaci, dan haka duk abinda nak'ara shimfid'wa ka k'ara nusawa jininka zamusha jininka
zamusah" haka tayi ta nanatawa har ta rufe idanunta kirib kamar kullum jinin yaci gaba da fita ta
kowace kafa ta jikinta.
Wani irin kuka yafashe dashi kuka harda majina fuskar nan yayi wani irinja jiki na rawa ya mik'e
nan yabar takalmansa da jakarsa.
Sanda ya shiga gidansa matarsa bata gadon alamunta yaji a toilet da sauri ya cire kayan jikinsa
ya canja wasu tana fitowa taganshi tace "daga ina kake alh.
Tun d'azu na farka nake ta nemanka?"
In ina yasoma yana share gumin daya lullub'eshi kafin yasami abinda zai fad'a mata dak'yar
yace,
"Ajiya ce akabani ta miliyoyin kud'i na mantasu a mota shinefa hankalina kikaga yabar jikina"
Kamar bata yadda da abinda yace ba tace"oh to yanzun kaga kud'in kenan?"
"Na gansu" yafad'a yana goge gumin dayake ta kwaranyo masa gaba d'aya alamomin rashin
gaskiya sun bayyanar masa.
Tab'e baki matar tayi tace "ajuri zuwa rafi wataran tulu zai fashe duk abinda mutum zaiyi ya
dinga duba Allah" daga haka ta wuce ta shimfid'a abin sallah.
A gidan su Abdul majid kuwa babu wanda ya goyu da bayan wannan had'in musamman umma
matar baba Ridwanu babar Nusaiba k'iri k'iri ta nuna batason wannan had'in.
Shi kuwa Abbi tunda yasamu yashawo kan yayansa da uwarsa shikenan aka wuce wajen babu
wanda ya saurara da shirmansu.
Ko uwar yarinyar take ta rigingimu da koke koke bai sauraretaba tayi kukan tayi rok'on tayi
magiyar duk abanza yak'i sauraronta.
Fatima kuwa tunda ga ranan bata k'ara samun lafiya ba kullum suna hanyar asbiti abinda ya
dad'a d'aga hankalin ummi kenan kullum saita yiwa Abbi tana rok'onsa akan ya janye wannan
batun amma ko kallon inda take.
Sai dai kuma tunda yai mata rubutu yabata ta sha bata k'ara wannan mugun zazzab'inba
sannan kasshi saba in daga d'ari na tsoron daji aranta ta nemashi ta rasa dan haka tareda
itama ake rarraahin umminta da duk tabi ta rame sai uban hanci zuwait.
Yauma kamar rannan zaune suke a d'akin na musamman wanda ya kasance wajen mihimmin
tattaunawa agareau duk dai akan batun na Abubakar wanda baima sanda shirinsuba amma
yana nasa shirin.
Abdul majid tun ranan da Abbi ya yanke wannan shawaran bai k'ara sanya Fatima a idonsaba
sai yau ya hango ta a wajen aje motoci da alama fita zasuyi ita da meema ne, wajen ya nuga.
Meema ce ta d'an zunguro Fatima wacce hankalinta yana kan wayar da sukeyi da k'awarta
tacan misra Rasheedat A maleek ta nuna matashi take idanunsu ya sark'e cikin na juna
suna,kallon junansu da irin ramar da dukansu sukayi.
K'arasawa yayi wajen yana kallonta ko k'ibtawa bayayi, yayinda itama take kallonsa hannunta
kamo ya zare mukullin motar kafin ya juya wajen Meema yace "ina zakujene bana hanaku fita
da mota natareda driver ba?" Meema tad'an had'e rai tace "Abbinefa ya aikemu gidan sheik
Aminullah"
Cikin sanyi yace "to muje nakaiku ko"
Babu musu Meema ta bud'e bayan tashiga dan dole ta shiga gaban motar ya tadata suka,fita.
Saida suka d'an yi tafiya mai d'an nisa kafin ya dubeta yace "Fatima banji kince komaiba akan
hukuncin da iyayenmu suka yanke"
Dubansa tayi da idanunta har sun d'anyi ja tace "me kake so nace yaya sokake nace maka ban
aminceba kome?
So kake na tsallake maganar Abbina?
Sam ban sami irin wannan tarbiyar daga ummi ba ta musu da iyayena komai sukace haka zanyi
koda kuwa hakan yana nufin ajalina dan haka ZAN AUREKA YAYANA.
Dubanta yake da mamaki yace "Fatima kin manta da damuwana ne kike son jefa kanki a
halaka?"
Tace "to yaya kake so nayine yayana kasan idan Abbi ya fad'i abu zaiyi wahalan gaske ya canja
dan haka NI NA DOGARA GA ALLAH KUMA INA NEMAN SAUK'I DAGA WAJENSA"
Muje zuwa taku yar mutan yakasai
Maman islam
[10/7, 5:03 PM] Maman Islam: مسب الله نمحرلا رلا ميح
*__________________________________*
☀ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* ☀
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsap
p
*____________________________________*
ZATO NE
NA
HASSANA ABDUL AZIZ YAKASAI
WRITTEN
BY
MAMAN ISLAM
Page 13
......................da sauri Fatima ta d'auke kanta daga kallon da taiwa Yusra guda d'aya tak saboda
'yar iskar riga da tasaka marabanta da tsirara kad'anne.
Cikin rausaya tafara takowa tana girgiza jiki, yayinda Abdul ya k'araso kansu ta tsaya tana musu
wani d'an iskan kallo kafin ta wani juya ido tace
"Me zan gani Abdulmajid wannan ai bayi bane akan me zakanganka anan"
Kallinta yake da son k'arin bayani yayinda Fatima tayi masifar had'e rai ta maida kanta gefe.
Ita kuwa Yusra cigaba tayi da fad'in "kaifa mukayi dakai nice uwar gidanka ya kuma zanganka
anan wannan ai ba adalci bane"
Kallonya yake da mamakinta kafin yace
"Ni kikayi dani nace miki hakan yaushe mukayi haka dake dazakizo min da wannan banzan
shirmen?"
Zama tayi ajikinsa tana wani shafashi ko kunyar idon Fatima babu yayin da Fatima ta fusata
tabar wajen afusace, wani kallon gefen ido Yusra tabi Fatima dashi tareda sakin wani shu'umin
murmushi, sannan tace
"Haba dear nicefa gaba da Fatima gaakiya ban amince wacca yarinyar ta jagoranceni
amatsayin uwar gidana dan haka ban yardar maka ka kwana ad'akintaba haba ai wannan
siyawa mutum rainine"
"Sannu uwata cewar Abdulmaji tsakanin ke da Fatima auren wa akafara d'aurawa? dazaki
zomin da wani banzan shirmanki, to inaso kisan cewa ko a addini Fatima ce uwar gidana tunda
saida aka fara aurenta kafinnaki, inafatan kin gane ko?"
Ran yusra in yayi dubu to yab'aci saboda maganganun da yafad'a, ta had'e rai tace "ai wannan
zaluncine dama kasan abinda ka shirya shiyasa zaka maida wannan tsigag".....ke Abdul ya
buga mata tsawa yace
"Karki sake kizagar min Fatima idan kuwa ba hakaba wallahi zan baki mamaki"
Ta wani murgud'a baki tace "idan anzageta mezakayi tsabar rashin adalci daga kawoni jiya jiya
har zakafara nuna rashin adalci to wallahi babu wanda ya isa ya tauye min hak'k'i na zuba ido
ina kallo, daga haka ta bar wajen afusace.
Girgiza kai yayi yabi Fatima sama lokacin har tagama shirin bacci har lokacin ranta ab'ace yake
da abinda Yusra tayi mata.
A hankali ya murd'a k'ofar ya shigo a nutse ya tako ya iso inda take kallo d'aya tamasa ta d'auke
kanta tayi kwanciyarta
Murmushi yayi yak'arasa kusa da ita ya zauna yana kallonta yace"babyna me yafarune naga
kina ta hararan gefe"
Turo baki tayi batareda tace masa komaiba tana k'ok'arin juya masa baya ya rik'eta yana
kallonta.
Itama kallinsa take kafin ta wani had'e rai tace "katashi kaje wajen matarka uwar gida kartaga
ka shiga hak'k'inta"
Kallonta yake da mamaki kafin yace "wace matar bayan wadda nake tareda ita ayanzun?
Kuma dazakice haka wa aka fara kawomin dan haka ke zan fara dake kafin wata kingane ai"
Yafad'a da sigar tsokana, jitai gabanta yafad'i tace "ni na yafe mata kaje can d'in kawai"
"Baki isaba wallahi babyna dan haka karki k'ara magana daga haka ya jata jikinsa yana mata
wani irin salo wanda take ya rikitata.
Sosai jikinta yafara rawa jin wani irin bak'on al'amari sosai yashiga sarrafata shima dayake abin
bak'one awajensa babu inada baya rawa ajikinsa.
Tuni yagama fita a hayyacinsa yasoma wasu surutai marasa kan gado, da k'yar yasamu ya iya
kashe fitilan d'akin kafin yashiga raya daren.
Sosai Fatima taci bak'ar wuya a hannunsa abinkada ba sabanba, saida ya samu gamsuwa
sosai sannan ya ja mayafi yarufesu tana jikinsa ya kunna fitalan d'akin haske ya gauraye d'akin
gaba d'aya Fatima ta d'an bud'e idobta kad'an me zata gani akusa da ita?
Ai wani irin razanannen ihu tasaka sannan ta k'ank'ame Abdulmajid jikinta na wani irin rawa
sannan kuma ta sume.
Kwance take tana bacci amma sai faman juya kanta take ga uban gumin daya jik'ata sharkab,
yayin da yaga haka sai ya kama mata tofi dama tun d'azu daya tashi bai komaba daidai lokacin
yake gabatar da duk abinda zaiyi na ibada.
Wata irin zabura tayi kafin tamik'e zaune tana salati tace "wayyo Abbi na shiga uku zasu kashe
mana Fatima ka taimaka mata karsu kasheta"
Jikinta babu inda baya rawa tsabar firgici da tsoratan datayi gaba d'aya tagama fita a hayyacinta
da k'arfi Abbi ya rik'eta yana cigaba da tofa mata addu'a har saida tadawo nutsuwarta kafin ya
dubeta yace
"Yakamata idan zaku kwanta bacci ku dinga addu'a kodan mugayen mafarkai yanzun sai
shaid'anu suyi galaba akanka"
Fashewa tayi da kuka tace "Abbi dan Allah kiramin Fatima wallahi sunbita karsu rabamu da
'yarmu Abbi"
Tafad'a cikin fashewa da matsanancin, kuka kallonta Abbi yake da mamaki yace "haba
Ummusalma duk kinbi kin rikitani meya sami Fatiman yarinyar da d'azu inajinki kuna hiranta da
meema har kina tambayar yadda suka barota ta tabbatar miki da lafiya lau take"
"Allah Abbi shigaban qungiyar 'yanshan jinine yaje gidanta yana can kuma ka kira Abdulmajid
katambayeshi"
Da mad'aukakin mamaki yake kallonta kafin yace "waye yafad'a miki ummu?
Cikin kuka tace "gani nayifa amafarkina sun zagayesu daga ita har Abdul d'in suna k'ok'arin
tab'asu"
Wani mugun tsaki Abbi yaja sannan yace "wallahi Ummu bantab'a sanin cewa kin samu
matsalan k'wak'walwa ba sai yau, ke yanzun banda shirmenki da abinda kika gani amafarki kike
gasgatawa?"
"Tabbas wani mafarkin yakan kasance gaskiya amma ke kam naki damuwan da kikasa arankine
kuma kika kwanta bakiyi addu'a ba"
Da k'yar yasamu ya lallabata itama tayo alwala tazo ta kabbara sallah.
Amugun firgice yake jijjigata yana tambayar abinda yasameta wanda batasan yanayiba, sosai
ya rikice yakama hawaye yana surutai shikad'ai wanda ma baisan