Showing 87001 words to 88044 words out of 88044 words
Chapter 30 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
yake bata, rayuwa suke cikin farin ciki da annashawa.
*YAU* *SATIN* *MAIDUBU* *DAYA* *DA* *KOMAWA* *GIDAN* *RIDWAN*
"""Sunyi shiri sun fito, an shirya "jet anyi komi na shirin komawarsu saudiyya, Ridwan ya fito dauke DA afnan da affan itako Maidubu tana daukeda afrah sun jero, tafiya suke cikin qasaita abun gwanin shaawa. sunyi kyau sosae masha Allah,, "jet suka shiga bodyguards dinsu sun take masu baya har suka shiga "jet,,,,,"
"Jet dinsu yad'aga daga Nigeria xuwa saudiyya"
"Koda suka iso saudiyya, hadimmansu na saudiyya sun gyara ko ina a gidan. gidan yayi tsaf tsaf tsaf ko ina sae qanshi yake .
"""" Hadimman su sae sannu DA hanya suke masu shiga masu akayi da kayan su, ciki sumo suna dauke da yaransu.
Yau Watan Yan' ukku, 7 a duniya, sun girma sosae sunyi wayo kyawunsu ya kara fita gasu farare tas sunbiyo farin aunties din babansu, sae kirinniya suke saman jikin iyayensu abun gwanin shaawa.
Wayar maidubu ce tayi qara tana dubawa taga balkisu ce, dauka tayi suka gaisa balkisu ta shida mata itama ta sauka lafiya, ta samu babyboy wani uban tsalle Maidubu ta daka tana "fad'in da gaske kike ko neman maganar kine yatashi? Balkisu takai wayar a kusa da jinjirinta, maidubu taji kukan shi sannan ta yarda balkisu ta haihu, murna a wajen Maidubu bata boyuwa, tabawa Ridwan wayar shima Allah ya raya yayimata tareda fatar alkhairi .
"""Maidubu taxo Bikin Balkisu a Nigeria takawo mata kaya masu yawa da tsada. yaran ta kowa maganar su ake Dom shawarsu da ake gani gasu kuma da saurin shiga rayuwar mutane. Ridwan bai xo ba wannan karon yana saudiyya saboda yanayin aiki. kwanansu 3 a Nigeria akayi suna yaru yace Sunan sa Ahmad. """Ridwan yamatsa su dawo yayi missing dinsu .
*TUNDA* *ALLAH* *YABASU* *YARAN* *NAN* *MAIDUBU* *TA* *AJE* *AIKINTA* *DOM* *BAWA* *YARANTA* *KYAKKYAWAR* *KULAWA* *Da* *TARBIYYA*. *KUMA* *RIDWAN* *YAJI* *DADIN* *HAKAN*
*BAYAN* *SHEKARA* *GOMA* *SHA* *BIYAR*
""""Wasu kyawawan yara farare wasun su kuma wankar darxa su 5, na hango a resting chairs sunata wasa ko ba'a gayama ba da ganinsu dole kagane yaran Mai-dubu da Ridwan ne, saboda tsabar kamarda sukayi da iyayensu,,,,"
"""Wata mata ta leko ta bene tana "fad'in Afnan, Affan, Afrah, Afrin, Amrah, kuna ina ne? "''"Da jin muryarta nagane Mai-dubu ce! da ta juyo na qara tabbatar da hakan, Dom batayi wani chanjawa ba, Duk sukace mahmee gamu!! Tsera sukayi xuwa ciki...
Wanka tayima Afrin da Amrah tacewa su Afrah suma suje maxa suyo wanka kafin dady yadawo, suma da gudun suka fita xuwa nasu dakin...,"""
Tsayuwar motocin najiya a parking space din gidan, Ridwan ne yadawo daga office shima bai wani chanjawa ba.
""""' Bodyguards sun bude mai mota Jekarshi ya ratayo xuwa cikin gidan lokacin Maidubu nakam dining tana Jere coolers na abuncin lunch, su Amrah na xaune kan kujerun falo suna game. su Affan suka shigo da gudu afrah na "fad'in kaban wayana Affan banaso .... Mahmee kice yaban wayana! "Mai-dubu ta juyo xata yimai magana sae ta hango Ridwan yana shigowa, suma juyawa sukayi suna ganinshi ga baki dayansu suka ruga da gudu Dom tarboshi har mahmeen su, wato Barr. Maidubu duk suka fada jikin shi ya rungume madam dinshi a hannu daya, ya rungume yaranshi da hannu daya, yana matuqar jin dad'in rayuwa a cikin iyalinshi,,,," shi yasa idan yafita yake matsuwa bai dawo ba, suna "fad'in sannu da hanya Abbah da harshen larabci dom sun iyashi sosae, kuma sunajin Hausa da turanci, ledar hannunshi ya mikawa ko wannensu godiya sukayo da murnarsu. kwasawa sukayi da gudu xuwa d'akinsu Maidubu "tace karfa kuyi nisa sai naje neman ku, cikin gidan nan! kuje kuyi sallah kafin Y@deel yayi wanka sae muyi lunch ku wuce islamiyyah. suka amsa da OK.
""Ridwan ya riqeta yana "fad'in baby! Kinga yarda kikayi kyau kuwa? Wallahi kullum chanjamin kike yi, dariya tayi tana "fad'in dadina da Y@deel akwae iya xigani,,," murmushi yayi yana "fadin baxaki gane bane baby! Qara matsuwa yayi dab da ita, yana "fad'in ataimakamin indan rage xafi ,,,,"! dariya tayi tana "fadin ai nidin takace,! bakinshi yakai saitin nata suka fara tsutsar juna, yashiga shafa jikinta ya bude xip hannunshi yakai kam breasts dinta zai fara socking dinsu tayi saurin matsawa baya tana "fadin nop! Y@deel! muje bedroom kar yaran nan, su samemu a haka, idan kayi wanka muka qare lunch nayi maka shiri na mussanman idan muka hade a bed, """"dariya yayi idonshi sun kad'a sunyi jah! Hannunshi ta kama xuwa bedroom d'inta yana biye da ita yana kallon yarda d'uwawunta ke juyawa...... Haka ake rayuwar farin ciki a gidan Ridwan.
"""Yanxu shekarrun su Affan, Afnan, Afrah, goma sha hudu. sunkai Aji 3 a babbar makaranta, bayan su.
""" maidubu ta haifi santalelen d'anta namiji aka samai Mustapha suna kiranshi Affrin bayanshi, ta haifi yar'ta Mace aka sakamata sunan momy wato Huwailat ana kiranta Amrah suma yanxu Affrin da Amrah suna Aji biyar a Primary.
Tammat bi hamdillah.😊
"Yau Allah ya nunamin qarshen wannan littafin nawa mai taken *MIJIN* *BARRISTER* ""ya Allah kasa saqona ,darasi, fadakarwa, nishadantarwar da nake nufin isarwa ga al'ummah,. Allah kabasu ikon fahintarsu tareda anfana dasu... 👏
Ya Allah duk wace takeda niyar fadakarda mutane Allah ya tayata yabata sa'a. writers Allah yabamu ikon Isar da kyakkyawan saqonnin mu xuwa ga al'umma👏
Gareku *MASOYANA* ina alfahari daku, kunsoni kun bani kulawa kun bawa novel dina kulawa Ina godiya nima ina qaunarku har abada.
Nafara rubuta wannan novel din mai taken *MIJIN* *BARRISTER* a ranar 14/12/2017 cikin ikon Allah na qare shi a yau ranar Sunday 25/2/2018 quraqurran dake ciki Allah ya yafemin . 👏
*JINJINA* ga *MASOYANA* *BARRISTER* *TA* *GAISHEKU* .
Sis Samira malam👍
Sis Meenal😊
Maryam Attahiru Aliero👍
Sis Xarah sokoto💔
Xee kusa💋
Xee❤
Sis Barr. Shafa Xagga😘
Sis Ummu😍
Sis Hafsy😘
Sis sarah kwaifa👍
Aunty Safiyya Usman👍
Gaisuwa gareki mamata kuma hjyta Binta Muhd Argungu👍💔
Maman Ayshat 👄
Najiba sani 😘
Hjy faddausi Ali😍
Hajiya Nafisat😍
Hamida Tk👍
Oum Najwa💋
Momy 😍
Hamida M Kabir😘
Yaseeraht Gwandu👍
Belbersertouh😍
Fadila mayaki👍😊
Ameerah Xauro😘
Maryam lpteen💋
Maryam S Indabawa😍
Aunty firdausi Sodangi😘
Mudaaysht😍
Ummah Habeebah❤
Usaina kano❤💋
Na gaida MASOYANA na duniya baki daya.💋💋💋💋💋💋💋💋
Sai kun jini a sabon novel dina mai taken ... 💦💦 *INA* *XAKI* *DAMU* ... *Duniya*
Taku har kullum mai qaunar ku Barrister S@dy