Showing 1 words to 3000 words out of 88044 words

Chapter 1 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

1014

MIJIN BARRISTER
by Barrister S@dy

Da sunan Allh mai rahma mai jinkai ya Allh ka jinkanmu duniya da lahira Allh ka shiryamu nisa tafarki ma dae dae ci Allh ya jikan margayanmu Allh kasa mutuwa hutu ne agaresu alfarmar annabi Muhammad (S.A.W) 馃憦馃憦
taku har kullum mai qaunar ku akoda yaushe Barrister halima
Muhammad sanusi

Wannan labarin banyi kwaekoyon Wata ko wani ba Dom Allh kaima/kema karki kwaekoyeni baxan ce banyafewa duk Wanda yayi hakan ba amma dae kisani duk abunda bakaso tau karkayiwa wani .

Reader's nadawo gareku dom Allh duk wacce taga kuskure a novel dina tafito ta gayamin gsky ina marhaban daku馃馃槉馃槉
Jan hankali dom Allh reader's idan marubuciya ta sami kuskure a novel din ta ku rika gayamata kuskurenta amma wani xagi ko cin xarafi ba naku bane ina alfahari da reader's馃憤
Mijin Barrister
1-2
Wata yarinya na hangu xaune akan qafafun mamanta sae shagwaba take xubawa maman na lallabar ta haba mai-dubu dom Allh kiyi baccin nan intashi xuwa sanwa kafin babanki ya dawo gida sae da mai-dubu tayi bacci sannan maman ta tashi tashiga kitchen ta daura sanwa ta ci gaba da girki

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杁aga can najiyo Wata kara a waje Ashe yarinyar nan ce da aka kira da mai-dubu ta farka daga bacci maman tana yanke alanyahu sakamakon ihun da mai-dubu ta yi har sae da maman ta gigice har ta yanka hannunta da wuka jini sae malala yakeyi a hannun mama tana fitowa a kitchen din rike da hannu baba na shigowa gidan ganin mama rike da hannu yasashi karasowa da sauri gunta hannu sae jini yake ganin yarda jini yake fita yasashi dimautuwa yana fadin subhanallah maman yara .....
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杕iyasameki ne baikuma jira ansarta ba sae ya shiga dakin ya nemo kwalle yaxo ya daure mata hannu sannan yanemi sanin abunda ya faru mama ta gayamai komi dama yadan base wuce aikin mai-dubu ba dom baba yasan bata jin magana baba yanaji da mama matuka mama takasance macce mai addini mai hakuri da juriya uwa uba gata da far ah shinfidar fuska kenan wacce ta guce ta tabarma macce ce mai jure akwae da babu wace akewa take da farincikin gida ko bukka inji wani mawaqi gaisuwar ban girma ga (farouq m inuwa) Barrister ta gaisheka 馃憤馃憤馃憤
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朾aba yayi gurin maidubu dake ta faman dariyar wae mama raki gareta baba ya isa gurinta a fusace mai -dubu kalli yarda mamanki ta yanke sanadin shashanci irin naki yakaii mata duka daya sae maman ta rike mai hannu baban yara Dom Allh kayi hakuri ka kyaleta yarinya ce mai-dubu irin wannan duka ae koni mamanta ban isa daukar shi ba kuma nasan idan ta girma xata daina ae baban mai-dubu ya dago a fusace馃槨 yana cewa mama ...............鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿� wae ke ba dama anunawa mai- dubu tayi ba daedae ba sae ki hau surutu tau wllh bari kiji ingayamaki ba Wanda xan iya ragama akanki har tayi sanadin fitar jini a jikinki sannan kice kar in daketa tau yau Nida itane a gidan baba yayi huuuuu ya shiga daki da alama bulala yaje daukowa mama tai saurin daga mai- dubu tashi gudu kije gidansu qawarki Balkisu Dom wllh babanki dukanki xaiyi idan kika tsaya ae ko mai-dubu ta kasa da gudu sae gidansu balki tana shiga ta tarar da balki anayimata tsifar kai sae kuka take ga majina tab da hanci ga yawu suna anbaliya ga kuma hawaye a fuskar ta sae wayyo wayyo take馃槶馃槶ina nayimata tsifar kan tana dukan ta mai- dubu na nan tabe a kofa tanata yiwa Balkisu gwalo馃槣馃槣 ae ko suna hado ido Balkisu ta cewar ina fitsari takeji ina ta saketa tayi fitsari sae kawae ina taga ta kwasa da gudu tafita ta biyo mai- dubu ae ko tayi nasarar kamata ta tai mata Dan banxan duka mai- dubu sae kuka take tana neman agaji da kyar tasami maagaxa suka shiga tsakaninta da balkisu tayo gida tana kuka sae xage xage takeyi tana kuka tana kawowa kofar gidan su sae ga baba yafito tana ganin shi ta koma kwasawa da gudu ta wuce shi tana kuka baba yayi irin murmushin nan nasu na Manya yace mai-dubu kenan ga fada ga Jan magana kuma Bakida qarfe mai-dubu kenan Allh ya nunamin girmanki dae ae duk ranar da mai -dubu ta natsu tabbas xanyi sadaka cewar baba kenan

Barrister for life馃槝馃槝
Muje xuwa wasa farin girki 馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin Barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰
[10:20, 12/17/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

I dedicate dis page 2 my sister Samira sanusi Allh ya qara girma babbar aunty da sonki nake kwanta dashi nake tashi kina cikin raina har kullum adduar tana tasiri gareni babbar ya uwace na gaida babbar ya (mrs hassan fele)馃槝馃憤

Nagaida reader's da baxarku nake taka rawa Kune farincikina inason ku masoyana aduk inda kuke ina alfahari da ku馃憤馃憤馃憤
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
Mijin Barrister
3-4

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
Mai-dubu na shiga gida ta fada jikin mama tana kuka mama sae aikin rarrashinta takeyi tace ina kika fito ba gidansu Balkisu nace kije ba mama daga can din nake kuma balkin ce ta dake ni mama tace aa aa mai- dubu bansanki da qarya ba gayamin gsky wllh mama akan dae nayimata gwalone ta dake ni mama tace Mita kaiki yimata gwalo kuma mi akayi har kikayimata gwalon mama ina ce take yimata tsifar kai tana kuka shine kawae nayi gwalon tau ae gwai dom kinsan baki inmata kuma kika jata wllh mai-dubu mkyajin magana na rasa irin naki halin kekam bari ma dae baban yara yashigo inyimai magana Dom Allh ya kaiki makaranta ko xamu sarara mai-dubu najin maganar xaasakata a makaranta sae ta daina kuka ta fara murna mama akaini ta kwanta ayimin provision mai-dubu ta fada yana tsalle maman tace waxai kaiko a boarding ki canye provision din kice a maidaki gida mama wllh xan xauna ae ina son inyi karatu inxama docter鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�

Baban yara na dawowa gida ya ga mai-dubu sae tsalle take yace mai-dubu murnar mi kikeyine hakan yau mai-dubu tace baba mama tace xaa sani boarding sae da baba yayi dariya mai isarsa sannan yace mai-dubu ae sae kinyi primary sannan kije boarding mai-dubu sae kuka ta farayi baba babu boarding din yan primaryne ni akaini can kawae ko ince baxanyi karatun ba duka baba yace aa aa mai-dubu kar inkoma ji baniya yayyunki duk sunyi karatu ba mai-dubu ta tsuke baki sae shagwaba take rayuwa baban nata shiko yana ta bata hakuri daga nan najiyo sallamar Wata mata da alama gidan take kokarin shigowa yashigo sun gaida da baba cikin girmamawa suka gaisa 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰
Matar da tashiga dakin mama naji suna gaisawa da mama mama tace da ita dama daxun ake maganar kai diyarki makaranta nace tunda karantarwa kike Yakama akaita inda kike Dom ki kula da ita kinsan halin mai-dubu dae sarai batajin magana ko daya sae Matar tayi dariya tacemai-dubu kayan Allh

Anyi komi na mai-dubu na shigarta makaranta an dinka mata uniform ansae mata cooler anyi komi babane na tango rike da cooler hannu daya ko rikeda hannun mai-dubu mai-dubu sae yakar baki take 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�

Barrister for life 馃槝

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚

Mijin Barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[10:23, 12/17/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

I dedicate dis page 2 my sis amarya kuma uwargida a gidan naseer bello gwandu nagaida hauwa sanusi (maman ilham)馃槝 馃憤

Nagaida masoyana da kuma masoyan novel dinnan mijin barrister daku nake alfahari adduar ku tana tasiri agareni Allh yabar qaunar 馃槝馃憤

Mijin Barrister 馃拫
5-6

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿栤殩Baba ya budewa mai-dubu mota gidan gaba yasata sannan ya shiga ya jasu bai tsaya ko ina ba sae bakin gate din (Brilliance) skul din da yakai mai-dubu kenan suka shiga wajen headmaster headmaster yace yaya sunan ta sae mai-dubu tayi sauri kafin baba yayi magana tace sunana mai-dubu sai baba yayi dariya yace kai maidubu waya gayamaki da ko wanne irin suna ake anfani a skul sae baba yace wa headmaster ya rubutamata Halima Muhammad shine sunan ta na yanka maidubu tayi tsalle ta doki kasa tace sam ita batason xancen ba ita ba Halima ne sunan ta ba mai-dubu ne sunan ta dom haka ko mamanta take kirana mai-dubu sae kukan shagwaba takeyiwa baba headmaster ne da yaga abun ba mai kare wa bane yacewa baba bari kawae asamata mai-dubu din sae akayimata register da mai-dubu Muhammad sannan aka bata class baba ya barta a skul tanata yimishi baibai

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朤USHEN LABARI
Alhaji Muhammad dane ga Alhj abubakar tsohun soja Allh ya axirta alhj abubakar da ya'ya maxa da mata Allh yayiwa mamansu rasuwa bayan saruwar ta ya yanta mata duk akayimusu aure Alhj abubakar shima yasake aure alhji Muhammad yakasance ma aikacin gommati kuma mai rufin assiri Shike Alhj Muhammad ya nemi mata yayi aure ya auri Matar sa Hadiza cikin ikon Allh hadixa ta samu ckinta na fari tana samun kulawa sosae a wajen Alhj Muhammad wato mijin hadixa baisan inda yake axawa da ita ba har ckinta ya tsofa sosae Alhj Muhammad ko fita fita ya dainayi dom kare haihuwar taxo baya kusa kuma ba mai taimakamata akan hakan ya rage fita ko fira wata rana mama (hadixa)tana kwance jikin baba wato alhj muhammad batada lpia sae sannu yake yimata yace tabari suje asibiti tashiga daki kenan sae Allh ya kawo haihuwa ta sami santalelen danta namiji alhj muhammad ba karamin murna yayi ba ranar suna yaro yaci sunansa Bello akayi shagalin biki sosae aka watse lpia bayan bello mama ta haifi yarta macce itama taci sunan ta Aisha daga nan mama ta haifi yaranta har gida 9 maidubu itace qaramar yar ta kuma yanxu mai-dubu nada shekara 7 ne a duniya aladar baba ne bayasa danshi makaranta sae ya shekara 7 dom a lokacin ne yaro xaifi gane abunda ake koyamai 馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杍in hankali Dom Allh iyaye mu daina saka yara a skull tun basu ko iya magana ba gaskiyar wahal dasune kawae akeyi ga kuma wasting money for nothing

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰Alhj Muhammad da hadixa wato uwargidansa kenan mama suna nuna wa junansu soyayya sosae kuma suna nuna wa yaransu qaunar kasancewar mai-dubu qaramar yarsu yasa tafi sauran samun gata awajen uwa da uba
hakan yabawa mai-dubu damar tsula tsiyarta yarda take so

CIGABAN LABARI
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杁a shigar maidubu class ta fara waige waige can ta hango wani empty sit yaje ta xauna student sae kallonta sukeyi mai-dubu na xaunawa ta jayo cooler ta fara cin abuncin ta student suka fara yimata dariya mai-dubu sae xabgar abincin take yi bata ko damu dasu ba sae da ta cinye abuncin ta tas sannan tayi Mika sae bacci har uncle dinsu yashigo mai-dubu bata tashi ba sae da yayi mata bulala ta tashi tana raba ido student sae dariyar shashanci irin na mai-dubu suke itake har ta fashe da kuka haka dae rayuwar maidubu tacigaba da tafiya


Barrister for life 馃槝

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

[11:25, 12/16/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

I dedicate dis page 2 my adorable sister Xarah sanusi kina raina day nd night Allh ya nunamana February musha bikin ki (mrs Nura makers)馃槝

Readers kune farincikina naga comments dinku nagode da baxar ku nake rawa Allh yabar qauna馃拫馃拫馃拫

Mijin barrister
7-8

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朅kwana atashi na Allh ne yau ne ranar dasu mai-dubu sukayi graduation a skul dinsu maidubu sae murna takeyi bakinta baya rufewa akan murna sukashi skul aka fara hidimomin masu kare karatu a wannan shekara aka hada musu waliha aka hada dirama da wassan ni kala kala kamar su ibo Fulani yaruba hausawa da dae sauran su aka fara gabatar da walima sannan aka fara wassan nin( dramas) abun yayi kyau sosae wassan sun kayatar da mutane sosae kai abun yafi karfin a fadi sae Wanda ya gani nidae nasami halartar wajen dom haka na debe keyar ido馃槣

Ana gama komi graduated student sukaje suka anshi certificate dinsu na shaidar kammala primary dinsu lapia daga nan fa suka fara kukan rabuwa da juna kuka suke tayi wasu rungume da kawayensu suna kuka nidae na hango mai-dubu rike da hannun Wata kawarta wacce take kira da xarah sokoto sae kuka suke yi sunata ban kwana da juna baban yayi hon da yaga maidubu batada nijjar tankamar sae ya Tito a mota yaxo gurinsu maidubu xo muje gida kinji maidubu ta tirje ita Sam ba inda xataje tabar xarar ta suka sake rungumar juna kuka anan naga driver din xara ya qaraso shima yana wa baba lpia suketa kuka haka sae baba yayi murmushi yacekasan yau ne last day dinsu a skul shine suke kukan馃槶馃槶馃槶 rabuwa da juna driver din xara yace dom Allh xarah Kiyi hkr kinji nayimiki alkhawarin xan riqa kaiki gidansu maidubu lokaci xuwa lokaci kinji shima baba yacewa maidubu tayi hakuri xai riqa kaita gidanku xara sannan fa aka samu suka saki juna suna yiwa junansu bai bai

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杕akaranta kowa ya watse yayi gida maidubu na shigowa gidansu ta fara rage kayan jikinta tayi wanka tayi sallah tadan kwanta ta futa kafin lokacin islamiyyah yayi Dom yanxu maidubu tadan fara natsuwa dom yanxu mama batayimata fadan tayi wanka da kanta take tashi tayi wanka 4 nayi maidubu ta fara shirin xuwa islamiyyah ta shirya tsaf cikin uniform dinsu back nd white tafito tayiwa mama sallama ta wuce ta biyama qawarta balkisu suka wuce makaranta tare tana dawowa gida mama tace maidubu yanxu ko wata ta kira wayata tace ke take nema wae maman xara ce qawarki tace agayamaki xarah na nan xuwa gobe driver xai kawota ae tunda aka anbace Xarah na nan xuwa gobe bakin maidubu ya kasa rufewa sae tsalle take dakawa mama ce tabita da kallon mamaki Bakin irin murnar da maidubu keyi mama tace wae maidubu waye xarar nan awajenki halan sae da mai-dubu tasaki murmushi sannan tace wa mama.............

Barrister for life 馃槝

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[20:19, 12/16/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

I dedicate dis page 2 my lovely sister Amina sanusi sister lyk no others alots of love dear馃槝馃拫

Reader's ina godiya da adduar ku tana tasiri agareni ina qaunar ku har kullum ina alfahari da reader's kuna raina dauk inda kuke kuma Dom Allh idan nayi ba daedae ba kofa a bude take kuyimin gyara ni yar koyo ce ba gwana ba 馃槝馃槝馃憤

Mijin barrister
9-10

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杝aida maidubu tayi murmushi sannan tacewa mama mama xara itace wacce nataba baki labari a ranar da baba ya kaini skul na cinye abunci na student suka kamayimin dariya Ashe su sae abun buga breakfast sukecin abuncin bayan na canye abunci kuma nayi bacci har uncle Nura yayimin bulala students sae dariya sukemin Niko nagama kuka ashe nabawa Xarah tausayi Dom ko dariyar ma batayimin ba bayan anbuga breakfast naga kowa yana fita da cooler dinsa nima na bisu da Wata empty cooler din sae naga kowa yana budewa yana ci niko nakoma gefe nayi xaune ina kallon su ina hawaye wasu nayimin dariya wasu ko ko kallon ma ban ishesu ba xarah ce ta taso taxo ta aje cooler dinta tace min maidubu xomuci abunci nace aa Banaci Dom na dauka xolayana ne takeyi tace Kinga idan baxakici ba nima banaci sae nace yi haquri xanci kuka fara cin abuncin ae kusa kafin duk xarah tayi loma daya maidubu tayi biyu haka muka kare cin abuncin muka koma class kuka koma da xama sit daya har muka saba komi namu tare mukeyin shi har abuta mai qarfi ta shiga tsakanina da Xarah mama bakiga idan baba ya saimin abu Ina sakawa ajekata ta makaranta ba mama tace eh maidubu tace makaranta nake xuwa dashi mu raba nida xarah ah ah maidubu kwadae naki har yana bari Kiyi raba daedae da Wata lallai wannan xarar taci garin kanta maidubu tace wllh mama inason xarah kamar raina mama tace ae naga alama kam tau Allh ya kaimu gobe Allh ya kawota lapia maidubu ta ansa da amin mamana mama muje muyi sallah magarib takama gaskiya ne mai-dubu tashi muje Allh yayimiki albarka baba ne ya ansa da amin maman maidubu baban yara sannu da hanya yawwa maman yara

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朣uka yi sallah maidubu ta fito tace baba ina wuni mama ina wuni duk suka amsa da lapia Qlw maidubu maidubu ta maida dubanta ga baba tace baba qawata xarah tana nan xuwa gobe baba gaji dadin din xancen maidubu Dom suna son abunda maidubu keso baba yace ah ah Ashe munada babbar bakuwa a gidan gobe mama dae murmushi kawae tayi baba yakara da cewa mama ayiwa bakuwar mu tarbo na mussanman mama tayi dariya ta sannan tace angama ranka ya dade

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login