Showing 21001 words to 24000 words out of 86718 words

Chapter 8 - SAIFUL-ISLAM Book Complete by miss xoxo (2).pdf

06 Jul 2025

2072

*_NA*_


_*©NANA HAFSAAT*_
*_(MISS XOXO)*_


® *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(_Home of experts and perfects writers)_


*SADAUKARWA GA:*
*ASY KHALEEL*


*TUKWICI NE GARE KU:*
*YA HAJJAH CE*
*BILLYN ABDUL*

*_SHAFI NA GOMA SHA TARA(19)_*

_Wannan shafin na kine k'anwata *HAFSAT RANO* marubuciyar *RUHI D'AYA* , Fatan
alkhairi a gare ki shugubar 'yan Opay ta kano�_


_nanahafsat.wordpress.com_


D'an murmushi Hilal yayi, ya lura yarinyar nan ta bi sahun matan ajin su dake mugun son sa,
dududu bai fi shekara 16 ba amma girma aci kin sa tamkar d'an shekaru 26. Gaba d’aya ya
saba da harkar mata don littafin hannun sa ma magazine ce mai d'auke da hotunan celebrities
birjik tsirara haihuwar uwar su a jiki, cikin isa yana wani tsotsan k'asan lips d’insa yace da ita,
“Ke 'yar uwar my boo ce ko?” (Hafsat)

Cikin dauriya Hidaya tace, “Yes, sibling d'ina ce”

Kad’a kai Hilal yayi cikin kallon k’irjin ta ya sake cewa,

“Ke ce kike rubuto min love letters tun last session?”

Kad’a kai Hidaya tayi alamun ‘eh’.

Daria ya kyal’kyale da ita yana mai nuni da k’irjin ta,

“Baki da boobs irin na sister d'inki, gashi sadly bana iya harka da irin ku gaskiya”

Hawaye ne suka shiga reto a idanun Hidaya. Cikin rawar murya tace,

“Kayi hak’uri please, wallahi na dad’e ina sonka Hilal, tun kafin ka fara magana ma da Hafsat,
and again tace min abinda yasa boobs d'inta suke enlarging saboda kana tab’a mata su ne.”

“Get straight to the point abeg”

“Tohm.. ni..Nima xan iya yadda ka dinga hakan dani, please Hilaal save my soul”

Girgiza kai yayi alamun a’a, ya mike yana wata shegiyar mik’a ta ‘yan iska sannan yace,

“I’m sorry Hidaya.. I can’t, I won’t”

Wucewarsa yayi bayan ya d'an bubbuga kafad'ar ta, cikin kuka Hidaya ta koma hostel, Hilaal

kuwa daya mike cafeteria yaje inda yaga su Islam na zuwa suna cin abinci kamar ko yaushe
suna zaune ita da friends d'inta.Tashi sukai xasu bar wajen, Islam ta tsaya tana gyara leggings
d'in cikin skirt d'inta, Nan santala-santalan cinyoyinta suka bayyana. Hilal ya had'iye yawu mai
kauri kamar wani maye,
Gurin biyan kud'i sukaje yai hanzarin mika Atm card d’insa da yake da shi suke amfani, tsayawa
sukai suna kallon sa, Shafa k'eyarsa yayi yana duban Islam tamkar zai had'iyeta,

“Excuse me please.” Cewar Islam tana k’ok’arin wucewa domin ya tare mata hanya.

Saurin tsayar da ita yayi ta hanyar sanya hannun sa d’aya ya kare k'ofar, ganin hakan ya sanya
su Lee yi masa godia had'e da fita suna dariya, gaba d’aya 'yan cafeteria d'in sai kallo ya koma
wajen su, jan hannun Islam yayi tana ta turjewa amman yak’i sakin ta, sai da sukai nisa ya saki
hannun ta yana binta da kallo, gaba d’aya komai na jikin ta irin sa yake so tamkar kim
kardashian haka yake ganin ta a idanun sa, ciki-ciki yace da ita,

“Islam..”

D'aga kai tayi tana kallon sa, sai kuma ta mayar kasa tana wasa da yatsin hannun ta, kamar
xatai kuka tace dashi,

“Please.. ka kyaleni na tafi dan Allah ka tsayar dani mai zanyi maka ne?.”

Sosai muryar Islam ta kara narkar dashi don kunsan a baya itace 'yar autar d'akin su kafin
zuwan 'yan biyu, Shi yasa gaba d’aya komai na autan ci take yi, shagwababbiya ce don haka
take magana ma kamar wata baby,

“I like you..No! I love you Islam.” Gwalalo idanuwa tayi tana duban sa,

“Ni d'in?” Ta fad'a cike da mamaki don ba’a tab'a cewa ana sonta ba tunda take.

Kad’a kai yayi, “Eh! Ke Islam, I love everything about you, your body structure, your voice, your
romantic eyes.. Kai komai naki is my heart desire”

“Sorry what?” Cewar Islam.

“Abinda kikaji nace dai shine, I love.” Saurin katseshi tayi ta hanyar cewa,

“Naji.. but I’m sorry! Banda lokacin wani Love a yanzu, beside baxan tab'a cheating sister na
ba.”

Daria Hilal ya kyalkyale da ita, “Wacce sister d'in naki daga ciki?”

“Hafsat..” cewar Islam.

“Well.. Ban tab'a cewa ina son Hafsat ba ita tace tana so na, and Hidaya ma d’axu sai da tazo
begging for my dear love nace a’a, amma ke nazo wajen ki shine zaki min rashin mutunci..?”

Ganin irin kallon da yake mata, ta tuno sanda ta hango hannun sa dumu-dumu a cikin rigar
Hafsat, saurin kad’a kai tayi tana ja da baya,

“Kayi hak’uri...I’m not your type, Thank you” kawai tace ta bar wajen cikin sassarfa.

Dunkule hannun sa yayi ya buga ajikin bango yana fadin, “Goddamn it!”

A week d'in ne kuma aka nad’a sababbin prefects, ‘yan SS3 sune manya, yawancin babban
mukami duk su aka baiwa, kananun post kuma aka bawa SS2, Islam itace ‘sanitary prefect’ Lee
kuma ‘labour prefect’

Toh haka rayuwar ta ci gaba da tafia, a SS2 sukai moc exams, kuma successfully kowa ya wuce
sai wanda grade d'insu ya kara k'asa, sati biyu aka basu hutu na mid term break suka dawo
gidah sukai suka sake komawa. Abun fa na Hilal ba sauki domin ya dage ya zama d'an iskan
k'arfi da yaji.
Ranar wata laraba Hafsaat taje hostel d'insu Islam, zaune Islam take tana karanta qur’ani, k'arar
kwan chewing gum d'in da Islam taji ya sanar mata da zuwan Hafsaat d'in, karasa kai aya tayi ta
d'aga kai tana bin Hafsaat d'in da kallo wadda yanzu ta rage tsoron su domin da sauki abun da
suke yi mata sosai, zama Hafsa tayi tana tab’e baki,
“Ke! Bani Toilet key d'in staff” Girgiza kai Hidaya tayi alamun a’a,

“Gaskia a’a, ga na student nan ki shiga nan mana, Mrs Abigail ta hana ashiga staff toilet
wallahi.”

“Malama kawai ki bani, yanzu fa xan dawo ba cinyewa xanyi ba”

Tsaki Islam tayi, ita kam tagaji da wannan rayuwar, mika mata tayi tana fad'in,

“Dan Allah kiyi sauri, idan kaki bari wani teacher d'in yagan ki babu ruwana.”

“Fine..” Hafsaat ta fad'a tana mikewa,

Fita tai da sauri, da hannu taiwa Hilal alamar ta karb'o key d'in, daga kai yayi sai data wuce
sannan yabi bayanta, mai karatu na karkare muku xance dai haka Hilal ya raba Hafsaat da ‘yan
matacin ta kuma martabarta yayi dis virgin d'inta, don iskanci yana kallon videon yadda aka yi
haka yaraba Hafsat da budurcinta. Tasha kuka kuwa tayi dana sanin amsa masa datai kwarai

matuka ta rena kanta. Hilal sai dad'i yake ji. Da kyar ta iya gyara kanta da yake cikin dare ne
sannan ta koma hostel d'insu, mukullin ma kawarta ta bawa ta mayar wa da Islam.

Kafin safiya ido ya raina fata, tuni zazzabi yayi awun gaba da ita, clinic na cikin nan aka kaita,
basu d'auki komai ba aka bata anti biotics da allurori na pain reliever.

D'an iskan kuwa sai ya koma kan Hidaya bai rabata da mutuncin taba amma yanakan hanya
domin yaga itama kalar Hafsat d'in ce, don gaba d’aya yadda sukai da Hafsaat ta shigar dashi
wani yana yi. Sai da tai kwana uku a gadon asibiti tun daga sannan taki yarda ya kara, don ta
tsorata ba kad'an ba.
***

*B*'angaren ango Saifullahi kuwa ya shiga wani hali dan sai da ya cire kunya ya kai karar
Nusrah gidah, ai kuwa tasha fad'a a dole ta bada kai bori ya hau, amma fa kullum sai yayi roko
da taushiyar baki kafin ta yadda tabashi hakkin sa,

Ya yi mamaki aganinsa sai mace dirarriya ce kawai mai ni’ima banda siririya, ya rena kansa da
tunanin sa kai dama ilimin sa a kanta ta yadda yanzu yake girmama mace duk k'ank'antarta,
haka sukai ta auratayya kullum tana kukan zafi yana kukan dad'i shi kuma gashi akwai juriya da
jarumta.
*BAYAN SHEKARA D’AYA*

*B N A*

SS3 su Islam suka shiga, Bilkisu khaleel (Islam) itace head girl gaba d’aya school d'in, jama’a
xaku yi mamaki idan nace muku tak'ara yin kyau ga girma, gogewa kai tamkar ba ita ba sam ta
dena tsoron su Hafsat da duk wata wadda zata kawo mata raini, mulki take xubawa sosai dan
ba’a kawo mata raini a school d'in, bata rashin mutunci shi yasa kowa yake yabonta a students,
k'ok'ari kuwa tamkar 'yar gidan google dan komai ta sani.

Toh haka rayuwar taci gaba Hafsat gaba d’aya ta dena yadda da Hilal saboda yadda taji labarin
mutuncin ‘ya mace da budurcinta gidan miji, Hidaya ce dai ta xama tamkar matar Hilal d'in..

A haka suka gama BNA, Islam ce best student kuma most descent star of BNA. Sai sauran
squad d'inta kowa ya samu prize. Sun kammala wa’ec and neco d'insu Lapia suka koma gidah.

Sun xama 'yan mata bama kamar Islam 'yar shekara goma sha bakwai amma yanayin siffar jikin
ta tamkar 'yar 20plus. Hafsat ta kara lalacewa, Hidaya kuma ji tayi ko’ina na jikin ta ya cika,
sosai kumai gashi tayi fari.

***

Washe gari su Islam suka koma gidah bayan anyi prom night da graduation dinner of BNA
class of 2k14, duk tsawon shekaru biyun nan babu wanda yace yana son Islam ko cikin mazan
ajin su, sosai wannan lamari ya fara bata tsoro hankalinta duk ya tashi musamman idan taga
yadda su Hafsat suke tara su kamar ledojin pure water.
Da wuri suka koma suna shirin zuwa sunan matan Ya Mu’utaseer, aunty Hafsy wacce ada take
Miss Hafsy ita kadai ce ta haife namiji, sauran duk mata suka haifa banda Nusrah ita cikin ta da
sauran lokaci....


*GIDAN AJI MOMMODU MELE*









_WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO_
[1/3, 10:53 PM] Miss Xoxo: *_SAIFUL_ISLAM...*_


*_NA*_


_*©NANA HAFSAAT*_
*_(MISS XOXO)*_


® *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(_Home of experts and perfects writers)_


*_SADAUKARWA GA:*_
_ASY KHALEEL_


*_TUKWICI NE GARE KU:*_
_YA HAJJAH CE_
_BILLYN ABDUL_

*_SHAFI NA ASHIRIN (20)_*

_Shafin yau naki ne *AUNTY RABI’A* fatan alkhairi agare ki, Allah ya raya mana Umayma da
Farouk_

_nanahafsat.wordpress.com_


*GIDAN AJI MOMMODU MELE*

Alhaji Muhammad Idris, ‘dan asalin ‘kauyen damboa ne dake jihar bornu. Kasuwancin bututun
mai yake yi(oil mogul) yanada mata d’aya da yara biyar. Haj Latifa itace matar sa, yaran sa biyar
‘din kuma uku daka ciki maza ne sauran biyun kuma, mata ne. Muhammad, Fatima, khaled,
Humaira sai autan su Fahad.
Muhammad da Fatima kowannen su yayi aure, Muhammad na kaduna, Fatima kuma tana aure
a kano. Khaled yana karatu a Spain. Gidah ya xama daga Humaira sai Fahad.

Unguwar su ‘d’aya da gidan Dr Khaleel, amma su a ‘kasan layin suke. Humaira itace sa’ar Islam
domin makarantar su d’aya ma, ita Humaira na accounting shysa class ‘dinsu ya banban ta,
amma kawaye ne su tun suna ‘kanana, komai tare ake musu, hakan yasanya aka sasu
makaranta ‘d’aya ta sakandire.
Sanadiyyar zazzafan ‘kawancen su, hakan ya ‘kulla babbar shak’uwa tsakanin iyayen su, sosai
Dr Khaleel yake da share a d’aya daga cikin kamfanonin bututin man Alhaji Mommodu. Hajia
Latifa kuwa ‘kawance sosai sukeyi da Haj Aysa, kusan kullum tana gidan suna zantawa.

***

Shiryawa kowaccen su tayi cikin shiga ta alfarma, lokacin da xasu tafi gidan sunan a time din
Marwa tadawo tana ta sauri flight dinta yakusa tashi xata koma ‘kasar su, sallama sukai da
Islam wadda duk tasake jin ba dad’i, ganin yanzu sai ita kad’ai babu kowa sai yan biyu dake
‘dan ‘dauke mata kewa suna tafiya ko’ina dan tuni har an yayesu, surutu a bakin su tamkar
gidan radio.

Gidan sunan suka tafi, Farfajiyar gidan nan tasha decorations, ga abinci nan kowa xeyi serving
kansa, masu jego sunci ado su Shema’u sai felek’e akeyi ita ga wadda ta haihu, ‘Aunty Rama’
ma tasha kyau, tana tsaye suna buga selfies da yan uwanta, wanda kallo ‘ ‘d’aya xakai musu
kasan ba ‘yan Nigeria ba ne. Sashen ‘Aunty Hafsy’ suka shiga ganin bata wajen sunan, tana
zaune tana gyara kwantacciyar sarkar gwal din ta,’ mai makeup na gyara mata ‘daurin ‘dankwali
,

Tana ganin su ta fad’ad’a murmushin ta, tana musu sannu da xuwa,

“Kinyi kyau Aunty Hafsy” cewar Hafsat,

“Godia nake ‘kanwata, baki da lapia ne?” Aunty Hafsy tafad’a tana ‘karewa Hafsat kallo.

‘Daga kai Hafsat tayi alamun eh, kafin tace,

“Eh wallahi Aunty, typhoid na keyi”

“Ayyah, Sannu Allah ya sawwake.”

“Amin”yan ‘dakin suka amsa.

Aunty Hafsy ta sake cewa,

“Sunan Daddy(Dr Khaleel) aka saka wa babyn, amma zamu dinga kiran sa da ‘Sultan’” Ta
d’ora da,

“Yammatan gidan mu, gaskia kunyi kyau, yadda muke da yammata zankad’a-zankad’a haka
gaskia billionaires zamu samo duk mu aurar daku”

Yatsina fuska Islam tayi tana tura baki gaba, ita sam auren ma ya fice akanta, gani takeyi
batada rabon yin sa, dubada ba wanda yake sonta, sai dai su so jikin ta, ita kuwa tafison wanda
zai sota tsakani da Allah, ya ‘kaunace ta ba dan yanayin siffar jikin ta ba, cikin ‘kunkuni tace,

“Gaskia aunty a’a badai yanzu ba, duka-duka fa shekaran jia muka gama secondary school,
talkless of university ga medical stuffs.”

“Yen yen yen, Abeg duk kwayi a ‘dakin maxajen ku” cewar Aunty Hafsy.

Ita dai Hafsat dake gefe danne-dannen wayar ta take yi, Hidaya ce ma mai saka baki, tana
maganar ita kam ko gobe a ‘daura mata aure a shrye take.
Sun ‘dan taba shafta, kafin su sauka ‘kasa wajen suna, an sha suna, anci an gyatse, an yi rabo,
kowa ransa yayi fes, Nusrah ce kawai ke lallab’awa don itama takusa haihuwa, har aka gama
tana zaune, sai da sukai isha’i sannan suka koma gidah.

Ganin Dr Khaleel ba ya ‘kasar, hakan ya baiwa su Hafsat da Hidaya damar tsayawa suna xance
a waje, ita Hidaya Hilal ne yazo mata sallama zai tafi ‘kasar waje inda aka bawa mahaifin sa
ambassador for peace dake wakiltar Nigeria a Johannesburg, Hafsat kuma wani saurayin ta ne
da suka hadu a Twitter.

Islam ce kawai tashiga gidah, sashen su ta nufa ranta duk ba dad’i, ta rasa mai yasa ita har
yanzu ko da wasa wani bai taba cewa yana sonta ba, sai dai don siffar jikin ta, ajiyar zucia ta
sauke, dede lokacin Yakolo tashigo janye da hannun su Areef.

“Ke kuma menene kike faman magana ke kadai..?”

Yakolo tafada tana zaunar dasu Areef a kusada Islam, ai Islam batasan ma maganar zucin da
take tafito fili ba, cikin ‘karfin hali tace,

“Wani littafi nake memorizing sunayen ciki..”

Murmushi Yakolo tayi, cikeda jin dadi tace,

“Yadda kike son karatun nan Allah ya cika maki burin ki ki zama cikakkiyar likita,”

“Ameen Aunty..”

“Yawwa ga yan biyu na nan, ku zauna zanje wajen Alhaji Gali”

(bazawarin ta ne, kuma babban abokin Dr Khaleel ne, domin ta sanadiyyar ziyarar da yakawo
gidan ya ‘kyallara ido ya hango Yakolo, Tuni tatafi da zuciar sa, shi kuwa yace yayi mata, don
dama matar sa bata jima da rasuwa ba).

“Tohm Aunty..”

Har taje ‘kofa ta juya,

“Yawwa. Karki tashi Yayya(Haj Aysa) bacci take yi, kuma kakki bari yan biyu na su fita dukda
matan gidan ba sanan, Akwai sanyi yau”

Kad’a kai kawai Islam tayi, Yakolo tafice tanata zuba kamshi, Kallon cartoon Islam ta kunna
musu, a madedeciyar Tv dinta dake jikin bangon ‘dakin. Sannan ta muskuta ta kwanta sosai
tana zubda ‘kwallar wannan dankararren bakin jini dake tattare da ita, mamaki take yi wai har
Yakolo dake bazawara ruwan farin jini ne da ita, amma ita ‘kemad’agas babu ko ‘digo.
Karimatu ta biyawa kanta kudi ta tafi Dubai ,Yafendo da Helwa kuma kowannen su yaje ganin
gidah, gidah yarage sauran Haj Aysa kawai da Inna Bilkisu, wadda tazo ganin ‘yayan da jikokin
ta suka haifa mata (tattab’a kunne).

Kwana biyu da suna Dr Khaleel ya dawo daga international conference ‘din da yaje halarta a
America. Wurin Inna Bilkisu yaje ya kai gaisuwa, sannan ya wuce sashen Haj Aysa ya baje ya
huta, yaci abinci. Da safe kuma ya tara yaransa ya babbasu tsarabar su. Amma baiga Hidaya
ba, ya tura akirata akace bacci take batada lapia.

Da kansa yaje sashen Yafendon, Islam ce kawai sai yan aiki, domin Yafendon taje ganin gidah,
dakinta yashiga ya sameta rike da ciki tana ‘murkususun ciwo. Da sauri yasa mai aikin su ta
gyara mata jikin ta, ya sata agaba su tafi asibiti, likitoci ne suka rufu akanta suna gwaje-gwajen
su. A waje kuma Dr Khaleel ne dafe da kansa yana girgiza shi, tabashi tausayi yadda take rike
da marar, cikin fuzgar da iskar bakin sa yace,

“Kila ciwon su ne na mata”

Dr Hindu ce ta fito daga emergency area tana nufar inda Dr Khaleel ke zaune, tana tafe tana
cire hand-gloves din hannun ta, ganin ta yasanya shi saurin mikewa,

“Dr..” yace da ita yana jiran tabashi ‘karin bayani.

Numfasawa tayi kafin tace dashi,
“Na’am dr, nace yarinyar tana ‘d’aya daga cikin yaran ka da akai auren su ne?”

Girgiza kai yayi, cikin dakiya yace,

“No bata ciki, Hidaya ce wannan, d’aya daga cikin ‘kananan yara na”

Dan yatsina fuska tayi, kafin tace,

“Toh, nayi mamaki gaskia s..”

Bata k’arasa ba Dr Khaleel yai hanxarin katseta ta hanyar cewa,

“Dr.. get straight to the point pls!”

Ajiyar zucia ta sauke kafin tace,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login