Showing 12001 words to 15000 words out of 88044 words

Chapter 5 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

1923

ko bakyaso hanya daya kike da ita wajen dakatar da wannan auren hanyar kuma itace kawae ki kashe kanki ko ki kasheni shi kenan ki huta sae yafashe da kuka yayi waje tunda baba yafara magana maidubu ke kuka marar sauti Baba na fita maidubu ta rushed da kuka duk kukan suke yi mama ce tace Mai-dubu idan dae nice uwarki kuma idan har ke ya' ce ba shegiya ba tau wllh kar inkara jin maganar bakyason Ahmad miyasa baxaki rungumi wannan qaddarar ba Haba bakincikin ki yayimin yawa dame xanji da damuwar da kikasa a ranki har tayimiki sanadin ciwon xuciya ko da koke koken nan naki ko da abunda mahaifinki yakeyi haba Mai-dubu ta share kwallar idonta ta dafa qawarta xarah ta sauko har wasa ta russuna ta bawa mamanta hakuri tare da daukar mata alkhawarin baxata sake nuna bacin ranta ba akan wannan aure mama taji dadin kalaman Mai-dubu mama tace tashi yata Allh yayi miki albarka

Kwanan Mai-dubu ukku a hospital amma Ahmad baixo ba balle yayo aike kuma yana sane da duk wani motsi na Mai-dubu amma yaqi xuwa dubata har aka sallameta

Xarah ta kira waya mama takaiwa Mai-dubu ta amsa suka gaisa tayi mata ya jiki sannan ta gayamata gobe xata wuce sokoto garin kakannin ta da mahaifinta kenan kuma baxata dawo ba sae Saura sati daya bikinta tunda bikin qarshen wannan watan ne kunsan sakkotawa sun iya jika amarya tayi xam xam xam yarda sae ango ya........馃檲 ina nufin sae yayi kyautar da bai shirya ba 馃ぃ馃ぃ

Mai-dubu tace tau sis Allah ya kaimin ke lapia xarah ta ansa da amin qawata sukayi sallama waye gari xarah ta wuce sokoto Mai-dubu na kwance jikin mama a falonta suka jiyo sallama Balkisu ce tashigo qawar Mai-dubu suka gaisa da mama sukayi dakin Mai-dubu tayi mata sannu da jiki sannan suka yi fira balkisu tabawa Mai-dubu shawarwari sosae sannan sukayi sae anjuma

Maidubu na hango tayi wanka tayi shiri cikin uniform dinsu na islamiyyah tayi kyau sosae amma tadan rame Kadan mama nayi islamiyyah tau Mai-dubu adawo lapia ta ansa da Allh yasa Mai-dubu ta wuce gidansu balkisu ta gaisa da innar balkisu sannan suka wuce islamiyyah suna tafe suna fira dom yanxu tarage saka damuwa a ranta
Su Mai-dubu na tashi a islamiyyah suna tafe suna fira ita da qawarta balkisu mota tayo cikin su sae da sukaji tsoro Mai-dubu na fadin kai amma wannan anyi tsinanne sae kuma sukaga antsayar da motar Ahmad ne yafito yana kallon Maidubu itako sae harara take watsa mai ya kalli balkisu yace sannu ko ta ansa mai da yawwa sannun ka ya maido kallon shi ga maidubu yana fadin ke baki iya gaisuwa bane ko baa koya a gida ba ta ansa mai da eh baa koyamin ba ai naga alama yaqara matsowa kusa da ita yana karemata kallo Dom duk ana ganin shafin nonowanta Dom hijabin yabi jikinta ya kwanta malam kaba mu hanya Dom munada abunyi Ahmad yace idan anqi fa maidubu tace ae dolene a biyar tunda bata gidan iyaye bace Ahmad yayi murmushi kawae kaba mu hanyar ko wallahi inyima ma ihun korto Ahmad ya xaro ido waje 馃槼yana fadin bayan rashin kunya ashe harda qaxafi kin iya tau bari in nuna miki ni korton ne Dom ki tara min jamaa da dalili ae ko Mai-dubu na ja da baya Ahmad na Binta har suka iso jikin bango ya riqeta kam jikinshi har rawa yakeyi yafara neman bakin ta Mai-dubu sae dukanshi takeyi ya chabki bakinta ya fara tsutsar sa kamar Wanda yasamu sweet yana tsutsar bakinta yana kara manne mata maidubu sae hawaye kawae takeyi Dom ba bakin kuka mutane sae wuce wa suke suna kallon Ahmad da Mai-dubu idan wani yaxo dom kwatar Mai-dubu ga hannun Ahmad
sae balkisu tace ae mijinta ne su kyalesu kawae

Su Ahmad da Maidubu sun bawa wasu shaawa dom mutanen sun dauka tsananin soyayya da suke yiwa junan su ne yakawo hakan wasu ko sunji haushin abunda Ahmad yayi a cewar su wae miyasa duk gida baya Isar su har sae sunxo waje suna rungumar juna sae da Ahmad yayi mai isarsa sannan yasaki Mai-dubu itako sae tofe yawu take tana goge bakinta tana fadin Allh ya isamin banyafe ba Dan cin amana Allh ya isa Ahmad dae yakasa tsayuwa da kafarsa ya bude mota ya shiga ya xaune dom baxai iya driving ba yanxu har sae ya Dan daedaeta natsuwar sa Maidubu nagama fadar abunda yake ranta tayi gaba balkisu tabiyo ta baya tana kiran sunan ta amma Mai-dubu tayi banxa da ita

Balkisu ta riqe hannun Mai-dubu Mai-dubu ta fixge hannun ta tana fadin ke Balkisu bara kiji ingayamaki ni ba yar iska bace kuma bana abuta da yar iska yanxu duk xaman da nake dake amma dake xaa hada baki aci mutuncina a titi ko har mutane na xuwa dom kwatata a hannun wancan Dan iska amma wae kina gayama mutane mijina ne ko kin kyauta sae da Mai-dubu ta share kwalla sannan ta wuce abunta tabar qawarta balkisu tsaye tana fadin haba maidubu Nifa banyi wannan abun dom wani abu ba sae Dom intaimake ki daga kallon da.........

Barrister for life馃拫

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[09:38, 12/25/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 my daughters Hafsat Nasir Gwandu nd Seeyamah Nura馃槝馃槝

Mijin barrister
35-36

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu ta share kwalla ta shiga gida ta duba dakin mama bata ganta ba ta wuce kitchen ta same ta acan mama sannu da aiki yawwa maidubu kin dawo eh tau Allh ya taimaka ta ansa da amin mama bari inshiga ciki in rage kayan jikinta sae inxo in tayaki aikin mama ta ansa da tau

Maidubu nashiga dakinta ta sami qawarta balkisu xaune Dom da tashigo gidan tayi sallama bataji kowa ba ta wuto dakin Mai-dubu taga bata nan tasan idan dae bata iso gida ba akwae inda ta biya ne shiyasa ta jira ta har ta iso maidubu naganin qawarta balkisu ta hade rai fuskar ta kamar bata taba yin dariya ba ta juyo dom fitowa a dakin balkisu tayi saurin rike mata hannu tana fadin Haba qawata wallahi da kinsan dalilina nayimiki hakan daxun nayi imanin da bakiyi fushin dani ba amma inason ki saurareni kiji dalilina Mai-dubu tayi kokarin sake fige hannun ta balkisu ta kara riqeta Mai-dubu I swear by Allah u most listen 2 what I am going 2 tell u after dat u can judge me any way u like Mai-dubu dae na tsaye amma taqi ko kallon inda qawarta take

Balkisu tafara da fadin Mai-dubu abunda yasa narika cewa mutane Ahmad mijinkine Kinga idan suka gane ba mijinki bane wasu xasu riqa kallon ki yar iska dom ganin xasuyi da yardar ki hakan ta faru wasuko ko sunyarda da Ahmad yayi maki dole ne amma fa kisani girman ki da qimarki da mutuncin ki duk xasu xube a idanun su xasu daena ganin qimarki amma nace Ahmad mijinki ne dom Kinga basu San ko Kinada aure ko Bakida aure ba shiyasa nayi hakan da fatar xaki yimin kyakkyawar fahinta

Mai-dubu tayi shuru tana jinjina kalaman qawarta da hikimar ta Balkisu ta kara rike hannun qawarta Mai-dubu tana fadin Am very sorry my sister I don't means 2 hurts u but if I hurts u pls forgive me for my wrong action sae yanxu maidubu ta kalli qawarta tana fadin Kiyi hakuri qawata sorry for my wrong observation ba komi qawata amma fa gorxon nan naki ya iya soyayya hmmm bari kawae balkisu Ahmad yayi hakan ne Dom ya wulaqanta ni amma ki barshi kawae I know what 2 do mama ce ta daga labulen dakin ta leko tana fadin Mai-dubu daga bari inxo kawae kika gudu ko balkisu ce tagaida mama suka gaisa mama tace ae na dauka xamanta ne kawae tayi ashe ke ce kika xo eh mama tau idan kin koma ina gaida mamanki balkisu ta ansa da xataji insha Allh

Baba ne yashigo gida da sallamar sa ya shiga dakin mama sukayi wata maganar da banji abunda suka tattauna ba nadae ga sun fito suna dariya suka shiga dakin Maidubu lokacin maidubu tana xaune tana bitar karatun ta sukayi sallama suka shigo Maidubu ta sauko daga kan gado ta russuna qasa ta gaida iyayenta suka ansa da far arsu suka xauna akan gadon itako Mai-dubu ta xaune qasa

Babane ya fara da gyaran murya sannan yace Mai-dubu ta ansa da naam baba kanta na qasa Maidubu Ahmad ya turu magabatan shi gareni yanason ayi baiko (engagement) ayi sadaki asaka ranar aure amma nagayama iyayensa ni bana yiwa yarana sadaki sae ranar aurin aure maganar saka date dinki kuma nace yadan kara hakuri har ki kammala secondary dinki tunda yanxu abunda ya rage ki kammala baxaifi wata biyu ba ae ko Mai-dubu da tunda babanta ya fara maganar take jin faduwar gabanta ya tsananta sosae tace baxaifi hakan ba baba yace yawwa yata

Baba ya kara da fadin maganar baikon ko (engagement) shi kam na basu damar xuwa kuma har mun tsayarda rana Dom haka idan Allh yakai ranmu ranar Friday xa ayi baikon ki da Ahmad mama ce ta ansa da Allah ya nunamana

Maidubu dae tana xaune kamar wacce aka dasa a wajen wayar mama ta hau ruri mama ta duba taga number ce kawae ba suna sae ta daga taji muryar namiji yana fadin ina wuni mama ta ansa da lapia qlw yakara da cewa ya gida ya aiki ta ansa da Alhmdllh sae dae bangane ko waye ba yace ah Ashe batayi miki saving number ta ba mama tace waye xatayi saving number yayi yar qaramar dariya sannan yace mama Ahmad ne sae lokacin mama tace eyyah

Ahmad ya gida ya mamanka ya ansa da tana qalau yawwa ga Mai-dubu aa mama ai kibarta kawae dama nace tabani number dinta tace batada waya amma sae ta bani taki eh hakane gaskiya batada waya Dom babanta bayason tayi waya tana karatu sae ta kammala sannan ya saimata wayar Ahmad yace OK badamuwa ae hakan shine daedae sae kuma yayi shuru mama tace hello Ahmad yace uhmm uhmm mama tadanyi murmushi sannan tace ke Mai-dubu anshi ga Ahmad

Mama ta mikawa Mai-dubu wayar sannan ta tashi tafita Mai-dubu na ansar wayar da mamakin inda Ahmad ya samu number din mama tana dauka ta axa wayar a kunne tayi shuru kawae Ahmad ne yace ke ina nan xuwa wajen ki anjuma bata bashi ansa ba ta kashe wayar

Tana fito wa tashiga bangaren mama tabata wayar mama tayi dariya tace yata kenan anaso ana kai kasuwa ko Maidubu taji kunyar maganar mama amma ta dake tace hmmmm mi akayi halan mamana mama tace waya bawa Ahmad nom na halan Maidubu tace wllh mama bansan inda ya samu ba

Mai-dubu na hango tayi wanka tafito tayi shiri cikin Wata dogowar riga blue-colour ta roba tabi lafiyar jikinta ga hips dinta duk sharp dinsu yafito ga boobs dinta masha Allh maidubu tayi kyawon ta masha Allh tayi dan simple makeup ta fito falon mama suna kallon wani film na hausa mai suna (Salma bankwana) ta gaida iyayenta itama taxaune har aka kira sallar magarib baba yayi masjid mama ta tashi itama Mai-dubu ta tashi tasaka pause sukaje sallah suka dawo amma har yanxu baba bai shigo gida ba

Suka cigaba da kallon maidubu ta anshi wayar mama tasaka ta silent dom kar Ahmad ya kira mama ta sakata daukar wayar dole Ahmad yayi ta kira ba responding
Baba ne yayi sallama ya shigo falon maidubu ta gaidashi ya ansa da far arsa Mai-dubu ga Ahmad can falon waje fa har ya iso mama tace kaji shashasha ni batama gayamin yana nan xuwa ba itadae maidubu tayi shuru baba yace maxa tashi kije mama tace kuma har waya sukayi daxun baba yayi dariyar jin dadin maganar mama

Dom gani yake kamar yanxu Mai-dubu nason Ahmad maidubu ta tashi tayi dakinta tana turu baki a gaba tasako shoe dinta kawae bata kara da komi ba fuskar ta ba kwalliya bata kara saka turare ba tun wanda tasane lokacin da tayi wanka hakan ta fito ta bude dan qara min gyalen rigarta Wanda bai wuce iya wuyanta ba tace Mama natafi mama ta leko tace ya banji qanshin turare ba maidubu tace nawa ya kare mama tace ah ah maidubu yaushe kika fara qarya kuma Mai-dubu dae tayi Dan karamin murmushi Haba mama ba qarya fa nayi miki ba tau shi kenan naji xo ganawa kisaka Dom ni inada shi Maidubu tabi mama daki mama tayiwa maidubu barin turare a jikinta sannan tace adawo lapia........

Barrister for life馃拫

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[22:05, 12/25/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 my frnds
Najeeba Sani (Gwaxee)馃槝
Asma'u Umar Ibrahim (Ummi)馃槝
Samira Malami(Mrs muktar)馃槝
Rashida Aliyu(yar mama) 馃槝
frnds lyk no others wishies u long life dear frnds馃槝馃槝馃憤

Mijin barrister
37-38

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu ta kama hanyar fita mama ta kirata tana fadin ya banga komi a hannun ki ba baxaki je mai da ruwa ba yaushe kika fara rowa ne maxa kije ki bude oven na saka kaxa aciki idan tayi Dan xafi ki fidda ta ki bude fridge ki dauko lemon gorona ki hadu ko kala ukku ne ki sako a tire kije dasu maidubu na tura baki a gaba ta wuce ta dauko ta hadi kayan a tire tafito

Tana kaiwa kofar falon ta hango wata hadaddiyar mota a packing space dinsu kirar (rangerobber ) blackcolour ta tabe baki kawae ta wuce cikin falon ta shiga da sallamar ta amma Ahmad baiko tanka ta ba

Maidubu ta dire tire din da ke hannun ta akan center table ta nemi wuri ta xauna batare da ta gaidashi ba Ahmad ya janyo tebur dinda maidubu ta axa tire akan yabude yaga wannan flats anyi reaping kaxa wannan flats ko ansako kayan snacks sae lemokka da Dan towel din goge hannu Ahmad ya kalli maidubu yace baki iya gaisuwar ba ko ohhh sorry namanta last time kin gayamin gidanku akwae karancin tarbiyya ko amma karki damu xakiyi tarbiyya agidana

Sannan ki taimaka ki kwashe wannan abun agabana Dom banacin kaxa karamar kyautar da mutum xai iya yimin en ansa batare da nayimai godiya ba akan karancin abunda yabani shine yayimin kyautar dawuysu amma banacin kaxa dom ta matsiyata ce

Maidubu sae da ta karemai kallon wulaqanci sannan ta tabe baki tana fadin sannu (C ,B,N) Ahmad yayi dan karamin murmushi sannan yace ke inason ki saurari abunda xan gayamiki yanxun nan wata kila xai anfane ki Wata rana
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿� Ni gidana ba yan aiki kece yar aiki dom wallahi ko bayi sae sunkifi jin dadin rayuwa gidana ba driver ba kuma banyafe kishiga motar haya ba ko napep duk inda xakije a qafa xakije duk nisan wuri gidana baa baqi gidana baa sadaka gidana baa ci akoshi sannan gidana abuncin ki kanxo ne da kwaki Maidubu tayi murmushi sannan tace iya dokokin ka kenan yace eh iya abunda xan iya gayama ki kenan sauran ko shine wahalar duniyar da xaki sha a hannu na tace ni baxan gayama nawa ba sae dae kagansu a aikace

Ahmad ya tashi xai wuce sae ya tsaya ya karewa maidubu kallo yana rayawa aranshi kai idan na aure wannan xan mure fa sae na gama murewa da ita sannan in Isar da nufina akanta sae da ya karemata kallo sannan yace

Ina fatar ubanki yagayamaki yayi kusan sayarmin dake ko eh yace ubanka yaxo jiya Ahmad yayi murmushi yana fadin eh gaskiya ne Maidubu ta kafe Ahmad da ido tana yimai wani irin wulaqantaccen kallo na tsana Ahmad yace lapia dae naga kin kafeni da ido kamar mayya ko harda maita kike yi ne Mai-dubu taja wani dogon tsaki har xata fita Ahmad ya tareta yana fadin

Ke dom ubanki nayi miki ixinin fita ne Mai-dubu tayi murmushi sannan tace kayimin ixini a matsayinka nawa Ahmad ya hade fuska sosae amatsayina na mijinki Ahmad yabawa maidubu dariya sae da tayi mai isarta sannan ta kalli Ahmad sama da kasa tace tau ae sae ka jira harka aureni sannan kayimin ixini ko amma yanxu ko karenda ke haushi yafika kima a idona Ahmad ya fiddo ido waje yana fadin ni kike hadawa da kare eh ai yama fika

Ran Ahmad ya bace da kalaman da maidubu ta gayamai sae da ya cije lips din shi ya kife maidubu wani mari sae da maidubu ta fadi koni da nake labe a window sae da na dafe kunce na Ahmad yacigaba da fadin dom Kinga ina kwaleki shine har da kirana da kare tau bara kiji ingayamaki wallah ko ubanki yayi Kadan ya kirani da wannan suna Maidubu ta taso fuskar ta duk kwalla ta share kwalla a idonta tace duk abunda xai faru karka qara saka iyayena an saka din nace ansaka din waye ubanki waye shi da har xakiji xafi idan anxageshi ba kowa bane amma yafi ubanki Ahmad ya kara daga hannu xai mari maidubu ta rike hannun sa tana fadin karka soma wllh idan ka kara taba lpiar jikina nima xan taba taka da mamaki Ahmad yabi maidubu da kallo tau bari in mareki din sae inga yarda xaki iya taba lpiar jikina ae ko Ahmad ya wanke maidubu da mari hannun shi na sauka nata na tashi itama ta wankeshi da mari sae da Ahmad ya dafe inda yasha mari maidubu tayi huuu ta fito falon nida nake tsaye a window nace Ahmad kenan ai baikama kayi tunanin baxata iya ramawa ba Dom Kasan halinta sarai

Ahmad na fita yayi gida yana hone gateman yaxo yabude mai gate amma yana shiga ya kashe motar yafito yahau maigadi da duka yana marinshi yana shuri maigadi yana kuka yana bawa Ahmad hakuri Ahmad yayiwa maigadi umurni da yatashi tsaye maigadi ya tashi tsaye jikinshi na rawa ga tsofa ga dukan da yasha

Ahmad yace idan har kana inmin karama dukan da nayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login