Showing 3001 words to 6000 words out of 88044 words

Chapter 2 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

1926

haka kuwa akayi driver yana kawowa garka kamar kar maidubu taji kukan tsayuwar mota a kofar gidansu ta kwasa da gudu sae garka mama na ganin maidubu ta kwasa da gudu itama ta kwaso da gudun sae garka mama ko Dan kwali babu aka 馃槅馃槅馃槅sorry mamana ae maidubu na ganin qawarta aminiyarta suka rungumi juna sunata murna shi dae driver sae kallon ikon Allh yakeyi ai baigama mamaki ba sae ga mama ta fito aguje Dom ita ta dauka wani abun tsoro ne maidubu ta gani tasheko garba mama na ganinsu xarah sae ta koma kwasawa da gudu tashige gida dom taji kunya maidubu sae dariya ee har kasa tana fadin wayyo cikina sae da xarah takaiwa maidubu duka wae maidubu miye haka maidubu tace bakiga mama ta fito aguje ba ta dauka wani abunne natsuro nagani ni fito da gudu itama shine ta biyoni 馃槅馃槅馃槅Xarah tai tsaki waike maidubu yaushe ne xaki aena shashanci maidubu tayi dariya tace sae na girma mana su kasa dariya suduka suka shiga cikin gidan xarah yaje har dakin mama suka gaisa cikin girmamawa sannan suka shiga dakin maidubu sukayi firar yaushe rabo sukaci abunci sukayi sallah kuma sunyi alkhawarin cigaba da karatu tare kuma a skul daya da haka har akayi magarib driver yaxo daukar xarah ahaka sukayi sallama da juna badon suna so ba maidubu natayiwa xarah byebye har motarsu ta bace


Barrister for life馃槝

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚


Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[13:26, 12/17/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 our lastborn sister Hafsat sanusi 馃槝馃槝馃槝馃憤

Mijin barrister
11-12

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朆ayan wucewar su xarah maidubu ta koma gida tana tunanin rayuwar makaranta da baba yadawo gida mai-dubu ta gayamai sunason suje skul daya ita da qawarta xarah baba yayi murna haka kuwa akayi ankaisu skul daya suka cigaba da rayuwar su a tare kowa yana mamakin irin shakuwar da sukayi da juna akwana atashi na Allh ne su maidubu sunkai S.S.2 a secondary skul

Watarana su maidubu sun fita xuwa islamiyyah ita da qawarta balkisu suka hangi wani mutum xaune akan mota wurin ba nisa da gidansu maidubu daya ke ita da balkisu area din su daya hakan ne yasa suka shaqu sosae da juna tafiya suke mutumin nan sae kallonsu yakeyi kasacewar cikar halitar su tafara bayyana suna isuwa daedae wajen wannan mutumin yace sannun ku yan mata sukayi kamar basuji shi ba ya kara da cewar sannun ku yanmata suka kara shareshi daga nan yace ku banxaye bakwajina ne da har inayimuku magana ku shareni diyan banxaye tau fa anan ne naga fushin maidubu dom maidubu ko abu akayi mata bata cika yin fushin ba sae yau da aka xagi iyayenta juyowa tayi ta dawo wajen shi da saurinta ba tsoro ba fargaba a tare da ita tana isowa tace dashi Kaine banxa kuma iyayenka sune banxaye shashashu tana fadar hakan ta jiya xata wuce ya figeta da qarfi sae da tafado jikin shi ya xabga mata wani wawan mari Wanda koni dake taye gefe sae da na dimauce maidubu ta daga kai sae da ta saesaeta natsuwar ta ta aikamai Marin da saeda yaga wuta a idonshi ya dade duqe maidubu ko tayi tsayinta balkisu ce ta ja hannun ta tace xo mu wuce maidubu suka wuce suka barshi da xogin kunce dom duk yatsun maidubu sun bayyana a fuskar Ahmad

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
WAYE AHMAD
Ahmad dane ga malam shehu limamin shiyarsu maidubu kasancewar area dinsu daya kuma aminine ga Alhj Muhammad wato baban maidubu amma iyalan gidan malam shenu basusan iyalan gidan Alhj Muhammad ba Dom basa xiyarar junan su abutar ta tsayane a iya iyayen maxa liman shehu mutum ne mai mai karatun Qur'an matuka Allh ya axirtashi da yara wasu sun na kwarai wasu ko shashanci kawae suka sa a gaba Ahmad shine babba a gidansu kuma yanada qannai maxa da mata mutanen shiya kowa yana Bakin girman Ahmad Dom shima yayi karatu sosae kuma yana girmama mutane sae dae yanada wani mummunan hali Wanda ba kowa yasani ba labarin Ahmad kenan

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杝u mai-dubu na wuce wa ahmad ya tashi yayi mamakin rashin kunya irin na wannan yarinyar tabbas tayimai abunda tunda yake ba wanda ya taba yimai shi ba Wanda ya taba dibinshi ya xabga mai mari sae wannan yarinyar da iyakar ta shekara 16-17 don haka yasha alwashin sae ya walakanta maidubu sae yayi mata abunda ko na lafira sae ya fita jin dadi nan da nan yaji yayi mugun tsanar wannan yarinyar ya shiga mota yaja sae gida ya xauna yafara tunanin irin wulaqantawar da xaiyiwa wannan yarinyar.......

Barrister for life馃槝

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[22:20, 12/17/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 my frnd Zarah Abdullahi sokoto kina raina day nd night Allh yabarmu tare (Mrs Nura yarotella) l hrt u dear馃槝馃憤馃憤

Mijin barrister
13-14

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朣u mai-dubu na kama hanya balkisu tace Haba maidubu ya xaki mareshi ko ya xagemu ai sae mu barshi da Allh tunda baa tab bata duniya amma ni yarda kika wanke kamar wannan qaton da shekarrunsa sun ninka naki gaskiya wllh banji dadin abunda ki kayi ba kuma idan kika cigaba da haka gaskiya xamu raba hanya maidubu tace balkisu Dom Allh Kiyi hakuri raina ne ya baci amma baxan qara ba insha Allh balkisu taji dadin kalaman qawarta haba koke fa suka cigaba da firar su har suka iso gate din islamiyyah suka shiga aji suka dau darasi bayan antashi ne maidubu tafara fargabar kamuwa da mutumin daxu gaban maidubu sae faduwa yakeyi dom gani take kamar mutumin nan sae ya taresu a hanya yayi mata dukan tsiya da wannan tunani har suka iso inda suka hasu daxun amma yanxu ba shi ba alamar sa a wurin maidubu na ganin baya wajen tace Alhmdllh tayi ajiyar xuciya har suka iso gida kowa ta shige gidansu maidubu na shiga gida ta gaida iyayenta tashige dakinta tayi alwara tai sallar magarib ta kare ta shiga toilet tai wanka ta fito tasake shiri cikin Wata dogowar riga baka har qasa amma mai hannun ves sae sannan ta tuno bata wanke uniform dinta ba kuma batajin xata iya wankin su yanxu sae dae tasa ragowar dayan uniform dinta kasancewar gobe monday

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朣afiyar Monday maidubu na hango cikin uniform dinta tayi shiri tayi kyau sosae tafito tana fadin baba na kare shiri mama ce tace ae yana mota yana jiran ki Allh Sarki babana mama xan wuce skul tau mai-dubu Allh ya dawo daku lapia kimaida hankali sosae kiji tau mama nagode byebye babane yayi hone maidubu ta fito tana dan gudu gudu ke maidubu kullum sae na jiraki a waje Dom tsabar shiririta irin taki Haba baba Harda yau kuma banyi saurin shiri ba ta turu baki a gaba sae shagwaba take xubawa baba shiko sae biye mata yakeyi har suka iso skul maidubu ta fito mota tace baba yanxu sae 2pm xan qara ganin ka idan kaxo daukana yace eh maidubu kimaida hankali sosae akan darassan da kuke yi kinji maidubu tace uhim馃槴 uhim 馃槴uhim 馃槴ni baba ka tsaya nan har atashemu skul din tayi maganar cikin sigar shagwaba baba yace ah ah maidubu idan dae antasheku xandawo daukar ki kinji Kiyi hakuri yar baban ta maidubu ta sakawa baban ta murmushi sannan tace baba har yatada mota sae ya tsaya yace yar baba ya akayine tace baba I wll badly miss u baba yayi murmushi yace me too my daughter maidubu ta shiga skul sannan baba ya tada mota yace Allh karka kasheni sae naga auren maidubu

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朌a qarfe 2 tayi baba yaxo ya dauki maidubu sae gida 4 nayi maidubu tayi shirin xuwa islamiyyah tayi shirinta ta fito fes da ita tayi kyau masha Allh bata tsaya ko ina ba sae gidansu balkisu balkisu fito mu wuce pls u know time is not on our side cewar maidubu kenan balkisu ta fito suka dau hanyar islamiyyah suka isowa inda sukaga mutumin nan najiya aikuwa suka kara ganin shi xaune a wajen sae dae yau ba irin jiya bane Dom yau fuskar shi ba annuri ba mutunci daedae da kwayar xarra sae a lokacin ne maidubu ta tuna ta mari wani jiya dom ita har ta manta sabgarsa aikuwa gaban maidubu sae faduwa yakeyi dom tsoro amma taqi yarda ta nuna tsoronta a fili dom batasan ya raina ta suna isuwa wajen ya tashi yaci gaban mai-dubu ya tare ta yana fadin ke yar matsiyata yar talakkawa wacce batada tarbiyya kuma batasan girman na gaba da ita ba duk garin nan waye ubanki nace duk garin nan waye ubanki kuma dawa kike takama da har ki kayi quskuren taba fuskata ae kuwa maidubu ta harxuka ranta ya baci sosae baa taba yimata irin wannan cinxarafi ba sae yau sae da ta share kwalla a idonta sannan tace mai took my guy took I said tafada cikin daga murya took in 2 my eyes watch ur say nd never try 2 insults my parent sannan tacigaba da cewa sunana mai-dubu Muhammad ubana kuma Alhj Muhammad kuma ubana ba kowa bane amma yafi ubanka kuma yafi ubanka kima da darajah a idon duniya kuma Kaine bakada tarbiyya Dom duk mai tarbiyya yasan darajar iyayen wasu bakauye bagidaje kawae saeda Ahmad ya daga hannu xai mari maidubu sae ya fasa da yatuna irin cinkashin da yakeda niyyar yimata sae kawae yace kinfadi gsky kuma akwae ranar da na tanada maki wacce xaki gane duk sunayen da kika kirani dasu a yanxu bakiyi qarya ba ranar da rayuwar kiyauwa xatafimiki dadi akan ta duniya yana kai nan Yakama hanyar ta wuce sae tuno munanen kalaman da maidubu ta fada mai yake yi ita ko tana gama fadar abunda yake ranta ta ja wani dogon tsaki ta figi hannun balkisu suka bar wajen......

Barrister for life馃槝

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[20:58, 12/18/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicating 2 Balkisu Abdullahi maidamma (Mrs farouq) i love dis my stupid frnd 馃槅馃槣

Mijin barrister
15-16

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朅hmad bai tsaya ko ina ba sae gida rai a bace yana shiga gida ya shiga toilet da xumar yin wanka sae kawae ya fasa don jin yake ba abunda yake bukata kamar bacci ya fito a toilet ya fara rage kayan jikinshi ya koma daga shi sae singlet da boxer yabi lapiyar makeken gadonshi

Sae da yasha baccin shi sosae sannan yatashi ya shiga toilet yayi wanka yayi alwarra yafito yayi shiri cikin wani farin yadi yasako hula baqa da covershoe suma blackcolour da agogon hannu shima black ne Ahmad yayi kyau sosae masha Allh sannan yayiwa jikinshi barin turare yafito sae masjid inda baban shi ke bada sallah aka tada sallah sukayi sallah suka qare aka watse malam shehu liman yayi gida shima Ahmad gidan yadawo yana xaune da abunci a gabanshi yafara ci sae kawae ya hango maidubu a lokacin da take xaginshi yayi wulgi da flat din da yasaka abunci a ciki sannan yay shuri da cooler yatashi tsaye yana fadin nop nop wllh sae kinsan Wanda kika mara sae kinsan wanda kika xaga kuma wllh I wll make u 2 regret what u did 2 me nidae da nake tsaya a window ina kallon Ahmad nace ahmad kodae anxautu ne komi fa maidubu tayima kai kafara amma kana ta waannan barin kaya a daki amma fa ban fada yarda da xai iya jina ba dom ko ina gudun nasha shuri 馃ぃ

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朅hmad na fitowa daga dakina shi bai tsaya ko ina ba sae falon malam shehu mahaifinshi yana shiga da sallamar sa malam ya ansa mai yace malam ina wuni dom duk yaran gidan haka suke kiranshi yace yawwa ahmad ya aiki Alhmdllh malam dama uhm .....uhm .... Sae kuma yayi shuru yana susar keyarsa sae malam yayi dan murmushi yace naam Ahmad ina jinka yace malam dama Wata yarinya ce nagani shine nace bara nagayama dom ayiwa baban ta magana
Sae da malam shehu yayi murmushinsu na Manya sannan ya kalli Ahmad yace Ahmad naji dadin wannan maganar taka kuma nayi farinciki sosae kuma insha Allh yanxu ina xuwa gidansu ba sae gobe ba duk sukasa dariya baba yace yar garin nan ce kuma inane gidansu Ahmad yadan yi shuuu sannan yace yar garin nan ce malam kuma ina ganin kamar area din nan take nan Layin bayanmu sunan mahaifinta Alhj Muhammad


鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚alam yace lah lah Alhj Muhammad dae nawa ae idan dae diyar Alhj Muhammad ce ka qaddara angama Dom bantaba neman wani abu a wajen Alhj Muhammad na rasa ba aminane sosae idan dae shine ae duk abun namu ne gaskiya naji dadi ahmad dajin wanna maganar Allh yasa matarka ce sae da ahmad yay murmushi keta sannan yace amin malam nagode Allh ya kara girma malam ya amsa da amin sannan malam yace idan ka shiga ciki kace wa hajjo cewa da mahaifiyar Ahmad ina nemanta dom itama taji wannan Labari mai dadi Ahmad yay dariya yace OK

Ahmad ya Isar da umurnin malam wajen hajjo sannan yafito yadawo dakinshi yana shigowa ya fada kan gado sae murna yake Dom ganin yake lokacin da xai wulaqanta maidubu yayi kusa ya Shike da Wata irin dariya ta mugganci ya rungumi filo yana ta murmushi maidubu ko kinso ba bakiso ba xaki xama amaryata kuma xaki xama abun wulaqanta wa a gareni a darenki na farko xaki fara nadamar xuwanki duniya ranar ki ta farko a gidan aure ya sake shekewa da wata dariya

Hajjo ce tayi sallama ta shigo falon malam suka gaisa malam lapia naga sae washe baki kakeyi hajjo dole inyi dariya abunda Muke nema yau yasamu yau Allh ya anshi adduar mu yau Ahmad ne da kanshi yake gayamin yaga yarinyar da yakeso ya aura ae bakin malam na rufewa hajjo ta fara guda malam ne yace ah ah Haba hajjo abunda ya kamata Kiyi godiya ga Allh shine kike yin guda tau malam duk dan murna ne dan da ko maganar yayi aure akayi mai sae munyi kwanakki bamu gane kanshi ba har Muke tunanan kodae yanada mutanen daji ne gashi yau da bakinshi yace xai yi auren lallai Allh yayi gaskiya da yace ( inna ma'al ussuri yusura) duk tsanani yana tare da sauqi malam ina ne yaga yarinyar yar wane wuri ce ae ke yarinya yar muce dom yarinyar gidan Alhj Muhammad ce hajjo tace alhj Muhammad dae naka malam yace hakan nake sarae hajjo tace ah ah lallai yar gida ce tau yaushe xaka wajen baban ta yanxu nakeson naje dom baa wasa da irin wannan magana mai dadin ji...........

Barrister for life馃拫

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[13:21, 12/19/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 my dear frnd Nana bala brazil u mean so much 2 me maman twins (Mrs mudassir saddiq) gaisuwar girma ga amarya kuma uwar gida a gidan muddasir barrister ta gaisheki馃槝馃憤

Nagaida reader's a duk inda kuke kuna raina daku nake fahari 馃憤馃憤

Mijin barrister
17-18


鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朰au takama ranar friday ne tun asuba mama ta tashi ta tada baba ta wuce dakin Mai- dubu ta tadata sukayi sallah Mai-dubu tafito ta shiga dakin mama ta duka har kasa tace gud morning baba gud morning mama duk suka ansa da far ar su kintashi lapia my daughter mai-dubu tace lapia Qlw baba tau Allh yabamu yini lapia cewar baba kenan duk suka amsa da amin

Maidubu ta tashi ta shiga kitchen ta fara shirin hadin kayan breakfast tana yi tana sauri har ta kammala ta diba a cooler dinta ta skul sannan ta juye sauran duka a Wata cooler ta fito da cooler din rike da hannun ta sae falon mama ta dire cooler din akan dinning table ta bude fridge ta dauko lemo ta aje akan dinning table din taje ta kira baba da mama duk suka halarci wajen cin abuncin Maidubu ta xubawa kowa a flats sukaci suka kare maidubu ta tashi xuwa dakinta ta fada toilet tai wanka ta fito tayi shirin xuwa skul tayi fes da ita masha Allh baba yakaita skul

Da shigarta skul suka hade da qawarta xarah suka rungumi juna da murna su kayi ina kwana suka shiga class Kasancewar class dinsu daya kuma har yanxu sit daya suke xama xarah ce ta fara da cewa ke tawan wae wani ne yaje gidanmu jiya wai yana sona kuma ni banma sanshi ba fa amma baba yace inshirya wae xaixo wajena yau kuma ni wllh gabana sae faduwa yakeyi kinsan inajin tsoron tsayi da saurayi hakane yasa ko saurayi banda har yanxu

Maidubu sae dariya takeyiwa qawarta wae tsoron saurayi take yi sae kuma Maidubu ta daedae ta natsuwar ta tafara da cewa qawata Allh ya tabbatar da alkhairi mukam musha bikin ki xarah ta kaiwa maidubu duka wllh banason wulaqanci fa ya ina gayamiki damuwata kina yimin dariya maidubu tace yi hakuri nadae na ya sunan angon xarah tace nima wllh bansani ba kuma ni banson aure yanxu inason inyi karatun doctor

Mai-dubu tace nima shi nakeson nayi ah ah qawata Kiyi karatun (law)pls xakifi kyau idan kikaxama barrister duk suka sa dariya Mai-dubu tace wllh qawata banason (law) kuma bantaba shaawar sa ba haka kawae insaka rayuwata a garari shin ko kinsan barristers basuda koncin hankali ko yaushe xaki iya samun wani yana dakon rayuwar barrister Hardai idan ka tsayawa wani a shariah sae kawae ayi yunkurin kasheka wannan kuma gaskiya kika fada qawata wasa da rayuwa ba namu bane duk su kasa dariya


鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚agarib nayi baffa yashigo gida mahaifin xarah kenan yana fadin xarah kije sitting room na garka ga bakonki nan yaxo hajiya ce ta amsa da gatanan xuwa ae shirine takeyi dom hajiya da taga xarah batada niyyar kula bakonka shiyasa tayimata tsaye sae da taga tashirya tsaf tafito xuwa sitting room nidae ina taye gefe qanshin wani irin turare ya doki hancina hakanne yasa nayi saurin daga kai Dom inga wacce ce wannan ae ko nayi arba da xarah tana wucewa ta tsuke bakinta tana saye da wani material pink color ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login