Showing 6001 words to 9000 words out of 88044 words
Chapter 3 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
bakin gyale mai duwatsu pinkcolor da mundayenta na hannu suma pink ne da shoe dinta black da ratsin pink kai abunda sae Wanda ya gani masha Allh
Xarah na shiga sitting room da sallamar ta ta xaunanura sae lunshe ido yakeyi dom nunfashi fara gagararsa itako batama san yanayi ba sae kallonta yakeyi tace ina wuni yace lapia Qlw ginbiyata kuma sarauniyar mata ya gida tace qlw yace da farko dae sunana Nura kuma naganki ne kun fito skul amma banyi miki magana ba sae dae nabi bayan ku da mota har naga gidanku nadami mahaifinki nayimai magana kuma yayi murna yace yabani ke duniya da lahira amma idan har kince kina sona sae ya tashi tsaye yayi knelling a gaban xarah yanafadin Dom Allh madam karkice baki sona Dom Allh kinji ita dae xarah sae wasa da yatsar hannun ta take yi tace dom Allh katashi kar wani yaganka ahaka Nura yace idan kikaga na tashi tau kin aminta da ni dakuma soyayya ta xarah tace katashi pls yace sae kince kin amince dani cikin jin kunya tace na amince ...........
Xarah nagama magana da Nura ta kira qawarta maidubu ta waya ta tagayamata duk yarda sukayi da Nura kuma baffanta ya kirata tace banason Nura Mai-dubu tayi murna sosae dajin wannan maganar xarah ta qara da cewa baffa yace ya turu iyayensa qarshen wannan Satan ayi baiko mai-dubu baki ko rufuwa bayayi akan murna xarah tace qawata Saura maidubu dae dariya kawae take ke sae anjuma sae da safe ni ba yanxu xanyi aure ba sae naxama doctor xarah tace doctor a gidan Mr Allah koro ko duk suka sa dariya .....
Barrister for life馃槝
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[19:33, 12/19/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By barrister s@dy馃槝
Dedicated 2 my daughter Hafsat Nasir Gwandu(ilham) Allh ya rayamin ke Allh ya albarkaci rayuwar ki 馃槝馃槝
Mijin barrister
19-20
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu na hango a makaranta tare da qawarta xarah suna korar yara xuwa assembly kasancewar su prefect su duka don ko a class Maidubu ke xuwa first position qawarta xarah taxo second position haka dae rayuwar su ke tafiya abun gwanin ban shaawa
Maidubu na dawo wa gida tashiga dakin mama ta gaidata ta fito tashiga nata dakin ta fara da rage kayan jikinta sannan tayi sharar daki ta shiga wanka ta tayo alwarra daga can Dom lokacin sallah axxahar yayi tasaka kaya a jikinta tasa hijjab tayi sallah tana karewa tabi lpiar gado sae bacci take xubawa har lokacin laasar Yakama tafito kenan sae taga baba yana arwallah batasan dalili ba kawae taji gabanta na mugun faduwa haka dae tayi qarfin halin fitowa waje tana mai cewa sannu baba yawwa Mai-dubu cewar baba kenan
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu taja buta tayi arwallah itama ta koma daki Dom yin sallah tana idar wa baba yashigo gida da murnar sa ya tara da mama xaune a tsakar gida sannun maman yara albishirin ki tace goro yace fari ko jah tace nama baka shagamu baki dayanta yace lah lah keda mutanen shagamu ne ni ba ruwana duk suka sa dariya Maidubu najin dariyar su ta leqo dom taga miye leqowar Maidubu yayi daedae da budar bakin baba yana fadin ae kinsan malam shehu liman ko tace yace kuma kinsan aminina ne tace eh yace tau yanxu dae Muna fitowa masjid malam shehun ya kirani yana gayamin baban danshi Ahmad yaga yar wajena yanasonta yace amma bai rike sunan ta ba Niko nicce ae Maidubu ne sunan ta dom duk yannenta sunyi aure
Baba ya kara da cewa kuma na gayamai nabashi Maidubu ko bayan raina maman yara ban yarda wani ya tayar da wannan xancen ba mama dae abu biyu sun game mata murna da damuwa amma taki yarda baban yara ya gano damuwar da ke ranta Dom tasan hali irin na babanyara magana daya yakeyi kuma ta xauna
Maidubu najin duk abunda iyayenta ke tattaunawa akai ae tuni tayi mutuwar tsaye sae hawayen da ke anbaliya a fuskar ta Dom ita gurinta tayi karatu mai xurfi ta fannin hospital Dom ta taimaki alumma amma gashi taji baba yana wannan maganar sae kuma ta tuno wae baba ya bayarda ita ga wani abunda ta qara tunawa shine baba idan yayi magana baya chanxawa magana daya takeyi sae kawae ta fada gado ta rushe da wani irin kuka mai ban tausayi nidae da nake tsaye gefe nima duk jikina yayi xanyi da jin wannan maganar nace Allh Sarki Maidubu
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朆aba ya qara da cewa kije dakin Mai-dubu kice taxo inason ganinta a falona mama ta ce tau har ta tashi baba yace kodae ki barta kawae har su dawo islamiyyah Dom nasan yanxu tana nan tana shirin tafiya mama tace wannan gaskiya ne yace yawwa ya xauna suka cigaba da firar su
Balkisu ce tayi sallama ta shigo cikin gidan ba kowa a filin gidan sae ta wuce dakin Maidubu
Balkisu ta wuce dakin Mai-dubu tanashigowa dakin abunda tagani ne yatada mata hankali ganin Mai-dubu kwance jicce sae kuka takeyi balkisu ta qarasu da Sauri tana fadin subhanallah Mai-dubu miye haka mike faruwa mi akayi miki ne mike damunki balkisu tayi duk wannan tanbayar tattare kuma lokaci daya Mai-dubu ta dago kai abun gwanin ban tausayi
Maidubu ta rike balkisu ta rungumeta ta sake rushewa da wani sabon kukan da duk mai saurare yasan mai yinshi yana tare da matsananciyar damuwa balkisu ta kara cewa dom Allh mai-dubu kigayamin abunda akayi miki Dom wllh nashiga damuwa
Mai-dubu ta kalli balkisu ta sake fashewa da kuka itama balkisu har ta fara kwalla Mai-dubu tace ...........
Barrister for life馃拫
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[11:03, 12/20/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By barrister s@dy馃槝
Dedicated 2 Sakina Sanusi, Halixa Sanusi, nd lastly Safiyyah Sanusi love u all馃槝馃槝馃槝
Mijin barrister
21-22
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu tace Balkisu aure axamun balkisu babana ya bayarda dani ga wani kuma banma sanshi ba sae tasake rushewa da kuka mai ban tausayi haba Mai-dubu wacce irin magana kike gayamin kuma kamar ya baba ya bayardake ga wanin da bakisani ba gaskiya inaga dae kunnenki baijimiki daedae ba sae da Mai-dubu ta share kwalla a idonta da duk sun kunbura tace wa qawarta Balkisu wllh abunda baba yace kenan nidae gaskiya ban yarda ba cewar balkisu
Mama ce tai sallama tashigo Dom duk taji abunda suke fada balkisu na fadin wae mama da gaskiya ne baba yabada Mai-dubu ga wani kuma xaiyimata aure da shi mama sae da tayi shuru na yan daqiqoqi sannan tace gaskiya take gayamiki Balkisu baban Maidubu yabada ita ga Dan amininshi balkisu ta tashi tsaye tana fadi haba mama me akayiwa Maidubu kenan Adalci ko rashinsa idanun balkisu sae aman hawaye suke
Maidubu ce ta taso ta iso wajen mama ta russuna har kasa ta rike kafar mama tafara da cewa ya mahaifiyata Dom Allh Dom girman Allh na roqeki idan wani laifi nayimuku har kuka xabe ku aurar da ni Dom Allh kuyi hakuri nadaena sae ta sake fashewa da kuka mama Dom Allh ki bawa babana hakuri kar ayi auren nan banason karatu nakeso nayi..
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚ama na hawaye itama ta fara da cewa Maidubu Kiyi hakuri kinji kinfi kowa sannin halin baban ki magana daya yake yi ki rungumi wannan abun dayaxo mana Kisani wannan auren yana cikin qaddarar ki Mai-dubu ta tashi tsaye tana kallon mamanta kamar Wata sokuwa tace mama ni yarki ce tanawa mama tace ke yatace ta 8 maidubu tace duk sauran suma auren dole akayimusu ne mama tace ah ah duk wacce aka aurar sae da takawo Wanda takeso har gida Mai-dubu ta share kwalla ta kara tanbayar mama
Mama miyasa baba yakeson ni ya aurar dani ga Wanda ban ko sani ba wane laifi nayiwa babana wayyo Allh ni Mai-dubu na shiga ukku ni maidubu na shiga ukku mama mi nayi muku kuka tsaneni mama anya kuwa Kune iyaye na mama kodae iyayena sun rasu aka baku ni ne kodae gidan marayu kuka ansoni maidubu na rike da kafar mama tana wani irin kuka Wanda ba mama ba ba kuma Balkisu hatta ni da nake tsaye a window ina daukar rahoto sae da na tausayawa rayuwar Maidubu
Balkisu ce ta taho ta duka ta kama hannun qawarta Mai-dubu Dom Allh Kiyi hakuri ki dae na kuka kinji insha Allh ba xa nayimiki wannan auren ba balkisu ta daga Mai-dubu mama dae ta koma kamar gunki Dom takasa farta komi dom tsabar suyarda xuciyar ta keyimata da kuma tsakanin tausayin yarta ta Mai-dubu
Maidubu na tashi ta kalli mama tace mama ina babana mama tace bayanan Maidubu ta rungumi balkisu tana kuka Balkisu nabata yi hakuri qawata kidaena kuka Mai-dubu tace barni inyi kuka Balkisu banada kowa narasa gatan uwa da uba banada wani gata sae na Allh sae kuma tayi knelling tana kallon gabas ta dago hannayenta sama tana fadin ya Allh kaga halin da wannan buya taka takeciki ya Allh na rasa gata a inda nake tunanin samunshi ya Allh banida wani gata sae naka Allh ka nuna ikonka akaina tana wannan adduar tana kuka sosae
Balkisu ta tada Mai-dubu ta maidata akan gado ta kwantar da ita itama balkisu kuka takeyi sosae mama ta karaso wajen maidubu ta riqe wa Mai-dubu hannu tana fadin Kiyi hakuri yata kuma kisani mune iyayenki bakida wasu iyaye sae mu kuma mune gatan ki
Maidubu inason Kisani bakida wani uba sae Alhj Muhammad kuma na tabbatar duk abunda yake yi miki gata ne agareki tabbas babanki baxaiyi abunda xai xamu na cutarwa ba agareki kisa a ranki duk wuya Muna sonki Mai-dubu dae na kwance tana sauraren mamanta amma tasaka furta komi sae hawayen da ke bin idonta
Mama tabar dakin tana share kwalla itama balkisu tayita bawa maidubu hakuri sae da taga ta Dan nutsu sannan tayimata sallamah ta fito Baba ne ta hango tsaye bakin kofar falonshi yaga balkisu ta fito ita kadae yace balkisu ya akayine har kuntaso yau da wuri haka tace aa baba ae bamuje ba Dom Mai-dubu batada lapia yace ashsha miyasameta tana ina tace tana dakinta mama ta fito daga daki baba yace maman yara wae maidubu bataji dadi ba mama ta ansamai da eh ae har na bata maganin Dom kanta ne ke ciwo dom mama bata bari baba yagane maidubu taji abunda suka tattauna ba daxun shiyasa tace mai kan maidubu ne ke ciwo yace eyyah tau muje inganta duk suka yi dakin Maidubu itako balkisu tayi gidansu baba na shiga dakin maidubu suka hango ta.......
Barrister for life馃拫
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[09:18, 12/21/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By barrister s@dy馃槝
Dedicated 2 my frnd Maryam Aliyu Xauro(Mrs Umar farouq)Allh ya nunamana lokacin ku musha biki 馃構馃槝
Mijin barrister
23-24
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朆aba ya hango Mai-dubu kwance kamar matatta subhanallah Maidubu Ashe kinji jiki har hakan Mai-dubu dae tanajinsu amma tayi kamar bacci takeyi ta kyalesu babane ya maido kallon shi ga mama yana fadin ashe jikin maidubu yayi tsanani amma kinsani kuma bakigayamin ba tau yi hakuri baban yara cewar mama kenan
Baba yace kitada ta muje hospital aa ae inaga kaje ko nan chemist kawae ka hado mata magani dom bamu sani ba ko bata iya tafiya sosae yace wannan kuma gaskiya ne tau ni xan fita tau Allh ya kiyaye hanya Allh ya dawo min da kai lapia baba ya amsa da amin summa amin baba ya fita sae chemist ya sayo magani ya wuce wani supermarket Wanda naga anyiwa symbol da Gwadangwaji supermarket ya hado kayan tande tande da lashe lashe ya wuce wajen masu kayan fruits nan ma ya haduwa yarshi kaya masu yawa yasaka a Mota ya wuce sae gida yana shiga mama ta ragemai kayan hannun shi sukayi dakin Maidubu itako lokacin ta tashi tayi sallah raqaa biyu dom neman agaji daga Allh tana idarwa ta koma gado tayi xaune sae tunani takeyi hawaye nabin fuskar ta
Tanajin mutsin a waje alamun shigowa xaayi tayi sauri ta kwanta suka shigo baba yacewa mama har yanxu kenan bata tashi ba sae kuma yaga darduma a kasa yace ae ko ta tashi Dom ga abun sallah nan aje mama dae sae eh aa kawae takeyi baba ne ya maida dubarshi ga Mai-dubu yana fadin mai-dubu Mai-dubu Mai-dubu amma tai kamar bacci take ta kwalesu
Mama ce ta jijjigata tana fadin ke Mai-dubu wannan baci haka sae kace na mutuwa haba da qar suka samu ta tashi tadan taba kayan sannan tasha magana Dom yanxu har ga Allh jitake batada lapia
Yarda Mai-dubu taga dare haka taga Safiya Dom bata yi bacci ba sae aikin kuka da tunane tunane ko me mai-dubu ke tunani ohoo sae da akayi sallar asuba sannan bacci barawo yayi gaba da ita har gari ya waye su mama basu ga Mai-dubu ba mama ta tashi taje dakinta ta ganta tanata bacci ta kwaleta ta fito babane na hango daga kofar gidan yana shigowa gida da misalin qarfe 8 na safe yacewa mama ta kiramai Mai-dubu mama tace bandade da fitowa a dakinta ba kuma na samu tana bacci baba yace tau kwaleta har ta tashi Allh yabata lapia mama tace amin
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu bata farka ba sae around 11 na safe tana tashi ta shiga toilet tai wanka tayi brush ta fito daure da towel a jikinta da wani dan karami a hannun ta tana goge kanta dashi ta shafa mai tayi shiri cikin wani yadi marrow color tafito fes da ita
Mama ce tashigo dakin tana fadin maidubu kintashi ya jikinki Mai-dubu sae da ta russuna har qasa tana fadin gud morning mama yawwa morning too my daughter ya lapiyar jikinki da sauqi yawwa ga breakfast dinki na kan dinning yawwa mama nagode ah ah ba komi idan kika kare babanki yana neman ki ae kuwa gaban Mai-dubu yahau dukan ukku ukku jin baba na nemanta ko ya maidubu xata qara sa da baban ta ku biyoni musha Labari
Barrister for life馃拫
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[16:52, 12/21/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By barrister s@dy馃槝
I dedicate dis page 2 S@'@d@tu @lkhali B@ndi Frnd of mind gaisuwar ban girma ga (Mrs babangida)馃槝馃憤
Mijin barrister
25-26
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu na kare breakfast tasako hijjab tayo falon baba ta shigo da sallamar ta ta russuna har qasa ta gaida baban ta shima ya amsa da far ar sa yana fadin ya jikinki tace da sauqi yawwa Allh ya kara baki lapia amin baba nagode yawwa Mai-dubu
Baba yakara kallon maidubu itako kanta na kasa yace Mai-dubu tace naam baba yace waye ni agareki ta bashi amsa da mahaifi yace shin ko kinsan ka haifi yaro kabashi kyakkyawar tarbiyya gatane tace eh yace ko kinsan wasu iyaye suna aurar da yaransu tun sunada shekara 12-13 tace eh yace amma uban da ya kyale yarshi tayi karatu dom ta inganta rayuwar ta har tana final year a secondary skul mi yayi mata Mai-dubu ta amsa da gata yayimata baba yace yawwa ya'ta
Baba ya kara maido kallon shi ga mai-dubu yace yake ya'ta kin tabbatar da duk wannan gatan nayi miki shi kuwa a rayuwarki ta ansa eh kayimin duk wannan gatan a rayuwa baba nagode Allh yakara girma banada abunda xan sakama dashi sae adduah Baba yace ...
Maidubu tace naam kidaena cewa bakya da abunda xaki sakamin Kinada shi aguna idan dae xan baki umurni kuma Kiyi biyayya agareni tabbas kingama min komi a rayuwa maidubu dae gabanta sae faduwa yakeyi kanta naqasa tana wasa da yatsar hannun ta tayi shuru tana sauraren mahaifinta
Sae da Baba yayi gyaran murya sannan ya fara da fadin Maidubu baki taba saba umurnina ba yanxu ma ina fatar xansameki mai ladabi da biyayya ga umurnina Mai-dubu dae na duke da kanta akasa idanunta suncika da kwalla
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
Baba ya kara da cewa Maidubu kinsan malam shehu liman tace eh kinsan alakata dashi tace aa yace tau malam shehu abokinane kuma amininane kuma ko bana raye malam shehu xai iya aurar dake kinji tsakanina da shi kinsan danshi Ahmad tace aa baba yace Ahmad shine babban Dan malam shehu kuma Ahmad yaganki yace yanasonki har ya turu magabatanshi gareni kuma na amince da bawa Ahmad aurenki Dom nasan Ahmad dane mai ladani da biyayya kuma mai ganin girman na gabanshi
Dom haka nabawa Ahmad ke kuma xan aurar da ke gareshi bada jumawa ba Maidubu dae na duke hawaye na bin fuskar ta dom taso idan baba ya kira ta kawae tayimai tsaye tace ita wllh batasonshi sae dae kuma kalaman da baba yayimata basa iya bata damar yiwa mahaifinta musu
Baba yakira sunan ta cikin wata irin murya mai ratsa xuciyar Wanda ake kiran ko bayan raina bakida miji sae ahmah nagayawa mamanki banyarda kuma banyafewa duk wanda ya tayarda wannan maganar ba ta aurenki da Ahmad Mai-dubu nasan xakiga banyi min Adalci ba amma inason ki sani gata ne na yi miki
Mai-dubu dae tayi shuru kawae tana sauraren mahaifinta Baban ta dom baxata iya yimai musu ba amma itako ta daukar wa kanta alkhawarin ko xata rasa rainta baxatayi xaman aure da Ahmad ba dom tun bata sanshi ba har taji ta tsaneshi a rayuwa Baba ya katse mata tunani da fadin yadae maidubu Mai-dubu ya kinyi shuru mi kike tunani uhim... uhim ... Aa bakomi baba cewar Mai-dubu kenan Baba yace OK
Tashi ki shiga ciki Allh yayi miki albarka Allh yabaki ya'yan da xasuyi biyayya agareki kamar yadda ki kayi agareni ta amsa da amin ta tashi baba yace Mai-dubu ta amsa sannan ta russuna qasa baba yace Kinga ko Ahmad nanan xuwa yau bayan magarib dom nayimai ixinin fara xuwa wajen ki ta amsa da tau ta tashi ta fita
Koya Mai-dubu xata yi idan manemin aurenta yaxo hhhh ..........
Barrister for life 馃拫
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[10:25, 12/22/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By barrister s@dy馃槝
Dedicate 2 all reader's of mijin barrister 馃槝
Sisters naga comments dinku da shawarwarinku ina godiya Allh yabar so da qauna love u die馃槏馃槏
Mijin barrister
27-28
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu na shiga daki ta rushe da kuka ta fada kan gado tana kuka har akayi sallah ta tashi tayi sallah ta dawo ta kara kwantawa tanayyita tunanin ko yaya mijin da baba ya bata yake ta koma tuno qawarta xarah sae taga