Showing 6001 words to 9000 words out of 86718 words
da safe sannan suka
kwanta bacci.
Banda Islam wanda ta fada kogin tunanin yadda su Hafsat suke nuna mata zallar k’iyayya sai
kace ba jinin su ba, kullum sai anji kansu sai bare sun raba su..Haka ta taso taga iyayensu ma
suna yiwa Ammin ta(Hajia Aysa) dan ma amaryar da mahaifinsu yayi wadda bata wani jima ba
(Helwa nawarma) itace kawai ke ganin girman Ammin nasu ta ke kuma kara darajata
musanman da suke kaman sun fito tsatso d’aya ita Ammi bornu ita kuma amaryar 'yar Tchad.
WUSE 2 Ademola Adetokunbo; GIDAN DR KHALEEL...
Gida ne da zamu kira shi da mansion yes mansion xance saboda tafkeke ne, dauke yake da
duplex apartments (gidan bene)guda 7, gefe d’aya kuma islamia ce da computer room ga
swimming pool da gymnasium area, Kai kada na cika ku da surutu komai dai yaji sai dai muce
yadda gidan yake haka ko akwai kwanciyar hankali cikin sa kuwa? To oho dai sai mun shiga
daga ciki.
Securities ne fal a k'ofar gidan wanda xamu iya kiran su da mopols, layin gidan ma sunan dr
khaleel ne ajiki ‘Dr khaleel MM link’ shine sunan dake rubuce wanda idan mukai naxari MM din
na nufin ‘Mai Mota’ sunan sa dai tun na ‘kauye da aka sanya mishi shine ya bishi har yaxaga
duniya domin ko scholarly definitions na articles d’insa according to dr khaleel MM ne ajiki.
Zaune Haj Aysaa take a parlorn cikin nan nata ya kara kasa alamun haihuwa tazo kenan, lokaci
xuwa lokaci takan furta.....
_WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO_
[1/3, 10:53 PM] Miss Xoxo: *SAIFUL_ISLAM...*
*NA*
*©NANA HAFSAAT*
*(MISS XOXO)*
*®HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(_Home of experts and perfects writers)_
*SHAFI NA BIYAR (5)*
Mrs Daniel ce ta kira wayar Haj Aysaa wadda alokacin tafito daga bandaki kenan, saurin
dagawa tayi tana tana murmushi,
“Ammi”Islam tafada cikin zakuwa
“Na’am Islam, ya school?”
Daria Islam tayi, cikeda murna take wa Ammin magana,
“Ammi Nda dubdo,”
“Dubdo silewa,àskəŕ à Álàyè ya studies?” (Lapia qalau Mungode Allah)
“Ammi duk lapia, Ammi wai wai kin..”
“Na haihu Islam, kinyi kanne gasu nan yan maza su biyu, daddyn ku yasa musu sunan
kakannin ku..”
Hamdala Islam ke tayi tana murna cikeda farin ciki tace,
“Toh Ammi ansaka musu nick name ne?”
“A’a mai kikeso a dinga ce musu”
“Areef da Abeed”
“Insha Allahu haka xa’a dinga kiran su.”
“Toh Ammi,Nagode”
“Ba dai wata matsala ko?”
Kamar tace akwai sai kuma tai saurin kada kai, don tasan mahaifiyar tata ma hak’uri take da
babannin su Hafsat din bata so takara mata wata damuwar akan wadda take da ita araunane ta
furta,
“Babu Ammi..”
“Toh shikenan, zan aiko da hotan su sai Mrs Daniel ta nuna miki”
“Toh shikenan Ammi nagode, sai anjima”
Ta katse kiran cikeda jin dadin adduar da Ammin tai mata ta kuma kara ja mata kunne kan taja
mutuncin ta kada ta dinga bari tai gogayya da maza domin Idan ta kuskura tabari namiji ya na
tabata ko hannunta ya taba to fa sai ciki da haihuwa.
Cikeda jin dadin yan kannen datai ta karasa inda tabar kayan wankin ta karasa wanka inner
wears dinta takuma wanke na Hidaya,
Bata bar wajen ba saida suka bushe ruwan jiki kadanne sannan takoma daki tai ironing dinsu ta
kaiwa Hidaya, Sam hidaya bata mata rashin mutunci ba saboda gaba d’aya hankalinta ya lula
kan Hafsat da Hilal yadda tagansu kwarai matuka ya tada mata da hankali, ta jima tana son
Hilaal amma shi gaba d’aya Hafsat ce agaban sa, muryar Islam ce tadawo da ita daga tunanin
da take,
“Gashi..”
Juyawa tayi ta dube su tsaf braziers dinnan sun wanku da underwear’s ciki harda tarin pants, ya
mutsa fuska tayi,
“Ajiye ki tafi”
Sum sum Islam tafice abunta, komawa tayi daki inda ta tarar Lee tadawo daga library tana baje
akan gado gajiya ce sosai ajikin ta,
“Lee”
Babes, Nagaji” taja numfashin gajia
“Sannu., yaya kinyi solving equations din kuwa?”
“Bari kawai Lam lam nayi, gashi na tarawa kaina gajia”
“Sannu, me zaki ci?Zaki sha coco pops?”
“Yes pls..Thank you love”
“Guess what?!” Cewar Islam bayan ta mike tsaya tana zuba madarar ruwa acikin bowl.
“Meya faru” Lee tace fuskarta cikeda fatan Allah yasa alkhairi ne
“Ammi ta haihu fa”
“Dagaske dan Allah dagske?” Lee tabata amsa cikeda farin ciki
“Wallahi dagaske yan biyu maza”
“Kai Masha Allahu.. Alhamdulillah! Kin zama mai kanne kenan you are no ...”
“Nasani Last born”cewar Islam ta katse Lee tana daria,
Hirar su suka cigaba da yi cikeda farin ciki nan hirar yan maxan aji ta tashi,
“Ni fa Bassam ya ishe ni Lam lam, Nace masa ya dena takuramin shin wai ana so dole ne?”
Murmushi kawai Islam tayi tana kara kora sanyayyan yoghurt din dake hannun ta, zungurin ta
Lee tayi tana hararar ta,
“ ke sai mutum yai ta miki magana kina wani basarwa bansan haka walahi”
“To ni meye nawa aciki?! Me zan miki ni ba Love expert ba.”
Tsaki Lee taja,
“Ke walahi kinada rainin hankali wani lokacin duk sanda xa’ai maganan maza kindin ga janye
jikin ki kenan Kina ke bakisan komai ba, duk ina karatun novel’s dnki yatafi da bakisan komai
akai ba”
Murmushin dayafi kuka ciwo Islam tayi,
“Bakin jini ne da ni Lee, dagaske maganar dasu Hafsat ke fada gaskia ne, tunda kike dani
kintaba ganin wani yace yana sona?! Tun kindergarten muke tare dake gashi har munxo ss1
sanin kanki ne ba wanda yataba cewa wa yana so na ko nayi Karya uhm?”
Sanin dagaske hakanne yasanya Lee yin shiru cikin kawar da maganar tai saurin cewa,
“Toh sai me?duka duka a ss1 muke fa going to 2 ga ss3 kuma sannan ga university Ai da
sauran lokaci, irin ku ne time daya miji yake zuwa ayi aure ba sai kunyi xance ba, ni dama ni ce
walahi ace inada sharp brain irin naki sannan kuma samari basa kulani sai na gama university
kawai miji yazo ya aure ni..”
“Hmm! Karki wa kanki fatan haka Lee, dan kuwa depression (damuwa) ne xai maki yawa, Allah
at our age yaya safa da yaya marwa samarin su basa kirguwa, danma saida yaya safa tafara
houseman-ship dinta daddy ya aurar dasu lokacin kuma yaya marwa tama xama lawyer, Allah
ni kadai ce mai bakin jini a gidan mu”
“Ke dalla kema samarin xasu zo, duka duka shekara 15 muke fa, kuma nagaya maki Zaid yana
nuna alamun yana sonki kawai dai kunya yake bai gaya miki ba”
Tsaki Islam taja,
“Kede karyar ki bata sallah walahi Lee” ta karasa fada tana mikewa, da sauri ta shiga bandaki
ta rufo don batason ta cigaba da sauran karyar da Lee take shirgawa, wai Zaid yana sonta
wannan yaran da ko magana bata taba hadasu ba.
Itama Lee mikewa tayi tashiga study dinsu nan ta tarar da sauran yan dakin suna karatu da
yake sun fara midterm tests.
“Ka bari mana haka da zafi walahi..”
cewar Hafsat wadda Hilaal ya matse ta a dede kofar corridor din hostel dinsu, ya zura hannun
shi cikin skirt dinta, cikeda jin dadin abunda yake yace mata,
“Zai dena xafi Idan kika dena motsa jikin ki”
Sosai takejin xafin yadda yake kwakula hannunsa cikin kasanta, gashi ya matse ta a bango,
“Allah yanzu xakaga Miss Nathaniel(mai kula da hostel din nasu) kuma kaga ta hana ku
shigowa hostel din mata”
Kada kai yayi domin sosai yake jin dadin abubuwan da yake mata wanda gaba d’aya ita takoya
masa,Duk yadda xai mata komai har ya kware kuma kullum suna cikin yin hakan safe,rana,
dare.
Hannuwan sa cikin rigarta bayan yagama yamutsata ya gyara mata ma ballan rigar yana wani
kallonta ta kasan ido,
“Zan tafi..” abunda yace kenan don bai so xai kyaleta haka ba.
Gyara jikin ta tayi, tabashi peck a gefen kumatun sa,
“Shikenan Love sai da safe..”
Kada kai kawai yayi ya wuce nasu hostel din cikeda jin dadin yadda zamantakewar su shida
Hafsat din take, don bayan haka harta waya suke kallon tsiraicin su kullum ta chatting, Sosai
yake kuma jin dadin hakan, shiyasa baya kula kowacce mace ta makarantar fyace ‘Hafsat
Khaleel Mai Mota’
Cikin Hostel Hafsat tashiga tana wake-wakenta wadda suka xamar mata tamkar itace shedar
sallamar ta, babu kowa a parlor jin duriyar surutun yan dakin ya tabbatar mata da suna cikin
library,
Bandaki tashiga tafara wanka, tanayi tana kallon kirjin ta, sosai take jin dadin yadda suke kara
girma, Shiysa takeson Hilal yadinga taba mata su ,saboda tayi googling taga amfanin hakan,
don so takeyi itama nata su xama tamkar na Islam sumafi na Islam din ,
Don Islam din sosai kirar jikin ta abar kallo ce tamkar ba y’ar shekaru goma sha biyar ba, ‘baka
ce bata cika baki wuluk ba, tanada tsayi dede shekarun ta, lips dinta baki ne wanda suke
daukar kowanne kalar jambaki, tanada dogon hanci TubarkAllah kamar ita taxana abunta,
tanada bular hanci irin na Ammin su don su safa ma duk suna dashi a gefen daman hancin su
tunda al’adar suce,
Tanada yalwataccen gashin kai dana gira daidai misali, dirarriya ce gaskia domin Idan ka kalleta
baxaka taba kawo tanada kankancin shekaru haka ba ,domin ko’ina na jikinta ya cika sosai,
shiyasa Ammi tace Islam din tadinga saka uniforn extra large kuma ko kayan gidah duk babbar
number ake dinka mata,
Toh abin dai sai dai muce TubarkAllah kawai, domin Islam tana sahun mata wanda akewa
laqabi da ‘coca-cola shape’..
Asubah tagari ‘ISLAM KHALEEL MAI MOTA’.
_WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO_
[1/3, 10:53 PM] Miss Xoxo: *SAIFUL_ISLAM...*
*NA*
*©NANA HAFSAAT*
*(MISS XOXO)*
*®HASKE WRITERS ASSOCIATION*
(_Home of experts and perfects writers)_
*SADAUKARWA GA:*
*ASY KHALEEL*
*TUKWICI NE GARE KU:*
*YA HAJJAH CE*
*BILLYN ABDUL*
*SHAFI NA SHIDA (6)*
*WASHE GARI*
*D*a wuri aka sallamo Haj Aysa suka rankayo dukkan su suka koma gida, kafin nan babu
yadda dr Khaleel bai yi ba da Haj Karimatu taje asibitin taga yaran tare da duba Haj Aysan
amma kememe taki, ta kafe akan batada lapia ba zata iya fita ba, to hakama Yafendo itama
bataje ba, nata uzurin ta bayar, a dole dr Khaleel ya kyalesu domin shi mutum ne da bayason
rigima, ba kuma yasan hayaniya kwata-kwata,
Shi yasa kawai ya kyale su, saboda idan ya matsa suje, ba suje d'in ba to rayukan mutane da
yawa ne xasu b'aci, saboda babban mataki yake yankewa idan ransa ya kai ‘kololuwar b'aci,
Shi yasa farkon rigimar da Karimatu da Yafendo sukai masa, makota ne suka raba su, yana
xuwa da labarin yazo kunnen sa, ya dankarawa kowaccen su saki d’aya, dama ita Karimatu ya
taba yi mata d’aya lokacin da taiwa Safa 'yar Hajia Aysa sharri.
Gayawa mai karatu yadda aka sake gyara b'angaren Haj Aysa bata lokaci ne, domin kunsan dai
yadda gidan yake, kuma kunsan yadda Dr Khaleel yake burin samun d'a namiji, Toh Allah ya
cika masa burin sa, d'aki d’aya a ‘kasan ta aka gyara shi da gadajen babies maza komai blue,
abun dai sai wanda yagani kawai.
Cima kala-kala Dr Khaleel yasa ake jibgewa a gidan, ga abokanan sa da matan su sai
kara-kaina suke agidan, sosai Haj Aysa ke samun kayan barka, tun abun nabata mamaki harta
dena,
A kuma ranar ne Dr Khaleel ya tura zungureriyar mota taje Gazarganu Road Area: Bulabulin,
Maiduguri, Borno State,Nigeria. Asubar fari tayo lodin yan uwan Haj Aysa, domin suma sunce
baxa’a barsu a baya ba,
Tuni parlor ya kacame da 'yan uwa sai yarawa suke yi ana cin cima kala-kala, jarirai kuwa sai
nan nan ake dasu, a yinin ranar dr Khaleel yayi zarya agidan nan yafi a ‘kirga,
Kuma duk dan dai ya sake ganin yara sa ne, duk universities dayake lecturing ya bawa students
kowa kyautar maki biyar, yayi sadaqa kala-kala a masallatai,
Yaya Bala ma yazo da matan sa duka su ukun, Haj Halima da Haj Nafeesa, da Haj Nabeelah.
Haj Halima nada ‘ya’ya biyar maza uku mata biyu, da Mubassher da Mudasser da Mu’utaseer
sai matan da Aneesa da Meena sai ‘ya’yan Haj Nafeesan su hudu ne kuma duk maza ne
Kamaludden, shamsudden, Nuraddeen da Najibulla sai Haj Nabeelah ita matan ta biyu namiji
d’aya. Saifullahi, Amina sai auta Nadia.
Ba laifi gidan Yaya Bala yafi d'an zaman Lapia amma suna d'an tab’a nasu ruguntsumin,
saboda duka kishin su na ilimi suke yi, babu hayaniya sai dai ayi gogayya ta nuna fini da kaza
na fiki da wannan, sai ‘dan abunda ba’a rasa ba na gutsiri tsomar yau da kullum, Yaya Bala
‘ya’yan sa goma sha biyu,hudu daga ciki mata ne wanda dukkan su sunyi aure Nadia cema
bata jima dayi ba.
Wanda sauran takwas d'in duk maza ne, biyu daga ciki sunyi aure, hud'u daga ciki agidan Dr
Kabeer suke da xama, biyu na aiki a company din baban su na canji wato mudasser da
mu’utaseer, biyun kuma d’aya banker ne anan zenith bank wato kamaluddeen dake abujan sai
saifullahi dake lecturing a baze university, lecturer ne na Mbbs wato medicine.
Sauran hud'un kuma d’aya na lagos mubassheer kenan mijin Safa 'yar gidan Haj Aysa, da
Shamsudden sune a lagos, Nuradden kuma yana aiki a kaduna, sai engineer najibulla dake
kasar Manchester yana aikin wani company wanda shine mijin Marwa 'yar gidan Haj Aysa..
Toh abun dai sai sam barka kawai, amma wasu daga cikin iyaye mata na mazajen su Safa basu
so auren ba, Haj Halima da Haj Nafeesa, hak'ik'anin gaskia saboda wani kuduri nasu na daban,
Inna Bilkisu zaman ta ya koma hannun Yaya Bala, tun mutuwar mijin Hansa’u kanwar su Dr
Khaleel. Ya rasu ya barta da yara biyar wanda uku daga ciki maza ne biyu kuma mata ne.
Akwai Shema’u, wadda ta canxa sunanta xuwa shamie baby, acewarta wancen sunan yan
kauye ne, da tana da wayo akai rad'in sunan ma da babu abunda xai hanata canxawa, sai
Aysha wadda akewa laqabi da sholey, sai mazan Kabeer Kb, da Khaleel wanda yaci sunan Dr
Khaleel ake ce dashi Ibrahim sai autan su Yusuf.
Gaba d’aya sai Inna Bilkisu da Hansa’u zaman su ya koma lagos wajen Yaya Bala, tuni ya k'ara
fad'ad'a gidan sa ya yanki fili anan unguwar Maryland aka yiwa mahaifiyar tasu gidah ,ciki harda
sashen Hansa’u ita da ‘ya’yanta aciki.
Gaba d’aya ‘ya’ya mazan Hansa’u su ukun zaman su ya koma gidan Dr Khaleel, matan ne
kawai ke zama anan lagos, amma duk hutun dunia agidan Dr Khaleel din suke yinsa, da sun
kafa k'ahon zuk'ar sai sun koma can saboda kulaficin son maza ne dasu, amma Inna Bilkisu
tace bata yarda ba, babu wanda xai koma, ai wahalar sai tai masa yawa, duba da yadda ‘ya’yan
'yan uwa kowa sai yai kaura ya koma can, suna dandalar arziki ganin hannun Dr Khaleel din a
sake yake, komai zaiyiwa ‘ya’yan sa to fa harda sauran ‘ya’yan yan uwan yake sawa dukkoda
yawan su haka yake yi, sam baya gajia, Shiysa Allah yake dad'a bud'a masa harda Yaya Balan
da ya kara manyanta, yawanci 'ya’yan sane ke tafiyar da harkar canjin da saurin kamfanonin sa,
toh abun dai sai sam barka kawai..
*B* *N* *A*
Shirye-shiryen jarabawar k'arshe ta ajin sakandire na d’aya suke yi, wanda xasu shiga babban
aji na biyu, wato SS2, gaba d’aya kowa karatu yake yi sosai, sanin dokar makarantar ce duk
wanda baiyi abun arziki ba a jarabawar to option biyu ne, kodai ka sake maimaita ajin baya, ko
kuma ka rungumi k'addarar kowa ne rukuni suka maida ka daga cikin Art ko commercial
studies.
Shiga d'akin k'awar su wato Fatima Bichi tayi, tana sallama sai kuma taja dogon tsaki bayan ta
zauna kusa da Islam, dake d'auke da timemen text book na chemistry tana karantawa.
“Ke dawa kuma?!” Cewar Islam tana kara gyara zaman medicated glass d'inta,
Kara sakin wani tsakin tayi, tana murgud’a-murgud’an baki ita kad'ai, Hafsat Rano dake gefe
tana karatun biology ta dawo kusa da Fatima da sauri saboda tsabar son jin wacce gulmar tazo
musu da ita,
A karo na ba’adadi Fatima ta sake sakin wani tsakin, Lee dake gefe haushi yakusa kasheta
kamar ta tashi ta shak’o Fatima haka takeji, ai kuwa a fusace ta taso tana dalla mata harara,
duk kuwa da idan masiface da fad'a Fatima ta kere mata, amma dan karfin hali irin nata da
neman fad'a na Lee cewa tai,
“Dalla zarah menene?! Haba kinata mana tsaki, mu ba dangin tsaka ba, Idan Kinsan babu
abinda zaki fad'a gwamma kawai kiyi shiru, kilan dai ta kuce ta had’o ku da wannan saurayin
naki.”
Harara Fatma ta makawa Lee kafin ta watsa masu wasu papers na test d'in Fishery da sukai da
safe, cike da fad'a ta fara magana,
“Walahi uncle Bilal ya mugun raina min hankali, dan tsabar son kai shine ku duk yabu 10 marks
amma ni 9 and half (½).
Tsaki Hafsat Rano ta saki tana mikewa tsaye, dungurewa Fatima kai tayi tana dariya,