Showing 84001 words to 86718 words out of 86718 words

Chapter 29 - SAIFUL-ISLAM Book Complete by miss xoxo (2).pdf

06 Jul 2025

2088

”اَنَتْقَزَر

Benefit;
Ibn Abbas (R.A) the Messenger (Peace and Blessings of Allaah be upon him) said, "If anyone
of you, when having sexual intercourse with his wife, says (This Du'a) and if it is destined that
they should have a child, then Satan will never be able to harm him."

[Bukhari - Volume 7, Book 62, Number 94]...

Cikin firgici Islam ta nemi ‘kwace kanta, jin yadda Saifullah yake shafa ta

A hankali ya shiga shafa bayanta zuwa gashin ta, cikin rad’a rad’a yace da ita,

“Wane turare ki kai using a gashin ki, it smells nice..”

Cikin rawar jiki da baki tace,

“Strawberry conditioner ne na product din body shop..”

“Love... calm down.”

Cikin tab’o cikin rigar ta ya lura ba komai a jikin sai rigar baccin ta, ahankali yace da ita,

“Love...”

“ummm!!”

“I want you, let’s make this day romantic and most memorable pls..”

Mutuniyar ku da alama tsumin da Fatima ta bata yafara aiki, a hankali Islam tace

“I want you too”

Haba Saifullah sai ya dauki ragaman aiwatar dakomi lokaci guda yafara bata hot kisses a
lebanta, ita kuma Islam sai take kokarin suma, bata ankaraba taji Saifullah yayi fatali da rigar ta,
ranar Islam taga abin mamaki, Saifullah sai faman sumbatu yake unnecessary, jikin Islam ya

fara rawa, Saifullah ya lura da hakan yace da ita,

“Love! do not be afraid, I'm not gonna hurt you insha Allah! I promised to be an excellent lover”

Islam dake rawar jiki tace,

“ I know you are not gonna hurt me... And I love yo...”

Bata karasaba Saifullah yafara aikamata hot kisses, tuni ya mai da Islam cikakkiyar mace
aranar da lallami da komi, yana kuka tana kuka, shi kukan dad’i ita kukan jiga ta, Duk koda shi
dinma ya jigata kwarai matuka.

Ni miss xoxo naja masu kofa dan nafara wuce hurumina, sannan naxauna abakin kofa inajira!
Yau dau burin masoyan ya cika ko kuma nace burin ango Saifullah yacika aure yau kusan wata
3 amma sai yau hakarsa tacimma ruwa, kafin gari yawaye Islam ta gane kuranta, Don kusan
kwana sukai ana abu daya saida yaji kiran sallan farko kafin ya kyaleta, sai da suka shiga bayi
don tsaftace jikinsu nan Saifullah yalura ya galabaitar da Islam, sosai yatara ruwan xafi da
Dettol yasa tashiga ta gasa jikinta,

Cikin shagwaba yace,

“nima barin shiga ruwan xafin, Dan yau Love tayi dis virgin dina nima”

Ita dai Islam shiru tai, ya shrya yatafi masallacin asubah! ita kuma Islam tayi tata agidah,bayan
yadawo daga masallaci yadau waya yakira wajen ppa dinsa yace yau ba zai samu zuwa ba, ,
abashi absence leave na sati d’aya. Sannan yakalla IsLam datai kasa da idonta tanajin kunya,
Saifullah yai daria kafin yace,
“ Kinga kafin nan mun fara renan unborn baby dinmu ko?!”

itade Islam shiru tai.,Saifullah ya lura kunyar sa take ji yanzu, tun da su kai auratayya, a hankali
yace.

“Toh tunda ba zaki magana ba shikenan, amma Ina mika godia ta agare ki, nagode sosai gaskia
kin cika yar halas da baki zubar da mutuncinki awaje ba, Don kin nuna lallai iyayenki sunyi
maki kyakkyawar tarbiyya, Thank you so much fa, Don wallahi na samu Mrs Saifullah din
dai-dai, Ni na bude kayana, kuma nima kin same ni sabo, gaskia I’m truly grateful zuma na, duk
da na sha rakin kiran su Ammi and plenty of others, Thank you so much, Allah ya bamu zuri’a
dhayyiba Ameen..”

“Ameen”

Islam ta fad’a, hade da runtse idanu saboda zafi da zugin da ‘kasan ta keyi,

Safiya nayi Saifullah yafita siyo masu abinci a eatery, Islam ita kadai akan kujera sai murmushi
take tayi, tayi wankan ta cikin kananan kaya, wando 3quater, sai rigar yar karama da ita, Sosai
tayi kyau abinta, Sai kamshi take. cikin xuciarta tace,

“Saifullah kenan, mai kima da hak’uri, ya Allah kabar ni da Saifullah dina, namiji daya tamkar da
dubu”

Sai tayi murmushi takuma ce

“Lallai soyayya lokacin da xata shigi mutum bata shawara..”

Ko da Saifullah yadawo shima shigar tasa kaman ta matarsa short nickers yasa da riga yayi
kyau abinsa, brown eyes dinsa sai shining suke, Yazo gabanta yadauketa yadora ta kan lap
dinsa ahaka yai feeding dinta abincin daya siyo musu, ita dae sai kunyar shi takeji, yai
murmushi,
“Wai Love meyasa kikejin kunyata yanxu bayan mun riga da munxama daya, babu kunya
atsakaninmu”

Ya kafe kan lallai sai ta kalli cikin idonsa, Islam ta kasa, da cakulkuli da komai yasa Islam
takalla cikin idonsa sai Saifullah yakashe mata Ido ,gaba daya takasa dauke idonta anasa,Dan
wani kyau da kwarjini ta ga yamata, Idonshi yatafi da ita ga kuma wata so da shakuwa data gani
ta karanto cikin idonsa...kawai tasa hannu tafara taba curly hair dinsa dasu kai yala yala kaman
gashin jarirai da idonsa da lips dinsa, Nan suka shiga tab’e tabe junan su, romancing kawai
nothing beside the romance.

Ko da dare yayi, Arabian shi ga su kai, suka nufi wani wajen cin abinci bayan sun dawo suna
xaune a parlor, suna shan milkshake, kan Islam akan cinyar Saifullah tace,

“‘Dan kira mun waya ta, bangan ta ba..”

Daga kai Saifullah yayi, ya kira wayar tata, ashe suna zaune akan ta ma, Saifullah ya ‘dago
wayar yana kallon screen din, ‘suffocating being’ shi ne sunan da yagani a rubuce, Ai kuwa ya
cuno baki gaba kafin yace,

“Love ni ne suffocating being, why?”

Ta gimtse dariar ta, kafin tace,

“Ka nason fadan so suffocating shi yasa..”

“Oh ai that was then, lokacin everyday felts so uneasy, and around mutane ina feeling

uncomfortable. Tun ina school word din ya zauna a baki na, and with time it became addictive
more like obsession, Thats it kawai, amma ai na rage fad’a, beside zan ma dena fada. Saboda
ke, you mean the world to me, I love you more than life it’ self...”

Islam tayi murmushi in awwwn mood, kafin ta hade bakin ta, dana shi, sun jima a haka, kafin
tace,

“I love you most sugar...”

_A gurguje_

Haka rayuwar su ta kasance, kullum suna cikin bawa soyayya hakkin ta, duk da tsakanin
harshe da hak’ori ma ana samun sab’ani,Toh suma sukan dan samu sab’anin, amma dake sun
riga da sun fuskan ci juna, ba sa jima wa suke shiryawa abun su, kullum suna cikin soyayya,
kamar cin ‘kwan makauniya, da haka har Aji Mommodu ya biya musu umrah su dasu Khaled
suka je, Bayan sun dawo ne Islam ta fara laulayin ciki, daga k’arshe, Sai deferring semester
tayi, ana scanning aka ga yan biyu mace da namiji, Both familyn sunyi farin ciki wanda alqalami
ba zai iya rubuta shi ba, cikin ta na tsufa Haj Zuwairah ta dauke Islam, Ai kuwa Saifullah yace
bai san xance ba, dole sai da ya bisu ya manne mata, ranar da zata haihu ne kawai baya nan,
Ta haifo santala-santalan ‘ya’yanta, macen aka sanya mata sunan Haj Zuwairah zasu dinga
kiran ta da ‘Arya’, namijin kuma sunan Alhaji Mommodu suka sanya masa, za’a dinga kiran sa
da ‘Aryan’, Murna wajen Saifullah ba’a magana, domin lokacin sa da soyayyar sa kacokam ya
‘dauka ya ‘dora akan su,Wani lokacin har kishi take dasu, sai yayi lallami da toshiyar baki kafin
ta hakura......

_*DAWOWAR LABARI_*
_*(K’arshen Page 1)_*

Haka bacci ‘barawo ya sace Islam, zuciyarta cike take da tuna bayan rayuwar ta, tana ta shek'a
baccin ta saifullahi yayo mata reply,

_"Sugar pie.It does not matter how my day was, I always long for the night, to cuddle you all
night as you quench my heart.It was a stressful night,aiki muke tayi yanxu ma muna
construction site na ikeja... A shafa min kan Arya da Aryan...I love you more than life itself.
Goodnight my love.."_
*Da* Asubah ta farka saboda kukan ‘yan biyu, Sallah ta fara yi, sannan ta basu Mama suka
sha,suna gama sha kuwa suka koma bacci, ita kuma ta tashi ta sauka kasa, lokacin Hinde mai
aiki har ta gama shara ta fara mopping, ta yata Islam tai da wasu abubuwan, sai takwas saura
ta koma sama, tayi wanka, ta yiwa yan biyun nata wanka, da sauri ta kintsa su, Saboda asibiti
zata kai su, akwai monthly shots (allura) da ake musu na kariya daga kamuwa da cututtuka. Sai
a sannan ta janyo wayar ta, message din Saifullah ta karanta tana murmushi, reply ta masa
kafin ta kira shi su gaysa, inda yake ce mata sai jibi zai dawo, kamar za tai kuka ta yi masa

fatan alkhairi da Allah ya dawo dasu lapia...

Hinde na rike da Arya ita na rike da Aryan suka shiga mota, driver ya jasu, dake tunda tasamu
ciki, Saifullah ya hanata driving gaba d’aya, sai driver ne ke kai ta duk inda zata, suna zuwa
asibiti suka nufi wajen likita, yayi duk abunda zai musu, sannan suka je farmers market inda tayi
y’ar siyayyar cefanan ta, sun jima kafin su dawo gidah, suna dawowa gidah tun daga parking
space taji gabanta na fad’uwa haka dai ta danne, suka karasa cikin gidan, Ta haye sama da
yaranta, Hinde kuma tai kitchen tana jere kayan da suka siyo a ma’adanan su.

Kamar daga sama ta jiyo muryar Saifullah, a razane ta juya tana duban sa, kashe mata ido
d’aya yayi kafin yace,

“Surprise..”

Hawaye ne suka shiga reto a idanun ta, karasawa tai ta rungume shi tana dukan kirjin sa,
murmushi yayi yana kara manneta a jikin sa, sun jima a haka kafin ta goge hawayen ta tace
dashi,

“Me zaka ci? Na dafa maka yanzu Zawj”

“Love! A koshe nake wallahi, ni yanzu abunda nake so kawai ki kaiwa Hinde yan biyu, nayi
missing dnki wallahi, a matse nake..”

Daria tayi, kafin ta sauka ‘kasa da yan biyun ta, ta bawa Hinde su, Sannan ta koma sama. Tun a
parlor suka fara, zuba lobayya, daga baya ya dauketa cak sukai daki, anan suka gwangwaje
suka rakashe yadda suke so, kafin su tashi suyi wankan tsarki, sukai sallar la’asar da aka kira,
Saifullah ya dubeta yana murmushi kafin yace,
“Hakika kece rayuwa ta Love, you are my fantasy my only desire, ina son ki, So mai tsanani,
Nagode wa Allah da su First Love, da suka hada aure na dake, hakika ZAB’IN IYAYE, Yafi SON
RAI, ban taba soyayya ba sai a kanki, kuma akanki na fara sanin ‘ya mace, kin shayar dani
zumar da ban tab’a ‘dan’dana ba, Allah ya bar min ke har abadan da’iman, kuma ina rokon
Allah yasa zaman mu ya dore har aljannatul frdaus. Ameen!”

Peck Islam ta bashi kafin tace,

“Nima ina son ka Zawj, ba zan taba dena iya son ka ba *KAI MIN HALACCI* (littafi na da zai zo
muku a ZAFAFA BIYAR on 7 dinnan Insha Allah) a rayuwa, ka na ‘kauna ta fiye da tunani na,
Allah yasa mutu ka raba ni da kai, bazan tab’a bijere maka ba Zawj, Insha Allah har a aljanna
frdaus kai ne miji na..”
“Insha Allah love, Allah ya raya mana babies din mu, cikin lapia da kwanciyar hankali, Allah ya
musu albarka su da ‘kannen su masu zuwa, a kai-kai..”

“Ameen”

Cewar Islam tana daria, bakin ta ya tsosa kafin ya sake cewa,

“We are meant to be fa, ko sunan mu ba ki ga ya bada ma’ana ba?*SAIFUL_ISLAM...*
Kinga yana nufin ‘Takobin Musulunci’...”

Da haka ya rufe bakunan su da wani irin sweet and passionate kiss mai bin magudanar jini da
tsoka....

_And they lived happily ever after_
_The End_

_TAMMAT BI HAMDULILLAH_*

_Love is patient love is kind it does not envy it does not boast its not proud it does not dishonor
others,it is not self seeking,it is not easily angered it keeps no record of wrongs,Love does not
delight in evil but rejoice with the truth,it always protects,always trusts,always hopes,always
perseveres#SAIFUL_ISLAM2020_
_Toh komai yai farko zai yi k’arshe, duka-duka anan ni Nana Hafsatu nakawo k’arashen littafina
me suna a sama�kun san shi d’an Adam ajizi ne tara yake be cika goma ba, duk wanda
nabatawa rai farawar littafinnan zuwa k’arshensa ina neman yafiyarsa,ina fatan dan fadakarwar
dake ciki Allah yasa mu amfana da ita,kurakuren ciki rabbi yayafemun.._
_First of all I wanted to thank each and everyone of you reading this,thank you for reading my
story,thanks for the calls,messages and comments I wholeheartedly appreciate it..kusani har
kullum kuna ran Nana Hafsaatu,da baxakar ku nake rawa my fans..Fatana Allah yabar mu
tare.MISS XOXO na yinku beyond words�Rabbi yabar zumunci.._
_Wannan littafi kacokan naki ne, sadaukarwa ne agareki my cutest boy, *ASY KHALEEL*,Rabbi
yabar mu tare har abadan da’iman, Allah ya baki miji na gari tawan, Ina miki son so fisabilillahi,
May you be forever blessed�❤Alhamdulillah! Na sauke alqawarin da na miki shekara da
shekaru._
_To my *YA HAJJA CE* the best of them all, my hero, my biggest supporter, Wannan littafi
TUKWICI NE agareki I just want to thank you from my cheesy romantic heart for supporting
SAIFUL_ISLAM, for recommending it to others, most importantly for believing in me�and
supporting me to finish this story,,Thank you so much kedin tadabance a xuciyata,Allah yaraya
mana ihsan da Areef. Yabarku tareda Uncle har abada�_

_Tawan tawan, My BILLYN ABDUL mi fren, mi love, mi best❤Wannan littafi TUKWICI ne

kema agareki�a har kullum alkalami na baxe iya rubuta dimbin godia ta agare ki ba kalmomi
sunyi kadan wurin kwararo kalaman matsayin ki awajena,Rabbi yabar mu tare matar Uncle
abdul,Allah ya Kara dankon soyayya tsakaninki da Uncle Abdul, Allah ya azurta ku da abunda
kuke nema dunia da lahira�Ina sonki Kina raina akoda yaushe.._
_INA YAN WORDPRESS?!THANK YOU SO MUCH FOR THE COMMENTS LOVE AND
CARE❤I LOVE YOU GUYS BEYOND YOUR WILDEST EXPECTATIONS_

_INA MASOYAN SAIFUL_ISLAM? TO KU MATSO KUSA, DOMIN LITTAFIN *KAI MIN
HALACCI* DA ZAI ZO MUKU A 7 GA WATAN JANAIRU 2020, INSHA ALLAHLITTAFI NE
DAKE CIKE DA DARUSSA KALA KALA, BANGAREN SOYAYYA KUMA BA’A MAGANA
DOMIN *SOYAYYAR SHAMSUDDEEN DA ALIYA*, TA ZARCE TA SAIFULLAH DA
ISLAM�❤,GA MAI BUKATAR LITTAFIN *KAI MIN HALACCI DA MA SAURAN LITTAFAN
ZAFAFA BIYAR*, ZAKU IYA TUNTUB’AR LAMBOBIN MU...._

*_Daga ƙarshe muna muku albishir da zuwan zafafa biyar insha ALLAHU a ranar 7 ga watan
janaury nan da muka shiga, muna fatan waɗanda basu sayaba zasu garzayo kusa suma ayi
dasu, dan har yanzu hajarmu abuɗe take a gareku, shima wannan babban halaccine da zaku
nuna mana wanda bazamu taɓa mantawa dashiba, zukatanmu sukuma yarda kuɗin masoyane
na gaske�_*.





_ZAFAFA BIYAR MASU ZUWA A 2020 INSHA ALLAH._



*ƊAURIN ƁOYE!* (Safiyya Huguma

*SAUYIN ƘADDARA!* (Hafsat rano)

*KAI MIN HALACCI!* (miss xoxo)

*BURI ƊAYA!* (Mamu gee)

*WUTSIYAR RAƘUMI..!* (Bilyn Abdull)



karku bari ayi babuku

*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka
litattafan,ko 200 ga littafi  daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*



*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*



Hafsat kabir umar

0225878823

GT bank



Saika tura shaidar biya ga wannan number



08030811300



Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN  ta wannan number din



07067124863



Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.





*Karki bari ayi babu ke*

_NI CE DAI TAKU;_

_*NANA HAFSAAT MOMMODU HADEE
__*(MISS XOXO)_*






_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO_*
[1/3, 10:56 PM] Miss Xoxo: SAIFUL_ISLAM


BY MISS XOXO




Mai mata posting kullum bilyn Abdull �.
Karta dakani wasa nake�

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login