Showing 78001 words to 81000 words out of 88044 words
Chapter 27 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
..
Wankan ta qare ta fito daure da towel tana biyar jikin gina tana tafiya, kallonta yayi yana "fad'in subhanallah! baby! Ashe "Ridwan yayi babban laifi? murmushi tayi tareda jin kunyar ganin da yayi mata tana wannan tafiya kamar sabuwar yar kaciya. tashi yayi zai dauketa tadakatar dashi da "fad'in kabarshi kawae Nagode! inason indan tattaka ne ko jikina zai sake.
""""Yace OK wannan kuma gaskiya ne. hannunta yakama suka iso kan resting chair hijab dinta "tace ya dauko mata ya dauko mata tayi sallar asuba tayi addua Ridwan yashafa mata mai ita ko tayi kwalliya da kanshi yasaka mata kaya a jikinta har pant da braxier yaso ya dan yi wasa da abokan nishadinshi na fulaninta. amma San taqi yarda "tace ita ciwo suke, dole ya haqura. tayi shiri tayi kyau sosae masha Allah! suka fito yana riqe da hannunta xuwa dining breakfast sukayi kuma Mai-dubu taji dadin girkin Ridwan sosae aranta take rayawa Ashe ko ina Ridwan gwarxo ne? Bata yi wani cin abuncin ba tace taqoshi yayi yaqara bata amma taqi tace takoshi.
Ranar lahadi bayan sallar magarib suka shirya Dom xuwa gaida mai martaba sarki
Haka suke rayuwarsu cikin farin ciki da annashawa yau takama Monday tun safe sukayi shiri dom fara xuwa aiki mota daya suka shiga. Driver ya sauke su bodyguard's suka shiga mota biyu suko dana shi dana Maidubu.
Basu tsaya ko ina ba sae kofar office din Maidubu. shima Ridwan fitowa yayi ya riqa hannunta suka shiga office dinta tare, sai da ya xaunar da ita yasaka mata kiss a kunce sannan yafito tana "fadin Allah yakaremin kai mijina.
"Tasowa tayi ta tsaya a kofar office dinta, tana daga mai hannu murmushi yayi mata.wayarshi ya dauko yasaka kiran wayar ta kuma gasu suna kallon nuna sae dae akwae distance tsakaninsu Dom har yashiga mota amma bai rufe ba. yana nan yana kallon madam dinshi.... dauka tayi tana kallon shi itama.
"'Ridwan "yace baby! Dom Allah ki shige office banason wani yaganemin mata! Dom wallahi jinina zai iya hawa, xuciyata ta buga. dariya tayi tasaka mai kiss takoma office. Bodyguards dinta suna Bakin kofa.
"""" Sannan driver ya wuce da RIDWAN har kofar nashi office din shima. aiki Ridwan yake amma duk tunanin shi yana wajen matarshi tunda sukayi aure yau ne rana ta farko da suka kwashe fiye da 8 basa tare.
A bangaren Barr. Maidubu kuwa har tuna irin murmushin da yasaka mata take. tana lunshe ido, akwae fiye da 10 files wa danda akeson ta saka masu hannu urgent, amma 3 kawae ta iya sakawa hannu kan tunanin mijinta wayoyinsu suna maqale a kunnensu ajima ajima duk Ridwan ya kirata shi dae ta tashi daga office haka nan kawae, Wallahi yayi missing dinta sosae! gashi nan xuwa shida driver su dauketa "tace a'a yadan jirata har tasakawa files din hannu, Mai-dubu bata Jan mota acan Kasan cewar mata basa Jan mota a saudiyya.
"""Tana nan tana aikin tunanin sae tsayuwar mota tajiya a parking space din office dinta. aikin ta tacigaba dayi batasa komi a ranta ba."""' door aka kwankwasa "tace yes come in... "Ridwan ne yashigo office din da sallamarsa murmushi dauke da fuskarshi yana fadin.......
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER* π
By Barrister S@dyπ
Dedicating 2 all world writer's. Wannan shafin sadaukarwa ne gareku kuyi yanda kukeso dashi mallakinsu ne writer's, Allah yaqara basira, kaifin ido, da xaqin hannu. ina qaunarku yan uwana marubutaπβπ»βπ»βπ»βπ»βπ»βπ»
*MASOYANA* ina qaunarku! sunayenku sunfi qarfin in lissafa su, amma dae kusa a ranku ina alfahari daku, da baxar ku nake rawa masoyana, ina sonku ina qaunarku irin Lodi Lodi dinnan...ππ
Mijin barrister
133-134
βππππππππππππππβ"Ridwan yashigo da sallamarsa fuskarshi dauke da murmushi, Maidubu na dago kai Dom ganin ko waye yashigo, ae tana ganin Ridwan ta wurgarda ""pen din hannunta ta rugo da gudu ta fada jikin mijinta,. ta rungumeshi. Dariya yayi yana fadin ah! ah!! ah!!! Ashe baby kinyi naufi yanxu. murmushin nan da keyimai kisan gilla ta sakamai lunshe ido yayi sannan ya budesu yana "fad'in... madam I miss u.
"""Dago kanta tayi tana murmushi "tace miss u too! sakinshi tayi taja hannunshi xuwa sits din office din nata,, xaunawa yayi ya axata akan laps dinshi ta xauna tana "fad'in ba kace wai nayi nauhi ba?. tayi maganar tana dan turu baki a gaba tana ta xubamai shagwaba dariya yayi yana "fad'in daina yimin wannan sangartar kinsan banada hakurin jurewa gashi ba'a gida Muke ba ..
"Dariya tayi tana "fad'in ae ko a gida Muke ba abunda xan yan'ma! yau, dariya yayi yana "fad'in um... um... fa karki cika baki dariya tayi tace wanne cika baki ? Gaskiyar kenan ae yanxu bana tsoron komi tayi maganar tana dan rawa Kadan Kadan akan laps dinshi. dariya Ridwan yayi yana "fadin bakya tsoro? wace ce tayita yimin kuka d day before yesterday?. akan d'ai na......
"""Harda "fadin nidai ban girma ba Dom Allah ka maidani gida ..... Yayi maganar yana dariya sosae.... harara ta watsa mai maidauke da sinadarran qauna. Dariya yaci gaba dayi, kukan shagwaba ta sake tana Dan dukan faffadan qirjinshi "tashi yayi yaje yayiwa kofar key yadawo ae qin yarda tayi yakamata wasan tsere suka shiga yi cikin office din da qir ya kamata suka fada kujera sae shashshekar gajiya suke, kallon shi tayi "tace bari insa ayimana odar abunci! kallonta yayi yana girgixamata kai. ido tad'an fidda Kad'an sannan "tace why dear?
"Ridwan yaci gaba da "fad'in bana jin dadin abunci a waje sae naki! baki tadan turu tana "fad'in Y@deel! kasanfa mun gaji sosae pls kabari Ayi mana takeaway ko? Shuru yayi yana kare mata kallo sannan "yace naji... amma fa idan ba dadi baxan ci ba .
Bakin tasake turuwa! murmushi Ridwan yayi ya saka hannunshi akan lips dinta yana "fad'in wannan shgwabar tana yimin illah fa baby.
"""Tashi tayi tana jujjuya maxaunen ta. Ridwan yabita da ido kawae Dom ko bakinshi yakasa rufewa sae hadiyar yawu yake a ranshi yake rayawa lallai baby kin hadu tafiya take kome na jikinta rawa yake duwawunta da breasts dinta.
"kira tayi a selulur office dinta ta fadi abunda xa'a kawo masu. cikin qalilin mintuna akayi knocking door din.
Maidubu "tace yes come in!
Shigomasu akayi da abunci kala 3, daya irin na makka, biyun na Nigeria haka suka ci abuncin Ridwan yana yamutsa fuska wae ba d'adi tunda ba ita tadafa ba. haka tayita lallab'ashi har tasamo yaci abuncin.
Bag dinta ya dauko da handsets dinta, ya dauko gyalenta da kanshi ya yafa matashi har dariya take mai wae iyaba gyara gyalen tayi sannan ta riqo hannunshi suka fito. bodyguards suka bude masu mota suka shiga sannan suka shiga nasu motocin suka wuce ....
*Yau* *Wata* *biyu* *kenan* *da* *tafiyar RIDWAN* *da* *Barr* . *Mai* - *dubu* *saudiyya*
"Maidubu na hango xaune akan kujera sanye da wando jeans black color da pink T-shirt sun kama jikinta sosae Dom duk talittar jikinta ta baiyana. tana waya da momy tana murmushi.... Maidubu taqara kyau sosae masha Allah qugunta ya qara budewa na fulaninta sun qara cikowa tayi haske sosae nikam nace tabbas Ridwan ya iya kiyo.
Ridwan ne yashigo da sallamarsa. sallama tayiwa momy ta rugo da gudu ta fada jikin mijinta tana ta tokareshi da breast dinta tana fadin Oyo yo mijina.
Raba jikin shi da nata yayi yadan matsata baya yana kallonta baki ya riqe yana fadin eyye ... Eyye.. Madam! wannan wankan duk ni aka chanchadawa? juyawa tashiga yi a gabanshi. Ae nan da nan Ridwan yanemi wajen xama Dom qafafunshi sunyi mai naufi.
Hannunshi ta kama tajashi xuwa cikin falon Ridwan dai biye kawae yake da ita kamar wani soko yana kallon yarda duwawu ke mulmula...........
"""Xata xauna a falon Ridwan ya riqe hannunta yana kad'amata kai ya marairaice fuskarshi, sae da ta karemai kallo sannan ""tace lafiya ???? Ridwan yaci gaba da "fad'in Dom Allah! muje bedroom kinji madam! wallahi baxan iya zaunawa ba sae naji dumin jikinki tare da nawa...
Kallon shi tayi "tace Y@deel! baka bari in huta wallahi! murmushi yasamata ya riqo hannunta yana "fad'in baby laifinki ne .
""Ido ta fidda waje tana "fad'in miye laifina?? sae da Ridwan yashafa lips dinta ya lunshe dira diran idanunshi. sannan "yace eh mana! ke ce kullum sae inji kina kara xama xan- xan- xan, abun baya faduwa nikadai nasan sirrin yayi maganar yana kashemata ido dariya tayi sosae.....
"Kafin tayi magana ya dauketa chak! sae bedroom dinta suna shiga yashiga qoqarin rabata da kayan jikinta tana yimai shagwaba amma bata hanashi ba,,,! dom ta fara sabawa da Ridwan kuma ta daina jin xafin Sex. Tun a nonuwanta Ridwan yakara rikicewa dom sun qara cikowa sunyi fari kal. tsutsarsu yake sosae itama tana tayashi ..... Tana ta mayar mai da martani.
Nikam da naga abun zai fi qarfina sae na dawo falon amma daga can nakejin kukan dadin da Ridwan da Maidubu keyi sunata fadin.........
Bayan sun qare sukayo wanka tare suka fito suka shirya junansu. turare RIDWAN ya dauko ya fashe jikin shi dashi ya feshe jikin Maidubu, yatsine fuska ta farayi tana "fad'in uhim... uhim .... Y@deel! wannan turaren ba dadi ina ka samoshi? Tayi maganar tana tushe hancinta. Dom Allah kajefar dashi. Tayi maganar tana bubbuga Qafarta a qasa.
kallonta yayi yana "fad'in baby! aiko Muna anfani dashi kema fa Kinada irin su .
Cigaba tayi da "fad'in pls banason qanshin shi wari yake, kuma ..... Kafin tayi maganar amai ya rufeta toilet ta shiga da gudu shima Ridwan yana binta da gudun.......
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER*π
By Barrister S@dyπ
Dedicated 2 Mrs Mukhtar
*SAMIRA* *MALAMI* *DASUKI* Saqonki ya iso gareni I really appreciate ur comments can't express how much I love u Thanks for ur help love carrying support nd encourages. Barrister ta gaisheki Allah yabar soda qauna.πβ€
Sis QUEENKT ina jin dadin comments dinki da kulawar da kike bani sosae Allah yasaka da alkhairi. Barrister ta gaisheku kyautaππ
Sis Ummah Habeebah qaunata da ke bata qarewa. alots of luv dear, Barrister ta gaishekiππ
Gaisuwar ban girma gareki sister Maryam Attahiru Aliero (Marcy Aliero) Barrister ta gaiaheku ππ
MASOYANA Bakwa lissafuwa hakan yasa xan yi jan'in wannan godiya mai dinbin yawa gareku, ba kukad'ai kuke qaunata ba, kusa a Ranku wallahi Barrister na qaunarku. π
I LOVE U OLL ππππππππ
Mijin barrister
137-138
βππππππππππππππβ"""Maidubu ce tayi saurin jiyowa sanadin jin faduwar wani abun da tayi, tana ganin "Ridwan kwance a qasa baya nunfashi! wayar hannunta ta saki qasa, tasaki wani ihu. Ta fad'a jikin shi tana jijjigashi kuka tasaki mai sauti lokaci daya tana fad'in wayyo Allah na. na shiga ukku!!! ""Y@deel! katashi....!
""""Jijjigashi take sosae sakinshi tayi ta rugo da gudu waje Dom kiran bodyguards dinsu Wata xuciyar tabata shawarar yayyafamai ruwa. juyowa tayi da gudu tana kuka sosae ta bude Fridge ruwan gora ta dauko ta bude, ga hannunta ta xuba ruwan sannan ta riqa yayyafamai a fuskar tana shafamai su a heart! dinshi.
Tun lokacin da Ridwan yafad'i sumamme aketa kiran wayarshi, amma No respond Haka wayar Maidubu itama tayi Ringing yakai sau 20 amma batako kula wayar ba, tana nan, tana ta rayuwar mijinta .
"Nunfashin shi ya fara dawowa Kad'an Kad'an idonshi ya fara budewa yana "fad'in Madam xan mutu idan har wani abun zai faru dake wallahi nasan rayuwata taxo qarfe.
"""wayoyinsu ne suka hau ruri tare, ta dauko tashi taga dady ne! dauka tayi ta axamai a kunne. ta duba tata wayar momy ce ke kiranta, dauka tayi duk tanbaya suke meke faruwa? Sunata kira basa dagawa. hankalin momy yafi tashi sosae Dom tasan irin wasar da tayiwa Son dinta, kuma taji faduwar abu a Qasa gashi tanata "fad'in Hello!!! Ba'a magana.
"""Maidubu ce ta fashe da kuka tana "fad'in momy haka kawae ya Fadi qasa sumamme! Momy na xaune sae da ta tashi tsaye tana "fadin subhanallah!!! mun shiga ukku . hankalin momy bai kwanta ba sai da taji muryar Son dinta, sannan tayimasu umurni da xuwa hospital Dom jin abunda ke damun maidubu.
Maidubu da kanta ta taimakamai ya tashi suka shiga bedroom dinta amma har yanxu Hawayen Ridwan sun kasa tsayuwa, Mai-dubu tayita tanbayar shi amma yaqi gayamata abun da ke damunshi haka ta hakura.
Wanka sukayi ta shafa mai mayukkan su na jiki shima ya shafa mata ta shirya shi cikin black suet, itama ya shiryata cikin wata black Abaya tayi rolling da top din rigar sunyi kyau masha Allah.
""""Mota suka shiga driver dinshi yashiga suko suka xauna a sit din baya bodyguards dinsu sun shiga wata mota...! daya kawae suka bi bayan tasu motar a basu tsaya ko ina ba sai Gate din Hospital.....
Shiga sukayi office din Doctor suka gaisa suka xauna. Ridwan ne yayi wa doctor bayanin halinda madam dinshi take ciki. murmushi Doctor yayi sannan yayi D'an gwaje gwajensa daga qarshe dae yashigo yana murmushi da result a hannunshi. shaking hands sakayi da Ridwan, sannan ya xauna yana "fad'in Congratulation sir, kallonshi Ridwan yayi yana fadin.... Doctor yadakatar dashi da "fad'in Sir, Madam dinka tana dauke da ciki har na tsawon kwana 30 wato Wata daya kenan .
"Ae ba shiri Ridwan ya wangale baki yana murmushi Maidubu ta sunne kanta qasa, Duqawa Ridwan yayi, yayi sujudul shukuri sannan ya dago yana "fad'in Doctor da gaske madam tana dauke da cikina? Dariya doctor yayi yana "fad'in wallahi!!! Matarka tana dauke da ciki tabbas.
""Ridwan ya kama hannayen Maidubu ya riqe idonshi cikin nata yana "fad'in Baby da gaske kina dauke da ajiyata?kina dauke da little babyna a jikinki? Yayi maganar yana shafa cikin nata Murmushi tayi ta sunne kai dago kanta yayi zai....... Ta tureshi tana "fad'in ba mukadae bane fa,,,, Y@deel! dago kai yayi ya kalli Doctor "yace Doctor sanadiyyar wannan albishirda kiyimin nabaka kyautar mota Kirar (Mersedes)...."""
"Ido doctor ya bude yana "fad'in sir! da gaske kake fadar wannan maganar? Mersedes fa? """"Kai kawae Ridwan ya gyad'amai.
""Driver dinshi ya kira ya anshi Key's dim motocin shi ya cire na Mersedes din. ya Mika mai tareda Million daya idan aka chanxasu xuwa kuddin Nigeria.
"Ae doctor kam ya xube har qasa yana ta godiya. sannan yanemi da Ridwan ya bashi nom dinshi Dom Allah, Dom yanason duk sanda suke bukatar taimako su kirashi kawae basae sun xo ba, xaije har gidansu da kanshi. haka akayi kuwa, ""Ridwan yabashi nom dinshi sannan "Doctor ya rubuta mata magungunnan yayi masu bayanin yarda ake anfani dasu, sannan ba'a bukatar tayi wani aikin wahala sae dai tayi exercise kawae .
"Ridwan yayiwa "doctor godiya. doctor "yace ae shine da godiya, daukarta Ridwan yayi chak, tana ta shagwabewa a jikin shi, mutane sae kallonsu suke abun gwanin shaawa gashi sun dace sosae da juna.Doctor yayi masu rakiya har mota. yana dariya yana kuma mai jinjina soyayya da shaquwa irin ta Ridwan da Madam dinshi.
"Ridwan yayi farin ciki Wanda ni S@dy baxan iya misalta muku shi ba, farin cikin Ridwan daga fuska har xuci baya boyuwa. haka yayiwa duk bodyguards dinshi da makobtansu kyauta ta musannan.
Momy tayita Kira sae yanxu RIDWAN ya kula, Kallon Mai-dubu yayi yana "fad'in momy ta wanamu fa,,,, kuma Yakama ta murama. dariya Mai-dubu tayi tana "fad'in ta Yaya xaka rama? Shuru yadan yi, sannan yace umm! Kamar yana wani tunanin sae kuma "yace yes bara kiji nom momy yasa kira bugu biyu Momy tayi picking call din.....!
"Tana "fad'in ya kunje hospital din? Son na qago inji bayanin...... Murmushi Ridwan yayi. sannan "yace eh mundawo yanxu ma kuwa, Momy "tace me doctor yace?
"Ridwan """yace, doctor "yace tana maleria ne! Momy na murmushi tana sauraren taji xance Mai-dubu nada juna biyu, sae taji ana maganar maleria, shuru tadanyi "Ridwan yadafe bakinshi yana dariya sosae. Dom yasan momy na tsammanin Mai-dubu na dauke ne da ciki, Dom Allah yayimata son yara sae da Ridwan yayi dariya mai isarsa. sannan "yace momy yadae! naji kinyi shuru? Momy "tace bakomi Allah yabata lafiya Allah yavaku ya'ya'na gari Allah yayimaku albarka, ina gaidata kacemata sai na kirata. "yace OK, ina gaida dady da haka sukayi sallama.
Ya juyo yana kallon Maidubu yana dariya Dom kwance take a jikin shi tanajin duk yarda sukayi da Momy.
Ridwan "yace madam kinsan abunda yasa nayiwa momy hakan kai ta gyad'amai alamar a'a, Ridwan "yace Momy ta kirani bayan kingama amai na gayama bakida lafiya! amma kinsan me momy "tace min?
Yayi maganar yana murmushi itama haka. ""yace momy cemin tayi tana tunanin kin kamu da wani rashin lafiya Wanda sae bayan watanni xaki warke, dariya tayi sosae, Ridwan "yaci gaba da "fad'in har cemin tayi itama tayi irinshi har sau 4, dariya Mai-dubu tasakeyi "tace Kasan me take nufi da hakan? "yace a'a "tace tana nufin ta haifi aunties dinka 3 Kaine na 4 kaga tayi rainon ciki da jin radadin haihuwa harsau 4. dariya yayi ya shafi lips dinta yana "fad'in dad'ina da baby! kuma maman baby! akwae gane wa.
Ridwan yanemi ya daukomata yar' ga aiki Dom ta taimaka mata, amma San taqi yarda "tace ita duk aikin gidanta tana iyawa Maidubu taqi yarda da yar'ga aiki duk da kowa yasan rayuwa tanason hutawa. """"""yaku yan uwa murage sun jiki Dom Allah, aure da dama yamutu sanadiyyar yan' ga aiki, yan' ga aiki kuyi hakuri ba zarafinku naci ba, wasu ke bata wasu kuma kunsan gaskiya.
*FOR* *THE* *PAST* *7* *MONTHS* *AGO* .
""Haka rayuwa taci gaba da tafiya yau cikin Maidubu yakai Wata 7, yadan fito Kadan ta qara kyau sosae, jikin ta yadan qara buduwa Kadan, breast dinta da duwawunta kan ba'a magana, hakan yasa Ridwan yanxu kamar yayi hauka akanta, don ta qara xama mai wani xan-xan-xan shagwaba kam Ridwan yashata, Dom ko turare batason warinshi amma tanason qanshin wani turare na Ridwan shima batajin dadin qanshinsa sae a jikin shi, tafison yafesa turaren a jikinshi ya kwanta ita ko ta dau jikin shi ta sunna kanta cikin faffadan qirjinshi tana shaqar turaren hakan yasa Ridwan idan yadawo aiki baya sake fita sae gobe, masjid kawae take Bari yaje. Dom Maidubu